Showing 30001 words to 33000 words out of 36457 words
Chapter 11 - Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel By Fatima Zahra Lawan.txt
Daddy yayi yafara fifita yace"Boka maganar kungiyar mu kaji abinda oga yacemun.
Dariya Boka yasaki hahahahahaha zuwa can ya daure fuska tamkar Bai taba dariya ba yace"naji komai daga wannan kunnen har zuwa wancan kunnen sai dai fa Dole kabi umarnin abinda yace wannan Karan da Kuma Wanda zaice domin idan ba haka ba to kana ruwa Alhj.
Shiru Daddy yayi yace to ni yaza'ayi nasamu yaran islamiya?
Karkadamu da wannan kai dai kasaki kudi zuwa gobe zansa aljani ruguzu yakawo maka yaran islamiya talatin har cikin gidan ka.
Cike da farin ciki Daddy yace"gaskiya NE Boka,godiya nake,godiya nake..... Cikin tsawa Boka yace"Sai dai da sharadi daya,ko da wasa kada kabari daya daga cikin matar ka taga Koda yaro daya,inba haka ba to babu ruwa na,domin hakan na faruwa bazakayi wata biyu ba asirin ka zai tonu.
Murmushi Daddy yayi yace"Ai Banda matsalar wannan kai dai ayi Sha'ani kawai.
Ihu najiyo a gidan Alhj sani mai iyali.
_I NEED UR COMMENTS_
Xahratty ceβπ½
Lallai Alqalami ποΈ Yafi takobi π‘οΈ
ππ
β€οΈ
[7/18, 2:05 PM] Xahrattyπ₯°π: πβ¨ *DIAMOND LADIES* πβ¨
(Daukar Fansa)
Story&writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______βπ½_______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
π±(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciya:-
_ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA*
_ *MIJIN ZAHRA*
*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)
*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....*
_FREE PAGE_
Page:3οΈβ£4οΈβ£--3οΈβ£5οΈβ£ποΈ
_____________Dubanta yayi tundaga head to toe sannan yace"Shakeerah we're is my wadrope key? Murmushi Shakeerah tayi tace"Ayya papi bansan ka aje key dinka a dakin nan ba.
Wani ajiyan zuciya ya sauke domin tabbas da tagani zata cemishi tagani,wucewa yayi batare da yasake ce mata wani Abu ba ya shige bedroom din.
Tabe mouth Shakeerah tayi sannan ta haye Kan sofa hannunta rike da gwan-gwanin maltina,bata dau lokaci da Zama ba Daddy yafito hannunshi rike da key ya nufi hanyar fita daga falon, Shakeerah kuwa ko inda yake bata kalla ba ta kuma tabe mouth.
Daddy ne yajuyo tare da Zama a gaban ta yqce"My Shakeerah yau ko sannu da zuwa bakiyi mun ba,idan ka tanka Shakeerah ta tanka, Daddy yace"My Shakeerah talk to me mana,say something,still sake banza tayi dashi da Daddy yamatsa mata da magana sai ta fashe mai da kuka.
A rude Daddy yake duban ta bakin sa na rawa yace"Ayya my Shakeerah meyafaru?me namiki da zafi haka ne? Yayi maganar Yana kamo zararan finger's din ta.
"Nikam Daddy nagaji da zama da kai tunda na Shigo gidan nan ban samu kwanciyar hankali ba daga gareka da hjy Sameera,duk wani farin ciki da ake ana samu wajen me mata Ni Sam ban sanshi ba haba,gaskiya nikam am tired.
Hankalin Daddy idan yayi dubu ya tashi yace"kiyahakuri My Queen ke kanki nasan kina son kasan cewa dani but anyimana farraqu ne babu yanda zanyi an turo miki da jinnun da babu daman musamu farin ciki.
Shakeerah tafashe da wani kukan na munafinci tace"Wallahi papi da nasan irin rayuwar da zanyi a gidan ka kenan da bazan Aure ka ba,domin yau matar ka har duka tayimun don ma Allah yasa nima inada Dan karfi da kashe ni tayi niyyar yi,Ni banyar da ma don Allah 'yayanka mutuwa sukayi ba,kawai amfani akedasu a kashesu.
Gaban Daddy ne yafadi Jin kalaman Shakeerah.
Yace"My Shakeerah a Ina kikaji wannan maganar?cikin sigan dolanci tace"Wata magana Kuma,au Wai na 'yayan ka?girgiza mata kai yayi cikin Sauri domin yana tsoron abinda zaije yadawo.
"Nibabu wajen wanda naji kawai naga matar ka ce tafiye mugunta wallahi sam bata da imani.
Cikin Sauri ya sauke a jiyan zuciya wanda har Shakeerah sai da taji.
Peck ya bata a forehead din ta sannan ya mike domin yau Ranar girkin Aunty Amarya ne.
Da muguwar harara Shakeerah tabishi mai cike da fassarori da dama ciki kuwa harda tsantsar tsana.
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
Sosai take kuka da ihu Saboda tsananin azaban da wajen kashin ta ke mata, hannu yakai ya toshe mata mouth sannan ya cigaba da turawa da karfi Yana wani irin nishi da gurnani,ita kuwa Aunty Amarya jitayi kaman takashin ta zai ratsatstsake tsaban azaban da takeji sai da yayi releasing sau uku sannan ya saurara mata ko a lokacin Aunty Amarya ta dane da suma ga jini da yake fitan mata,wayan sa ya dauka ya kira likitan sa a dare yazo suka dauke ta suka kaita private hospital dinsu,domin likitan kanshi a kungiyar su take,Kai imfact ma hospital din na kungiyar su ce,sannan babu wanda yasan da hospital din sai 'yan kungiyar su.
Sosai Aunty Amarya ke cikin wani hali da wani yanayi,washe gari sa safe Daddy yakira Shakeerah a waya yace tasameshi a part dinsa,da plate din arish dinta ta nufi part din tashiga da sallama,tasameshi shida hjy Sameera sannan shi kadai ya amsa sallamar ta,hjy Sameera da harara tabita itama Shakeerah ta rama harda gyaran Murguda dan karamin mouth din ta.
Nuna mata kusa dashi yqyi,a hankali take tafiya kamar kugunta zai karye tsaban lankwasa shi da takeyi,zama tayi tare da aje plate din arish dinta akan center table din dake farlon ta daura kanta a kan kafadar sa cikin muryan shagwaba tace"Morning My papi.
"Papi?hjy Sameera ta maimai ta aranta.
Murmushi Daddy yayi tare da shafa kumatun ta yace"My Queen morning,patan kin tashi lafiya?Murmushi Shakeerah tayi tare da hararar hjy Sameera cikin sigar bariki tace"Lfy lou.
Tsaki hjy Sameera tayi wanda batasan yafito ba, cikin takaici da bakin ciki tace"Alhj Ina sauraran ka, kakirani kuma kayi shiru nifa inada abunyi in kasan bazakayi magana ba zantashi na tafi.
Dariya Daddy yayi yace"Yahakuri uwar gida sarautan mata kinsan kanwar taki ce akwai rigima sai da lallabawa.
Fakaitan idon Daddy Shakeerah tayi ta aikama hjy Sameera da gwalo.
"Dama dalilin da yasa nakira ku,nakira ne nasanar daku cewa 'yar uwanku habeeba bata da lafiya domin ko kwana batayi a gidan nan ba.......
Daddy Bai karisa magana ba Shakeerah tace"Nashiga uku Daddy meyasame Aunty Amarya? Ita kuwa Hjy Sameera tabe baki tayi tace"Allah yakara sauki yabada lafiya,tana gama fadar haka ta mike tafita a falon,gaba daya binta da kallo sukayi.
Dawo da duban shi yayi ga Shakeerah batayi zato ba taji yafara bata wani hot kiss wanda yasa tanemi shidewa.
A hankali yafara wasa da sassan jikin ta,ance zu iya bata da kashi Amma duk yanda Shakeerah taso yakicewa Daddy sai da takasa,Saboda tana fama da muguwar sha'awa dama tun tana gida,shiyasa tana kokarin kiyaye abubuwan da zai tada mata da sha'awa,sai da saku gama tantande juna sannan Daddy yabarta,domin bai shirya cin dukan aljanu ba,sosai yaso suyi wanka tare sai dai Shakeerah taki aminta,fita tayi ta shiga part din ta shi kuma Daddy ya wuce toilet.
A bangaren hjy Sameera kuwa wayan ta ta dauka cikin zumudi takira wata kawarta da suke kungiya guda ta sanar da ita halin da Aunty Amarya ke ciki.
Kawanta tace"A hayye nanaye wallahi halinki Hjy sameera na hatsabiban ci na burgeni Sam bakima kishiyoyi da wasa,ke kina aiki mijinki nayi,nasan a yanzu zaki gama da daya,sannan kidawo kan amaryan nan.
Cike da takaici Hjy Sameera tace"Ai hajiya karime wannan karan Alhj bala'i ya dauko mana domin kuwa wannan Amaryan da kissa,makirci,kisisi na tashigo gidan nan ke uwa uba bariki yarinyar da na haifeta na juya Amma wallahi cin ubana take,ke akwai Ranar da naso nazane ta kaman yanda nake ma sauran wallahi Marin da tamun sai da nakusa fitsari,nidai riban da naci kawai shine na hanashi kusantar ta da yayi shine kawai ribata, yarinya karama ta gama zautar dashi,ko yanzu na barosu suna iskanci da juna,kinsan Allah da ban tashi ba?da a gabana zasuyi romance.
Ta cikin hjy karime ta rabka salati tace"lallai ankawo miki karuwar miji cikin gida, nidai ba wannan ba wallahi Hjy a bukace nake dake munkwana biyu bamuji dimun juna ba yakamata muhadu.
Hjy Sameera tace"kamar kinsan abinda ke Raina kenan,mezai hana kishirya kizo idan yaso sai mu wuce asibitin kungiya muga halin da 'yar iskan can ke ciki.
Hjy karime tace"toh shikenan hjy na sahibata ganinan tafe,takari she maganar tana bata wani kiss ta cikin wayar.
_innalillahi wa inna ilaihirrajiun lallai rayuwa irin nasu hjy Sameera da Daddy masifa ce,Dole Allah yadinga hukun ta mu,Allah na jarabtar mu muna zagin shugaban ni alhalin mu bamu tuhumar kawu nanmu Dole Allah yadinga hukun tamu domin homosex da luwani yazama ruwan dare,har da tsofaffi?ya Allah ya yafe mana,yasa mugama da duniya lafiya Ameen_.
Daddy ne yakira Shakeerah yace"ta shirya zaizo ya kaita asibiti wajen Aunty Amarya, Shakeerah tayi murna sosai, Cike da zumudi ta shirya cikin wani hadaden shadda peach π colour yayi mata kyau sosai,babban mayafi ta yana white sai wani platshoe mai tsada shima white,fitowa tayi dai-dai lokacin bakuwar hjy Sameera tashigo da motar ta shima Daddy yafito daga farlon,tundaga nesa ta kafe Shakeerah da kallo har tana kusa faduwa, tsayawa tayi suna gaisawa da Daddy,Cike da bariki tafara zolayar Shakeerah,wanda itama ta Bata amsa Cike da taku,sallama ta musu tashige part din hjy Sameera jikinta babu inda baya rawa.
Sosai Daddy ke kallon Shakeerah Saboda kyanda tayi Masa sosai,a gaban motar yasata sannan suka nufi hanyar,tunda suke tafiya babu Wanda yacema wani kanzil,sosai suke tafiya har suka fara shiga daji,abin ya daure ma Shakeerah kai,juyowa tayi ta dubi Daddy tace"Papi wai hospital din da nisa ne? Daddy yace"Mekika gani ne?
Shakeerah tace"toh papi naga anata lula tafiya ne ni sam bana kaunar tafiya Mai nisa ko lokacin da nazo garin nan ikon Allah kawai yakawo ni da kuma bin umarnin mom.
Kada Kai Daddy yayi yace"Rabon na ganki baby na, rabon muzama Abu daya,rabon kizama matata.
Dariya Shakeerah tayi tace"hakane,pls muyi mukai nakosa na ganta naga halin da take ciki.
Daddy yace yqnzu kuwa,tafiyan minti talatin suka Kara,suka kawo hospital din,koda suka shiga asibitin wani yammm Shakeerah taji a jikinta,a hankali suka fara shiga asibitin duk dakin da suka wuce Sai dai kaganshi a rufe gashi yayi irin Jan duhun nan jazur,firgita Shakeerah tayi a zahirin gaskiya ta kankame hannun papi jikinta na wani irin rawa a hankali tace"Papi wannan wane irin hospital ne? Hannu yasa a bakinsa yace"Shiiiiiiii bari idan mun koma gida zamuyi maganar.
A hankali suka Isa dakin da take shine kawai da haske da sallama suka shiga,idanuwan ta biyu sai dai tana bacci fusge hannun ta Shakeerah tayi daga na Daddy ta nufi gadon Aunty Amarya, itama Cike da farin ciki tafara yimata murmushi Cike da karfin hali.
Shakeerah ta Isa wajen ta tace"Aunty Amarya sannu,cikin wahalalliyar murya tace"Shakeerah kinzo ne?naji dadin zuwanki sosai,ta gefen Ido Daddy ya dalla mata harara,dama sunja mata kunne Akan Muddin tafadawa wani sai ankarar da dangin su don haka sosai take tsorata da lamarin su Daddy.
Sosai taba Shakeerah tausayi ganin yanda take bleeding duk da anrufe ta da wani farin mayafi,duban Daddy Aunty Amarya tayi tace"Alhj katemakeni jini na zaikare in mutu ta karishe maganar tana me fashewa da kuka.
Juyowa Shakeerah tayi ta dubi Daddy tace'Pls papi a canza mata hospital mana don Allah,inba haka ba muna cikin maseefa domin idan Aunty Amarya ta mutu bakai va hatta mu da dangin ka muna cikin bala'i.
"Domin naji ma kunne na 'yan layin mu sunfara zargin Kai kake kashe ahalinka,cikin Sauri Daddy yadubeta a firgice,latso hawayen gulma Shakeerah tayi tace"inaso muje waje nafada maka wani magana Wanda bakasan da ita ba papi.
Cikin Sauri Daddy ya fita yace"muje kifada mun ko menene.
Mikewa tayi ta aje wata 'yar karamar motan wasan yara wanda tashiga video ta seta batare da kowa zai gane ba tabar dakin.
Cikin Sauri yarike mata hannu suka fito farfajiyar asibitin dai-dai lokacin Hjy Sameera da hjy karime sunxo da harara hjy Sameera tabisu suka shige asibitin.
Duban Shakeerah Daddy yayi jikinsa na matukar rawa yace Ina saura ranki.
Kara latso hawayen Shakeerah tayi tace"Papi idan ka lura duk 'yan unguwar ku da yaran sun dena rububin zuwa wajena Koh? Daddy yace"hakane hakane.
"Toh Wai zama 'yan unguwar sukayi aka hada committee Wai ana zargin Kai ke kashe ahalinka Saboda dukiyan ka tayi yawa Kuma Wai da ba haka kake.
Muryan Daddy na cracking yace"Ni.....n..nnii na shiga uku yacire hula yafara fifita zufa na ketomasa,murmushin gefen baki Shakeerah tayi zuwa can tasake kwabe face tace"Papi meyasa kake zufa haka?
Wayancewa Daddy yayi da cewa"babu komai kawai naga lokaci Daya za'ayimun sharri ne,ni akewa sharri irin wannan?lallai dole na dau mataki.
Kwalo idanuwa Shakeerah tayi waje domin gudun kada yaje yayi rigima a Unguwa tace"mezakayi Papi?
Daddy yace"Zansa aimana iyaka ne ai kashe Rai ba abun wasa bane,yanzu kinsan menene muje kishiga hospital din zanje nadawo yanzu kinji?,kukan shagwaba Shakeerah tasa ka Papi kan ita bazata iya zama ita kadai a dakin ba kawai yaje da ita.
Daddy yace"bazanje dake da nisa ba,muje in kaiki gidan matar me gadin hospital din nan tunda sunada yawa ki zauna kafin nadawo.
Nan kuwa Shakeerah ta amince domin tasan motar da ta aje yananan yana mata video,daukan ta Daddy yayi ya kaita gidan,tsohuwa ce ba can-can ba domin ko Kai fulani batayi ba.
Bayanin Shakeerah Daddy yayi Mata,cike da fari'ah ta tarbi Shakeerah sannan tashiga da ita gidan,gida ne wanda kaman na haya ne domin dakuna ne sunkai goma sha a jere,sosai Mutanen gidan ke kallon Shakeerah domin su kallo daya zaka musu kasan cewa sai a hankali,dakin ta matan tashiga da Shakeerah Wanda yakejin shi fess Babu abinda Babu ma Jin dadi duk da cewa ciki daya ne,Zama tayi kan sofa matar ta kawo ma Shakeerah abinci da ruwa,haka kawai Shakeerah taji bata yarda da matan ba.
Duban Shakeerah tayi tace"lallai yarinya kuna damawa kingan ki kuwa?
Shakeerah bata fahimci maganar ba Amma dayake gulma na cinta sai tayi Murmushi tace"Mama kenan mungode.
Tsohuwar tace"Amma kema kina cikin kungiya ne koh?haka kawai Shakeerah ta tsinci bakin ta da furta Eah.
Tsihuwar tace"Yawwa kokefa ai nasan kishiyar nan taki yau mutuwa zatayi tunda aka kawo ta kaddararren asibitin nan,a firgice Shakeerah ta kalli tsohuwar,da mamaki tsohuwar ta dubeta tace"meye na firgita kamar ba 'yar hannu ba?Anya kina cikin wannan kungiyar?
Cikin Sauri Shakeerah tace"Eah mana mama Ina ciki kinsan me ya firgita Ni?saboda burin da Aunty Amarya taci akan Daddy itafa da bakinta take cewa zata kashe Daddy shiyasa Sam bana shiri da ita,ai ramun mugunta kurarre ne shiyasa tun kafin ta kashe shi zai kasheta,ni kaina naso da dayan da zanyi da na kashe ta.
Murmushi tsohuwar tayi tace"Kinga ma so mai tausayin mijinta ni kaina sanda nake kungiya sai da na sadaukar da kafff dangina,yanzu gidan nan da nake ciki haya Alhj sani mijinki ya kama mun a hankali inata bada jinin yaran unguwar ga kungiya.
Sosai Shakeerah ta tsorata da lamarin matar amma sai ta dake tace"Nima zan fara bada nawa don wallahi inason kudi,kinsan menene mama kada kinuna ma mijina munyi maganar nan dake inba haka ba wallahi kasheki zayyi.
Diddilo idanuwa tsohuwa tayi taji anyi maganar mutuwa( _babu dadi suke kashe 'yaya da mata da mazaje na wasu_).
"Akan me zekashe ni bayan ina Masa Rana?
Saboda ta dalilin munyi mgn da wasu tsofaffi biyu kaman ki ya kashe su yace suna fitar masa da sirri tunda suna fsda ma matan da Kama yayi maganar su sudinga yi yasu-yasu, kinga bansan kinyi harkan kungiya ba,Amma wallahi kina fada masa munyi maganar kashin ki yabushe,sannan kinsan yanada tsarguwa idan ya tambaye ki sai kiyi bariki irin naki na tsofaffi.
Sosai tsohuwa ta tsorata da kalaman Shakeerah kuma tayi alkawarin boye maganar ko zai kasheta domin ta gwammace wannan kisar da ta kungiyar su.
Wayar Shakeerah ne yayi kara cikin sauri ta Ciro My papi tagani,cikin sauri tayi picking bansan me akacema Shakeerah ba nidai naga ta mike tana dafe chest.
_I NEED UR COMMENT_
Xahratty ceβπ½
Lallai Alqalami ποΈ Yafi takobi π‘οΈ
ππ
β€οΈ
[7/18, 2:05 PM] Xahrattyπ₯°π: πβ¨ *DIAMOND LADIES* πβ¨
(Daukar Fansa)
Story&writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______βπ½_______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
π±(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciya:-
_ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA*
_ *MIJIN ZAHRA*
*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)
*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....*
_FREE PAGE_
Page:3οΈβ£2οΈβ£--3οΈβ£3οΈβ£ποΈ
____________Hjy Sameera ne take ihu tana dafe da kuncin ta baba Mai gadi da Aunty Amarya sai hakuri suke bata,itakuwa Shakeerah Banda karkada kugu da Murmushi babu abinda takeyi.
"Nikika mara Shakeerah?shekara dai-dai ba'adadi ko Ni namanta, yau sai gaki figigiyar ki dake Kika saka hannu Kika maren?duk kishiyoyin da nayi babu wacce tataba mari