Showing 6001 words to 9000 words out of 13538 words
cikin haɗe girar sama da ta ƙasa yace '' NAJLAH sannun ki na saka ki aiki shine , kika
zo kika kwanta har kikai bacci daman ai tace baki bata amsa ba .., cikin sanyin murya tace '' nace mata to wallahi ban san lokacin da bacci ya dauke ni ba na É—ora
akan gas Allah ya saka me kone ba bara na tafi na duba kafin yace wani abu ta fita cikin sauri,
ko ina na jikin ta rawa yake daman ya lafiyar kura balle tai hauka, tana tafiya a hankali jikin ta na
motsawa balle yanzu da ta fita da sauri zama yayi ya ɗora ƙafafuwan'sa ɗaya kan ɗaya ciro
wayar sa yayi daga aljihun kayan baccin da ya saka farare tas dasu fara operating din ta yayi
har ta kawo ta ajiye mai be É—ago ba. cikin daddaÉ—ar murya me dadin sauraro tace '' yaya gashi nan na kawo maka a ina zan ajiye
maka..?,
akaina zaki ajiye..
da sauri ta É—ago ganin ita yake kallo sai tai sauri ta ajiye tare da matsawa daga gurin zama tayi
agefe tana wasa da gefen mayafin'ta so take yi ya dauki kayan sa ya fita.
wayar tace tayi ringing da sauri ya kalli gefen sa BLOOD LINE sunan da yaga tayi saving
number din dashi ajiye coffee É—in hannunsa yayi ya dauki wayar tata ya soma juyawa nan
ɗanan ɓacin rai ya bayyana afuskar sa kallon ta yayi yace '' wanne wannan...?,
bakin ta na rawa tace '' yaya muneef ne..,
ɗaga kan'sa yayi ya kalli agogo ƙarfe goma saura minti uku kallon ta yayi yace '' lokacin nan ya
kira ki daman kun saba waya kenan..? kenan ba karatu yake ba tun har yakai lokacin nan be
kwanta ba be kuma ya zauna yana karatu ba ya kira ki..?,
NAJLAH bata da wuyar kuka dan haka a yanzu hawaye ne suka soma sintiri a kan fuskar'ta
bata son wani issues ya haÉ—a ta da yaya Jawad saboda ya dinga tambaya ya saka mutum a
kwana ko dan aikin sane amatsayin sa na alkali ya dinga bin diddigi sai yaga ya aka haihu a
ragaya shi ya saka kaf Yaran ÆŠan buzu suke tsoran sa har da wasu manyan ma bakin ta na
rawa tace '' a'a yau ne kawai ya kira ni da wannan lokaci...,
au daman kun saba waya son ki yake da sauri ya É—ago tace '' ya muneef ne fa..?,
miƙo mata wayar yayi yace '' buɗe min..,
karba tayi ta buɗe ƙara cewa yayi yace '' cire password gaba ki ɗaya..,
jikin'ta na rawa ta amsa ta cire mai daukan coffee din yayi ya fita, tamkar an tsoma kaza cikin
ruwan zafi haka jikin'ta yayi banda uban gumi da yake yanko mata.
ba abin da take tunani sama da video's da tayi wani zubin da towel, wani balle ita tana son saka
English wears duk da idan ta saka, sai ta saka hijabi amma wajibi ne tayi video ko photo wani
zubin har da rawa, daman wannan ranar aunty hafsa take ji mata , tace duk randa Jawad ya
karbi wayar ki , sai ya hanaki riƙe waya cewa zai yi tiktok kike yi be sab cewa iya kan wayar
yake ba.
Shikkenan tayi mata baki yau gashi ya kamata a inda ba annu balle ta tare mata tasan gunduwa
gunduwa zai yi da ita ya Jawad ba dai zafi ba.
Bayan fitar sa kai tsaye baranda ya nufa tura glass door yayi ya shiga wani guri da flower's abin
sha'awa ga wasu fararen kujeru da table a tsakiyar su bangaren hannunsa na dana wani lilone
zama yayi akan lilon tare da ajiye tray din hannun sa akan center table daukan magazine yayi
ya soma dubuwa ya dan daÉ—e, yana dubuwa sannan ya ajiye É—aukan wayar Najlah kai tsaye gallery ya shiga da sauri ya cire
glasses É—in sa gani yake ba dai-dai ya gani ba a hankali ya furta NAJLAH da sauri ya shiga
hannun sa har rawa yake buÉ—e video yayi daga ita sai wata riga me karamin hannu ta lafe ajikin
ta , da wando three-quarter skiing tight tana rawa ta , tana bin wata waka.. fita yayi ya dauki wayar sa ya danna wata number ya kara akunne ba a dade ba aka dauki
wayar sallama yayi.
Tace '' wa'alaikis'salam JAWAD ya mutuniyata kardai kuka tai maka sai ta dawo kasan Najlah
ba dai rashin yadda ba..,
cije lips din'sa yayi na ƙasa yace '' aunty hafsa kinsan NAJLAH tana tiktok naga kun fi good time
da ita..,
dariya tayi tace '' a'a bawai tiktok take ba kawai tana yin sa ne prevent kasan Najlah akwai son
English wears amma bata tiktok..,
hmmmm kareta kike yi nagani a wayar ta.
murmushi tayi tace '' a'a wallahi ko dai abin ne ya motsa nidai ina ta zuba ido naga big result..,
kashe wayar sa yayi bece mata komai ba ci gaba yayi da binciken wayar ta be ga wani abu ba ,
banda dai wannan video ajiye ta yayi ya ci gaba da shan coffee É—in'sa sai karfe sha É—aya ya
tashi dauke kayan yayi ya kai kitchen.
bayan ya ajiye ya fito kai tsaye dakin ta ya nufa murÉ—a handle yayi ya shiga tana zaune a yadda
ya barta tana jin shigowar sa da sauri ta , tashi jikin ta na gumi taja baya miƙa mata yayi ƙin
amsa tayi domin bata san ko yayi haka ne domin ya kafa mata tarko É—aka mata tsawa yayi yace
'' ba Magana nake miki ba.., da sauri tace '' dan Allah kayi hakuri..,
haɗe rai yayi be ce mata komai ba ya ƙara miƙo mata jikin ta na rawa tace '' to ka ajiye akan
bedside drawer zan dauka..,
limshashshun idanuwan'sa ya buÉ—e masi kama da me jin bacci ya kalle ta mai da wayar
aljihunsa yayi yace '' good lallai ma yarinyar nan kin raina ni ko..?,
da sauri ta girgiza kan'ta tace '' a'a kai hakuri..,
okay zo ki karɓa kafin na kifa miki mari...
jikin ta na rawa ta karɓa sai dai hannun ta ya riƙe be bata wayar ba , kuka ta rushe dashi tace ''
wayyo Allah hannuna ya Jawad zai karye..,
murmushin mugunta yayi ya cika ta tare da miƙa mata wayar ta kin amsa tayi ta kifa kan'ta a
gado tana kuka ita , ta dade da sanin cewa ya Jawad zuwa gidan sa da tayi hmmm akwai
matsala Allah ne kaÉ—ai yasan irin kalubalen da zata fuskanta, ta nunawa su Hajiya amma sun
kasa fahimta.
ajiye wayar yayi akan gado ya fita ta dade a haka sannan ta kashe fitilar dakin, ta ta kwanta..,
yana fita kai tsaye bedroom É—in ya nufa jawaher tana kwance tana charting tana ganin sa ta
ajiye wayar tace '' sweet la dade ko bata É—ora bane..?,
zama yayi yace '' na zauna a abaranda ne nasha iska..,
hannunsa ta riko ta kai bakin ta za tai mai kiss da sauri ta É—ago jin kamshin turaren NAJLAH a
jikin sa bakin ta na rawa tace '' sweet kamshin me nake ji..?,
da sauri ya kalle ta yace '' ban fahimta..,
kwallace ta , taru a idanuwanta tace '' ya kake abu kamar baka gane me nake nufi ba , JAWAD
kamshin turaren NAJLAH naji a hannun'ka me ya kai hannun ka har ta shafi turaren NAJLAH
wallahi nayi trusting É—in ka amma yanzu kana neman jefa ni cikin zargi kar mu fara rayuwar
zargi a cikin gidan nan..., what jawaher kanki É—aya kuwa kike faÉ—ar haka..?,
É—am tayi ta buga kan'ta tabbas bata cikin nutsuwar ta , amma abin da taji bashi da nasaba da
abin da , tasha, batayi tunanin zai shigi yanzu ba , tasha totalling syrup zama tayi a ƙasa kan'ta
na juyawa tashi tayi tana tan gaɗi da sauri ya riko ta ya taɓa kan'ta yace '' sweet yanzu daga
wannan magana sai ki shiga wannan hali..?, limshe idanuwan'ta tayi bacci ba fusgarta ganin haka sai ya lallaɓa ta tayi bacci
dai-dai ta mata kwanciyar ta , yayi ya tashi ya dauro alwala zama yayi ya fara karatun Alkur'ani
mai girma bayan ya idar misalin ƙarfe 1;20 yayi Sallah sannan ya kwanta
************
1:30
CLUB
Motocine jere tamkar ba dare bane gurin wasu ma yanzu suke zuwa wata motace tayi parking
yayi dan ta toshe wa masu fita hanya saboda a ƙan hanya ta ajiye motar fitowa tayi tamkar
bayar musulma ba wani irin mini skirt ne a jikin ta wanda ake wa kira dashi gwara babu kanta
yaci kalbar attachment sai wura hanci take fuskar nan tamkar zata gasar sarauniyar kyau duk
uban adon nan da taci kallo ɗaya zakai mata , kasan cewa ranta a ɓace yake saboda idon ta
yayi ja taku take ɗanɗai shiga cikin gurin tayi tamkar zai tsaya saboda ƙiɗa ratsawa tayi ta shiga
ko wa yana sabgar gaban sa ba wanda ya lura da ita, itama kai tsaye table É—in da ake sai da
giya ta nufa zama tayi ta dauki guÉ—a, É—aya ta kai bakin ta da sauri mutumin yace '' a'a gaskiya
yau billahilazi kika shamin baki biya ba kika taÉ—a hankalin karya to yasin sai na yi miki rashin
mutunci..,
ajiyewa tayi sai ta tashi saboda abin da take nema ta samu gyara zaman p-cap É—inta tayi ta
dauki kwalbar ta bar gurin binta ya dinga yi da sauri ta hau sama a guje ya biya har sama dakin
da taga ya shiga da wasu yan mata nan ta shiga a kuje ta buga kofar dakin duk wannan abin da
yake faruwa bama su san ana yi ba , saboda sheÉ—an ya buga musu gangarsa É—aukan kwalbar
tayi ta buga akan wata marashiyar budurwa ƙara ta saki da ta dinga amsa kowa a club ɗin..,
da sauri matashin nan ya riƙo ta yana cewa nailah anya kuwa lafiyar ki kalau kin ga abin da
kikai mata fa..?
ɗurƙusawa tayi tace '' DAZ aza ton ka ni irin banzayen yan kwalta din nan ne da za'a ɗinga cik
su daga ƙarshe a jefar da kwallon mangaro to kayi kuskure wallahi wallahi wallahi wannan abin
da nayi maka kaɗan ne daban caccaka mata wuƙa ba a ni zaka yaudara ka baro ni da gidan
iyayena ka kawo ni bariki kake tunanin barina kuma to kayi kuskure DAZ kayi Kuskure wallahi..,
wanda ya biyo ta ya tsaya yana kallon ikon Allah gaskiya nailah yar bala'ice ga jini sai mulala
yake ko a jikin ta da sauri yace '' wallahi bara na kirawo yan sanda wannan ta'asar da ki kayi
ba'a san a inda zata tsaya ba..,
dalla can rufe min baki ka bari masu abin faÉ—a su faÉ—i kudin ka kake ji ko ..?
shiru yayi jikin sa na rawa kar shima ta lumamai kwalba domin ya lura bata da imani lokacin da
aka raba shi tayi bacci Dala ta ciro a bayan wayar, ta ta cilla mai tace '' matsiyaci dauki nafi
karfin naci maka abu wallahi...,
Wannan matashin tallafo kan wacce aka fasa yayi ya É—auke ta suka fita zama dirshen tayi
zuciyar'ta na tsananin bugu ya tafi ya barta bata san yadda za tayi ba shima dayan tafiya yayi
ya barta da sakakken baki.
dakyar ta , tashi ta fara tafiya ranta duk a bace fita tayi daga gurin gaba ki É—aya samu tayi
mutane na ta jiranta saboda tayi parking da dai-dai ba..
Copy is not allowed í ½íº«
EPISODE 5
Tana zuwa ba wanda tayiwa magana ta shiga motar ta tayi baya , sannan ta fita da gudu Allah
ya rufa asiri Bara buge wani ba tamkar zata tashi sama haka take gudu a daidai wani gida tayi
parking din motar ta , fitowa tayi ta soma buga gate din gidan ma mallakiyar gidan ta buÉ—e kofar
gate din cikin mamaki tace '' Nailah kice cikin daren nan..., kallon ta tayi tare da tabe bakin ta tace '' hmmm wallahi deeyana raina a ɓace yake..,
okay shigowa daga club kike ne..?
shugowa tayi ta jingina da bango tace '' daga can nake budurwar DAZ na fasawa kai , wallahi
deeyana namiji ba dan goyo bane dan kunama ne ki kalli irin halarcin da nayiwa DAZ amma har
ya iya saka min da wannan abin..,
dariya tayi ta riko hannunta suka shiga ciki shisha ta É—auka ta fara sha bata cewa nailah komai
ba sai da ta sha kashi isarta tace '' barki nayi ki wuce nailah gaki mace har mace amma kin
tsaya wani banza irin DAZ yana ɓata miki rai ki shiga harkar sahun manyan mata kin ganni nan
ba ruwana da tension É—a namiji mijina tamkar photo yake a gurina dan dai bana son idon
mutane ya komo kaina da tuni na dade da yanka mai ticket ya kama gaban sa , to ta wani
fannin aure suttura ne kuma mutuncin É—iya mace ne amma banda haka da tuni labari yasha
bamban Na'ilah mace tafi namiji iya soyayya mace zata ririta ki tamkar kwai ni wallahi na zata
oder matan da na yi ce , ta zo shiyasa ka ma na buÉ—e kofa ashe ke ce..,
taɓe baki Nailah tayi tace '' ai sai kuyi ni kam bana sha'awar wannan harka..,
dariya deeyana tayi taci gaba da sabgar gaban ta.
kara knocking din kofar akayi da sauri ta tashi tace '' har sun zo...,
rikota nailah tayi tace '' hmm kinga kina budewa batare da kin tambayi waye ba wata ran za kiyi
dana sani..,
da sauri ta juyo tace '' DA NASANI kuma ta me ..? naga kema budewa ta da wuri yayi miki
amfani..,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' nidai na faÉ—a miki amma idan baki ji ba ci gaba da yi...,
hmm kawai tace ta fita leƙawa tayi ta wata yar kofa sannan ta buɗe da gudu wata matashiyar
budurwa ta rungume ta cikin so da kauna kulle kofar tayi ta kamo hannunta suka shiga ciki,
zama tayi akan É—aya daga cikin kujerun parlour tace '' deeyaa wannan kawarki ce..?,.
da sauri deeyana tace '' Nailah ce wacce nake baki labarin'ta ba na turo miki picture's din ta ba
ko baki gane ta ba ...,
wow a zahiri tafi kyau picture din da kika turo min ya boye ainihin zahirin kyawun ta
duk wannan maganar da take yi ko sau É—aya Nailah bata dago ta kalle ta ba , gaba ki É—aya
haushin kowa take ji wannan wanne irin salon yaudara ne daman an dade ana faÉ—a mata haka
sai yau taga zahiri.
dariya deeya tayi ta dafa ta , tace '' sweet me yayi zafi shi ba wuta ba sorry haka ahalin maza
suke one day insha'Allah zaki samu wanda zai yi zame miki tamkar uba..,
ture hannunta tayi ta cije lisp din'ta kwanciya tayi ta É—ora kafa É—aya kan É—aya idanuwan'ta na
kallon sama zuciyar'ta na faman bugu tamkar zata fasa kirjinta ta fito deeya saka hannu tayi
akan kirjinta tace '' sorry sisi kar ki sakawa kanki damuwa akan wannan dan wahalar..,
ture hannunta tayi saboda , saka hannunta da tayi tana messages din nipple din'ta da yaka bata
saka bra ba ta fito ƙara mai dawa tayi ta kifa kan'ta a kirjnta tace '' Nailah be kamata ki dauki
garar bakin ciki ba ki É—orawa kanki..pauzy zo ki tayani rarrashinta wani saurayin'ta ne ya
yaudareta duk da ta fasa kan shegiyar budurwar tasa.., tashi pauzy tayi ta zauna kusa da ita tace '' kiyi hakuri ki dena damun kanki kinga sweet ma ta
damu ganin halin da kike ciki Please ki manta da shi shi ya saka wallahi bana saka kaina a
soyayyar É—a namiji..,
tashi zaune tayi tace '' Please ku rabu dani hutu nake buƙata kun wani zo tamkar zaku shege
jikina kar wacce ta ƙara taɓani deeeya kinsan bana son wannan rayuwar ko..? ku rabu dani
wallahi ko kaÉ—an banji sonsa ya ragu a cikin zuciyar'ta ba sai ma kara nunkuwa da yayi ni dashi
duk kaddara ce ta kai mu ga shiga wannan halin da kuma laifin iyayen mu sune SANADI. pauzy hannu ya zura cikin rigar' nailah tana matsa mata maman'ta wani dogon numfashi nailah
ta saki tare da riƙe hannun deeya itama deeya hannunta, ta rike nan fa labari ya chanza aka
hau lamari baji ba kama hannun yaro wannan shi ne karon farko da nailah ta aikata haka.
ASUBA TA GARI
kiran sallar asubar farko a kunnen NAJLAH tashi tayi da sauri ta miƙe ta shiga toilet dauro
alawala tayi ta fito ji tayi ana knocking din kofar ta , ba mamaki yaya ne dan haka ta buÉ—e da
sauri ganin sa tayi tare da jawaher hannunsu sarkafe dana juna yana É—auke kai tayi tace '' barka
da asuba.., barka dai ashe kin tashi da muka zo ni da sweet mu tashe shi jawaher ta faÉ—i haka Cikin wani
irin salo.
dauke kai Najlah tayi sam matar batai mata ba ko kaÉ—an tace '' eh wallahi har na yi alwala jira
nake a tayar nayi sallah..,
okay sweet lokaci na kurewa muje na raka ka mu dawo ko...?,
zare hannunsa yayi yace '' nan ma is okay yayi thanks..,
murmushi tayi mai ya mada mata da martani da alama ma sun manta da wanzuwar NAJLAH a
gurin fara tafiya yayi jawaher tace '' sweet..,
juyowa yayi kiss tayi mai ta wura mai iska ganin wannan rashin kunya tafi ƙarfin ta da sauri ta
bar gurin jikin'ta na rawa..
zama tayi akan gado kirjinta na tsanan'ta bugu haka zata zauna da wa'yannan karuwan ba ko
kunya suna aikata abin da sukai niya anya kuwa ba zata kira auntu hafsa ba ta faÉ—a mata har
ga Allah ba zata iya ba , suyi abu su barta da jin kunya.
kiran sallah aka kirawo da sauri ta tashi ta tada kabbarar sallah bayan ta idar tana sujjadar
ƙarshe sosai ta tsaya tana kai wa Allah kukanta bayan ta dago tayi zaman tayya tayi sallama
azkar ta zauna