Showing 6001 words to 9000 words out of 36457 words
Chapter 3 - Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel By Fatima Zahra Lawan.txt
ita Kuma baba ladi duk cikin yaranta babbu wacce takeso kamar Yaya kaltume babbar yayarmu,kujifa wayau,eah Mana wayo saboda ita baba ladi tana zuga Inna ta mana tijara Amma ita Sam Bata ma yaranta,yaranta tamkar kawayenta,zata zauna taji duwarsu Amma Banda tamu uwar.
Kullum idan na zauna Ina tunanin anya hakanan baba ladi tabar Inna?sai dai ance zato zunubi don haka cikin Sauri nake goge wannan zaton a Raina.
Har yazo takai mahaifinmu yakwanta jinya,duk tausayi irin na Inna sai da ta canza hali,daga ita har baba ladi Babu Wanda yadamu da rashin lafiyar baba,nida dijee da Yaya kaltume ke jinyar sa wannan dalilin yasa Inna tace Muddin bamu rabu da jinyar baba ba zata tsine mana nida dijee.
Nikam cewa nayi bazan bar jinyar mahaifina mai tausayamun ba,sai dai duk abinda zatayi mun tayimun.
Inna bata tsine mana ba,sai dai ta koremu a dakinta,sannan ta dena bamu abinci nida dijee da mahaifinmu,duk wannan abun baba ladi ta bata shawar tace itama bata bashi.
Abinda Inna bata sani ba shine baba ladi na Aiko Yaya kaltume da abinci,Kuma duk dare tana zuwa gaishe shi.
Maganar kanwata hadasiyya da sauran 'yan uwana yaran baba ladi su uku hassana,usaina,hauwa,su hudun nan sai suka fara harkan karuwanci,domin kuwa maza har cikin gida suke kawowa,suyi iskancin da zasuyi sufita,wannan dalilin yakara haddasa jikin baba yayi zafi.
Ya Zama na unguwar mu babu gidan da akewa Allah wadai da tirrr Kaman gidan mal Ali mai icce wato gidanmu.
Kunsan Allah daimond ladies sam bamuyi dace iyaye na kwarai ba,domin baba ladi da Inna su suke nuna ma su hadasiyya yanda zasuyima maza suyi iskanci dasu.
A kwana a tashi baba ladi ta ragewa Yaya kaltume sanwa,Wanda ake samu taba baba shima ta dena,mu dama tuntuni Inna ta yayemu.
Ita burin baba ladi Yaya kaltume ta gujemu tace sam bata yimmu.
A hankali muka fara shiga wahala da tagayyarar rayuwa hatta tufafinmu Basu da kyan gani saboda bamu da maraba da almajirai,shawarar Yaya kaltume na nema akan zamu je neman aiki gidajen masu kudi,da kyar ta amince shima sai da taja mana kunne sannan ta amince,ita da kanta ta samammana aiki a gidan wani hamshakin attajiri babban Dan siyasa senator Ahmad shehu tabako.
Gidan mutane masu karamci da sanin darajar Dan Adam,Basu da matsalar komai da tawuce ta matan uba,Sam matar shi a maryan Bata da hali.
Koda Yaya kaltume taje muka musu bayani ni kadai suka dauka aiki Banda kanwata dijee,munyi kokarin su dauketa Amma abin ya gagara domin sunce tayi karama da yawa a lokacin tana 8years.
Haka muka hakura,mub rabu sun daukeni aiki gobe zanfara zuwa wajen bakwai na safe.
Bamuyi kasa a gwiwa muka cigaba da bin gidajen masu hannu da shuni don nemawa dijee aiki,cikin yardan Allah muka samu a gidan wani dan siyayasa shima.
Alhamdulillah sun dauki dijee,matarshi tana da kirki da fara'a ga son mutane,ta dauki dijee bayan tace itama gone zata fara zuwa,kafin mutafi sai da tayima na ihsanin kudi dubu biyar tace dijee tasai sabulu tayi wanki,sannan ta bamu kayan abinci, taliyace guda biyu da doya hudu.
Cike da farin ciki muka dawo gida,duk inda muka wuce zunde a ke Mana da baki,a dalilin 'yan uwan mu da suka fada harkan karuwanci.
Bayan munshiga gida Yaya kaltume ta amsa abincin da kudin ta adana mana,makota tashiga gidan wata kawarta ta dafo Mana taliya ta kawo mana mukaci saboda Babu halin girkawa a gidanmu.
Wata ranar alhamis da safe usaina ta shigo da kwarton ta sun gama shedan cinsu da masha'a Aiko daganan tsiya ta barke ita dashi,dambe suke sosai tana zazzaginshi.
Mari ya kifa mata Yana cewa wallahi kome zakiyi sai dai kiyi bazan aureki ba mezanyi da anawo irinki 'yar titi wacce rijiya ma tafi halittarki daraja.
Kukan kura usaina tayi ta cakumo mashi kwalar Riga,gaba daya gida ya hargitse da hayaniya hadda makota sunzo suna saka baki Amma sunki denawa,usaina kuwa anyi anyi ta saki kwarton ta taki.
Sake tsinka mata mari yayi Wanda yasata sakin ihu ta kaimasa cizo a kunne,Aiko zafin da yaji ne yasa ya fusgota ya hade kanta da garo.
Wani Kara ta saki tare da sulalewa kasa,ko kafin kace me kanta ya fashe sannan ko motsi batayi,da aka dubata aka bincika Allah yamata rasuwa.
Domin ko numfashi batayi innalillahi wa inna ilaihirrajiun ranar munga tashin hankali wacce ba'a samata Rana munga iftila'i,kafin kace kwabo 'yan sanda sun zagaye gidammu.
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )
Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciyar⬇️
_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_
*DA*
_ _MIJIN ZAHRA_
💎💎💎
_Jirgin diamond ladies (Daukar Fansa) tana maraba daku,naji korafe korafen ku Akan littafin Nan,masu yabawa nagode,kamar yanda masoya na suka roka na Kuma amince albarkacinsu na maida book din diamond ladies (Daukar Fansa) Naira #100 only Babu damuwa Allah yabar zumunci_💎💎💎
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah Mai rahama Mai jin Kai*....
Page:9️⃣-1️⃣0️⃣🖊️
__________Bayan komai ya lafa na hargitsin gidanmu abinda yafaru da usaina bazamewa iyayenmu darasi ba,dominko a lokacin nema lakafa ya cigaba domin iskancin su hadasiyya gaba yayi,idan kazo gombe kaje unguwarmu duk Wanda kacema gidan mal.Ali mai icce babu Wanda baisan badalar da akeba,ana cikin wannan yanayin na annobar masifa a gidan mu Allah yayiwa baba rasuwa.
Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un kunsan iftila'i da muka gani?
Girgiza Kai su shakeera sukayi.
Fauzi tace sallar gawa an rasa Wanda zaiwa baban mu,haka nida Yaya kaltume muke bin gidaje Kiran makota don yimasa sallah,Amma abin yagagara.
Da yake ranar juma'ah baba ya rasu,ganin haka yasa nanufi masallacin juma'ar nayuwa limamin masallacin bayanin abinda ke faruwa.
Ana kuwa idar da sallah ya sanar cewa zasuje want sallar gawa,don Allah Mutane su taho a tafi.
Haka kuwa akayi manya manyan Mutane masu ilimi da kudi suka dungumo gidanmu don yiwa baba sallar gawa.
Ganin haka yasa makota Suma suka fito,akayi Masa wanka a ka tada sallah......hmmmm bansan ranar da abin kunya zai gogu a tarihin rayuwa ta ba,domin ana cikin yima baba sallah hauwa tazo wucewa Tasha giya tayi tatillll a cikin maye, ta karisa bakin gawar ta fincike likkafanin da aka rufe baba.
Gaba daya sallame sallar Liman yayi,tuni hayaniya ya kaure a wajen dubban jama'ah Fadi suke subhanallah.
Wani yaron Liman ne yakariso inda hauwa take ya Dalla mata wani gigitaccen Mari.
Tsalle hauwa tayi gefe guda cikin muryan maye tafara duramai wasu arnan zagi,sake kifa mata Mari yayi Wanda yasata kundin bala ta baje a qasa.
Janta yayi da karfi ya Shiga da ita zauren gidanmu,sannan aka cigaba da yiwa baba sallah,cikin yardan Allah aka kaishi gidanshi na gaskiya.
Bayan sunkai baba suka jiyo gidanmu,Liman da kanshi yafara yiwa su hauwa da hassana da hadasiyya nasiha akan suji tsoron Allah su shiryu tun kafin duniya ta shiryar dasu,su lallabawa rayuwansu su fito da miji suyi aure.....
Wani uban tsaki hadasiyya taja Wanda yasa Liman yin Shiru,Cike da mamaki kowa ke kallonta,hassana itakuma ta dauka"kaga malam dakata! Tayi maganar tana daga Masa hannu,idan wa'azi kakejin yi ga masallaci can kuje kuhau munbari kayi,mu yaranka ne da zakazo kana mana wani nasiha na munafurci?
Cikin da bacin Rai samarin dake wajen suka Mike sukayi kan hassana.
Dakatar dasu Liman yayi,Wanda koni akaran kaina banso haka ba,naso yabari aci uwar kowacce a cikinsu.
"Haba shamsu bai kamata ku biye musu na ni domin Allah nake musu nasiha,duniya CE ta ishesu Riga da wando duk Wanda ya dauki duniya don Jin Dadi ya sauke,sannan yajuyo wajen su Inna yace"ko ba'a fada ba nasan kune matan marigayi inaso ku kula da tarbiyyar 'yayanku kada ku manta 'yaya Mata Allah yabaku,meyasa bazaku gyara rayuwarsu ba?
Baba ladi tace"kaga malam Liman don Allah katashi katafi mungode da nasiha,dama ba'asan asalin balbela bace sai Tace daga Sudan take,don kawai yanzu an shiryu shine za'ace ga zance ga magana.?
Shiru gabadaya wajen akayi,a hankali Liman da tawagarsa suka Mike batare da kowa ya sake magana ba.
Suma matan makota da suka shigo ko wacce mikewa tayi ta fita,baba ladi tace"Eah MUNAFUKAI a gayas shegu.
Inna tace"Ai a sararru ne masu kwana da Ido daya.
Da nida Yaya kaltume da dijee kuka muke sosai,Ina nadama da danasanin wannan rayuwar na ahalinmu.
Washegari da safe muka shirya nida qanwata muka nufi gidajen aikinmu,domin bamuga amfanin Zama da matsiyata irin ahalinmu ba,baba ne Kuma ya rasu Babu abinda yake bukata sai addu'ah.
Dijee nafara rakawa gidan aikinta,daganan Sai na na wuce nawa.
Tabbas bazance muku banyi dace da gidan aiki ba,sai dai Sam matar da nakewa aiki batasan darajar Dan Adam ba ita da yaranta,idan Ina aiki bana fuskantar komai sai wulakanci da kyara.
Inda Allah ya temakeni akwai mahaifiyar Hon Ahmad itace take taka musu burki.
Abinci kuwa sai anci an rage ake bani,ban damuwa nakeci saboda a gidanmu ko kwantan kwatan shi bazan gani ba,wata Rana na ragewa khadeeja wata Rana Kuma Yaya kaltume.
A daddafe nayi wata Daya a gidannan,albashina aka bani dubu goma,nayi farin ciki sosai,ji nake kaman anbani wan manyan kudi.
Dijee itama dubu goma aka Bata a gidan da take aiki sai kwancen Kaya kala biyar.
Duk da cewa girman mu Daya da karamar kanwar tawa sai tabani kala biyu a cikin Kayan,muka gyara dakin baba muka koma.
Dama abinci nace muku andade da ciremu a cikin 'yan gida.
Rayuwa muke mai cike da nishadi,Ina manta Ina da damuwa sai na je gidan aikina,mahaifiyar mu Bata damu dajin matsalolinmu ba,a haka nafara al'ada Wanda da temakon Yaya kaltume nasan komai,ita takasance mana tamkar uwa,ita ke mana nasiha danuna mana tsoron Allah, barimma ni Dana fara wannan Jan motar,tafi jamun kunne saboda gidan danike aiki suma 'yayan Allah shirya ne,mazan duk suna neman mata.
A kwana a tashi muka dauki shekara da fara aiki Babu karatun Arabic ta bangarena balle na boko,itako dijeee gabadaya tana xuwa makarantun,ta cika tazama big girl Bata da matsala wajen uwar daki da mijinta,sun dauketa tamkar 'ya! Da yake Basu taba haihuwa ba.
A hankali tafara koyamun karatu daga bokon har islamiyar.
Hmmmmm da mahaifiyar mu a raye gwanda Babu ita,domin mun koma kamar abokan gabarta,gashi bamusan dangin mahaifiyar mu,ita kanta tsintar ta akayi,mahaifiyar babam mu.
Wata rana haka na tashi da ciwon ciki Wanda yahanani zuwa wajen aiki,Kuma idan banje ba Koro na za'ayi Bayan Ina samu Ina rufawa kaina asiri nida kanwata.
Dijee na roka Wanda takoma amfani da khadeeja Aliyu,Akan tajemun gidan aiki a makofin ni
A take anan Fauzi da fashe da kuka Wanda yasa Shakeerah da khadee Suma kukan,ta cigaba da cewa"da nasan abinda zai faru da khadee kenan wallahi da ban turata gidan aiki ba.
Domin kuwa Daya daga cikin yaran Hon Ahmad yayimata fyade na wulakanci da tozarci,Wanda tunda ya haike mata sai da Allah yayi mata rasuwa.
Dalilin haka Inna ta tasake tsanata sannan Tace nabar gidan ta.
Kada kumanta a kasar nan mai hali shine Mai gaskiya,don haka kirir-kiri akaki hukunta yaron Hon Ahmad,sannan sukace karyane take tsintar ta sukayi,Bayan masu aikin gidan da masu gadi sun sheda haka.
Inna kuwa korar cin Kare tayimun Wanda zaka rantse ba ita ta tsuguna ta haifeni ba,Yaya kaltume na kuka Ina kuka mukarabu,sai dai takara jadadda mun duk inda zanje a fadin duniyar Nan nakula da kaina da rayuwata sannan kada na manta da mahaifata,nayimata alkawarin haka mukarabu.
Rasa inda xan nufa nayi,daga karshe nayanke hukuncin nufar inda khadeeja ke aiki,matar Cike da mutumci ta tarbeni tana tambayar Ina khadeeja?
Anan nake sanarda ita da mijinta abinda yafaru.
Tayi kuka sosai,saboda sunji mutuwar khadeeja.
Daganan rayuwata ta koma hannun Daddy Alhj Kamal da mama hjy rahama,tunda ga wannan ranar ban sake komawa takan gidammu ba,daga karshema garin fantami muka koma da maza.
Sai dai na dauki alkawarin daukar fansan abinda akayiwa dijee Ina Mata addu'ah ita da baba.
To wannan shine labarina.
Gaba daya ajiyan zuciya suka sauke,itako khadee Banda kuka Babu abinda takeyi.
Shakeerah cikin bacin rai da kunar zuciya tace"tabbas dole mu dauki fansa a rayuwar mu,Amma meyasa Kika CE kinada matsalar matar uba?
Fauzi tace"gud question daimond lady dama nasan a halinki sai kimmun tambayar Nan,to abinda yasa da naso boye Miki asalina ne,Amma Dana fahimci mu din hadin Alla NE sai na bayyana Miki komai.
Shakeerah tace"Kai duniya Ina Zaki damu?wannan kalubale da muke fuskanta a rayuwarmu,diamond ladies so nake mu dauki fansa Wanda tunda ake ko a tarihi ba'a taba jinsa sai dai dole ya Zama na da temakon wani namiji.
Shiru sukayi gabadaya ko wacce tana thinking...... Shakeerah tace"yauwa khadee kince brother naki barrister ne,ya kamata ace mun fara hada kai dashi tunda babban lawyer ne ko ya kuka ganin babe's?
Cikin Sauri sukace gsky ne hakane.
Shiru sukayi gaba dayan su ko wacce da abinda ke damunta.
Shakeerah tace"ya kamata mu kwanta saboda school gobe da wuri zamu Shiga idan mundawo munci abinci sai na Baku nawa labarin.
Amsawa sukayi da to kowacce ta shige bedroom dinta don bacci.
Asuba tagari diamond ladies.
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )
Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciyar⬇️
_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_
*DA*
_ _MIJIN ZAHRA_
*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah Mai rahama Mai jin Kai....*
Page:1️⃣3️⃣--1️⃣4️⃣🖊️
_________Kijina ne yaketa aikin lugude da faduwa tashin hankali ya bayyana a fuskata nace"A'ah Abba karabu dasu Sunaso ayi kure ne Kuma ni banaso na fallasa abin kunyar da yayi namai haka.
Abba yace"koma menene sai anje islamiyar.
La'asar nayi Abba yatasa keyata har office din headmaster sannan aka Kira mal shafi'u,Nan kuwa ta zayyane duk abinda yafaru.
Cikin bacin Rai Abba yace katanan ku zaneta,ko Kuma ni nazaneta da kaina,kukan munafurci na saka Ina fadin wallahi shegemaster ba haka akayi ba(Wai headmaster ne shegemaster) gabadaya saura rena akayi nayi nawa bayanin,nafara da cewa"tunda nashigo islamiyar yake mun maganar 'yan iska Yana cewa yasan mu talakawa ne nazo yayi iskanci Dani zai bani kudi,kullum-kullum haka yake fada da yaga naki yarda ne shine ya tsaneni yayi ta zanana,abin duka da bana duka ba yadau jibgata,shine ranan yatareni a lungun oske Wai zaiyyi iska*ci Dani nikuma na masa haka.
Gabadaya Office din salati Akasa,shikuwa mal shafi'u Banda zufa Babu abinda yake alamun rashin gaskiya, shegemaster yace Ashe Mal shafi'u baka bar wannan banzar halin naka ba?to ni bazan iya ba wallahi wannan Karan Dole kabar islamiyar nan kada ka lalata yara azo ana kuka dani.
Malamai kowa yace gaskiya kam kada wani Abu yafaru ayi kuka da makarantarmu,hakuri Mal shafi'u ke badawa,Ina nan kuwa akabashi red card,Ni kaina sai da yabani tausayi,but a zahiri hakinsa kenan sai dai ni baimun ba,kawai nema ma kaina mafita nayi.
Nan naciga da zuwa islamiya, Aunty Saudah ma tadawo,yanzu tadena zuwa talla ni ke zuwa Ni kadai,wata Rana nayi sha'awar shiga kasuwan tudun Wada don Kai tallah,wata matace na hango tsohuwa da ita tana tafe tana dingisa kafa daka ganta bata cikin wahala sai dai daga gani rigimammiya ce,wani ne ya taho da Sauri ya bangaje ta,Aiko tsohuwar nan ta baje a kasa,babu Wanda yamasa magana nan kuwa yafara magana Yana karkata mouth alamu dai Dan daba ne ku tsofaffin nan 'yan iska ne taya Zaki shigo kasuwar mu wallahi kinci darajar ke tsohuwa ce da nayi Miki bakin aiki,cikin tsiwa na taho na dagata ina cewa sannu kaka,amsawa tayi tanamun godiya.
Zagina yafara Yana cewa Ni ajawon inace don uwata?banza na masa ganin hakan yasa yajiyo gabana ya dauke ni da mari dafe kunci na nayi Cike da azaba don naji zafi sosai kada kumanta a lokacin 12years gareni bansan sanda nayi kukan kura na dauki bucket din pure water Dina ba na buga masa, dai-dai lokacin wani Dan sanda yazo wucewa Aiko ya kariso Yana tambayar neje faruwa?Nan kuwa tsohuwan nan ta zayyane mai komai tana kuka,albarka yasamun sosai sannan yace nakai tsohuwar gida,tab nida bansanta ba daga haduwa taya zansan gidanta,a gaskiya tacema Dan adai-dai tan da ya daukemu take,tayimai kwantancen layin Aiko nan aka kaimu.
Wani dankareren gida mukaje Wanda tunda nake bantaba ganin gida mai kyau da haduwa irin gidan ba don haka nema cikin zumudi nabita gidan,gani nayi ma'aikata kowa na ya duke a kasa Yana kwasan gaisuwa tsoro ne yakamani bansan sanda na diddilo idanuwa waje ba Fadi nake " _innahu min sulaimanu wa innahu bismillahir-rahmanir-raheem_ yau nakawo kaina mahallaka garin temako,wani falo muka isa babba mai cike da Kayan alatu wallahi kamar ba gidan mutane ba Zama tayi a wani kujeran one sitter tare da dannna wani kararrawa,can sai ga masu aiki sun Kai goma suka taho ajere,kirari suka fara mata tare da zubewa suna kwasan gaisuwa,Murmushi tayi ta dubi daya daga cikinsu tace"Jakadiya!wacce akakira da jakadiyar na kalla babban macece sanna tafi sauran shekaru kayanta daban ne Kuma duk cikansu suna jinsu neat.
Murmushi tayi jakadiyar tare da karisowa tana fadin"gaisuwa nake uwar dakina uwar gida sarautar mata gani gareki fulani.
Murmushi tsohuwan nan takuma tace"Uhm kuntashi hala baku ganni ba? Eah wallahi fulani tunda banganki ba nace yanzu haka kinje zaga gari ne kamar yanda Kika Saba.
Murmushi tayi tace"Aikam nan take Basu labarina tanuna ni sannar ta sanar masu da duk abinda yafaru,duk cikansu kallo na suke Cike da mamaki da yanda nayi fada da Dan daba,Jakadiya tace"Amma fulani meyasa baki Kira waya ba anzo ankoya Masa hankali?
Fulani Tace kada kidamu ko yanzu wannan