Showing 12001 words to 13538 words out of 13538 words

Chapter 5 - KARUWAN CIKIN GIDA OUM YASMEEN.pdf

10 May 2025

4018

suka yi da
sauri deeya ta tashi tace '' anya kuwa ba Yusuf ne ya dawo ba..,
da sauri nailah tace '' Yusuf kuma daman ya sanar miki zai dawo..,
gumi ne ya wanke mata fuska ta gyada kai tace '' yadai ce min a cikin satin nan zai dawo tun da

naji bugu da safiyar nan to ba mamaki shi ne wallahi..,
jikin'ta na rawa tace '' maza dan Allah ku tashi ku saka kayan ku..,
ai bata ƙarasa ba taji wayar ta tana yin ringing da sauri ta dauka tuni sunan da tayi saving
number sa ya fara yawa a screen din wayar ta kallon pauzy tayi tace '' wallahi Allah shi ne..,
dariya pauzy tayi tana saka bra tace '' to mana ki É—aga ba abin da zai zarga tunda ba gardawa
ya gani ba..,
Kina kuwa da hankali kinsan me kike fadi wanne ba abin da zai zarga kinsan maganar da
mutane suke faÉ—a mai a waje kuwa matar sa tana tara mata bana arziki ba matar sa kaza da
yake shi ya aminta dani sai dai ma yazo ya bani labari..
tashi Na'ilah tayi tace '' ni na hakura da wankan nayi a cikin gidan mu, bara na kwashe kayan
can da mukayi amfani dasu akwai kwalaban da muka sha da shisha ke sai kije ki ji dashi..,
okay Dan Allah maza ki dauke zan daga wayar sa ,
to tace mata , ta fita ita kuma ta dauki wayar tana cewa my love ina toilet ne kai hakuri ka
kirawo bana kusa..,
daga can tana iya jiyo zallar farin cikin da yake ciki yace '' okay ba damuwa fito kofar gida...,
cikin nuna mamaki tace '' na fito kuma me ya faru..?,
honey ki fito mana ki ganewa idanuwanki.
daukan mayafin'ta tayi tace '' to bara na dauko mayafina na fito hice ko ba mazan da suke
taruwa yan zaman banza ni wallahi bana son haka , su dinga kallon haramun..,
cikin jindadin riƙe mai amanat sa da tayi yace '' to ai lahira akwai darmar lahira haka kurum ku
dinga zama akan hanya baka bawa hanya hakkin'ta suna kallon shige da ficen matan mutane.,
kai dai bari abin nan nayi min ciwo my love 💕 😘.
Cewar deeeya
Yusif yace '' to bakomai wata ran sai labari insha'Allahu mun kusan matsawa mu bar musu gurin
yanzu da yake safiya ce ma ba kowa..,
yauwa har naji dad'i wallahi. ta faÉ—a tana fitowa daga parlour bude kofar gate din tayi shigowa
yayi hannunsa riƙe da jaka da kayan yan sanda rungume shi tayi tana sakar mai kiss tace ''
honey nayi missing dinka sosai wallahi..,
kiss shima yayi mata yace '' nima haka ya babyn..?,
shafa cikin ta , tayi tace '' baby mun yana cikin koshin lafiya..,
riƙe hannunta yayi ya kulle kofar suka shigo tamkar ba ai komai ba , parlour tsaf ga su pauzy
sun ci hijabi tamkar wasu mutanen arziki har ƙasa suka durkusa suna gaishe shi amsawa yayi
yana cewa Barka da Safiya ya mutanen gidan..
Nailah tace '' barka dai yallaɓai wallahi kowa lafiya sannu da zuwa..,
sannu yace haka ma pauzy yace mata ta bashi amsa cikin ƙasa dakai shiga su kayi bedroom
É—in su deeya ta zauna akan gado cikin kissa tace '' baby nayi maka laifi dan Allah ka yafe mini..,
zama yayi kusa da ita yace '' baby laifi kuma wanne..?,
kwantar da kan'ta tayi akan kafaÉ—ar sa tana jan zip din Jean's É—in sa tace '' wa'yannan ya'yan
makotan mu ne na gaji da zaman kaÉ—aici gashi ba komai nake iya yiba saboda baby É—azu ma
amai na gama yi bana iya cin abinci idan har ni, na dafa shi, shine na yiwa maman su magana
ta bani su wallahi ba ruwan su dan Allah ka yafe min ban nemi izini kaba nayi gaban kaina.. cikin fusgar numfashi saboda salon da take mai ya saki wani nishi yace '' oooh ba damuwa, duk
abin da ki kayi dai-dai ne..,

ba addu'a ba komai haka suka fara biyawa junan su buƙata dan dai ta kauda mai da zargine ta
biye mai amma ita ko kaÉ—an bayan gaban ta.
bayan komai ya wakana ya kwanta yana cewa baby yau mun tabka abin kunya tun da ma dawo
kin bar bakin ki su kaÉ—ai a parlour wata kila duk ihun da nayi sun ji shi gyara kwanciyar ta , tayi
a kan kirjinsa tace '' a haba ba abin da za suni idan ba sun ji ai ba wani abu bane ba suma
kansu za su zo yadda ka dade baka gidan nan , na baka kulawa yadda ya kamata sai dai kuma
idan mutum me so ta ka. Sane wanda baya son auren mu ya dora shine zai bani gurguwar
shawara, yau watan ka nawa baka gidan nan , ka dawo na kasa baka farin ciki kullum ina
alfahari da kai kana riƙe min kanka baka bawa matan waje saɓanin wasu mazan a yanzu da
suna da matan su amma suke bin wasu kaga kuwa dole na yi wa Allah godiya nake kuma ƙara
son nayi maka duk abin da kake so nayi maka shi akan lokaci..,
limshe idanuwan'sa yayi yana cewa nima haka nakewa Ubangiji godiya da ga bani ke a
matsayin mata ta , ina rokon Ubangiji har gidan Allah muna tare..
amin ya Allah tace
parlour kuwa duk abin da ke wakana suna ji pauzy tace '' kaji tsoran Allah kaji tsoran shedaiyar
mace..,
murmushi nailah tayi tace '' gaskiya kam kamar ba jiya muka gama Magana da ita ba amma ga
yadda take tura kansa a cikin leda..,
tafawa su kayi suka ci gaba da hirar su.
Wannan kenan.
TURKIYYA
*Calista Luxury Resort*
ba ƙaramin kyau gunrin yayi mata ba , dan haka take bin ko ina da kallo tace '' habibtee gaskiya
wannan gurin yaci kudin nasa komai unique ba ko a ina zaka samu haka ba , sai muyi shekera
a gurin nan ba ruwan wani da wani..,
shafa bayan'ta yayi yace '' idan kinji ana cewa duniyar hutu da jin dad'i to wannan kenan..,
zama ta yi ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tace '' na lura da haka wallahi..,
wayar tace tayi ringing da sauri tace '' miko min waye ya kira ni..,
wannan dan wahalar mijin naki..?
da sauri ta kalle sa ta haÉ—e ranta tace '' alhaji be kamata ace kana jefan mijina da irin
wa'yannan kalmomin ba ni, narasa me yaha haÉ—a ka dashi kuke wannan takun sakar..,
dauke kai yayi be ce mata komai ba , É—aga wayar tayi cikin fargaba da yake dazu ta yi mai text
message sun sauka ajiyar zuciya ta sauke ta ƙara wayar a kunne tace '' hello sweet heart ashe
kaga text message dina ya me jiki..?,
ta faÉ—a tana tashi daga gurin da alhaji yake zaune.
hakan da tayi ba ƙaramin fusata alhaji yayi ba , da yana da hali da tuni ya dade da kau da
Jawad a doran ƙasa yasha tura mai yara su kashe shi amma yana tsalle tarkwan da ha ɗana
mai amma ba komai wata ran hakar sa zata cimma ruwaaa...
bata jima ba ta dawo ta zauna akan cinyar sa tana shafa sajensa tace '' ya haj ya na ga ranka
kamar a ɓace yake me ya faru lokaci ɗaya wannan kyakkyawar fuskar ta nuna ɓacin rai..,
saka hannunsa yayi yana shafa breast din'ta yace '' yanzu baby na biya mana kudi mu tafi wata
ƙasar amma mun zo kamar baki da time dina ayyuka nawa na ajiye domin na faranta miki, ki
zaga duniya na nuna miki yancin ki da wancan mutumin ya tauye miki shi ya barki a zaune a

guri ɗaya bakya fita yawan buɗe ido,sai tafiya hajji malama ki fita ƙasashen turawa kiga yadda
rayuwa ke wakana..,
kan'ta ne ya fasu bata da amsar bashi tana son mijin ta ban da kwaÉ—ayin abin duniya da kuma
son kyali duk wanda take ciki be wa dace ta , ba sai wanda ta hangi a waje ba , abin da zai kai
ta ga wannan rayuwar haɗe bakin su tayi tana mai wani irin zazzafan kiss 💋 wanda ya kusan
tafiya da numfashinsa na hucin gadi. ganin wasan ya kai iya wasa ta dauke ta suka faÉ—a gado cikin fitar hayyaci su, sukan su, suke
biyawa junan su buƙata ba karamin gigita masa lissafi take ba musamman yanzu da takai jijiyar
sa bakinta tana sucking dinta zagewa yayi yana wani irin nisha hade da ihu shiyasaka kaf yan
matan sa yake son jawaher ta iya sarrafa namiji a kan gado.. Ya Ubangiji ka shiryar damu ka bamu ikon bin tafarkin ka , hakika wanda Allah ya shiryar shine
shiryayye.
wannan kenan
sai karfe goma Najlah ta tashi tana mustsuka idanuwanta da sukai mata nauyi tuno da abin da
ta faru tayi ba ƙaramar kunya ce ta rufe ta ba , shikkenan fa ya gama ganin komai towel din ta
ne ya zame da sauri ta daure shi a kirjinta, tare da tashi cikin nata ya cika ta ga wata iriyar
yunwa da take ji tamkar an mata yasa a cikin'ta ko da daga jin yadda take ji a jikin'ta tasan
yanzu jinin ya zo..

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login