Showing 21001 words to 24000 words out of 47553 words
duka bamu yi wayo mun ganta ba . Sannan waye yace Miki tunanin ta ne zai hana Daddy sukuni shi ya faɗa Miki hakan? , Kar ku manta a tension ɗin siyasa fa yake a yanzu! Ahlaan ce me koro duka wannan jawabin wanda kamin Mufeedah tayi wata magana tuni ta juya fuuuuu tana nufar ɓangaren Da Alhaji Bukar Macciɗo yake ”.
*
Ƙwance take a Gwale kamar wacce aka yi mata Kaciya, ko da yake Wannan Abin da Alex keyi sunan sa fyaɗen Dole. Cin mutuncin nasa yayi yawa babu tausayi babu imani . Tayi kuka Aisha har ta gode ALLAH. Shigowar su Kath sam bai sakata ɗagowa ko ta kalle su ba , Cigaba tayi da kukan ta tana rera shi cikin gajiya da ɗashewar murya ”. Gani tayi sun nufo ta suna ƙwance ta tare da Ɗagota . Jiri ne ke ɗiban Aisha tana yin baya wannan yasa Kathrine ɗaukar ta cakkk dama ba wani jiki ne da ita ba ,to abinka ga yarinya ƙarama kamar A'iee. Nufar toilet suka yi da ita suna gasa mata jiki da ruwan ɗumi kana su fito da ita suna Fara Bata tea Wanda yaji Madara don jikin ta ya watsake... Kallon Kath A'ieee tayi tana Maida kanta gyefe tare da kawar da bakin ta tana ƙin amsan tea din.
King Alexander ya umarce mu da muyi miki hakan ,mu ma zamu fi son ki mutu don ba'a taɓa macen da Alex yake rawar ƙafa har ya daga Maki ƙafa bisa Abin da kika yi masa ba kamar ki , So idan kin sha cikin ki ,idan kuma kin ƙi zamu sanar masa , Hukuncin ki sai yafi na baya muni ”.
Kallon su A'iee tayi tana sharɓan Hawaye kana daƙyar ta iya motsa bakin ta tana cewa 😭meya yi saura? Wani izaya zai mun wanda yafi ya rabani da mutunci na a wulaƙanci a gadarance...yanzu mutuwa kawai nake buƙata , kuje ku roƙe sa don Allah yazo ya kashe Ni na huta......!!!
Kee Zaki sha ne ko sai mun miki ɗaure. Idan kuna da ƙarfin mun ɗaure bakwa da karfin da zaku hana shi ya fito daga ciki na don dole . Ai'eee ta furta cikin sanyayyar Muryar ta . Mtswww tsaki Kathrine tayi tana miƙewa tare da ficewa Daga Ɗakin fuuuuuu!
*
Hannu Ahlaan takai tana ƙoƙarin Murɗa handle door ɗin Bedroom ɗin Daddy , Wanda kamar daga sama take jin kalaman sa cikin tamkar sambatu yana cewa “ Da kin san Wani rufin Asiri Halimatu tayi Miki da baki furta wasu malamai masu zafi akan ta ba . Rahima kenan! Ya zakiji idan nace miki Ahlaaan yar ki wacce kika fi so da ƙauna a kaf yaran ki ba ƴaar ki bace Ƴar Halimatu ce Wacce kike kira da kafura, kin san Wani irin rufin asiri kuwa tayi Miki a rayuwa?....... Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun kalmar Da Ahlaaan ta furta kenan a zuciyar ta , Idanunta sunyo waje, Ƙirjinta na bugawa da ƙarfi da ƙarfi . Jiri na dibar ta kamar zata kifa tayi saurin juyawa tana barin Wurin gumi na tsiyayo mata , kan ta da kwanya duka sun tsaya cakkk da Aiki .
A falo ta tadda su Hajiya Rahima , amma sai tayi kokarin danne tashin hankalin ta tana wuce su tare da Shigewa bedroom ɗin ta. Tsintar kan ta tayi da saka ma Ƙofan ta key tana zubewa anan ƙasa tare da Rushewa da kuka tana furta “ Na shiga uku na , Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun , Dama nice ƴar kafurar da Mummy ke magana ? Kaiiii a'a sam hakan ba zai taɓa yiwuwa ba . Hannun ta tasa tana dafe kunnnuwanta biyun tare da cewa “ anya Kunjiya mun dai dai kuwa?😭 Wayyo Ni Ahlaan! Tabbas aƙwao abin da yake sakaye wanda ban san dashi ba haka babu wanda yasan dashi sai Daddy , tayaya Mummy zata Raine Ni a matsayin ƴar ta bayan Ni ba yar ta bace biologically .!
*Kuyi haƙuri nayi Rashin lafiya ne kwana biyu kuka jini shiru da update 😀 amma inshallah mun dawo 💃🏻✍🏻 za'a cigaba da ganin posting kullum in Allah ya yarda”. Ban yarda wani ko wata su karanta mun littafin zaki ba tare da sun biyani hakƙina ba , ga Masu buƙatar biyan kuɗin littafin su Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 WhatsApp only#Mamanteddy*
*🕊️ZAKI🕊️*
*Don Allah littafin nan na masu Aure ne ,idan kin san baki da Aure don girman ALLAH kar ki karanta na gode!*
*Ga masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 zaku iya subscribing channel ɗina akan YouTube naku mai suna Maman teddy .*
14
~Bonus~
Ta yaya hakan ya faru? Ta furta tana ƙara fashewa da kuka mai ban tausayi da taɓa zuciya . Ko wani ɗan Adam yana tafiya ne da ƙaddaran sa , Ni ma Wannan Itace tawa ƙaddarar, Hannunta tasa tana share hawayen fuskar ta kana tace“ ki cigaba da Rayuwar ki Ahlaan , Kar wani dalili yasaa ki ki dakata daga Aikin ki na ganin bayan Wannan azzalumin Mutumin Alex . Miƙewa tayi tana nufar toilet tare da Wanke fuskar ta tana Ɗauro alwala tana isowa tare da shimfiɗa praying mat tana Fara nafila kana ta ɗauki laptop 💻 ɗin ta tana mai cigaba da bincike akan Alexander.
*
Wani irin duba yayi mawa Katherine a wulaƙance cike da baƙar miskilancin sa ya furta “ Okay kin kasa sata taci Abinci? Nazo kenan Ni na bata taci da hannuna? . Sorry Sir . Kath ta furta jikin ta na ɓari kar³ . Miƙewa Alexander yayi yana mai cigaba da cewa “ Dole ta ci abinci tasha magani cox tafiyar gobe tare zamu yi yana maganar tare da ficewa daga Resting room ɗin nasa yana nufar ɓangaren da aka banƙare masa A'ieee sai kace wata ban ƙararriyar dabba ba mutum ba😱”.
Ai'ee kam data duƙufa tana kuka tamkar ranta zai fita idanunta na a ƙasa , ba tare da ta ɗago ba wannan Sanyayyar ƙamshin nasa Wanda take gudu ta jiyo ya shigar mata hanci tana shaƙar shi lokaci guda. Zumbur tayi tana dagowa tare da kallon inda King Alex yake tahowa cikin zatin sa na tsayayyen namiji . Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iuna wayyo na shiga uku na ya dawo zai kashe Ni wayyo Mama Abu kizo zai kashe Ni Jini na zai ƙare....Tana maganar tana fashewa da ihu tare da yin baya tana maƙalewa jikin bango .
Kallon su duka yayi dadiron nasa kana ya hurga lulun idanunsa ga Hannatu Wacce duk ciki itace Take jin Hausa ba laifi don ita Ibra ce , Magana yayi mata wanda A'ieee bata iya jiyo komai , ita dai gani tayi Hannatu ta iso inda take tana Ƙanƙa ce ido cike da maxurai tana cewa “ Keee natsu da ALLAH ”. Idan kuma kin ƙiiii to zaki fuskanci hukuncin da yafi na baya ina faɗa Miki , Shawara komai King Alex zai baki umarni kiyi gaggawar aikata shi , don Shine zaki bar nan wurin Da Wuri ba tare da kin ɓata ma kan ki lokaci ba .
Ɗaga girar ta Hannatu tayi kana tace “ Fatan kin fahimce Ni , Wannan shawara ce gareki, Sannan ban da Shashanci na ƴar ƙauye waya taɓa faɗa Miki daga Namiji ya ciki sai mutuwa ,shashasha! Ta furta tana yin baya tare da dan risinawa tana sanar masa da ta cika aikinta”.
Kallon inda Ai'ee take yayi yana takawa zuwa inda take wanda a wannan lokacin sam bata gudu ba , sai dai ta gagara dakatar da Hawayen dake zuba daga idanunta ”.
You're so sweet...ya furta yana kai hannunsa tare da Ɗaura Yatsunsa saman laɓɓanta ,yana wani murzasu cikin nuna shauƙin sa a bayyane . Kallon ƙasa² yayi mata yana lasar laɓɓansa tuno da irin daɗin da ya ƙwasa daga durinta,wannan yasa shi kai hannun sa babu Tsoron Allah ko da yake kafuri wani tsoron Allah yana shafa ƙasar durinta, inda Ai'ee taji ya fama mata wani irin fami don yayi ratata da wurin,banda azaba babu abun da yake mata ...Shafa mata yake yi yana lumshe idanunsa wanda jin yana ƙoƙarin luma ƴar yatsarsa yasa Ai'ee rufe ido da Sauri tana furta “ Assshhh wayyo zafi na shiga uku! . Ɗagowa yayi yana kallon idanunta a duk da Hausar tayi masa tsawo kuma yazo masa lokacin guda wanda bai fahimta ba ,amma a yanayin fuskar ta ya fahimci mene take nufi wannan yasa shi Cikin Ƙasa da Murya ya furta “ Sorry My sweet baby 🙀. Saurin kallon Hannatu Kathrine tayi inda mamaki yayi kaman zai kashe ta a wurin , Sweet baby ya kira Wannan gajar da aka kawo masa a jiya? . Dole mu salwantar da Rayuwar wannan yarinyar, Nice dole zai saka na tsaftace ta , Zan yi ƙoƙarin ganin na kashe virgina ɗin da yake jin daɗi a yau , har King ne Zai kira wata mace da baby, tsakanin sa da mace ya ci durinta kaman baiwa wannan shine .
Wani irin daɗi ne yaji haka ,har zaice tafiyar da zuwa Thailand da wannan bamagujiyar ƴar ƙauyen zai yi?”.
Muryar sa ne ya katse su inda yake shafa kuncin A'ieee yana fiddo da yatsar sa dake gogar durinta . Sorry dear , muje a tsaftace miki jikin ki....Meye sunan ki? Ya yi maganar cikin gurɓatacciyar harshen sa na Hausa . Cikin danne tsanar sa da ƙiyayyar sa a galabaice ta furta “ Ai'eee!
Wow Ai'eee, kallon Hannatu yayi yana furta “ meye cikakken sunan?”.
Aisha ”. Hannatu ta furta tana ɗan yin ƙasa da kanta na girmamawa ga Boss ɗin nasu . Ohhh Wow! That's very nice name ”. Aysha! Ya furta yana kallon kyaƙyƙyawar fuskar Ai'eee. Kamata Kathrine tayi tana nufar privacy da ita yayin da Abin kamar Almara su dai sun ga Alexander ne yabi bayan su wannan yasa Duk abinda da Katherine taso yi ya watse a lokaci guda .
Wurin shiga Ruwan Ɗumi ne Ai'ee ta kasa don saka ihu tayi tana rintse idon ta. Cikin Muryar nan nasa na gadara da baƙar miskilanci ya furta “ Kath ya yanayin ruwan yake . Normal sir ”.
Gyaɗa kai yayi yana isowa inda suke kana yakai hannun sa yana yaye towel ɗin da Katherine ta rufe jikin Ai'eee, kallon Kathrine yayi yana mata magana ta harshen nasara , da cewa “ Kiyi mata bayani ko munje Thailand yanda take tsaye a haka babu komai jikin ta haka nake son rinƙa ganin ta a kullum don tasan aikinta🙀😢........ Hummmmm Wannan Wani irin mutum ne ? Shi iskancin nasa yafi na kowa ma, ita🍌ko la'asar m batayi kullum a ci Gindi kawai 🧐 hummm mu haɗu a page 15 don jin yazata kaya . Wannan page bonus ne zamu iya posting nashi a ko ina....Sai dai kar mu manta cigaban labarin na kuɗi ne ₦500 regular group Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932
Anty Ayshatou Mamanteddy.
*🕊️ZAKI🕊️*
*Don Allah littafin nan na masu Aure ne ,idan kin san baki da Aure don girman ALLAH kar ki karanta na gode!*
*Ga masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 zaku iya subscribing channel ɗina akan YouTube naku mai suna Maman teddy .*
*
Katherine ne ta gyaɗa kai sannan cike da girmamawa irin tasu tamkar wacce zata yi masa sujjada ta furta “ An gama King” . Ita kuwa A'ie sam bata fahimtar mene suke faɗi sakamakon jin harshen su da take yi cikin yaren nasara , Wannan yasa ta bin su da kallo malau malau don zazzaɓi ne taji yana kamata lokaci guda tare da ganin jiri .
Jin Kathrine tayi tana Rufe mata jikin ta tare da tsane Ruwan jikin ta cikin gurɓatacciyar Hausar ta tana furta “ fito taka A hankali muje kinji Aisha”.
Ƙara kallonta King Alex yayi don jin sunan Aishan yasa shi ƙara Riƙe Sunan A ƙwaƙwalwarsa . A zuciyarsa yana faɗin “ Sunan Ta aƙwai daɗi , na taɓa Kasuwanci da mai sunan Amma ita balarabiyar Oman ce. Hutawa yayi yana kallon Wani wagagegen Glasss dake Privacyn wanda ke hasko masu komai na Wurin , A hankali naga Kathrine ta kamo A'iee suna ficewa daga Toilet ɗin .
A wani irin ƙayatacccen Ɗaki na Alfarma naga ta zaunar da Ai'eee, inda Ai'eee sam bata fahimtar komai , Amma har a lokacin komai na Abinci sun bata taƙi cin sa , Wannan yasa Kathrine don dole haƙura tana shiryata cikin Wata shiga na Doguwar Riga irin Wadda taga Musulmai na sakawa , Don sam bata yi mata ban Zar shiga ba . Har mayafi ta saka mata , Tare Da Wani takalmi mara tudu cover mai buɗe daga Sama .
Haka ta zauna tana bin duk wata gaɓa na jikinta da Turare nan take Bama A'ieee ba Wurin kaɗai haka ya ɗauki wani irin Sanyayyar ƙamshi mai ƙwayar da hankali da saka zuciya natsuwa koda babu.
Hummmm” Jan Numfashi Kath tayi tana kallon A'ieee kana tace “ Kin san me nake so dake yanzu? ”. Girgiza kai A'ieee tayi a hankali tana zuba ma Kathrine idanunta Wanda suke a kumbure Saboda tsaban kuka , Please ki mun magana kina jina kina kuma fahimtar me nake faɗa Miki?”. Gyaɗa mata kai A'ieee tayi tare da cewa“ Eh cikin dasushshiyar murya ”. Ki shirya a ko wani lokaci daga yau zuwa gobe zaku wuce Thailand, idan king Alexander ya tambayeki kin ci Abinci ?, Ki ce masa Eh kin ci , idan kuma ba haka ba to tabbas zaki sakani da kan ki cikin fushinsa , domin anan kuwa baki da maceci sai shi. Wani irin wulaƙantaccen kallo A'iee ta watsa ma Kathrine mai nuni da tsana da kuma ƙyama tana yin shiru ba tare da tace da Kath komai ba , a haka ta fice tana bar mata Ɗakin ”.
*
A ƙauye kuwa Tuni aka banxama nemo malam Ilu inda aka yi nasarar damƙar sa a wurin tantirancin sa . Nan take a kamo sa Ixuwa Gurin mai Gari ”. A taƙaice A wannan Rana malam Ilu ya yaba ma aya zaƙi domin kuwa mama Abu cewa tayi Ita ta haƙura da Auren sa Kuma duk inda ƴar ta take ya nemo mata ya dawo mata da ita . Nan kuwa kowa na Wurin yayi na'am da Wannan batun na mama Abu , inda da yawa ake ma Ilu Allah wadai tare da zagin sa da tsine masa . Mai gari ne da wasu jama'ar suka ce bai kamata a bar Ilu haka ba ya kamata a hukuntasa dai dai da Abin da Ya aikata Kamin ya dawo da A'ieee wannan Ƙauye . Nan take Mai gari yasa aka kira manyan barada babu girma bare mutuntawa suka sa a ƙwantar da Ilu ana cire masa Riga tare da Fara dukan gadon bayan sa da Wani irin murtikeken bulala wanda aka yi maka biyu sai ka suma anan ,ko kuma kayi fitsarin wuya , a
*🕊️ZAKI🕊️*
*Don Allah littafin nan na masu Aure ne ,idan kin san baki da Aure don girman ALLAH kar ki karanta na gode!*
*19~20*
*Ga masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 zaku iya subscribing channel ɗina akan YouTube naku mai suna Maman teddy .*
*Don Allah kuyi haƙuri na jin Update na zaki shiru ,hakan ya faru ne sakamakon rashin lafiya da nayi, ina ƙara baku haƙuri Please🙏🏻*
*
Tuni ƙauyen ya ɗauka bisa ga maganganun abin dake faruwa akan Ilu, nan take kaji babu mutum ɗaya mai faɗar Alherin sa sai sharri tare da faɗin irin baƙar izayar da yake mawa matar nasa Abu, Gulma da ƙananun maganganu sosai suka ƙazanta musamman ga matan gida , Kowa na topa albarkacin bakin sa ,tare da jin Tausayin Mama Abu .
Ɓangaren mai Gari kuwa tuni ya umarci da Mama Abu ta nufi garin su don sanar da halin da ake ciki , Don sai da Ilu ya gwagwatu da duka ne sannan Aka tambaye shi ina Yakai A'iee? , Topah anan ake yin ta , domin kuwa Babu amsa don bai sani ba , shidai komai ya faru masa a make babu mutum ɗaya daya sani, abin da yake fadi aikatau suka tafi da ita ,kuma ban san su ba . Wannan ya daga hankalin mai Gari matuƙa , inda shine ya ce da Mama Abu ta yi gaggawar nufar Danginta wato iyayen A'iee don a sanar masu da halin da ake ciki , Shi kuma Ilu sam mai Gari da Sauran jama'ar sa sun hana sakin sa a wannan rana , Kowa na masa tofin allah tsine ”.
*
Gidan Gona ne ƙayatacce na kuma musamman wanda aka tanadar don hutawa, wanda ba kowa ne mamallakin wannan ba face Fahad Macciɗo, Yaro mai ji da isa da fata ga kuma giyar mulki uwa uba kuɗi da ƙarfin tarin Dukiya ”. Abin ka ga fulani ƙyaƙyƙyawa ne na ƙwarai wanda hakan yasa ka yake rashin jin sa ta hanyar holewar sa da Ƴammatan sa , Duk da mahaifin nasa yana neman takarar shugaban ƙasa amma hakan bai saka Fahad kin tsuwa koda na Siyasa ba .
Rintse mayaudaran idanunsa yayi yana buɗewa tare da kallon Budurwar sa Huwaila dake gyefen sa hannun su sarƙafe , hummmm Jan iska yayi yana cewa “ Shureim wallahi kar kayi mamaki da gaske Wannan dai matashin ne king Alex ya zo har cikin gidan mu , Ni takanmanman me ya kawo sa ban sani ba , ban kuma fahimta ba . Tabbas naga rashin mutuncin da ake faɗa nasa , Nagani da idanuna. Kallon sa Shureim yayi yana Gyara gilashin idanunsa kana yace “ Na yarda da kai Fahad,ai a halin yanzu kowa zaka iya gani a cikin gidan ku ,amma zuwan King Alexander da ɗaurewar kai ƙwarai....To ko dai Daddy ya kirasa ne ya nemesa don ya samu