Showing 3001 words to 6000 words out of 25648 words

Chapter 2 - JININ SARAUTA Book 3 End By oum Aphnan.txt

Allah su'adah badon ni ba ki auri mijina "


Dam ! Gaban su'adah ya buga, bakinta ya kama rawa ,tayi saurin cire wayarta a kunne ta kalli screen din wayan din ta tabbatar da wa take magana tabbas dai number PA ne


"Momy wallahi banjiki da kyau ba,me kike nufi kenan?"
"Nasan kin fahimce ni su'adah wallahi kullum dadynki bayida lfy kuma soyayyar ki shi kadai ne zai zamar masa warakansa"


Murtsuke ido tayi ,sannan ta bashi zaune
"Hmm Anty Farida kike ko wa? A gaskiya saidai cutar ta kashe mijinki ,domin kuwa azaban da nasha a sa'ilin xamana dake bani fatan in koma don wannan khalisah take ba su'adah kanwar salah ba,kikayimun za ayi Wanda babu kyau ,don haka ina Baki shawara karki gayyatoni gidanki matsayin kishiya don zamu qona gidanne...."


Da sauri ta datse wayar tana rera wani irin marayan kuka
Ni to yanzu da wanne zanji ga VP ya taso ni a gaba kullum waya ,tsofai tsofai bayi jin kunyar furta mun Kalmar soyayya ,in masa rashin kunya ace nayi butulci,kuma ma bazan iya ba albarkacin besty ,Ni ga samarina ba daya na gari dake zuwa bare inyi wuf daga ciki,kwatsam yau kuma ga Matar PA da gumtun munafurcinta Wanda nasan damacan sharen fage takewa mijinta ,don tuntuni na lura da take takensa ....




Kiran wayar Anty Habiba ne ya shigo wai tazo zasuyi break ,amsa mata ta yi da toh ta wuce toilet ,ta rasa da wa zatayi shawara ,don wannnan al'amarin yafi qarfin kwalwar Saudah


Acan kuwa suna karyawane amma ilahirin attention din Khalid yina kanta duk wani so da feeling dinsa ya karkatane akan khalisah rokon Allah yikeyi yasa duk sanda zai bijiro mata da Kalmar so ta amince ,ga abun bakin cikin wani mugun aminta da sukeyi da matarsa


Aje mug din hannunta tayi ta kalli Anty Habiba "yawwa Anty nikuwa ina Neman shawarinki "
"To ya mubar wajen ne ?,tashi muje musa labule"
"Hmmm ki share muyi anan iyakane in muka jisa a waje munsan Wanda ya fitar mana eheyyy" suka kawo hannu suka tafa ,sunkuyar dakai yayi amma kunnuwarsa duk biyu had motsi sukeyi saboda tsabagen son jin kwakwam.


"Anty Baba VP yace yina sona kullum ya fitineni da kira,a gefe guda ga matsalar samarina da Nike fuskanta ,yau kuma Matar PA tazo min da zancen PA wai sai inxo in auresa


Kafin ta furta wani kalma ya katsesu ta hanyar dukan tebur
"Wallahi karya sukeyi tsofaffin banxa da wofi inama laifin ki samu miji kamana amma sai ki qarema iyayen ki ?to bazata sa6uba bindiga a ruwa"
Haka ya cigaba da balbala tsiya kamar zai ari Baki
Su abunma dariya ya basu
"Hmmm kinji khalisah shawaran da zan Baki shine ki amshi soyayyarsu duka kowa ya fito takarar soyayyar sa ,Wanda ya yi nasara shine zakara inkuma duk sin fadi shikenan... Ai girmanki ne ace VP mai Neman kujeran shugaban qasa ya susuce a soyayyar ki ,wannan kadai ya fiddo maki da izzah ,Sam karki damu kanki, kigwaramun Kansu ki chaja tsoffin da salon soyayyar zamani ,kinga ko Baki auresuba bazasu ce kin kisuba ,kuma wannan damankine da zaki rama wulakancin da Farida tayi maki a baya,itakuma wannan shegiyar Matar(sorry uwar kawarkice) itama sai kin nuna mata bariki iyawane..."


"Ke dayallah yimana shiru ,khalisan har guda nawa take da zaki sata soyayya da gwaraxan maza iyayenta ,karatunta kuma fa,to ni banyarda ba"


Tashi tayi akan kujeran ta kalleshi ta kalli Anty Habiban
Kafin ta soma tafiya saida tazo bakin Kofa ta juyo ta kalkesu cikin barkwanci "Anty na tafi shan soyayya.....
[8/19, 13:32] Bamalli: *JNS 3*
✍️21-25
Dariya suka fashe dashi a tare ,sannan ta shige cikin bargon itama kamar ba abunda ya faru ta dauko wayarta da sai yanzu zata kunna tun bayan da suka gama waya da maimartaba ta kashe saboda tsaro ,ilai kuwa tana kunnawa da message din vp ta fara cin karo
_Barka da zuwa ƴar beauty,sorry for mah inconvinience banzo mun gaisa ba ,amma na turo uwargidanki on my behalf ,mu munanan muna fama da shirye shiryen zaɓe fatan dai zaki sa mijinki to be inshaallh cikin addu'an nasara...._


tsaki naja aikuwa ban gyara kwanciyata ba sai ga kiransa ya shigo ,kallon saudah nayi kafin da sauri na kashe ,kafin in dawo daidai ya kuma kira ,da sauri na maidata a silent amma ina kallon screen ɗin time to time,can kuma sai naji shigowar message


_Nasan kinƙi ɗaukar kirana ne sabda saudah gani nan dawowa har ɗakin zan shigo nasan saudah zata goyo bayana..._


Bankai ƙarsheba kiran ya shigo ,ai da gudu na fito a ciki n bargon na faɗa toilet namaida na rufe na danna bayana a jikin ƙofar


shiru nayi saida don kansa yace "Hello khalisahta "
"uwumm ina yini " na faɗa ina cuno baki kamar zan kuka


"Lafiya klou ya hanya ,ya gidan kina ko jindaɗin zaman ko zaki rinƙa biyoni office tunda uwargidan naki ta zama cikakkiyar ƴar siyasa bata da lokacin gidanta "


"To sai inzo office abbah a wani babi?...kuma me mutanenka zasu kalleni"


"A babin soyayya sai su kalleki matsayin my wify to be"


"Hmm abbah har kasa naji kunyarka "
"plz stop calling me abbah ,ni yanzu am your hubby,so indai kinason farin cikina to ki kirani da my love"


"Hummm to abbah zanyi barci,sai anjima"
"A'ah sai kin faɗamun lokacin da zamuna waya dake"
"To zan turo maka ta text"
"I love you" saurin kashe wayar nayi ma gabaɗaya inaajiyar numfashi


**
Rana bata qarya saidai wanda baiyi shiriba yyi kuka ,yaudai take ranar za6e jama'a ƙwai da ƙwarƙwata anfito kwaɗa ƙuri'a da Vp aka soma sai ummah ni saudah da sauran co. Na cikin gidan ,inka ganmu dole mu burgeka abun mu cikin kyakyawar shiga nida saudah yayinda ummah tasa huge makeup tana walwalin gwalagwalai,haka aka shiga haskomu a gidajen tv masu gidan radio na faɗa da baki


sai bayannan kowani zauren zaɓe suka fara gabatar da zaɓensu cikin salama ba tashin tashina


BAYAN AWA ASHIRIN DA HUƊU


Kowa ka kalla yina cikin zullumi a cikin gidan ana jiran fitowar sakamakon za6e,shikuwa fici fici kadan abbah kira waishi adole nayi masa kyawun da ban tar6a yi masaba
Cikin yauki da fari kamar yina kallona nace "abbah dukda gayun da ummah tayi"
"kinji matsalata da keko...sai muna magana sai ki nasako watacan mufa hiranmu mukeyi na masoya,itakuma ummanku tazama cus tai timbi nikuwa ke nikeso cas cas fulawar idanuwata"


"Hmm kanasa kaina na huruwa Soyayyata ,har inji tamkar nafi kowace mace matsayi a fadin duniyannan"


"Kiji hakan zinariyata ai girman naki kenan "


"Nagode da shigowa rayuwata da kayi soyayyarka da ƙaunarka a gareni shine cikar kammaluwar nutsuwar ruhi da gangar jikina...insonka ina lallaɓaka my man a cikn zuciyata kamar ɗanyen ƙwai a tafin hannu a yayin tsallake tsaunuka ,allah ya barmu da ƙaunar junanmu"


"Amin zumata nagode ma allah da banyi wa kaina ƙoron baki ba yau da ban tsinci kalan zaƙaƙan kalaman nan ba masu matuƙar tsada ba awajen sarauniyar matan duniya "


Dariya na sakaka "Inasonka my excellency "
"Nima ina sonki zumata "
daga nan mukayi sallama ya kashe wayar nikuma ina juyi a gado ina ƙwafa "Dani kike wasan umman saudah badai ke ƙaramar karuwa ba ,zan nuna maki in kinsan wata bakisan wata ba"


Na tashi da sauri don yin wankan tarban masoyi don nasan ana dab da sanar da za6e kuma dole zai dawo gida ai celebration in allah ya basu nasara




Umman saudah kuwa tagumi tahyi tana liliya kuturun wulaqancin khalisah kai yarinyar nan batada ta ido


Kalamarta na qarshe ya fara mata amsa kuwwah "Ummahta ure such a wonderful mother,karki damu yiwa wani yiwa kaine,don kin nemeni da madigo wannan bawani abu bane ,ai na balaga ,baki ganine (tashiga juya mata boobs da bombom) Ki nemeni nikuma nai maki alkawarin sakin miki jikina amma fa ki sani,dazaran mun gama kewa zanje inyi da erki,don baki isah ki hanani kwana da ita ba,,,Aiho da inata kawaicin kauda kai don saboda barin halas....ashe ashe kedin ƙwanƙwararriyar ƴar barikice,to ki lalla6ani don gudun tsira da mutuncinki karkar nike kallonki kuma na gane manufarki tun rungumar farko basarwa nayi" samun waje tayi da6as ta zauna tana lissafin ƙuda ,kardai yarinyar nan tonamun asiri zatayi?amma ina nan inajiranta daidai da shegiya nike


Abunda ya faru kuwa shine


_Tunda muka saka ƙuri'a Sanata baraka ta aiko aka dauki saudah don ta je su zanta da yaronta ,itakuma ummah baki har kunne tashiryata suka tafi(kinji gafalalliyar uwa) Dani da umman kuma muka dawo gida muka kullu part ɗinmu sannan tacewa maids kowa yazo ace bazata samu ganin kowaba,suna barcin huce gajiya, Murmushi nayi na ware dakinmu ina wassafa jin kai irin na ummah ,zuwa nayi na cire kayana naja doguwar unders siket dina zuwa kirji bayan na zare bra dina na warware fanka da ac na dauki remote din tv ina canja channels ina daga kwance akan gadon na kifa ciki na dogare gemuna akan pillow,na dage kafafuwana suna reto a sama.ziyyy naji an turo kofa anshigo ,ummah ne cikin rigar wanka mai kauri mai jikin towel iya cinya ,jikinta ba komai kana kallon dirka dirkan nonuwanta. "Yarinyata ana kallone " tafada tareda zamaa gefen gado,batare da na waigo na kalleta ba ,nace "Yes ummah duk bama wasu abu masu sweet" cikin rashin zato naji ta sagalo hannunta ta cikin siket dina tana lagudan en dumaduman ɗuwawukana da suka tokaro siket ɗin.,tsorata nayi na murgino da sauri ina kallonta idonta sun shanye har wani ruwa ruwa suke fiddowa tsabagen jaraba,"ummah lafiyanki kuwa?" ban rufe bakiba ta janyoni ta matseni ta zame siket dina ta fara tumbular nonuwana tana jan yaji "Ahshhh haba dausayin dadi mai kayan saka nishadi ,karkicemun tuntuni bakisan ina tsananin sonki ba ,wallahi khalisah ina mugun sha'awar wainnan nonuwan naki,tun suna kananansu basu isa cika hannuba kamar haka" tayi saurin kai bakinta kan nonon tana lasarsa sama sama tana rollin eyes ,mamakine ya hanani motsi saida naji tana laluben bakina sai a sannan ne na finciki kaina da qarfi na durko kasan tareda kecewa da kuka,"haba ummah me nayi maki zaman aminta baice haka ba",cafkar nononta tayi ta kama matsawa "haba baby khalisah kizo ki jiyar dani dadinki,nasan kema kina buqata azan gusar maki da dukwani bukatar sex na da namiji xan shayar dake zuma mai gardi da tsayawa a zuciya zan maisheki er gata ,sama da duk wata matashiya a fadin nigeria..zoki tsotsan mun nonuwana kinji qaiqayi sukemun"_


Shine fa na fashe dadariya na qeqashe ido na fara jefar mata da magana,ba arziki ta bar dakin cikin dogon nazari,ashe abun ya dafata gashi har ta zauna tana tunani,a yayinda nikuma naci alwashin tirsasawa kaina soyayya da vp don in cusa wa gafakan...
[8/19, 13:32] Bamalli: *JNS*


✍️16 - 20




Daga wajn su Dr khalid sashen cikin gida ta wuce dirct don ta gayar da su maimartaba,kamar yanda ta azata tana sashen maimartaba suna karyawa ,ƴan biyu suna kan tattausan carpet din da ya mamaye parlourn ,da sallama ta shigo ,iyayen suka amsa a yayinda ƴan biyun suka fara toroƙo suna mimmiƙa hannu alamar tazo ta ɗaukesu.da gudu tazo ta duƙe a gabansu tareda jajjan masu kunci suna ɓangale mata baki
"O see me see wawulo baki ba haƙory"kamar sunji me tace suka ɗauke fara'arsu tareda,dari canyara ihu,sauri tayi tana rarrashinsu kamar gsk sai surutai take masu ,kmr tanayi da manyan yara,sukuma iyayen sai dariya suke ,saida ta taro masu kayan wasansu gabansu ,taga husaini ya cacimi kitty soja dinsa ,sannan ta wuto wajen iyayen tana gaishesu cikin ladabin gaske.
kurɓan tea ɗin kofin hannunsa yy wanda yakeda ƙarancin madara sai yawan milo,sannan ya miƙo mata,amshi zokisha magajiya nasan wannan kazarzar ɗin da kikeyi duk da yunwa kike yinsa" murmushi tayi tana kallon cikinta,don ita azahirima ba maabociyar son cin abinci bane barta dai da kayan sanyinta sai chocolate da snacks
"Abbah wallh na karya a sashen ya khalid ,bazan shaba"ta faɗa tana guntse darya tana daɗa leƙo kofin shayin nasa
"ƴar nema wato shayin nawa kikema dariya ko...To mu tsoffi bamu ta abincin sa girma ta kuazari mukeso...ya makarantan naku yaushene hutun zai ƙare?"
"Ai abbah sai bayan hutun zaɓe zamu koma,kaga nan da kamar kwana goma kenan" "Hakan to yayi kyau...dama ko munyi waya da alhj Ahmadu (Yina nufin vp)yau ɗinne kuma yaroƙeni kan na barki ki je hutu gidansa kinga saima ki kwaɗa quri'arki acan..." Katsesa nayi cikin tashin hankali ni nama manta wai abbah ne ke magana
"Tab kuma sai kace masa eh?gsky abbah bazaniba"
Wani almurin tsawa ya dakamun Wanda ya sani gigicewa ,na dafe qirji da sauri, Ina Jan numfashi
"Kamana nine zanyi magana yarinyata a cikin gida taimun tsayayya?" Sosai ya ringa fada kamar zai ari baki ,saida yayi fada sosai kafin na zube a kan gwuiwoyina ina basa hakuri.amma ko kallona baiyi ba ya dangwarar da kofin shayin ya fita, waigawa nayi kan nanneh "Nanneh don Allah .." Kafin inyi magana ta dakatar dani sannan ta sunkuci yaranta ta bi bayansa .hawayene suka shiga zarya mun a kunci ,wato nanneh tabi bayan mijinta kenan ,sun kasa tsayawa su fahimceni ko sa nemi bahasin da yasa nace bazaniba din.
Hakanan dai naja qafafuwana na tafi sashena aka harhadamun kayana....washegari helicoptern fada ya d'ebeni sai Abj
**
Hankalina bai kwantaba saida naga na isa kuma na kira maimartaba ya amsamun cikin barkwancin da muka saba ,bayan fushin da ya dauka haikam a kaina,ciftsi Ashe kuwa lallai inada babbar qalubale a kaina in abbah ya gane VP nasona watakilama auren Dole zaiyimun saidai inje ya zuke yarantata ,dukda shima din ba tsoho bane ,just 45 years amma at my age ai tsohone kuwa


Murna sosai saudah tayi da zuwana saboda yanda gidan yayi mata fadi,shidai VP bayi zama za6e ya matso ,kullum Suna meeting don wataran har biyun dare suke kaiwa ,itakuwa Ummah kullum tana tareda gogaggun mata qawayenta Matan mininstoci da en majalisu ,tsare tsaren mashahurin partyn da zatayi sukeyi Idan Allah ya baiwa mijinta Ahmad damar hayewa kujeran shugaban qasa ,don haka duk wani yaqin Neman za6e da ita akeyi,kyaututtuka kuwa ba state state ba harta local government area saida kyautar ummah ya shiga zuwa yanzu sunanta ya soma fantsamu a bakunan al'ummah kyautarta yinama abokan hamayya zarrah,mawaqa kuwa sosai suka wasa wuqarsu kowa yaqosa za6e yazo a lashe kujera suzo su baje kulin bajintarsu


Guraren en gudun hijirah kuwa tirela tirelan kayan abinci ta aika masu dashi barguna da katifu,ta yo hayan kwararrun likitocin ido da kunne ,ta watsasu a federal hospital da state hospital don a duba mutane kyauta masu bukatar eye glasses a basu,wannan duk abubuwan tayisune tun nesa da qofar lokacin za6e ,don haka gabadaya asusunta ya gama girgiza amma kuma wainnan jadawalin ayyukan su suka fuddashi matsayin abubuwar campaign dinsu kuma fatsarta yaja mutane ,don lungu da saqo kabi VP ne da tauraruwar mata ,first Lady tun yanzu zamaninta ya fara budewa ,tanamaso tafi shi mijin nata farinjinin jama'a




Tunda suka kulle hirarraki iri da Kala anan saudah take nuna mata hoton yaron hajja baraka ,wacce ta kasance aminiya a wajen umman nata kuma mijinta tsohon ministan tsaro na qasa sannan ita kanta ynxu haka tana rike da mukamin sanatan jihar yobe ,don haka tana cikin en partyn su dumu dumu,SBD zarcewan VP zuwa matsayin president tafe yike da lashe kujeranta a karo na biyu...don haka kowa yinada buri tsakaninsa da Dan uwansa,ummah tana burin tsoma diyarta saudah cikin familyn sanata barka masu mashahurin arziki maras gaba ,a yayinda itakuma sanata ta amince da hadin auren yaran saboda ta samu lashe kujeran za6enta,ammafa duk bidirin yaran basu son junansu...don hakane ma saudah take gaba da umman nata kuma take takaicin Hulda da yagagun matan da takeyi tana aro halayyarsu a maimakon ta nafa'a yayi zaman aure.


**
Kamar kullum yauma sai bayan isha'i ta shigo ,saidai ta samu labarin zuwan khalisan tun kan ta shigo


Da zumudinta ta shigo dakin tana zuqe murya "Lale marhabin da bakin izzah,barkana da ganinku jinin sarauta" tashigo tana girgiza boobs dinta dasuke tsalle ta saman rigan da ya fanfuu da dinkin tela


Ta6e baki saudah tayi ta juya masu baya ,tana me baqin cikin wannan halin karuwancin da ummanta ta koyo,itakuwa a yayinda khalisa tazo da gudu ta rungumeta "Oyoyo ummanmu nayi kewarki kamar zan kuka" hannunta tasa a bayanta ,ta inda nighty dinta bai rufeba tana murzawa a hankula
"Uhm uhm kice mun kusa diban suruki ,er tamu ta kawo,jiki fam fam dake! Tubarkalli abun ado" ta fada tana jujjuya khalisan tana qarewa zubin halittarta da suka lafe cikin nylon din rigar barci da kallo har kan nipple din nonuwanta suna turowa ta saman rigan.


Saurin damqe ido khalisan tayi batareda ta fahimci komai dangane da sha'anin umman ba "wallahi umma ban girmaba ni yarinya ce ,banqi ayi mun wasan goyo goyo ba".
Kamota tayi ta dad'a matsewa a kirjinta tana Jan numfashi a hankali
" shakuruminki daughter na kin samu uwar da zata gatantaki ,saikin yi fatan kiyita zama a abj fiyeda ki koma wajen ginbiya diyanah don na lura ita ruwan izzah yagama jiqeta ,bata jawoki a jiki jiki,nikuwa kinga mulki bayi hanani nunawa yaro soyayya"
"Woni er lele ,kin dai Jima kunnenki ko aminiya ,Allah yasa kar inzo in shafe gomnatinki a ruhin ummah" banza tayi masu hakan yasa ummah janye jikinta a hankali a jikinta don taji jikinta ya fara mazari kar ta kaiga aikata aika aika ,don sosai soyayyar khalisat ya darsu mata
"Jeki huta babyna kiyi barcin huce gajiya ,aike kin fi Sakaran er uwanki wayewa " daganan tayi qofa da Sauri tana cije le6e wani axabar feeling na tunkarota le66an khalisat na mata gizo gizo ,tana ayyanashi a matsayin gindin khalisan ne,wohoho cakwala dadi kenan , batasan sanda ta zura hannunta cikin zaniba ta fara qwaqule kan ta,tareda mannewa a bango daga wajen dakin .


Dawoda kallonta khalisat tayi kan saudah "saudah kinga kinsa ummah tayi fushi ,me yasa kike hakane,sonki fa shine zaisa ta hada aurenki da yassar,kijira mana kiyi masu biyayyar ki gani,Allah zai wulakantaki?"
Jan bargo tayi hawaye na cika mata kwamin ido ,bata iya furta mata ko kalma ba ,sai cewa tayi "Night dear".
Da sauri ta suri madaidaicin arm pillow ta hurgo mata " u irritating me"
[8/19, 13:32] Bamalli: *JNS 3*
✍️26-30


Alhamdulillah sakamakon za6e ya fita a yayinda Ahmad sa'ad jarumi ya lashe kujeran zama shugaban qasa saura ranar rantsuwa da rantsarwa ake jira
Nikuwa zamana da umma acikin gidn ya zama tamkar zaman ƴan marina.In tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login