Showing 27001 words to 30000 words out of 36457 words
Chapter 10 - Deejamah Part 1 Complete Hausa Novel By Fatima Zahra Lawan.txt
samari da 'yan mata kowa kallonsu yake,burin ko wane saurayi da budurwa ace yana hulda da daimond ladies.
A dai-dai inda ake parking motoci suka faka tasu,fitowa sukayi daga cikin motar shakeera ta sama motar key sukuma suka nufi hanyar class din.........
Gaba daya jan birki sukayi a kofar class din,domin Mr Right ya rigasu shiga dafe kai sukayi hannu khadee tafara yarfewa Cike da tsoro tace"wayyo Allah shikenan ya rigamu shiga yanzu ya zamuyi?gashi test akeyi,harara fauzi ta dago ta watsa mata.
Shakeera ce takariso tana fadin "A'ah babies meyafaru na ganku a waje haka?Fauzi tadago tace"kinsan dan rainin wayon Nan ne a ciki gashi bamu taba late ba sai yau,yamana warning akan kada abari yariga shiga to gashinan.
Tsaki shakeera taja tare da shiga cikin class din tana furta"Excuse Sir! Tayi maganar tare da shigewa class din,har takai wajen sit dinta sai dai ta juyo"Oh babies ku shigo mana time yana wucewa gashi test akeyi,daga mr right har student din binsu da kallo sukayi babu Wanda ya Isa yayi magana domin kowa yasan diamond ladies.
Bayan sunga ma test aukayi summit saboda suna da kokari sosai barimma shakeera,direct gida sukayo.
Koda suka dawo shakeera ce da girki don haka kitchen tashiga bayan ta cire hijjab dinta.
Girki tafara,tunanin Dora Abu Mai sauki tayi....a karshe ta yanke shawarar yin taliya da manja da yaji.
Kwala mata Kira fauzi tayi,cikin Sauri tafito daga kitchen din tana fadin"Meye haka fauzi?irin wannan Kira haka,wat hppnd?
Duban ta fauzi take tace"Zauna ki kalli TV kiga meke faruwa.
Sai a lokacin ta maida dubanta kan TV.
Labarai aka fara tare da pic din wani mutumi zai kai 46years,dan jaridar ne yafara magana kamar haka"To jama'a ana dara ga dare yayi,wannan wannan bawan Allahn ne malamin makarantar islamiya da yayiwa dalibarsa fyade 'yar 12years,Wanda aka dade ana nema,to gashi yau ya kawo kansa a dalilin wasu 'yan mata da suka hukuntashi a cewar su kotu ta kasa yanke masa hukunci dai-dai da lefinsa.
An dai sameshi a wani kango ne Rai a hannun Allah domin an Kona masa abin fitsarin sa,a binciken da likitoci ma sukayi da wuya wajen ya sake aiki,sai dai bari muhadaku da bawan Allahn da iftila'in nan ya sameshi.
Fauzi ta saki ihu tare da cewa baka ga komai ba ma kadan akayima.
Nuno shi akayi a gadon asibiti an nannade joyst*ck din nasa da bandeji magana yafara bayan"Assalamu alaikum jama'ah,a yau dole na amsa lefin da na gasgata a kotu, tabbas ni nayiwa wannan yarinyar fyade.
Dan jarida yace"To Allah gafarta malam me yahanaka da amsa lefin ka a kotu?
A jiyar zuciya ya sauke Wanda da ka lura zakasan cewa da kyar yakeyin magana"Saboda inajin kunyar duniya,Ina tsoron mutumcina ya zube a idon duniya,na manta cewa da kunyar lahira gwamma na duniya.
Dan jaridar yace"To Allah gafarta malam Aida an nemeka anrasa ko,ko zaka iya sanar damu inda ka gudu?
Girgiza Kai yayi yace"Sanar daku bashida amfani,nidai abinda nasani wasu 'yan mata suka biyu ni har inda nake suka daukeni suka kaini kango,bayan sun min dukan tsiya shine suka konani,har yau Cike nake da mamaki da tsoro, Ina tunanin Anya su din mutane ne?saboda suna da karfi,sannan kuansu yayi yawa,a tunani na aljanu su suka aikata mun wannan lamarim.
Dariya Dan jarida yayi sannan yace"to masu aikata wannan lamarin da masu niyyar aikatawa,Kila wannan abun fa da yafaru da Allah gafarta ya zame muku ishara a gaba.
Nan dai aka gama labaran aka gama labaran,mikewa shakeera tayi tare da shigewa kitchen,ita kuwa khadeeja banda kuka Babu abinda takeyi saboda ita khadeeja akwai tausayi.
Tsaki Fauzi taja tace"kedai Kika sani Sai kace ba kece mai soya mai a risho ba.....khadeeja batasan sanda ta fashe da dariya ba,don maganar ya bata dariya.
Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
(Daukar Fansa)
Story&writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______✍🏽_______
*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))
*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________
Marubuciya:-
_ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA*
_ *MIJIN ZAHRA*
*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)
*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din*
Bismillahir-rahmanir-raheem.
*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....*
_FREE PAGE_
3️⃣0️⃣--3️⃣1️⃣🖊️
____________Daddy tagani Yana kokarin kai hancinshi Kan shoulder din ta,cikin Sauri ta goce tare da janye jikin ta daga gareshi,kallon ta yayi idanunshi ya rine yayi ja jazir kaman banashi ba,a hankali yake takowa inda Shakeerah take.
Duk da cewa ta tsorata da yanayin nasa Amma Sai ta dake tare da kura Masa Ido ko kiftawa batayi,jikinsa ne yayi matukan sanyi a hankali ya zauna kusada ita a gefen gadon.
A hankali yace"pls my Darling kiyi kokarin bani hakki na mana,a firgice Shakeerah ke duban sa tace"Papi???? Takira sunanshi da alamun question mark.
"Papi nace maka Ina period pah.
Daddy yace"Don kina period sai akacemiki ba'a kokarin sex a haka?
Wani kallo Shakeerah ta jefeshi dashi na kana da hankali kuwa,a hankali tace"yau da asuba kaje ka tambayi liman hukuncin mai gidan da yasadu da iyalinsa tana period.
Shiruuuu papi yayi kamar mai tunani zuwa can "My Darling kenan kina burgeni kodan bakin nan naki na tsiwa kekoh?yayi maganar cikin sigar wasa yasa Yana nunata.
Itama Shakeerah da murmushin shin tabishi zuwa can tace"pls Papi kabani pad Ina Jin yanazuba sosai,mikewa Daddy yayi cikin kasala yaciro wani Dan karamin key a aljihun shi,wani walkiya Dan karamin key din yake kamar diamond.
Bude wadrope din yayi sai ga wani Abu ya bayyana kamar laptop domin har wasu harufa za'asa,Jim Daddy yayi ganin haka yasa Shakeerah dukar da kai,juyowa yayi ya tabbatar da Bata ganin shi sannan yasaka haruffan guda bakwai duk da cewa bansan meyasa ba Kuma bansan meya a ciki ba,sai dai da alamu wadrope din nan ba'abin arziki bane a ciki.
Sai da yagama rashin gaskiyar da zaiyyi Sannan ya ciro wata Riga a Leda sai packet din pad guda ya maida kofar ya rufe.
Karisowa yayi kusa da Shakeerah yace"Darling ga pad can kidauko sai wancan nyte gown din shima kidauko kisaka yanzu.Karkatar da wuya Shakeerah tayi tace"Why not bazaka dauko min ba papi?tayi maganar cikin muryan shagwaba.
Murmushi Daddy yayi sannan ya juya,dauko pad din yayi da night gown din yabata,amsa tayi ta mike tace"Sai da safe papi pls bani key din part Dina.
Da alamun baiso barin ta tafiya ba sai dai yakasa musa mata duk abinda tace Masa.
Gudu-gudu Sauri-Sauri Shakeerah ta shiga part dinta,wani kamshi ne Mai Dadi ya bugi hancinta lumshe idanuwan ta tayi a hankali sannan tabude,farlon madai daici ne sai dai yanada matuoan kyau sosai,sai da tazaga ko Ina sannan ta shiga toilet bata saka pad din da Daddy yabata ba domin dama tana tafe Dana ta pad din a dalilin wani tambari da taga ansa Mai Kan maciji yasa Taki saka pad din Daddy,Ciro night gown din tayi daga cikin ledar shima tambarin Kan maciji ne a jiki.
Wani tunani tafara wanda bansan metake aiyanawa ba,tana rigar kallon rigar Sani ko antaba yimata nayani akan sa.
Toilet ta shiga tasake wanka sannan ta dauro alwala,app din complete Qur'an ta bude a wayar ta sai karanta was takeyi,Bayan ta kammala tayi addu'o'in bacci sannan ta shafe ko Ina ma jikin ta dashi daukar rigar night gown din ta tayi tasaka, harta ja bargo sai can ta tuna key kawai tasaka,mikewa tayi cikin Sauri ta saka sakata a kofar sannan tayi ajiyar zuciya.
Hawa gadon tayi tafara kokarin yin bacci don shi takeji sosai,Bayan takashe fitilan dakin da take,gani tayi an wulkita ta window dakin ta da alamun inuwar mutum zuwa can sai Kuma shiru yabiyo Baya,ba a dauki lokaci ba taji alamun an bude kofar farlon ta.
Kirjinta ne yafara bugawa jikake fat! fat!! fat!!! A hankali ta sauka akan gadon ta cikin sando tafara leka jikin kofan ta,cikin Sauri taka baya a dalilin mummunar halittar data hango ya tunkaro dakin ta,ruwan maganin da fulani ta anso mata ta dauko a jarka aikuwa tabude tadinga yayyafawa a jikin kofan ta da bakin kofan nata.
Wani murya ne mai amo Babu dadin ji ko saurara ya kwala wani irin kara a dalilin karisowa bakin kofar,a hankali kasan dakin yafara wani irin jijjiga,sosai Shakeerah abin ke Bata mamaki sai kace a film ko a labaran da ake badawa.
Can Kuma Sai shuru wani Abu bai sake faruwa,a hankali aka fara ihu a farfajiyar gidan Daddy,cikin Sauri Shakeerah ta nufi window dakin ta,wasu irin Mutane masu wani irin halittu taga sun nufi part din Daddy su kusan bakwai,zuwa can Hjy sameera itama tafito daga part din ta tashiga na Daddy.
Shiru Shakeerah tayi tana mamakin shaharan su Daddy tunda lamarin har yakai suna hulda da aljanu.
A bangaren Daddy kuwa Bai San wani yashiga part din Shakeerah ba,domin shi muguwar sha'awar ta ce takama sa Wanda yasashi baccin wahala batare da ya shirya ba.
Karan da yajine yasashi mikewa da Sauri ya bude window,Karan ihun dodon kungiyar su yakeji kuma da alamu a part din Shakeerah ne tunda gashinan wani irin hayaki ya turnike,zuwa can kasan gidan sukaji yafara girgiza, Murmushi Hjy sameera tayi tace"nasan yanzu aljani lamzit yagama Miki aiki don haka yarinya sai dai uwarki ta haifi wata bake ba,tasake sakin wani shu'umin Murmushi tace'Daga zuwan ki kinemi ki fadamun mgnr banza,to zanfara maganin ki wannan somun tabu ne.
Daddy kuwa ganin abinda ke faruwa ba kankanin firgita shi yayi ba,burin shi Allah yasa Shakeeran shi tana lafiya Lou, nufar hanyar fita yayi,a take zoben hannunn sa yayi haske,kirjin sa ne yabuga domin da alamu 'yan kungiyar su suna tafe tunda hasken ring din is too much.
Aikuwa ilai Mr Patrick ne da wasu su shida,sai dai sun canza kamanni sun koma irin na aljanu.
Sune mutanen da Shakeerah ta hango.........
Cikin Sauri Daddy yafara Mika gaisuwa ga Mr Patrick, daga masa hannu yayi cikin hausar sa ta gwaraye yace"Sani babu abinda zaka sanar mana,kayiman lefi Kashi da Kashi muna shareka shine abin yake hadawa harda kashe mana 'yan kungiya?
Zaro ido Daddy yayi yace"Kisa kuma oga?Ni bantaba kashe wani Dan kungiyar mu ba.......tsawa Mr Patrick yadaka masa"Karyane karya kake Sani,bakasan ka auro annoba ka kawo gidan ka ba?sai da nacema yarinyar da zaka Aura ba alkhairi bace, Amma shine kayi kunnen uwar shegu dani,to yarinyar tayi sanadiyar mutuwar jacub!
Idanuwa Daddy da Hjy sameera suka kwalo waje,nuna Hjy sameera yayi yace"Kuma kece Kika ja tunda kekika Aiko kinason wani a cikin 'yan kungiya yazo za'amiki aiki ko ba haka ba?
Cike da mamaki Daddy ke duban ta,jikin Hjy sameera na rawa tace"oga nine ai ba kasheta yayi niyyar yi ba ya akayi shiya mutu?
Zaro idanuwa Mr Patrick yayi yace"Sameera tambaya ta kike yi?Nace tambayata kikeyi?jikin Hjy sameera na rawa tace"Sorry of a tuba nake.
Duban Daddy yayi yace"ayau dinnan zan sa muku doka, Kuma duk Wanda ya tsallake zai fuskanci hukunci,sannan kujeran ka za'a kwace abawa wani har saika cika umarnin mu.
Dafe Kai Daddy yayi da hannu yace"inaji oga kafadamin ko wane aiki ne zanyi wallahi.
Murmushin mugunta Mr Patrick yayi yace"aikin yakasu Kashi uku ne,na farko yaran islamiya guda talatin muke bukatan Shan jinin su,sannan kafin asha jinin nasu a tabbatar da anyi homosex dasu.
Diddilo idanuwa Daddy yayi hankalinshi yayi mummunar tashi yace"Oga talatin Kuma?don Allah ka sassauta mun.
Mr Patrick yace"Nagama magana,idan kagama wannan kaji sauran,ke kuma munaso kikawo Mana mata masu ciki su goma 'yan mata goma.
Hjy sameera tace"insha Allah oga......bata karasa ba yadaka mata tsawa," kinfi kowa sanin bamusa Allah cikin lamuran mu.
Kayahaquri Oga tuba mukeyi.
Basu Kara magana ba suka juya,fadawa Daddy yayi Kan gado tare da dafe kai,idanunshi Sunyi jazur cikin bacin Rai yadubi hjy Sameera yace"Amaryan tawa Kika turo akashe? Juya idanuwa Hjy sameera tayi tace"kwarai kuwa Kuma wallahi sai na ga bayanta.
Cikin bacin rai Daddy ya mike tare da dauke Hjy sameera da mari Daddy yace"kikasheta Nima na Miki kisan wulakanci.
Cike da mamaki Hjy sameera ke duban Daddy"Alhj nice yau kamare ni takan wata banziyar yarinya?tunda nake dakai shekara Arba'in da takwas Kenan ko zunguri na baka taba ba,baka taba dukana Kan kishiyoyi ba,sai yanzu akan wannan yarinyar?'yar cikina?
Harara Daddy ya gallama ta yace"kisake fadin aibunta inkuma dalla miki wani marin,kin dauka ita irin sauran matan da nake Aura ne?to Shakeerah daban ne,banta sanin Ina zaune da dabbobi ba sai da na Aure ta.
Zaro ido hjy Sameera tayi tace"Da Yaushe kasan ta duka duka inace jiya aka daura Auren?wallahi nikuma sai na rama marin dakamun akanta wallahi,tana Gama fadar haka tafice a dakin cikin bacin Rai.
Kwanciya Daddy yayi tare da rigingine a mind dinsa yana ayyana Dole yadawo da kujeran sa hannun sa,kota halilin kaka,koda mutanen bauchi zasu Kare,sannan Yana tunanin irin kariyar da ze bawa Shakeerah kodan Hjy sameera.
Washegari da wuri Shakeerah ta tashi kamar yanda tasaba,alwala tayi tazo tafara rera karatun alqur'ani Bayan ta kammala ta dauko jarkan maganin ta ta yayyafa a kowanne kofa, window, lungu, kusurwowi na dakinta,tasan cewa ba lallai bane tasamu breakfast a gidan Kuma babu yanda za'ayi Amarya takawo mata tunda sun hada plan.
Wanka tashiga toilet ta tsala Koda tafito shiryawa tayi cikin wani Pakistan milk da chocolate duk da batayi kwalliya ba sai dai tayi matukan kyau sosai,kitchen tashiga ta daura ruwan zafi tare da hada tea,cake dinta da dabulan ta dauko tasha tea din dashi hankalin ta kwance da yake itadin ba ma'abociyar cin abinci bane,tafi maida hankali wajen Kayan makwalashe,gyara dakin ta tayi tasss ta fesheshi da room freshner mai kamshi wanda sis saudat ke siyarwa.
Samun Daya daga cikin sofan Falon tayi ta zauna tare da kunna kallo.
Knocking taji anfara yimata a hankali tamike tare da bude kofar, Daddy ne Yana sanye da wata geziner white colour,duk da cewa girma yafara zuwa masa but yayi kyau sosai dashi da yake Yana da kyan dai-dai gwar-gwado.
Murmushi yqsakinma Shakeerah tare da kamota ya hadata da jikin sa,jikin Shakeerah ne yafara rawa,a hankali tayi kokarin janye jikinta sai dai takasa.
Shiga falon yayi da ita sannan ya ajeta akan kujera Yana murmushi tare da shafa suman kanta da yasha gyara Banda kamshi bb abinda yake zubawa.
A hankali cikin sanyin jiki Shakeerah tace"Morning papi.
Daddy yasake sakin wani murmushin yace"Morning my Queen,hope dai kintashi lafy?
Bata face Shakeerah tayi cikin muryan shagwaba da baby face tace"No Ni ba lafiya na kawa na ba,da mamaki yake duban ta yace"to meyafaru ne my Queen?
Wasa Shakeerah tafara da yatsun hannun ta kamar shasha tace"Jiyafa nayi mafarki papi,Wai wani mutumi yazo kasheni sai ihu nake Ina kiranka Amma ina Sam katafi bakaji na,Aiko ana hqka sai naga kadawo ka Danna wani Abu Yana ta dilmiyewa a kasa Yana ihu kai haka fa kayi,gsky am scare sosai da lamarin na jiya.
Wani Wawan ajiyar zuciya Daddy ya sauke da Allah yasa a mafarki tagani,Daddy yace"Wai kice jiya Kinga mutuwa?
Shakeerah tace"hmmm kai dai bari sai da nayi Dana sanin dawowa dakin nan.
Shafa kanta Daddy yayi yace"Aibabu abinda zai sameki inhar Ina tare dake ninaki ne kekuma nawa ne ko kuwa,daga Kai Shakeerah tayi alamun Eah.
Duban ta yayi yace"My Queen Yaushe wai Zaki bani hakkina wallahi nakosa nakasance dake?
Turo baki gaba Shakeerah tayi tace"Toh ai Ina al'adah kuma jiya nafara sannan kwana goma nakeyi.
Diddilo idanuwa Daddy yayi yace"kwana goma?daga Masa kai Shakeerah tayi alamun Eah.
Murmushin yake Daddy yasaki yace"My Shakeerah ni matata ko tana al'adah muna abin mu hakanan.
Bude baki Shakeerah tayi tace"Ahhhhhhhh Daddy kazanta,wallahi Allah ya haramta Sam hakan baya da kyau,haba Daddy Allah fa ya haramta a cikin s.,..........
Daga mata hannu yayi fuskar sa daure kaman ba Daddy ba yace"idan muna magana kibar sako mun Allah cikin lamuran na dalilin hakan yasa nadena Zama a majalisa don haka kikiyaye.
Shiru Shakeerah tayi wani tunani ne yafado mata cikin bacin Rai tace"Hmmm Allah shine baba uban gayya kuma Ni dole nasashi cikin lamura na,idan bakason Jin amvatan shi danake kadena rabata.
Tana gama fadar haka ta mike fuuuu ta shige bedroom din ta,cikin Sauri Daddy yabi Bayan ta yana Kiran ta sai dai ko kafin yakariso ta maka key a jikin kofar.
Bubbuga kofar yafara tare da yimata magiya"have Shakeerah ta my Queen, Shakeeran Daddy kiyahakuri wallahi banason fushin ki,duk yanda yaso yayi don shawo Kan Shakeerah abin yaci tura,Dole badan yaso ba ya hakura sai dai Yaya yanke shawarar zuwa gun bokan shi,a kan yadasa Shakeerah muguwar sha'awar da zaisa da kanta ta nemeshi a duk inda yake.
Fita yayi ya shige cikin motar shi yaja ta baba maigadi ya bude masa gate ya ware, girgiza kai baba megadi yayi yace"wannan bawan Allah,Allah yatona maka asiri yafimu sanin yanda zaiyi daku,kana ganin gaskiya kirir-kiri Babu halin fadi,ai Babu komai akwai Ranar kin dilkanci.
Zaune Daddy yake awajen bokan sa,dariya Boka yayi yace"Gaskiya Alhj gwanda da kayi gaggawar zuwa domin akwai katon matsala.
Daddy yace"wani irin matsala CE wannan Dan tsitu?
Hmmmm uwargidan ka da saka hannunta akan Amaryan ka Babu yanda za ayi ta amince ka kusance ta,kai idan ma kanemi takura mata tashin hankali zaka gani a Ranar wanda sai ka gwammace baka amince da Auren ta ba,idan Kuma is saketa a yanzu to lokacin tonuwar asirin ka ne yayi, Uwar gidanka Hjy sameera hatsabibiya ce duk ita tashirya wanna makircin,kuma kasan bazan taba iya jada bokanyar ta ba,kamar yanda itama bazata iya jadani ba,duk Kar tasan Kar mukema juna kamar yanda kukeyi da ita.
Cire hula