Showing 6001 words to 9000 words out of 32355 words

Chapter 3 - HARIJIN MIJI COMPLETE BOOK BY M SHAKUR.doc

27 Oct 2025

1087

ba ka zauna agida kaji kaman zaiyi kuka yakoma yazauna, Hibba tace  Umma bari naje gidan aiki, nasa muku kudin gas din sai a saya bari naje Umma tace  to saikin dawo, Allah bada sa a takalli Hibban da duk ya batarai saitai murmushi daya kara mata kyau ta duko tai hugging nasa cikeda lallashi cikin magana kasa kasa tace  tell me mezan kawo maka idan zan dawo ? Kallonta yayi da sauri yace  chocholate Mommy da cake da kaza Umma tace  ohh Allah yaron nan baka basa lafiya ba amman kabasa iya kwadayi dariya maganan Umma yabama Hibba tace  shikenan to zan kawo maka ta mannamai kiss a kumatu tace  karkaje ko ina banda kuma yima Anty Salma rashin kunya gyadamata kai yayi yace  bye bye My Mommy naaa Umma tace  idan baki kawo tsaraban nan ba yau akwai tashin hankali Mommyn Hibban dariya Hibba tayi tafice tana zura takalmi crocs dayadan sha wuya tafita daga gidan.


Kusan tafiya biyar tayi ta shiga wani gida kaman nasu haka a zaure taci karo da wata da akalla zatai 35yrs itama tana sallaman nata yara mata guda biyu kansu daya tace  to ku koma ciki bye bye yaran suka mata bye tama Hibba murmushi tace  muje kafin su kara biyomu suka fito da sauri suka fara tafiya, Matar tace  ya restaurant din Hibba? Ni yau wani yamin kyautan dubu dari wlh a restaurant dinmu ai ingayamiki ina tashi kasuwa nafara tsayawa da buhun shinkafa nadawo 75k sauran kudin kabawa Mama tai cefane Hibba tace  Alhamdulillah atleast damuwan yadan ragun miki Jamila Jamila tace  wlh, maza mugaye ne kasakeni kuma kaki bani kudin abincin yara har biyu nace ya karbesu wai sai sunyi girma, akwai Allah, yanzu dai kefa ya jikin Hibban? Ahankali tace  dasauki Alhamdulillah yau lafiyan sa kalau yatashi har yanzu ko ciwon kai babu, maganin sa yakare kina ganin nama Madam dinmu magana tadan bani albasjina kafin lokaci yayi zata bani nasamu na siyamai magani? Dan dakatawa da tafiya Jamila tayi tace  uhnnn gaskiya ban saniba amman ki gwada mata maganan ai mara imani ne kawai will not understand condition ma danki tunda magani zaki saya zata iya baki dan ijiyan zuciya ta sauke tace  toh Allah ya yarda Jamila tace  ke baki samu tip a restaurant dinku da manyan kasa ke zuwa ba ? Girgiza mata kai Hibba tayi tace  uhmm ba tip dana samu, manager mu baida kirki saikuma wani& . Saitai shiru tareda yin tsaki tace  work was not great at all yau dinnan dasauri Jamila tace  meya faru? Manager yamiki wani abune? Nasanki da zafi idan ana aiki a irin wajen nan fa sai kakai zuciya nesa inhar kinaso kici riba ahankali Hibba tace  manager called me Dog saikuma wani mutumi yazo yamin maganan that is worse than abinda ma manager yakirani dashi Dan tsayawa da tafiya Jamila tayi tarike waist tareda kama haba tace  ke Meya faru haka Hibba ? Janta Hibba tayi tace  mucigaba da tafiya kinga karmuyi latti tafiya suka cigaba Jamila tace  ina jinki Hibba tace  Jamcy nadawo cikin resturant dayake naje bama wata customer wayanta data bari ne Manager yatareni da fada, harda kirana Dog daga baya yayi shiru yace muje muyi serving VIPs, damukaje wajen wani magidanci ne haka da body guard nasa da yan china ni kaman bahaushe kaman ba bahaushe ba he looks like yan Chan amman yafini iya hausa ma idan yayi magana, to bayan sun gama komi manager yace naje ana kirana a ViP natafi na takbayesa order nasa kinsan me mutumin nan yacemini ? Hibba tadan dakata itama Jamila haka tana kallonta, Hibba tace  wai cemin yayi yanaso ya kwanta dani nawa zai biyani? Dasauri Jamila tace  mene? Angaya masa ke Olosho ce? Cikeda bacinrai Hibba tace  shina gani aiko na daukesa da mari, sai yace shi ba mazinaci bane menene menene, aurena yakeso yayi, and zai biyani ko nawa na chajesa ya aureni shiru Jamcy tayi tana kallon Hibba harta gama bata labarin, Jamila tace  aurenki zaiyi da gaske yake koko yaudara ce? Dan shiru Hibba tayi chan tace  no I don t think yaudara ce da gaske yake ba yaro bane, he seems like irin direct mutanen nan masu fadi duk yanda tafito, so 100 percent da gaske yake dasauri Jamila tace  to ki auresa!
Wani kalan kallon Jamila Hibba tayi cus maganan comes as a shock to her takara kallonta irin kallon me kikace Jams? What did you just say? Jamila tace  I am very very serious wlh ki auresa, bari kiji anything dazanyi dazai fitar da yarana da iyayena daga talauci wlh wlh zanyi as long as ba sabon Allah bane maybe karuwanci ko sata noo but indai aure ne na sauna kakeso kayi dani and you are even ready to pay me to marry you wlh zanyi koda secret wedding ne ina ruwana ni? I will collect enough money dakoda zaka sakeni nasan natara im all set, trust me marry him Mtswwwwww Hibba taja wani tsaki kawai tama cigaba da tafiya abinta Jamila tabiyota da sauri tace  yanzu kiduba kigani Baban Hibban ya mutu yabarki da yaro da yan uwansa suka kasa contributing into his health school da feeding kullum kukan babu suke saima idan kikaje ko kika nemesu for wani abu suhau miki fada cewa akan mene kika haifi sikila da ilimin they re blaming you, biyar dinsu babu ajikin yaron nan, kece first born agidan ku, sisters dinki biyu na gidan miji da yaransu, Salma ce kawai yanzu gabanku, Baba na fama da cancer hura iskan taya aiki ne? Tunda kika haifi Hibban baki huta ba kina buga buga baki nan baki chan jibeki dukkin kode Hibba keda kikai tashe gaki da kyau ga gashi duka duka you are just 30 why will you waste this opportunity Alhaji yazo gareki ki auresa ki siyama iyayenki gida hadadde da mota ki bama kannenki dake gidan miji jari, kikai Hibban asibiti mai kyau, ki budema Baba da Mama wata sana an kema kija abinda zakija kihuta zakima kanki bakin ciki dan Allah ki dauki katin ki kirasa kice kin yarda Hibba tace  Allah ya kyauta, wlh wlh I m not greedy for money ke kin sani, the way I survived gashi Hibban is 8yrs yanzu I will continue to survive hakan, Allah ke bada kudi ba dan Adam ba, da ace mutumin yayi approaching dina with respect danayi consider dinshi Amman da girmana da yaro yatareni tagayamin maganan banza where is my self respect? No no I m not those kind of girls dazasu hadiye komi subi namiji sabida kudi Jamila tace  okay naji yanzu to menene plan naki kan aure, duk wanda yafito d moment kika sanar dasu kinada yaro dan shekara takwas sikla guduwa suke cus kowa manage rayuwansa yake babu mai neman wani sabon nauyi yadaurama kansa Hibba tace  daman na gayamiki auren zanyi? Su sha zamansu nasha zamana nima Jamila tace  Hibba sha awa fa? Koke baki da itane? Kallonta Hibba tayi da sauri, Jamila tace  magana domin Allah fa muba yara bane, I don t know about you but kusan kullum cikin dare sainayi kuka, dan shegiyan matsiyacin nan haushinsa nakeji amman wlh duk daren duniya sainayi mafarkin gabansa dayanda yake tumurmusata agado da ina gidansa wani yammm jikin Hibba yayi jin abinda Jamila ke fadi dasauri takara saurin tafiyanta, Jamila itama takara tace  zawarci da wahala sai yanzu naga abinda yasa wasu zaurawan ke xuwa bin mazan banza sabida sudan samu a tsula musu, mukuma masu tsoron Allah kullu yaumin muna cikin matse kafafu muna tuna moment dinmu da mazajenmu dasuka sakemu yan bura uba, ke yanzu baki tuna marigayi soja? Gasa karfaffan namiji tsayawa Hibba tayi tareda runtse idanunta da karfi sabida tuna lovemaking nasu datayi, wani dariya ne ya kufcema Jamila ganin yanda ta tsaya tace  ahhh yanzu naji batu cus na dauka ni kadai keda feelings kema gashinan kinada shi Hibba, tun wuri kisan inda dare yamiki kada kifada ga halaka dazaran mace ta shiga 30yrs tashiga peak na sha awa da jaraba kenan all you want is kiji lafiyayyen namiji akanki yana zuba miki zarmalulu duk asuban duniya dan dukawa Hibba tayi dasauri Jamila tace  ke na shiga uku Hibba ta duka dasauri tana kamata tace  kan titi muke fa dago kanta Hibba tayi idanunta sunyi ja ahankali tace  dan Allah Jams kidena min irin hiran nan, kwata kwata banson magana ko hira ko labari akan tarayyan ma aurata sabida ni kadai nasan halin danake shiga saisa I m always busy da aiki dakuma Hibban hakan na mantar dani komi tausayi taba Jamila ta kalli hanya ana kallonsu tace  nadena mike to mutafi ahankali tace  ina zuwa Sosai da bala in mamaki Jamila tace  Hibba wai haka kikeda karfin sha awa Innalillahi tun muna yara muke tare ya akayi ban sani ba ture hannunta Hibba tayi tace  dalla cikani tamike tsaye, Jamila tace  fitsari kikayi a abayan ? Chak Hibba ta tsaya ta juyo takalli Jamila dake kallonta wani kunya na damunta, Jamila tace  warware rolling din ki sako gyalen ta baya sabida ya rufe bayan rigan nasan kafin mukai yabushe Allah yabaki miji mai karfin biya miki bukata wlh wlh kuma tun wuri kiyi aure kada kizo kizama karuwa
Mugun harara Hibba tamata Jamila tace  wai misali nake amman yakuri muje but wlh danine ke dana kirasa dan daga ganin yanda ya iya batsa haka zai iya dandakan gindi". =??

=ث?HARIJIN MIJI=ث?



'

EPISODE 4??


https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??
Nima M Shakur tuni na antaya

Zaune yake cikin mota yayi shiru yana kallon hanya tunda yake in his life baitaba haduwa da wacce yajita aransa ba sai wannan waitress dinnan, hannunsa yadaga ahankali yadaura kan kuncinsa data mara yana shafawa ahankali yana tuna every word data fadamai alphabet by alphabet yana lumshe idanu, he s a sucker for fearless mata, all matan dayake haduwa dasu they re not bold enough basa iya gayamai magana harma su maresa saidai idan suji pepper suce ya sakesu, he finds this slap extremely hot and it s one of his fettish mace ta dakesa, wani suite awani organization sukaje fitowa yayi yafara shiga masallaci yayi salla yazauna yayi zikiri sannan yatashi yafito yashiga building din zuwa chan sama inda wasu maza guda hudu hadaddun gaske suke sunci gayu na gani na fada waje, biyu na buga snooker, biyu na buga chest ga security su da bodyguards na kowa na waje suna gadinsu, suna ganinsa suka taho daya daga cikinsu yace  Areeffff suka gaisa kawai saiya wuce ya zauna duk suka zauna, cikinsu biyu are Nigerians daya dandan president na Nigeria ne, dayan kuma yaron Minister of FCT, sai daya wani Arab ne from Dubai, dayan kuma dan Russia ne bature ne, dukansu are age mate and tare duk suka taso from creach a UK and they ve been friends since then, sukan hadu every 3month ones in any country sukai choosing abinsu is more like a club duk inda kake lokacin haduwansu saikun hadu, they re brothers! Sunyi wani kalan building bond for life da babu wanda ya isa yayi breaking, dan Russia ne mai suna Dawood yace  you late Areef! Kishingida yayi yana daukan cup of tea yakai bakinsa tsare Areef da idanu dayasa yace  are you here for me? Atare dukansu sukace.  Yesss! Dan shiru yayi yana binsu da kallo one by one yanda duk suke kallonsa saiya tuntsure da dariya kaman bashiba, he was seriously laughing sai dukansu sukai murmushi ya shafa kumatunsa kadan yace  you know a lady slapped me today and now you guys yakara yin murmushi dayasa dasauri sukace  who slapped you Dawud ya dafasa ahankali yace  Areef wat is going on? Fuzar da iska yafakatar da dariyan ya dafa kafadan Dawud yace  the question is not wat is going on but what is not going on cus everything is going on with me yazare hannun yadaura saman kansa yazare hulan dake kansa ya ijiye yana shafa fuskansa yace  I m a 42yrs old man da all I crave for is to build a standard family, wife kids you know, I have everything but not family, I married more than 20 something ladies none of them has ever spent good 7days with me they run away due to my condition yayi shiru yakara matse hannayensa akan fuskansa yace  I feel kaman I m cursed! Ya fuzar da iska dayasa Dawud yakama kafadansa, yazare hannunsa daga fuskansa yace  there s no specialist or hospital dabanje ba across d world ku kanku how many mutane kukasa nagani not to talk of therapist Yayi dan shiru yace  bantaba kashe wani arayuwana ba, bantaba yin wani intentional mugun abu danasan Allah yahana ba, bantaba yin mugunta ba, banma tabajin labari someone mai kalan condition dina ba, sometimes I wish na mutu na huta, cus I will be on top of a lady kaman zan halakata and I will never get satisfied or cum and I can not stop having the sex tell me what punishment is greater than this? Duk sukai shiru shima yayi shiru sai chan yadauki tea yakai baki Hibba na fadowa ransa yace  I pick interest in the lady that slapped me earlier today and I want her to be mine no matter what aare sukace  why did she slapped you? Murmushi yayi yace  told her I want to go down on her she picked offense haba sukahau dariya harda shi, Jafar yace  guys you all know I married a Yoruba girl right? Duk suka gyadamai kai yace  tunda muka haifi yara biyu yanzu Daddy take kirana, I can t touch her tace mun girma is time to look after children, she hates intimacy, and I don t know hakanan ni yanzu ne nakeso muyi exploring intimacy together, and I hate the fact that she calls me the way the kids call me wai Daddy abokanan suka kwashe da dariya Binyamin yace  are you not Daddy ? Hararansa yayi yace  common dude give me a break I love when my woman call me all those pet funky names, Daddy is a turn off for me ko gabana yatashi I wanna go down with her dazaran she calls me Daddy that s all, the champion goes flat yanzu ma Champ doesn t rise up again, sometimes I wish I m like you Man ya kalli Binyamin haba sai dariya, tatattun yan iskan maza ne yan boko gakuma kudi, dasauri yace  guys! Listen pls Duk sukai shiru yace  back in those days when we were dating I promised her no second wife but now I m craving for second wife how do I go about it? Dasauri kai tsaye atare sukace  tell her Bro and get second wife, remember life starts at 40 suka wani kashe dan Russia mai suna Alok yadan shafa kansa yace  ahhhhh! Kallonsa duka sukayi, yadan sauke ijiyan zuciya yace  my case is fucked up Binyamin yace  wats up with you and Fam Lok? Dan ijiyan zuciya ya fuzar yace  I wanna be real cus in this space we don t lie kowa ya gyadamasa kai, ahankali yace  I m in love with a guy! Dukansu kallonsa suke, yara ne su masu kudi dasuka taso cikin turawa dudda dukansu musulmai ne but shi Alok da Dawud wani irin musulunci suke da basa salla da azumi but they call kansu musulunci they celebrate Eid da komi, ahankali yace  it s my driver, he drives me, he looks at me in a way that my wife doesn t, he cares for me and look after me, my wife hardly looks at me with that admiration, I want him so baddd guys I have no idea wat to do kai tsaye Binyamin yace  if you re truly a devoted Muslim Alok you know gay is haram, HARAM! That s all I can say, you make the decision and always pray May Allah guide you to the right path you got this ijiyan zuciya yasauke yakasa magana, Jafar yace  fire the driver before he drives you to astray, Jahannama fire is real Lok gyadamusu kai yayi yace  I will try cus I want Jannatul Firdaus Binyamin yadan kama kafadansa alamun everything is gonna be okay, Isah yace  you know I got married ending last year, this is the 6month of our marriage, my wife wants to divorce me dasauri sukace  why ? Dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login