Showing 12001 words to 15000 words out of 17850 words
Chapter 5 - ZUCIYA DA KWANJI 3 by MAIMUNA I SANI BELI .pdf
ranar
nake rufe kofata da rana shine dazu da
yamma
ya zo,na ji kwankwasa kofa ban bude ba sai
da
na leko,ina ganin shine na koma na zauna
har ya
gaji ya tafi. A mma wallahi abdul ba da
yawuna
ya zo ba, don girman Allah kar ka zace ni da
mummunan hali". Ya dan tara gira yana
kallon
ta. "Me ya sa baki sanar dani ba ranar da
ya yi
zuwan farko? Ta jima tana nazari sannan ta
amsa. "Ban san me zan ce maka ba" A nutse
ya
ce. "Fatima kin taba jin duniyar musulmin
da ake
wannan kwadon. Tsakninki da Allah? Mu fa
musulmai ne". Ta dinga girgiza kai cikin
kuka.
"Bani na zabi hakan ba abdul kuma da ya
faru
ban so ba, da kuma ina da matakin dauka
da na
dauka..." Ya tare ta. "Ke ce kuwa mai
matakin
dauka fadima,in kin karbe ni a matsayin
miji kin
kore duk wani iya shegen Alh" Ba ta tanka
ba illa
kwasar kuka, ya dade shiru sannan a
raunane ya
ce. "Don Allah fatima meye aibuna da kika
kasa
karba ta a matsayin mijinki? Ba yabon kai
ba, na
rantse in kin zabe ni mijinki ba za a taba
cewa
kin fado ba, ni ne na dace da ke ba Alh ba,
domin
Alh ba shi da kyawun zuciya. Da ke dai muka
ganshi kwance da laila cikin mota,sannan ya
zo
dan tsabar ta'addanci ya wanko kafa tsoho
tsofai
da shi ya shigo gidan matan aure wanda ko
ke
kadai ce a gidan duk yadda yake jin yana
da
hakki a kanki bai kamata ya shigo ba. Abin
da ya
yi keta dokar Allah ne, shaida ce kuma ta ba
tsantsani sabawa ubangiji.tsakani da Allah
me
nen abin so a irin wannan mutum kawai
yabata
miki zuriya? Har yanzu kuka take,kuma da
alama
ba ta shirya ce masa komai ba. Ya yi kasake
yana duban ta da zurfafa a tunanin hanyar
da zai
kara raunana zuciyarta ta sallama masa.
Can sai
ya tuno yadda wa'azi yake saurin raunata
zuciyarta,dan haka ya kara sasauta murya
ya ce.
"Kina addu'a kuwa kamar yadda nake
yawan
shawartarki? Kin ji kuwa abun da wani mai
waka
ya ce? "Wanda yake son hade burinsa waje
daya.
Sai ya dau darensa rakumi dan ya rishe su"
Ka
karanta abincika dan ka samu ragin baci. In
kai
abokina kan son kamala" Wani mai wakar ya
ce.
"Gwargwadon wahala ne kake samun
daukaka.
Duk mai neman daukaka sai ya hore darare.
Ka
nemi daukaka sannan ka yi bacci dare. Ai
mai
neman haihuwa sai ya nusta kogi. Daukakar
matsayi ne samuwa ne da himma
madaukakiya.
Kasaitar mutunm sai da tsayuwar dare
Wanda ke
naman daukaka ba da wahala ba. Yana bata
lokaci ne da neman abin da ba zai yiwu ya
samu
ba. Ni na bar bacci ya ubangiji na. A cikin
dare
na. Don neman yardarka ya ubangiji na
masu
girma. Ka riskar da ni mafi girma matsayi."
Like · React · Report · May 19, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji 3
A larabce waken suke saboda haka ya dinga
karantowa yana fassara mata zuwa harshen
hausa, sannan ya kuma dora mata da wata
nasihar. "Kar ki matsawa kanki kokarin
cimma
burinki na sake zama da Alh, nima ban ce ki
matsawa kanki zama dani ba, illa iyaka ina
shawaratarki kasancewa mai da'a ga
mahaliccinki
dan mutuwa ba sallama take ba, kuma
mutum na
mutuwa ne a kan abin da ya gaskata fake ko
a
bayyane. Ki tsarkake zuciyarki ki yi da'a ga
mahaliccinki,ki zama mai nacin addu'a da
neman
alkhairin ubangiji. Sai ki ga ya saukaka miki
al'amuranki, idan babu alkhairi a zamanki
da Alh
sau ya fitar miki da shi a rai. Idan kuma
nine
bana tare da alkhairin duk taurin kaina sai
ki ga
ya kashe miki ni kin huta". Zuciyarta ta yi
rauni
sosai fiye ma da yadda ya tsammata,sai
kallonsa
kawai take cikin hawaye. Shi kuma ya kara
amfani da wannan damar ya kwantar da
kansa a
cinyarta ya kara raunana murya. "Fatima
matsananciyar soyayyar da muke miki ni da
Alh
kamar wani madubi ne na wutarki da
aljannaki.ya
kamata ki hankalta da hakan dan kar ki
halakar
da kanki ki halakar damu. Duk kwanjina da
jan
idona a kanki sai zuciyata ta so za ta barsu
tasiri
a wasu muhallan, kamar muhallai irin
wannan
lokacin,kinga sadiya ce dani, saboda ke nake
samun matsalar da nake kasa hakuri da ita.
Shigowar da na yi nan dazu ba ta yi mata
dadi
ba, na kuma sa kafa na fita duk don
magance
matsalarki,na dawo ta nuna fishinta amma
na ti
mata bori,ta yi fishi naki damuwa da
fushinta,
amma na kwanta tunanin yadda na barki
cikin
damuwa ya hanani bacci sai da na zo gare
ki.
Yanzu fadima in a cikin nutsuwa mu ke
komai fa
zai iya faruwa damu, kuma duk abin da
sadiya ta
zarga don Allah bamu cancance shi ba? Dole
ne
ubangiji zai bi hakkinta soyayyar da nake
miki ba
za ta zame min hujja ba. Ki taimaka mana
fadima
mu dore kuma mu mutu cikin biyayya ga
wanda
ya kigi halittarnu da manufar bauta
masa....." Ta
fara kokarin tsayar da kukanta ta hanyar
mayar
da shi ajiyar zuciya,jiki a sanyaye ta daga
kansa
ta mike kai tsaye kuma ta nufi daki tana
cewa.
"Zan yi tunani,ka bani zuwa gobe zamu
zauna mu
tattauna yanzu ka je Allah ya tashe mu
lafiya. Ya
saki baki da binta da kallo zuciyarsa na
dagewa
sai ta canki daya cikin fassarorin da ta yi
ma
maganarta. Ta fada ne saboda kishi sadiya
ko ta
fada ne dan tana shirin zabar tasa ko
watsar da
shi? Bai samu zabar ko daya ba, sai kuma
bai
matsawa kansa ba bare ya matsa mata. Ya
mike
cikin wani irin yanayi ya kashe mata duk
wani
kayan wuta a falon da kicin sannan ya ja
mata
kofa ya fice zuwa dakinsa. Idonsa a kekashe
ya
ke, zuciyarsa kuma tana son ta ruda
shi,kawai sai
ya zauna karatun alkur'ani har zuwa sulusin
dare,ya sallace shi tare da mike tarin kuka
ga
mahalicci,kana ya dan runtsa zuwa asuba.
Ya
dawo masallaci karfe shida idansa a nauyaye
da
bacci,zuciyarsa kuma dankare da dokin irin
tattaunawar da fatima ta alkawarta masa.
Wadannan dalillan suka sa ya yi alkwarin
duk
runtsi yau ba zai leka aiki ba. Bai yi niyyar
ko
sauraren muryar Amerinca da BBC ba,saboda
baccin da ya cika idonsa,yana hawa gado sai
ga
malam ya kira shi, ya daga cikin ambatun
ubangiji da ya tabbatar malam ba zai kira
shi a
wannan lokacin babu dalili mai kwari ba.
Suka
gaisa a mutunce duk da muryar malam a
gintse
take.bai ko bari abdullahi ya sauke numfashi
ba.
Malam ya nisa ya ce. "Abu Turab barkan ka
da
aiki sannunka ka ji". Haba,cikin abdullahi ya
yi
wani mugun hautsinawa, abin da ya kaddara
shine kawai malam ya ji labarin auren kisan
wutar da ya yi. Don haka ya ci ga ba da
dauriyar
sauraren malam din ba tare da ya iya furta
ko
kalma guda ba bare kokarin kare kai. Malam
ya
ci gaba. "Karfe uku saura matarka ta
farkar dani
bacci a waya tana zayyana min cin mutumcin
da
shiga hakkin da kake mata, har abin ya kai
ka ga
daukar kwananta ka kaiwa wata haka ne?
Abdullahi ya fara da kwaso buhun rantsuwa
saboda rashin abin fada,malam ya tare shi.
"Ka
ga kar mu tsaya tsawaita surutu ni da kai,
yanzun nan ina son ka same ni a gida kafin
ka
fita aiki". Malam bai jira cewars ba ya kashe
wayar. Abdullahi ya sauke tasa wayar daga
kunne a sanyaye,wani shegen takaicin sadiya
na
mamaye masa kirji, dan tsabar ita tunkiya
ce ta
rasa makami sai na hada shi da mahaifinsa?
Bai
kammala shiryawa ba har lokacin fitarsa aiki
ya
yi. Bai waiwayi ko wacce ba a cikinsu ya sa
kai
ya fice.
Like · React · Report · May 19, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji 3
*********** Yana
shirin daga motar ya tafi sai ga wata station
wagon ta tsaya gefensa,tun ma kafin ta
kammala
tsaywa cikin zafin nama 'yan sanda uku
suka
balle motar suka diro,cikin zafin nama suka
rike
shi suka yi attacking dinsa. Wani
matsanancin
tashin hankali ya bayyana a zuciyarsa da
fuskarsa,tsoronsa Allah shine Allah dai ya sa
ba
wasu makahartan ne suka jono masa sharrin
yana daga big boys ba. To wannan shedannun
bindigogi tamkar wanda aka gani daure da
bomb?
Amma da yake namiji ne na gaske, nan da
nan ya
yi fuska ya ce. "A'a lafiya bayin Allah? Da
sauri
daya daga ciki ya bude motar ya zaro shi,ya
mayar da motar ya rufe yana masa tsawa.
"Idan
mun je offishinmu sai ka ji a can". Ya kara
dakewa ya ce. "Babu dokar da ta baku
damar
tafiya dani ba tare da kun sanar dani
samfur din
laifin da ake tuhumata da shi ba". "Oh! To
yau an
kirkire ta". In ji wani tattaura daga cikinsu
sannan
suka fara tunkuda shi suna dosar
motarsu.ya
hango iyakar ganinsa babu wani a unguwar
da ya
ke kusa bare ya sab abin da yake
faruwa,saboda
haka ya tausasa murya ya ce. "Shi ke nan ku
yi
min alfarmar in shiga in sanar da iyalina
kar
hankalinsu ya tashi..." Suka ce masa babu
dama,
yadda suke magana cikin rashin sassauci da
huci
kamar masu shirin hadiye shi yasa ya hakura
da
batun shiga gida ya nemi a barshi ya mayar
da
motarsa harabar gidansa. A nan ma sai
wannan
tattauran ne ya karbi makullin motar a
hanunsa
ya mayuar da motar ciki. Shi kuma suka
zura shi
a tasu motar suka ja zuwa headquater ta
'yan
sanda". Suna zuwa suka caje shi suka karbe
kudade da wayoyinsa,sannan aka makare
shia
cell ba tare da wani ya yi masa tarin laifin
da
yake tuhumarsa da shi ba. ***************
*************************** Fatima da
sadiya ne
suka wuni da dokin sanya shi a ido,ko wacce
da
nata dalilan. Na sadiya dai mai tsauri ne
cike
kuma da kuanar rai, jiya yadda ta ga rana
haka
ta ga dare a idonta, abdullahi ya shiga
dakin
fadima ya kai mata kwananta,wataki la
kuma
suma ta ti shi ya sa ba ta ji fitowarsa ba.
Babi
irin sakar da ba ta yi ba a wannan lokacin
da
mugun fata iri iri a kan abdullah da
fatima,har da
wanda ta yi fatansa ta silale wato zuwa ta
kwara
musu fetur ta banka wuta. Sai dai tana hada
da
rauni da tunanin yadda makomar rayuwarta
za ta
samu,alhalin a yanzu ma jin rayuwar tata
take yi
karkon kifi,in ta dore da ita a gidan Abu
turab ko
in ta bar gidan. Duk danginta da kwayenta
kowa
ya san gida aurenta aljannar duniya ce, ba
na
zunzurutun kudi, cin dado ba sai na samun
miji
mai zuciyar kula da iyali da kuntata musu
iyakar
karfi. Saboda haka take ganin babbar asarar
a ce
ta bar Abu turab ga asara,ga kuma 'yan
bakin
ciki na jiran ta a gefe da dariyarsu. A cikin
canke
canken neman mafintan na ci gaba da zama
da
abdullahi da kuma kawar da wannan tawayen
da
yake mata ne ta tuno malam, kuma ba ta yi
kasa
a gwiwa ba cikin daren ta rafka masa waya
ta
sanar da sho karya da gaskiya tana ta
faman
gursheken kuka. Malam ya ba ta tabbacin zai
kira shi ya sassaba masa,daga nan
hankalinta ya
kwanta dan ta tabbatar duk wannan daga
hancin
da yake da zarar malam ya yi masa magana
zai
janye. Wannan ne ya sa tunda abdullahi ya
fita
take dokin dawowar sa, ga shi har sallar isha
an
yi,dauri gwaggwaro da kwalliyar da ta yi sun
fara
shiga wani hali. Hawaye ya bata fuskar,ciwon
zuciya ya raunata annurin karfin halin da
take ta
kokawar arawa fuskar,jikin ta ya gaji da
rikon
kuzari ya watsar,dole itama ta watse kan
kujera
tana sauraron lokaci da ta inda abdullahi
zai
bullo. Duk yadda sadiya take jin kaunar
ganin
abdullahi ba ta kai fadima mai dalilan da
suka
zarce na kirgar daya biyu a ma'auni kuma
suke
da wuyar sha'ani. Kusan a jiya ita ma ba ta
runtsa ba, taro nan hado can a tunani da
neman
mafita har sai da zuciyarta ta gaza
tunawar.
Fatima ta yi kokari nazarin hangen gaba da
baya,ba ya ta tuna can da baya, bayanan
zamanta da Alh a gidan aurensu, sakinta da
kuma
rayuwarta a gidan abdullahi,sai wannan
jumurdae
da ta kunno kai yanzi,mai laila a ciki da su
kawu
mahaifanta. Sakamakon da ta samo shine,in
dai
dan kwanciyar hankali da kasancewa cikin
dangi
da iyali masu farin ciki take so, to lallai mafi
a'ala
shine ta daure ta karasa rayuwarta da
abdullahi.
To sai dai fa akwai matsaloli birjik a tare da
ita,dole kafin nuna amincewarta su zauna su
tatauna su. Wannan ya sa ta wuni cikin
fargaba
da doki,sake sake masu gigita lissafi da fata
mai
karade da tunanin abdullahi lokutan
soyayyarsa.
Ta fara zuba idon ganinsa amma shiru,
karfe
biyar har zuwa yanzu babu wani labari,take
dab
da cika Daga nan ne fa hankali ya fara
tashi,domin tunda ta zo gidansa ba ta taba
ganin
lokacin da ya wuce sha daya a bai dawo ba,
kuma duk rutsi kuma ba ya kara fita. Tun
tana
danewa sai ta bige da leka sashe dakinsa ta
window cike da zargin wai ko ya shigo ba ta ji
ba, amma sai ta hango dakunansa babu
haske.
Idan ta yi kamar za ta share sai abin ya yi
ta
mintsinin zuciyarta,musamman saboda wata
tsannanin shakuwa da ta shiga tsakaninta da
dan
cikinta. A yanzu ne take jin yana cikin wani
hali
na bukatar ganin likita,dan kar su yi
asararsa,
gani take nan da dare suwa gobe ma za ta
iya
rasa shi. Babu irin lissafin da ba ta yi ba,
har ta
fara ji a ranta da Hindatu ce da girki sai ta
je ta ji
daga gare ta inda abdullahi ya tsaya har
wannan
lokacin bai shigo gida ba. Dai dai wannan
lokacin
sadiya ta debi kauanr cewa abdullahi bai
shigo
gida ba, tuni kunnenta ya ba ta yakinin
shigowar
sa da wucewar sa dakin fadima. Ranta ya yi
mugun jagulewa bisa wannan zargin,shaidan
ya
ci gaba da kada mata gangansa,cikin rashin
hayyaci ta nufi kicin ta dauki galan din
kanazir da
ashena ta yo waje. Sha biyu dai dai hindatu
da
bacci ya kwashe a nan falo a farka, cikin
sauri ta
dubi agogo tana ta'ajjibin baccin da ya sure
ta
babu shiri,kila har abu turab ya shigo mata
bakwana ya tarar da ita tana sharar bacci.
Duk
da haka sai ta sami kanta da faduwar gaba
na
rashin dalili, wanda ya tilasta ta janyo
wayarta ta
yi masa flashing amma sai ta tarar wayar a
kashe. Ta jarraba da daya wayar ita ma
shiru,haba sai ta kara cika da mamaki da
tsoro.
Sha biyu na cika sai ga sadiya ta murza
handlr ta
shigo rai a bace dauke da galan da ashana.
Hindatu na ganinta haka sai ta yi saroro ta
zuba
mata ido.Zuciya d kwanji 3
36
Sadiya sai faman huci take ta ce. "Kinga
yadda
rashin mutuncin Abu turab ke kara gaba ko?
Ya
shigo ya shige dakin waccan la'ananiyar".
Hindatu a tsorace take da ganin galan din
hannun
sadiya,sai dai fuskarta ta kokarta boye
tsoron,cikin dakewa ta bi galan din da kallo
sannan ta sauke a kan fuskar sadiya. "Shine
kika
je kika sa musu wuta ko kuma kina hanyar
zuwa?" "Cike da kufula sadiya ta ce. "Zan
dai je
dan wallahi na gaji da wannan wulakancin".
Sai
ga hindatu zaune idonta ya kekashe da
zafin
rai,fuskar ta kwabe da tsananin bacin
rai,cikin
fishi irin wanda sadiya ba ta taba tsammanin
Hindatu na da shi ba,ta dubeta ta ce. "Tab!
Ashe
yau gidan nan za a mutu gaba daya,dan
wallahi
ko fatima kadai kika kona ba abu turab ba
sai na
kona ki, na ga alama kanki hayaki yake sai
na
kuza masa ruwa ko kuma ayi miki abin da
kike
yi". Sadiya ta bude baki za ta yi magana ke
nan
sai ga fatima ta turo kofa ta shigo,tana
sanye da
hijabi fuskarta a saukake. Duk suka zuba
mata
ido kamar wata bakuwar halita,sai ta ki
damuwa
da kallon da suke mata,idonta a kan
hindatu
muryarta na rawa ta ce. "Hindatu abdul ya
fada
miki zai kwana wani wajen ne?" Hantar cikin
hindatu ta yi masifar kadawa,duk da a
zaune take
sai ta ji kamar za ta fadi. Ta kalli sadiya
wadda
ita ma jikinta ya dauki bari har ta
sunkuya,ta
ajiye galan dinta sannan ta hau nade
tabarmar
kunyarta da hauka. "Ai mun yi zaton yana
dakinki........ba na ji motsin shigarsa dazu
ba...."
Hindatu ta tare da cikin tsananin fushi da
tashin
hankali. "Kika yi zaton dai, da ki ce mu ka
yi
zaton. Yanzu tsakani da Allah sadiya cikin
hankalinki kike kuwa? Wato da zargi ma kika
dauko makanai dan ki yi kisan kai...." Ita
ma
fadima ta tare ta a dan razane "Me ya
faru?"
Hindatu ta kwashe mata labarin tsab cike da
takaici. Fati$ata jima tana kallon
sadiya,wani irin
tsoro da bakin ciki na mamayar ranta....
Ashe da
'yar ta'ada take nade hannun zani su fara
tafiya?
Ba ta iya hadiyewa ba. "Sadiya me ya sa
zuciyarki da bakinki suke adawa da rabar
alkhairi
ne? Dama kin taba ganin abdul ya dauko
darenki
ya kawo min?" Sadiya ta tare cikin tsoro da
kunya. "Jiya wa ya dauke shi ya kai miki shi
kwana?" Fatima ta zabga mata harara
saboda ta
gama zuwa bango ta ce. "Watsar da ladanki
kika
yi na diba ko kina tsammanin yadda ba ki
san
darajarsa ba kowa ma bai san darajarsa
ba? Yau
ma jiransa nake idan kin watsar ni sai in
kira shi
in rungume dan ni ba ya gudura ta. Mts! Ai
bukatar dara kasawa...." Ta kuma juyawa
ga
hindatu. "Hindatu bisa wannan dalilin kika
biye
mata kika ksa neman abdul a matsayinsa na
wanda ke dawowa gida karfe biyar amma
yau har
sha biyun dare?" Cikin nuna nadama
hindatu ke
rarumar wayarta tana cewa. "Wallahi fatima
bacci
ne