Showing 42001 words to 45000 words out of 50321 words

Chapter 15 - AURAN BAZAWARA COMPLETE DOCUMENT BY UMMUH HAIRAN-.txt

dazan danyi tsokaci akai shin ko kinsan/kasan cewa idan kai Allah ya wadataka kanada yanda zakayi a rayuwarka musamman a wannan yanayin da muke ciki, to kada ka dauka kowama hakane aa wlh d'an/y'ar uwa ba haka bane akwai kason mutanen da sai sun fita suke samu suci har su samu su ciyar da iyalansu, wlh wani* *yananan ya zauna a gdan bashida abinda zaici kuma yanada yara qanana yan bani babu saboda haka nake qara yi mana tuni da samun lada ta hanyar yin sadaqatul'jariyyah wa maqotanmu talakawa karku raina kace bakada me yawa ko yayane ki bayar zaki tsinta a gaba wlh wani yananan bashida ko qayar hatsin da zai sanya a bakinsa dan Allah mu yawaita istigifari.*😭




*32*








Duk yanda Naseer yaso abashi matarsa su koma gidansu anqi basa hakanan yake hqr gabadaya ma sai ya daina zuwa gdan saboda idan yana yawan zuwa aika² zaiyi hqrnsa ya gama qarewa, a haka saida ta qara sati hudu a gdansu tayi qiba tayi shar da ita ranar da tacika sati shiddan ranar suka dawo daga China shida Baffansu kai tsaye gdan surukan nasa ya wucce saboda a mugun matse yake jinsa yake kamar ya shekara beyi sex ba.
Cikin saa kuwa ya tarar da ita ita daya a tsohon dakinta a kwance sunata chat da qawarta Maryam tana turo mata wasu sirrika na matan aure aikuwa taji dadi matuqa tana ayyana yanda zata fara yiwa nata mijin taji ya kwanto jikinta.








Nauyinsa tare da hadadden qamshin turarensa sune suka sanyata ajiyar zuciya ta lumshe manyan idanunta shima lumshe nasa yayi tare da lafewa a jikinta yana sunsunar ƙamshinta yaja ajiyar zuciya yace "nayi missing dinki My millon long time kinga fa Allah na gaji kada kisa mijinki neman mata Allah akwai matsala cikina da marata kullum cikin ciwo take kada ki biyewa wadannan tsoffin su kashe miki miji su jefaki a uku wlh"
Kallonsa tayi ya daga Mata gira sukayi dariya a tare yace “kinga fah mutuniyar taki wlh tunda kika gudo nan kika barni bata kwanciya kullum a miqe take ke kanki kinsan badon Allah yasa Baffa yajani munyi tafiyar nan ba da tuni na sake diru miki wani cikin" tureshi tayi zata miqe ya ruqota da sauri ta fada jikinsa yace.








“Kinsan Allah dole cikin biyu ayi daya yau bazan kwana Ina juyi ba kodai ki bani naci anan ko kuma kizo mu fita muje wani gurin naci kadan mu dawo" da sauri ta kalleshi yace “hakanma zaayi tashi muje ki rakani" kallonsa takeyi tana kada masa kai ya daure fuska ya miqe ya bude wadrope din ya dauko mata hijjab dinta ya miqa Mata tayi jifa dashi tace wlh babu inda zanje waikai meyasa baka gudun abin kunya ne?"
Juyowa yayi ya kalleta da sauri kawai sai yayi murmushi ya koma yaja akwatin ta ya fara diban kayanta yana zubawa a ciki Saida ya kwashe tsaf sannan ya rufe yaja ya fita tabisa da kallo, bai jima ba ya dawo ya dauki jakar hannunta da wayoyinta ya fita, kai tsaye dakin Baffa ya nufa ya kwankwasa Baffa ya basa izinin shiga ya bude ya shiga Hajiya ce da Mama suke zaune a gefen Baffa shima ya zauna yana shafa kai.








Dagowa Baffa yayi ya kallesa yace “au dama baka tafi gda ba Naseer?" Shafa kansa yayi yace “to me zanje nayi a gdan Baffa ni kadaine fah babu abokin hira" shiru yayi kafin ya kuma cewa “don Allah Baffa kubani matata mu tafi inyaso gobe saita dawo idan son ganinta a gidan kukeyi" kallonsa Hajiya tayi da sauri shikuwa Baffa murmushi yayi yace “aa bama buqatar ganinta a gda rufin asirinmu shine zaman gidan mijinta kaje ka dauki matarka ku tafi Allah ya qara muku fahimtar juna ya baku hqrn zama da juna"
Miqewa yayi da sauri yace “yawwa Baffa na gde Allah ya qara girma" ficewa yayi Baffa yabisa da kallo lamarin Naseer gabadaya mamaki yake basa jarabarsa a fili take duk wani namiji yana kallonsa yasan fitinanne ne danma ya samu Nafeesan bata biye masa ne da abin kunya zasukeyi a gaban kowa.








Shikuwa yana zuwa ya tarar da dakin a kulle da key ya shiga bugawa a hankali ta taso ta bude a tunaninta Mama ce, tana budewa ya janyota jikinsa yace “an bani damar tafiya dake gdanmu yau zanyi kwanan farin ciki zan kwana Ina debo ruwa da gugata" kuka ta saka masa gabanta na faduwa tace “nidai dakayi hqr gobe saimu taf..." Saurin rufe mata baki yayi yace “ina zancene yarinya ai yau mutuwa ce kawai zata hanani cin abincina dake jikinki yarinya.
Janyewa tayi ya sake janyota ya dagata cak ya sauka da ita bai direta ko Ina ba sai cikin mota yasata ya shiga yaja suna tafi tana sharar hawaye har suka isa gidan yayi horn aka bude yayi parking ya bude mata suka shiga ta zauna a parlourn tana qare masa kallo ko Ina yayi qura dakinsa ya bude ya shiga ya cire kayansa ya fito ya fara gyaran parlourn itama miqewa tayi suka gyara parlourn tsaf sannan suka shige ciki shima suka karkade ko ina suka goge komai ta canza zanin gadon ta fada wanka shima ya fice ya nufi dakinsa yayo wankan, tana shafa mai ya shigo ya tarar da ita daure da towel ya tsaya yana kallonta ta juyo ta kalleshi ta dauke kai.








Shafa sumarsa yayi ya koma yasa key a dakin ya dawo ya kwanta a saman gadon yasa hanunsa cikin boxes dinsa yana shafa penis dinsa da take miqewa a hankali tana harbin iska,tana gama shafa manta ta janyo pillow ta kwanta a qasa yabita da kallo da sauri lkcn har ta kwanta ta juya masa baya kallonta yakeyi cike da mamaki har yaji numfashinta ya fara canzawa alamun tayi bacci, saukowa yayi daga gadon a hankali ya janye rigarta ya zubawa pant dinta ido daya kamata sosai shatin vulvar dinta ya fito sosai.
Ajiyar zuciya ya sauke ya zauna a gefenta ya tura hannunsa cikin rigar baccinta ya shafo nononta ta sanya hanunta tana qoqarin janye hannunsa amma yaqi saima saurin damqar nipples dinta da yayi, taka ajiyar zuciya tare da bude idonta da take cike da hawaye tace “da zaka taimakeni ka qyaleni Allah bani sha'awar sex kwata²" sunkuyo da kansa yayi yace “ni Ina sha'awa kuma kema zakiyi sha'awar" yana fadin haka ya dora bakinsa a kunnenta yana lasa tare da hura mata iska ta rintse idonta tanajin wani mugun zafin iskar a cikin kunnenta tayi wata irin qara ta miqe a zabure ta hankadeshi ta tashi tana qoqarin barin gurin aikuwa yayi wani kukan kura ya hankadata gadon ya bita ya danne ya fara yamutsa mata lissafi ita kuma tana wani irin kuka tana tureshi tana cewa banaso Naseer ka barni banason kacini bakai nake feel ba Anwar nakeso yacini shine me dadi me ruw..." Bakinsa ya dora saman nata ya hade qarfinsa ya fara murza nononta daya hannunta yana qwaqular gindinta da ya qara tsukewa gashi qaf iskar jikinta ta qafar da ita babu digon ruwa a gindinta sai baqar wahala da takesha shikuma yaqi ya daina qwaqular gurin sun jima a haka ganin tana neman karyar masa da qarfin gwiwarsa yasashi zare boxes dinsa ya kama sambaleliyar abarsa ya fara danna mata ta sake sakin wata qarar azaba tun daganan bata qarajin komai ba, sai washegari da azahar ta farka taji jikinta na wani mugun ciwo qasanta yayi mata tsami kamar kwananniyar fura..........










*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 10:00 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)🖌*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/






*AURAN BAZAWARA*






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*




_*DALILAN SHAN AZUMI GUDA GOMA SHA BIYU (12). BISMILLAH.*_


_*Sharia ta Amincewa masu larura susha azumi:*_
_*» Wasu zasu Rama.*_
_*» Wasu su ciyar.*_
_*» Wasu baza su ramaba, kuma bazasu ciyar ba.*_


*GASU KAMAR HAKA:*
_*1. Mara lafiya, zaisha azumi idan ya warke sai yarama.*_


_*2. Matafiyi, zaisha azumi saboda tafiya, saiya Rama daga baya.*_


_*3. Mace mai jinin al'ada zatasha azumi idan tayi tsarki, saita Rama.*_


_*4. Mai jinin haihuwa, idan jini yadauke sai tarama.*_


_*5. Mai ciki, wacce taji tsoron wani abu zai sameta, koya sami dan cikinta.*_


_*6. Mai shayarwa, wacce taji tsoron cutuwa gareta ko dan da take shayarwa.*_


_*7. Tsoho ko tsohuwa wadanda tsufa ya hanasu yin azumi, sai su ciyar kawai babu ramuwa akansu.*_


_*8. Mahaukaci, idan ya warke sai ya rama idan kuwa, babu waraka ya sauka akansa babu ramuwa babu ciyarwa.*_


_*9. Qaramin Yaro, azumi ba wajibi bane akansa, sai dan sabawa.*_


_*10. Mai farfadiya, idan farfadiya tazowa mutum yana azumi, bazai ramaba idan ya farfado.*_


_*11. Mai ciwon Qishirwa, wanda bazai iya azumi ba, sai ya dinga ciyarwa kawai.*_


_*12. Mai ciwon yinwa Ulcer (olsa) wanda, baya iya daukar lokaci mai tsawo sai yaci abinci, shima sai ya dinga ciyarwa.*_


_*SHARHI:*_
_*Mai ciki da mai shayarwa, suna matsayin marasa lafiya idan sun sami dama sai su Rama. Amma, wasu Malamai suna ganin idan ciyarwa ma sukayi yayi dai-dai.*_
_*WALLAHU A'ALAM.*_






*33*








Tana farkawa ta rinqajin jikinta yanayi mata wani wani mugu mugun ciwo ta saki wani kuka me ciwo ya nufota da sauri ya riqota yace “sannu baby kin gaji ko?" Daga masa kai tayi tace “ka taimakeni Nass jikina ciwo wayyohh Allah gindina zai farke wayyoh Naseer" kamota yayi ya dagota sosai yana shafa bayanta yace “sannu My millon zai daina ai duk kece kikaja kika wani tashi kika tafi gda yanzu gashinan daga neman haqqina kin wani kama kuka"
Janyewa tayi daga jikinsa ta miqe daqyar ta nufi bathroom ta hada ruwan dumi ta shiga ta zauna tayi setbath ta jima a ciki tanajin dadin ruwan har saida yayi sanyi sannan ta fita tayi wankanta, taji dadin jikinta sosai ta fito daga bathroom din a gajiye ta shafa mai tayi sallar asuba da azahar.










Ta jima tana istigifari sannan ya shigo ya ajiye kayan hannunsa ya zauna tana mata murmushi yace “sannu baby na jiya kinsha wahala gashi jiya kinyi baqo yazo zai dagamin hankali" qasa tayi da kanta yayi dariya sosai yace “waini ni Naseer ni kikejin kunya Feesah" kwanciya tayi a jikinsa yace “aa wlh tashi kici abinci saiki kwanta" tashin tayi ya rinqa bata abincin a baki tanaci harta qoshi yayi ajiyar zuciya ya tashi ya dauke kayan ita kuma ta miqe tana dingisa qafa ta sake hawa gadon ta kwanta bacci ya fara daukarta.
Shigowa yayi ya kwanta a kusa da ita ya dora hannunsa saman kanta yace “ko zan iya samun qari baby?" Zaro ido tayi zatayi mgn ya dora hannunsa a bakinta ya maye gurbin hannun da nasa bakin yana aika mata da wani salon kiss me rikita jiki.








Tureshi tayi da sauri tace “waini Naseer kai wanne irin mutum ne da bakada tausayi" sake shigewa yayi jikinta yana tura Kansa a qirjinta yace “jarababbe kuma hariji amma akanki wlh my wife bana gajiya da cin abinki kiyi hqr ki budemin ki dagamin qafa naci na qoshi kinsandai nayi qoqari sati shiddan nan"
Daga haka bai qara ce mata komai ba ya janye hijjab din jikknta ya fara murza nononta ta cije lebenta nipples dinta zafi yakeyi saboda sun gurzu sun tsotsu jiya amma gigan ko a jikinsa qara murzawa yake yana lasa da harshensa yana karkadawa yana tsotsa tare da ciza kan nonon nata da dukkan qarfinsa aikuwa ta saki qara tare da tureshi amma yaqi saki saima tura hannunsa da yakeyi cikin pant dinta yana wasa da pupsy dinta itakam kuka takeyi cike da tsoro Naseer yafi qarfinta sosai bayajin magiya balle rarrashi jin bakinsa a qasanta ne yayi mugun firgitata tace “wayyohh Nass ka taimakeni zafi wlh..."








Hannunsa ya dora a bakinta yana karkada harshensa a bakinta yana tsotsar vulvo dinta yana tura harshensa ciki yana karkadawa ta cije lebenta duk taurin kanta dole ta sakarma Naseer jiki saboda ya iya da mace, haka ya rinqa wasa da vulvo dinta yana zuqa yana dura mata yawu ya gaurashi da ruwan Virginia dinta ya qara zuqe abinsa sun jima a haka taqi tayashi haushi ya cikashi ya kuwa dawo samanta ya budata ya fara danna mata burarsa.
Cije lebenta tayi tana kuka tana kada masa kai amma ko a jikinsa qara danna mata yakeyi yana nishi yana ihu yana zungura mata doguwar burarsa qara zunkudata yake yana ihu yana caccakarta kai wannan ranar Nafeesah taga ta kanta yini yayi yana zungurarta daya sauka baya dadewa sai ya sake dawowa, duk da irin kuka da takeyi masa amma dan ja'irar yaron nan ko a jikinsa cinyeta kawai yakeyi.








Sai shidda ya saurara mata sukayi wanka ta fito parlourn ta kwanta tanata zubar da hawaye a dakin ta barosa yana gyarawa batafi minti biyar ba da kwanciya ba taji an bude qofar parlourn an shigo an mayar an rufe, ta bude idonta ta juyo, gabanta yayi mugun faduwa ta zabura ta miqe jikinta ya dauki rawa ta rinqaja da baya tana nuna gurin da hannunta ji tayi an kifa mata mari ta riqe gurin ta qwallah qara tare da zubewa a gurin jikinta ya dauki rawa ji tayi an sake shaqo wuyanta a guje ya fito gabansa yana bugawa da qarfi turus yaja ya tsaya ganin yanda taketa murqususu a qasa tanata juyi tana kuka riqe da wuyanta tana kiran sunansa, rintse idonsa yayi ya daka wani uban tsalle ya fada kanta yana girgizata yana kiran sunanta ita kuma sai girgiza kanta takeyi tana wani irin kakari da gunji.








Qara shigewa jikinta yayi yana kuka yana tofa mata duk ayar datazo bakinsa can yaji ta tureshi tana wani irin haki ta bude bakinta cikin rawar muryar tace "ka aureta din mana waye ya damu dakai ai dama ba sonka mukeyi ba don dai ma Nafeesah taqi bamu hadinkai ne da tuni mun kasheka to idan baka sani ba ka sani karuwar uwarka me neman maza da aurenta itace tayi asiri boka dan tsitu ya bata wani man tsafi yace ta shafa a hannunta ta daki cikin matarka da hannun cikin jikinta zai fita juyo juyo Naseer juyo kagani kaga man da aka bata ta shafi cikin matarka dashi"
Juyawa Naseer yayi ya fara dube² kawai sai yaga wani dan kuttu yana yawo a sama ji yayi ance “zanyi bayani shugabana na rantse da hayuwa aikoni akayi yanzu ma haka zasuzo gidannan da Hajiya Nafi da Hajiya Talatu zasuzo su binne wata kwalbar tsafi itace zata sanya ka tsani matarka harma ka saketa sannan ka auri yarinyar nan Lateefah wadda a yanzu haka ma cikin shege ne a jikinta aka kwantar dashi akeson liqa maka wayyohhh shugaba Anwar nayi maka rantsuwa bansan matarka bace da bazanzo gareta ba ahhhhhhhh...."








Mgnr sukaji ta bace bat kawai sai sukaji wannan kuttun ya bado ya tarwatse saiga wani jan abu a ciki kamar jini me sheqi harda wasu tsutsotsi a ciki, jikin Naseer wata muguwar rawa yakeyi hawaye nabin idonsa ita kuwa sai juyi takeyi a qasan parlourn, cikin abinda baifi second talatin ba yaji wata muryar ta bayyana tana cewa “tuba nake ya shugabana gashi na dauko kwalbar ka bude ka gani har ankaita an jefa a rijiyar maqabarta an daure bakin mahaifar kaza ansa a ciki hikimar hakan shine Nafeesah karta qara haihuwa har abada" cikin Naseer ya qara hautsinawa yace “Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" wani haskene ya bayyana a gabansa yaja da baya da sauri kawai sai yaga wani kyakkyawan mutum ya bayyana a gabansa cikin dakiyar zuciya da rashin tsoro yace “waye kai me kazoyi gdana"








Murmushi Anwar yayi ya matsa jikin Nafeesah ya tsuguna ya dora hannunsa a qirjinta kawai sai ta miqe zaune ta fara wani irin amai na guba me mugun wari tanata kelayashi kamar bazata daina ba da sauri ya matso ya riqota jikinsa yana jijjigata cikin mugun tashin hankalin dabai taba shigaba a rayuwarsa tashi Anwar yayi yaja da baya yace “kada ka bata madara a yau kuma kada ka kusanceta wlh idan ka karyamin doka saina kasheka na kashe uwarka da take wahalarmin da mata Naseer talala nayi maka kake shuka a gonata tun kana qarami nake neman yanda zanyi dakai amma na rasa badon komai ba saidon rabon dake tsakaninka da Nafeesah bazan hanaka rayuwa da ita kamar yanda na hana na baya ba amma da sharadin duk sanda nake buqatarta zan karbi abata sai abu na gaba tunda ka aureta ka hanani mu'amalar aure da ita Naseer kada kaci gaba da shiga rayuwata idan na tashi shiga taka babu dadi a gurinka saboda haka ka kunce daurin da kayiwa gaban matata inason hutawa da ita".............










More comments
More typing










*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 10:16 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: _*A B*_










*34*








Dube² Naseer ya shigayi saboda bacewar anwar amma bai ganshi ba sai wata iska da yaji tana qugi can kuma yaji komai ya tsaya cak hatta da gurin da kuttun tsafinnan ya fashi babu alamun komai, matsawa yayi gurin Nafeesah da taketa sauke ajiyar zuciya ya kamota ya dagata cak ya nufi saman kujera da ita ya kwanta da ita tayi miqa tare da salati ta bude idonta a hankali ta zuba a kansa tare da kama hannunsa tace “Mijina..." Daga haka bata qara cewa komai ba bacci ya dauketa me nauyi ya dauketa shikuma yaci gaba dayi mata addu'a har yasamu yaji numfashinta ya koma normal sannan ya tashi ya qara gyara musu gidan amma cike da tsoro yakeyin komai.








Sai qarfe biyar na yammaci ta tashi tare da miqa da salati taji jikinta yana wani mugu mugun ciwo na fitar hayyaci ta cije lebenta tanajin gabbanta kamar zasu tsage ta qwallah qara tana hawaye, ya fito daga kitchen da gudu ya qaraso gabanta ya tsuguna ya ruqota ta mirgino jikinsa tace “Naseer jikina ciwo"
Shafa gashinta yayi yace “kiyi hqr zai daina me kikeson kici na nemo miki?" Yunqurawa tayi zata miqe ya riqeta tare da taimaka mata tace "yunwa nakeji kuma inason wanka muje ka taimaka mini nayi" murmushin qarfin hali yayi ya dagata cak suka shiga ciki ya taimaka mata tayi wanka jarababben daurewa kawai yakeyi yaji kashedi aljan 😂, hakanan sukayi wankan suka fito ya tayata tasa kayanta sannan ya dauko mata abincin daya gama yanzu tuwon alkama ne da miyar danyar ayayo sai soyayyiyar taliya da taji kayan hadi Naseer

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login