Showing 12001 words to 15000 words out of 25648 words

Chapter 5 - JININ SARAUTA Book 3 End By oum Aphnan.txt

latifa da ta rasu....




Wani kakkauran ajiyar zuciya tasauke ,takoma da6as ta zauna ,a take wani kauraran hawaye ya sirnano mata




Duk yanda ummah taso taji maganarta ,amma ta kasa furta ko kalma 1...
[8/19, 13:34] Bamalli: *JNS*
51-55


Ta 6angaren khalisah kuwa ,ana furta an bada ita wa Ahmad sannan an bada saudah wa Yusuf ,a take taji tamkar an zare mata kaso tamanin cikin Dari na damuwarta ,ko banza in auren tsohon ne ,dukkansu tsoffin zasu aura
Kazalika bazatayi zaman kishi da uwar aminiyarta ba a gaban idon saudanta,finally baza a hada auren aminiyarta da yaron ja'ira sanata baraka ba,ko yanzu ita alhamdullh tunda aminiyarta ta tsallake wannan bala'in da bata San dashiba.




Idonta ya kad'a yayi jajur ,sai safa da marwa take yi ,tama rasa tunanin da zata somayi ,,,,,,,Wani bubuuummmmm🪘🎷taji qarar tashin ganga ,jauje gamida algaita ,suna tashi gamida tunkaro harabar cikin gidan....tsam tayi da ranta ,don sauraran,sanin qasaitaccen bafaden dake shirin shigowa gidan da wannan yammacin.




Kirarine maroqan suka farayi suna dukan gangunansu hade da busa farensu ,suna faman wasa gimbuya khalisa ....




Qarasawa gaban windonta tayi ,daidai nan jakadiyar gimbiya diyana tazo ta gurfana a gaban ta tana dunqula hannu gamida jinjina mata


"Ran jarumata ya dad'e ,matar gwamna tana nan falon ganawa da manyan baqin gimbiya ,ta taho takanas don tayaku murnan aurenki da shugaban qasan mu mai adalci...."


A qufule ta waigo ta kalli jakadiyar ,kafin ta taka ta d'age labulen windon yanda zata iya hango tun daga get d'in karshe da zai shigo da kai sasunan cikin gidan,mai dauke da wawakeken haraba ,an masa kawanya da fulawoyi masu kaloli na burgewa da daukan ido....ba bu ko keke bare wani mota a haraban sai fili tahhhtahh iya ganinka ,sakamakon wasu dika dikan garejin motoci dake manne da jikin ginin sasukan ,anan ake ajiye motocin mallakin fadan,don haka komun matsayinka ko muqaminka ,dole ka faka motarka ,A cikin rumfar ajiye motoci na get din farko zuwa na biyu ,kai kuma ka tako a qasa zuwa cikin gidan mamallakan izza!
Mulkin kenan




Don haka qwarqwar take ganin maroqan cikin tsimman bubbunan rigunansu ,sunyi layi suna zarya a tsakar wajen suna zuba kirari da banbad'anci




"Jakadiya bazan samu ganin kowata kalar maceba zuwa wannan lokacin ,ina buqatar in huta"




Kiki kaka...Magajiya tai masu burin tsuli,har sun fara lissafa yanda zasu yanyana ko dubu ashirin ashirin ne cikin kudin da matar gomnan zata basu kyauta.




Jin still bata futaba yasa ta juyo a qufule
"Baba ki fita ko zaman me kikeyi?"




"Afuwan ran shalelen masarautan nan ya dade,kiwa girman rawanin mai martaba ,ki je ku gaisa ko na sakwanni gomane ,cikin tsadaddun lokutanki,girmane Allah ya Baku kuna gudunta ,alkawarin Allah kenan bayi bawa Wanda yikeso"




Huro hanci tayi ta furzo numfashi mai huci ta baki
"Tom naji gani nan tafe"
"Godiya muke sarauniyar dudduniya ,a fito lafiya"




Haka ta fice tana murna kamar ta taka rawa ,don farin ciki




Waigawa ta qarayi tana kallon yanda maroqan ke ware iyakan karfin muryarsu suna waqeta amma tamkar sunsa speaker,jinjina kai tayi,Allah mai iko kowa Allah ya huwace masa hanyar cin abincinsa,ni kuma shikenan magana ta fantsamu zan auri shugaban kasa, anji labarin zuwan matar gwamna wajena ,kamar bata saba zuwa kawo gaisuwa ba ,anzo zaa fitineni da roqo ,ni me Nike dashi? Banda komai sai salatin annabi,ni wallahi gidan sarautar nan akwai ginsa ,hayaniyar yayi yawa




Da hakan ta rataya alkyabbarta da ta war6ar akan kujera tun shigowarta,sannan ,ta fito zuwa asalin babbar falonta inda zai fitar da ita sassanda zuwa cikin gidan




Kuyanginta na ganin fitowarta sukayi saurin bin bayanta ,suna mata barka da fitowa ,sannan suka d'inguma zuwa inda matar gwamnan take zaune tare da gimbiya diyanah .




Gimbiya diyanah na ganin shigowarsu ta mike ta fita itakuma....
[8/19, 13:34] Bamalli: *JNS*
61-65
Yau JUMU'AH ,tun sassafe qaran jiniya da hawa da saukan jirage ya gama rikita garin azdajarz ,ko jariri yasan ana bikin 'ya'yan gata sauda da su'adah ,tun wajen karfe sha d'aya excellency ya shigo garin da danginsa da bakinsa ,shima ya zuwa wannan lokacin PA ya ware ,amma har yau d'aurin aure basu samu zantawa da amarya saudah ba...saidai wannan kyautar dannan haushin yasashi jin sanyi cikin ransa yasan an masa karamci ,ai dole yasan in ya bawa saudah kula khaleesa za tayi farinciki,to ko don hakan ya haqura ,ya rungumi matansa da zuciya 1




Zuwa qarfe biyun rana kuwa ,tun daga kofar gari ake ajiye motoci ana takowa da qafa tamkar idi, saboda Sam bama hanyar wucewar ko keke




Sai bayan da aka idar da sallar jumu'ah sannan limamin jumu'an ya daura auren khalisa da Ahmad ,Yusuf da sudha .bisa umurni da yarjewan mai martaba .....bindigan toka ,dogarai suka shiga saki,wannan ya tabbatar da an d'aura daga nan mutane kowa yashiga kokarin kutsawa don samun abun kai rahoto cikin gari




Kyauta kam Ahmad yayishi kamar mene, duk in da yabi mutanene fans d'insa ke jansa kowa burinsa ya d'auki photo da mai girma shugaban qasa




A tarikhin masarautar azdajarz bata ta6a kar6an mutane a lokaci gudaba kamar haka,daga kowani qusurwa na fad'in duniya ,dukda kasancewar bikin yazo babu shiri ,ko din zumudi da kasancewar sabuntansa na zama shugaban qasa ne ohoooo!...




Umman saudah kam itada sanata baraka suna zaune suna kallon komai live ta TV ,ranta na wani irin suya da tafarfasa ,alwashin tarwatsa wannan couples din kuwa tayi su kala da iri,gidan tsit ko tarin quda bakaji




Don a na damun ta da kwarafniya zakiga ta fito tace ta sallami mai aiki




Gabakuwa take yi da Ahmad jarumi qaqas ,impact tunda ya yi mata albishir din kishiya ta waya har yau basu ga junaba




Tadai siya sabon waya ta saka sim dinta ,shima saboda mutanen tane bawai don shiba,amma ko ya kira bata d'agawa,kuma haduwa ta haramta masu shi.




Kuka ta fashe wa sanata baraka "shikenan ya kashe ni hajiya, ya kashe ni,ya aikawa zuciyata saqonnin bamabamai biyu a lokaci guda ,na fada maki bayasona ,hajiya ya tsaneni"




Shafa bayanta ta ringayi taa rarrashinta tana bata yankin azaban da zata ganawa khalisan in ta shigo ,itakuma saudah ta nuna mata bakomai,tunda duk sonka da Abu sai Allah yayi ,kuma uba shi yikeda iko da d'iyarsa ba itaba




"Hajiya kishi da farida ba qaramar hadari bane a rayuwar baby ,da tasan sirrina muka saba qwaqulan juna, daga baya na gujeta..."




"....mtsew abun kiyi murna ne,kuma ki yardarwa kanki, baki kai 'yarki gidan me kishiyaba ,tunda kinsan duk er mad'igo bata damu da namiji ba,kuma haka zaki kaita baki tsimataba? Wai inama yarinyar tawa take ,mije daukanta zanyi in barda ita qasarnan a kimtsa mun ita sosai sai dab da tarewa zamu dawo"




Ajiyar zuciya ta saki ,sannan ta mike jiri na dibanta suka haura dakin saudan




A zaune suka tarda ita akan kayanta baje baje akan gado ,littafai anan takardu a can ,laptop anan ,kan gadon bako tsari,bare kuma filin dakin




tunda akayi mata maganar ta daina magana da kowa,ta kashe wayarta,ta daina cin abinci daga ruwa sai lemo




Haurawa gadon sanata barakan tayi tana karkauda komai gefe ,ta kamo kafadarta ta tadata zaune,sai sannan taja wani doguwar ajiyar numfashi,kamar ranta zai fita kuma sai ya dawo




"Momy sun d'auramun aure dashi ko?"




Girgiza mata kai tayi cikin tsananin tausayawa


**
Haka Al'amura sukaita faruwa a yayinda gimbiya khalisa ta cire duk damuwa ,saboda ganin yanda damuwarta ke Neman affecting mamanta,saidai ta lashi takobi da d'amarar rashin zaman lafiya da Ahmad bayan anyi aure


Da haka gimbiya saratu ta taho qasar da masu gyaran jiki irin na qasarsu ,hakama momy farida(matar PA) ta aiko da mata nijar da zasu had'a gimbiya khalisa har zuwa satin tarewa




Sosai ta cirewa ranta wani zafin kishi akan saudah ,don haka tayi ruwa tai makar6iya dukda khalisa ba a hannu ta takeba ,itace tamkar uwa kullum tana zarya tsakanin Dubai ,jiddah zuwa Nigeria,had saida taga komai na d'iyarta ya zama to d pick ,daidai nunawa tsara naira kam yayi kuka a sashen khalisah don kaya ta 6angaren PA kawai to bacin gidane mai part da yawa da an rasa wajen zubawa,bare gana gayya uban tafiya mai martaba
Don dole sashen baqi aka hadewa khalisat inkikaga falukanta tamkar fadojin sarauta.


***


Mashaallah komai aka sakama rana




To la shakka zai zo ,yau gashi shine ranar rtsarwn Ahmad kuma zai tare a gidan gomnati tare da amaryansa da uwargidansa ,sai bayanda aka gama ratsarwa snnan aka kwashi amare da tsakar rana aka danganasu da d'akukansu




Bayan yinin biki da sauran shagulgula da akayi na kece raini, a yayinda rantsarwar the amiable president ya tsuma kowa ,akaita nuno first speak d'in shugaban inec dake fad'i na yabawa mai girma shugaban qasa, wato Ahmed bayan an rantsar dashi ,a duk sassan gidan TV a na nuno shi president d'in lokacin da yike schooling yaron da baikai 12years ba yina yawo a surkukin jejika ,kafarsa babu takalmi,ga kayoyi da lalatattun uniform da cukuikuyayyun takardun karatunsa
"D'an ba kowa ba ,yau ya zama shugaban kasa,d'an talaka mai yawo ba takalmi ya taka top point of the nation"


Anan aka nunosa ya sunkuyar da kai yasa tafin hannunsa a fuskarsa cikin jimamin tuno rayuwarsa a da,wato duk Wanda zai zama wani Abu sunada tarikhinsa from grass root .


Taro ya watse successfully a yayinda akayi ta yabon mai girma shugaban qasa, da masa fatan alkhairi da adalci a tenure dinsa




Qarfe 6:30 Ahmad ya shigo gidansa da sauran co abokansa ,saida suka shiga pat din ummah ,amma taqi fitowa su gaisa da bakin,don dole ya rabu da ita ,suka shiga sashen amarya




Lokacin idonta yayi luhu luhu tsabagen kuka har bata iya gani da kyau duk idanuwarta da make up dinta sunyi damagi


Ban bari ya ganiba na tashi Tunda taji hayaniyar mutane tasan sun shigone,sosai abun ya baqanta ranta,wannan wani irin abune,lallai nasan na auri tsoho,komai abnormally, shigowa yayi yina er tsokanata


"Amarya kin sha qamshi ,kozo Ku gaisa da baqina most of them ba a qasannan sukeba "
Cuno baki nayi na gyara zaman hular alkyabbart ya rufe saman idona sosai ,na wuce store din da aka danka kayan snacks dina roba roba ,na kira kuyangina da muka taho tare na tsara masu yanda nikeso suyi entertaining baqin nashi.




Daga nan naje muka gaisa cikin rashin nuna ko Dan damuwa,ko don ganin irin manyan mutanen da naganine ,baqin larabawa da turawa oho


Ina ganin an kawo masu abun motsa baki na tashi na fita, saboda dama zaman duk ya ginsheni ,sosai suka yaba da hankali na ,sunci abunda aka kai masu,dukda su dublan Abu yike foreign a garesu but they enjoy it sosai


Ina jin zasu tafi na tada sallar karya ,murmushi yayi yaje yace ina sallah,don dai yasan I just wanna escape ne


Kyauta mai gwa6i kowanne yayimun sannan suka tafi tare har dashi ,bayan ya kawo mun kyautar da suka bani ,daga nan shima ya bisu, bai dawoba sai kusan karfe goma lokacin ni nama shirya nayi wankana na saka doguwar rigar barci mai kauri ,kasantuwar lokacin da Dan sanyi sanyi




Shigowa yayi a hankali ya kunna ,wutan dakin ya hauro kan gadon da Nike,baisan duk a kan idona ba




Cak ya dagani har bargon da na lullu6a dashi ya sa6ani a kafada kamar small baby,a hankula yanda bazan farkaba ya fitar dani daga d'akin har part dinsa ,ta wani kofa da yike jone da d'akina




"Subhanallah" sosai na raina tsaruwan duk d'akunana,a hankali nayi miqa tareda sakin hamma na mike ina murtsike ido




A tsorace na matsa "lafiya abbah" na fad'a ina had'e giran sama da qasa




"Kashhh,banso tashinkiba ,kawai na kawoki d'akinmune...nan shine dakinmu ni dake kawai ,a cikin sashena ,kinga ai bai kamata kinada kuyangi da girmana ina tsallakesu zuwa dakinki ba,itama antynki namu d'akin tare da ita yina sashen nan amma ta can side din duk zan nuna maki gidan zuwa in mun samu natsuwa,amma for now duk ranar girkinki zamu kasance tare anan"




"Wow abbah d'akin yayimun kyau sosai"
"Karki damu ai namune duka, for now muje muyi sallah don nuna godiya wa ubangiji ko da ya nuna mana zuwan rannan na mai cike da sa albarkan iyaye"




Turjewa nayi niyyan yi saikuma na mike "to abbah ai banda hijabi "
Karki damu komai na tanazar maki a nan ,kawai muje kiyi alwala"




A sanyaye na shiga inda ya nuna mun a matsayin toilet ,kafin in fito ya sauya shigarsa zuwa jallabiya me ruwan simenti,ina zuwa ya ja mana limanci....abunda zai faru ya faru kama daga tambayoyi akan addinin musulunci,ya dakko Kazan amarcina kamar yanda yazo a sunnah ya Jere komai a gabana, yina tuttula fresh milk a cikin glass cup




Kallonsa nikeyi cikin mamaki ,namiji ba kunya wai baban qawata ne duke a gabana harda wani ajiyemun Kazan amarci ,ni ba ruwana cin kazata zanyi, abunda yike kwadayine bazai samuba




Don haka tayin farko ana biyu na sakko saboda yanda cikina ke tsukkum yunwa ni nama manta rabonda inci abinci




Sosai naci kazata na kora da madarar mai sanyi na mike na goge baki na da tissue na mike na nufi toilet na daurayo baki na na cire hijabi nabi lafiyar gado na ja bargona nadad'a kullulu6ewa




Dariyane ya kamasa "ohoh kuruci dangin hauka,kardai khalisa har yanzu kallon abban gaske takemun? Aikuwa dai yau zan nuna maki komai ya sauya ,zan juye maki farin cikin dukda na d'auka a yau d'innan "




Tsam ya mike ya kauda komai ya kashe wutar zuwa fitila mai duhuwar haske ,sannan ya hauro gadon ,cikin sand'a yaja bargona ya kutsa jikinsa ciki.....
[8/19, 13:34] Bamalli: *JNS*
66-70
Cikin salama ya cusa hannunsa akan dukiyar fulanina,ya kamasu da qarfi ya matsa da kyau,ya barsu a hannunsa ,yina sakin numfashi mai karfi inajin yanda hucin numfashinsa ke saukamun a gadon baya na...




Wani qara na qwalla na fincike jikina ,na fito daga bargon gaba daya na ja pillow na zauna a kai




"Abbah meye haka kuma?"
Jikinsa ne ya fara 6ari ,ya dad'e rabonda ya ke6e da mace ,bare macenma irin khalisah danya jagwab




"Shhhshhhhh,ai ni na yakice sunan daughter da abbah tundaga bakin kofar d'akin nan ,na maida gurbinshi da sweety da my love"




Zum6uro baki na kumayi sannan na dkko wata pillon na rungume saboda yanda naga idonsa yina kan nonuwana




"To gaskiya har yanzu kallon abbah Nike maka,me yajawo banbancin abbah ni ban ganeba"


Fitowa yayi ya matso inda Nike da sauri na matsa zuwa qarshen gadon ,murmushi yayi ya Dada matsawa,ai tsalle daya nayi sai gani a kan stool din dressing mirror




"Abbah nifa yarinyane,saurin gurmane, karka koyamun iskanci wallahi bakyau zama kusa da namiji"




Sosai ya d'an qulu ,bayan hiran soyayyar da a kwanaki tayita kasheshi dashi,karfa ace Jan ransa zatayi bayan yasa cikin ransa yayi dacen mace da tasan laggun soyayya da sirrin tarairaya....amma bakomai zai lalla6ata tabbas zataji tsoro




"Shikenan baby khalisah,zoto mu kwanta,kina bude murya dare ya fara yi zaa iya a jiyomu ba kyau tauna sirrin miji"




"To zan kwanta amma da sharad'i bazaka ta6eni ba"
Cize lebbansa na qasa yayi




"OK zoki kwanta"




Saida na ja bargona nakai can karshen gado na kwanta na kuma juya masa baya ,sannan shima ya kwanta ,yina rarrashin Kansa.....




Safe nayi ya tashi zuwa sashen matarsa ,kasantuwar 'yan uwansa zasu koma gida zai masu sallama,nikuwa kasa ban saba kaiwa can dare ban barciba ,don haka da kyar na tashi nayi sallah na Dada Jan bargo don haka ,koda baqi sukaso muyi sallama CE masu yayi ina barci,dole suka wuce da sha Tara na arziki....






Bai dawoba sai wajen sha biyu,lokacin kuwa na farka na kwashe kaf kayansa nakai part din baqi da aka hade mun cikin d'akunana, bako tsinkensa nasa an kwasomun nawa an kawo mun dakin ,na gyara ko ina sai fidda daddad'an kamshi yikeyi ,ni kuma nasha wankana na buga d'aurin turban cikin royal pink les, ina kan wa'innan luntsuma luntsiman kujerun na hard'e ina karyawa,ina chart da anty habiba ta WhatsApp, ina kwasan dariya




Tunda ya shigo dakin yaga yadan caccanja masa ga wani kamshi na musamman da yikeyi da ya hade da kamshin girkina,kamshin jikina, A yayinda kwalliyata da kyawuna ya qara qawata masa d'akin completely




Ganin hankali na yayi nisa a chart yasashi ra6awa ya wuce bedroom d'in da muka kwana a ciki


Kallon dressing mirror yayi yaga ba komai sai kayan shafana ,ba nasa,shoe rank nawane reras a kai,da sauri ya bude closet dinsa ,duka saida yabi ya bubbude amma ba ko boxer d'insa a ciki....




Da sauri ya fito yina kwallamun kira a rud'e


"Khalisah ina kayan dakin can?"
Saida nayi fari da ido sannan na sauke wayar akan table ,na dauki glass din ruwa nasha sannan na waigo na kallesa




"Abbah wai kana nufin all your garbages?"
Shiru yayi sagale da hannu yina kwasan mamakin kuturun wulaqanci ,kayan sane garbage???




"Ohhh no! Don't be unhappy, kasan na cemaka inason dakin nan so,na kwashe an kai maka guest room ,so meet them a can,yanzu nan d'akina ne,karka damu inna nishad'u zan ringa biyoka can"




"...ke ke ni zaki kaiwa kayana d'akin baki,kinko San ni wanene"




"Au sorry Mr president ,baban saudah mijin mata biyu ga antyna gani princess khalisah... Ina jin ai na canka daidai ko?"


"Gargadi na qarshe awa sha biyu na baki, ki dawomun da komai ,tidy and in order"






A ziciye ya fita yina qunar rai ,qarshe dakin umman saudah yaje ya shirya ,ya saka kayansa da suke dakinta,duk yanda taso taji sirrinsa amma bata samu ba




...Nikam tsorone ya kamani ,ba arziki nasa aka maida masa da kayansa ,dama nasan tsokanata ne shiyasa ban tabar masa komaiba na takardu da sauransu ,kawai kayansa na kwashe sai takalma da tarkacen turarukansa,don haka,gwara in maida masa komai kafin ya had'ani da mai martaba,amma fa mun rabu baran baran kenan,shima ai ya kora kansa bayace zai kuma shigowa inda Nike ba ,kar yaji rashin kunya,




***
Bayan kwana uku....
[8/19, 13:34] Bamalli: *JNS*
56-60


Cikin karramawa da girmamawa suka gaisa sannan tayi mata congratulations
"A gafarceni ,gimbiya bazan samu zuwa taron bane saboda zai fado ranar rantsar da mai gidan naku,don haka a abuja zan basing ranar kuma maybe kafin a kawoki mun dawo"




Jinjina kai tayi batareda tayi magana ba.
Nidai bam fahimta ba,kunyaa takeji ko sarautar kenan oho!





D'an madaidaicin Akwatin daloli ta umurci wata mata da sukazo tare da ta ajiye a kasan gefen karkashin kafar gimbiya khalisan




"Ga tawa gudunmawar nan babu yawa sannan na dauki nauyin souvenirs na bikin gabad'aya "




Wasu almaran hawayene sukai ma idona flashing"Da gaske kenan aurena da abbah ya tabbata?"




Tsunkayar kuyangina nayi suna zuba ruwan godiya ,itakuma ta mike tana gyara lafayan da ta nad'e jikinta dashi ,da shirin tafiya....bayan ta umurci da a basu bindir biyu na en d'ari biyar biyar su raba,aikuwa godiya kamar su kwanta mata a qasa.




Daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login