Showing 9001 words to 12000 words out of 13799 words

Chapter 4 - WANI DARE Free book Na MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMIEYN KHAUSAR.pdf


nan? idan wani zakiso kiso mana amma bawannan musulmin ba maikafiya da yawan Addi
gashi kina neman ruguza mana shiri gaba ɗaya, meye tunaninki idan dodon tsafi yasan cewa
kinayunƙurin Auren Musulmi taƙarfin tsafinsa kuma bama lalatacce mai sauƙin taɓawa ba
saimai taurin kai irin wannan mijin matar, to inagargaɗinki daki janye maganar tinkan bokan tsafi
yasan da hakan," dik da yaransu yake maganar yana gamawa yafice cike dajin haushin ƴartashi
wai Yuseep takeson ma tsafi ta Aura.,



Tsaki meery taja tana tura baki Aranta tace,"Shikenan su basuda zaɓi dole saina dodon
tsafi, itafa bawai dole sai ta Aura seep ɗin ba koda takashe ƙishinta ne kawai yawadatar, amma
komai zaifaru wllh saita ƙeɓe da seep.....………………………………





*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*


_BASEERATA ITACE ARZIKINA_


WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*WANI DARE Free book* *️80&85*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"

10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```



*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*



Kwana 5 tayi Agidan kafin tawuce direct gidansu tawuce tasami ƙarɓa maikyau zuwa yamma
yazo suka dawo gida,




Ansaka ranar bikin sumy nanda Wata ɗaya wanda wani ɗan makarantarsu ne takawo,


Cikin Humaira yaɗan kora inda yashiga wata 6 gwaje gwaje yamata sosai Antabbatar yara 2
ne cikinta, murna tattali ba irin wanda bata gani tindaga kanshi zuwa iyayensa harda nata ma,
saidai dik wani motsi nata nakanshi,.



Sumy nahanga gaban boka tanafaɗin,"So nake Aɓarar da cikin kawai tareda ɓata mata
mahaifa dik Acikin da tasamu yalalace, kuma Arabasu,"



Yan tsibbe tsinbensa yayi kafin yaɗago Yace,"Ina sam bazaiyu ba, bawani mahaluƙi dazai
iya rabasu dan sunason junansu bugu da ƙari sunada tsari da ibada sosai, maganar zubba cikin
kuma cikin zaizube amma wannan karon bada sahannunki ba dan yanzu haka maganarda nake
miki wasu nacan nata faman aikamata tsafinda zaizubda cikin wanda nasu aikin yafi namu
ƙarfi,"




"Wasu namata tsafi wanda yafi naka ƙarfi boka,"?

"Ƙwarai kuwa dik wani maitsafi to yana tsoron harkar wani matsafin dan haka bayarda zakiyi
dasu, kizuba ido kawai dan bake ƙaɗaibace keson ganin bayanta,"



Jinjina kai tayi kafin Tace," to nawa mijin dazah Aura inason Amallakemunshi Ahannuna shida
dukiyarsa duka,"



"Bakida matsala kan wannan kije kawai zakiga aiki,"





*********************


Har Office ɗinsa Meery taje Amma bata samesa ba, ƙarya tazabga ma ɗaya daga cikin
ma'aikatan mafi kusanci dashi tasami number shi,




Sumy nahanga gaban david suna magana Akan yarda zasu sami damar ciro cikin
Humaira,


"Kamar yadda Aka saba oga idan tamanta da Azkar ɗinta sai Atura dodon tsafi yaciro," Cewar
Sumy.,





"A'a bazaiyu yaje dakansa ba wannan karon kece zakije dakanki "

Ƙwalalo ido tayi "Amma oga tayaya idan Asiri na yatonufa,"? cikin tsoro tayi maganar



"Kinason kice kinyi sanyi daga son ganin bayanta,"?



"A'a oga,'"



"To kece zakije da wannan Abun kitabbatar taci wannan ko Alemu ne ko Abinci kawai dai taci
kotasha,"



Cikin gamsuwa dason ganin bayan Humaira tayarda ƙarɓar maganin tayi,


Ranar itama tabiyo jirgi tadawo, ta tarardz meery A hostel ɗinsu,


Meery tagama ɗana tarkonta kan Yuseep jira kawai take yafaɗa itakuwa ta Afka
masa,.……………………………………………




*COMEENTS AND SHARE FISABILILLAH*







_BASEERATA ITACE ARZIKINA_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*WANI DARE Free book* *️89&90*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*




*YA ALLAH KABAWA ƘASARMU NIGERI'A ZAMAN LAFIYA, ALLAH KAHAƊAMU DA
SHUWAGABANNI NAGARI AMEEN,..*






A yau Ake fara bikin sumy dan hakan Maira tashirya tsaf Ya sauketa can, "Inaƙara tinatar
dake Maira kikula da cikin nan sosai kada kibari wani Abu yasa meshi inaƙara sanar miki,"



"Wai nikam ina maganar ka tado sane Seep sam baigano kaba kullum da tsarfin da kake
shugomun dashi musamman danasami cikin nan shin mekake nufi ne,"?

Cikin ƴar hasala tayi maganar dan Ayanzu tafara jin haushin kalmar,



"Inadai gaya miki ne kawai saboda kiƙara kula kuma kisan inason cikina sosai," Yaƙarasa
maganar yana nuna Alamar bakomai,


Buɗe motar tayi tafice cikeda haushi batace masa komai ba,.





************-


Shamsiyya sundiro gidan itada Meery kuma bakomai yakawo Sham ba face aiwatar da
ƙudurinsu,.





Anan palourn suka haɗe dukansu Akadinga fira,

Asace Shamsiyya tamiƙe tahaɗo Fruit daganan tazuba maganin , fitowa tayi takawomata
tanafaɗin,"Gashi maiciki nasan kina buƙatar fruit Ayanzu sama da komai,"

Taƙarasa maganar tana ɗaura mata fruit ɗin kan cinyarta,

Bata kawo komai ba taƙarɓa tana faɗin,"zan rama ne Allah kawo lokacin ku narama,"
Tana dariya da cin fruit ɗin sosai,




Ganin tacinye fruit ɗin duka ba ƙaramun daɗi tajiba ganin tacinye tasan dole tarƙonsu zai
kama,.

Har Akagama bikin bataji komai ba da yamma yazo yaɗauke ta suka komai gida,


Tana zaune bakin gadon tana mitar yaƙi bari takwanacan harzuawa sanda za'agama bikin nan
duka,.

Kayan bacci yake sawa Murmushi yamata Yace,"kinsan bazan iya barin harkwana 7 satifa
kenan kinacan banganki ba gwanda gaki gani gakuma cikina,"



Miƙewa tayi tana faɗin "kajidashi dai," jin wani Abu yawani fisge cikinta da ƙarfi, dafe cikin tayi
tareda rusa wani ihun Azaba dataji yaziyarce ta, ƙasa tayi tana zabga ihu sosai,


Cikin ruɗewa yaƙaraso gurinta yana faɗin "meya faru? meke damunki,"?



"Cikin Azaba tadanƙe hannunsa tana faɗin cikina Yuseep marata bayana wayyo Allah zan
mutu ciwo sosai nakeji wayyo,"




Sai yanzu hankalinsa yakai kan ƙafafunta, binsu da kallo yayi tindaga saman har ƙasan jini
kezuba sosai kamar Anbuɗe fanfo, Cikin tashin hankali Yace,"kar dai wannab cikin makina
ƙoƙarin rabani dashi ne Humaira,"?




Batamajin meyake faɗi saboda Azabar ciwon da takeji, tini tasume Aƙasan,.




Cikin sanyin jiki yakamata suka nufe Asibiti, Suna isa direct Emagency Akatafi da ita,

Da ƙyar Akasamu ceto rayuwarta jinin yatsaya,

Fitowa dr Ahmad yayi yana goge gumin fuskarsa,

Da sauri Yuseep yaƙaraso wurinsa yana faɗin," Yaya Ahmad Cikin nanan kuwa,"?



"Colm down Yuseep amma kasani kai musulmi ne yakamata kayi imani da ƙaddara nasan
yarda kakeson Haihuwar kuma gashi kana rasawa lokuta da dama plzz kayi..,"



"Is owk dr kawai kafaɗin meke faruwa kafaɗamun gaskiya dan Allah,"




"Hunmm hakane amma zanƙara faɗama ita ƙaddara koda yaushe zuwa take matarka tasake
ɓari amma wannan yayi muni gaskiya tazubda jini dayawa yakamata ma muje kabada jininka
Asamata dan tarasa jini gaskiya nayi mamakin fitar cikin nana Abu saikace sihiri ciki da wata 8
yafita kai da mamaki wllh,"


Dafe kansa yayi yana faɗin ,"Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un," luuuuu yayi ƙasa
yafaɗi...........…………………………………………





*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH



_BASEERATA ITACE ARZIKINA_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*WANI DARE Free book* *️91&95*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*




Cikin sauri Ahmad yakamashi kwantardashi Kan gadonda ke Office ɗinsa namarasa lafiyansa
Akayi, ruwa ya ɗaura masa kafin yasami damar kiran Najib dasu Ansar kan kowa cikinsu
yafaɗawa iyayensu,



Hakan takasance bayan wayewar gari dika suka bayyana, takowanne ɓangare kowa yazo
Abba ne yabada jininsa Akasa mata,.



Buɗe idanuwansa yayi ya miƙe toilet ɗinsa yashiga yafito ya sauya kaya break fast yahaɗa
yanacin Abunsa hankalinsa kwance Amma can ƙasan zuciyarsa wani irin tururu kedamunsa wai
cikin yasake zubewa,


Shigowa dr Ahmad yayi Yana faɗin," peation Anfarka ne amma bakaje ganin matar kaba

kumafa dika Ahlinka suna waje babanta shine ma yabada jininda Akasa mata amma fa yarinyar
tanajin jiki,'




Mitsssss,"to mezan mata ne? ko ni kebada lafiyar ne? kai kam kacika surutu wllh,"

Miƙewa yayi yafito waje gaida iyayen nasu yayi kafin sumasa sannu suma,


Dan ganin idanuwan iyayenta kawai yasa yashiga ɗakin amma badan yaso yashiga,


Harta farfaɗo lokacin tana ƙurɓab tea wanda Ammin sa tahaɗa mata, sau ɗaya ya kalleta ya
kauda kansa tarame nakwaba ɗaya tak, amma haushinta yakeji yanzu,.



Baice mata komaiba yajuya zaifita, da mamaki tace,"Amma seep bakace komai ba ko
sannu bakamun ba balantana tanbayar yanawa jikin,"




"Kece fa kika rabani da yarana har karo na 2 Yanzu kece wai zanma sannu? Hunm lalle
kinada ƙarfin hali Humaira Ashe kyanki na ɗan maciji ne, kuma bawani sona dakike tinda kike
iya zubarda ɗan cikinmu kinban kunya,"

Baisaurare Ansarta ba yabar ɗakin cike da haushi....






Kukane Yasuɓuce mata kenan Yuseep zarginta yake da zubda cikin nan meyasa zai mata
haka itama batasan dalilin hakan ba wllh, tana cikin kukan ne Ammi tashigo Azaton ta tana
baƙin cikin rasa cikin ne, dan haka tahau lallashinta,

Tindaga ranar bata sake saka Yuseep A idanuwanta bayan yasa kowa yatafi Akan shi zai kula
da ita, kwananan ta 5 Asibitin dik tarame ta sauya Asannan Akasalla meta Ammi tazo dakanta
takaita wurin takula da ita na kwana 3 kafin tamaidatz gidanta,.

Tinda tadawo taga mugun sauyi bayacin Abincinta baya zuwa ɗakinta baya dawowa gida
dawuri wanisa inma saitayi bacci zaidawo, sam yadaina kulata dik ta rame ta fita hayyacinta,
shikansa haƙuri kawai yake amma yanacikin damuwa but yanason koya mata hankali ne,


Shigowarsa kenan yau yanason yin aiki Agida, jinshigowarsa yasa tamiƙe Asaɓule jiki ba
ƙwari tanufo ɗakinsa Zaune tasa mesa yadasa laptot Agaba yana dannawa da sallama tashigo
Ansawa yayi ciki ciki batare da yaɗagoba,



Bakin gadon tazauna tace,"Idan laifi namaka kayi haƙuri kadaina Azabtar dani haka wllh
inacutuwa sosai kadaina kula dani bayan A yanzu nake neman kulawarka dan Allah yuseep
ka...,"



"Kinga malama dakata dan Allah kada kici kamun kunnuwa da surutun banza bakiga aiki nake
ba, kinacutuwa nicutat dani dakikayi fa? sau nawa kina kifarmun da ciki? idan bakisona ko
bakison ki haihu dani meyasa kika Aure ni ehe,"?

Yaƙarasa maganar cikin tsawa,.




Kuka maizafi yaƙwace mata tana faɗin," wllh banida masaniya Akai Allah bani ke zubda cikin
ba amma kuma kasan inasonka wllh bani na.....,"




Dogon tsaki yaja tareda barin ɗakin Ayanzu mugub haushi take bashi .

*****--



Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya, inda sumy ta tare da Angonta dik yarda takeso haka yakeyi
saboda tagama shanyesa,

Inda Shamsiyya kuwa bokan tsafinsu yahanata Aure saidai aikata baɗalarsu kawai suke da
Uban Meery batare da ita meery ɗin tasani ba,.




Zaune yake A office insa dik Abunda yadamesa yau kusan wata 6 kenan baya kula Matarsa
kuma yahanata fita ko ina Anya yamata Adalci kuwa? wata zuciyar kece masa wannan shine
daidai da Abunda ta aikata maka ai,

Shigowar Ahmad ce taƙatse masa tunaninsa wasu file yaɗauka sannan Yace,"kaji tsoron
Allah dr idan kagaji da ƴar mutane kasake ta kawai kai kasami sauƙin tunani itama haka," yana
gama maganar yafice Abunsa,



Ajiyar zuciya yasauke gaskiya bazan iya sakin Humaira ba dan inasonta amma Zandai turata
gida kawai kafin nasamu mafita shawarar da ya yanke Aransa kenan,





Sam Ahmad baisan meery ba amma yasan ita ƙawar matarsa ce dan haka da izininsa
Akabarta tashiga office ɗin seep, tana shiga tinkan taƙarasa tasami shu'umin turare tasa, tayi
sa'a koda tashig baya gurin yana banɗaki dan haka da sauri cikin murna tabuɗe fridge ɗinsa
taɗauko lemu haɗida zubamasa table na tayarda sha'awa ta ɗaura masa kan table ɗinsa
sannan takoma gefe taɓuya dan tanason ganin halinda zaishiga kafin tafito, koda yafito yaga
lemu kan table ɗinsa yayi tinanin ko Ahmad ne yashigo dan yaji ƙarar shigowar mutum, baikawo
komai Aransa ba yaɗauke lemun yakoma kan 3ster dake Aje Agefe cikin office ɗin dan manyan
baƙi yazauna yafara shan lemun, wani kala yaji lemun Abakinsa amma baikawo komai ba
yashanyeshi tasss, kafin wasu lokuta yaji mararsa na bala'in sara masa lokaci guda yaji taɗaure
masa wata muguwar sha'awa mara misali ta dirar masa lokaci ɗaya, idanuwansa suka sauya
daga fari zuwa ja yadafe marar yana salati, ganin halinda yafaɗa yasa meery fitowa daga
maɓoyarta batunanin komai kawai ta Afka
masa............…………………………………………………

```KOMAI ZAIFARU??? TO KUBIYONI NEXT PAGE DANJIN YAZATA ƘARGE, INAJINJINA
MUKU DAYAWAN COMMENT ƊINKU MEMBERS NA ZAFAFA HAUSA NOVELS DA DIKAN
MASU COMMENT A FACE BOOK INA GDY MUJAHEEDAH TAKUCE```







*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*






_BASEERATA ITACE ARZIKINA_



*(((DOMUN TUROMUN SAƘO TA EMAIL DAN BADA SHAWARA KO GUDUNMU
KUNEMAN TA Shafa'atu Aliyou@gmail.com NA GODE SAINA JIKU INASONKU
MASOYANA❤️))))*

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948


*WANI DARE Free book* *️99&100*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*



*FINAL FINAL FINAL FINAL PAGE*


*SATURDAY AUGUST 6/8/2022*





____Idanuwansa rufe batare da yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login