Showing 1 words to 3000 words out of 15008 words

Chapter 1 - ZABIN ZUCIYA BY NARNAH KANWAR SOJA.docx

24 Oct 2025

226

https://chat.whatsapp.com/Iw0DqQGrB3UJg7MK20pgRC

💘 ZAƁIN ZUCIYA💔

THE HEART'S CHOICE

BY

NARNAH ƘANWAR SOJA

Birthday Gift Novel by Sayeedan Adda

July queen Leo 🌙

Love , Sad × Long-Distance × Hopeful * short story

DIAMOND 💎 GLOW PEN'S TEAM

PAGE 1

best on true life story

INTRODUCTION

"When the heart chooses, even silence speaks.

And when love travels far, memories walk back home."

a cikin rayuwa, wasu soyayya na zuwa da sauƙi – kamar iska da ke busowa daga arewa; wasu kuma na zo da wuya – kamar ambaliya da ta hana ruwa kwarara.

Wannan littafi, ZAƁIN ZUCIYA, ba kawai labari ba ne — wata zuciya ce da ta zaɓa ta ƙi mantuwa, ko da nisan da ya zo, ko da shiru ne ya maye gurbin saƙo.

It's a story of distance and nearness of souls.

a tale of rauni, of waiting, and of choosing again and again a wannan littafi:

Zamu haɗu da zuciyar da ta kasa mantawa da wanda ta zaɓa

Zamu shiga duniyar da soyayya ke jure nesa, jure sabani, kuma tana da ƙaƙƙarfan fata

Zamu fahimci cewa ba kowanne zaɓi ne mai sauƙi ba, amma wasu zaɓuɓɓuka na zuciya ba su da musanya

🎉 Happy Birthday to Me

July Girl Special 🎂✨

Wannan novel an rubuta shi ne a matsayin kyauta na musamman ga kaina — a matsayin wata ƙauna da nake yarda da ita, ko da kuwa ta zo da ciwo.

Na zaɓi na baku labarin zuciya

Na zaɓi in ba zuciya murya.

Na zaɓi “ZAƁIN ZUCIYA” – saboda ba kowa ke fahimtar irin zaɓin da zuciya ke yi ba, sai wacce ta taɓa ƙauna da rauni.

Welcome to this journey... of love, of longing, of silence that speaks louder than words.

Let the novel begin... with a heartbeat. 💔💌

**************""""""""""""""""""

A RAINY NIGHT IN JULY

“Some hearts don’t forget – they just grow quiet.”

Ƙarar ruwan sama ne ke bugun tagar ɗakin, kamar yana son shiga don ya ce mata: "Ina jin zafin ki."

Ɗakin ba mai fadi bane, amma cike da natsuwa tagar gidan karama ne, amma tsafta da kamshi na lavender ya karade ko ina.

An shimfiɗa farin farar bed sheet, wani dogon hula mai launin kore a gefe, da na'urar wayarta a gefen pillow – sai hasken screen ɗin da ke yawo da sunansa: Best Choice "Still Online..."

A gefen mirror ɗin da ke bango, tana zaune –

Ƴar shekara 21 amma idanunta na ɗauke da sirrin shekaru goma sha biyar da suka shude.

Black beauty ce – fari ba sosai, amma fata ce mai ɗaukar haske.

Lips ɗinta kamar rubutattun baitai – thin and sweetly dark, kamar an zana.

Idanunta manya, dogaye, masu cike da tambayoyi da sirri.

Gashin kanta yana da tsawo, sai dai ta na yawan ɗaure shi da bun ko kuma ta ɗaure da kyalle mai soft floral prints.

“Why am I the one still waiting?” ta furta a hankali, kamar tana tambayar tagar, ko wataƙila zuciyarta ce.

Sunan ta Ammatullah ba don suna yana da kyau ba kawai, sai don yana da ma’ana:

wacce take ba da zuciya gaba ɗaya idan ta ƙauna.

Ba ƙaramin so ta yi masa ba – saurayin da zuciyarta ta zaɓa.

kuma yanzu, a cikin watan da aka haife ta, watan da duniya ke yi mata barka, ita kuma tana jin komai yayi shiru amman ko magana bai mata ba duk da yasan wanan muhimmancin rana a garita .

Shiru mai nauyi, shiru mai wuyar fassara.



She wiped a few stubborn tears that escaped her eyes,

but her chest… it was a battlefield.

A war between silence and screams.

Suddenly, her body gave in —

her knees curled to her chest as she collapsed on the bed,

Hannu biyu biyu tasa ta toshi bakin ta tana ihu kamar ana tsibtar da ita da wuka tana amballiyar jini ..

Ammatullah burst into tears.

Not the soft sobs of a broken girl…

But the deep, painful cries of someone who had lost her future —

because to her, Nashwan was everything.

“Why…? Why me?” ta furta da raɗa, cikin kuka mai kauri da tsananin ciwo.

“Ya za a yi ace ni ce nake ƙauna da gaske,

but he’s the one who moved on so fast?”

“Na rasa komai…” ta furta a hankali, kamar tana magana da numfashin zuciyarta.

“Shine farkon zaɓina, kuma shi ɗaya ne nake so…”

tasa hannun ta a kirjinta kamar zata turo numfashin ta cikin ta.

Zuciyarta na fizgewa da ciwon da ba a ganinsa, sai dai a ji shi.

“Shi ya kamata ya tuna ni yau…” ta ce, hawaye na gangarowa.

“…amma sai yau ne ya zabi ya manta da ni.”

Wayar ta zame daga hannunta ta faɗi ƙasa.

Zuciyarta na ta kai da kawowa, tsakanin mantawa da tunawa, tsakanin fata da fargaba.

Tsakar dare, a cikin daki mai shiru, zaɓin zuciyarta ya ci gaba da hukunta ta.

“Some wounds don't bleed, they echo in silence.”

“He was my first love…”

Zuciyarta ta furta kamar wata ƙaramar murya daga ciki.

“…and he left me with a silence that screams louder than his goodbye.”

tana jin zuciyarta na fizgewa da dukan da ba ta da ƙarfi akai.

Tana jin kowane message notification kamar fata, ana wishing nata happy birthday

amma ba shi bane.

Sai take jin kamar duniya gaba ɗaya ta barta —

a ranar da ita ce birthday month ɗinta, Nashwan ya zabi ya manta da ita.

Bacci mai wahala ne ya kwashe ta,

idanunta cike da hawaye, zuciyarta a hargitse.

Ba wai saboda ba ta so ta manta dashi ba,

amma saboda zuciyarta ta zaɓa shi – kuma zuciyar tana da taurin kai fiye da kwakwalwa.

"First love never leaves… it just buries itself deeper."

Narnah ƙanwar soja ✍️

https://chat.whatsapp.com/Iw0DqQGrB3UJg7MK20pgRC

💘 ZAƁIN ZUCIYA💔

THE HEART'S CHOICE

BY

NARNAH ƘANWAR SOJA

Birthday Gift Novel by Sayeedan Adda

July queen Leo 🌙

Love , Sad × Long-Distance × Hopeful * short story

DIAMOND 💎 GLOW PEN'S TEAM

PAGE 2

best on true life story

INTRODUCTION

07/7/2025

"When the heart chooses, even silence speaks.

And when love travels far, memories walk back home."

a cikin rayuwa, wasu soyayya na zuwa da sauƙi – kamar iska da ke busowa daga arewa; wasu kuma na zo da wuya – kamar ambaliya da ta hana ruwa kwarara.

Wannan littafi, ZAƁIN ZUCIYA, ba kawai labari ba ne — wata zuciya ce da ta zaɓa ta ƙi mantuwa, ko da nisan da ya zo, ko da shiru ne ya maye gurbin saƙo It's a story of distance and nearness of souls.

a tale of rauni, of waiting, and of choosing again and again a wannan littafi zamu haɗu da zuciyar da ta kasa mantawa da wanda ta zaɓa, zamu shiga duniyar da soyayya ke jure nesa, jure sabani, kuma tana da ƙaƙƙarfan fata

zamu fahimci cewa ba kowanne zaɓi ne mai sauƙi ba, amma wasu zaɓuɓɓuka na zuciya ba su da musanya

🎉 Happy Birthday to Me

July Girl Special 🎂✨

Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina kasancewar sa a watan haihuwa ta July..

Welcome to this journey... of love, of longing, of silence that speaks louder than words.

Let the novel begin... with a heartbeat. 💔💌

**************"""""""""""""""""

The Quiet Hope

Safiyar Asabar ce, kirar sallar Asuba ta farko ce ta farka da ita – sautin muryar mai ƙira kamar yana faɗin sunanta bata tashi da walwala ba, amma zuciyarta tana ɗauke da wata dabara guda ɗaya: Ta sake duba Nashwan...

Cikin addu’ar zuciya, da kalmomin da ba a jin su sai Allah, ta lalloɓo wayarta a gefen matashin kai, idonta ya kumbura, idon mai kuka amma idon mai fata.

“ko ya tuba da shiru?” ta tambayi zuciyarta.

“ko kuwa ya tuna yau?” ta hau WhatsApp da sauri kamar wani numfashi ne ke jiran ta a can.

Tayi scroll har ta isa inda sunansa ke rubuce da wani ƙaramin emoji.

Nashwan 💞 last seen 1:30am.

Tayi wani lumshewa da ido.

Ta ji kamar wani abu mai sanyi ya sulale a zuciyarta — sanyi mai ciwo, mai nauyi.

Shiru.

Babu reply.

Babu "Hi".

babu "Ina kwana sai nothing.

Ta maida wayar tana zubar da numfashi mai dumi, ta saka a charger ta fita zuwa barandar gidan su. Sanyi ne ke yawo a iska, yana shafan fuskarta kamar yana ce mata,

“Ki kwantar da hankali, ko da zuciya bata so.”

Jikinta a lullube da doguwar riga ta shadda mai launin blue mai sanyi, hannayenta a jike da ruwan dare.

Ta ɗauki buta, ta zuba ruwa, sannan ta nufi bayangida.

A lokacin da ruwan farko ya sauka jikinta, ta rintse ido – kamar tana jin an wanke mata damuwa, ko da kuwa ɗaya daga cikinsu ne.

Sannan ta fito a hankali, numfashinta ya sauya kadan, sai ta nufi inda za ta yi alwala.

hannu na biye da ruwa mai sanyi, zuciya na biye da addu’ar da ba a furta ba.

“Ya Allah... idan har ina cikin zaɓin zuciyarsa, ka ƙarfafa shi da magana.

Idan kuma bana ciki... ka ƙarfafa ni da mantuwa.”

Tana shiga ɗaki, jikin ta da sanyi na waje, zuciyarta da dumin damuwa — ta shimfiɗa sallaya da nutsuwa, kamar wacce ta saba mayar da damuwa sallah tayi niyya da nutsuwa. Sallah ta faraAllahu Akbar…

Ruwa na gangarowa daga idonta ba tare da kuka ba – addu’a ce ke zuwa da hawaye.

Tana sujada tana furta sunan wanda bata son ambata, amma zuciyarta ba ta ƙi yi masa addu’a ba.

Bayan ta idar da sallah, ta zauna cikin nutsuwa kamar mai jiran saƙo daga sama.

Sai ta ɗaga hannu, idanu a rufe.

“Ya Allah… idan so ne, ka sa ya yi halin soyayya.

Idan jarabawa ce, ka sa in zama mai hakuri.

Idan kaddara ce, ka sa zuciya ta karɓa.”

Da take juyawa don ɗaukar Qur’ani, sai idonta ya sauka a kan ƙaramar ƙanwarta Safiya, tana ta mirgina a kan gadon gefe kamar wacce ake ƙoƙarin tashi da ƙarfin hali.

“Safiya!” ta kira da ƙara kaɗan, “Asuba tayi! Tashi ki gabatar da sallah kafin Sarki bacci ya mamaye ki gaba ɗaya.”

Ta ƙara ɗan ƙara da dariya, "Duk yaƙin da na yi da bacci jiya, ke kina nan kina 'kwashe bachi' kamar a sace ki a sa ki a buhu."

Safiya ta buɗe ido da firgici, tana goge fuska da hannunta, “Adda Amatu… Yaƙi? Me ya faru?”

Kamar wacce ta tashi daga duniyar mafarki, tana duban fuskar yayarta da ke ɗauke da wata irin haske mai rauni.

Amatu ta murmusa, ta ɗan lumshe ido, sai kuma ta ɗan dariya – dariyar da ta fi kuka ciwo "babu komai, safiya zuciya ce kawai… tana ƙoƙarin doke duhun dare."

Ta ɗauki Qur’ani mai tsarki, ta buɗe shi a hankali, ta ɗora hannunta sama da shafin, sannan ta fara karatu da muryar da ke sanyi amma cike da ƙarfin ruhi “Wa innaka la'ala khuluqin 'azeem…”

Hasken safe ya fara shigowa ta taga. Rana ba ta bayyana sosai ba tukuna — amma karatun ta yana bayyana haske a ɗakin.

Kalmar Allah tana ratsawa da hancin lavender da na tunanin Nashwan da har yanzu ba ya magana "Zuciya dai tana karatu... kuma tana jiran amsa daga sama ko daga nesa."

Karfe shidda da rabi, fitilar safe na cika ɗakin da kwarjinin launin ruwa, zuciyar Amatu na jiran sautin da ke iya canza dukkan yanayin rana ɗaya saiga notification ɗin wayarta ya yi tsetsen haske.

Ta kalle shi da idon da ke nuna gajiya da ƙuntatawa hankalinta ya yi raye; ko Nashwan ne? ko kuma har yanzu yana da zuciyar barin ta cikin shiru?

A hankali ta matsa yatsanta, ta buɗe screen ɗin wayar Tecno Pop 8 ɗinta.

Credit Alert.

₦50,000. Narration: "Happy birthday my Amatu." murmushi ya bayyana a fuskarta – ba irin na farin ciki ba – murmushi ne mai ɗauke da ciwo, kamar wanda aka lulluɓe da kyalle mai ɗumi da ciwon fatan rai, "kai nake so, ba kuɗinka ba..."

ta furta a zuciyarta da wata irin murya mai kama da kuka da dariya.

Ba tare da jinkiri ba, ta matsa lambar Nashwan kiran farko—ya wuce na biyu—ya tsallake na uku—ya ƙi karɓa.

kafin ta samu damar cire wayar daga kunne, sai kira ya dawo.

Zazzaggar muryarsa, mai kama da busar sarewa mai ƙayatarwa, ta cika kunnenta da wani sauti mai sanyi kamar ana karanta wata waka daga nesa “My dear… kin tashi lafiya?”

muryarsa cike take da nutsuwa da laushin murya mai wuyar mantawa kamar yana cin amanar zuciyarta ne, yana lalube inda ta fi rauni.

Amatu ta haɗiye yawu, ta yi kokarin gyara murya, amma har lokacin zuciyarta na harbawa da ƙarfi.

“lafiya lau Nashwan na tashi lafiya, sai dai... last night broke me in pieces.”

ta ce da murya mai sanyi, cikin wani irin nauyin zuciya da rashin iya boye gaskiyar da ke kwance a ranta.

Ya yi shiru na dan lokaci kamar yana hadiye abin da bai so ya furta ba.

“I'm sorry baby… I just— I didn’t know how to face you. I was hurting too. You mean more to me than you’ll ever understand.”

kalmar "baby" da "you mean more to me" sun karyar da wani ƙaramin bangon da zuciyarta ta gina da hawaye jiya.

ta juya gefen gado, ta jingina da bango, idonta cike da hawaye amma baki na dariya.

“I didn’t ask for your money, Nashwan. I asked for you your presence... your voice... just you.”

kamar ta goge fuskar allon don ta ganshi a zahiri.

“I know I was a coward amma ina so ki sani: wallahi kina cikin zuciyata fiye da yadda nake cikin tawa. I miss you every moment I breathe.”

Kalmarsa ta shige jikinta kamar ruwan zafi a sanyi, ta narke cikin soyayyar da ta kasa kare kanta daga gare ta.

“So… yanzu fa? What do we do?” ta tambaya da dariya mai sauƙin gaske, tana kokarin boye tsoron da zuciyarta ke yi.

“We fight. For us. For love. For what we started.”

Ya furta da wata irin karfi da tabbatarwa.

“And right now, all I want is to hear your voice until the sun sets.” ta ƙara lumshe idonta, ta ce:

“Then talk, Nashwan. I’ll listen… even if the world goes silent, I’ll still hear your heartbeat through your words.”

Wayar ba za ta katse ba soyayya na tafiya cikin wayar tamkar jini da jijiya sun bar duniya a waje, sun ɓullo sabuwar hanyar da zata iya zama mafita ko mafarki mai rai.

TSOKACI

Zan bar ku da ɗan tambaya:

Shin soyayyarsu zata jure gwagwarmayar da ke gabanta, ko kuwa Nashwan na da wani sirri da ba a tona ba tukuna?

Kuyi min uzuri na rashin posting kwana biyu ina sunƙullar aurar da ɗiyata ce ina muku fatan alheri a kodayaushe daga yau posting zai fara zuwa muku a cikin ranakun mako biyar ina godiya sosai da addu'a da fatan alheri da kuka nuna min a wanan kwanakin

mujee zuwa sabon littafi Mai taken masoya da soyayyar nisa , sabbin jarumai IRRIN NASHWAN , AMATULLAH

Shin soyayyar su cikakkiya ce ko kuwa burin Amatu da wanan zazzafan soyayyar da ta ɗaurawa namiji ɗaya takk a rayuwar ta bazai cika ba ?

Ku chigaba da kasancewa cikin alƙamin......

Narnah ƙanwar soja ✍️✍️

https://chat.whatsapp.com/Iw0DqQGrB3UJg7MK20pgRC

💘 ZAƁIN ZUCIYA💔

THE HEART'S CHOICE

BY

NARNAH ƘANWAR SOJA

Birthday Gift Novel by Sayeedan Adda

July queen Leo 🌙

Love , Sad × Long-Distance × Hopeful * short story

DIAMOND 💎 GLOW PEN'S TEAM

PAGE 3 & 4

best on true life story

INTRODUCTION

11/7/2025

"When the heart chooses, even silence speaks.

And when love travels far, memories walk back home."

a cikin rayuwa, wasu soyayya na zuwa da sauƙi – kamar iska da ke busowa daga arewa; wasu kuma na zo da wuya – kamar ambaliya da ta hana ruwa kwarara.

Wannan littafi, ZAƁIN ZUCIYA, ba kawai labari ba ne — wata zuciya ce da ta zaɓa ta ƙi mantuwa, ko da nisan da ya zo, ko da shiru ne ya maye gurbin saƙo It's a story of distance and nearness of souls.

a tale of rauni, of waiting, and of choosing again and again a wannan littafi zamu haɗu da zuciyar da ta kasa mantawa da wanda ta zaɓa, zamu shiga duniyar da soyayya ke jure nesa, jure sabani, kuma tana da ƙaƙƙarfan fata

zamu fahimci cewa ba kowanne zaɓi ne mai sauƙi ba, amma wasu zaɓuɓɓuka na zuciya ba su da musanya

🎉 Happy Birthday to Me

July Girl Special 🎂✨

Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina kasancewar sa a watan haihuwa ta July..

Welcome to this journey... of love, of longing, of silence that speaks louder than words.

Let the novel begin... with a heartbeat. 💔💌

Bayan sun datse wayar, Amatu ta lumshe ido tana sauke wata ajiyar zuciya da ta fito daga zurfin ruhinta, kamar wacce aka saukar daga dutsen damuwa.

“Muryar Nashwan… kawai taji ta, duk wata ƙunci sai ya shige. Ina son shi, so da ban taɓa yiwa wani ba shi nake yiwa addu'a cikin dare da safiya murya sa kaɗai na isar da farin ciki cikin zuciyata.”

Ta furta da wani irin ƙanƙanin murya mai sanyi, hannayenta a cike da rawar sanyi da tunani wani irin so ne da ba ya buƙatar kyauta, ba ya jiran reply—kawai kasancewar shi ne abun girmamawa da mafarki.

Cikin wannan nutsuwar da shauƙi, sai ga Mama ta shigo.

Macce ce kamila, ba za ta haura shekara arba’in ba, mace mai sanyin fuska da sautin tafiya mai kwantar da hankali.

Amatu ta sauko daga katifa tana gaishe da ita, safiya na gefe tana gyara lilo da dariyar kwanciyar hankali.

An samu ruwa da safe, dusar gajimare da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login