Showing 3001 words to 6000 words out of 13799 words

Chapter 2 - WANI DARE Free book Na MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMIEYN KHAUSAR.pdf

daban dantaji haushin
wofantarwar da yamusu saikace yaga gashi kowasu Abun ƙyama,?



Hakama Humaira sosai taji zafin Abunda Yuseep yama Abokanta, Akan me zaiwalaƙantasu
haka bayan baima taɓa ganinsu ba saiyau ko nata haushin ne yashafesu? ɗayan ɓangaren
zuciyarta Yace " mata koma yayane ai bai dace ya walaƙantasu hakaba"

Kamar tashareshi itama saikuma taga rashin dacewar hakan sai kawai tadaure cikin jin haushi

da ko inkula Tace," Adawo lafiya," bata ƙara dakomai ba kan hakan ko kallon inda yake kuma
batayi ba,


Girgiza kansa kawai yayi dan yasa taji haushin hakan shiyasa tamasa hakan itama dan
tarama...





Yana fita Sham Tace,"wato ko ɗan gaisawar nan inawuni lafiya? baki bashi damar yidamu ba
ko?,"




Dik saitaji wani iri, itadai iyasaninta dashi baida walaƙanci kowama nashi, amma yau gashi
ƙawayenta ma yake walaƙantawa dan kawai yaga tanasonai harta bada kanta wurin faɗamai
tanaji desire shikuwa bayaji shine zaimata haka? Hunmm wllh zata rama kuma koda feells
zaikasheta bazata sake bada kanta gareshi ba muddin bashine yazo mataba,.



Meery Tace,"yadai kinyi shuru munata magana muƙaɗai,"?




Ahankali tafurta "Kuyi haƙuri Akwai Abunda kedamunsa ne amma bahaka yake ba wllh insha
Allah next day idan kuka dawo zaku tabbatar bahaka yakeba,"




"Ah badamuwa manta kawai ai mu wurinki mukazo dama kinsan su likitoci Akwaisu da
miskilanci da rashin son magana amma dai yanason ki gaskiya, wai da gaske Maira baki taɓa
samun ciki ba tin Aurenku da Seep,"?

Cikin son goge laifin mijin nata tace,"eh to nasamu kusanma saida yakusa haihuwa muka
rasashi yazube kamar dai sau 2 haka,"





Cikin nuna damuwa sukace,"Allah yabaku wani,"


"Ameen ngd bara na ɗaura muku kirgi to ,"

To kawai sukace dan dama sunƙaƙu tamatsa susaka Abunda yakawosu,



Tanabarin ɗakin kuwa cikin sauri Sham tabuɗe jakarta taɗauko wani Abu kamar powder
tahura Aɗakin, tini hayaƙi yayi ƙofar ɗaƙin Maira na bacci yaɓace ɓata, Murmushin mugunta
dasamun nasara sukayi, kafin tadawo sucigaba da fira....
Sunjima Kafin suwuce.....
………………………………………………………








*SHARE COMMENT FISABILILLAH*








_BASEERATA ITACE ARZIKINA_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948






*WANI DARE Free book* *️16 &20*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*





*Waye Yuseep?*


Yuseep ɗane ga Alhaji Umar masani matar Umar ɗaya ƴaƴansu 2 Seep da naxla sunsami
tarbiya sosai dik da irin ƙuɗin Alhaji baihana bawa ƴaƴansa tarbiya ba, Yuseep yafita ƙasar waje
inda yayi karatun likitanci,.

*WACECE HUMAIRA??*

Maira ƴace ga Malam Sani shahararren malamin Addini wanda yayi suna Afaɗin duniya gaba
ɗaya, Yanada mata 2 Uwani da Hajara, Hajara itace Uwargida macce maiyawan haƙuri da
juriyya haɗida kawaici tanada yara 3 Humaira da sahir zuwa Autansu Najib, Humaira mai
Addinice sosai tayi sauka karona ba Adadi tanada hadda sosai cikin kanta, hakama sauran
ƙannenta,




Taɓangaren kishiyar mamarta Uwani kuwantana da yara 2 Hamra da sumy, Uwani macce ce
maiyawan masifa haɗida hassada garashin godiya wannan yasa batacika samun zaman lafiya
da malam umar ba kusan komai zaimusu saitace yanuna banbanci hakan yakan matiƙar
ɓatamasa saboda yasan komai zaiyi yakan kwatanta Adalci Dik da Aransa ba macce mafi
soyuwa da ƙauna irin Hajara Amma sam bainunawa dan neman zaman lafiya amma gabanza
gun Uwani dan hassada da kishi sunriga sungama rufe mata idanuwa, haka ta ɗaura ƴaƴanta
Akan muguwar hanya dukansu sunsane su hajara bama kamar Maira dan itace mafi soyuwa
gurin malam baruwansa yakan nuna ƙaunarta Afili dan itakam tatsaya tayi karatunta saɓanin su,
wannan yasa suke ɗauke da tsabar tsanar humaira bama kamar Sumayya, tasha ƙoƙarin yin
komai dan ganin bayana Humaira amma hakan batayi ba, hakan yasa taɗaukarwa kanta
Alƙawarin ganin bayan Humaira takowanne fanne,




Bayan wasu lokuta Yuseep ya bayyana garesu, sunyi bakin ƙoƙarinsu ganin Auren baiyuba
ganinsa ɗan masu ƙuɗi amma ina Idan Allah yaƙaddara ba mahani haka dole suka haƙura
Akayi Amma fa mugun riƙo nanan Aransu sumfake dacewar *WANI DARE* Zasuga
bayanta...................




SUWAYE SHAMSIYYA DA MEERY KUMA MEYE ALAƘARSU? ZUWA NEXT PAGE ZAMU
SANI............

*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*







_BASEERATA ITACE ARZIKINA_





WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*WANI DARE Free book* *️25&29*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```

*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*



Meery ƴar ƙauyen Shagamoce wanda ke lagos dik wani matsafi yasan dazaman shagamo
inda suka ƙware gun zafi da shanjini zasu iya tada gawarda tayi shekara 15 cikin ƙasa wanda
dik namanta yaza gwanye jikinta matsafane nabugawa ga jarida, tabaro lagos ne tazo Nan
Abuja karatu,


Sham, yan garin katsina ce takasance yarin maitsabar son ƙuɗi Akan son ƙuɗinta har
mutuncinta take iya saidawa, ita kanta tazo nan Abuja karatu ne,,
.


Kan Humaira tayi Aure tashiga makarantar itama itadasu Sumy Anan suka haɗu dasu Meery,
sosai Abota maiƙarfi tashiga tsakanin Meery da sumy batare da Humaira tasani ba, itakanta
takan zauna dasu suyi fira,.

Basu wani jima tareba sai Maira tayi Aurenta lokacin sungama diplomer sunje hutu, koda suka
dawo cigaba wai digree zasuyi ba maira cikinsu., saidai sunsami labarin Aurenta harda pic
ɗinsu itada Mijin tindaga nan sukafara kaiwa rayuwar Humaira hari, Ahankalima tsabar son ƙuɗi
irin na Sham tafaɗa ƙungiyar Asiri wadda kusan baban meery ne shugabansu, Cikin farko da Humaira tasamu Sumy ce takaimata wani magani data ƙarɓar hannunsu Meery
da sham saicikin yazube wanda shugaba Fita yabawa jinin ga dodon tsafinsu fita, dik tsafinda
sukema Humaira sukan samu galaba ne tahanyar ƴar uwarta sumy, saidai sumy sam batasan
meery da sham matsafa bane, Cikin tafiyar suka haɗu da zee wadda tasan sirrinsu amma
mahaifin meery baisan tasan komai game dasuba, takasance maiyawan ibada shiyasa sam
tsafinsu baicika tasiri kantaba Amma tasan irin harinda suke kaiwa Humaira kuma tasilarsu
tasanta, saidai talashe takobin *WANI DARE* Zata fallasasu dukansu........



Tsafinsu yafara tasiri ne randa Humaira tasadu da mijinta batayi wankan janaba ba tayi
bacci da Aburta dik da hakan bahalinta bane amma *WANI DARE* tayi wannan sakacin
harsuka samu damar tura mata wasu Aljanu Agidan dan ba Aljaninda keda zarrar shiga jikinta
ko mijinta, Saboda Akwaisu da ibadah.........

WANNAN KENAN........





*MUNDAWO CIGABAN LABARIN.........*






TO SAI NEXT PAGE ZANFARA AMMA DAN YANZU NAGAJI GASKIYA.........








*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*






_BASEERATA ITACE ARZIKINA_





WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*WANI DARE Free book* *️30&35*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*






Baidawo ba Sai Around 6:30, tana zaune nan palourn tana faman danna wayarta koba
Afaɗaba kasan charting take,


Da sallama yashigo palourn ko ɗagaowa batayi ba balantana yasami sannu da zuwa kawai ta
Ansa sallamar ne Ataƙaice,.



Zubamata ido yayi naɗan wani lokaci kafin yawuce sama Abinsa,

Taɓe baki kawai tayi tacigaba da Abunda take, bata miƙe wurin ba saida Akafara kiran sallah
takoma ɗakinta,
Shima ɗin fitowa yayi yawuce yaje masallaci baidawo ba sai bayan isha, koda yazo tahaɗa

masa Abincin Aɗakin nasa Amma bata ciki, Murmushi yayi haɗida zama yaci Abunsa kafin
yafito yanofo nata ɗakin, Harta soma bacci ma tarufe kanta sosai da bargon, kunna wutar ɗakin
yayi tareda zama gefen gadon Yace,"Nasan kinaji bakiyi bacci ba so kitashi muyi wata magana
dake,"



Ko motsawa batayi ba amma kuma tanajinsa tasharesa,.



"Amma ai kinanaji ba"



Still bata tankashi ba,.


Hawa gadon yayi tareda yaye bargon data rufa dashi yana janyota zuwa jikinsa,



Miƙewa tayi cikin sauri tareda matsawa daga jikinsa tanaɗan tura baki Tace'"Meye haka nika
rabu dani inason nayi bacci," taƙarasa maganar tana sake ƙoƙarin kwanciya wani gefen.





Sake kamota yayi zuwa jikinsa yana faɗin,"Bacci zai hanaki saurare maganar mijinki ne?
kitashi banason gardama stilk fushi kike dani saboda bantsaya nayi magana da waɗannan ƴan
iskan....,"


Miƙewa zaune zumbur tayi tareda ƙuramasa ido, cikin jin haushin kalamansa
Tace,"ƙawayen nawane ƴan iskan? saboda kaga sunzo gidanka,? A'a bazan ɗauka ba Yuseep
wllh bazan jura ba ehe ," tafaɗe maganar cikin harzuƙa tana barin kan gadon,.




"Yau niki ke kiran sunana gatsal haka Maira? bawani sakayawa bakomai sannan ba

girmamawa cikin magana,"?




Mtswwwwwwww dogon tsaki kawai taja tanufe waje cike da haushi datakaicin canzawarsa
lokaci ɗaya, Tana kawoaa bakin ƙofar taji wani iska yahuro tabayanta batayi Aune ba kawai
iskan yakwasheta tayi ƙasa bata gama jin zafin faɗuwar ƙasaba taga wata ƙatuwar kyanwa
Agefenta nesa da ita ƙaɗan tana mata dariya da zabga zabgan haƙoranta jajaye mara kyan
gani, Wani ihu tasake tana yunƙurin tashi Amma takasa hakan yasa tasake suma Awurin,.


Koda yaƙaraso da gudunsa harta suma, ɗaukarta yayi zuwa ɗakin, ruwa maisanyi yashafa
mata Afuska bayan wani ɗan lokaci tafarka saidai dik tafirgita tana nunamasa hanyar waje wai
ga baƙar kyanwa nan mara kyau nason shigowa indatake zatazo..
dik ƙoƙarinsa naganin tanatsu lokacin Abun yaci tura saida yamata Alluran bacci yasamu
natsuwarta bayan tayi bacci,.

Haka yakwana yana rungume da ita sam bai runtsaba bacci ɓarawo ne kawai yasaceshi.



*******------**********

Zazzaune suke dikansu sanye da jajayen riguna kawunansu ɗauke da hulla baƙa sol,
kowannensu kanshi Aƙasa yana karanta wasu kalmomi dana kasa tantance mesuke faɗa,
wani ƙaton mutun dagashi sai ɗan gajeren wando wanda muninsa ƙaɗai kasan katsorata yake
tsakansu inda wata ƙatuwar ƙwarya take ɗauke da hannuwansa jinine cike, jikinsa har rawa
yake yakai jinin bakinsa, ba ɓata lokaci yasha jinin inda yajuyo yabawa kowa dake gurin
sukasha..

Saida suka gama suna cigaba dawasu surattansu kafin, Shugaban nasu yajuyo
yanafaɗin,"Shugabanmu Adalinmu Dodo juju yana buƙatar wani jinin na jarirai wanda kuna gani
kuma gabab idanku yazo inda yasabo yashawo jinin saidai baisamoba hakan yaɓata ransa
saboda ita waccan ɗin batada ciki Ayanzu kafin tasamu dolene wata daga cikinku tanemo wata
maicikin dan bawa dodon tsafinmu jini, taro yawatse," ɓatan Shugaban yaɓace shida dodon,
suma kowa yakama gabansa.......





Washe gari daƙyar yasamu tadawo natsuwarta saidai wunin ranar tare suka wuni dik inda

zaishiga tana biye da shi, ganin Abun nata kamar iska yasa yamata tofi na Addu'o'i kuma itama
yamatsa mata tayi sannan tadawo hayyacinta,.






Fitowarta daga toilet kenan tana sanye da ɗan ƙaramin tawol ɗinta dik tarabar baya gidan
Ashe bayan tafiyarsa office wani mugun feels yataso masa dole yadawo gida, yana zaune kan
gadon nata tafito sam bata lura dashiba, kawai taji Anwani rungomota tabayanta ne, ɗan ihu
tayi dasauri yasa hannu yarufe mata bakin yana faɗin ,"Nine fa kada kitsorata tinɗazu nadawo
ai kina toilet ne shiyasa bakisan dazuwan nawaba, kuma ina horonki da idan kintsorata da Abu
kidaina ihu kidinga Addu'a mana ko kinmanta kefa ƴar gidan Malam ce," Yaƙarasa maganar
yana shinshinar wuyanta tare da gogamata lipts ɗinsa kan wuyan nata,



Wata irin kasala taji tarufeta dama Seep badaga nan ba komai taurin kan macce yakan iya
mantarda ita yajanyota jiki harsu sami natsuwa, amma saitaɗan ja Ajinta itama dik da Amatse
take itama ɗin.

Ɗan turesa tafara tanafaɗin,"Amma banji shigowarka ba towaima meya maidaka kaida sai
6:00 Zaka dawo amma ya naganka yanzu,"?




Yana ƙoƙarin ƙara maidata jikinsa haɗida ƙoƙarin walwale towel ɗin jikinta yafisgo maganar,"
buƙatarki ce tadawo dani kinsan koda ina A inane idan har kika bijiromun to dole na Aje komai
nazo gareki,"




ƙara riƙe tawel ɗin tayi tana tura baki,"eh dayake yanzu kai ne ke muradi ai dole kamun daɗin
baki to karabu dani ni banaso kuma banshirya ba banajin Wannan yanayin yanzun," taƙarasa
maganar tana zame jikinta daga nashi takoma bakin gadon tana shafa manta,.

Sake biyanta yayi idanunsa harsun ƙaɗa saboda jaraba zama yayi kusa da ita yana ƙarɓe
man yayi jifa dashi, yakama hannayenta yariƙe kalan tausayi yakoma yana faɗin,"plzz kiyi
haƙuri kidaina fushi akan waccan ranar bazan ƙaraba kiyi haƙuri wllh Amatse nake, idan bakeba
ba inda zani dan Allah kiyi haƙuri," Neman kai bakinsa Anata yake Amma takauda fuskarta
Haɗida yamutsa fuska "Nifa nagayama yau bana ra'ayi ka ƙyaleni idan kamatsu kaje kasha
tablet ɗinka mana,"




"Haba my Dear kitausaya mun mana bazan sake ba, kada kimanta kefa ƴar malamai ce
kuma kema kinsan Abunda kika yanzu badaidai bane mala'iku zasu iya fushi dake, plzzz bazan
jimaba dan Allah,"



Ɗan zubamasa ido tayi saikuma taga yabata tausauyi ɗauke kanta kawai tayi batace masa
komai ba,




Ganin hakan yasa yafahimce tasauko dan haka yajuyo da fuskarta yakai nasa bakin yana ɗan
tsotsar lips ɗinta na ƙasa, kasa daurema salonsa tayi take tabiye masa itama ganin hakan yasa
yazame tawel ɗinjikinta da zuge nasa wondon.. Nikam Mujaheedah Matar Mlm naɗauke wayata
haɗida idanuwana zuwaje nabarmusu ɗakin dan Wannan sirrinsu ne suƙaɗai.......................




*ALLAH KABAMU IKON RUBUTA ABUNDA ZAMU AMFANA AMEEN*







*COMMENTS SHARE FISABILILLAH*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA_







WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948









*WANI DARE Free book* *️39&45*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR � MALAM, AMMIEYN
KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA..
4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER
KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK"
10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR
HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S
MUJAHEEDAH MATAR � MALAM... AMMIEYN KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR
OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI*

Bayan komai yalafa Yace,"My Mara tashi muje muyi wanka ko,"


"kaje kawai inason yin bacci yanzu idan natashi zanyi,"



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login