Showing 114001 words to 117000 words out of 135734 words

Chapter 39 - GARGADAN SO Book Complete Document by M. Shakur .txt

M Shakur   

23 Nov 2024

17448

idanunta tace “I’m angry sabida ka aika Ni’ima prison! Kome Ni’ima tamin bazan taba iya mance she has been there for me ba during difficult times na rayuwana, she comforted me idan Baba yabatamin rai, idan ina bukatan taimakon gaggawa tana zuwa ta daukeni nakirata, Ni’ima give me a shoulder to cry, she listens to me, muntaso tun muna yara, I know tamin abubuwa da dama this days, kome Ni’ima tamin bazai taba kore tamin alkhairi da ba, inma da zuciya daya tayi ko bada zuciya daya tayiba I don’t care but I know she was there for me then emotionally and morally” Hawwa tai shiru tana kuka sosai tana kallon Khaleel tana shesheka tace “atleast for the sake of old times, old days, kuruciyan mu daka barta Khaleel tunda ai nace narabu da ita har abada eh? Have you ever been to prison”? Putttssss tayi da bakinta cikin kuka tace “why will I even ask you that nasan maybe that day dakazo prison was the first time kataba zuwa bama kasan menene condition na cikin prison ba, Ni’ima does not deserve to be there Khaleel why did you send her there kaitama laifi koni? I begged you ka barta ka barta maisa zaka turata wajen must you punish her? Bazaka iya barinta da halinta ba? Metayi kisankai tayi why why why ka turata prison”? Hannunta Khaleel yasaki ranshi yabaci iya baci, it took him courage ya daure baikaima Hawwa duka ba, cikin kakkausan murya yace “get out!” Cikeda fushi ta harareshi tace “kaima get out of my life, kuma auren banyi banyi banyiiii!”Tabude motan azuciye tafita abinta ta bugomai kofan motan da saida motan ya girgiza Khaleel yabita da kallo.






Tana shiga gidan dakinta tawuce tabude kofa ahankali Ammi na tsakar dakin tahade giran sama da kasa bawasa kawai tace “kicire kayan jikinki ki nemi kaya kala daya dazaki dinga amfani dasu kiwuce chan dakin mai gyaran jikinki Munnawar ta iso daga Maiduguri” Ammi na maganan tawuce tafita daga dakin Hawwa tabita da kallo ganin Ammi fushi take da ita sosai tawuce ahankali ta zauna tacire Hijabi batajin dadin komi, zuciyanta ba dadi, bawai bataji zafin abinda Ni’ima tamata bane taji kuma taji ciwo, sannan ta tsani Ni’ima but again bata manta da alkhairan da Ni’ima tamata abaya ba, koda ba dan Allah tayiba, koda bahar zuciya tayiba itadai tamata, Ni’ima ke lallashinta idan Baba yagaya mata maganganu, batada saurayi mai kiranta Ni’ima call her every day sannan duk daren duniya sai sunyi waya sunyi chatting kafin suyi bacci that company kadai da Ni’ima tai keeping nata is something to her, Ni’ima tazo graduation nata, Ni’ima always check up on her, like ita mutun ne da tasan alkhairi sannan bata mancewa, kodan darajan alkhairan da Ni’ima tamata abaya bai kamata su aikata gidan yari ba, sabida Khaleel yaga yanada kudi yasa yake oppressing talakawa? Yasa an kwace licence nata an koreta a aiki yanzu yakaita gidan yari idan ta kashe kanta fa? Idan depression yakamata fa?.


Azafafe Ammi daga waje tace “kinsan tun yaushe tazo tana jiranmu bama nan kuwa kikai zamanki adaki Oganniya sarauniya Hawwa”? Dasauri Hawwa ta tashi kayan jikinta tacire tadauki waji simple light gown tasaka tafito ta taho dakin, wata mai gyaran jiki ne da zatakai 50 yes daga maiduguri Ammi tabiyata 1M kudin aikinta na 3weeks, ga hakoran maka sunkai 6 a bakinta tabi Hawwa da kallo tace “Masha Allah tubarkallah amaryan namu akwai kyau Zainab, ga tsayi kaman hawainiya” dan murmushi Ammi tayi for the first time tunda ta shigo gidan tace “shareta Minawwara, namiki bayanin komi awaya gameda ita ai” ahankali Hawwa tace “ina yini Anty” murmushi tamata tace “lafiya lau Hawwa karki damu zan hadaki da Billahillazi sai mijinki yayi kuka ya susuce akanki, hadi zan miki da bazai karajin dadin wata aduniya banda ke ba, Alhamdulillah Mamanki tace bakida kishiya dan banwa mai kishiya package dazan miki” Hawwa aranta tace “niko keda kishiyoyi” Munawwarah tai murmushi tace “sai yaji kinfi yar shekara sha uku dadi” sauke kanta kasa Hawwa tayi akunyace, Ammi tawuce tafita daga dakin da har yanzu akwai yar kunyan nan tsakaninta da Hawwa, ganin haka yasa Hawwa ta dago kanta dasauri ahankali tana rage murya tace “Anty dan Allah karkimini komi, banson nasha wani magani ko wani gyaran fata, bana son shi, ni banso amin komi sabida shi, idanma akwai abinda zai kashemin natural Ni’ima abani sabida yaji bakin cikin aurena duk randa ya karba ta karpi danni bazan taba bashi kaina da kaina ba Anty” hawaye yafito daga idanunta, kallon Hawwa Munawwarah tayi sai kawai tayi murmushi tace “kika kara magana haka saina kira Mamanki bakisan aure haka kinaji bakison miji yafi dadi ba bayan anzo an fara shiri? Baki alfahari da kin sami gidan hutu ba kalli gidan ubanki, bazakije ki dangwalo arziki nan da bayan wata biyu ki chanzama mahaifinki gida? Kinsan nawa Mamanki tabiyani alamun yaron yasaki kudi, ke kiyi shiru kawai hadi zan miki gangariya Hawwa wlh sai ya susuce yarude sabida ke!” Hawwa ta dauke kai kawai bakin ciki nataso mata.
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣1️⃣




Lallabowa Mama tayi tafito daga office din tana kuka sosai sai kawai taji tayi nadaman komi, dakomi ke faruwa office din nan saitaji tadauki darasa kome zakama mutum idan har baida hakkinka wlh Allah saiya kubutar dashi ya wankeshi kai saika fada matsala, duk nadama yakamata sabida tasan har abada Ni’ima bazata kara samin kawa dazata sota tsakani ga Allah kaman Hawwa ba, dubi duk abubuwan datama Hawwa but still Hawwa kuka take akan Ni’ima tana roko kada akaita gidan yari har mijinta da iyayenta najin haushinta sabida kalan zuciyanta, me Hawwa ta musu dasuka tsaneta haka? Metayi? Babu! Babu abinda Hawwa tayi, Hawwa itace sanadin da yarta Ni’ima tazama wani abu hartake aiki tanacin albashinta duk Hawwa ne but jibi abinda suka sakamata dashi.
Tana kuka tashiga kiran Baban Yaseer baya daukan kiran kusan na gomasha shine yadaga murya chan ciki yace “Hello Mama” rushemai da kuka Mama tayi tace “Aliyu karufa mana asiri kamin rai wayyooo Allah na nashigo uku” yanda yaji Mama na kuka tana ihu awaya saida gabanshi yafadi adan hankali yace “meya faru Mama? Lafiya kike kuka haka?” Hankali atashe tace “Aliyu su Hawwa sun kai y’ata gidan yari Innalillahi wa Innailaihi raji’un, yau ninake ganin musiba da idanuna, Aliyu su Hawwa sunkai Ni’ima gidan yari Aliyu” kaman ruwa yacinye Baban Yaseer haka yayi shiru chan yace “Hawwa sun kaita gidan yari? Meta musu? Kuma karkimin karya kikayi haka zan katse wayana na barku” cikin kuka Mama tace “wlh bazan maka ba Aliyu, na gane kuskurena, office din Hawwa Ni’ima taje jiya dan sun shirya” cikin dan bacinrai Aliyu yace “yama akayi Hawwa ta yafema Ni’ima? How? Is something wrong with Hawwa dazata yafema wacce bata kaunarta? Bayan duka cin mutuncin da tonon asiri da tijara da Ni’ima tamata, I can’t forgive irin abin nan, wani irin stupid forgiveness har tana barin such person into her office”? Cikin Kuka Mama tace “Aliyu sace number wayan mijin Hawwa tayi daga wayan Hawwa…….” Takoramai bayanin komi Baban Yaseer kaman zai kama da wuta jin kazafin datama Hawwa, yace “yamata kyau! Serves her right! she’s very lucky an maida kwana bakwai, Mama kiwuce kitafi gida kawai kibarta tayi kwana bakwai din halan zatai hankali, ta natsu tabar wasu dabi’un tunda ita tazama dakikiyi, Ni’ima bata tabason Hawwa ba halayen datai displaying shows tana tareda yarinyar for wani personal interest nata daban ne” cikin kuka Mama tace “Aliyu kai kadai zaka iya taimakawa Ni’ima kayafe mata dan Allah ka maidata dakinta, nasan zata natsu, Ni’ima na sonka sama da kowa Aliyu, wlh namaka alkawari bazan kara bari tai irin haukan nan ba, Aliyu dan girman Allah kadawo da ita kodan yaran dakuke da shi kaji, Aliyu kamin rai, ka tausayamin, Ni’ima ba aiki, ba yara ba miji, yanzu gata agidan yari Aliyu kar ciwon zuciya yakamata kai musulmi ne auren so da kauna kukayi, babu wanda baya kuskure, Ni’ima tayi kuskure Aliyu ka yafe mata kaji” dan shiru yayi chan yace “sainazo kitafi gida, zanzo Mama in sha Allah” ya katse wayan kafin Mama tai wani maganan Mama na kuka sosai tabi wayan da kallo kafin tawuce tayi gate.






Komawa gida Khaleel sukayi har lokacin zuciyansa tafarfasa banawasaba, he’s angry da kanshi sosai sabida why the f*ck is he even invested in this police gurl? Why? Mesa yake bata all his attention? Maisa yadamu da damuwanta? Maisa texts din nan sukamai zafi? Idan taga dama ta kwanta da duka mazan duniya is none of his business, wat the f*ck is wrong with me? Maisa yakejin ciwo yanda takeson shegiyar kawarnan tata? Why? Maisa he was feeling inama shine takeso as much as yanda takeson kawar? Anytime yake tareda ita is as if ba shibane why? Noo enough! Bude mota yayi azuciye yashiga flat nasu Mommy na zaune afalo tana reading news paper, yashigo ko kallon inda take baiyiba tana kiranshi. “Khaleely you are back? Khaleely? My Baby? Son” bai amsaba yawuce side bashi yashiga yabude fridge nashi yadauko bottle din hennesy yadaga yana kwankwada, abinda kemai ciwo yake sakemai ciwo is yanda Hawwa ke son Ni’ima, like bata ganin laifinta is she blind? Dama mata suna iya suso juna haka without being lesbians? Yawanci yan lesbians ke soyayya haka, Hawwa doesn’t even look like that but then tanason this kawarta kaman me da me, bakin ciki yake da tsinannen kishi baimasan mesa ba shi yakeso tama irin soyayyan nan but amman mace takema soyayyan soyayyan nan, harda kuka akanta tundaga police station har suka iso gida.
Bude kofan falonshi yaga anyi PA tashigo tareda daya daga cikin matanshi biyu dasuka rage ganin yana parlor yasa ta dukar da kai tana gaishesa, bai kulasu ba yacigaba da kwankwadan alcohol din, PA tajuya tafita da hannu yama yarinyar alamu datazo nan zuwa tayi tana ta duka kaman wata dog, yashiga bude gaban wandonsa bamaya iya magana yarinyar tagane haka tazo tai tafara shikuma yanasha ranshi har lokacin zafi yakemai har bakinta yafara tsami Khaleel bayajin komi, kawai sai ya tashi ya juyata ya shiga yau yanda yake sex ko saida yarinyar tafara kuka na bala’i tana kiran azo aceceta but babu mai zuwa falon nan kuma duk su Mommy naji dan suna nan, da kyar Khaleel ya banbare kanshi daga kanta ganin kaman zata sume ya tureta yana ihu.
“Na sakeki na sakeki you are a lazy bitch get out!” Yarinyar ta kwasa da gudu ganin kaman ya haukace, yadauki bottle din ya kwankade ya zube akasan carpet na wajen yayi rub da ciki sai bacci.
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣2️⃣




Yau kwana goma rabon Khaleel daya kirata awaya, gashi Baba da Ammi sun kasa sun tsare tun ranan dasuka dawo rabon data fita koda zaure ne, ta kira DIG da Abraham kan zancen ko an saki Ni’ima babu wanda yabata amsa bata saniba, ga bikin nan yataho gadan gadan Ammi sai shirye shirye suke, kanwar Grandmother dinta that is Sister Maman Ammi itama tazo daga kauyensu na Bauchi itama da nata magungunan, magani suke bata babu randa batacin farfesun wani abu, wasu kalan saiwa da itatuwa da ake dafamata bata taba sanin akwai kalansu ba, tasan magungunan mata Ni’ima na nuna mata, she knows everything fa ita ba yarinya bace kuma kanninta sunyi aure taga an basu suma da ana shirin bikinsu.
Ggyaran jiki shima yimata ake fatarta kaman kwaiduwan kai sabida tsantsi da taushi, gabaki daya this days bata iya baccin dare sabida sha’awan bala’i, tun washe garin rannan da Munnawara tazo tadaina bacci condition nata was worse, wlh baccin dare saidai barawo, saisa dudda tai kyau sosai but idanunta sunyi tsuru tsuru tarasa meke mata dadi, gashi bata isa tace bazatasha wani abuba akanta ake tsayuwa tacinye komi, ga Ammi tahanata azumi Monday Thursday kiri kiri sabida magungunan da ake bata babu wani abu dakema Hawwa dadi aduniya, gashi batada wata kawa saidai kanninta dake zuwa yanzu kusan kullum dan hardasu ake zuwa kasuwa sunason yar uwansu baruwansu da beef din Umman su da kowa ya jingineta agefe akafita harkanta.
Yauma Aminu zaije minna yadauko Miemie daga school sunyi hutu, Ammi da Daddo (grandmother Hawwa) da Hafsa sune ke sayan kayan daki babu wanda yabi ta kanta koyaji ra’ayinta tunda anga kanta nakan Ni’ima, shirin bikinta ake but tadawo yar kallo, ko wucewa tayi ta gabanka sai kaji kamshi fatarta na sheki kaman an shafa mata bronze.


Tana zaune adakinta dawani armless pink riga iya guiwa dan yanzun nan akasa tai wanka aka turarata gashin kanta asake Doddi takawo mata wani waina da miyan farfesun maganinta takalla tanajin takaici, all shirye shiryen nan dasuke akan mutumin da Allah yasa tamayi sati daya agidanshi ko kawana biyu ma, sarkin sake sake da chanza mata kaman riga ne Khaleel, shigowa Ammi tayi takalli yanda take kallon abincin dan tagaji da shan magunguna tace “ga Khaleel nan yazo Baba yace yashigo wajenki yazo” dasauri ta dago kanta ganin ana shirin bude kofa ga sallamansa da kamshin turarensa yasa dawani irin sauri ta ijiye plate na abincin ta tashi tana waige waigen neman hijabinta daidai Khaleel na shigowa itakuma Ammi ta tabe baki abinta tawuce tafita ganin neme nemen da Hawwa keyi, Khaleel kanshi akasa Ammi na ficewa yadago kansa daidai Hawwa na fizgo hijabinta daga wandorobe dinta tana warwarewa tasaka, Khaleel yabita da kallo tundaga kan dogayen kafafunta dan riganta a cinya ya tsaya, gashin kanta a tsefe bama tayi parking nasu ba dan an gama turarata kenan gashin ya zubo abayanta, baitaba ganinta ahakaba sai yau, baitaba sannin Hawwa nada kyan jiki hakaba sai yau, baitaba sannin tanada hips hakaba sai yau, baitaba sanin tanada boobs hakaba sai yau, tana kokarin sa hijabi yayi wajen wardrobe din ya kama hijabin ya fizge ya yar azuciye Hawwa tace “me haka?” Fuskanta Khaleel ya tsare da kallo, fushi yake da ita sosai saisa ya shareta for 10days he thought she might call but tanunamai da gaske ta tsaneshi din, what is surprising him is fushi fa yake da ita, kudi yakawo mata na biki da IV, baiyi niyyan ma yashigo balle ya ganta ba yaso sai ranan biki zasu hadu, amman yanzu daga ganinta, daga dan maganan nan datamai me haka wlh harya manta yana fushi da ita, is this girl bewitching him? Why is he lost akanta? Kirjinta yabi da kallo dasukai shaking sabida yanda tace me haka cikeda masifa, lumshe idanu yayi yabudesu kadan yashiga takowa dab da ita, strictly yace “yau kwana nawa ban kiraki ba, baki ganni ba, bakiji sakona ba, bazaki iya kira kiji ko lafiyana kalau ko ba kalau ba? Kin sauke hakkina dake kanki kenan”? Kamshin datake har wani fizganshi yake shifa ya manta wani fushi da haushinta dayakeji, faduwa gaban Hawwa yake sosai sabida kallon dayake mata amman ta tsaya chak dan bataso ta nuna tana tsoranshi ya rainata dan Khaleel dan rainin wayau ne, takai hannunta daya takama waist nata cikin rashin kunya da rashin mutunci tace “mena hada dakai dazan kiraka? I don’t care about your existence cus you’re no one to me” Daidai Khaleel ya tsaya agabanta take karake maganan har wani ijiyan zuciya yake saukewa yana kara shaka kamshin datakeyi, baitabajin kamshi daga jikin mace dayamai dadi kaman na wanda Hawwa keyi ba yau, she looks so adorable baisan pink abu namata kyau ba daya hada da pink a bridal wears nata, hannunshi yamika ahankali yakai zai riketa wani yiirrr taji tun kafin yatabata da sauri tasa hannu ta kabar da hannunsa tace “don’t touch me!” Murya chan kasan makoshi Khaleel yace “ina Husby naki zakice karna tabaki?” Wani mugun kallo tamai kunya na rufeta na yanda takirashi husby that day tace “you might successfully threaten me to shut me up, but bazaka taba cin nasara ajikina ba! Bazaka taba samuna kaman sauran matan ka ba, hoto ka aura not Hawwa!” Kai tsaye yakai hannunshi waist nata yawani fizgota jikinshi. “Mehak….!” Yatsa yadaura kan lips nata Hawwa jitayi kaman fitsari na zuba daga jikinta da sauri ta harde kafa, Khaleel kaman mara gaskiya ya kalli kofa yace “they will catch you fa kina daga murya, ni kuka zan fara ma Baba ince kene kika rirrikeni zakimin fyade daga yace nashigo mu gaisa” yayi maganan yana lumshe idanu sabida kamshin dayaji takeyi wani mahaukacin sha’awa na kamashi.
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣3️⃣






Ganin kalan kallon da Khaleel kemata kaman maye idanunshi nawani juyawa suna kadawa sun koma yan kananu sunayi kaman yanajin bacci yasa Hawwa tashiga tureshi baya ta kabar da hannunshi daga bakinta tace “stop looking at me like that sai kace you are not human kaman mutanen boye” cikin very honest and sexy calm voice Khaleel yace “you’re beautiful Hawwa!” Ya Allah! Wani irin huda zuciyanta kalaman Khaleel sukayi harsaida tadan dago idanunta ta kalleshi maganan comes from his heart da zuciya daya yake fadi, still har lokacin yana rikeda waist nata yace “bantaba ganin wacce idanuna suka kalleta zuciyana ya sanar dani she’s beautiful ba saike! Hawwa you’re spontaneously cute!” Yirrrrrrr! Haka Hawwa taji tafiyan butterflies ajikinta dasauri tashiga kokarin juyawa magana na neman gagaranta fadi tadanyi blushing kadan murya ciki ciki tace “wats wrong with him yau nakoma Hawwa not Kulu” murmushi yayi yana turo mata hanci na tsokana looking so adorable yace “duk randa kikai muni nake cemiki Kulu yar Sanda, yau kinyi kyau so you’re Hawwa Matata!” Kaman wacce ta tuna wani abu haderai tayi zata fizge kanta daga jikinshi, wani irin juyata yayi ya mannata da bango yana manna jikinshi kan nata feeling boobs nata da kyau akirjinshi, ahankali yace “mesa bakisa bra ba? Did you just shower”? Kaman Hawwa zata kasheshi sabida kunya ga jikinta na amsa maganganun shi tawani turashi baya shima ba karfi ajikinshi yafada gado, aharzuke tace “mutum sai iskanci a cikinshi kaman abinda ya karanta a school kenan” tajuya zata wuce dasaurinta tai kofa kafafunshi yasa yatarota yawani kifo da ita cikeda mugunta tafado kan katifar itama kawai ya fizgota jikinshi ya kankameta akwance gaban Hawwa yayi mummunan faduwa tarude tace “Innalillahi, Ya Subhanallahi Khaleel

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login