Showing 33001 words to 36000 words out of 55178 words
Chapter 12 - KARUWAR GIDA BOOK COMPLETE NA MAMAN JABIR.txt
kwadan rufe d'akin ta Zane mukullen ta wurga masa hadin da ce masa Idan ya gama baccin nashi ya rufe mata d'akin ita zata fita " dole tana Shima ya tashi ya saka kayanshi ya shirya ya fita ya rufe mata dakinta gudun Kar ya k'arayin wani bacci da yawa ta dawo ta k'ala mishi Sharri tace bata GA wani abu nata ba, allura ta tono garma, hakance ta yasa ya bar gidan da sauri.
Yana fitowa ya tare mai mashin din adaidaita sahun bai zame ko Ina ba sai gidan Shi." yana sauka ya ciwo kudi ya biya me adaidaita kudin shi ya fada gida ko sallama babu, ganin ya shiga a fusace yasa ZAINAB tayi banza dashi Kamar bata ganshi ba, wucewa yayi d'akin ta kanshi tsaya " ZAINAB tafi mutuna biyar a waje Kamin ta shiga d'akin, tana shiga d'akin abinci RABI'U ya fara tamabayrta"amswa masa tayi da cewar banyi ba nima yanzu na dawo gidan"kallon yayi hadi da cewar Ina taje?"ko kadan ZAINAB bata ji shakkar gaya masa cewar daga asibiti take ba"mikewa yayi ya fara masifar uban me tajeyi asibiti? "masha ZAINAB tayi da cewar ai naga dad'i baya Kai mutum asibiti ANAS ne bashida lfy sosai Ina na ganka bare na nemi izininka?ko kuwa sai zafin ciwo ya kasheshi nemanka kazo gurin binne ga warshi ko"? Wani mamakine yaymamashi ji yake Kamar ba daga bakin ZAINAB wannna maganganun suke fita ba"daga mata tsawa yayi hadi da daga mata hannun tayi masa shiru"ko kadan ZAINAB bata razana da tsawar tashi ba bare ta fasa gaya masa duk abinda yake bakinta " Shi kanshi yasha mamakin ZAINAB din daga a wannna ranar domin jar barazanar dukanta yaso yayi amman yaga ta dake taki ko motsi daga inda take tsaya wanna ne yasav ya kama borin Kunya yayi hadi da cewar duk abinda zata fada bazai saiwa ANAS magani ba sai dai taje gurin Wanda ya bata shawarrar zuwa asibiti yabata"amsaa tayi cikin sarkewar murya da cewar Ina addu'ar Allah ya ganar da Kai, ya nisanta 'yarana da fadawa cikin jarabawar ubangiji a dalilin ka!!"kwafa yayi da cewar ke dan uwarki ni kike was fatan jarabawar ubangiji ta sameku! !? kanta ya Karayi da niyyar zai daketa amman yaga tayi sauri ta fito ta nufi keching ta dauko tabarya itama"ganin haka yasa RABI'U ya kyale ZAINAB ba tare da ya daketa ba ya fice ya bar mata gidan."
Ganin ya fita ne yasa ZAINAB ta koma keching ta mayar da tabaryar hannuta ta koma d'akin ta ta tasa ANAS gaba tana ta faman Kuka" Shi kuwa ya samu yin bacci abinshi"fadawa duniya tunanin Ina zata Sami kudin da zatayiwa ANAS magani!! domin kuwa babu wani gurin da take ganin zata of samu tallafi a yanzu, haka ta zauna tana ta faman Kuka domin a ranar ta k'ara ganin muhimmnaci marigayiya RUKAIYYA a ranar ZAINAB tayi Kuka Kamar ranta zai fita domin kuwa tasan da Allah yasa tana raye babu wani abu da zai gagara akan ANAS sai inda k'arfinta ya k'are"goge hawayenta ZAINAB tayi ta mike ta saka hijab dinta ta shiga gidan makwafciyar ta watau SAMIRA tayi sallama" SAMIRA ta amsa"k'ara rok'ata tayi da ta bata aron wayarta"komawa SAMIRA tayi falonta ta dauko wayar ta mik'awa ZAINAB " ta kar6a tayi da cewar dan Allah ko Zaki ganemin lambar da nakira kwanakin baya?" kar6a wayar SAMIRA tayi ta lalubo mata lambar Sanna ta sake Mika mata" ZAINAB ta Karba ta tura kira wayar HAFSAT bugu daya tayi HAFSAT ta daga kiran ZAINAB tayi sallama" HAFSAT ta amsa da cewar waye? "ZAINAB ta amsa da cewar k'awata nice ZAINAB ABDUL ce" dariya HAFSAT tayi da cewar oh ZAINAB gabaka zakicemin!!"dariya ZAINAB ta sakeyi da cewar toh naji ba wanna ba Ina son zuwa gidanki gobe ko zan sameki? "amsawa HAFSAT tayi da cewar eh da dai Ina son fita amman tunda kince zaki zo sai na fasa bakida damuwa kizo kanki tsaye kawata Ina farin cikin sauraronki" murmushi ZAINAB tayi da cewar nagode da bani lkc da zakiyi nima" amsawa tayi da karki damu ai kayan mu a hade suke""dariya ZAINAB ta k'arayi da cewar toh sai nazo din"amsawa HAFSAT tayi da cewar OK " daga karshe dai ZAINAB ta yanke wayar itama" ta mik'awa SAMIRA wayarta tayi mata godiya ta juya ta koma gida. "
Shi kuwa RABI'U tunda ya baro gida Bai zame ko Ina ba sai garejin su duk da yammar da tayi haka ya tafi ya zauna yana jiran tsammanin ta Ina aiki zai bullo ya Sami na kalaci tunda ya dandak'awa kare ciyawa da wancan kudin na hannu shi." Kashe garin ranar ZAINAB ta shirya da wuri haka ta shirya MARIYA da ANAS tai basu abin Kari, bayan sun gama ta tattare magungunan ANAS ta zuba a leda ta shiga gidan SAMIRA makwafciyar ta ta sanar mata da hali da take ciki amman dan Allah kar ta gaji ta da ajiyar yaran da take kawo mata zataje neman rance kudin da zata sayawa ANAS sauran magungunashi"amsawa SAMIRA tayi da cewar babu komai ai d'a na kowa ne"asarari ta baiyana tausayinta ga ZAINAB, Sanna ta sake amsawa da cewar toh ki kawosu mana ai babu inda zanje"toh ZAINAB tace Sanna ta juya ta koma gida ta rungumo ANAS ta fito dashi MARIYA na biye da ita a baya suka sake shiga gidan SAMIRA ta nuna mata yards zata bawa ANAS magani Idan lkc bashi yayi",amsawa SAMIRA tayi da toh Allah yasa adace sai kin dawo" ZAINAB amsa da amen ta fita." Tana fita ta tare mai adaidaita sahu tahau sai unguwar hotoro watau gidan HAFSAT"tunda mai mashin ya sauketa dai2 inda HAFSAT din tayi mata kwanan ta gane gidan HAFSAT ba tare da ta tambayi kowa ba. Tana k'arasawa jikin get din gida ta Kwan kwankwasa bata fi mutu uku da tsaiwa HAFSAT ta tazo ta bude mata gidan " tana ganin sanye da kananun Kaya tiri kwatan Wanda ne a jikin HAFSAT da yar k'aramar riga ta daure gashin kanta da ribars kalar kayan jikin nata" da sauri ta k'akaro ta rungume ZAINAB ta saki ihu da cewar kisan Allah ban zata Zaki zo tun yanzu ba" kallota ZAINAB tayi da cewar ko? " eh HAFSAT tace da cewar ai na dauko sai yamma" murumshi ZAINAB tayi da cewar Idan na bari sai yamma kika gaji da jirana kika fita fa? Ai Kinga nayiwa kaina domin nazo da magana mai kauri a bakina"kallonta HAFSAT tayi da cewar toh mu shiga cikin gidan mana, ai samu tattuna maganar taki" jerawa sukayi suna hira irin tasu ta k'awaye har suka isa falon HAFSAT"dan matsaikaci ne ba mai girma ba Wanda ta cikashi da kayan alarm hadi da baibayeshi turaruka masu tashi kanshi mai kwantar da hankali"zama ZAINAB tayi a daya daga cikin kujerun da suke falon"bayan ta zauna ne HAFSAT ta gabatar mata da lemuka kala2 hadi da kayan lashe2 dana tande2,duk dai bayan ta gama taba ko wanna, daga ciki HAFSAT tazo ta dauke faranti da ta kawo wa ZAINAB kayan lemukan ta mayar ta dawo ta zauna kusa da ZAINAB ta mayar da hankalinta tace kawata Idan kin natsa Ina sauraronki naji maganar da kikazo da ita Allah yasa alkairi" Kashe garin ranar ZAINAB ta shirya da wuri haka ta shirya MARIYA da ANAS tai basu abin Kari, bayan sun gama ta tattare magungunan ANAS ta zuba a leda ta shiga gidan SAMIRA makwafciyar ta ta sanar mata da hali da take ciki amman dan Allah kar ta gaji ta da ajiyar yaran da take kawo mata zataje neman rance kudin da zata sayawa ANAS sauran magungunashi"amsawa SAMIRA tayi da cewar babu komai ai d'a na kowa ne"asarari ta baiyana tausayinta ga ZAINAB, Sanna ta sake amsawa da cewar toh ki kawosu mana ai babu inda zanje"toh ZAINAB tace Sanna ta juya ta koma gida ta rungumo ANAS ta fito dashi MARIYA na biye da ita a baya suka sake shiga gidan SAMIRA ta nuna mata yards zata bawa ANAS magani Idan lkc bashi yayi",amsawa SAMIRA tayi da toh Allah yasa adace sai kin dawo" ZAINAB amsa da amen ta fita." Tana fita ta tare mai adaidaita sahu tahau sai unguwar hotoro watau gidan HAFSAT"tunda mai mashin ya sauketa dai2 inda HAFSAT din tayi mata kwanan ta gane gidan HAFSAT ba tare da ta tambayi kowa ba. Tana k'arasawa jikin get din gida ta Kwan kwankwasa bata fi mutu uku da tsaiwa HAFSAT ta tazo ta bude mata gidan " tana ganin sanye da kananun Kaya tiri kwatan Wanda ne a jikin HAFSAT da yar k'aramar riga ta daure gashin kanta da ribars kalar kayan jikin nata" da sauri ta k'akaro ta rungume ZAINAB ta saki ihu da cewar kisan Allah ban zata Zaki zo tun yanzu ba" kallota ZAINAB tayi da cewar ko? " eh HAFSAT tace da cewar ai na dauko sai yamma" murumshi ZAINAB tayi da cewar Idan na bari sai yamma kika gaji da jirana kika fita fa? Ai Kinga nayiwa kaina domin nazo da magana mai kauri a bakina"kallonta HAFSAT tayi da cewar toh mu shiga cikin gidan mana, ai samu tattuna maganar taki" jerawa sukayi suna hira irin tasu ta k'awaye har suka isa falon HAFSAT"dan matsaikaci ne ba mai girma ba Wanda ta cikashi da kayan alarm hadi da baibayeshi turaruka masu tashi kanshi mai kwantar da hankali"zama ZAINAB tayi a daya daga cikin kujerun da suke falon"bayan ta zauna ne HAFSAT ta gabatar mata da lemuka kala2 hadi da kayan lashe2 dana tande2,duk dai bayan ta gama taba ko wanna, daga ciki HAFSAT tazo ta dauke faranti da ta kawo wa ZAINAB kayan lemukan ta mayar ta dawo ta zauna kusa da ZAINAB ta mayar da hankalinta tace kawata Idan kin natsa Ina sauraronki naji maganar da kikazo da ita Allah yasa alkairi" amsawa ZAINAB tayi da cewar alkairine kawata"kallonta HAFSAT yayi da cewar Ina jinki"gyara zama ZAINAB tayi ta fara bawa HAFSAT lbr abinda ya faru da ita bayan barowarta gidanta ta numa mata kuma a shirye take da dauki shawarar da ta bata a baya domin tana ganin babu Wata mafitar da ta wuce hakan"..............
~AMENAT KABER KIRU~
*KARUWAR GIDA*
*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*
*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA (MMN AHMED_*
*_yar tuna tarwa kadan, akan masu sharshin yadda akayi ZAINAB zata zama karuwar gida, toh mu koma ga adding, fadi (manzon tsira, s. a. w) ne da cewar mu nisanci zinah, domin ita mugun aiki ce kuma musiface ga al'umma, domin duk Wanda yayi da yar wani shima za'ayi da tashi haka uwar wani ko matar wani,koda da kantargar gidan wani kaje ka fake ka aikata hakan toh sai anyi da taka!! yana da kyau muyi kallon tsanaki ga ZAINAB ba laifinta bane, jaza mata akayi, ba kowa bane face RABI'U_*
~*KWARZANTA GWARZUWATA MARYAM OBAM*~
*up*
*Up*
_*my daughter MARYAM OBAM Allah ya kara hasken kwakwalwa da hange hadi da basira da hazak'a a ke har da zalak'a, na tayaki murna kammala book dinki da kikayi mai suna bariki na fito, fatan mu Allah ya kara daukakaki yasa abinda kika rubuta duniya ta amfana dashi. Sai mun sake jin ki a book dinki na gaba💃🕺*_
*UP*
*UP*
_*AMANAR JIDDA USMAN DA ASIHA BAGUDU🚴♀*_
*14*
Da sauri HAFSAT ta rugumo ZAINAB da cewar yaushe kikayi tunanin zama karuwar gidan kuma!!? Ai daman nasan zakizo gareni Koda ba yanzu ba kawata dalili kuwa nasan yau da gobe taki wasa haka zalika babu wayaiye a mutane sai wanda ya fuskantar matsalarshi da sauri kuma ya maganceta ba tare da shiga tashi hankali ba, tun farko kikayi sake domin kuwa a yanzu babu wani wanda zai jure taimakonka, sai wanda yake da rabon samun lada gurin Allah"duba da yadda zuminci ya lalace ai ni matsalar da na shiga bata Kai taki ba amman gani kowa ya juyamin baya yasa na dauki matakin magance matsalata da kaina abinda nake ta faman nuna miki Kenan kika k'i fuskanta ta sai yanzu da kikaga uwar bari!""wani dogon nufashi ZAINAB taja hadi da tambayar HAFSAT yadda za'ayi ta shigo gari itama?" murmushi HAFSAT tayi da cewar ai shigowarki gari nauyi hakan a wuyana yake domin kuwa ni zan nuna miki yadda ake shiga gari, haba ZAINAB ai ko badan matsalar kudi kya shiga gari, dan kisan dadi d'a namiji wanda zai ciki lungu da sak'o, ko gan rage kaifin shawa'a ai kya nemi namiji, duk da yanxu mata ne suke cin maza dalili kuwa su kansu maza suna suka tara " domin kuwa majority su sun sami damuwa a dalilin yawan shiga gwagwarmayar rayuwa ga uwa uba cin kayan maik'o ko likitoci sunyi binciken Kan hakan shine ma suka fitar da cewar abinda yake bawa maza damuwa bai wuce(hire amount of protein)" Kinga yanzu mune da sama watau kici namiji kuma yabaki kudi"murmushi ZAINAB tayi da cewar ai duk na fashinta nidai yanzu ki sani a hanya domin wallahi ina da damuwoyi masu yawa a tare dani" kirki damu HAFSAT ta cewa ZAINAB ta kara da cewar ai ni zan dauki nauyi komai ko dan gurzawa RABI'U takaici" amsawa ZAINAB tayi da cewar ta yaya? "murmushi HAFSAT ta karayi da cewar Idan mashayi giya yaje gurin sayarwa randa bai da kudi ya ake masa?" hmmmm ZAINAB tace da farko sannan ta k'ara da cewar karo2 ake masa har sai yasha ta isheshi"toh ashe kin gane Kenan kawata kema yanzu abinda zan miki Kenan har sai kinci bura kin gaji da ita"bude ido ZAINAB tayi da cewar toh fa!! ta ina zan samu?" dariyar mugunta HAFSAT tayi da cewar ai kinzo inda cutarki zata wake, yanxu dai nawa kike so kudin maganin ANAS?"amsawa ZAINAB tayi da cewar saura 14k sune nake buk'ata Kade " tashi HAFSAT tayi ta shiga bedroom dinta ta dauko damin kudi ta zube a gaban ZAINAB ta wari wasu daga ta mik'a mata da cewar kudin maganin ANAS kenan" ta k'ara waro wasu ta sake mik'awa ZAINAB tace ki rikesu a hannu su kuma"karba kudin ZAINAB tayi baki na ruwa hadi da magyagya6a na ganin irin mahaukatan kudin da HAFSAT ta bata ne yasata rudewa har ta rasa ta ina zata fara gode mata!! "rawar baki ZAINAB ta shiga you tana godewa HAFSAT din" amsawa tayi da Kai haba tsakanina mu babu godiya ai"ta cigaba da lissafa kudaden da suke a hannuta tana ware wasu daga ciki gefenta" fuskantar rudewar da ZAINAB tayi ne yasa HAFSAT ta aje kudin hannuta ta fara tafi da cewar yaro nemi kudi tun abin saye bai zo ba, hadi da sakarwa ZAINAB dariyar mugunta tace ai nayi makinki a ranar da nayi miki tayin harkar nan kika k'i Kar6a" dariyar ZAINAB din itam tayi da cewar ai yanzu gani gurfane a gabanki na kawo kaina" kalloshi tayi da cewar shakka babu na shaida hakan dan haka yanzu abinda yarage miki shine kibayar da Kai bori ya hau"amswa ZAINAB tayi da cewar ai tun dazu na bayar, yanzu wuka da nama duk naki ne" dariya HAFSAT tayi da cewar ai ba'a bori da sanyi jiki, kinga wanna kudin da na baki na daga baya ai dasu ne zama zuba jarin mu"mamakine ya kama ZAINAB da cewar jarifa kikace!! ?" Amsawa HAFSAT tayi da cewar kwarai Kuna ai Idan naso a tuno mijici daga raminshi sai an mishi turamin magani, toh suma maza macizai ne sai da hayaki dole sai an baki wani sarrin d'aki wanda Zaki fara dashi Kamin ki fada fagen dagar yana da kyau kisan wani abu dangane da karuwancin gida" maganar gaskiya dole Idan kina son shiga wannna harkar sai kin koyi rike sirrin Kanki da na abokin harkarki abu na farko Kenan, sai maganar iya furta kalamin, hadi da iya hila da yiwa maza dadin baki, (domin kuwa hausawa sunce magana iya wace)sai uwa uba shine gyaran jiki da iya kwanciya"kasa kunne ZAINAB tayi tana jin HAFSAT domin kuwa duk abinda ta lissafa bata iya ko wannne daga ciki ba" Kamar HAFSAT ta shiga zuciyar ZAINAB ta katse mata tunina da cewar da wuya ko?"amsawa ZAINAB tayi da cewar a'a kawai dai ina tunanin ta Ina duk zan zama hakan?"dariya HAFSAT ta sake sakarwa ZAINAB da cewar ke k'awata duk fa macen da kika gani tana da irin baiwar da Allah ya hore mata sai dai ita ta kasa gane hakan, amman yana da kyau ki lura ki gano taki sai ki k'ara da ta wani ma ki mori duniyar ki tun lkc bai Kure miki ba" maganar gaskiya ZAINAB kedin mace ce rashin samun kulawa ce tasa kike ganin Kanki Kamar bakai mace ba amman zaki gane hakan da zarar time yayi" dariya ZAINAB ta saki da cewar Allah k'awata?"amsa mata HAFSAT tayi da cewar da gaske" yanxu dai mu fara da maganar abubuwan da zakiyi amfani da su domin jininki ya sauko"toh ZAINAB tace hadi da cewar Ina jinki"abu na farko shine ki sami waken suyar ki mai kyau da tsafta ki ajjeshi kullum ki dinga dibar dan kad'an kina markad'awa kina yin madararshi kina Sha zakisha maman, Sanna ki dinga yawan yin shayin zogale da yawan cikin kwakwamba da kuli_kuli tana cikowa da mace gabanta, Sanna ki ringa markad'a kwakwambar da kankana kina Sha da madara Koda yaushe Zaki Sha mamaki, dalilin da yasa na baki wannna kudin Kenan nace ki rik'esu a hannuki,sai abu na gama shine ki zama ma'abociyar amfani da kannufari wajan tafashi da yin tsarki dashi haka da zubawashi a bakinki koda yaushe yana kawar da cuttutukan baki hadi da bayar da kanshi ga bakin MA, sannan ki yawaita yin lalle a kafarki hadi da wanka da ruwan shi ki dan dinga zuba madarar turare a ciki, yana k'arawa mace danshin jiki da bata Kariya mara iyaka sai magana ta haba shine ki yawaita amfani da turaruka masu kyau wajan shafawa jikin ki."amsawa ZAINAB tayi da cewar nagode da shawararki gareni kuma duk zanyi insha Allah sai maganar da kikayi