Showing 6001 words to 9000 words out of 13799 words
Chapter 3 - WANI DARE Free book Na MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMIEYN KHAUSAR.pdf
"A'ah bazaki daina zama da najasa Ajikin kiba ko,"?
"Bahaka bane inajin bacci ne yanzu kuma nagaji amma zanyi dana natashi ai,"
"A'a sam banyarda ba yanzu zakiyi wankan,"
Tinkan tayi wata magana taji ya ɗauketa kamar ƴar baby yayi banɗakin da ita, Awurin wankan
ma saida Aka ƙara ɓata lokaci kafin su fito yashirya yakoma gun Aikinsa..
Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya yau daɗi gobe Akasin hakan, yayinda su Shamsy suka
kasa suka tsare suna jiran ganin tasamu ciki su sake ɗauke keshi, inda meery ta tsayu kan
ganin ta mallake Seep koda A *WANI DARE* ne.
***********------*********
Zaune suke A plourn inda kanta nakan cinyarsa shikuwa yana Aiki kan laptot ɗinsa suna ɗan
taɓa fira, mita take masa itafa gida takeson zuwa,.
Nocking Akafara Ahankali tamiƙe tana faɗin "to kowaye yanzu,"?
Koda tabuɗe Abun mamaki wai sumy tagani itada Autarsu Hany, cike da mamaki tace,
"Sumayya kece yau Agidana?,"
"Eh kobaki son ziyarar tawa nakoma,"?
"A'a A'a yihaƙuri Sumy bahaka nake nufi ba wllh kushigo,"
tana matsamusu daga hanya amma mamaki take tinfa kawota gidan sau ɗaya tazo rak,.
Ko sallama batayi ba kaitsaye tawuce ciki tana zama ɗaya daga cikin kujerun palourn,
Ɗago kansa yayi suka haɗa ido da ita saurin kauda kanta tayi dan sam bazata iya masa
rashin kunya ba dan wani irin kwarjini yake mata,. Ɗauke kansa yayi yacigaba da aikinsa yana
mai ƙara tsuke fuska,
"Inawuni Ya.,"?
Yatsince muryar sumy kamar bazai Ansaba amma ganin Humaira wurin yasan tana ƙaunar
ƴan'uwanta dan haka bayabo ba fallasa ya Ansa da ,"lafiya"
Baisake magana ba kuma bai bar wurin ba.
Kawomusu drinks tayi tazauna tana faɗin," Ya hanya? kuma yasu Mama da Umma,"?
"da kindamu dason sani ai dakinje kingano ke gaki daddawa ba ko tinawa da uwayenki
bakiyi, ni magana nazo nayi dake," gatsal gatsal take maganar tana wani harare harare.
Mugun haushi tabashi dan haka yamiƙe yabar wurin yana jan dogon tsaki, danshi haushinsa
batawuce Humaira ba dabata iya takamata birgi bayan itace
yayarta.......…………………………………………………
*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA_
WhatsApp number 07064904617 ir call 07031012948
*WANI DARE Free book* *️49&50*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._
```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```
*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*
_YA ALLAH KANA SANE DA HALINDA MUKE CIKI NARASHIN TSARO DA SALWANTAR
DA RAYUKANMU BAGAIRA BA DALILI YA ALLAH KA KAWO MUNA ƊAUKI YA ALLAH KA
KAWO MUNA ƘARSHEN WAƊANNAN KASHE KASHEN DA SACE SACEN ƳAN'UWANMU
DA AKE ALLAH KAIMUNA SAUƘI ALLAH KAIMUNA MAGANINSU, ALLAH KACIGABA DA
TSAREMU DA KARIYARMU AMEEN YA ALLAH_
Binsa da kallo sukayi dukansu, ɗan taɓe baki Sumy tayi haɗida cewa,"shi wannan mijin naki
yafaye faɗin rai jidakai da son walaƙanta mutane kodan yana ganin yana da ƙuɗine? koda yake
kece baki nuna masa mahimmancin Ƴan uwanki ba dan da yagirmama mu, ni Abunda yakawo
ni sarƙa nakeson ki Aramin wannan ta gold wadda kikasa ran Auranki,"
Gwalalo ido Maira tayi," Sarƙa tafa ta gold kikace Sumy, haba sumy ina laifin kice nabaki
normal sarƙa ko ita wadda nasiya dakaina ko Abbanmu yasiya muna amma taya zan ɗauke
sarƙar gold wadda ƙuɗinta zaikai 1millon nabaki kuma wadda mijina yasaimun idan taɓata da
wanne ido zan kalleshi? balantana nabasa Ansar cewa saƙar taɓata kuma wurinki, kidai yi
haƙuri amma gaskiya sarƙar gold kam bazata samu ba gaskiya Sumy," taƙarasa zancen tana
kauda kanta dan ita Ayanzu tagaji da mulkin mallakarda suke mata Agida sunmata bazaiyu
Agidan mijinta ma subiyota sumata ba.,
"Eh lalle Humaira wato wannan mijin naki yaƙara ɓataki yau nikike kallon idona kifaɗamun
bazaki bani Aron sarƙar kiba saboda mijinki yasiya,"
Kuka tafashe dashi kafin tacigaba dacewa,"Saboda nazo nema hargidanki shine zakimin gorin
Auranma tinda ni banda mijinda zai siyamun dole kimun gori yau ni Humaira ni zakima gorin
Aure!!," bakomai nagode Amma wllh zaki kisan nikikama haka, kuma bazan sake taka ƙofar
gidanki ba balantana kimin kwatankwacin walaƙanci irin wannan, Ke hanne tashi muje,"
Tana kuka taja ƙanwar tasu suka bar gidan.
Harbakin ƙofa Maira tabiyosu tana faman bawa Sumy haƙuri amma batako juyo ba balantana
tasaurareta,.
Dawowa tayi tazauna daɓas Apalourn tasaka kuka itakam yazatayi da rayuwarta gatada
Ƴan'uwa najini amma ace sam basu ƙaunarta wai itakam Arayuwa meta taremusu basu
ƙaunarta haka,?
Sautin kukanda yajiyo yasashi fitowa ita yatarar tana kuka sosai, Zama yayi kusa da ita yana
tanbayarta lafiya meya faru,"
Amma saboda batason yaga laifi kojin haushin ƴar'uwarta saita sauya maganar dacewa,
"Kadufa yau kusan Wata ɗaya bangasu Ummammu ko Abbanmu ba, kumafa tafiya zasuyi
ziyara amma bandani," kuka kawai tasake fashewa dashi Amma can ƙasan zuciyarta wani irin
baƙinci da damuwa kedamunta.,
Yaɗan jima yana kallonta amma sam baiyarda da kalamanta ba dan yasan wacece sumaiya
tin randa yake zuwa neman Auren Humaira yasani sarai basa ƙaunarta, ganin taɓoye masa
gaskiyar yasa yanuna kamar baisan gaskiyar ba shima kawai yahau lallashinta damata
Alƙawarin zasuje gobe, harma bari zaiyi takwana koda 2 ne, Aiko murna da tsalle tahauyi yace
zata kwana..................
*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*WANI DARE Free book* *️55&59*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._
```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```
*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*
_NASARA KO FAƊUWA DIKA DAGA ALLAH NE_
Tinda safe takammala komai sai ɗaukin tafiyar take koda yafito itama tashirya tsaf
dukansu shadda light blee suka saka sunyi kyau sosai, ƙwalalo ido yayi dayaga tajanyo wani
Akwati tafito,"Ina zaki da wannan Akwatin haka saikace wadda zata shekara can,"?
"Hunm ai koban shekara ba kasan sainayi ƙaunar shekara wata ɗaya fa banje ba haba
kasan dole naɗan jima wurinsu,"
"Yanzu zaki iya daɗewa baki ganni ba ko? saboda bakidamu dani ba yanzu kindaina sona,"
Yafaɗa yana shagwaɓe fuska kamar ƙaramin yaro,.
Dariya sosai tamasa,"Kaga seep muje dan Allah lokaci naga rigima kakeji yau,"
Fitowa sukayi suka shiga motar sukabar gidan, Suna isa cikin gidan tinkan ya ƙarasa packing
baiyi Aune ba kawai yaga tayi fit tafice da gudu cikin gidan tana kiran Ummana! Ummana!!
Ummana!!! girgiza kansa kawai yayi yafito da kayan suka gaisa da maigadin, ƙanen Maira ne ya
ƙaraso gurinsu yana gaida Seep haɗida Ansar Akwatin hannunsa shikuma yaɗauke lodojin da
yashigo dasu suka nufe cikin gidan, Dika ma suna A palourn dan harsu granny sunzo
baƙaramin daddy zuwan ta yau tajiba, kaitsaye kan Umma tafaɗa kafin tasake dawowa kan
kakar babanta dan kakar mamanta tajima da rasuwa,.
"Keee kada ki karyamana Uwa mana," Cewar Ummanta,"
Hajiya Tace,"barta tayi kewata ne amma itada mijin nata basa zuwa inda nake,"
Zama maira tagyara Aƙasan tana cire gyalenta Tace,"Ba haka bane Hajiya kinsan mijina
bazama yake ba shiyasa amma ai yau gani kuma gaki,"
Mama kam inbanda hararar maira ba Abinda take itada sumy dan taƙara kyau ga kwanciyar
hankali zaune A fatarta,
Juyawa Maira tayi tagai dasu dika dik da bawani sosai suka Ansaba dan haushinta sukeji,
"Ina Abba wai," cewar Humaira,.
Yana palourn sa baƙi garesa kinsan yau Akazo neman Auren Aunty sumy,".
Cikin ɗauki tace,"dan Allah Hany da gaske,"?
"Sosai wllh Aunty,"
"Kai naji daɗi inatayaki murna sumy Allah sa Alkhairi Allah yasa Ayi bikin damu Ashe nazo
Adaidai,"
Umma sai hajiya ne kawai suka Ansa mata,
Hajiya tace,"wai ina mijin naki,"?
"laaa namanta ma wllh tare mukazo dashi ma,"
"Eyeee lalle Ƴarnan," cewar hajiya.,
Da sallama yashigo palourn harƙasa yaduƙa yana gaidasu, cikin fara'a suka ansa bandasu
Mama da sumy,.
Ledodin da yashigo dasu ya'aje kusa da Hajiya,
Godiya Hajiya tamasa,
"Ke Humaira kije ki kawowa mijinki ruwa mana," cewar hajiya.
Harzata miƙe Hamra tace,"Ah Aunty yizamanki bara nakawo masa," dik da irin hararar da
mama da sumy suke ɓallomata hakan baisa tafasa ba, dan ita gaskiya sam bata tare dasu gurin
musgunawa ƴaƴan kishiyar uwarta,.
"to nagode Hamra," cewar Maira…………………………………………………
*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*WANI DARE Free book* *️60&69*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._
```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```
*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*
bata jima tafito ɗauke da tire maiɗauke da fruit salat da lemuka sai danbun nama dake
gefe, Ajemasa tayi Agabansa, cikin murmushi da yabawa tarbiyar yarinyar bakamar yayarta
ba yaƙarɓa,.
Tinda Aka kawo masa Abincin idanuwan maira ke kan tire jin yawunta yatsinke tayi tinda
taga danbun naman haka kawai taje yaburgeta ganin kamar yasha banban da wanda tasaba ci,
kasa daurewa tayi saida tamiƙe takoma kusa dashi ƙasa tazauna kusa da tiren Ahankali takai
hannu har rawa yake taɗibin danbun taci,
Dik kallonta suke, shi mamaki ma tabasa yasan bata faye son danbun kaza ba kodayake
wannan na nama ne amma dai da mamaki,
Cikin zolaya Hajiya tace,"Yau dai gashi naga zahiri Yuseefa ɗinnan yafi jidani akan ke tinda ni
nama baya ƙatsemun wannan ma nice nazo dashi gashi ke ƙwaɗayin naman ma kike,"
"Kai haba ai bawata kishiya dazata iya ƙwace Seep daga dareni nima haka kawai naji ina
ƙwaɗayin wannan yau shikanshi yasan bandamu da danbun kaza ba amma wannan na nama
ne kuma naji yayi daɗi wllh," taƙarasa maganar tana daɗa tura naban bakinta.
"Ah to saikin cinye kinbarshi, Acici kawai dama naga kinzama ƙatuwa Ashe haka kike cinye
komai kina barin yaya" cewar Najib Auntansu cikin dariya
Dariya sukayi dukansu banda ita data ɗan tura baki tace,"karai nanifa Allah najib bari Abba
yazo shine zaimana tsakani,"
Hajiya tace,"Allah dai ya inga dan daganinki Anga maiyaron ciki to kiki yaye,"
"Ciki kuma Hajiya? A'a wllh nibanda ciki kawai yana kuladani ne shiyasa," taƙarasa
maganar tana ɗan tura baki,
Yuseep kam saiyanzu yake mata kallon tsaf tabbas hakane Alamu sunbayyana hakan amma
ya'akayi baisani ba tini ga Alama itakanta ma batasani ba, amma ko yaji daɗi sosai Allah yasa
wannan cikin yazauna.,
Tinda Aka Anbace cikine da ita gaban Sumy yafaɗi , idan bata mantaba *WANI DARE* tayi
mafalki Akan indai Humaira ta haihu to tabbas bazata taɓa samun cikar burinta kantaba, dole
tayi dik yardz zatayi taga wannan cikin ma yafita wllh...
Abba yafito suka gaisa inda Seep yamusu sallama zaitafi, Humaira tabishi dan rakashi, .
Harmota tarakashi, daga wajen motar tatsaya tanamasa Allah yatsare,.
Ɗanjanyota yayi Ahankali tashigo motar Yace,"shine kika ɓuyan babban Albishir irin
wannan,"?
Ɗanshagwaɓe fuska tayi kafin tace,"wllh nima bansani ba amma tabbas naji sauyi sosai,
amma ai laifinka ne kaiba dr bane,"?
"Zaki shigo hannu, yawwa dan Allah ki kula kada wannan karon ma narasa cikin wllh inason
Abuna ki kula to,"
"To" kawai tace tafice motar dan bata kawo komai Aranta ba....………………………………
*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*WANI DARE Free book* *️60&79*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._
```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```
*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*
Harbacci yafara ɗaukarta kukan wayarta ne ya tasheta, cikin muryar bacci taɗauka tanafaɗin
"Sallamu Akaikum"
"Wa'alaiki salam Momyn yara natashe ki kina bacci ko,"?
Ɗan murmushi tayi kafin tace,"Au harnazama mommyn tasu tinkan suzo duniyar,"?
"Sosai kuwa, Ai inacikin farinciki sosai Maira inafatan Allah yabarmun cikin nan nasakarai
sosai gareshi wllh, harna faɗawa su Ammy harma tace zataso taganki nace tabari saikin dawo
yanzu kina gida,"
"Uhunm Allah sarki Ammy kenan har ita Ankai mata labarin to Allah yasa mairabon zuwa
duniya ne,"
Ɗanjim yayi ƙaɗan yana nazarin me wannan kalmar tata take nufi ta Allah yasa mairabon
Zuwa duniya ne? kodai.... saurin kauda tinanin yayi dan baya tsammanin hakan daga wurinta
Afili yafurta,"Ameen, so bari nabarki kiyi bacci kishafamun babyns ɗina dan Inatsammanin ƴan 2
zaki haifamuna,"
Tana dariya Tace,"Saida safe kaje karungu me pollow kayi bacci kawai malam," tana dariyar
mugunta taƙatse kiran,
Murmushi yasake yana faɗin "zakiyi bayani yarinya," kwanciyarsa shima yayi..
Safa damarwa nahango Sumy nayi Afili tafurta,"bazaki haifeshi ba shima wllh boka
Zansamu daganan nafidda ƙudurina kan Seep nagaji da biyewa bokansu sumy wllh gobe kawai
zanjira naje neman maganin matsalata," da wannan tinanin bacci yaɗauke ta,
*******--********
Meery nahanga gaban baban nata saifaman bada haƙuri take, cikin masufa Davi yake faɗin
"baki isa kisa dodon tsafi yasha jinina ba saidai yasha naki, kan me zakisoma ɗanyen aikin