Showing 6001 words to 9000 words out of 25648 words

Chapter 3 - JININ SARAUTA Book 3 End By oum Aphnan.txt

taqama da mulki ni da izzah nike taqama gani da dan banzan rainin wayo da iya pretending ,gashi nike bata iya gasuwa babu me ganewa a gaban su abbah kuwa harkaharka ko erta ,dukda saudah ta fara lura da sauyawata da yawan 6uya da nikeyi idan zanyi waya amma tana mun magana sai cemata nayiaifa da PA muke waya kunyarta nikeji bani iya zama a gabanta ina waya dashi gotai gotai. Amma a zahirima nayi adding din number PA a black list ko zai kirani bazai jeba .
Raqarqashewa yaudai ummah suke gabatarda qasaitaccen party
A gidan rawan da ta bude mai tsadar gaske dake jawo mata shigowar sununan kuɗaɗe,Anan ta shirya partyn a yayinda ta bada damar free pass na ilahirin magoya bayansu suzo su shana free ranarsune Excellency,Alhj Ahmad sa'ad jarumi sosai yatsorata da uwargidan nasa zuwa wannan lokacin ,wato wannan Gyagizou club ɗin da yayi ƙaurin suna wajen baɗala an rasa gano yanda za ayi dashi na matar sace,shine yau ta bayar dashi free? kasa daurewa yayi yashiga ya sameta a ɗakinta fitowarta wanka kenan ,amma tana tafe aminiyarta sanata Baraka na binta da snap ,harta takalmanta ,kayan da zata saka gwalagwalai da agogon hannunta duk saida suka haɗa aka ɗauka hoton sannan ta fara ɗaukarta da rigar wanka ɗiɗɗishin ruwa zazzaune a jikinta suna ɗaukanta,hoto ,Dakatawa yayi a bakin ƙofa ya ƙirata ,haɗa baki yagaggun matan sukayi suna masa congratulations amma ko kallonsu baiyi ba ya wuce itakuma cikin salo da kwarkwasa a dole ga first lady Excellency yina biyota har ɗaki dukda jama'anta da sukacika ɗakin...




tana fitowa tundaga bakin ƙofa ya soma mata jaraba "Nine zaki zubarwa ƙima da darajata a idon duniya ,har kiba abokan hamayyata samun damar da zasu ɓata mun suna?"




kwantar dakai tayi tan ƙif ƙif da ido
"My excellency ance maka nayi wani abun ne?"ta wani sanyaya murya cikin tsananin kirsa.




Zuciya ya daɗayi "Karki rainawa kanki hankali waye me gyazou club da har kika bada free pass zakuje party,ohhhh na baki dama da yawa ko? harkin soma wuce gona da iri ko?"




"Am sorry my man nayi laifin zartar da hukunci bansanar da kai ba plz am sorry ,amma saidai wannan club ɗin ta aminiyata ce naso in karɓa rent sai ta bani matsayin gudunmuwarta kasan na daɗe banyi sha'aniba sai a wannan karon shine suka nuna mun love"


caɓe baki yayi tareda ɗage kafaɗa "So wannan ya zama last warning da zasi sake gabatar da wani abu without my consent"


"shikenn zaa kiyaye...kodai a fasa partyn ne kurum tunda naga ranka bai kwanta dashiba " ta faɗa gabanta na dukan tara takwas


"No i wont stop you tunda kin gayyaci baƙinki" yafada cikin sigar nuna rashin kula ya wuce ya barta a tsaye


ɗage kafaɗa tayi ta koma ciki aka cigaba da shuryata,a yayinda dubara ya faɗo mata da sauri ta ɗauki waya takira saudah


"bazakuje partyn nan ba,na matual zamu fara ba ƴan beyong 18,just 18+"


saudah dake kwance dama bata da niyyar shiryawa tace "humm ummah amma inaso zanje shopping"
bakinta na rawa tace "no ba inda zaki aje ayi kidnapping naki,yanzu lokacin zaɓene"




"ummah da kikace zakuyi abunku ku kaɗai ba yara na hanaki? plz allow me enjoy my self" tama kashe wayar gabaɗaya


khalisat kallonta tayi shirya zamuje shopping "saikin dawo ive abdominal disturbance"ayyah sorry kinsha magani kuwa,kamr banga kinshaba"


"Ya zaayi ki gani tunda kin aro ɗacin rai my aminiya u changed"


murmushin yaqe tayi "hmm kamawa takeyi friend" daga nan ta faɗa bathroom




***
cikin awanni uku kowa na gidan ya gama firfita duk akan idanun Excallency zuciyarsa na suya da ɗabiun uwargidansa,saidai shiru baiga fitowar khalisah ba,hakan ya basa damar tafiya ɗakinsu ko sa sha soyayyarsu a sirrance...


Itakam khalisat wankanta na wani material les ta harɗe a falon suna waya da aunty habiba ,complain take mata akan halinda take ciki a gidan,saidai bata faɗa mata cewar umma ta nemeta da lalata ba,haquri ta bata tana encouraging ɗinta akan ta cigaba da nuna masa real soyayya ,karta damu


"Anty inajin tsoron ranan da saudah zata gane... "shiru sakamakon door bell da ta jiyo ,a sanyaye tace yes come in


Fuskarsa fal fara'a ya shigo ɗakin




"My cuddle pet,u look gorgeous👌"


sa hannu tayi ta rufe fuskarta "congratulations My champ"


"Ba wani nan saida nazo kika tuna your husband become a president" A baɗini ta raya god forbid


amma a zahiri sai ta daɗa narkewa cikin kujeran da take "Sorry my🥰"


"aike bakya laifi ,koma kinyi dana kalleki to na huce,darling ,amma fa wannan wankan yayi,so nike ki tabbatar mun don ni akayishi" ya faɗa yina saita camera ɗinta yina mata short video,hannunta takai baki tana dariya tana ɗan cije yatsarta .cikin rashin sani tanacan tana dariyar shashanci ya raɓo ya ɗaukesu tare ,daidai a ɗago sun haɗa ido fuskarta fal far'a irin na riqaqqun masoyannan ,sosai sukayi kyau da hanzari ya fara posta su a shafikansa na sada zumunta a twitter kawai rubutawa yayi "My upcoming blossom🌷"




A whatsapp kuwa ya ɗaura a status ,sanna ya rubuta a qasan videon




"🌹Charming vampire ,shows a special tnk to her lover's fans🌹"


aikuwa cikin sakwanni mutane ɗururu suka fara gani suna repost🥴
[8/19, 13:32] Bamalli: *JNS 3*
✍️41-45
Ƙarfe goma na safen washegari a fada yayi mun,wani sanyi da nishaɗi yike hudani,yeah dole in nishaɗi,duk tsaurin gidanmu,bai kai gidan excellency ba tunda bamai takuramun da baran soyayyarsa


sashen ummah na na fara shiga saidai na tsinceta acan ƙuryar bed tana sharar ƙwalla


iya tashin hankali ,hankalina ya tashi,da sauri nazo na rungumeta ina girgzata
"Nanneh lafiya,me yafaru,waya mutu?"




Falla mun wata almuran mari tayi,Da saida bakina ya fashe
kafin ta miƙe tana ƙanƙance ido


"Kin cuci kankine khalisah,gigi da rawan kanki ya jefaki a matsala,finally ina miki murna da sabuwar rayuwar da zaki shiga auren mai mata mai matar ma kishiryar sa'ar uwarki,u're very sorry"




Da sauri tayi hanyar fita ni kuma na rarrafa da gudu na riƙo ƙafarta
"Nanneh am sorry,wllh bada sanina ya ɗauki videon ba kuma bansan ya akayi,yayi trending ba,allah ya sani na tsani auren me kishiya tun daga labarinki,bare kuma kishiyar irin ummah,wllh banyi abu kai tsaye ba face saida shawaran aunty habiba...amma ki gafartamin karki juyamn baya kmr yanda ya khalid ke fushi dani,kece kaɗai wanda zan runguma,inji sanyi a ƙirjina in futar da damuwata inji sanyi a raina plzxx






Tausayin ɗa da mahaifine ya rinjayi gimbiya diyanah,da sauri ta kamota ta ɗagota sama ta rungume ta


"Ya isah hakan nasan tarbiyyanki Magajiya saidai mai marataba yayi fushi sosai har ma ya zartar da hukunci mai tsauri,saboda yace bashi yiwuwa matsayinki na magajiyar wannan masarautar ana ganin vid. ɗinki da wani namiji ko waye ko shi a wajenki, a don hakan ne ya yanke hukuncin aurar dake ga president ranar jumu'a mai zuwa ,da baki zoba da saidai labarin ɗaurin aurenki ya riskeki,kinga kuwa dole ina cikin tashin hankali"




Tunda ta fara magana na sandare nayi suman tsaye,dix is impossible ,sai kace wnda ake neman kai da ita ,ko kuwa na aikata wani abun ashsha ?




"Nanneh to ke kuma ba wani taimako da zaki yimun a fasa ,don fa gaskiya bana sonshi,hmmm impact ban fara planning ɗin auren tsoho ba bare me kishiya ba, kishiyarma irin wannan matar"




"JAFFAL ƙalam khalisah ,mai martaba ya zartar da hukunci saidai kawai kiyi haƙuri don babu mai canja masa magana,as for now koni ya daina magana dani,kuma yasa an fara shelanta ɗaurin auren gari gari ƙasa ƙasa ,ai shi excellencyn ya sani"




Zamewa nayi na samu dandaɓayar tiles na zauna daɓar cikin mugun tashin hankali...




...Sallamar anty farida ya sani ɗagowa na kashe ƙofar da ido,ina shirin inji da wanne ta zo


"Khalisah ni na fara nemarwa mijina aurenki kafin excellency tabbas,amma saboda kwaɗayin gidan mulki kika zaɓi zama gidan bala'i ,gidn alfasha gidan da Allah ke fushi dashi fiyeda gidan da mukai repenting completely wa ubangiji ,nagode da tukwuicin ƙaunar da na maki...kizo ga yusuf can zai magana dake"




"Anty farida bazan je ɗinba,duk ke kika jefa rayuwata cikin masifa,kinzo kina wani cewa ƙauna,ƙauno matooo...ni kaɗaice mace a duniya ki nemar masa wata mana ko sai lale ni...ni dai ?"




Lokacin tuni nenneh tabar ɗakin don bazata juri jin kwamacalan nan ba,ai da magajiya ta auri yusuf gwara ta auri Ahmad sau dubu maliyan tunda matarsa bata da matsala na zahiri,ita kuwa wannan fa?Tuba mai kyau ake mata fata amma ana gudun gushewar hankali da zafin kishi




***
Dr. khalid kuwa shi a zahiri yafi yusuf shiga tasshin hankali amma ganin halin da yusuf ke ciki ya sashi daure damuwarsa don neman lafyar yusuf ,tunda dai tun akan abunda ya faru a baya yusuf ya zama mariri kullum cuta ,kwatsam saiga wannan ,saidai zaifi son khalisah ta aureshi fiyeda dukkan su,amma bai san stand ɗin khalisan ba


sosai yike rarrshinsa da basa reassuring talk
A haka saƙon maimartaba ya riskesu kan dukkan gidan a haɗu a fadarsa na cikin gida...




minti kaɗan duk suka hallara ,very obvious harda Ahmad shugaban ƙasa of few days


kowa zuwa yayi ya zazzauna kowanne ka kalla fuskarsa ƙunshe yikecda zallan tashin hankali da taraddadin makomar soyayyarsa ciki kuwa harda khalid ɗan karere da ba'a san da zamar sa ba






Bayan buɗe taro da addu'a mai martaba ya bada haƙurin kiran gaggawar da yayima ɗaukacin jama'ar wajen ,sakamakon kowa barin aikinsa da yayi yazo






daga nan ya ɗaura da kallon sashen mata yina magana cikin tsananin fushi,bayan ya gama yin nasiha mai ratsa zuciya yina kafo nassi da hujjan ayoyin allah ,duk akan haƙuri,tawakkali da dogaro da ƙaddaran Allah in ta ratso






daga bisani ya ɗaura da kiran sunana
"MAGAJIYA"
Firgit na ɗago kaina ina kallonsa ,kafin in duƙar da kaina da sauri cikin ladabi




"A jiya na yanke hukuncin ba dake ga Ahmadu, gashi a zaune yina jina,ki sani baa san masarauta da magana biyuba,saidai zanyi hakan ne don samun sasanci a tsakanin yusuf da ahmadun ,bawai don ke son zuciyarki ba....A zahiri kowannansu ya fito da niyyar aurenki ,kuma ya cancanta ,saidai ga zaɓi na baki ki fitarda gwaninki guda ɗaya bawai don ɗayan ya gazaba nikuma a jibi jumu'a inshaallah zaa ɗaura maki aure dashi....!!"




Wani rugugin tashin hankaline ya riskeni nan take,a zahiri banson dukkansu ,to wa zan kama? Saidai nafi jin yusuf akan ahmed saboda shi yusuf bayi haihuwa kuma matarsa ta soni a baya kuma tazo cikin fishi tana ƙara jaddadamin roƙonta in auri mijinta...saidai nanneh na lura bata so...a ɓari guda kuma ummah bata taɓa sona ba gata ƴar maɗigo,muna wannan takun saƙar ga ƴarsu aminiyata to wa zan zaɓa...?






Wani tsawa da mai martaba ya,dokamun shi ya sakani dawowa a sens ɗina


"Waye zaɓinki...?"
Bakina ne ya fara rawa,kafin khalid yayi saurin ɗago kai ya ɗaga hannu alamar neman izini




"Ranku shi daɗe a bani dama in je muyi shawara da ita" Jinjina masa kai kurum yayi a yayinda bugun zuciyar kowannensu ya daɗu




Zumbur na miƙe na fita,ina haɗa ido dashi kawai na kece da kuka na faɗa ƙirjinsa "Yaya ka ceceni banason su duka" Shafa mun gadon bayana yayi cikin,sigar rarrashi




"Ya isa haka nan lovely,calm down komai yinada mafita....kinsan shawaran da zan baki? "
Girgiza kai nayi da sauri
"KI ZAƁENI MATSAYIN MIJINKI....Nikuma nayi alƙawarin sakaki cikin tabbataccen farin ciki,ni jininkine ya kike ganin soyyayar jini ya haɗe da ƙaunar ma'aurata? "




Fizge kaina nayi ina masa wani irin kallo na kasan kuwa abunda kake cewa?


"Yaya ba mafita kabani ba tension kake neman ƙaramun ,to inyi yaya da Anty habiba ,bayan ɗumbin ƙauna da take gwadamun butulcin da zan mata kenan?"




"Aah fa ki saurareni khalisah kasantuwar shaƙuwarku da habiba shine ya ƙaramun azaman son aurenki,habiba nasan za tayi farin ciki da hakan"




fUUU na koma ɗakin taron yina kiran sunana ban sauraresa ba
"NIKAM nashiga uku,cikin maza uku masu mata uku,wane zan zaaɓa???..."




"Ranku ya daɗe,A sakamakon biyayyawa maganarku na zaɓi.........."






*SLM,SISTER INADA TAMBAYANE...yawwa sister don Allah karki ɗaukeni da wata manufa,na daɗe ina fama da wannan matsalar to Albarkacin wannan littafin ne,shiyasa nayi tambayar,plz karki ɗaukeni da,wata manufa wallh sis tunda nike da mijina shekaranmu biyu da aure da yaro 1,ban taɓa jin daɗin mijina ba lokacin sex,ni irin wannan abunda akeji lkcn sex ni duk banaji kawai dai in muna ƴan wasanni nikanji har in kawo,amma in ya shiga banjin komai,plz ki bani shawara,Allah yasa zan samu*


_Ayyah bkomai ai neman sanine,to a gaskiyar batu shaawa kala kalace_
_akwai mace mai ƙaƙƙarfan shaawa ita ko muryan nmj taji yina iya tado mata feelings_
_akwai me matsakaiciya ,wannan sai namiji kamar ya taɓeta ,ko ta musayan dirty talk_
_sannan akwai mai sassauƙa,ita wannan shaawarta nada nisa,wannan halittace_
_saidai ki gane weak point ɗinki ,misali wata in ana sha mata nono ne zataji muguwar feeling_
_wata in ana shan gabanta,wannan dolene_
_to amma inkinsan weak point ɗinki kisa yina dinga miki wasa a wajen,shaawarki me dogon zangone,ta yuwu ba yi taso makine har yayi release ko kuma_
_kinada ƙarancin shaawa kin samu gamsuwa tun wajen,wasanni_
_amma a maganar gaskiya in 🍌ta shiga cikin hq munfi maxan jin daɗi ,don sukance misali kmr kita cotton bud ne kina susan kunne,for sure kunnen kejin daɗi da yawa fiyeda cotton bud ɗin_
_so kwatankwacin hakan ne misalin vg da 🍌,saidai zan iya baki shawaran shan magungunan ƙarin niima,kamar su haɗin aya da dabino ,zuma dadai sauransu_
_sannan ki guji over tight,i mean matsi mai wahalarwa,wannan ba burgewa bane,amma fa bance ki saki gabaɗaya,kizama kmr get ba😂 rational behind shine matsattsen waje yina dakusar da shaawar mace da namiji,shine sai kiga nmj har 🍌 ɗinsa kiga ƙarfin kumburanta na sanyi ,saboda wuya gurin saduwa_
_so in short know your weak point then tackle your problems_
[8/19, 13:32] Bamalli: *JNS 3*
✍️31 - 35


Kanga mata yanda short videon nasu ya fara trending yayi a tsorace ta waro ido ƙirjinta na dukan tara tara


"my baka tsoron ummah ko wasu su gani?" ta faɗa fuskarta da alamun ɓacin rai kaɗan dukda tayi iya ƙoƙarinta don ta danne


"You love me,and i too i loved u ,to meye na ɓoyewa bayan i planned to be mine inshaallh ranar rantsarwa a ɗakin amaryata xan kwana,hmmm ina tunanin ya farincikna a wannan ranar zata kasance"




A Take ranta ya ƙara kaiwa ƙololuwa wajen ɓaci


"Thats wonderful,amma dai ina fatan ba nice amaryanba,don maganar gaskiya har yanzu kallon uba nike maka ba mijiba...kai ina ma !to da wani idon zan kalli saudah kenan? beside PA ɗinka ma sona yikeyi kuma shi yafi cancanta da ya zama mijina ba kaiba ,a gaskiya am sorry to say bana sonka abbah is just pretending ne bansan zaka ɗauki lamarin so serious haka ba"


wani gauron numfashi ya aje ofcourse yes ransa ya sosu amma sai ya wani maze tamkar beji komai ba




"Still zan baki dama babynah,nasan tsoro da zullumin matar nan da you so called her ummah kikeyi,bari in cire maki tsoronta be wise ki ɗauka yanzu ta tashi a ummanki ta koma abokiyar zamanki,so na haramta maki kiranta ummah be calling her aunty"




miƙewa tayi tsam ta riƙe ƙugu don ta lura saita biyo masa ta bayan gida zasuyi daidai




"Abbah maganan gaskiya kayi haƙuri banason ka zuƙemun ƙuruciyata ,yaro matashi nikeso gaskiya ba wnda yikeda shekarun zama ubana ba"




"waya faɗa maki niɗin tsohone? auren wuri akayimun ,kuma sai ƙaddarar zama shugaba yahau kaina,amma am just 45 ynx nike shekaruna na matashi... ki tausaya mun khalisah allah ya jarabceni da tsananin ƙaunarki tun ranar da natsinceki,na fifita soyayyarki fiye da soyayyar ɗiyata saudah a raina ,na ƙarad da lissafin rayuwata wajen tunanin yanda zan mallakeki matsayin mata sbd banason kiyi kukan rashin iyaye koda kin girma, da ƙaddaran rabuwarmu tazo saina samu kaina cikin ɗimuwa na kasa controlling mind ɗina in yarda na rasaki ,na daɗe ina mafarki da tunanin hangomu a cikin lemar ma'aurata tun bansan zan samekiba...in baki saniba ki sani ummanku ganin halin da na shiga akan soyayarki yasa tayimun alkawarin bani daman auranki in har aka ganki,zan tuna mata alqawarin tad fadaon maki,hakan ne ko kya gamsu a soyayya ta,amma still zan baki dama kiyi tunani ,plz dont decide on no! be wise darling"




Yatsarta takai baki sam bazata iya ja'inja dashiba,hasalima tausayi ya soma bata ace mutum har mutum ga kyau ,naira ga mulki ya haukace akan soyayyar jinjira kamarta...yina qarar da lokutansa masu tsada wajen son gamsar da ita ta amshi soyayyarsa? lallai ta yarda so makaho ne!


Motsa laɓɓanta tayi da ƙyar "To shikenan Zanyi tunanin amma plz inason gobe zan wuce gida"




"Shikenan zan bada umurnin haɗo maki tsarabar da zakije masu dashi,fatana dai allah yasa ba kinyi amfani da damar tserema soyayata bane"




"karka damu mai girma trust me"


"kullum inacikin yarda dakene darling" daga nan ya buɗe ƙofar ya futa yina watsomin kintatsen murmushi




shiru nayi na tafi duniyar tunani,ban amkaraba saidai naji tsuwwan wayata yina neman ɗauki.




saida gabana ya faɗi ganin kiran nanneh wacce tun bayan tahowata bata taɓa kirana ba sai yau saidai ni inkira in gaisheta,a sanyaye na ɗaga wayar da "Assalamu alaikum"


"khalisah " dam gabana ya faɗi ,wanda a take yasa hantar cikina rawa


ban dawo hayyacina ba naji takuma kiran sunana "Khalisah" a tsorace na amsa da "Na'am " kafin na toshe bakina da sauri sakamakon wani irin kuka da ya taho mun da bansan dalilinsa ba.




"Khalisah kinacikn hankalinki kuwa? Mune zaki ɓatawa sunan masarauta matsayin ki na Magajiayan wannan masarautan?"


Girgiza kai na shigayi uwa kutu na kasa bata amsa "Da ke ninke magana fa " "uhm uhm nenneh " "yayi maki kyau" kurum tace ta datse kiran




ban dawo hayyacina ba kuma saiga kiran ya khalid,zullumi da tsorone ya shigeni,bansan sanda na kasa ɗaukar wayarba haka ta ƙarashi ringing ta katse ,amma tana mutuwa wani kiran ya shigo




**
A wajen party kuwa ,tunda ummah wato frst lady tagabatar da speech na godiya da ya kamata tayi waje ya hautsine da rawa da sowa ,hasken wajen yina canja launi daga ja xuwa blue da green ,ko ina a wajen yyi duhu hasken fitillun kaɗai ke haska wajen...


masu kula da jama'an sai bawa kowa choice ɗinsa akeyi tundaga wine ,cofee da sauransu ,sam wajen baiyi kalan shigowar ɗan tarbiyya ba ,rukunin ƴan iska kuwa gungu gungu ,dandalin shisha kuwa ba a magana ,banda mazinata dake faman romancing junansu in public,ƴan rawa masu neman abokin tayawa na shiga steps ɗin cikin half naked shiga suna karkaɗa body,ƙosassun mata irinsu ummah sai haɗa masu connection da ƴan matan akeyi suna sulalewa suna shigewa ɗakunan da suka tanada don hakan






ummah kam jan gefe tayi tana kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login