Showing 15001 words to 18000 words out of 32355 words

Chapter 6 - HARIJIN MIJI COMPLETE BOOK BY M SHAKUR.doc

27 Oct 2025

1092

is for you wlh su Baba basu dauka zai amsa ba saiya amsa kosan yakai baki dasauri Umma tace  laaaa chakwalkwalon yaron nan zakaci akwai kosai ai da kamu cup din kokon Binyamin yadauka yakai baki yanasha Hibban ya washe baki tass ya shanye saiya kalli Hibban yace  kira Mommy takaramin ban koshi ba yayi dadi sosai dawani irin sauri Hibban yatashi yayi daki yana Mommy Mommy my Daddy wants to take koko and kosai zoki samai.

DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461

=ث?HARIJIN MIJI=ث?



'

EPISODE 6??



https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??
Nima M Shakur tuni na antaya
Daga Abba har Umma sai Binyamin yakara burgesu, Umma tasan ba lallai ta tashi ba saita mike tawuce dakin su tashiga ciki ta kalli Hibba data haderai tasa Hibban ya zauna tace  Malama taso kisama mijinki koko da kosai bakiga yanda yaci ragowan na Hibban ba, Salma jeki gaidasa Salma ta tashi itada Hibban suka wuce, Mama takalli Hibba tace  bakiji menace ba zuciyanta ba dadi amman ahaka tamike tsaye kawai taja gyalenta tayafa tafito, magana yake da Hibban amman saida yadan dago kansa sabida kawai jikinsa yagayamai tafito yabita da kallo ta shiga kitchen, sunada dan plate masu kyau fa amman da gangan sabida jin haushi tadauki kwanon roba mara kyan gani tasa kosan ciki da cup na roba shima ta zuba kokon ciki, tadauko a hannu taki sawa a tray tafito tana tafiya ahankali tsareta da idanu Binyamin yayi ko kunyan Baba da Umma da yara dake falon baiyiba harta taho gabansa tadan duka ahankali ta ijiye zata tashi calmly yace  Allah miki Albarka My Hibba dasauri Hibban yace  Ameen cus yanda yayi maganan kowa yaji, Hibba taji wani kunya ta tashi zata wuce Baba yace  koma kizauna magana za ayi Umma takalli robobin data samai abinci wanda ko su basu amfani dashi ta buga tagumi tana kallonta, koma Hibba tayi ta zauna shikuma yashiga cin kosai, to be honest he loves all this kind of foods, one thing about him wanda halin Babansa ne baya taba demanding for food yace amai kaza ko kaza a aladansu takurama mace ne let her cook anything abaka kaci, but duk randa akai abinda yakeso he eats sosai and today happens to be that day, rabon dayasha koko da kosai yafi shekara biyar, tass ya cinye komi yasha komi yace  Alhamdulillah Salma ta kwashe plates din takai kitchen, yadan sake Satan kallon Hibba dake zaune kan kujera abinta tana kallon tv shida Hibban na kasa abinsu.

Abba yace  Malam Binyaminu this is my little family, yarana hudu duka mata, Hibba ce babba akwai kanninta guda biyu Asiya da Maryam sunyi aure suna gidan mazajensu sai autanmu nan Salma, yaushe kakeson ta tare ? Gaban Hibba faduwa yashigayi dan kallonta yayi kallo daya yamata yagane yanda gabanta ke fadi saiyace  zamuyi magana muka yanke shawara zan sanar dakai Baba, kawai for now banson iyalina nawani aiki, so duka ayyukan nan na dakatar dasu bazata kara zuwa ba dawani irin sauri ta kallesa shima yajuyo hada idanu sukayi saiya dauke kai yakalli Baba yace  Baba dan Allah inaso dukanku kufito kubini zuwa wani waje ba nisa zamuyi ba, Hibban zomuje mu jirasu a mota ko Gyadamai kai Hibban yayi yatashi shima yatashi sai suka wuce suka fita, Salma tace  inama ace IPhone 16 zaije ya siyamin pink dakuwa Baba yamata yace  kaniyan ki Baba yatashi yace  kumuje toh dasauri Hibba tace  wai sai kubishi idan dan yankan kai ne fa Baba yaje yasaidamu dakuwa Baba yamata yace  mai garin ku mijin naki kike kira da dan yankan kai iyye tashi muje ahankali ta tashi sai duk suka fito ita tasa key ta kulle kofan tana tafiya ahankali su Baba suka wuce abinsu suka barta.

Yana tsaye gaban motan yabude gaba yasa Hibban aciki, yana jiran su Baba yanuna musu waje yace  bismillah Baba shiga Umam tayi da Baba Salma ma tashiga saiya juyo yakalli Hibba data fito ta haderai wani blushing yayi yace  go to the back Wife dasauri takallesa sai kawai tashige chan last roll na baya shima saiya shigo yawuce last roll na baya, Osman yashiga mazaunin driver yaja motan aka fara tafiya gabaki daya Hibba is not comfortable jinta kusa dashi akwai space fa amman yawani zauna dab da ita ga turarensa dake ratsa mata har zuciya rasa yanda zatayi tayi sai kawai tajuyar da kanta tana kallon glass hannunsa taji yadaura saman cinyanta wani irin shocking taji numfashinta na neman daukewa dasauri tajuyo takallesa hada idanu sukayi ya tsareta dawasu mayun idanu murya chan kasa yace  are you uncomfortable My Hibba? Wani yirrrr taji da batasan sanda ta ture hannunsa ba yafadi daga kan cinyanta tawani matsa chan karshe sai kawai ya barta yana murmushi, chan guzape area sukaje gaban wani da kareren gida Osman yayi horn wani gateman yabude suka shiga akai parking yasauko yabude gaba Hibban yasauko da gudu yayi wajen wani bicycle yace  Mommy see keke aka bude baya Salma ta sauko Baba ma haka da Umma saiya shigo yawuce shi yasauko kafin Hibba ta sauko, Baban gudane sosai ga motoci sababbi guda biyu kowa sai kallon gidan yake all abinda suke tunani is nan ne Hibba zata zauna yakawo su ya nuna musu, ahankali yace  mu shiga Baba sai yayi gaba yabude flat din Ya Rabbi is a fully furnished house da babu abinda babu aciki, duk suka tsaitsaya ita kanta Hibba gidan yamata kyau karasawa dinning Binyamin yayi saiya dauki envelope na gidan da keys keciki yataho saiya kama hannun Baba yasa envelop din aciki yace  Baba gashi gidan ka ne halak malak komi naciki nakane kuma!
Daga Baba har Umma kallonsa suke Salma tayi wani ihu wayyyoooo dadi Allah Alhamdulillah mum dawo yan gayu Hibban this is our house, yanda jikin Baba yafara rawa Umma ne ma ta iya magana tace  Binyamin sabida ka auri yarmu kake mana dawainiya haka girgiza kai yayi yace  wallahi ba sabida ita bane Mama, kome nakeyi arayuwana dan Allah nakeyi ba dan kowa ba, this is wat I do everyday to mutanen da banma sani ba balle ku dakuke mahaifana, nakune gidan nan kuma wlh bazan yarda kuce a a ba, anyways yanzu sauri nake settle in appointment na Hibban is 10 bari nida Wife mu kaisa asibiti mudawo sete in, Hibban
Dasauri Hibban yace  yes Daddy hannu Binyamin ya mikamasa da gudu yataho yayi jumping yakama hannunsa yace  let s go wucewa sukayi yakalli Hibba dake tsaye turus yace  let s go yayi gaba Umma tace  jeki mana Hibba ahankali tajuya tafita, Salma tai wani tsalle ta rungume Umma tace  Umma kalli gidanmu Allah yasani both Baba da Umma they re not greedy but at dsame time babu wanda baya fata Allah ya ciresa daga wahala, seeing this house wai nasu ne sun kasa yarda, ahankali Abba ya ijiye envelop din saiya daga hannayensa sama yace  Allah ni Aminu bawanka dake hura ma tayoyin abun hawa iska kabawa tampatsetsen gida haka cikin dare daya? Ya Allah tayaya zan gode maka hannunsa Umma tarike tace  sujudu shukur dukawa sukayi sukai sujjada Salma ma tayi suka sake dagowa sai Baba yabude envelope yana ciro papers na gida dana motocin, Salma tace  Baba ka iya mota ko dasauri yace  sosai ma ni dan gareji, ai nayi kanikanci kafin nadawo hura iska na iya mota zokaga murna Umma tace  kawo wayana kira sauran yarana suzo nan daman since zasuzo yau dana sanar dasu auren yayansu saisu zo nan Salma tace  toh Umma muje sama kibani dakina wayyooo dadi & ..

EPISODE 7??




Suna fita yana rike da Hibban har wajen mota suna zuwa wajen Hibban yace  Daddy agaba zan zauna ?Gyadamai kai Binyamin yayi yabudemai gaba yashiga yazauna yana kokarin kulle kofan Hibba tafito azuciye tana tafiya, sarai ya ganta ta gefen idanu yayi kaman bai gantaba yamaida kofan yarufe tazo wajen ta tsaya gefensa zatai masifa tahada idanu da Hibban dake kallonta ta glass yana murmushi saita kasa Binyamin yamata wani kallo murya kasa kasa yace  our son is here sai ahakura da masifan ko Queen of Temper? Abu ya tsaya mata awuya yakalli Rolex na hannunsa yace  let s go munyi latti dauke kai tayi daga kallonsa tadan kalli Hibban saita shiga cikin motan ahankali yashigo ya zauna Osman yarufe yazaga yashiga gaba yaja motan kin kallonsa tayi shiko har sukakai kallonta yakeyi kaman zai hadiyeta, tasan Abuja akwai hadaddun asibiti but bata taba ganin wannan ba cus is asibiti na yara sikla only and that s the only thing suke handling awajen parking akayi aka bude musu kofa shiya fara fitowa yamiko mata hannu alamun tazo yabuge hannun tasauko Hibban ya sauko tamikamai hannu zata rikesa sai yarike Binyamin yace  I want to hold my Daddy sukai ciki tabisu already Dr na jiransu office suka shiga aka fara examining Hibban aka basa chocholate da juice na yara yanasha yanajin dadi ga dakin ga cartoon ga komi kaman bai asibiti ba sai kallonsa take, test aka masa daban daban.

Wuraren 12 lab nasa suka dawo Dr yakalli Hibba yace  you guys are good parents like kuna kula da yaron nan sosai baida wani major issue haka, akwai wani magani dazan baku supplement me dake blocking crisis he will be much healthier saikuma na maganin abinci he s underweight he needs to gain weight, saikuma zai dinga zuwa for checkup every 2weeks that s twice a month, he s gonna be fine, ana surviving sikla yanzu yaro yayi normal rayuwa ya mance ma yana da ciwon inhar iyaye na kula yana kuma shan maganinsa ijiyan zuciya Hibba ta sauke Dr yayi rubuce rubuce yamikama Binyamin yace  drugs nasa a pharmacy my karba yayi yace  thank you sannan suka tashi Hibban yakama hannunsa suka fito har pharmacy ya sai magungunan aka basa POS wani silver card taga yasa a POS din kaman ance ta kalla taga kudin just magani 6.5M kai magani this expensive nawa kenan asibitin nan karba yayi suka taho, yace  kanashan magani kuwa ? Dasauri Hibban yace  yes Daddy Areef yace  mexan siyamaka yanzu kaga Dr yace kafinga cin abinci dasauri yace  Daddy I want cake, chicken, chocolate, biscuits and juice Hibba saitaga yadaukesa chak yace  okay let s go get it suka fice sai mota wani bakery yaje yasayamai cake daban daban ita bata bisu ciki ba, yawuce yasayamai rosted chicken yanda Hibban ke Myrna sai wajen kayan sawa yasayamai kaya dayawa da takalma duk tana mota yanda Hibban ke murna kaman zai zare sannan suka tafi mota akasa komi a boot.

Hibba taki kallonsa wucewa sukayi har gida around 2 acikin gidan sukai parking yakalli Hibba dataki kallonsa yace  zanyi salla nadawo muyi magana Hibba kaman bada ita yayi magana ba, saukowa yayi Hibban na wucewa gida da gudu abubuwa a hannunsa shikuma yawuce gate saida yabude gate yafita sannan tafito daga motan tayi flat nasu dataga takalma gaban kofa tana shiga taga kannenta da Jamila da yan biyunta suna ganinta suka taso da gudu suka rungumeta tawani harareti tace  mehaka wai? Jamila tace  yahaka Amarya da masifa? Ina yaje munaso mu gaishe sa turesu tayi kawai tawuce dinning Umma tace  ku kyale mai bakin halin aure ya dauru Osman yayi knocking Hadiza
Tai kofa tabude abubuwan Hibban tashigo dashi yace  Madam Yallabai yace karki mance kiba Hibban maganinsa duka yan dakin sukai awwwwwn Hibba tawani hararesu Jamila ta karbi maganin da sauri tawuce dinning ta ijiye gabanta tace  Hibban zokasha itakuma Salma nafito da wuka dan yanka cake aci kaji da sauran kayan kwalama yaufa biki ake.
Dawowa daga masallaci yayi yashiga mota yazauna yace  call my wife Osman gyadamai kai Osman yayi yawuce flat din ya danna doorbell Salma tabude tanacin nama, Osman yace  Yallabai na magana da Madam dasauri Hadiza tace  gatanan zuwa tace  kumuje mu gaidasa sukai waje Jamila tabisu har motan atare sukace  ina yini murmushi yamusu yace  you must be kannin Hibba ko? Dasauri sukace.  Eh yace  Masha Allah ya yara atare duk sukace Alhamdulillah, Jamila tace  I m her best friend and only friend gyadamata kai yayi yace  thank you for being her friend atare sukace  sai anjima gyadamusu kai yayi suka koma ciki Umma tace  tashi kije batason long surutu sai kawai ta tashi tamike tafito tana tafiya ahankali hartazo wajen motan Osman yabude mata saita tsaya taki shiga tace  gani anatse yace  come in dan kallonsa tayi kaman tace bazata shigo ba but Osman na wajen saita shiga ta zauna akwai empty space a tsakaninsu Osman yamaida kofa yarufe cikin fushi tace  are you trying to buy my parents dakake basu gida da mota? Did I tell you zan aureka? How dare you went to my Dad ka aureni without my consent?
Shiru yayi yana kallonta tana masifan bayako kyafta idanu kawai his heart is beating for her he has no idea why, wlh koda yanaso ya taimaki mutane he assign su Osman ko wasu suyi ba shi da kansa ba but yau shine duk yayi abubuwan nan so unlike him, cikin wata tattausan murya yace  is this all masifan dakike taso kiyi daman tun safe Queen of Temper ? Azuciye Hibba ke kallonsa ganin he s not taking her serious at all tace  indai nine toh bari kaji you married the wrong person, I will never be your wife and abinda kace kanaso kayi dani bazaka taba yi ba bazaka taba samuna ba, if you like buy the entire world for my family I don t care Mr Money yana kallonta yace  I didn t do anything for family sabida ke! I do it for myself cus they re my parents agogonsa ya kalla yace  anyways yadan sauke ijiyan zuciya yace  I will come and take you da d ana tommorow to our hous& .  Waye danka? Tafada azafafe sai ya tsaya yayi shiru yana kallonta cikin fushi tace  Hibban is my son me alone, you re not his father and yarona will not set foot in your house, karka kara kiran d ana as naka dan lumshe idanu yayi ahankali yabude if there s one thing dake tabasa aduniyan nan is maganan yara, anything haihuwa hurts him, dan kallonta yayi idanunsa taga yayi ja nan da nan saita tuna da Baba yace mata mutumin yace baitaba haihuwa ba saitaji she feels somehow kuma bawai she s feeling bad ba kawai she felt somehow, kunya yasa sai kawai ta yunkura danta bude kofa tafita abinta karaf taji yarike mata waist, faduwa gabanta yayi sosai juyowa tayi a harzuke zatai masifa kawai yawani fizgota gabaki daya tafado kan jikinsa zatai magana kawai yakama fuskanta ta turjewa yayi forcing fuskanta yarike ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????without hurting her yahada bakinsa da nata!.

EPISODE 8??





Ya Allah she lost it completely, she was trying tama harde bakinta kota turesa amman takasa kaman wata yarinya irinsu Salma yan 16 sai kawai jikinta yahau rawa, is it because tadade batai kiss bane, ko tadade jikinta bai hadu dana wani namiji bane oho, the last time jikinta yahadu dana namiji haka was sanda marigayi Abdul keda rai so komi dawo mata kawai yake, takasa wani abu tanajin yanda yake kissing nata calmly, gently, sensationally, hannunsa daya yana bayanta yana shafawa ahankali yana kuma patting bayanta kaman wata yar yarinya, kowa treats her like an adult, ita karan kanta sees kanta like an adult but she felt like wata yar karaman yarinya in this mans arms, abin namata kaman yanda ita takema Hibban dinta idan tana lallashinsa, Binyamin felt yanda jikinta kerawa hakan yasa he was kissing her slowly yana patting bayanta, he just feel that urge na yanuna mata he s a polite and sincere gentleman not abinda take tunani akansa and to his biggest suprise sai yaji his touch and kiss was able to supress her anger and her body was getting calmer and calmer and calmer, sai yaji zuciyansa nawani kalan budewa tana shigemai zuciya, ya tsotse every corner na bakinta that s very very sweet abakinsa yanajin sha awa wanda yafi na koda yaushe kaman ya danneta a motan nan, kusan 5min yayi yana kissing nata sai ya dakata tareda sakin bakinta ahankali yana kallon fuskanta idanunta a lumshe, ahankali yace  I know the mannerism danayi using jiya to approach you was wrong but sincerely speaking that s wat I want, I m not a wicked or evil man, I will never hurt you or your family or you son, I don t force mata like a said,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login