Showing 3001 words to 6000 words out of 18801 words
Chapter 2 - INGARMAN NAMIJI Book 2 Complete by Autar Alheri .txt
saura biyu tafad'a tareda d'aure fuska Kar suga damar yimata tambaya...bako Wanda yace Mata komai ahakan su hajiya mama suka tashi itama Nene tafiya tayi tana sak'e2 aranta.
Abba ne yakalli abbe tareda cewa zamuyi bincike Sosai akam zancen yarinyarnan domin inaji ajikina gaskiya tafad'a.."Nima haka Yaya cewar dady.."ok yanzu abunda yadace anema Mata magani tukunnah gudun matsala.."hakan za,ayi insha Allah kana sukacigaba da tattaunawa atsakaninsu..
Yau kwanan safnah 2 agidan Kuma apert din big mom yayinda Kuma yaune sumayya da fauza sukadawo daga gidan anty khadi suna shigowa gidan sukayi pert d'in big mom.. abangaren yazeed kuwa zaune yake a bedroom d'inshi yajawo computer shi me had'eda cc tv yakunnah..sukuwa suna sawokai perlon big mom Aiko sumayya tabuga wani uban tsalle.....
Idan Naga comment
Zanmuku posting gobe Amma inbanganiba Sena samu sauk'i domin wlh ko banamada lpy k'arfin haline kawai nakeyi kuko ko comment d'inne kegagararkuπ
Autar alheri βοΈ
25 & 26
__tabuga wani uban tsalle tareda nufo safnah dake zaune aperlon tana Shan tea idonta ak'asa domin big mom tahanata zaman d'aki acewarta sune kawai agidan Kuma base takalli kowaba zata iya zamanta aperlo.
Safnah taji mutun tafe kusanta Yana tafiya kamar zetsaga k'asar bazato batsammani taji andank'ota taredayin jifa da,ita seda tadoki p.o.p kana tadawo k'asa tibbb tabugu sosai ak'ugu seda k'ashinta ya,amsa Aiko tasaki k'ara dak'arfi tana rike k'ugunta cikin azabar datakeji tarufe idanuwanta rup jikinta ko,Ina tsimi yakeyi..ganin hakan yasa fauza rugawa aguje tayi pert d'in anty amarya.. safnah Kuma Bata d'abe sumalin datakejiba taji ankoma fincikota Aiko cikin zafin nama tafige D'an kwalin kanta tareda d'aurashi acibiyarta lokacinda sumayya taje sake makata ak'asa se kawai tajuyeda,ita itama Bata Bari takai k'asanba tamik'e tareda kaiwa safnah duka itama tamayar Mata atake suka zube a wurin tareda tarwatsewa domin kowacce dukan yashigeta.. mik'ewa suka sakeyi yayinda sumayya tab'anb'caro katon tv dake manne abago tawulguwa fasnah cikin sauri itama tabud'e daradaran idanuwanta tawatsawa abunda taga anjefomata aiko atake abunnan yafito sewurin tv yaza foka kamar ankoshi yaci yacinye kaitsaye tasake mayarda dubanta ga sumayya sabida tanasan ganin Waye Wannan kesansan cutarda ita...
Fauza nafita gigice tahad'uda ummyy itako zuwanta kenan gidan.. fad'uwa fauza tayi sabida rud'ewa tamakasa gaida ammyy d'in se nunamata pert d'in big mom takeyi..sedata doka Mata tsawa kana tagayamata mikefaruwa ammy najin abunda fauza kefad'a k'wak'wal,warta tashiga yimata wani hasashen domin dady yagaya Mata komai gameda safnah cikin dakiya tace "natsu fauzeeya ba,abunda zefaru jeki pert d'in yayunki kikiramun yazeed kice yasameni pert din big mom kinjiko.."to ammy tafad'a tareda wucewa pert d'in nasu yayinda ummy tanufi pert d'in big mom...
Pert d'in nasu kuwa bayan yakunnah computer d'inshi ne yakoma yazauna kafun tafara hasko Masa duk abunda yafaru bay'an tafiyanshi tin waccan dayayi haryanzu kallan komai yakeyi d'aya bayan d'aya duk shigowar da Sameer keyi yimusu shara ko Salman ko fauza har ita sumayya duka suna shigowa gyara masu d'akunansu Yana ganin yadda takeyin komai cikin nutsuwa har takammala bega wani abun Ash,sha datake masaba gajiya yayida kallon harya tashi ze kashe se kawai yaganta lokacin daya sakata kamun kunne murmushi yayi tareda komawa yazauna sabida ganin yadda take tintsirewa tana fad'uwa kana tak'ara tashi tana kuka murmushi kawai yakeyi sabida nishad'in dayakeji kobakomai yabata gwale,gwale yanacikin kalla yaga tamik'e zunbur kamar wadda akatsikara tafara yimasa ta,adi tindaga fara yanka Masa Kaya har farfashe Masa tiraruka datayi bayan tagama takarkad'e jikinta tareda gyara tsayuwa tana kallan CCTV..gyara zamansa shima yayi yanaso yaga mizatayi Aiko sega kalamanta sunfara bayyana daki,daki tun lokacinda tafara kyaikwayarsa har karshen zancenta..idanu yazaro cikin tsananin mmkinta tareda dafe kansa yanajin wani mugun takaicin kansa nataso Masa tareda Jin kunyar kansa dakansa cikin bakin cikin kalamanta agareshi yabud'e idanuwanshi tareda mik'ewa yanufi madubi Yana tinanin shinema d'an iskan ko,Ina yakeda tabo a duwawunshi ohoo janye dogon wandon jikinshi yayi tareda zame boxes d'insa yajuya baya Yana kallan duwawun nashi kozega tabon Amma bega komaiba mayarda wandonsa yayi tareda Kama handle din k'ofar zefita Yana tinanin lallai ma yarinyar nan ninema Dan,iskan Aiko zakiga aikin iskanci ganin idanki..Yana bud'e k'ofar fauza ma na bud'ewa arud'e.. kallanta kawai yayi yanajiran abunda zatace "ya yazeed ammy nakiranka tana pert d'in big mom tace kayi sauri kazo.."okay kawai yace tareda barin wurin yanufi pert d'in..itako fauza pert d'in hajiya mama tanufa.
Pert d'in big mom
Watsama sumayya masifaffin idanuwanta tayi tareda K'ara zaresu cikin Jin haushinta Aiko Wannan abun yayi tsinke yafito sewurin sumayya itako ko gizau batayiba Yana tinkarota tabud'e duka hannayenta abunnan yashige ciki tareda facewa b'at.. kallan kallo sukafara yiwa junansu tareda fara zagayen perlon kowacce se zugata akeyi kamar taci kanta.. sumayya ce tashiga d'auko kome tasamu aperlon tana jefowa safnah duk abunda hannunta yaci karo dashi seta wulga Mata yayinda safnah tabud'e duka idanuwanta awannan Karan hadda hannayenta kefitarda wutar duk abunda sumayya ta wulgo Mata seya koma toka cikin k'ank'anin lokaci suka mayarda perlon big mom kamar sansanin yak'i.
Ummy nasawo kafarta perlon taga abunda kefaruwa cikin tashin hankali tashiga rabka salati tareda juyawa zata Nemo mutane sukaci karoda yajiya mama fauza da Abba nabiyeda ita.."miyake faruwane zainab ? Cewar hajiya mama"Nima inazan sani yanzu nazo wlh Naga Wannan tashin hankaln Yaya zokagani tafad'a tareda riko hannun Abba komawa sukayi perlon saliti suka sake d'auka atare sabida abunda sukaci karo dashi awannan lokacin sundena jefe,jefen da sukeyi da k'one,k'one yanzu dambe ne sukeyi kamar bagobe daka kalla kasan dukansu basa cikin hayya Cinsu..kagani ko Yaya karsu illatakansu fa..zeyiagana kenan yazeed yak'araso wurin tareda big mom da dawowarta kenan daga pert d'in Nene sadeeq da Ahmad nabiye da ita abaya domin duk Wannan badak'alar da,akeyi me gidan Bata ciki.."yawwa yazeed Dan Allah kajanye sumayya karabasu kamun wata ta jimawata ciyo.takare maganar tana janyo yazeed d'in zuwa cikin perlon shigowa yayi yanabin perlon da kallo cikin mmkin kamun yasauke ganinshi akansu k'ank'ance idanuwansa yayi yanakallansu aransa yake fad'ar gayyar aljanu komiye yahadesu wuri d'aya ohoo..muryar Abba ce takatse Masa tinanin dayakeyi Jin Yana fad'ar Wai bazaka shiga tsakaninsu ba yazeed.."no Abba Zan rabasu Amma fa kaga duka basa hayyacinsu balalle idan anjanye d'aya ba d'ayar tadenaba yafad'a tareda wulgawa Ahmad harara takasan Ido sabida karya tab'a safnah ne yasashi fad'in hakan bawai Dan baze iya rabonsu ba..big mom ce dake tsaye tind'azu awurin Tama kasa magana sabida rud'u tanisa tareda kallansu sadeeq tace kushiga kutayasa arabasu tafad'a cikin jimami..kamun tarufe bakinta Ahmad yayi saurin kutsawa yashiga suka dumfaresu yazeed ne kejanye sumayya yayinda Ahmad Yarik'e safnah Amma Inna Suk'i sakin juna kamar barabonsu akeyiba ganin basuda niyar rabuwane yasanya su duka biyun kaibakinsu asetin kunnensu suka fara masukarantun Alqur,Ani me girma atakeko safnah tazube jikin Ahmad somammiya yayinda sumayya kuwa tashiga wani gurnani tareda sakin safnah tashiga cakumo wuyan yazeed..ganin tasake safnah yasa abbah cewa Ahmad yad'auko ta sufito yakaita pert d'in hajiya mama..hakako akayi yad'aukota kamar jinjira yafito da,ita.
Anafitada safnah dambe yakoma sabo tsakanin yazeed da sumayya inda seda sukasha artabo kamun yakaita k'asa Yana Mata karatun ahakan tayi wata razananiyar atish,shawa tazube ajikinshi bedena karatunba har bacci yad'auketa..kallansu Abba yayi tareda cewa"d'auketa yazeed kakaita pert d'in haleemah (anty amarya kenan) d'aukar ta yayi yafice sadeeq dake kallan ikon Allah yabi bayansu yayinda iyayenma suka fita akabar me aikin big mom tareda ta hajiya mama suka shiga gyara filin dagar..yanafita memakon yayi pert d'in anty amarya sekawai yayi pert d'insu da,ita yayinda sadeeq kebiyedashi sukashigo perlon yawuce da,ita bedroom d'inshi yakwantar da,ita akan bed kana juyo yafita teda sakawa k'ofar key.. sadeeq yasamu zaune aperlo dominshi bekawo komai aranshiba yanafitowa suka sake fita tareda barin gidan baki d'aya...
A pert d'in hajiya mama mahakan tafaru bayan safnah tafarfad'o wani nannauyan bacci yad'auketa.
Suko tinda suka fita basudawo gidanba se bayan la,asar..sumayya kuwa seda tayi bacci sosai kamun tafarka cikin gajiya da ciwon jiki dabatasan Kona minene ba tashi tayi zaune tanakallan inda take seyanzu tagane ko,inane cikin mmki take fad'ar to miyakawini d'akin yah yazeed Kuma tafad'a tareda mik'ewa tasauko daga Kan bed d'in tana nufar k'ofar fita mird'awa tayi tajita arufe yamutsa kyakkyawar fuskarta tayi tareda komawa tashiga bathroom dan d'auro alwala tayi sallah domin Sam batasan sundawoba tanashiga taji jikinta ba dadi wanka yadace tafarayi kamun alwalar hakako ta yadda da shawarar zuciyarta atake tashiga hadawakanta ruwan d'imi tashiga wankan seda tagasa jikinta sosai kana tayi alwala tafito d'aure da towel d'inshi bakin Mero tazo tashafa tsadaddun mayukanshi haddana gashi kana tafeshi jikinta da turarukanshi kana tazauna tana tinanin yazatayi domin bazata iya mayarda kayan jikintaba Kuma ba hijab d'in dazatayi sallah wayarta tashiga dubawa itama Bata ganiba tsaki tayi tasake zaunawa bakin bed d'in tana tinanin towai wama yakawotanan yarufeta? Mitakeyi anan? Mirufeta kenufi? Hakan taketa yiwa kanta tambayar dabatada amsarta tanacikin tinanin taji ansaka key anabud'e k'ofar..gyara zama tayi ta turobaki gaba tana jiran ganin Waye yarufeta tasaukemai masifa domin Tama manta towel ne kawai ajikinta Kuma begama rufemata cinyaba ma balle wani abun..turo kofar d'akin yayi yashigo tareda meda k'ofar yarufe itako d'agowa tayi cikin tsiwa zatayi magana idansu yasark'e cikinna juna Ido tazaro tareda mik'ewa tsaye tana Jada Baya tareda fad'ar ya-ya-yazeed kundawo? Shiko mayatattun idanuwansa yazuba Mata Yana kallanta tinda daga k'afarta har zuwa fuskarta seda yak'are Mata kallo tsab kana yace to Y'ar daba aike Zan tamba kindawo? Kingama gudun kenan? Yafad'a cikin sweet voice d'inshi Yana nufota...itako girgiza kanta kawai takeyi domin Mata kasa magana.."hummm gaki kinyi gudun kin k'are karshe kindawo hanun Dan,iska se Yaya kenan? Yatambaya tareda karamatsota sosai..itako se mazurai takeyi Tama kasa fad'ar komai domin tarigada tasan yau se buzunta.."ammata seki shirya koyar iskanci agun Dan,iskan daya samo tabo awurin yawon iskanci yafad'a tareda Kara matsota seda takai karshen gini ganin yamatsota sosai har sunajin saukar numfashin juna yasata fara matsar k'walla sabida bawurin guduwa Kuma tagano yanzu laifinta yak'aru tinda yaji abunda tace Masa a CCTV.. k'ara matseta yayi abangon kana yace "hummm Kinga seki nunamun Aina kikaga tabo ajikina tinda kin karemun kallo kema sekikoyi iskancin tayadda Zaki samu naki tabon kema yafad'a tareda k'ara matseta..itako sumayya izuwa yanzu tafara shiga mugun tsoro da kalaman yayan nata domin bema tab'a tsayawa yayi doguwar magana haka ba itadai agabanta Bata tab'ajiba baki tabud'e cikin tsoro zata fara magana taji antoshe matashi dawani abun Ido tabud'e sosai tanason gano minene sedai takasa fahimtar komai domin wani k'amshin dad'i Dani d'and'ano takeji acikin abunda akarufe Mata baki dashi bamata Gama tantancewaba taji anfara Bata wani fitinanne kiss tom to tom cikin zafi zafi..Ido tazaro sosai cikin tashin hankali ganowar datayi bakin yayan nata ne acikin nata bakin Yana kissing d'inta wani irin rawa jikinta keyi gawani matsanancin tsoro dayayi Mata dirar mikiya k'ok'arin k'watar kanta takeyi Amma takasa domin bakaramun riko yayiwa bakintaba..shigo yazeed cikin mugunta yake kissing d'inta dawani irin D'an,iskan salo me shigajikin duk Wanda akeyiwashi lumsassun idanuwansa bud'e tarrrr akan kyakkyawar fuskarta Yana kallon tashin hankali datashiga in one time kissing d'inta yakeyi sosai cikin gwaninta yake sarrafa tongue dinsa cikin bakinta tareda kanainaye mata harshen Yana shafa kwattacce sumar kanta metsawo dasantsi ga lemar ruwan wankan datayi abunseya ahadu dasantsin gashin yabada wani yanayi nadaban..itako sumayya izuwa yanzu tafara kuka yayinda jinin jikinta kahalbawa kamar ze tsiyaye zuciyarta kuwa sedukan Tara,tara takeyi kamar tafasa kirjinta tafito bakinta kuwa wani irin zafi yake Mata domin yanzu hadda d'an cizawa yakeyi domin yasamu horonsa yayi tasiri agareta sund'au tsawon lokaci ahakan kamun yasaketa tareda janye towel din jikinta domin beyi tinanin shine kawai ajikinta ba cikin sauri yasake tareda kauce fuskarshi yanajin gabanshi nawani,irin fad'uwa..yayinda tashin hankalin sumayya yak'ara lunkuwa a 360 tawuntsila akan bed d'in tareda janyo bedsheet tarufe jikinta tareda fashewada kuka..shiko juyawa yayi zefita seda yakai bakin k'ofa kana yatsaya batareda yajuyoba yace seki Gama kukan kafun nadawo kinunamun inda tabo yake ajikina Kuma kishirya domin kallan dakika karemun Nima Sena Rama kiji in akwai dad'i Yana kawainan yafice warsa..itako sumayya kukanta takarawa karfi tana danasanin yimasa Rashin kunya gaya yanzu bakinta duk zafi take Mata kilama yagutsure Mata lips..shiko Yana fita pert d'in hajiya mama yashiga yakira fauza yace taje rad'aukowa sumayya tufafinta takaimata pert d'insu Yana Gama fad'a Mata yayi tafiyarshi..zuwa fauza tayi tad'auka Mata kayan kana taje takai Mata Koda tazo Bata ganta a bedroom d'inba K'arar ruwa kawai taji a bathroom hakan yasaka ta,ajiye Mata kayan tafita batareda takawo komai arantaba tinda taga sumayyar batada lpy..itako sumayya taji motsin anshigo shiyasa Tak'i fitowa atunaninta shine seda taji ansake fita kana tayi saurin fitowa Dan tarufe d'akin duka hartasamu me fiddata tana fitowa taga kayanta akan bed d'auka tayi tasaka cikin sauri tafice daga pert din gaba d'aya...
Hajiya Nene ce tafito cikin shirinta gadukkan alamu fita zatayi Karo tacida Sameer yafito daga pert din hajiya mama kiranshi tayi yanazuwa tace maza yaje pert d'in anty amarya yakira Mata dady..to yace tareda nufar pert d'in anty amarya bayan minti 5 datafiyarshi segaya sundawo shida dady wucewa Sameer yayi gun aikenda hajiya mama tamasa..itako Nene kallo dady tayi kana tace "kiramun yaranka maza dukansu ukkun tafad'a cikin d'aure fuska.."to kowai dady yace tareda zaro wayar shi yadannwa sadeeq kira.. abangarensu kuwa suna zaune duka aperlo suna fira inda sadeeq yadubi Ahmad zefara magana kenan wayarshi tafara rurin neman d'auki d'auka yayi tareda karawa akunne sabida ganin sunan dady nayawo akai"hello dady yafad'a cikin girmamawa.."sadeeq kuzo dukanku kaida Y'an,uwanka gani a perking S. Inajiranku.."okay dady yafad'a tareda yanke wayar yakallesu Yana fad'ar kutashi muje dady na nemanmu.. okay sukace kana sukamik'e tareda barin perlon suka fito tsinka su sukayi dady atsaye yayinda Nene kegefenshi sadeeq yace tofa watarigimar tasamu kenan.."lallaikam cewar Ahmad ahaka suka k'arasa wurin..suna zuwa dady yace Nene kenemanku kallansu Nene tayi d'aya bayan d'aya kana tawuce tashiga mota tana fad'ar kuzo muje hassibiti zaku rakani harkai auta tafad'a tana kallan dady.."to kawai dady yace yayinda suko sukashiga kallan kallo tsakaninsu batareda sunce komaiba suka shiga motar Ahmad ke driving dady agefenshi yayinda sadeeq yazeed da hajiya Nene kebaya ahaka sukabar gidan Basu tsaya ko,inaba sewani asibitin kud'i dake cikin unguwar su anty lele suna shiga Ahmad yayi Perkin tareda fitowa suma duka fitowa sukayi sunajiran fitowar ahijiya Nene.....
Yanzu za,afara asalin wasan ππ½ππ½ππ½ππ½ buga komaiba a INGARMAN NAMIJI ππ½ππ½..ngd sosai da add,ar ku gareni Allah yabar k'auna π€π€π€
Autar alheri βοΈ
27 & 28
__fitowa tayi tana kallan dady kanatace muje tareda yin gaba shiko dady sanin batasan Kan hospital d'inbane yasashi saurin cingabanta yawuceta suko ahakan suke biyeda ita duk indatasaka k'afa anan suke d'aukewa Dan basusan mitake nufi nasakasu yimata rakiyaba Kuma suduka ukkun...dady nazuwa bakin office d'in wani Dr dayaga anrubuta Dr sidi seyatsaya yanajiran hajiya Nene tak'araso yaji yadda za,ayi.."tofa π€ inane zanga bokan? dady yajiyo muryar Nene.."zonan ga office d'inshi yafad'a tareda nuna Mata k'ofar..Aiko Nene takutsakai ciki bakoneman izzini tana fad'ar to kukutsaya anan kujiramu kaiko auta zomuje..shidai dady biye kawai yakeda,ita yana kallan ikon Allah..suma tsayawa sukayi batareda sunce komaiba yazeed shine atsaye jikin wata k'ofar dakewurin yalunshe kyawawan idanuwansa kamar me bacci yayinda sadeeq yasamu wata kujera yazauna Yana Danna tabkekiyar wayarsa shikuwa Ahmad tunda suka shigo yasamu wuri yazauna kusada office d'in Dr Yana tinanin sahibarshi domin tinranar dasukayi rigima da sumayya bek'ara ganintaba...
Da sallamah Nene tashiga office d'in wani natashin saurayine aciki zaune Yana Y'an rubuce2 sa shikadai gadukkan alamu zed'an girmi su yazeed domin ze,iya Kai 36 or 38 years aduniya. d'agowa yayi Jin anshigo Masa office kaitsaye Nene yagani tana shigowa tana mita.."yoni Wannan lukutar hilaniyarce kehad'anida yahudawan,nan haba ayi mutin sekace kurma kunaji ana sallamah Kuna k'inkarb'awa sabida Allah inamafari Ina dalili.."ayya sorry mama banjiki bane shiyasa bissimillah zokizauna Dr yafad'a tareda nunamata kujerar dakegefenshi..zamatayi tanafad'ar "atoo ni inazangane bakajiba Wannan uwar sallamar danake dokawa kedai kawai kace lalacewar tazo gunku kunzama yahudu shikenan tak'arasa zancen tana kallan dady tareda cewa towai kaibazaka zaunabane kake kallonaβ"ayi hak'uri Nene zanzauna Mana yafad'a tareda jawo d'aya kujerar yazauna. Shidai Dr murmushi kawai yayi aranshi yanajinjina Kirman rigimar tsohuwar..
"To rikita jikokina nakawoma adubamin lbyr su domin basada cikakkeyar lpr.."ok badamuwa mama inasuke Kuma Mike damunsu?"suna waje taremukedasu abunda kedamunsu Kuma shinakeso kafad'amun banice Zan fad'amakaba tafad'a tana wulgawa Dr harara.."ok to shikenan badamuwa yanzu suzo nagansu senayi magana dasu naji Mike damunsu.."ah,ah bahakan za,ayiba karka soma gaya musu aibazasu zoba kaide kawai bincike nakeso kamun Akan lpyr mazan takarsu inyima gwari,gwari basasan aure ne Niko zanmusu auren inatsoron akawo yaranutane sukasayin noma yadda yadace balle musamu kyakkyawan iri..shidai dady Duk'e kansa yayi kawai batareda yace komaiba domin jiyake kamar k'asa tatsage yashige ciki..Dr ko bedamuba Dan sunsaba da irin wannan abubuwan..kallan Nene yayi tareda cewa ayya Allah yabasu lpy bara za,adubasu insha Allah za,ad'orasu akan maganin daya dace sabida dawaya hakan nafaruwa awannan lokacin Amma sekiga basasan zuwa hospital sabida girman Kai bakowanne namuji keda irin wannan matsalar Kuma yafad'a ba gani yakeyi za,arenashi Allah kin kyauta mama kinyi abunda yadace yanzu muje kinunamun su se kaisu dakin gwaji ko mama yafad'a tareda mik'ewa tsaye itama Nene tashi tayi tana fad'ar wlh kuwa Dan albarka Ashe kagane.."kaiko wuce muje Dan nasan yanzu zasu kawowa mutane taurin Kai haddai wancan mekamada nunan,rana yanzu zefata yiwa mutane mazurai shiyasa nace dakai zamuzo Kai mahaifinsu tak'arasa zancen tana riko hannun dady shida besamu bakin magana ba kawai biyar bayansu yayi suka fice daga office d'in..
Suna fita Dr yagansu yadda suke tin d'azu hannu yabasu sukagaisa kanayace subiyoshi kallan shi sukayi dansan K'arin bayani ganin basujeba sunabin Dr dakallo yasa Nene kwad'awa dady harara Aiko yagane mitake nufi cikin sanyin jiki yadubesu tareda cewa kuje mana..Jin abunda dady yace yasasu bin bayan Dr d'in..wani room yashiga suna biyedashi abaya room d'in yanada d'an girma domin 4 bed ne aciki kowanne anzagayeshi tayadda Wanda ke Wannan bed d'in bayaganin Wanda ke wancan Kuma kowanne bed zagare yakeda kayan aiki akusadashi hadda na,urori masu kwakwalwa..juyowa yayi yakallesu tareda sakar musu murmushi yanunawa kowannesu d'aya yace bissimillah mana..bamusu ko kowannesu yazauna Yana Danna wayarsa..shiko Dr wani abun yadanna atake wasu Dr's suka shigo su wajan 5 wurin Wannan Dr d'in suka nufa yayi musu bayanin abunda za,ayi Kai su jijina cikin fahimta suna k'arewa samarin kallo gasu kyawawa Masha Allah gakuma K'ira karfafan maza Amma ace basada ingantacciyar lby Allah ya kyauta..rabuwa sukayi inda kowanne mutin biyu suka nufi