Showing 15001 words to 18000 words out of 18613 words

Chapter 6 - GIDAN YAN BARIKI BOOK ONE Na Pinky Darling Mrs Jay.txt

ɗinsa, ya mayar dani Company matsayin MD muka wuce gidansu, Su Hajiya Uwani sun girgiza da ganinsa, duk sun sha jinin jikinsu, tun da ga lokacin Sultan ya sauya ya zame musu tantirin ɗan iska a gidan maganar kowa baya ji, duk abinda ya ga dama shi yake yi, idan Hajiya Uwani ta shiga sabgrsa,


ya yi mata rashin mutunci, ya zageta tas, ko Daddy ya taɓasa baya haƙura, dole suka shiga shakkarsa, gashi suna yawon wurin Malamai amma a banza kamar ƙarawa wuta fetur sukuyi, saboda har ƴaƴanta mata idan sukayi mai kallon banza dukan tsiya yake yi musu, wannan shine Labarin Sultan nayi ta yi mai magana,




yaje wurin dangin Mommy tun da ta sanar da shi inda zai samesu, amma yace bazai je, saboda su guje Mahaifiyarsa me zaiyi wurinsu." Kamal ya ƙarasa maganar yana shafe kwallar da ta zubo mai a fuska, su Afiya kuwa kuka sukeyi na tausayin Sultan,


kiran sallar magrib ne ya tayar dasu komai yace da ga masallaci zai wuce gida Suhana ta haɗo turamen atamfa da turaruka tace ya kaiwa Umma idan Sultan ya dawo zasu zo, shima kuɗi ta bashi tace ya sha fetur, bayan sun idar da Sallah Lili tace "Gaskiya Hana karki yarda ki rabuda Sultan, ki zauna tare dashi,


kiyi iya yinki har Allah ya saka mai sonki ku cigaba da rayuwar aurenku maganar idan buƙatarsa ta biya zaku rabu ki ajiyeta gife ki saka a ranki zaman aure kika zo Allah zai dafa miki cikin lamuranki." Afiya tace "Nima abinda zan gayama ta kenan, wallahi ko ban aure Daddyn Sultan ba sai munci uban wannan shegiyar mata."


Suhana tace "Aini wallahi yanzu ma naji inason zama da Sultan yanzu Faridar nike jiran zuwanta saina saka mata ciyon zuciya, ta mutu." Haka dai suka cigaba da tattaunawa yadda zasu gara Hajiya Uwani a gidan, zuwa ƙarfe tara suka wuce part ɗinsu, Suhana kuwa wani tayi ta gabatar da sallar isha tayi addu'o'i,




saboda akwai yawan ibada da addu'a, kana ta kira wayar Sultan har sau biyu be ɗauke ba, har ta kwanta saiga kiransa, ya shigo




Writer ✍️ Bey *PINKY DARLING MRS JAY*




Following this link to join my WhatsApp Channel https://whatsapp.com/channel/0029VawsLxR65yDI5tHjxh2e Masu neman gidan ƴan bariki daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu tare da sauran littatafai na






*GIDAN ƳAN BARIKI*


(*Hot love and Romantic Story*)


Story and Writer ✍🏻 bey


*Zainab Abdullah Usman*
(*PINKY Darling Mrs Jay*


*PAID BOOK*
₦500 only account number 7060577995
*Zainab Abdullah Opey*
Evidence of payment 👇
09033580667


__________________________________
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)




*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝‍♀️*
(*we stand together*)
🤝🤝🤝




*Bissmillahi Rahamanin Raheem*














*GIDAN ƳAN BARIKI*




PAGE 1️⃣9️⃣▶️2️⃣0️⃣






Ɗagawa tayi tare da karawa a kunne, tayi sallama "Assalamu alaikum!." "Wa'alauka salam." Sultan ya karɓa, tace "Barka da dare fatan ka isa lafiya.?" "Alhmdllh kina lafiya.?" tace "lafiya ƙalau." daga haka sukayi shiru suna jin saukar lumfashin juna, shine ya katse shirun da cewa " akwai wani abu ne.?"


ajiyar zuciya ta sauke! Kana tace "A'a." Okey kawai yace kana ya ajiye wayar, washegari da safe, su Afiya suka sha wankan kece reni, suka fito wurin da aka tanada don shaƙatawa, suka zauna, Suhana ma tana tashi bacci wanka tayi bayan ta shirya, ta fito, wurinsu Afiya, suna fira, sai ga PAn Daddy ya zo ya cewa Suhana Daddy na kiranta,




tabi bayansa, wani ƙayatatcen parlo ne ta samu Daddy bayan sun gaisa, yace Mustafa ya kura mata bayani, nan ya sanar da ita Daddy aurensu Lili yakeson yi, ta nemar mai izininsu, cikin satin nan yakeso ayi komai cikin gidan zasu cigaba da zama amma zai raba musu part, wani daɗi ne ya kama Suhana tace yanzu zata sanar da su,




Daddy ya jirata, wirinsu Afiya ta koma tace "Albishirinku!." gaba ɗaya suka haɗa baki wurin faɗar"Goro fari tasha!." Suhana tace "Daddy ne yace na nema mai izininku yana son ayi komai cikin satin nan!." Wani ihu suka saka tare da rungume Suhana, Lili tace "Ko yanzu a ɗaura bamu da matsala."


Afiya ma haka ta faɗa Suhana ta ce "ba wannan ba, maganar inda zaije a kai sadaki, da shine matsala." Afiya tace kai ki gaya mai marayu ne mu bamu da iyaye kawai a ɗaura auren a masallaci." Haka kuwa akayi ta sanar da Daddy, nan aka yanke shawarar ranar juma'a za'a ɗaura,


saboda haka Mustafa ya kawo musu maƙudan kuɗaɗe suyi siyayyar kayan lefe, haka suka shiga shirye-shirye babu ɓata lokaci, gaba ɗaya sun dena shiga sabgar Hajiya Uwani idan ta fito ta gansu, haka zata zagesu tas ta wuce komai basu ce mata,


a tunaninta sun tsorata da maganar da ta gaya musu, ne, Hajiya Ruky kuwa tazo ta kawo mata magani, Farida tayi amfani da shi, amma fa sai dai ya ƙauracewa Suhana bazai taɓa sakinta ba Malamin ya yi iya kokarinsa amma abu ya cutura sai dai ashiga tsakaninsu, amma baza'a iya rabasu, ko maganin da yabar jikinsa, zai koma wurin Suhana,




wannan ne ya saka ta maiyar da hankalinta wurin dawowar Sultan Farida ta tare, part ɗaya zasu zauna da Suhana, Su Lili, kuwa yau ta kama Alhamis tun da safe suka fita tare da Suhana wurin gyaran jiki da saloon da kunshi, basu dawo ba sai dare Suhana sai kyalli takeyi, kamar sabuwar amarya,


Kitchen ta shiga ta haɗawa Sultan abinci, kana tayi wanka ta shirya cikin wata ɗoguwar riga, red color, tayi parking ɗin gaahinta ta sako wani ta gefen face ɗinta, tayi kyau sosai kamar ba indiya, ta feshe jikinta da turare, wasu takalma ta saka masu masifar tsini, irin na zuwa party kana ta fito tana taunar cingam, ta zauna paroln ƙasa tana jiran dawowar Sultan saboda kwana biyu ya yi a Abuja,


yau zai dawo, tana jin ƙarar motaci na shigowa tasan shine aka ɗauko filin jirgi, tashi tayi tana wata tafiya mai ɗaukar hankali, ta fita lokacin ya fito cikin mota, tun daga nesa ya hangota tayi mai kyau sosai, wani kil smell ta sakar mai, har ta ƙarasa, wurinsa, huggen ɗinsa tayi, dai-dai nan Farida ta ƙaraso,




ta gansu rungume da juna, Suhana ta kula da zuwanta, saboda ta ƙara shigewa jikinsa, a kunne ta haɗa mai magana, ai kuwa sai chafko mata ɗuwawu ya yi da hannunsa, a haka ta ja shi suka shige ciki, Farida kuwa ta rakasu da idanu, cike da jin haushin Suhana da ita ya fara gani da shikenan yau aikinta zai fara, amma ba komai akwai gobe,




suna isa parlo ta raka shi bathroom ya yi wanka ta fitar mai da ƙanan kaya, ya saka kana suka fito parlon sama suka zauna ta kawo mai abinci tare suka ci, suka sha lemu kana ta kwashe kayan, ta dawo ta kwanta jikinsa, tana wasa da gashin ƙirjinsa da ya kwanta luf, ya ƙawata faffaɗan ƙirjinsa,




shi kuma hannuwansa na kan ɗuwawunta da suka ɗaukar mai hankali romantic ɗin juna sukayi, har ya zame mata riga, ya fara wasa da nononta, ita kuma tana tsotsar mai kunne, gaba ɗaya ta dagula mai lilsafi, ta dawo kan cibiyarsa tana zura mai halshe ciki tana lailayawa, kwance ya mayar da ita ya kafa bakinsa kan nononta ya fara zuƙa,




yatsarsa ya saka ya na fingering ɗinta, gaba ɗaya sun fita hayyacinsu, wata irin murza takeyiwa Dick ɗinsa, daɗi biyu ya haɗe mata ga nono a baki ga hannunsa na aiki cikin gindinta, zare yatsarsa ya yi kana ƙara ware mata ƙafafuwa, ya zura burarsa cikin kogonta, ya fara noma,




su Afiya kuwa Kamal ya zo ya daukesu suka wuce gidan Umma a nan zasu kwana bayan an ɗaura aure Daddy zai tura motocin ɗaukar su, washegari da safe Daddy yake sanar da Sultan zancen auren kuma mata biyu zai aure, da Afiya da Lili, fatan alheri kawai Sultan ya yiwa Daddy saboda abin be dameshi ba,




Gidan Umma kai Suhana, bayan sunyi mata uwar siyayya, su Afiya kuwa ansha ado da kwalliya ma sha Allah! bayan sallar juma'a aka ɗaura auren Afiya Muktar da Laila Ali ƙarfe biyar Daddy ya tura motocin ɗaukar amarya, wannan karon, Umma ta rako su Afiya tashin hankali akace ba'a saka masa rana,




Hajiya Uwani bata nan ko da su Afiya suka iso ko wace aka kaita part ɗinta, kana Umma ta koma gida, bayan sallar isha'i, Uwani ta dawo ita da zugar ƴaƴanta, Daddy ya dawo ya kirata ya ce ta sameshi a babban parlo, ya kira su Afiya, sun riga Uwani zuwa, basu jima da zama ba saiga hajiya Uwani ta shigo ko sallama babu,


bata kula da su Lili ba ta samu wuri ta zauna, tana faɗin"Lafiya ka kira ni bakaje chan ka sameni ba.?" Ta faɗa cike da isa kamar ba mijinta ba, Lili uwayen masifa tace "Kaji min iskancin banza haihuwarsa kikayi ni da zai sameki a chan.?" Afiya tace "Rabuda ita rashin tarbiyya ne da rashin kunya ke damunta zamu gyara mata zama ne."




Hajiya Uwani taci "kan uba wani shege ne ya baki damar shigo min turakar miji ashe karuwamcin naku har bibiyar mazan Mutane kukeyi ƴaƴan...Tas tas! Ƙarar saukar maruka a fuskar Uwani Afiya tayi mata mari ɗaya Lili tayi mata ɗaya Afiya tace "mu yanzu matsayinmu ɗaya dake ko ince matsayinmu yafi naki saboda mijinki aurenmu ya yi,




saiki riƙe takonki idan kika koma kiranmu da karuwai sai jikinki ya gayamiki." Duk wannan diramar da akeyi Daddy na zaune yana kallon ikon Allah, Hajiya Uwani kuwa wani jiri ni taji yana kwasar ta kamar a mafalki take jin sautin Muryar Afiya, wai Alhaji ya aure su gaba ɗaya, basu ankara ba sai ganinta sukayi ta faɗi ƙasa!


Daddy ya kira Maryam saboda ya kula tafi sauran ƴan Uwanta hankali, ta ja Uwani suka bar parlon, Lili tacewa Daddy sai da safe saboda da Afiya aka fara ɗaura mai aure, ta wuce part ɗinta, Farida kuwa tana waje tana jiran dawowar Sultan, sai gashi ya dawo tun kafin mota ta tsaya ta isa wurin, Sultan na fitowa suka haɗa idanu wani abu yaji ya dirar masa,




har tsakiyar kansa, sai da ya rufe idanunsa, yana buɗewa ya sakarwa Farida murmushi har da faɗin "Ƴan Matana keyi kyau sosai." Hannunta yaja suka shiga, part ɗinsa, lokacin Suhana ta sauko parlon ƙasa, ta haɗu da su, zasu haura sama ko kallonta Sultan beyi ba tanayi yimai sannu da zuwa,




ya yi banza da ita sai wani jan Farida yake a jiki, sai da suka kusa shigewa bedroom ɗinsa Farida tayiwa Suhana gwalo, suka shige ciki, gaba ɗaya ranar Suhana batayi bacci ba ga zazzaɓi dake damunta kwana biyu, sai kusan asuba ta samu bacci saboda tana jin ihun Sultan da Farida suna sex,


tun daga ranar komai ya sauyawa Sultan baya kulata idan tayi mai magana sai wulaƙanci da hantara, wani lokaci sai tana zaune parlo zasu fito tare da Farida yace ta tashi ta basu wuri wani lokaci basuyi mata magana sai ta ga sun fara isakancin su ta bar musu parlo, abinda ya ƙara ɗaure mata idan taje fita part ɗinsu




Security su hana mata fita, wai umurnin Sultan ne, haka su Afiya idan sun zo wurinta, security sun gaya musu Suhana bata gari tayi tafiya, ita da Sultan sun yarda saboda basu ganin Sultan, kai abin ya basu mamaki rashin sanar dasu zasu bar ƙasa,


Hajiya Uwani kuwa washegarin ranar assabar, ta kira Hajiya Ruky suka bar garin Sokoto zuwa Maiduguri, wurin wani sabon malami, Suhana kuwa duk abin duniya ya dameta, saboda Farida ta saka Sultan ya karɓe mata waya, ga rashin lafiya dake damunta, tanason gaya masa amma babu dama,.


Daddy kuwa shagali kawai suke sha shi da su Afiya, har wani haske fatarsa ta ƙarayi ta goge, kai da gani kasan hutuwa da kulawa sun samu, satin Hajiya Uwani biyu kana suka dawo, ta fara bine wasu layu, cikin gidan, ta zagaya baya, ta saka laya bayan part ɗin Afiya, tana gama sakawa, ta wuce ashe Afiya ta fito, zataje part ɗin Daddy,


ta ganta, sai da ta wuce, ita kuma taje ta buɗe ramen, ta fitar da layun sun kai guda biyar, part ɗinta ta koma ta ƙona, su kana ta fito, part ɗin Lili taje ta sanar da ita, tace suje su duba, dole itama ta saka mata Lili tace " meyasa baki sameta a wurin ba kiyi mata dukan Allah tsine uwar mai ƙarya, ai wallahi idan nice kasheta ne kawai bazanyi ba."


Afiya tace "Laila ba haka zamu yi ba yanzu idanu zamu saka mata, duk wani abu da takeyi, yanzu zan saka Kamal ya kawo muna CCT Camera, mu saka duk abinda takeyi a part ɗinmu zamu ganta, idan ta gama muje mu fitar da abinda ta ajiye, saboda idan muka fito ta ganmu ta wani bangare zata koma ta cutar damu."




haka suka gama tattaunawa suka fita, bayan part, ɗin Lili nan ma suka samu wasu layu da wasu tarkace, Lili tace ko muje part ɗin Suhana mugani, kesan fa ba ƙaunarmu takeyi ba gaba ɗaya Afiya tace ke kawo shawara suka tafi, cikin folawowin dake bayan part din suka fara tono rami, sun fitarda wasu manyan ƙorai da layu da wasu ƙohonin rago,


wani abu da suka fitar har da wani baƙin hayaƙi, ya fito ya tashi sama, abubuwa sosai suka fitar, kana suka dawo, cike da mamakin wannan rashin imani irin na Hajiya Uwani,




suna zauna Daddy ya kira waya yana son ganinsu yansu, gaba ɗaya sai da ƙirjinsu ya yi wani dukan uku-uku, suka fito da addu'a fal a bakinsu, zaune suka tarar da Daddy parlonsa Hajiya Uwani na gefe, ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, zama Afiya tayi gefen Daddy ita kuwa Lili ta haye kan ƙafafunsa, ta rungumusa tace "Baby ya akayi ne kana buƙatar wani abu ne.?"






Lili ta faɗa tana shafa fuskarsa, har zuwa wuyansa, wani abu Daddy yaji yana saukar masa har tsakiyar kansa, gaba ɗaya ya kasa magana saboda shafar da Lili Keyi masa, Hajiya Uwani takaici ne ya kamata rai ɓace ta tace "Alhaji kiransu kayi fa saboda ka sallamesu su bar min gida amma ka biyewa karuwan banza.... Tas Lili ta kwaɗa wa Uwani mari,




tace "Don ubanki ban hanamiki kiranmu da karuwai ba, tare da uwarki ko ubanki mukayi yawon karuwanci ne.?" Afiya tace Au wai ta sa shi kikayi a gaba ya sake mu to wallahi bari kiji gida mun riga mun shigo sai dai ki fita ki bamu wuri, idan ma mun fita, sai dai ki nemi mijinki ki rasa, saboda karuwamcin da kike magana akai munayi, lokacin zamu nuna miki asalin kalarmu ƙatuwar banza."




Daddy yace "Afiya Please bana son wannan rigimar dan Allah ku dena." Lili tace "yadda kakeso haka za'ayi Babyna.!" Hajiya Uwani kuwa fita tayi ko minti goma ba'ayi ba ta dawo tare da su, Jidda tace ko Daddy Kar su ragawa idan ya tsaya suyi mai dukan tsiya, nan fa rigima ta ɓarki, sai dukan juna suke suna fasa kayan dake parlon,




Daddy ya shiga rabasu, Hajiya Uwani ta kwaɗa mai muciya a hannu, Lili ta tafi kaiwa Jidda duka, ta goce sai a fuskar Daddy hancinsa ya fashe da jini, gaba ɗaya sai da suka har gitsa parlon suka fashe abinda fashewa suka lalata komai, Afiya kuwa ta fasawa Hajiya Uwani baki ta buge mata ƙafa, , gaba ɗaya kowa yaji jiki,




Afiya ta kira Mustafa ya zo ya kaisu hospital har Daddy, sai da akayi mai gyaran hannu, saboda ya samu rauni, Afiya gilas ya yanke mata hannu, Lili kuwa a ƙafa ta taka galis, bayan an gama duba su aka basu magunguna suka dawo gida Su Jidda kuwa Maryam ce ta duba su,






Suhana kuwa yanzu wata uku bataga al'adarta ta zo ba kayanta ta duba anan ta samu pt cikin jakarta, tayi test ɗin fitsari ya nuna tana ɗauke da ciki! Tayi iya ƙoƙarinta ta sanar da Sultan amma abu ya gagara dole ta haƙura ta cigaba da kulawa da cikinta,








Ƙarfe 12:00 na rana


Suhana tana zaune taji kamar ana kiran sunanta amma bata amsa ba, chan taji muryar Mahaifiyarta na kiranta, ta fito, tayi sa'a ba kowa waje, haka ta rinƙa zaga gidan amma bataji inda Muryar ke fitowa ba, tayi tafiya mai nisa cikin gidan har ta kawo bakin get, ta fita, shura taji ta dena jin muryar, mai a dai-daita sahu ta shiga




tace Ya kaita Bafarawa estate, gidan Jamal yana direta tace ya jira ta kawo mai kuɗinsa gidan buɗe yake amma Jamal baya nan bedroom ɗinsa ta shiga inda yake ajiye kuɗi ta duba ta ɗauko ta bawa mai adai-daita sahu,ta koma ciki kwanciya tayi saboda kanta dake masifar ciyo wani bacci ya yi gaba da ita,




Jamal kuwa yana Zaune gidansu Abbansa ya tasa shi a gaba yana mai faɗan damuwar da ya saka a ransa gaba ɗaya ya koma kamar wani mahaukaci, Ummansa tace gaskiya ya shirya ya tafi Kano wurin Yayarta, haka suka tsaida shawara, kuma ya amince, saboda haka ya yi musu sallama ya wuce gidansa saboda ya haɗa kayansa,




tun a harabar gidan yake jin ƙamshin turaren Suhana, amma sai ya basar, saboda ya saba jin haka, paroln ya shiga, nan ya yi suman tsaye ganin Suhana kwance, ta falka bacci tana kallon Tv, a zatonsa Aljana ce nan ya fara addu'oi da duk suka zo bakinsa, Dariya ya bawa Suhana tace "Jamal nice fa Hana Baby, ba aljana bace






zo ka taɓa ni kagani." a tsorace ya ji ya taɓa hannunta, wata ajiyar zuciya ya sauke! Yace "Hana Please karki koma tafiya ki barni kinji, ko." Dariya tayi kana tace "yanzu dai ba wannan ba Kano nikeson tafiya yau!." Yace "Nima Kano zanje wurin Yayar Ummana muje kawai dama kayana na zo ɗauka amma ina kayanki.?"




murmushi tayi wanda yafi kuka ciyo, kana tace "a haka zanje." Be koma magana ba ya shiga bedroom ya haɗu kayansa, suka fita, sai filin jirgi, ƙarfe uku jirgi ya tashi sai garin Kano, ƙarfe biyar suka, isa, da yake Yayar Ummansa tasan da zuwansa suna isowa direba yazo ɗaukarsa, nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login