Showing 12001 words to 13799 words out of 13799 words

Chapter 5 - WANI DARE Free book Na MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMIEYN KHAUSAR.pdf

wacece ba dan buƙace yake kawai yahaɗe
bakinsu kissing juna suke zafafe cike da buƙatar junansu, hannayensa yatura A ƴar ƙaramar
rigar tata zuwa cikin breast ɗinta saidai Abun mamaki saiyaji Abu kamar takalmin shiga wanka
dik sunwani yamushe badai irin na Humairan sa ba, cikin ƙarfin hali yabuɗe idanuwansa dik da
dishi dishi yake gani saboda tsabar jaraba amma hakan bai hana fuskar Meery bayyana ba,
cikin sauri yature ta yana faɗin "Auzubillah, ke waya baki damar.. shigomun.. office..ba.. izini..
harki..,"
Dik Ahaɗe yake maganar saboda mugun ciwonda mararsa take.




Tashi tayi tana sake yowa kansa dik da taji zafin faɗuwarda tayi natureta dayayi "ka tsaya
mutaimake juna dr bawanda zaisani kana cikin halin buƙata nima haka so bawanda zaisani,"


Ƙoƙarin kamosa take amma sai zillewa yake, cikin ƙarfin hali yasake tureta tafaɗi shikuwa
yasaka glass ɗinsa dan ɓoye Asirin idanuwansa yafito waje, "Karufemin Office ɗina Sani " yana
gama faɗin hakan yabar wurin

Fitowarta banɗaki kenan tazauna bakin gado tana tinanin halin rayuwa da Abunda keshiga
tsakaninta da Yuseep, tayi sakaci dan Ayanzu tafara zargin Aikin sihiri ne keɗawai niya da ita
dik da batasan wake bibiyarta ba Amma tanada yaƙinin sihiri ne lurada yawan mafarkanta da
Abubuwan tsoro datayita haɗuwa dasu, Afili tafurta "Nayi sakaci ni Humaira nayi sakaci wurin
Ibada gashi Anrabani da cikina kuma Anrabani da mijina dik A *WANI DARE* kuka yaƙwace
mata sosai take nadamar sakacin Ibadatar gashi dik cikin *WANI DARE* Wasu sunrusa mata
komai,



Ganin kukan bazai Amfana mata komai ba yasa tamiƙe tareda share hawayenta, gaban sik
ɗin kayanta tanufa dan zaɓar wanda zata saka kamar wanda Aka wurga haka kawai taji Anrugu
mota taba,

Cike da tsoro tajuyo Seep tagani saiwani faman shigewa jikinta yake, tinkan tagama gano wani
hali yake ciki, taji yaƙwace towel ɗin jikinta yayi kan gadon da ita dik ƙoƙarinta naƙwace kanta
amma Abun yaci tura, dan Awani zafafafe yake Aikin kamar wani mayunwacin zakin, tanaji
nagani yarya samawa kansa satisfy ammafa taji jiki tasan tahaɗu da maza, bacci mainauyi
yaɗaukesa, rabajikinta danasa tayi tana zubda hawaye tareda komawa towel tasake wanka
tafito palourn bayan tahaɗa Abunda zataci tazauna, kogin tunani tafaɗa Aranta tace,"haka zata
rayu kenan bawata kulawa tsakaninsu idan kuma yana buƙatarta saiyazo mata bako shiri kamar
wata dabba? Hawaye tashare tamiƙe haɗa kayanta tayi, tasami ƴar takarda tarubuta masa....
*NAGAJI YUSEEP HAƘURI NA YAƘARE BAZAIYU BAKA KULANI BA KUMA NAZAMO ABAR
HUTAWARKA IDAN KATASHI DAN HAKA NI NAYI GIDANMU AMMA KAYI HAƘURI IDAN
NATAƁA SAƁAMAKA DOLECE TASA NABARKA AMMA INASONKA MIJINA KASANI BANI
NA ZUBDA CIKINKA BA ALLAH NE SHAIDATA WLLH*...



Ajemasa takardar gefen madubi tayi kan tabar gidan tana share hawayen dake zubo mata.....



baifarka ba sai Araound 3:00 baccin Awa ɗaya da rabi yayi kenan ɗan dafe kansa yayi dayaji
yana saramasa still haryanzu duba ɗakin yayi dakyau komai tsaf sai kamshi ke tashi,
Atunaninsa tana banɗaki dan haka yamiƙe yasa kayansa yabar ɗakin dashigarsa ɗakinsa
yafaɗa banɗaki yayi wanka yafito yasake shiri, fitowa yasakeyi nanma baiji motsinta ba, fita yayi
Abunsa wurin shaƙatawa yanafa yajima can yana tinanin Abunda yafaru yanzu da meery tayi

nasara kansa fa? waima meya hau kansa hakane harya biyewa shaiɗan da ita suka aita
wannan ɓarnan? rashin samun ansa daganin ɓata lokacinsane yasa yamiƙe yakoma gida saidai
har lokacin ba motsin matar sa,. baidamuba yaɗauka fushi take nazuwa mata dayayi bashiri
dan haka yashige ɗakinsa yayi kwanciyarsa, amma yana saka dik randa zaiyi ido Huɗu da
meery saiya ɓallata,.



Washe garima dayatashi bawani motsinta jin shuru yayi yawa yasa yaleƙa saidai Abun
mamaki yarda yabar gadon jiya yamutse yanzun ma hakan yake bagyara, leƙa har banɗaki da
kitching yayi amma bako labarinta Sake dawowa ɗakin yayi yabuɗa wadrove ɗinta saidai ba ko
rabin kayanta sai yanzu yalura har cikin Akwatunanta ba guda 2 idansa yafaɗa ƙan wasiƙar da
tabarmasa, ɗauka yayi tareda zama gefen fadon yawarwareta, Sam baiji daɗin Abunda yagani
ciki ba Ayanzu har kunya yaji taya zainemi Ubanta bayab kojiya bainemeta ba? damuwa yafaɗa
da tunani kala kala,



Aɓangaren Humaira kuwa sam bagida tajeba Akwai ƙuɗi Ahnnunta hakan yasa tawuce
Katsina inda ɗayan kawunta wanda shima malamin ƙauyen ne na makarantar Allo matarsa
ɗaya Abu ƴaƴansa 2 Audu da Mairo suna son Humaira dan dama can takan ziyarcesu kuma
tamusu ƙyautar ƙuɗi hakan yasa suka tarbeta hannu bibbiyu bayan tahuta tafaɗa musu komai,

Jinjina kai malam lauwali yayi tare da faɗin," Zaki zauna nan kenan amma yakamata iyayenki
su sauna,"


"Amma kawu Abari sainan gaba ƙaɗan dan allah,"


Da ƙyardai suka shawo kansa itada matarsa Abu,.
Zamansu lafiya ƙalau sai fire firensu suke amma koda yaushe malan yakan bata rubutu tasha
dama nashafawa dan kare kai.



Meery kuwa jiki baƙwari cikin hasala tabar Asibitin Hotol takoma takira Abokin baɗalarta
namir yazo suka sheƙe Ayarsu, namir shinefa mijin sumy, dan Ayanzu dik wani sihiri yadaina
tasiri shikansa shu'umi ne badaga baya ba gun bin bokaye, sai bibiyar ƴanmata dik sumy
tarame taƙoɗe koda taje ƙorafi ba ruwan Abba Acewarsa itace takawoshi dan haka baruwansa,.

*BAYAN SATI ƊAYA*

Ammi ce dakanta tazo gidan dan duba lafiyarsu bata ko faɗamasa zatazo ba, gidan bakowa
sai maigadi kawai, gaisawa sukayi tace,"Masu gidan fa dika basa nanne harda Humaira naga
komai Akulle,"



"To Ai hajiya ita matar gidan yau sati ɗaya batanan saidai oga kawai kuma yatafi aiki,"


"Sati ɗaya batanan? to ina taje,"?


"Bansani ba hajiya amma Alamu sun nuna kamar yasaketa ne ko tayi fushi dan harkayanta
taɗiba tafice tana kuka,"


"Subhanallah wani Abu yafaru kenan? kuma shine yuseeo baifaɗamun ba, nagode ɗan nan,"
ficewa tayi ranta ɓace direct gidansu Humaira tanufa amma kuma can ɗinma batanan, kiransa
Abba yayi Akan yazo saida gabansa yafaɗi kafin yace ,"to ganinan zuwa,"

Bayan yazo anzauna antattauna yake faɗin dalilin tafiyarta kumashi yana fushine kan yana
ganin itace ke zubda cikin,


Salati sukayi inda Ammi tayi tamasa faɗa dan yanzu ba'amasan inda takeba,


*BAYAN WATA 8*


Cikin Humaira yagirma Ashe dama sanda Wannan Abun yashiga tsakaninsu tasami ciki gashi
yau wata 8 keda cikin bayan tasha maganin tsari iri iri wanda malam yabata, kuma yaune
yaɗauko ta suka dawo gida..



Awatannin nan Yuseep dik yarame gashi koda yaushe mafalkin matarsa yake,

Sumy kam yau takama mijinta da meery dik da tanada ciki saida suka danbace harta illata
meery dan kuwa Agabanta tawatsa mata ruwan zafi, harda namir ɗin ihu kawai suke cikin ƙarfin
hali yamiƙe yama sumayya shegen doka har saida tasume Anan, Hayaniyarsu tajanyo jama'a
ganin dukansu na neman taimako Aka kaisu Asibiti, Sumayya dai cikin yafita saboda wahala,
inda gaban meery yalalace gaba ɗaya namir kuwa yasami muguwar matsala Agabansa takasa
riƙe fitsari,


Hasala taɗibe Namir yarafkawa Sumy saki 3 Agaban Uwayen nata duka, shikan ɗaukesa nasa
iyayen sukayi suna zagin Sumayya sukabar ƙasar dashi,.


Sumayya sai kuka take tana kiran Akiramata Humaira taneme gafarar ta ga Abunda tayi mata,
hakama ɓangaren meery itada kanta tatona dik wani ƙulli nasu Akan Humaira,


Sosai Abba da Yuseep suka shiga ruɗu bama kamar yuseep, sai Ayanzu yake nadamar
ɗaukar hukuncin A *WANI DARE*


koda suka koma gida suka same Humaira dacikinta murna kamar me gun yuseep yaneme
Afuwarta hakama meery da sumy,

dik ƙoƙarin Su shamsiyya dan ganin bayan Cikin Humaira Abun yaci tura daga ƙarshe dai har
dodon nasu yahasala yacinye sumy taɓangaren David kuwa mahaifin meery tini yahaukace yabi
titi can mota taƙaɗesa yamutu, Meery kuwa H.v.b tabayyana jikinta Asibitin korarta sukayi dan
sungahi gawani wari datake musu, samun labarin mutuwar Ubanta data sumy yasa take
tahaɗe zuciyarta itama tamutu .


Humaira kam dik yarda yuseep yaso shawo kanta Abun yafaskara dole yaƙyaleta Agidansu,
Haihuwa tazo mata tahaifo yaranta 3 2 maza ɗaya 1 macce Kazo kaga murna gun Ahalin ranar
suna yara sukaci sunan kakanninsu,

Nadama sosai sumayya da uwarta suke, dan ƙiris ma yarage Amma yasake Uwarta Umma
tahana.


*BAYAN WASU SHEKARU*


Komai yazama tarihi inda yaransu Humaira sungirma harma tanada Wani cikin, soyayya suke

sosai da kulawa ga yawan ibada ko cikin dare suka farka to saisunyi sallah da roƙon Allah
kariya sannan susake kwanciya, Ayanzu komai yashuɗe cikin *WANI DARE* ........

Hakama Zainab Allh yakare ta daga shairinsu dik da tsawon lokacin sun hana kowa
yasota balantana tayi Aure Amma cikin *WANI DARE* Allah yamata maganinsu inda dr Ahmad
Abokin Yuseep ya Aureta farinciki yawanzu Arayukansu dukansu A *WANI DARE*......................




*TAMMAT BIHAMDULLAH//////// ANAN NAKAWO ƘARSHEN WANNAN LABARIN NAWA
MAITAKEN -WANI DARE- INA ROƘON ALLA DAYA YAFEMUN LAIFUKANA DAMA KURA
KURAN DA NASAMU CIKI, ALLAH YABAWA ƘASATA NUGERI'A ZAMAN LAFIYA DA SHUWA
GABANNI NAGARI AMEEN*



```SHARHI----- Abunda wannan littafin yaƙunsa shine nuna mahimmancin Ibada, idan har
katsare ibada to Allah zaikareka sannan Ƙaryar wani matsafi ko wata matsafiya taƙutsa
rayuwarka,. ina ƙara jan hankalinmu damudaina wasa da ibada, kuma mukasance masu tsoron
Allah, dik wata ɓarna dazamu aikata Allah yana sane damu kawai zai Aramuna rana ne dan
ganin shin zamu dawo hanyar gaskiya ne ko a'a ɓarnar zamuyitayi? masu rabo su bala'i ke
saukarwa rana ɗaya haryazamo silar shiryuwarsu, idanko barabo saikaga sunata ɓarna Amma
bawani bala'i dazai zasamesu to wllh irinsu idan Allah yatashi kamasu to Akwai matsala dan
ƙumus ɗaya Allah Zaimuku,. Ya Allah kabamu ikon Aikata Alkhairi Allah kahanemu aikata
mugun Aiki Allah kasa mufi ƙarfin zukatanmu Allah kainuna ƙarshe maikyau Ameen---```





_INA ƘARA NEMAN ADDU'ARKU DAN ALLAH ZANI ZANA EXAM KUMUN FATAN NASARA
PLZZ,, INA GDY GAREKU MASOYANA_




*EMAIL ƊINA SHINE Shafa'atu Aliyou09@gmail.com, ACCT FACEBOOK KUMA Ammin
khausar, whatsApp number 07064904617 or call 07031012948/////////// SUNDAY 7/8/2022 AUG*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA_




WhatsApp number number 07064904617 or call 07031012948

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login