Showing 9001 words to 12000 words out of 13538 words

Chapter 4 - KARUWAN CIKIN GIDA OUM YASMEEN.pdf

10 May 2025

4022

tana yi har karfe bakwai tayi shiga toilet tayi ta ,
tayi wanka ta fito daure da towel a jikin ta zama tayi akan stool ta kifa kanta a drawer ta dade a
haka sannan ta tashi wayar ta ta ciro a chaji ta kirawo number din aunty hafsa bugu É—aya ta
dauka NAJLAH tace '' Assalamu alaiki aunty Barka da asuba ya su aslam suke..?,
wa'alaikis'salam barka dai suna lafiya qalau alhamdulilah yanzu ma breakfast zan haÉ—a musu
yau akwai makaranta kin tashi lafiya..?
Najlah ta share kwalla muryar ta na rawa tace '' alhamdulilah eh yau akwai makaranta aunty..,
aunty Hafsah tace '' na'am NAJLAH me ya faru muryar ki na rawa..?,
bana son zaman gidan nan aunty wallahi abin da suke ko ke sai sun bawa kunya kuma kinsan
halin yaya badai mugunta ba jiya Allah ne ya rufa asiri be yi gunduwa gunduwa da nama naba.
ta karshe maganar cikin kuka.
dariya aunty tayi me isarta tace '' look najlah me ruwanki da rayuwar su, ki nutsu kiyi abin da ya
kai ki duk wannan nunkufurcin da kike yi bakya son zama ne kwata kwata , kina da kulafici da
ace yanzu gidan mijin'ki aka kai ki, kiyi yaya kenan..? shima cewa za kiyi bakya son zama, duk
wani abu da za suyi kauda idon ki, wata ran sai labari komai yana da lokaci kema akwai zuwan
naki lokacin very soon yana nan zuwa JAWAD kuma ko giyar wake yasha ba zai iya kai hannu
jikin ki ba da sunan duka ki sa wannan a ranki,
aunty jiya fa murÉ—e min hannu yayi yadda kika san zai karya ni ita kuma muguwar matar sa ,
duk ihun da nayi ko motsinta ban jiba akan yaga video a wayata.
dariya aunty Hafsah tayi tace '' to ban da abin ki ya za ta shiga tsakanin ku, kefa da jawad me
raba ku sai Allah nama fatan haka insha'Allahu mutu ka raba..,
da sauri Najlah tace '' kai aunty hafsah wannan wacce irin magana ce..,
kinga yanzu dai zan yi aiki in anjima zan kiraki mu ci gaba da magana.
to ki kirani dan Allah.
karki damu kanwata zan kiraki.
ta fada haka tana kashe wayar ta tashi najlah tayi domin ta saka kaya, ji tayi an turo kofar da kin
ta da sauri ta rarumi hijabi ji tayi tamkar ta nutsai a cikin ƙasa Saboda kunya tasan ya riga da ta
gama ganin ta gashi towel din ko mazaunanta be rufe mata ba kasa tayi da idon ta tana wasa
da hannunta cikin deep voice din sa yace '' breakfast is ready kiyi sauri ki shirya, kai ta gyaÉ—a mai fita yayi be ce komai ba da sauri ta buÉ—e wardrobe abaya ta dauko C-green an
mata aikin beadwork a jikin ta yar Turkiya dauko riga da wando tayi ta saka sannan ta saka
abayar tare da daura dankwalinta bata tsaya bata fuskar'ta ba wajen kwalliya kawai lipstick ta
saka tushe hancinta tayi , ta feshe jikinta da turare saboda tana da asma slippers ta saka ta fito
tun daga nesa ta jiyo kamshin turaren jawaher har makaki yake mata a maƙogaro ya mutsa
fuska ga fuskar'ta taci uban make over to ai wannan kwalliya sai dai a kirata da make over
tamkar jambaki zai yi magana a bakin ta ‘‘O‚‚ kowa akwai kiwon da ya amshe shi in banda haka
ita ko iya shakar numfashi ba za ta iya da wannan uwar kwalliya ba , ga uban gashin doki,

karasawa dauke kan'ta tayi da sauri jawaher ta tashi ta ja mata kujera dai-dai lokacin da takai
hannu zata ja kujerar dining table É—in ja baya tayi ta sarke hannun ta jawaher bayan ta ja mata
tace '' kanwata bisimallah ya kwanan kaÉ—aici..?,
Najlah tace '' Nagode alhamdulilah..,
Hakan da tayi ba ƙaramin kimarta Jawad ya kara gani ba , yana so a nuna ana son jininsa ana ji
da shi kallon jawaher yayi wani fari tai mai tace '' ya dai..?,
kafe ta yayi da idanuwan'sa tari ne ya sarke Najlah da sauri ya taso zai bata ruwa jawaher tayi
maza ta dauko lemon gabanta ta miƙa mata tare da kamar na hannun JAWAD ta kai bakin ta,
tana bin sa da wani irin kallo.
ikon Allah haka NAJLAH tace a zuciyar ta kasa shan ruwan tayi zama tayi tane cewa
Alhamdulilah na dawo dai-dai.
wani miskilin murmushi JAWAD yayi ya koma ya zauna serving dinta tayi tun da ta fara cin doya
dakwai da tea bata É—ago ba hankalinta ya mayar gaba ki É—aya kan abin da take ko farfesun da
ta zuba, mata bata jin zata iya ci saboda cikin'ta ya cika baza ta iya ci ba.
matsar dana gaban ta, tayi tace '' nakoshi..,
da sauri ya É—ago yana kallon ta abin ya bashi mamaki yace '' har kin koshi ko rabi baki ce ba na
gani..,
kan'ta na ƙasa tace '' eh nakoshi..,
Jawaher ta É—ora hannunta akan nasa tace '' sweet inaga ta koshin ne tun da ba za taiwa kan'ta
mugunta ba , bata koshi ba tace mai ta koshi kasan doya akwai cika ciki...,
Haka ne
ya faÉ—a yana ci gaba da cin abincinsa gyara zama tayi tace '' sweet ya maganar tafiyar tamu
ne..?,
kije Allah ya kai ku lafiya wani ihu tayi tare da challe ta rungume shi tana yi mai kiss duk sai
data ɓata mai fuska Najlah da ta fito miƙa mai waya anni za tayi magana dashi taga abin da ya
kusan sumar da ita dan kunya ƙasa tayi da idanuwanta tamkar ƙasa ta tsake ta shiga, ita
wallahi mamaki halin yaya take yanzu shi ya koma haka Allah me iko.
Copy is not allowed 🚫

EPISODE 6
Da sauri ya saki bakin jawaher da yake mata wani irin kiss jikin'ta a sanyaye ta miƙa mai wayar
tace '' anni ce take son magana da kai..,
amsa yayi, ya kara akunne gaisawa su kayi sannan ta tambaye shi ya iyalin nasa alhamdulilah
yace ,
anni tace '' to JAWAD na sanka ba dai iya mugunta ba yadda kasan kurtun soja ne ya raine ka ,
dole sai kai hakuri da halin NAJLAH yarinya ce a sannu a hankali kana nuna mata nan zaki bi
wannan hanyar tafi zata koma yadda kake so, dan Allah ban da nuna isa su ya'yan yanzu lallabi
da nasiha ke aiki a jikin su kar kuma inji wani abu ya biyo baya nasan ka sarai tun kana yaro
dan haka , ka kular min da jika karatu tazo dan haka bana son jin wata magana..,
sosai ƙarshen maganar ta , ta bashi dariya shafa kai yayi yace '' insha'Allahu zan kiyaye amma
ita ma ku ja mata kunne jiya video's naga ni a wayar ta , a haka za tayi karatun ga kallon fina
finan yan Japan da Philippines..,

Dan Allah dai a kula kaji dan Allah barka
to yace sukai sallama miƙa mata wayar yayi lokacin jawaher ta bar gurin amsa tayi jikin ta na
rawa ita kuma haka Allah ya haÉ—a ta da kaddarar zama da wa'yannan mutane da ba su san
mece kunya ba juyawa tayi tana tafiya a hankali tamkar wacce kwai ya fashewa a ciki.
tana shiga daki ta rufo dakin ta , ta kwanta dan ya mutsa fuska tayi tsoron ta É—aya lokacin
period dinta yazo ba karamar wahala take sha ba shiyasa kama abinci ta ci shi kaÉ—an, duk
hankalin'ta ba a kwance yake ba.
sosai take juyo saboda cikin'ta ji tayi anyi knocking da kyar ta iya tashi gumi duk ta wanke mata
fuska ta buɗe kofa yaya ne fa shirin tafiya wajen aiki zama tayi a ƙasa tana matsar kwallah tace
'' yaya JAWAD mutuwa zanyi cikina ciwo yake min..,
da sauri ya É—urkusa kasa ya tallafo habar'ta yace '' Najlah me yake damun ki..?,
cikin ta tayi mai nuna dashi ba ƙaramin tashin hankali take ciki ba kuka ta rushe dashi ta kifa
kan'ta akan cinyarsa tana kuka jawaher ce ta shigo ta gama haÉ—a trolley din'ta tace '' to me yake
faruwa sallama na shigi nayi mata..?,
kallon ta yayi yace '' har kin shirya..?,
kai ta É—aga mai fuskar'ta cike da alhini ta durkusa tace '' me yake damun ta..?,
ta ƙara mai maita masa tambayar da dazu tayi mai ajiyar zuciya ya sauke yace '' cikin'ta ke
ciwo..,
innalillahi sannu normal ciwon cike ne ko na period ta faÉ—a tana kallon Najlah.
ƙasa magana Najlah tayi sai juya kai take yi hannunta na kan mararta jawad ya kalli jawaher
yace '' sweet kawai ki tafi Allah ya kiyaye hanya ba zan samu damar kai ki ba zan kirawo doctor
kar na ɓata miki lokaci tun da shi jirgi baya jira..,
haka ne wallahi to Allah ya bata lafiya ta faÉ—a tana tashi daga tsugunan da tayi ranta fas tamkar
zata , taka rawa fita tayi tare da ja musu kofa É—ago kan Najlah yayi yace ''sannu kinji ko bara na
kirawo doctor ya duba ki..,
ƙara rushewa tayi da kuka ta girgiza mai kan'ta tare da riko hannun sa tace '' karka kirawo shi
allura zai min a hankali zai sake ni bana so a ka kirawo doctor..,
haɗe rai yayi yace '' bana son zancen banza sai ma kin zaɓi abin da za ayi miki bacin kuma baki
da lafiya..,
kuka ta ƙara rushewa dashi cire mata mayafin'ta yayi sannan ya balle mata riga ya cire ganin
irin gumin da take yi itama ba tayi kokarin hana shiba saboda bata cikin nutsuwar ta.
kwantar da ita yayi a akan gado ya cire rigar sa ta lauya da wular da ya saka ya matsar da
briefcase din'sa da wasu folder's da ya fito da su daukan wayar sa yayi ya dannawa doctor Kira
bugu É—aya ya É—auka yace '' doctor Dan Allah kazo gidana akwai mara lafiya...,
doctor yace '' wallahi bana gari amma bara na turo maka sister zuwairat insha'Allahu zata so
cikin gaggawa itama tasan aikin ta..,
okay ba damuwa sai ka turo ta É—in ya faÉ—a yana kashe wayar sa ,
zama yayi kusa da ita kuka ta ƙara rushewa da shi ta riko hannunsa tace '' kiramin Hajiya ta
zan mutu yaya..,
da sauri ya kalle ta , shi be san ya zai yi da yarinyar nan ba rakinta yayi yawa dauke kai yayi
yace '' ina wayar ki, ki kirata da ita mana..,
kuka ta rushe dashi ta kwantar da kanta a cinyar sa tace '' yaya cikina ciwo..,
ya buÉ—a baki kenan zai magana wayar sa tayi ringing da sauri ya É—auka saboda yana kyautata

zaton doctor ce É—agawa yayi ai kuwa ilai itace sallama tayi mai tare da gaishe shi cikin
girmamawa amsawa yayi tace '' ina bakin gate masu gadib gidan sun hana ni shigowa...,
Okay karki damu suna kan aikin su ne , zan musu magana yanzu.
to tace mai ya kashe wayar gyara mata kwanciya yayi ya fita kuka ta ƙara rushewa dashi har
suka dawo bata sani ba doctor zuwairat ta durkusa ƙasa tace '' innalillahi wainna ilaihir raji'un
sannu me yake damun ta..?,
ta É—ago da kan'ta tana kallon Jawad cire medical glasses dinsa yayi yace '' ciwon ciki..,
oh Allah ya bata lafiya idan tana yi allura ake mata ko magani ake bata da sauri Najlah ta firgita
tare da ja da baya hawaye wani na bin wani gaban ta na faÉ—uwa tace '' dan Allah karki yi min
allura karki bani magani yanzu ma ya fara saki duk wata haka nake yin sa..,
dariya abin ya so ya bawa doctor sai ta danne ta zauna akan gado tace '' yanzu idan ban miki
wa'yannan abubuwan da kika faÉ—i ba , me zan miki..? kefe mace, ce wannan ciwon da kik gani
ko kwatan ciwon haihuwa be kai ba..,
da sauri Najlah ta É—ago lokaci É—aya suka haÉ—a ido da Jawad hawaye ta share ta kalle sa tace ''
cikin nawa ya dena yi min ciwo ba sai tayi min komai ba..,
haÉ—e rai yayi yace '' ni sa'an kine ko ita da kike faÉ—a mana haka..?,
murmushi doctor tayi tace '' na lura yar daru ce kawai bara na rubuta mata magani idan taci
abinci ta sha zai saka ta bacci insha'Allahu kafin ta tashi cikinta ya cika kuma period din zai zo
batare da ta ƙara wahalar da ita ba..,
okay ba damuwa rubutu tayi mai a takarda ta miƙa mai kuɗin'ta ya dauko ya bata tai mai
sallama tare da godiya ta fita be biya takan Najlah ba , ya fita ya bawa me musu aike ya siyo
mai zama yayi a parlour yana jin sautin kukan ta ransa duk a ɓace yake ciwon kai kuka yake
saka shi , ga wannan kukan da take har tsakiyar kan'sa yake jin kukan nata. tsaki yaja jin anyi knocking ya tashi ya buɗe kofa ya karbi ledar maganin yace '' riƙe canjin...,
godiya yayi mai ya rufe kofar kai tsaye kitchen ya nufa rasa me zai mata yayi gwara ya tambaye
ta me take so komawa yayi dakin ya ajiye ledar maganin a kan bedside drawer ya zauna yace ''
me za kici..,
É—ago da kan'ta tayi ta kalle sa tace '' dambu...,
da sauri ya kalle sa shi tun da yake a rayuwar sa ya taɓa kwatan ta dambu ko da yayi zaman
hostel bayayinsa tunda wani aikin sai mata cikin mamaki yace '' dambu kuma...?,
kai ta gyaÉ—a mai ba tare da tayi magana ba
ajiyar zuciya ya sauke yace '' sai dai na yi miki oder take a way ni ban iya dambu, ba bana jin
jawaher ma ta iya gashi É—azu ta bawa me yin girki hutu sai ta dawo tun da gaki a cikin gidan
zaki saboda tafiya za tayi..,
dauke kai tayi wato gata baiwa ko ta girkawa mijinta ban da ita mara hankali ce bama ta damu
abincin wannan shi ake cewa mijinta ba Allah É—aya gari bamban.
jin tayi shiru yace '' magana fa nake miki..?,
ya tsuna fuska tayi cikin ta na murÉ—awa tace '' a'a barshi kawo min yogurt..,
tashi yayi ba majimawa ya kawo mata tsiyaya mata , yayi a cikin kofi amsa tayi ta tashi ta fara
sha tas ta shanye sannan ya ballo mata magani da ruwa ya miƙo mata kwalla ce ta taru a
idanuwanta ta kura mai ido zuciyar'ta tamkar zata faso kirjinta ta fito saboda tsabar fargaba
hade rai yayi, dan haka ba shiri ta amsa ta saka a bakin ta amai ne ya taso mata , da sauri ta
shiga toilet ta fara kwara amai gaba ki É—aya abincin da taci sai da ta amayar dashi.

hankalin sa ne ya tashi da sauri ya shiga toilet din duk ta ɓata jikin'ta da amai gashi jikin ta ya
saki dole sai ya temaka mata ta gyara jikin'ta,
KARUWAN CIKIN GIDA

Copy is not allowed 🚫

EPISODE 7
a hankali ta furta zan iya gyara jikina ka tafi aiki..
da sauri ya kalleta still har yanzu tana jikin'sa yace '' za ki iya kar na tafi ki shiga wani hali..?,
kai kurum ta gyaÉ—a mai zuciyar ta na wani irin mugu tamkar zata fasa kirjinta, ta fito, haka
kurum ku sancin su yana jefa ta a wani irin yanayi dan baka bata so musamman kallon da yake
mata be gamshe ta ba , bata aminta da shi ba.
tashi yayi ya fita da kyar ta iya cire kayan ta, sai dai tsantsin aman da tayi, ya kwashe ta, ta faÉ—i
ƙasa ihu ta saka da sauri ya shigo rintsa idon'ta tayi, shikkenan ya gama da ita ya gama ganin
komai kai ta girgiza tace '' yaya la fita faÉ—uwa nayi zan iya komai dan Allah ka fita..,
ganin yanayin da take ciki idan ya fita be mata adalci ba dan ba iyayen su be kamata ace ya
wufuntar da ita ba.
kuka ta rushe dashi ta fara ture shi be saurara mata ba tas ya gyara mata jiki ya daneta a towel
ya fito da ita tamkar wata jaririya, kwantar da ita yayi a gado sannan ya koma toilet din ya gyara
shi tas wanka yayi ya fito, daukan kayansa yayi,ganin tayi bacci sai ya fita ya jawo mata kofar ta
,kai tsaye bedroom din'sa ya shiga ajiye kayan hannunsa yayi ya É—auki wayar sa message din
jawaher ya fara cin karo dashi kamar haka sweet yanzu muka tashi kai mana addu'a i love You
limshe idanuwan'sa yayi ba ƙaramin sanyi yaji ba a zuciyar yi mata reply yayi ya ajiye wayar
yana jinsa acikin wani irin yanayi duk abin da yayi É—azu karfin hali ne amma yaki da zuciya shi
ya riƙe shi be aikata abin da zuciyar sa take kawata mai ba.
Wannan kenan
Nailah tashi tayi dakyar kanta na mata wani irin ciwo dafe shi tayi tace '' deeya bani maganin
ciwon kai , wallahi kaina ciwo yake..,
tashi deeya tayi ya buɗe drawer din'ta ta miƙo mata magani tare da bude fridge ta dauko mata
ruwa watsa su tayi a bakin ta ta kora da ruwa sannan ta saki ajiyar zuciya ranta duk a ɓace
pauzy ta kalla tace '' haÉ—a min ruwan wanka gida zan tafi...,
Gida kuma..? cewae deeya
gyaɗa mata kai tayi tace '' gida nake son zuwa kudin hayar da DAZ ya kama mana ya ƙare ko
daman ace be ƙare ba ina son tafiya gida nagano wanne hali su baba suke ciki..,
Mahaifinki fa
Cewar deeya
jingina tayi da , allon gado tace '' hnmm ba abin da zai min iya yakaci yace zai dauko yan sanda
su fita dani kuma yayi tabanza ba inda zani wallahi gwara duk abin da zanyi na zauna a gidan
iyayena su kan'su sun sallama ni ina da right din da zanyi abin da na ga dama..,
to Allah ya kyauta pauzy ya faÉ—a tana tashi daga kan gadon deeya jin ana buga kofa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login