Showing 15001 words to 18000 words out of 18801 words
Chapter 6 - INGARMAN NAMIJI Book 2 Complete by Autar Alheri .txt
Kuma kashirya tafiyarka saudiya cikin satinnanne nagama komai kajiko..to baba ngd sosai Allah yak'ara girma Amma baba yazamuyida mutane dakuma ya sulaiman idan yatambaya?
"Humm yaro kenan karka damu sulaiman zamu fad'amusu hukumar makaranta tad'auki nauyin karatun yayinda jama,ar gari kuma zamubarsune abisa zatonsu nacewa ko alhaji ne yad'auki nauyin kokuma d'ansa sulaiman kaga bamuda damuwada Wannan jeka kawai kayi shirinka.."too baba Allah yak'ara kawo Mana karshen Wannan rayuwar..ya,amsada ameen kana Marwan yabar wurin shiko yalula duniyar tinani...
Unguwar Gama B
Gidansu saurat kuwa sund'auki zancen aurennan sosai yayin matan yayunta maza da Mami sukashiga gyaran amarya baji bagani domin zasuyi bikinsu kamun sukai amarya sabida autarsuce tayi aure..agefen amaryar ma Basu samu wata matsalaba domin tarungumi k'addararta ganin hakan yasa Dady be hanasuba sabida shima yafaranta Mata yadda tayi masa biyayya..sunshirya even 2 kawai zasuyi daga walima se mother's night Wanda mamice dakanta tahad'a Dan tafarantawa Yar tata Kuma tagayawa abban saurat behanaba yacedai indai doline tanasan ango yazo to saidai had'awa duka hadda sauran amaren domin angayen komai tare sukeyi se suzo Suma danasu matan..Mami ko taji dad'in hakan sosai dan tasan bikinta zek'ara armashi atakeko takira hajiya mama tasanar mata buk'atarta Aiko itama taji dad'in hakan sosai ta,amince kaitsaye tareda yimata alkawarin dakanta zatazo dasu insha Allah..cikin farin ciki Mami tayiwa hajiya mama godiya kana sukayi sallamah..
Abangaren sumayya kuwa bata k'ara fitowa Koda perlon ba dudda taji fitarsu hakan tayi zamanta har bacci yad'auketa ba,ita tafarkaba seda azzahar Amma dakyar tasamu tatashi tayi sallah bayan ta,idar tanason taje tadibi jikin safnah Amma takasa gamuguwar yunwar datakeji ahakan har akayi la,asar tayi sallah anan zaune tanaso tatashi Amma bahali Abu kamar Wasafa cibi naneman zamewa sumayya k'ari domin Abu se gaba yakeyi yayinda cinyarta ta kunbura sosai kamar wacca tayi karaya.
Sanfa kuwa tinda akayi azzahar Ahmad yadawo yatasheta tayi sallah kana yabata abuncin daya kawo Mata taci sosai Tasha magani bacci yak'ara d'auketa shiyasa batasan halinda sumayya kecikiba.
Ba,ita tafarkaba se bayan magarib bayan tayi wanka tak'ara gasa jikinta Sosai Kuma alhamdulillah taji sauk'i sosai tareda kwarin jikinta sallah tayi bayan ta,idar tashirya tafito tareda nufar perlon...itako sumayya izuwa yanzu tajigata domin kowani k'wakk'waran motsi tayi jitakeyi kamar kafar tatsinke ga muguwar yunwa da k'ishi naneman kaita k'iyama kuka takeyi sosai muyarta kofita batayi sabida tayi harta gaji gayabatada waya balketakira hajiya mama ko big mom.
Safnah kuwa tana zama perlon tafara jiyo kamar sautin kuka a bedroom d'in yazeed cikin mmki tak'ara kasa kunne domin Sam batayi tinanin komaiba tinda tasan basa gidan kukan tak'ara jiyowa dudda baya fita sosai Kuma kamar muryar sumayya kamar ba,itaba cikin Dan tsoro tatashi tanufi bedroom d'in....
Happy sallah ππ½ππ½ππ½ All my fans π€π€π€
Inaso Naga comment d'inku yacika wayana sosai idan nagani to zakuga update akan lokaci πππindan Kuma banganiba π€·
Autar alheri βοΈβοΈ
39 & 40
__bedroom d'in tsayawa tayi tana tinanin tashiga ko kartashiga domin batasan yazata sametaba takai kusan minti 7 awurin kamun taji anja numfashi dak'arfi Kuma batasakejin kukanba cikin sauri tabud'e k'ofar tashiga tanaduban d'akin taga inda sumayya take
Acan tahangota tsakanin bed da bedside table tak'udundune wuri d'aya k'arasawa tayi wurinta tana fad'ar titee-titee lpy kuwa? Miya farune? Duk atare take Mata tambayar Amma shiru hannuta takai tatab'ata nanma komotsi batayiba Kara hannun tayi gahancinta taji Bata numfashi cikin tashin hankali tace "innalililahi wa innailaihiraji un titee nashiga ukku tafad'a tareda mik'ewa tayi waje dasauri tana taslima hawaye duk sunwanke Mata fuska..tana fitowa perlon tanufi k'ofar fita agigice tarik'a handle d'in k'ofar kenan taga anturo saurin jatayi dabaya tanata taslima..
Yazeed ne yafara shigowa sadeeq nabiyedashi abaya yayinda Ahmad yashigo daga k'arshe..shidai yazeed ko kallanta beyiba yawuce dudda yaji taslimar datakeyi Kuma zuciyarshi tayi muguwar tsinkewa basarwane kawai yayi sadeeq nema yatsaya fadar lpy kuwa safnah? Shiko Ahmad kallanta yatsayayi ganin tabud'e idonta tarrr akansu ga kukandatakeyi tana salati rasayayi mezecemata sekawai yajata zuwa cikin perlon batareda tabawa Sadeeq amsaba..zaunarda,ita yayi yad'auko ruwa yabata Tak'i amsa se salati takeyi tana nunin bedroom d'in yazeed ganin hakan yasashi cewa"kinatsu qalbi kigaya Mana minene miyafaru? Eyee daure kiyi magana kinji.."ruhi sum-su-sumayya ce sumayya bata numfashi tarasu..whattt?? Ahmad yafad'a dak'arfi yayinda sadeeq yazaro Ido yanafad'ar innalililahi wa innailaihiraji un tareda mik'ewa yace kodai Suma tayi tomiyasameta haka? Yatambaya tareda jiyowa wurin yazeed Amma yaga wayam dubawa yashigayi Amma beganshiba wulkagar shigarshi bedroom kawai yagani...abunda besaniba tin kalmarta tafarko data kasa k'arasa sunan sumayya yazeed yamik'e yayin tsinkewar zuciyarshi kedad'a tsananta bugawa takeyi kamar tafasa kirjinsa tafito ahakan yadumfari d'akin bayako ganin gabanshi.
Yanashiga yaganta yadda safnah tabarta wutinta yanufa cikin sauri tareda tallabota jikinshi yakai kunnenshi hancinta yaji tabbas Bata numfashi Aiko wata irin zabura yayi d'aukeda ita ajikinshi yafito Dede lokacin suko zasu shiga cikin sauri sadeeq yace subhanallah biyayye ajiyeta anan muga yafad'a Yana k'ok'arin bud'e jakar hannunshi dayad'auko takayan aiki.."na,ajiyeta kamaryaya? Bata numfashi fa hospital zankaita yazeed yafad'a Yana k'ok'arin bud'e k'ofar perlon yafita duk yarud'e.."no biyayye Bari sadeeq dubata muga abunda Allah zeyi karmufutada,ita haka hankalin su dady yatashi kajiko.
Shiru yayi kamun yajiyo yakwantar da,ita akan 3ster dake perlon shima yazauna yad'ora kanta akan cinyarshi..shiko sadeeq cikin sauri yaduk'ufa kanta seda yashafe kusan awa d'aya da rabi kamun yasamu numfashinta yadawo taja wani dogon numfashi tareda sakin kuka atare..shima wani k'ak'k'arfan ajiyar zuciya yasauke yaname lumshe kyawawan idanuwansa ahankali yake fad'ar alhmdllh Wanda inba kakasa kunne sosaiba bazakaji miyake fad'aba..ahmad da safnah ma hamdala suketayiwa ubangiji cikin Jin dad'in farfad'owar sumayya safnah tak'ara shigewa jikin Ahmad tana k'ank'ameshi.
Itako kukan takeyi cikin dasashiyar muryarta seda sadeeq yayi Mata allurar bacci kana tayi shiru lokacinda baccin yad'auketa..drive yasaka Mata kana yashiga share gumin dayawanke Masa fuska yad'ago Yana fad'ar alhmdllh.."Wai miyasametane biyayye? Miyakawo Mata Wannan dogon suman? Ahmad yatambaya cikin alhini domin yanasan sumayya sosai acikin k'annensu.."wlh olcer ne kasan dama shine ciwonta shiyasa ko abaya kaga Bata jurar yunwa sabida yayimata mugun kamu Amma yanzu inaga akwai abunda taci yatada ciwon kokuma bataci komaiba.."to ai tadafa abunci dazu dasafe tace muci senasha magani bayanma ta,idarne takawo akam dining kukazo safnah tafad'a.. sadeeq yace "au dama ita,tayi tayi breakfast d'azu?"ehh itace tayi.."to inko hakane bataciba gaskiya domin mumuka cinye abuncin Kan dining.."gaskiya Kam nafi tinanin yunwace cewar Ahmad Yana kallan yazeed dake lumshe da idanu bece komaiba ganin yayi shiru Steele bece wani abun ba yasa sadeeq fad'ar "koka Bata abunci d'azu biyayye? Yatambeshi shima banza yayi dashi Kamar bejiba ganin hakan yasa suma suka shareshi suna Sha,anin gabansu sadeeq yafice daga pert d'in baki d'aya yayinda Ahmad yad'auke matarshi suka shige d'akinsu wurin yarage dagashi se,ita dake bacci akan cinyarshi.
Bud'e idanuwansa yayi Yana kallanta kafun yad'auki hannusa yad'ora akan sumar kanta Yana shafawa ahankali Yana kallan kyakkyawar fuskarta sund'au tsawon lokaci ahakan har shima bacci yadan figeshi Kuma can yafarka Yana kallanta haryanzu Bata tashiba shiko kallanta yakeyi ko kiftawa Babu kamar yau yafara ganinta bakomai yafi d'aukar hankalinsaba kamqr lips d'inta dasukayi jajir suna k'yalli sabida kukan datasha.
Hannunshi yad'ora akai Yana shafawa kamar me shafamata janbaki kamun yakama kusantoda fuskarshi ga tata ahankali har yahad'esu wuri d'aya yasauke hancinshi akan nata idonshi akan nata yayinda bakinshi ke mararin sauka akan nata haryasaukeshi akai.
Tongue d'insa yafitar Yana lasar lips d'inta ahankali kamun yasauke bakinshi duka akai yafara tsotsar lips d'inta cikin k'warewa yake shocked lips d'inta Yana yasha gashin kanta zuwa wuyanta yad'au tsawon lokaci ahakan kamun yasaka hancinshi yatoshe Mata k'ofar hanci tayadda bazata iya numfashiba harseta bud'e bakinta Aiko hakance tafaru domin cikin sauri tabud'e bakin tareda k'ok'arin bud'e rinannun idanuwanta..shiko hakan yabashi damar tura tongue dinsa cikin bakinta tareda lalibo nata yafara tsotsa kamar yasamu dadda d'an sweet cikin shauk'i da mararin abun yaname Kara tallabota jikinshi yak'ara mannata da faffad'an k'irjinshi.
Ahankali ta,Ida Ware idonta akan kyakkyawar fuskarsa yalunshe Ido se famar tsotsar bakinta yakeyi Yana sauke wani zazzafan numfashi dakyar..akasalance sumayya tashiga tureshi tana kuka ahankali tareda Kiran hajiya mama tanafad'ar yunwa takeji..shikuwa yazeed yafara lulawa wata duniyar kamar daga sama yafarajin kukanta ahankali tana tureshi da Kuma kalamanta dake Masa yawo akunne tana fad'ar yunwa Amma yakasa sake Mata baki seyakejin kukan nata kamar tana Masa kukan shagwab'a ne Kona dad'i hakan yasa yak'ara k'yaimi gun abunda yakeyi tareda D'ora hanunnshi akan tudun k'irjinta yananeman lalubo nonowanta Aiko sumayya tak'ara rud'ewa tsoro yabayyana k'arara atareda ita cikin tashin hankali tace "innalililahi nashi ukkuna ni titee ya yazeed zekasheni yunwa nakeji abbana kazo kace yabarni wayyyo ya Ahmad yunwa nakeji.. Wannan kalaman nata sune sukayi nasarar shiga kunnenshi hakan yasa yafara dawowa hayyacinshi cikin kasalar data saukarmai yasaketa tareda d'agata kad'an yak'ara rungumota tareda Kai bakinshi kunneta yace "shiiiiiiii ya,isa malama kinwani cikawa mutane kunne marar kunya kawai..ya,Ida zancen Yana huramata iskar bakinshi akunne..Kara k'ank'ameshi tayi tana fad'ar nidai wlh yunwa nakeji ya..ya..ya sekawai idonta sukafara sankafewa kamar zata Suma Aiko cikin sauri yamik'e tareda fad'awa kitchen yasamu ruwan zafi ajiye d'auka yayi yahad'a Mata tea cikin sauri Dan aperlo ma ya,isarda hada shayin Yana zuwa yasameta yadda yabarta se karkarwa jikinta keyi cikin sauri yad'ora Mata cup d'in abaki Aiko tabud'e bakin tareda zuk'ar shayin Bata Jaye bakintaba seda tashinye Tass kana takauda kanta Shima kallanta kawai yakeyi becemata komaiba yajanyo abuncinda big mom ta,Aiko musu yazuba plate yafara Bata dakanshi tanakarb'a taci sosai dudda haushinsa datakeji seda taji tayi nak sannan tace tak'oshi Bece komaiba yakwashe kwanukan kana yamik'e Yana fad'ar kitashi kije kiyi wanka kikwanta tsami kawai kikeyi yafad'a tareda juyawa zebar wurin.
"Ni wlh banatsami ko kwana d'ari zanyi banyi wankaba ehee tafad'a tana murgud'a baki..Yi yayikamar bejitaba yawuce warshi..ganin yanashirin barintanan Kuma batashi zata,iyayiba yasa tace ya yazeed yajita Sarai Amma yashare ta
Sake bud'e baki tayi sosai tace ya yazeedddddddd..cak yatsaya Jin wani sabon iskanci acewarshi kamun yajiyoyana kalanta.."ya yazeed wlh bazan iya tashiba nakarye ak'afa d'azu daka kadani kagama tafad'a tana daga jallabiyar shi data saka bayan tacire wandon dataji Yana fama Mata ciyon..Aiko cinyarta tabayyana fara Sol sedai tayija yanzu Kuma takunbura sosai..idonshi yasauke awurin tareda zaroso Yana......
Hummm za,acaskaleeeeeeππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
Autar alheri βοΈβοΈ
41 & 42
__yana fad'ar ohh my God tareda dafe kansa π€¦ domin wurin bakaramun buguwa tayiba dawowa yayi batareda cewa komaiba yasaka hannu yad'auketa kamar jinjira..itako tasak'alo hannayenta awuyanshi tareda manna kanta da k'irjinshi.. lumshe kyawawan idanuwansa yayi kafun yafara tafiya da,ita ahankali har yakaita bedroom d'in yakwantar da ita akan bed sannan yajuya zuwa bathroom cikin izza irinna k'ak'k'arfan namuji batareda Bata lokaciba yahad'a Mata ruwan wanka masu d'ami sosai Dan shima dayasaka hannushi yaji zafinsu ahakan yadawo inda yabarta anan yasameta kallanta yayi kamar bazeyi maganaba sekuma yace "sekiciremin Riga malama kitashi zuwa wanka yafad'a cikin basarwa Kamar bashiba.
Turo baki tayi gaba tana fad'ar to aini banada Kaya,anan Kuma bazan iyatashiba..wani Dan iskan kallo yawatsa Mata tareda da fad'ar "okay nizanmiki wankan kenan?
"Ehh d'in aikaine ka karyani sabida hakan komaima aikai zakamun tindaba haramun bane ni kanwarkace Kuma matarka Dan inkaine kakarye aidoli nice za,ace nayima wanka hakako zankamaka nawanketa tasss ciki da waje sabida hakan doline yanzu kamun komai koka kaini kun anty amarya tayimun danbazan iyaba eheee.π
Shidai yazeed baki yasaki kawai yanakallon tsabagen Rashin kunyar sumayya sedatakai karshe zancenta sa,annan yanisa tareda sakin murmushin gefen baki daya k'arawa k'wakk'warar fuskarsa kyau da haiba kamun yakalleta Yana d'aga gira d'aya π€¨ yace "really?
"Haqqun Dan Naga,ai lokacinda ya fawas yakarye ai anty lele ce kemishi wanka Kuma ba,abunda hajiya mama tace itama kecewa tazo tayi Masa wani lokacin idan batayi saurinyiba sabida hakan nasan Nima idan nice hakan za,amun... murmushi yak'arayi me,sauti Wanda yabayyanarda kyawawan hak'oransa farare tasss ajire rerasss kamar shiyajera abunshi kamun yace "okay tareda mik'ewa tsaye bayi auneba taji yayi samada,ita badireta ko,inaba se acikin bath.
K'ara tasaki sabida zafin ruwan Amma yak'i batadamar fita domin bazata iya wani yunk'uriba gashikuma Duk'e kusanta..rigar jiinta yakama zecire cikin sauri Yarik'e tana fad'ar miyafaru ne? shareta yayi yacigabada k'ok'arin ciremata rigar Amma tacukuykuye tahanishi cirewa cikin tashin hankali take fad'ar Wai miye hakan ya yazeed bafakomai ajikina domin ko bra Bata sakaba bayan pant..cigaba yayi da,abunda yakeyi kamar besanda watahalitta awurinba balle yaji abunda take fad'a ganin tanasan B'ata mashi lokacine yasashi d'agowa yafana fad'ar "Kinga garama kitsaya namiki wankan cikin sauk'i domin inada abunyi..kince doline nayimiki domin dakece zakimun tokuma yanzu jayayya tamicece? Yak'arasa zancen cikin gajiya domin bayasan doguwar magana kamar hakan.."nidai wlh ah,ah Wasa nakema ya yazeed kawai fad'a nayi Dan Allah kabarni nayi abuna wlh Zan,iya tafad'a cikin tsoro dayayi saurin darar Mata ganin kamar yayan nata bawasa ataredashi.
"Kinsan Allah wlh wlh senayimiki
Tinda harkisa nafasa abunda zanyi Kikab'atamun lokaci yafad'a tareda k'arasa ciremata rigar atakeko d'ima,d'iman nonowanta suka bayyana kasan cewar Babu bra ajikinta..kuka tasaka tareda kai hannu tana Kare k'irjinta dakorabinsu hannun yakasa rufewa..shima yazeed mutuwar tsaye yayi lokacinda idonshi yasauka akan albarkatun k'irjinta wasu yawu yahad'iye muk'uttt atake jikinshi yasake wata muguwar kasala yarufeshi cikin duburburcewa yajanyo sandar k'arfe dake mak'ale a bathroom d'in wadda ake shanya Kaya akai tareda nufota da,ita..cikin sauri sumayya tace nashiga ukku Yaya Dan girman Allah kada kadakeni please π tareda fashewa da sabon kuka..saurin d'auke kanshi yayidaga Kan nonuwanta tareda duban abunda yake tinanin sosone ganin sandar shanya ahannushi yasa yayi maza ya,ajiye tareda d'auko soson cikin basarwa yace Dan Allah malama kimana shiru kinwani cikamun kunne ko ubanme za,agani ajikin naki ohoo yafad'a cikin dakiya tareda Fara matawa wankan..itadai sumayya batasake maganaba se kukanta datakeyi ahankali tana Kare jikinta..ahakan yayimata wankan harya Gama sedai beyadda yatab'a inda zezame Masa mamtsalaba domin ko Wankan adaddafe yayishi Sam bebari hannunshi yatab'a fatar jikintaba.
Mik'ewa yayi zefita seda yazo Dede k'ofar kana yace kik'arasa inazuwa yafad'a tareda barin bathroom d'in..itako da harara tabishi seda yafice sa,annan tak'arasa wankan tana jamai Allah,ya,Isa..
Tofa π€ sumayya Allah ya,Isa kuma mutin da,abunsaπππ
Bayan ta,idar yazo yafitarda ita kana yafita yabarta tashirya Dan yakarbo Mata kayanta bedawoba seda yakwatanci tasa kayanta kana yazo danya shafa Mata ebonike akafar Aiko anci uwar danbe da koke2 kamun yasamu yagama shafa mata..
Domin Ahmad yace sukaita hospital Amma yak'i shine yayi b'arna Kuma shizeyi gyara dakansaπ
Agurguje
Yau saura kwana biyu saurat tatare yayinda kafar sumayya balaifi tawarke sumul kamar batajimuba ahakan suke zaune zaman lpy itada safnah kamar k'awaye..itama safnah alhamdulillah taji sauk'i sosai Dan yanzu hartasaba da Ahmad balaifi..
Fannin su anty lele da anty khadi kuwa gyara sosai sukeyiwa safnah da sumayya tareda Kara wayar musudakai akan zamada miji Kuma sunsakasu a group d'in (mace tagari) Kuma alhamdulillah sunk'ara fahimtar komai yadda yadace..yazeed kuwa tin lokacin dayayi tozali da nashanun sumayya yakasa samun sukuni kullun suyake gani idan bacci yake ko idonshi biyu Kuma jinkai da miskilanshi sunhanashi bawa kanshi abunda yake bukata kullun yanzu daciwon Mara yake kwana se asuba yake samun sukuni..
Bangaren hajiya Nene kuwa tanan akan bakanta na bullowa zaratan ata tabayan gida domin kawo karshen matsalarsu..abangaren ma,aruf kuwa yadawo zancen neman aure sumayya Kamar yadda sukayida abban Islam yasamu lbrn auren sumayya Aiko yabuga hannu ak'asa yace be yaddaba domin Sumayya tashice Kuma seya mallaketa Kota Yaya..
Yau Jimu,a yayi dededa sati d'aya kenan da auren su yazeed Kuma yaune ranar mother's night Kuma ranar tarewar saurat.. hajiya mama ce zaune aperlon ta tanajiran shigowar yaran nata datakira tin d'azu shigowa sukayi perlon da sallamah d'auke abakinsu sukazauna suna gaidata ta,amsa cikin sakin fuska kamun tafara magana kamar hakan...
Humm gamudai
Masu tambayana nomber Dan Allah kudena damuna tindadai ga nomber ako,Ina ba,a b'oye take please π
Ganumbernaπ
07037092176
Yasmeen Ahmad by name π€
Autar alheri βοΈβοΈ
43 & 44
__my son's kushirya anjima karfe 9 zamuje mother's night da maman SAURAT tashirya muku sabida aurenku yazo,abazata kutabbatar 9 tayi kunacikin gidan,nan kunjiko.."mother's night Kuma hajiya mama ai bidia ne cewar Ahmad yakara dafad'ar gaskiya kuyi hak'uri..Bata Bari yak'arasa abunda yakesan fad'aba tace "ya,iyasa haka umurnine bashawaraba idan zakubito idan Kuma bazakubiba senasan cewa ban,Isa dakuba.."ah,ah my mom kin,Isa Mana ai harmunjema karki damu kinji mamana yazeed yafad'a Yana D'ora kanshi acinyarta..se asannan tasaki ranta tana fad'ar yawwa y'an albarka yanzu naji zance Allah dai ya albarkaci Wannan auren naku yasa sanadiyyar farin cikinkune na har abada.. ameen y Allah suka amsa atare..shidai sadeeq bece komaiba ahakan sukayi Yar firardazasuyi kana suka fice daga pert d'in.
Ammy kuwa tunda safe tazo gidan Dan tin lokacinda Mami tagayawa hajiya mama zancen bikin tasanar Mata taba Jima dazuwaba su anty lele Suma sukazo da wasau daga cikin family way'anda akagayawa..
Sumayya safnah da fauza kuwa tin safe suna pert d'in Nene taredasu anty khadi namasu lalle da kitso bayan anyi musu dilka sunyi kyau sosai fatarsu se shek'i takeyi kamarta jarirai sannan akashiga kitso da lalle Masha Allah haka akawuni ranar antsantsara wa amare gyara gwanin Sha,awa kamar kasacesu kagudu kafin agama kuwa Ahmad bini,bini yashigo Yana yawi safnah magana cikinso da kulawa duk yakasa zama seda wasu daga cikin abokanan wasarsu suka tasashi agaba kana yahak'ura Amma wayakam seda tagaji da d'agawaπ
Bangaren SAURAT ma hakance takasance domin su anty fati matan yayyenta sunsaka anmata itama Masha Allah kamar kashata ka gudu abun ba,a magana.
Karfe 6 nayamma Mami ta,Aiko kayanda amareda angaye zasu saka abun gwanin Sha,awa..ammy ce takarb'i kayan takai pert d'insu.
Karfe 8:30pm hajiya mama takirasu duk sukazo tace maza suje sushirya Aiko Kamar su kurma ihu domin sunma manta dawani biki... kamarko hajiya mama tasani takira sulaiman dakanta tagaya Masa yakoji Dad'i sosai atake yakira abokanansu dake kusa yasheda musu tareda jadda musu lokacin dazasuzo.
Haka suka nufi pert d'insu kowa yashiga bedroom d'inshi Dan yin wanka yashirya..yazeed nashiga yakwab'e kayansa kamar yadda yasaba ko boxes bebariba sabida yasan sumayya na pert d'in Nene bathroom yabud'e yashiga tareda maida k'ofar yarufe Yana joyowa idonshi yasauka akanta tana tsaye tana wanke fuskarta bakomai ajikinta duk ilahirin jikinta abayyane..wani mugun shock yakama yazeed Wanda yasashi sandarewa a,inda yake yakasa gaba balle baya Sam yamantada shima tsirara,tsirara yakeππππ
Tindaga yatsun kafarta yake kallanta harya sauke idonshi akan santala santalan cinyoyinta har yakai hips d'inta yasauke idonshi Akan duwawunta masu fad'i da tudu wani irin tsima jikinshi keyi kamar anazuganyashi ahakan yakebin sihirtaccen jikinta da mayatattun idanuwansa tsagun bayanta yake kallah har yakai wuyanta da k'ananun gargasa ke kwance agun gwanin Sha,awa wasu wahalallin yawu yazeed yahad'iye muk'uttt yayinda hajiya babba tayi wani irin zabura tacika tayi famm se,alokacin nakulada halittar yazeed Masha Allah domin irin hallittar da duk wata cikakkiyar mace kefatar