Showing 27001 words to 30000 words out of 47553 words

Chapter 10 - ZAKI BOOK COMPLETE BY MAMAN TEDDY.txt

04 Jan 2025

3239

Tare da Risinawa yana hugging ɗin ta , Sam A'ieee bata jiyo mai suke cewa “ Gashi ba Hausa suke yi ba , sannan kuma magana can ƙasa tamkar masu raɗa, Ita dai A'ieee mamaki take yi ganini har a lokacin Fuskar Wannan mata babu Fara'a yana nan inda yake ”. Kusan mintuna goma suna a haka , kamin Taga Alexander ya miƙe yana tahowa inda A'ieee take hannun ta ya kama yana ƙoƙarin haurawa up stairs Muryar Mahaifiyar nasa ya dakatar dashi .....Alex!
Cak! Ya tsaya , yana juyowa tare da kallon ta , Wacece Ni a gare ka? My biological mother ”. Ya bata amsa tare da kallon Fuskar ta yana mai ƙaguwa da son jin mene zata ce”. Ba akan wannan yarinya ka fara lalata a cikin gida na ba ,duk idan ka taho Thailand, ban kuma taɓa maka magana ba. wannan shine karo na farko da zan faɗa maka bana Son wannan Ɗabi'un naka, kuma wannan yarinya ce ƙarama iyayen ta a yanzu basa cikin kwanciyar hankalin su ga rashin ta , Ban yarda Ka ƙara cin zarafin ta ba na ƴa mace! Tana faɗin haka tayi shiru tana cigaba da karatun Alqur'anin ta ”.
Mum” ya furta Muryar sa na rawa da kyarma a haɗe ”. Ban fahimta ba , ya furta yana mai kafe Mahaifiyar nasa da ido irin na yaran da basu san tarbiyya ba. Hummmm wannan ba matar ka bace,ban amince ka kara abin da kayi ba , ka mai data ga iyayen ta .
Turus Alexander yayi kana a lokaci daya ya furta “ Ok idan kuma na Aure ta fa? 🙀 Cikin sauri Ta ɗago kana tace “ A'a babu Aure tsakanin Arne mara Addini da Musulma wannan yarinyar musulma ce . No mum , wannan ba haka bane , Nayi Miki biyayya zan Aure ta , saboda Mum ita din ta da ban ce , ban taɓa jin mace mai daɗi kamar ta ba , Ba zan iya rabuwa da ita ba ”. Auren ta zan yi ....yana furta haka ya kama hannun A'ieee a fusace yana kokarin ficewa da ita daga Falon baki daya. Don yaji ma kwana a gidan ba zai yi ba sai burinshi ya cika na auren A'ieee! Da ido mahaifiyar nasa ke bin sa da kallo , Wasu irin Ƙwallah na zubo mata . Alex kam bai tsaya ko ina ba sai a mota ya wurga A'ieee yana shigewa . Bin sa da kallo A'ieesha ke yi , jikin ta na Rawa duk da bata san me suka cewa ba ,amma tabbas ta fahimci ran Alex ya ɓaci . Kallon fuskar ta yayi yana dan murmushi kana yace “ Wannan matar itace Mahaifiya ta , ina kiranta da Mum Juliana.............”
#Mamanteddy08081202932. Paid book ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank.


*ZAKI*


26-27


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


_________________________


Shiru A'iee tayi tana kasa magana da jin kalaman sa , Mahaifiyar sa musulmace amma kuma shi sam bai kama da Wanda yasan musulunci ba ”. Ganin yanda ta faɗa duniyar tunani yasa shi matsawa da fuskar sa yana haɗa bakin shi da nata tare da fara kissing, cikin sauri Ta fara yunƙurin ƙwacewa amma ta kasa , duk da kuwa tana tunano da gargaɗin da Katherine tayi mata ,akan Ban da yi masa tirjiya akan komai ya buƙata daga gareta ”. Kusan mintuna uku yana tsotsan laɓɓanta kana ya zare bakin sa yana mai lasar labɓansa tare da cewa “ Tunanin mene kike yi? ”. Gaba ɗaya ta gama diriricewa ,sam ta manta mene ma zata ce masa , kawai sai ta furta “ Kai Musulmi ne kake irin wannan Abubuwan da duk mai yin su ALLAH ba zai yafe masa ba , Wuta itace zata ƙonasa”. Bin ta da kallo yayi mai dauke da ma'anoni kana ya ce “ Really , Hummmm...ni ba musulmi bane I'm christian . Dammmm...ƙirjin A'ieee ya buga mata da ƙarfi kanta na sarawa , naga wancen matan fa Ƙur'ani maganar Allah take karantawa tayaya haka?”. Come on baby . Ya furta yana jawota jikin sa yana mai kai hancinsa tare da shaƙar ƙamshin jikin ta yana yamutsa gashin kan ta da Yasha Gyara a wurin Kathrine ya sauko har gadon baya . Mance da maganar Mum Juliana ita din tana Addinin Musulunci amma ba'a ciki aka haife ta ba . Tun da na girma bata taɓa ce mun nayi wani abu ba , hasali ko magana da kyar take yi mun tun da taso na bar Addinina na dawo inda take naƙi, wannan shine karo na farko da tace “ Bata yarda na cigaba da Sex da dukkan wata mu'amala dake ba sai idan na Aure ki , So daga nan Church zamu wuce A gabatar da Auren nan , Idan kina buƙatar ayi na Addninin ku zan iya kiran Wasu sa na sani musulmai sai suyi irin naku ”. Ƙarya kake yi , Wallahi ba zan Aure ka ba , Wayyo na shiga uku! A'ieee ta furta kalmar tana kwatar jikin ta daga na Alexander tare da fashewa da kuka mai tada hankalin duk kan mai sauraro .
Duk haukar da take yi Alex bai furta mata komai ba ,har suka isa inda yace da securityn sa ya kai su . Babban Church ne suka isa 🙀 inda A'ieee Sam bata fahimtar ina ne ma, A tunanin ta wani gidan ne. Fastocin su ta gani mata da maza suna jiran isowar su , inda Alexander na riƙe da ita suka tsaya a gaban babba daga cikin su . Sam ta rasa fahimtar Meye wannan , Don Bata jin me suke cewa , har aka daura aure aka gama🤔 . Rungume ta Alexander yayi ,kana ya sauke ajiyar zuciya tare da cewa “ Ban taɓa tunanin aure a wannan lokacin ba ,gashi a yanzu har kin zama matata, ki saki jikin ........kamin ya ƙare maganar shi dai ganin A'ieee yayi tayi ƙasa zata sulale numfashin ta na Ɗaukewa ”.
Cikin zafin nama ya taro ta yana Rungume ta tare da Ɗaukar ta cakk yana ficewa da ita daga Wurin....tirƙashi ai kam dole Ai'ee ta zube nan wurin , An taɓa haka kuwa? . Wai meke shirin faruwa ne a wannan littafi na zaki🧐😂 ku dai ku cigaba da biyo alƙalamin mamanteddy”. Short page💃🏻 .




*ZAKI*


28-29


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


_________________________


Zaune Ahlaan take kusa da Hajiya Rahima ,wanda ta rasa ta ina zata fara bata labarin Halimatu da kuma Alhaji Bukar Macciɗo ”. Jin shirun yayi yawa ne ya saka Ahlaan ƙara gyara zama tare da kiran sunan Hajiya Rahima “ Mom Ke nake Saurare ”. Humm Ƴar Dariya Mom Rahima tayi kana Tace “ Allah dai yasa Ba halin ƴan jarida zaki mun ba?”. Hahaha haba Mommy kawai dai ina san sanin labarin ne , Don ina mamakin yanda Har yanzu Daddy da Soyayyar wannan matar a ransa ,sannan a duk lokacin da kika Aibatata fuskar sa ta sauya wa Ixuwa Damuwa , shine nake son sanin wacece ita? Please Mommy idan kuma hakan ba zaki so na sani ba , Ba komai , Na sam sanin dama ba dole bane sai nayi ”. A'a Ahlaan Dole ne , Saboda Dole na Faɗa Miki Ko don kar mu bar baya da Ƙura ”. Ɗan kafe Mom Rahima tayi da ido , kana tace “ Wani irin baya da Ƙura Momy? ”. Hummmm numfasawa Hajiya Rahima tayi kana tace “ Saboda ba kune kaɗai Ƴaƴan Alhaji Bukar ba , Tabbas yana da Ɗa da Halimatu . Daaaamnn Ƙirjin Ahlaan ya buga , Mommy ɓata lokacin nan duka na meye? Duk da na fahimci Labarin mai tsayi ne Ƙwayar, kina nufin muna na da wani Ɗan Uwa kenan? . Cikin sauri Hajiya Rahima ta katse ta tare da cewa “ A'a sammmm sammmm , Ku ba zaku taɓa haɗa zuri'a da Arna ba . Turusssss Ahlaan tayi sai kuma ta muskuta cike da basarwa ta ƴan jarida tana miƙewa tare da cewa “ Bara n ɗauko mana lemu da ruwa domin labarin Nan sai ana yi ana jiƙa maƙoshi.......” muskutawa Ahlaan tayi ba tare da ta jira jin mene Hajiya Rahima zata ce ba , tana nufar Side ɗin da Fridge yake , ita kam Hajiya Rahima shiru tayi tana Tunanin Abubuwa da Yawa da suka faru shekara Ashirin da ɗoriya da ta wuce ......!
💃🏻
Dawowan Ahlaan yasa ta numfasawa tana ɗaukar Ruwan roban tare da zubawa cup tana kaiwa bakin ta . Hummmm Ahlaan Kamar yadda kika sani Mahaifin ku ɗan Asalin Nigeria ƙarƙashin jihar katsina . Inda ya fito daga nagartaccen family wato familyn Malam Umaru macciɗo. Tabbas dangi ne dangin yawa kuma masu ilimi na Addini dana Zamani . Ni kuma ƴar ƙanwar mahaifiyar sa ce , inda Auren mu ya kasance aure ne na gida Na zumunci........!




*ZAKI*


30-31


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy 08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


_________________________


Gidan su gida ne da tabbas suka tara dukiya ,wanda za'ace da ana gadon Arziƙi to da nace daga Mahaifin su suka gada . Kasantuwar gidan Ƴan kasuwa ne yasa ka shima mahaifin ki Shiga Sana'a ta kasuwanci, a haka ya kuma Tsunduma Siyasa ya fara daga kansila a haka haka Har ALLAH ya daukaka shi , A wannan lokacin Yana da Aure na , amma na dauki wasu shekaru ban samu haihuwa ba . A hanyar Kasuwancin sa ne ALLAH ya haɗa sa da Halimatu wacce asalin ta ba musulma bace , Wannan shine mafarin labarin.........“ Mummm Sorry please,Ina zuwa Daddy na mun kiran Gaggawa ”. Muryar Ahlaan ya katse Na Hajiya Rahima wacce ta fara shirin zurfafawa wurin bata taƙaitaccen labarin su.
Miƙewa tayi tana faɗin mummy Bara na shiga daga ciki . Ok . Hajiya umma ta furta tare da bin bayan Ahlaan da kallo har ta shige ”.
8:30pm.
A hankali A'ieee ke ware idanunta da suka yi mata nauyi, Ganin ta tayi a sabon wata duniyar da tafi kama mata da mafarki . Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun ta furta tana ƙara Mutsike idanunta , wanda bata yi zato ba taji Muryar Sir Alexander dake riƙe da hannun ta wanda Ita sam bata lura ba ma , Yana furta “ Wannan Wacce kalma ce Babe”. Cike da tsoro tare da tunano da Abubuwan da suka faru a lokaci daya tayi saurin jah baya tana fara tsiyayar hawaye tare da cewa “ Wayyo ni , Don Allah ka faɗa mun mafarki nake yi yanzu na farka baka Aure Ni ba, Wallahi na tsaneka mugu ne kai , addu'a ta a kullum shine na mutu da zama a hannun ka ,ko kuma Allah ya kawo mun sanadiyar ƙuɓuta daga Hannunka........maganganun nata yayi masa tsawo gasu zubosu kawai take yi babu numfasawa , Wannan yasa shi kasa fahimtar wasu daga cin maganar nata . Gani tayi cikin ƙwantar da murya yana cewa “ Come on baby ki daina ɗaga hankalin ki baki da lapiya yanzu.......Ka faɗa mun baka Aure Ni ba?”. Kallon ta Alexander yayi ya dauka zata fi kowa farin ciki kamar sa Alex ya Aure ta ,wacce ko a mafarki aka ce masa zai ƙaryata ,irin Ta Sai dai a masu aikin sa ko Kuma yayi lalatar sa ya bar su nan ,amma da mamaki kuka take yi wai ya faɗa mata bai Aure ta ba . Baki so na kasance a mijin ki kenan? . Rintse ido A'ieee tayi tana buɗe wa, wanda kamin tayi magana ne taji ya kuma cewa “ Taho muje kiyi brush kici Abinci , sai mu kwanta , Wannan dare ina so ya zama mana first night wato daren Farkon mu na Aure ”.
Kallon sa tayi tana fashewa da Kuka mai ban tausayi kana tace “ Shi kenan da gaske ne , Wayyo Umma na , Bin jikin ta tayi da kallo ganin har an musanya mata kayan jikin ta zuwa wata doguwar riga Ta shan iska iya cinya ,har bra ɗin ta an cire . Babu komai jikin ta sai wannan riga . Ina kaya na😭waya cire mun? Ta furta tana mai ƙara fashewa da kuka da kuka tana ƙara matsawa gyefe . Shiiiitt sorry yayi maganan a miskilance cikin ɗan mulkin sa yana mai cigaba da cewa “ Ba kowa ya cire Miki kayan ba ,kin san yanzu ke matata ce , babu mai ikon ganin jikin ki sai Ni , nine da kaina na cire Miki na sauya wasu 🙀.
Tirƙashi kun ga Wani irin Aure kuwa?😹dole Ai'ee ta dingi tsala ihu ba ƙaƙƙautawa ”. Humm ku cigaba da biyo Alƙalamin maman teddy 💃🏻






*ZAKI*


32-33


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


_________________________


Gani tayi Sir Alexander ya Ɗaure tare da Sauyawa tamkar bashi bane yake Aikin rarrashin ta yanzu , Ya koma mata wannan Mutumin da ta sani a baya ”. Cike da Miskilalliyar Muryar sa cikin gadara ya furta “ Zaki bi Umarnin duk abin da nace Miki ko kuwa Sai na saka An hukunta mun ke Kaman da baya ?”. Rintse ido A'ieee tayi a lokaci daya tana tunano da Irin azabtuwar da tasha a hannun Alexander,da yanda ya sanya aka Ɗaɗɗaureta babu ƙaƙƙautawa kukan ta banza ,don tun tana iya kukan har ta gaji ta daina ”. Shiru Tayi tana mai cigaba da sharɓar hawaye tare da kai gwiwowin ta ƙasa tana haɗe hannayen ta alamun magiya da yayi haƙuri ya rabu da ita ”. Gani tayi ya Ɗaga Wayar sa tare da mannawa a kunne yana canja harshe don ita sam bata jin mene yake cewa “ Shikam Magana ce aka kawo masa akan Ƴar Jaridar da take tsaka da bin cike a kan sa babu ƙaƙƙautawa wato Ahlaaan Bukar Macciɗo ”. Wata Dariya Alexander yayi kana yace “ uhmmm ku rabu da ita ,zata yi ta daina, Har ya sauke Wayar tasa sai kuma ya ƙara karata a kunne yana cewa “ Ku tura mun hoton ta , kana ya sauke Wayar tasa, yana miƙa tare da takawa zuwa inda A'ieee take ”. Kallon ta yayi yana kafe ta da idanun sa , tabbas shima jin abun yake tamkar bashi ba , Ya za'a yi daga Kawo maasa yarinya Ya gama lalatar sa da ita ya miƙa ma Abokansa saura amma ace wai a yanzu ya Aure ta? .
Kallon ta yayi tare da ƙare mawa duka ilahirin jikin ta kallo ,nan take Wani Abu ya tsarga masa tun daga kaaa har tafin ƙafarsa . Sha'awar ta yaji yana motsa sa ta ko ina wannan yasa shi Saurin matsawa gareta Tare Da jawota jikin sa yana fara yamutsa ta tare da sumbatar ko ina nata , Yana mammatsata tare da Jan wani irin numfashi yana saukewa da Sauri da Sauri ”. Rintse ido A'ieee tayi tana..... Wannan Wani irin mara imani ne , kullum kaman bunsuru ko Abinci ban taɓa ganin ya ci ba , sai dai Aikin Son lalata sam baya gajiya ”. Kamin ta farga tuni taji yayi ƙasa da rigar jikin ta yana cigaba da shafa bayan ta cikin wani irin salo hannayen sa na bisa kan Nonuwanta yana matsa su cike da Salon sa tamkar mai yi masu tausa ”. Ƙasa motsi tayi sai jikin ta da ya dau rawa kar kar kar , domin kuwa wasu Al'amuran nasa Tsoro yake bata .
Gani tayi ya Saka duka hannayen sa yana jawota jikin sa tare da rungume ta yana ida sauke Rigar jikin nata ya zama tana tsaye kamar yanda yake so wato babu komai jikin ta yana ganin albarkatun ta wanda suke ƙara kiɗimasa... Hannunsa yasa yana shafa bayan ta zuwa ƙasan mazaunanta ,yana ƙara danna taffansa ta hanyar Ware ƙafarta yana shigar da yatsar sa Ixuwa Virgina Ɗin ta . Daga yatsar sa yaji ni'ima ta ko ina nata , Wannan yasa shi lumshe ido yana lasar pink lips ɗin shi . A hankali yayi ƙasa da kansa yana kai harshen sa Wurin tare da ƙara buɗata yana zura Baƙin sa tare da tsotsa yana kissing a haɗe ”.
Hawaye ne ke bin saman kuncinta ga wani tsananin tsanar Alexander da take ji yana kamata ta ko ina , takaici ji take tamkar ta shaƙe shi ya mace idan da zata iya hakan to da tuni ta yi shi ”. Ƙasa taji yana yowa da ita tare da ƙara shigar da Harshen sa ciki yana Kama ƴar tsakarta....................!
Good morning ☀️
Mu tare a next page💃🏻#Short page😹


*ZAKI*


34-35


Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


_________________________


Wani irin tsutsuuuuu kawai take ji nasa yana tsotsan Durin ta tamkar Wanda ya samu Sweat. Rintse ido tayi tana mai tunanin Tun da take bata taɓa tunanin cewa Rayuwar ta zai kasance a hakan ba . Tana Tunani tare da tunanin Musababbin Haɗuwar ta da Wannan mugun Arnan wanda bai san ALLAH ba. Tana Wannan tunanin ne taji Ya Ɗaga ta cak yana hayewa da ita Wani irin ƙasaitaccen Gado na musamman wanda kace ba Duniyar kake ba . A wannan lokacin ne A'ieee ta fara yunƙurin ture sa tana dakatar dashi amma kuma duk a banza ,domin Gaba Ɗaya 🍌ta gama miƙewa tare da cikowa da Ruwa burin sa ya juye a cikin kogon zuman daɗin ta ”. I start to feel it....ohhh baby ...I love it.....uhhhhhh I love you dear ....yana Maganan cikin gushewar hayyaci yana Wani irin ligwigwitar nononta tare da matso su yana karkaɗawa tare da Kwantar da kansa bisa Kansu yana jin ɗumin su . Danna 🍌 ta yake yi yana shafa ta ta hanyar daurawa bisa Virgina ɗin ta ba tare da ya shiga daga ciki ba yana Wani irin sauke numfashi da Sauri da Sauri kai da gani kasan a buƙace yake ”.
Yanda ya sakar mata dukkan nauyin sa yasa taji jikinta tamkar an ɗaure ta ko daga hannun ta takasa . Hawaye ne kurum ke bin Fuskar ta wanda yake tsiyaya daga idanunta ”. Tana jin sa yake Goga mata Tare Da saita Sandar girman sa ciki yana zurata a lokaci ɗaya ya ja ajiyar zuciya mai ƙarfi tare da Sauke numfashi yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login