Showing 12001 words to 15000 words out of 32355 words

Chapter 5 - HARIJIN MIJI COMPLETE BOOK BY M SHAKUR.doc

27 Oct 2025

1088

cus I want Jannatul Firdaus Binyamin yadan kama kafadansa alamun everything is gonna be okay, Isah yace  you know I got married ending last year, this is the 6month of our marriage, my wife wants to divorce me dasauri sukace  why ? Dan shiru yayi kafin ahankali yace  she said I have micro penis kowa shiru yayi jikin dukansu yayi sanyi idanunsa suka cicciko da hawaye yace  i love Ra eesa so very much, i don t wanna leave her, why complain that I m small? I mean I didn t make my body myself right guys? Kowa ya gyadamai kai, ahankali yace  love is about sacrifice and acceptance, the most important thing is love, why worry about wat is down here since I m not my creator? Can t she accept me like that? Binyamin yace  have you tried talking to her? I mean deep communication ? Ajiyan zuciya yasauke yace  I ve done that but no good outcome, she s not in my house anymore tama fara divorce process din sharia court final ruling is next week, I m just heartbroken and very sad, I know I have tiny penis but I have the biggest heart in this world and I m an awesome husband hawaye ya gangaro daga idanunsa dasauri sauran mazan suka rungumesa banda Binyamin dayayi shiru yana kallonsa da yanda yake share hawaye, see life is funny wanda yabiyema duniya shine zai halaka, dan adam can never be satisfy no matter wat, you have small penis mace tace yamata karami ta gudu, you have big yamata girma zaka kasheta ya gudu, wat do women wants? Maza are going through alot, kawai case din Isah just weak his spirit down sosai yakasa motsi.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461

Da kyar suka lallashi sa yayi shiru, sai Hamza yace  my wife is a worldly wife, an influencer that cares about jikinta more than mijinta da komi nata, batason anything dazaiyi tempering with her body, her skin, kun sanni dukanku nataso from huge family yaran Babanmu mu 15, i am not saying inaso ta haifamin yara 15, I just want minimum of 3kids maximum na 5kids, I want kids I love kids but Matana hates kids, tana ciki sai miscarriage I just found out from wani phamacy receipt dana gani naturama Dr maganin cire ciki ne, tayi total of 4 miscarriage duk itane tazubar da cikin intentionally, I confronted her wai ita batason jikinta ya lalace bazata dinga samin influencing job nata ba, she will loose her confidence, nabata nan da 5yrs kafin mufara maganan kids duk kallonsa suke yadan sauke ijiyan zuciya yace  I want to let her go zan saketa duk suka kallesa babu wanda yacemai kada ya saketa, Jafar yace  just think it through Bro, and pray for Allah guidance ya gyadamusu kai.


Mikewa Binyamin yayi su sunsan menene kafinma yayi magana sukace  see you later wucewa kawai yayi yafita da sauri ya sauka kasa aka budemai mota yashiga Osman yarufe yace  did he send more info on the girl? Dasauri Osman yace  yes Sir have a look iPad din yabasa, pictures ne na social media na Hibba da marigayin mijinta yana sanye da kayan sojoji lokacin bazata wuce 21/22yrs ba, shima mijin looks young, hoton bikine ta dafasa, hannu yasa yayi scrolling saiga hoton Hibba da Hibban recent picture ne a IG tasaka just 5likes me akan hoton, tsare Hibban Binyamin yayi da kallo yaron looks so thin, ahankali yace  wani asibiti suke using? Osman yace  Maitama General Hospital anatse yace  look for hospital with special care na sickle cell na yara inda specialist ke dubasu dasauri Osman yace  angama Sir tsare Hibba yayi da idanu a hoton yakasa daina kallonta shi kansa he doesn t know why saiyakai hannunsa yataba kumatunsa daya aura, bawai he s looking at her sabida jikinta ko wani abu bane no, idan jikine ana maganan nono duwawu skin ya auri mata da sun fita a komi da komi so it s not beauty or body features kawai there s something intriguing about her or is it because of the slap? Dan murmushi yayi kadan yasauke hannunsa dagakan kumatunsa yace  send this picture to my phone, arrange meeting with her father dan kallonsa Osman yayi cus this is the first time yake something like this batare daya jira comsent na yarinya ba, lumshe idanu yayi yace  speak Osman ahankali yace  sir baka taba neman auren yarinya batare data baka iznin ba, why do you want to meet her Dad batare data yarda zata aureka ba? Shiru yayi baiyi magana ba cire kansa Osman yayi harya cire rai yace  sabida bazata taba yarda ta aureni ba yayi murmushi kadan I want the meeting to be tommorow morning saikuma yabude idanu dasauri yace  can you arrange it today? Adan hankali Osman yace  yallabai don t you think you re rushing things, you just met this girl like how many hours ago yana kallon Isman right in the eye yace  and I wanna make her mine in 24hrs if I can, turn the car let s pay him a visit do we have his address ? Ahankali Osman yace  yes he sent it Osman ya kalli driver yabasa address suka wuce.

Daga inda suke zuwa bakin titi inda Baba ke aikin focalizer tafiyan kusan 30mins ne amman sukaje, bakin titi ne but wajen is more like sun maidashi dan Mini garage, Baba kadai ke aikin hura iska, sai masu gyaran machine da masu gyaran keke napep, riga da wando ne ajikinsa na aiki kananu but baggy sai hula irin kifa hadisin nan akansa wani tayan keke yake gyarawa yana maida karfen ciki sukaga arniyan Roll Royce tai parking wajen kap jama an dake wajen da masu gyara da wayanda suka kawo gyara dago kansu sukayi harda Baba suna kallon motan fitowa Osman yayi yabude kofan anatse cikeda dattaku Binyamin yafito looking like a responsible babban mutum yana gyara babban rigansa ga hula akansa duk aka kallosa kallo daya yama Baba yaganesa yataho nan da man yan wajen sukace.  Sai Alaji sai Alaji bama sa maganan yara cus sunsan ba gyara yazo ba takowa yayi cikin garage din Osman biye da shi yazo har gaban Baba dake kallonsa saiya cire hulan kansa yaduka har kasa yace  ina yini Baba dasauri Baba ganin magidanci banban mutum yaduka gabansa yana gaishesa yace  Subhanallahi tashi tashi bawan Allah, musabaha yakamata muyi Baba yamikomai hannunsa da duk yayi baki Binyamin na tashi sai Baba yaja hannun zai komar dashi baya yace  datti Dasauri Binyamin ya karbi hannun Baba yarike yana murmushi Baba yakallesa sosai sannan yasakesa yadaga hannu yana gaidasa da mutanen wajen wasu tsofaffi guda biyu Amin an Baba sukazo waje cus this is not ordinary thing suka tsaya tareda Baba yace  lafiya ince bawani laifi mukayi ba bawan Allah, sunana Aminu ga shakikaina nan, gwamnati tabamu daman aiki anan dudda sunce mana shekara mai zuwa sa a koremu daganan murmushi Binyamin yayi yace  ba ma aikacin gwamnati ne niba Baba nazo ganinka ne sabida neman aure nazo wajenka haba sai samarin wajen suka fara Allahu Akbar Allahu Akbar, suka wani tattaro sukazo wajen, Aminin Baba yace  Malam Aminu ina gani mukoma daga ciki ko ga tar ama Chan ashago Bismillahnku bawan Allah Baba yatafi da Aminansa Binyamin ya bisa mutanen wajen suka bisu yan Machina na parking ana tsayawa kaman ana wani abu sai aka zazzauna sauran jama a suka zauna Baba yace  waye kai bawan Allah Meya kawoka wajen nan? anatse yace  sunana Binyamin Luhaidan Areef, Mahaifina dan Sudan ne Mahaifiyarta kuma yar Nigeria ce yar katsina, inada kampani na nakaina muna aikin computer da AI, inada mata, yau naga diyarka Hibba awajen aikinta Allah ya doramin kaunarta, na sanar da ita shine kaima nazo na nemi aurenta awajen ka kamin izini Baba samarin wajen sai kabbara, Aminin Baba yace  Hibba ai diyarmu ce nan, yarinya ce mai hikima da kwazo mai amana ga kirki gata da zuciyan maza, Allah yama mijinta rasuwa bayan wata bakwai da aurensu, tanada d a guda, kuma sikila ne, maza da dama sunsha zuwa amman duk wanda yaji yaronta saiya gudu shaida kowa na gudun dawainiya calmly yace  ni ba yaro bane banbancina da sauran mazan kenan, nasan shi ciwo daga Allah ne lafiya ma daga Allah ne, inaso kubani auren Hibba zan dauki dawainiyan ta dakuma dawainiyan yaronta mai suna Hibban tundaga kan ta lafiyansa da duk wata abu dayake bukata aduniya, Allah bai bani haihuwa ba, sanin tanada Hibban yasa naji nakara kwadaituwa ma daga in aureta wlh kowa na wajen ya yaba da hankalinsa da dawainiyan sa, Aminin Baba yace  Malam Aminu ka daura musu aure abinda akeyi kenan, Hibba ba yarinya bace, inhar tasami wanda zai tayata daukan dawainiyan Hibban gwara ka aura mata shi mu samusu albarka kawai sai samarin wajen sukahau ihu a daura adaura adaura, Baba yakallesa yace  iyayenka fa ahankali yace  Allah yamusu rasuwa wani tsoho awajen yace  zan tsaya maka as wakili Malam Aminu basa auren diyarka kallonsa Baba yayi cus shine tsoho awajen tsogon kirki ne saiya gyadamasa kai yace  kawo sadaki nan da nan agarejin nan agaban dibannin yan gareji da yan machine aka daura auren Binyamin Luhaidan Areef da Hibbatullah Aminu akan sadaki Naira dubu dari biyar aka shafa, wani murmushi yayi God works in mysterious ways so this girl is his wife saisa Allah yakaisa wajen nan, karban number sa Baba yayi yace  gobe kazo gida Gyadamai kai yayi yana murmushi saiya tashi sukaje mota shiga yayi ya zauna sai Osman yafito da ledan kudi miliyan goma yabama tsohon wajen yace Yallabai yace arabama kowa jama a zikaga hauka da murna nan da man samari sukahau wasa da machine anama Binyamin dake mota kirari yana murmushi a natse.

Kawai he s very very happy da aurenta which is not common baya murna dan ya auri wata infact bayama jin komi wlh, bude kofa Osman yayi ganin yanda yake murmushi saida abin yabasa mamaki shima driver yajasu.

=ث?HARIJIN MIJI=ث?




'


EPISODE 5??



https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima M Shakur tuni na antaya


Rannan Hibba takasa bacci.
Sai juye juye take akatifa you know this abu is unbelievable, shekara takwas kenan batada miji tun kafin ta haifi Hibban yau Hibban is 8yrs old wai kawai rana daya ace Baba yazo yana gayamata ya daura mata aure da wanda kwata kwata batasan waye shi ba at all at all, mutumin da bata taba gani ba arayuwanta, kodai bokanci yakeyi? Ko dan yankan kai ne? Tayaya Baba zai aurar da ita gawani baiyi bincikeba, tasan cewa sabida yaga iya bazawara ce sannan ita ba yarinya bace saisa amman dudda haka she s not happy at all and she will not accept this marriage zaigani, he thinks sabida yanada kudi he can acquire anything ko to she will show him she s one thing da he can not acquire, wlh ba a haifi wani mai kudi dazaizo ya nuna he can buy her life ba, zata gwadamai cewa aurenta dayayi is the worse mistake of his life, sai kawai ta mike taja bargo takara rufe Hibban da kyau, agado yake kwana kusada ita dudda he s 8yrs Hibban baida lafiya da zata basa wajen kwanciya nasa na kansa shi daya, cus she check him every now and then, funny enough babu abinda ke damunsa yau, ijiyan zuciya ta sauke tabude kofa tafito tadauro alwala tadawo dakin ta shinfida dadduma tai salla tadaga hannaye tafara addu a cus she s not understanding anything and tasan Allah has his own reason of doing things, addu a tayi inhar auren nan Alkhairi ne Allah ya tabbatar idan ba Alkhairi bane kuma Allah ya chanzasu zuwa abu mafi alkhairi, har aka kira asuba tana kan dadduman tashi tayi tai salla sannan ta tada Salma da Hibban suyi salla itakuma ta fita ta tafi kitchen wake ta deba ta surfa koko takeso tamusu da kosai nan da nan tashiga yi cus tanaso tafita daga aiki before 8.

Wuraren 7:45 tagama komi tafito da kokon aroban penti sai kosan kuma a kula, Umma na fitowa tace  ina kwana Umma ahankali tace  Alhamdulillah Umma Hibban yace  Mommy asamin kosaina da koko na hararansa tayi tace  muje bayi kafara brush da wanka sai kazo kaci nakaimana ruwa zaiyi magana tarike hannunsa suka shiga bayin, ita kemai wanka tamai brush sannan suka fito suka shiga dakinsu shiryasa tai tsaf kullum yana cikin kayan sanyi jean tasamai da riga dawani dark blue sweater da black sock ta fesamai turare sannan takamasa suka fito ta zaunar dashi a falon tabasa koko a cup da kosai a plate sannan tawuce tafada bayi a gurguje tashiga wanka koda tafito Baba na falo tace  Baba ina kwana Mamana an tashi lpy, sannu da aiki Allah miki albarka tace Ameen tashiga daki tana kallon Salma dake sharara bacci.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461
Mai ta shafa a gurguje sannan tadauki wata atampa mai kyau dinkin riga da skirt ne yabi jikinta ya zauna da kyau tadauki comb ta taje kanta tanada suma sosai tai parking sannan tadaura kallabi tadauki kwalli tasaka tadauki man baki tana shafawa tadauki turare tana fesawa daidai Salma natashi zaune takalleta tace  Anty Hibba kinga yanda kikai kyau kuwa kallonta Hibba tayi ta harare tace  sannu mara kunya jeki brush kisha kokon ki da kosai dasauri tace  ke kikayi Anty ? Gyadamata kai tayi dasauri tawani jumping ya tashi tace  I love kosai da kokon ki wlh sosai tawuce tafita Hibba ta tabe baki abinta tana daukan wani dark blue mayafinta ta warware ta yafa wlh tayi bala in kyau she look matured fine and also decent tadauki handbag dinta tana kara duba 50k dazata sayom Hibban magani sannan tasaka slippers tafito, Baba dasu Umma dakeshan koko duk suka kalleta tace  natafi wajen aiki Baba, Umma saina dawo tajuya zata wuce Baba yace  kinga Hibbatu dakata Mamana tsayawa tayi tajuyo takalli Baba, Baba yadauki wayansa yanuna mata yace  mijinki yakirani da safiyan nan kan karkije aiki kijirasa gasanan zuwa the only kalman Baba dataji is mijinki kanta harya dauki charge, like is this man for real, baki Hibba tabude zatai magana saiga wayan Baba yafara ringing dasauri Baba ya ijiye cup na kokonsa yamike yace  gashinan yana kirana ma da Umma da Salma duk suka kallesa suna farin ciki, yakai wayan kunnensa yace  to to to, bari nazo yakalli Umma yace  gasa nan awaje bari na shigo dashi dasauri Umma tace  toh bari nasa lullubi Salma kema je sa lullubi akan kayan baccin nan Umma ta kalli Hibba tace  ke kuma zoki zauna Baba yace  wuce ki zauna yafice while Salma na tattare roban koko da koluna da kula banda na Hibban dayakeci abinsa ana tabawa akwai matsala, fita Baba yayi waje agaban kofar gidansu yaga wata arniyan seina car danai taba ganin irinta ba Osman sanye da suit yabude baya Binyamin ya sauko yau wata arniyan gizna ve jikinsa sky blue da malummalum da hula yana wani irin kamshi ganin Baba saiya duka yabasa hannu yace  ina kwana Baba Baba ya karba yace  tashi tashi kaga bismillah, mushiga ciki tashi yayi yabi bayan Baba suka shiga ciki yana kallon gidan few mutane dake compound na kallonsa yawuce flat nasu Baba yabude ahankali yace  salama Alaykum Umma dake zaune sanye da hijabi tace  Wa alaykumus Salam Bismillah ku Hibban yadago kansa yana kallon mutumin da kosai a hannunsa dayakai baki Binyamin ma ya kallesa, Umma ne kadai a falon sai Hibban dake zauna akasa abinsa shigowa falon Binyamin yayi falon yadauki kamshi Umma tace  Bismillah zauna ga kujera instead of yazauna akan kujera saiya zauna kusada Hibban abinsa yana kallon yaron sosai yana murmushi yace  ina kwana ku Mama kafin Umma ta amsa Hibban yace  are you my Mommy s Husband? Atare Umma da Baba sukace  gaisuwan kenan Hibban dasauri Hibban yace  ina kwana are you my Mommy s Husband ? Wani murmushi Binyamin yayi yashafa kan yaron yace  yes I m your Mommy s Husband and your Daddy too wani murmushi Hibban yayi na jin dadi cus shi yadade yanaso Mommy sa tamasa Daddy yanason Daddy kawai tsabagen farin ciki kosan daya soma kai baki kawai saiya basa da ragowan kokon yace  take cikin tsananin farin ciki yace  thank you Son amman ka koshi? Gyadamai kai yayi yace  yes this

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login