Showing 15001 words to 18000 words out of 135734 words

Chapter 6 - GARGADAN SO Book Complete Document by M. Shakur .txt

M Shakur   

23 Nov 2024

17476

they’re not even allowed suzo ta premises na estate namu, just relax and stop thinking about that babu abinda zai kara samin Noor” ta shiga chat nata da Hajiya Daraja tabude hotunan yammata ne kusan goma, dasauri tamikamai wayan tace “gashi ka kalla kaga” yatsine fuska yayi ashagwabe yace “just show me Mommy” dasauri tace “okay okay” ta shiga dannawa tana nunamai, yammata ne lafiyayyu hadaddun gaske yana kallo duk yanda sukekai ga kyau but ko irin yanuna kosawa ko wani abu ya burgeshi dasu baiyiba cus yaga wanda suka fisu ma, some of them models ne, wasu kuma all this Abuja big girls, harta gama nunamai all the pictures bai zababa Mommy tace “baka zaba ba? Anyi examining nasu basuda wani matsala ko tabo ajiki perfect like dinka, matan dazaka huta dasu ne kasami natsuwa” tashi yayi daga kafadan Mommy awani gajiye yadauki glass cup yasha ruwa ya ijiye sannan yatashi yace “Momy select 4 acikinsu you know my spec,” murmushi Mommy tayi tabi yaron nata da kallo tanaji kaman ta hadiyeshi yawuce yahau gadon Noor ya kwanta kusada ita yana sata ajikinshi ya kankame sosai sannan ya sauke ijiyan zuciya tareda lumshe idanu sai bacci.


[9/15, 9:58 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE 1️⃣3️⃣


JUZZYFABSEVENT BUSINESS NE DAKE BAMA MUTANE SERVICES NA
Event Decoration and catering service for all types of events such as weddings, corporate events, Naming ceremony, birthdays, etc.
CONTACT THEM SUBAKI THAT YOUR DREAM EVENT HOSTING😍


*Muna abinci mai inganci da dadi both Nigerian dishes and continental dishes*
Instagram: @Juzzyfabevents


chat them up now
wa.me/+2347032644814




Ijiyan zuciya Mommy tasauke ganin yayi bacci finally, wayan ta kalla tayi selecting mata guda 4 a hotunan sannan ta tashi tadauki tray abincin ta kashe wutan dakin sannan tabude kofan ahankali karyayi kara tafice, tana fitowa ma’aikatan dake tsaye gaban dakin suka amsa tray sannan tawuce dakin Excellency dayake zaune yana waya yana ganinta yace “yaci abincin” murmushi tayi tace “yaci sosai amman saida nayi da gasken gaske” dasauri yace “Alhamdulillah Alhamdulilah wai har hankalina ya kwanta, I think we should organize party for him ko ya kikagani Madam”? Dasauri Mommy tace “yes idan an kawomai matan gobe I think we should organize it gobe ya yarda na zabamai 4, bari I will call Sameer duk suzo” jinjina kai Abba yayi yace “yauwa Alhamdulillah yarona ya saki, lemme call Barrister yayi all the paper work for the brides” hira suka shigayi abinsu suna murmushi.




Ahankali yake bude idanunshi dakin duhu tashi yayi ya zauna yana tattaba gadon, wayanshi yataba hakan yasa yayi haske yadauka yaga this is 4PM na yamma haska gadon yayi ganin babu Noor ga drip dinta yakare yasa yatashi da sauri yace “Noor” yayi kofa da sauri yana bude kofa masu gadi biyu dake jikin kofan suka zube kasa. “Good evening Sir” adan birkice yace “where’s Noor?” Atare sukace “she’s with her grand parents, Hajiya tace idan katashi kayi wanka kasamesu a garden” dan yatsine fuska yayi tareda sauke ijiyan zuciya yawuce yana tafiya ahankali dan har yanzu akwai bacci a idanunshi yawuce wani sashi daban still acikin flat din wanda nan ne bangarenshi, kana ganin side din kasan kaman kowa na gidan worship him ne sabida tsabagen kyawun side din, daga nan falo akwai bene akwai lift dazai kaishi sama, lift din direct yawuce ya shiga ya kaishi sama, bedroom nashi ya fada da zaka dauka sarki ke zama ciki yafada bayi alwala yayi agurguje yafito yayi salla sannan yatashi ya chanza kaya zuwa shorts baisa rigaba kirjinshi kaman zai fashe tsabagen cika yafito yabude wani daki gym ne yahau kan treadmill yafara gudu na bala’i na kusan 30min sannan yadaga weights daban daban suma na 30min sannan yatashi yana share zufabn dayayi da towel yafito yakoma daki wanka yayi yafito agogon bangon dakin ya kalla he needs a woman jikinshi na gayamai hakan, shiryawa yayi cikin 3quater da bakin t-shirt sai kamshi yake yashiga saukowa wannan karan stairs yabi yana fitowa ma’aikata biyu suka shiga dakin aka shiga tattare tundaga bayin dan hatta boxer daya cire yana kasa cus he’s so disorganize jikinshi kadai ya iya gyarawa garden yawuce.


Tundaga nesa ya hango Noor jikin Mommy tayi lamo dudda she’s fine but she doesn’t look happy, hango Khaleel yasa Mommy tace “to ga Dady ki nan yafito mayyan Dadyn ta, sabida nahanaki kada ki tasan mini d’a dabai sami bacci ba yau kwana nawa kike kumbure kumbure” dasauri ta dago kanta ganin Babanta yasa tawani sakko daga jikin Mommy ta kwaso da gudu Khaleel yabude mata hannu yana murmushi baiyi wata wata ba ya dauketa yace “my Princess” cikeda murna yarinyar tace “Dady who were those bad people? I was scared Dady, I slept on the floor it was cold, I couldn’t eat anyfood, tea kadai nake iyasha Dady, but that fine Anty saved me, ta goyani Dady, Dad she’s my superwoman ko, she said her name is Fairy Angel Anty” tayi murmushi tana nunamai hannunta da aka cire kanula tace “Dad zapiii” hannun ya karba ya kalla yace “sorry zai dena my princess” murmushi tayi ta manna mai kiss a kumatu tace “Dady I love you” murmushi yayi sosai kaman bashiba yace “Noor Dady loves you too much” tsalle tayi ta sauka daga jikinshi tana clapping hannunshi ya mikamata da sauri tasa nata aciki yana rikeda ita suka wuce suka zazzuna atare sukaci abinci tana jikinshi.


Kusan 1hr suna zaune a katafaren hall din da aka sasu kusan mutane 20, sai kalle kalle ake awajen, bude kofa akayi PA Mommy ne tashigo rikeda wasu files tareda wani military bodyguard biyeda ita, tsit dakin yayi tace “good afternoon everyone” sannan ta shiga binsu set by set each set 4 people ne, Baba, Mama, yarinya, da waliyi, tana ijiye file agaban each set sannan takoma gaba ta tsaya tace “agaban ku agreement ne da Lawyer mu yayi drafting, already nasan Hajiya Daraja tamuku bayanin komi, wannan aure ne da no need kuma sanar da yan uwanku cus dazaran yallabai yagaji da mata yake rabuwa da ita but you can rest assure baza’a taba cutar da yaranku ba saima dumbin benefit da auren yake tattare dashi dan this is life changing opportunity auren yaron richest man in Africa, and number 5 richest man in the whole entire world, you all are here for money and zaku samesu” tai dan shiru tana kallon yanda kowa ya natsu yana kallonta tace “some of sharrudan mu is koda wasa bamu yarda labarin auren nan yafita ba ko bayan an rabu, yallabai bayason damuwa ko matsala kawai shi mutum ne maison hutu, should incase yarku tayi ciki munason yara zamu amsa but yarinyar ko yaron da za’a samu batada wani alaka da mahaifiyarta, kusan da wannan, idan kunada wata bukata ku rubuta bayan kun karanta kuyi sigining files dana baku azo adaura auren zakuji alert immediately after” jikinsu har wani rawa yake kawai signing suke duk ta amamsa tafita ba’a jimaba wani malamai biyu suka shigo da more bodyguards a hall din aka daddaura aure suna biyan sadaki miliyan goma goma each aka shafa matan sukai sallama da iyayensu PA tazo tai gaba dasu iyayensu suka fice hankalin kowa akwance iyayen na fatan yaransu su sami juna biyu.
Clinic sukaga an wuce dasu dudda already daga ta wajen Hajiya Daraja an musu test but saida aka kara musu har pap smear akai clearing nasu sannan akadauki kowacce akakai lafiyayyen bangare da ita.


Yana zaune tareda Noor dake saman jikinshi tana wasa da wayanshi wanda tasaba tafison wayan Babanta kan duk wani iPad da laptop da phones nata dan babu wanda bata dashi aka shigo dakin daga kai yayi ganin wani hadadden guy ne yashigo da kansu ke kusan daya da Khaleel, ga kitso akanshi yayi locks da gashinsa, Noor tace “Hi Uncle Sameer, some bad people took me away but one Fairy Angel Anty with my Dady rescue me, and Fairy Angel Anty tagoyani abayanta” Dasauri Sameer yazo wajen ta tashi dasauri tana nunamai hannunta daya kumbura ashagwabe tace “Uncle Sameer my hand it’s hurt” cikeda so yace “sorry Special Noor, mezan siyamiki that will take the pain away”? Murmushi tayi tadan juyo takalli Khaleel dake kallonta kuri tace “Dady will get angry yaji, bring your ear” dasauri Sam yabata kunnenshi tace “sugar cube” zaro idanu Sameer yayi arayuwan Noor tanason sugar cube gidan gabaki daya an dena amfani da cubes na sugar saidai sugar powder sabida Noor cus zata iya shanye kwali daya aka batta, dan dariya Sam yayi shima yagaya mata a kunne zaizo ya kaita su sayo, tsalle tafara tana dariya tace “you are the best Uncle” tayi kofa da gudu Khaleel yabita da kallo tafice sannan Sam yace “Hey Cousin” watsamai mugun kallo Khaleel yayi Sameer yakama hannunshi yace “sabida kai I just had to leave everything nazo ko gida banje bafa, I just landed nazo nan straight Mommy da Pops suka sanar dani meke faruwa i was angry ba’a sanar dani ba since, shine wai they’re throwing party for you nazo and invite all our friends, please ya akwai babes”? Sharesa Khaleel yayi cus haushinsa yakeji, Sam yace “kai nai mistake banje da Babe dina this Shanghai danaje ba kumani banson matan china wlh, na wahala saisa nabi available flight nataho, kai you’re so lucky shege nawa kowa kakeson ci har gida za’a kawo kubiya kudi a daura aure kaci, but why marrying her though? That’s abinda nakasa ganemaka see if I want 100 babes yau zan samosu and do whatever I want dasu wats the point na aurensu bayan nasan wasa kawai nake” dan yatsine fuska Khaleel yayi cikeda iskanci yace “cus marrying those desperate creatures is fun! And I love fun!”.
[9/15, 9:58 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR






JUZZYFABSEVENT BUSINESS NE DAKE BAMA MUTANE SERVICES NA
Event Decoration and catering service for all types of events such as weddings, corporate events, Naming ceremony, birthdays, etc.
CONTACT THEM SUBAKI THAT YOUR DREAM EVENT HOSTING😍


*Muna abinci mai inganci da dadi both Nigerian dishes and continental dishes*
Instagram: @Juzzyfabevents


chat them up now
wa.me/+2347032644814




EPISODE 1️⃣4️⃣






Ihu Sameer yayi yace “shegen yaro like en u can have duk wacce kakeso in this world” dagamai gira daya Khaleel yayi irin of course kana ganinsu kaga yaran masu kudi da basusan darajan komiba kawai shirye shiryen Party suke abinsu.




Wuraren 10 nadare Party yafara, lafiyayyen exclusive party akeyi wanda sai yaron dayakai zai iya attending, anata having fun, ga mata, ga giya ga music ga food daban daban su azul ga shisha, ga securities na patrol suna gadin yaran.


Mommy da Excellency ne tsaye ata window dakinsu suna kallon Khaleel dake waje, the way he’s just smiling hannunshi rike da pipe yanashan shishi yana magana da few friends idanunshi na lumshewa yanadan dariya yasa hankalinsu ya kwanta, Excellency yakalli Momy yace “thank you Madam” yajawota yana kama kafadanta yace “idan Khaleel naganshi yana farin ciki haka sai hankalina ya kwanta kinsan kwana nawa yau nakasa paper work? Nakasa attending meetings dina, rayuwana tsayawa chak yake because of Khaleel” Mommy tace “wlh nasani Husby but worry no more yariga ya soma warwarewa, bari naje naduba Noor tayi bacci since, sainaje wajen duba gyaran da akema yarinyar da za’a kaimai kafin yashigo” dasauri Excellency yace “okay” fita tayi Noor taduba dake bacci peacefully sannan tawuce wani daki da aka rubuta spa ajiki kai tsaye ta shiga jiki, professional masu gyaran jiki guda biyu ne ke kan wata yarinya dabazata wuce 25yrs ba cikin wani pool na madara suna hada kai da Momy tasauke kanta kasa da sauri jikinta har bari yake tace “ina yini Ma” PA Momy takalla hakan yasa PA tace “ke fito daga ruwan” adan kunyace yarinyar tafito takai hannunta tana kare kirjinta tana harde kafafunta PA tace “ki sauke hannunki ki tsaya da kyau” kanta akasa ta sauke hannunta ahankali tana gyara tsayuwanta daga sama zuwa kasa Momy tamata kallon wulakanci sannan tace “she’s okay” tajuya tafito itakuma aka komar da ita ruwan, Momy tawuce tazauna afalo aka kawomata shayi tanasha takalli PA tace “ana gamawa select the best kayan bacci sai akaita bangarenshi”.




Wuraren 1:53 nadare bodyguards dinshi suka shigo dashi abuge yanadan surutu da bazaka ganeba dasauri Momy ta taso tazo wajen tana kallonshi tace “ku kaishi dakinshi” ta shafa fuskanshi cikeda so tace “good night baby” abuge idanunshi har basa buduwa da kyau yace “Moooooooomyyyyy I need…….ahhhhhhmmmm…” yadaura hannunshi kan kumatunshi yana turo pink lips dinshi looking so cute, saikuma yasauke hannun yakai saman wandonshi yana kokari bude belt gaban wandon natashi dasauri Momy tace “take him to upstairs his room tell the lady to take care of my Son” atare sukace “yes Ma’am” side nashi sukai dashi Momy takoma wajen zamanta tana sipping tea, sama sukai dashi yana tutturesu har zuwa gaban dakin da kai tsaye suka bude suka shiga adan firgice yarinyar ta tashi zaune, bodyguards din sukace “madam tace take care of her son” suka juya suka fito shikuma Khaleel ya jingina da bango yana bude belt din wandonshi yana turo baki, kallonshi yarinyar take tadade tanason Khaleel cus yana social media, every lady crush ne a online sabida yanda yakeda kyau and he always post workout pictures and videos nashi, he’s the Most followed bachelor a IG yanzu with over 25Million followers baya following ko mutum daya shi, idan yayi posting abu zaka iya ganin comment sama da dubu yau gata gashi, mijinta, ohh inama Allah yasa ta sami cikinsa yau, sauke wandonshi yayi kasa a buge yana sauke boxer ma idanunta suka sauka kan katon gabanshi kaman rodi tangal tangal yafarayi da kyar yakai gado sannan cikeda maye yace “comeeeee here” dasauri tazo tace “gani yallabai” dick dinshi ya nuna mata yace “suc……k meeee” kneeling tayi ahankali takai bakinta sama roughly yasa hannunshi ya danna kanta akai idanunshi na juyawa yana tsuke baki kafin chann ya fizge dick din yatashi da kyar yana tangadi yajata yasa tai bending ya tsaya ta bayanta baiyi wata wata ba kawai ya danna ciki…..










Kusan 10min Mommy na zaune a falo tana kallon agogo bangon dakin tana sipping tea, sai chan tafarajin ihun Khaleel sosai yana sumbatu harda na maye, ijiyan zuciya ta sauke sannan ta ijiye mug na tea ta tashi tawuce samansu zuciyanta kal.


Har shiddan safe Khaleel abu daya yake, koyadan huta chan zai juyo yafara, da kyar wuraren bakwai ya feso ambaliyan sannan yawani turata tafado kasa daga gadon yajuya yayi rufda ciki yahau bacci mai nauyin gaske, shiru yarinyar tayi tana maida ijiyan zuciya tana kallonsa, he’s not her first, datana school tadan taba sex but then bata tabayin wahalallen sex like this ba ko first time bata wahala like this ba, tundaga kan yatsunta ciwo suke mata, fatan jikinta yayi jazur sabida yanda ya mutsitsikata awulakance yayi kaman irin amfaninta kenan dama, ga dukan bombom dayakeyi kaman irin toy abin wasa dinnan, neman kudi da abin duniya yasa takenan, family su Khaleel family ne da yammata dubu ke fatan su shigo cikinsa, the only son na richest man in Nigeria, idan this is wat it takes being in this family ba kasa ba ko abayi zai dinga wurgata idan yagama she’s ready to stay and to serve him and please him, in sha Allah bazata tabayin abinda zaisa yasaketa ba, In Allah ya yarda ta shigo kenan, ta yunkura ta dafa bango ahankali tana tashi daga kasa, da kyar tabude kofa tafito daga dakin, Mommy ta hango zaune nan falon sama tai shiga na alfarma tana wani mahaukacin kamshi ga jarida a hannunta tana budewa tana sipping tea, da sauri ta gyara riganta Mommy ta kalli PA ta dake tsaye gefenta batare datai magana ba hakan yasa tazo da sauri da taimakonta suka karasa inda Mom take zaune, har shakkan Mom take sabida yanda kana ganin matan kasan ba kanwan lasa bace, ahankali tace “good morning Ma” awulakance Momy tace “take her away tai wanka tai breakfast anjima tafito wajen shakatawa damu” PA tace “yes Ma”


Ficewa sukayi, yarinyar na ganin ikon Allah, haka masu kudi ke rayuwa, kaman irin she’s just robot din dansu din nan, Momy tadan jima awajen sannan ta mike tsaye tai murmushi ta tashi tawuce tafita daga dakin.


Wuraren karfe 3:00 na rana ya bude idanunshi kanshi na bugawa, da kyar yatashi yazauna yana yatsine fuska chan yadauki wayanshi yashiga camera yafara hoto ba riga ajikinsa, he looks super hot da idanunshi dake nuna yanzu yatashi daga bacci, lips dinshi sun kara pink sosai dan idan yadansha abubuwa haka suke kara pink yir ba baki ba, shi kanshi yasan yanada kyau, yadaura hoton a IG story sannan ya ijiye wayan yasauka daga gadon yanabin boxer nashi da abubuwanshi da kallo dake kada yafada bayi, wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya chanza kaya ya shimfida dadduma anan yayi salloli tundaga na asuba sannan yatashi sabida ciwon kai na hangover yasa yau baiyi training ba, flip flops fari yasaka yashiga saukowa kasa yana dandanna wayanshi looking relaxed and happy, sauka kasa yayi yafita daga dakin sai gaidashi ake wanda yayima ke bata baki dan hankalinsa nakan wayan, yana fitowa yan aiki suka shiga dan gyarawa, yataho ta wajajen falon Momy daya gani tareda Noor dake ta bayanta akujera tana rawa saikuma ga wata yarinya tana sanye da hadaddiyar atampa mai kyau zaune looking uncomfortable but still okay, jin kamshin turarensa yasa Noor tazo da gudu tace “Dadyyyyyyy, My Daddy” da gudu tai wajenshi tai tsalle ya dauketa yana mata kiss a kumatu yace “my princess” dasauri tace “Dady kaga Momy tahanani zuwa wajenka ko” dasauri yace “don’t mind your old grandma din nan” Noor ta kwashe da dariya tana jin dadi, Momy tace “zakici gidanku fitsararriya” zuwa yayi ya zauna kusada Momy dake musu murmushi tace “akawomai abinci”? yatsine fuska yayi yadan shafa kai yace “Coffee first Mom banjin yunwa” sosai yarinyar ke kallonshi har abin yasa yaji ajikinsa ana kallonsa yadan dago karaf suka hada idanu dasauri tace “barka da tashi ina yini” hade giran sama dana kasa yayi sannan yakalli Mommy da zuciya daya yace “who is she Mom?”




Dan murmushi Momy tayi daidai an kawo tray abinci tadauki Coffee tamikamai ya karba Momy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login