Showing 6001 words to 9000 words out of 16241 words

Chapter 3 - AZUMIN ILU (COMPLETE) BY MAMAN MAMY Maryam Muhammad Hassan.txt

Dan guntun murmushi... Yanzu kai ILU tsakanin ga Allah baccin da zamuyi shine zai tsone maka idanu saboda kai ka kasa yi ...Ai ni dama nasan zaayi haka shiyasa naso malam ya barni inta tadaka koda zan kwana tsaye ya hanani ...


Dariya ILU yayi... Ato Ai kunsan cewa baa kyauta min ba to saboda haka kowa sai yaga rashin kyautuwar .....




Ita dai asabe batace komai ba tasan karamin aikin ILU ne ya bibbigeta akan hanyar yau yadda yakejin fitina ....


Tsakar gida suka iske malam tsaye da cazbaha a hannu shine ya kama masu suka daure tumakan ....duban ILU yayi saura ka kara jawo maku wani aikin tunda kai har gobe ba zakayi hankali ba....




Zumbura baki ILU yayi tare da wucewa ya kwalhi ruwa ya shige kewai yin wanka .....


Yana fitowa ya zira rigarsa ta gado yayi waje... Inda abokasan ke zama ya nufa sai busar iska yake kamar bijimin sa.....


Tun daga nesa basiru ke masa kirari ...sai kai namijin duniya ILU abin alfahari.mu duk yau ba mai dorere a kauyen nan sai kai saboda Kaine jarumin garin .....




Wani murmushin takaici ILU yayi tare da fadin Kaine mutum na biyar da zaiyi dorere Dan ubanka.. Ya fada aransa afili kuwa ba basiru hannu yayi suka tafa nagode ya abokina basiru.....




Tunda ya nemi wuri ya zauna bai kara cema kowa komai ba ...hardai ya kai gaya kishin gida sai lokacin bacci mai nauyin gaske yayi awon gaba dashi ...sai kau minshari yake abinsa...




Basiru ne ya dirka masa bugu... Ya tashi firgigi Yaya akai basiru ILU ya fada yana zare idanu....


Haba ILU kowa na salati anata karatun qur'ani amma kai sai lafta bacci kake wai shin ka kausan me ake nufi da azumi ko kuma watan Ramadan..


Uhm zakaci ubanka basiru... ILU ya fada aransa yana girgiza kai irin zai gane kuransa kenan ......


Wllh ILU ka daina baccin nan ka tashi mu nemi RAHAMA... Dakata basiru ILU ya dakatar dashi.. Kanaso in zagi inna ...aa ILU bazanso ka zagi innata ba.. To ka kyaleni koko nace ladarka sai an raba biyu anbani Rabi shima baccin Ai iba Dane ...ko an fada maka ban lazimi cikin baccin ..


Mudi ne ya hau kumshe dariya yasan daya bari ta fito zai jawo ma kanshi balai ...dubanshi ILU yayi ..uhm mudi kaji da katon bakin nan naka...


Dariya sukasa gaba daya ...wayyo Allah macji maciji ILU ya fada tare da mikewa ya zura da gudu.. Ba arzuki su basiru suka Mara masa baya suna fadin ihu maciji...




Saida ILU yayi gudu sosai har ya iso bakin masallaci sannan yaja birki tare da juyawa yaga yadda su mudi ke shega uban gudu kamar zasu bar kauyen....




Kusa da ILU sukaja birki suna maida numfashi .. ILU ne ya kallesu ya kwashe da dariya ...wai Ashe biyo ni kukayi amma gaskiya bakuda wayo ya kara tuntsirewa da dariya...




Basiru ne ya dubeshi yana maida numfashi... Me kake nufi ILU kar dai kace karya kake ba maciji n bane....




....hhhh basiru kenan Ai tunda banyi sahur ba uban kowa sai ya dandana kurensa.. ILU ya fada yana dariya....










*muje zuwa fans*
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *B.W.A*












πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
*AZUMIN ILU*
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


*peg 12*
*MAMAN MAMY*......✍




*wannan peg na sadaukar dashi dungurigum gareki kawata Lubabatu Umar malumfashi tabbas ki wuce haka awurina kin kuma cancanci yabo ....ngd sosai Allah yabarmu tare*πŸ€πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹






Amma wllh ILU bakada kirki yanzu saboda Allah abinda kayi ka kyauta... Mudi ya fada yana share uwar zufar dake keto masa .....




Yo Ai kai mudi ba Wanda ya kaini kyautawa saboda da na jawoku aguje bakin masallaci na ajiye Ku ...kunga da an kira sallah alwallah kawai zamuyi mu shige masallaci muyi sallah .....


Ai kuwa hakane ilun malam ..basiru ya fada yana dariya sai kawai suka babba ke da dariya su duka kamar sabbin kamu ...


Wata Yar bishiya suka zauna suna jiran lokacin sallah ya ida suyi kowa ya tafi gida saboda kwatsetsiyar ranar da akeyi ....


Can suka hango liman buzun buzun da babbar Riga sai zabga sauri yake ya kira sallah ...ya kama kan nan nashi ya nade da rawani da katuwar cazbaha a hannunsa ....ILU ne ya fara magana ....dubeshi kamar Wanda zaya janaiza wllh da liman zai gane daya bar Nada rawanin can ...shidai ba sarki ba ba dogari ba amma sai ya kama kai ya nanndae kam kamar kan rago .....


Gaba daya suka fashe da dariya... Kai ILU amma bakada kirki wllh yanzu liman kake ma wannan sharrin kasan kau duk balain ka bazaka sa ya cire rawanin can ba koda yaushe yana kansa kai har bacci dashi yakeyi....




Uhm yanzu kam zansa ya kwance shi ..bari Ku gani ....mikewa ILU yayi tare da nufar liman a firgice ....


Wayyo liman kunama kunama ...da sauri liman ya hau dire dire yana fadin a ina ilun malam kasan ni kunama batamin da kyau ....





Wani ihun ILU ya kara saki gata can bisa kanka ya malam ...a azabure liman ya sauke rawanin kasa ya hau shafa kai cike da furfura yana fadin subhanallah subhannala .....mutane ne zagaye dasu ILU kowa na mamakin tsoron kunama irin na liman ....saida ya gama dire dirensa sannan ya tsaya tare da duban ILU da yayi kasake yana kumshe dariya...


ILU malam ina kunamar ban ganta ba.... Yar dariya ILU yayi nima sai yanzu na lura liman wai Ashe wani Dan kwaro ne ba kunama ba kasan me yin dorere bai gani sosai ....
Aiko mai mutane zasuyi ba dariya ba abokan ILU su basiru harda dukewa kasa ...shikau liman kunyace ta lillbshi dukawa yayi ya dauki rawaninshi ya Dora bisa kai ya wuce buguzun buguzun yana fadin irinku agari annobane ILU n malam ....






Ana gama sallah ...ILU yunwa ta fara cin karfinsa ....da kyar ya Iya fitowa bakin masallacin yayi kwance ...kowa yazo wucewa sai yace sannu ILU malam Ai yunwa dai ba Kanwar Babar mutum bace bareta raga masa ba ...ILU dai ba bakin magana sai idanu....




Liman ne ya dubeshi ...dariya yayi jairi Ai yunwa ita kadai ke maganinka ILU baccin yunwa da wahalarka da zamu sha taka cikin AZUMIN nan ba karama bace ....






Ba yadda su basiru basuyi da ILU ba akan ya tashi su tafi gida amma yaki tashi saima ya fara kuka yana kiran malam! Wayyo malam ...da sukaga haka sai suka kyaleshi sukayi tafiyar su saboda malam na cikin masallacin yana jinshi.....




ILU! Malam ya fada rike da bulalar bugun almajirai ...zaka tashi mu tafi koko sai jikinka ya gayama ka yaufa jairin Yaro raggo ....


Da sauri ILU ya mike yasan karamin aikin malam ne ya zuzzura masa ita ....haba ya malam tama zaayi in kasa tashi Ai dole nane ma in tashi in ina son ganin rahamar Allah ......


Dan murmushi kawai malam yayi ..to muje... Haka malam ya tusa ILU gaba sai fadi yake Allah dai ya tsinewa yunwa yunwa batai ba arayuwa ....




Suna shiga malam ya wuce daki abin shi yabar ILU zaune in war dasu Iya keshan iska.....


Asabe CE ta kalli Iya wai Iya yau me zamuyi ne na budabaki..... Wllh asabe bansani ba amma da ILU zai daure daya auno mana filawa shagon dahiru da sai muyi fanke ....eh wllh don Allah ILU ka taimaka ka auno mana ..asabe ta fada kasa kasa cike da tsoron abinda zai biyo bayan maganar tata ....






Asabe! Naam ILU da mai kamfanin da ake filawar da wanda yayi asalin kawota kauyen nan da mai shagon da filawar take dake kanki dake rokona in auno maki Allah yasa Ku rika jin yunwar da nikeji ...ke Allah ma ya tsinema matar data kirkiri fanke a duniya ....


Dariya asabe tasanya itama Iya dariyar take hatta dai malam dake cikin daki saida yayi murmushi ....


Haba ILU daga tace ka auno filawa ayi fanke sai cibi ya zama kari ...in kuma munyi fanken nan bamu kadai zamuci ba harda kai kilama saika fimu ci .....Iya ta fada cikin sigar rarrashi .....




Uhm iya asabe ta rainani in baccin rain I ita bata Iya zuwa sai ta aikeni niba wanta bane ...kuma da ake maganar hardani zaaci to a hanani mana ga gidaje da yawa a kauye ....wllh Ku kyaleni inba haka ba yanzu nan zan saki tumakai...






Aa yi hakuri ILU anbar zance iya ta fada da sauri tasan halin ILU...










*hhhhhh muje zuwa labarin ILU*
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *B.W.A*
















πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
*AZUMIN ILU*
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


*peg 13*


*MAMAN MAMY*...✍




```ayi hakuri fans najina shiru kwana biyu labarin ilu na nan don yanzu akazo wurin saboda yanzu muke dai dai da ilu yanzu be duk mai hali irin na ilu zai San yayi aboki```πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†





🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*RAMADAN KAREEM*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*wata mai rahama da Allah ka sadamu da alkhairan dake ciki Allah rahamar dake ciki Allah ya sada mu da ita ba don ibadun mu ba ba don halayenmu ba ya Allah*πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»










Itama asabe bata kara cewa komai ba saboda tasan karamin aikin ILU me ya jawo masu aikin dayafi wannan ....bats kara cemasa komai ba ta mike ta ziri hijab tayi waje sayen filawar .....ILU kam kara gyara kwanciya yayi yaci gaba da hamma .....












Koda asabe ta dawo nan ta sameshi kwance sai zare idanu yake kamar tsohon dodo ....asabebiya ya fada cikin rawar murya... Naam ILU yaya ko bazaka kai labari bane ....asabe ta fada tana murmushi ...uhm asabe kenan ai indai ILU bai kai labari ba to ba Wanda zai kai a kauyen nan... Nidai yanzu ki taimaka ki kaimin ruwa inyi wanka shine kawai abinda zan rokeki ....ILU ya fada awahalce ...kamar tace baza tai ba sai kuma ta tuno halin ILU ...zumbura baki tayi ta dauki bokiti ta kwalhi ruwa ta kai mashi ...




Dawowa tayi bisa kanshi ...ILU nakai maka ...yawwah year kanwata Allah dai ya baki miji na gari dazai rika saki dafamin abinci kala ukku duk ranar da naje gidanki ziyara harma inna tashi tahowa yasa ki juyemin sauran aleda ya matsamin sai na taho dashi gida.... Ya kuma bani naira Dari yace insha ruwa ahanya ....


Ba asabe da iya dake tsakar gida ba hatta malam dake cikin daki dariya yake hard a dukewa ......said a ILU ya bari sun gama babbaka dariyar sannan ya mike tare da fadin kamani ki kaini yar kanwata ya fada yana lumshe idanuwa shi kadai yasan azabar dayake sha ....




Dan matsawa asabe tayi ...aa ILU no bazan iya kamaka ba ...bari dai iya ta karaso kila ta iya kamaka amma ba no ba.....




Murmushi ILU yayi ..uhm asabe kenan ai indai sai iya ta kamani zan tashi ai kila saina shekara ban matsa daganan ba ...ai ita waccan tsohuwar ki barta kawai da aukin kula da tumakai wannan fa in akuya daya zata yini kwancewa ta fita tofa iya zata yini itama tana kamota no na rasa gane wannan soyayyar dake tsakaninsu ba.... Dariya asabe ta hauyi hadda tafa hannuwa...






Da ka kalli iya zakasan ran tsaffi ya baci da sauri ta karaso gaban ILU ta fizgi hannunsa guda saiga ILU ya ida mikewa .....wllh ILU ka kiyayi tsufa na wato kai nan gani kake ka fini karfi ko to ba zaa taba had a tsohon kashi da sabo ba .....




Dariya ILU yayi spsai... To ai dama no wasa Nike maki yanzu da cewa nayi iya zoki taimaka ki kamani in tashi da langabewa zakiyi kice kafafuwanki ciwo suke amma yanzu cikin ruwan sanyi kin kamani na mike ....kai asabe wllh tsohuwar nan Nada karfi ...ya fada tare da kyalkyalewa da dariya... Malam me yaji dramar tayi mass dad I sai ya fito waje ya shimfida tabarma ya zauna yana kallon ikon Allah...




Asabe in banda dariya ba abinda take ...iya kam sukuti tayi tana yar dariya ...nufoshi tayi da niyyar kai mashi bugu ...cikin zafin nama ya nufi bayi da Dan gudunsa yana dariya wahala...






Uhm tunda Nike ban taba ganin jairi irin ILU ba kaini ko ada baa tabayin jairi irin wannan yaron ba ...iya ta fada tana dariya tare da kallon malam...




Shima dariyar yayi ...salame kenan ai ILU sai addua CE kawai zata iyayin tasiri akanshi ...Allah ne kuma kadai zai iya shirya shi saboda haka mu cigaba da tayashi addua acikin wannan wata mai alfarma kunsan cewa wannan watan rahama ne ana gaggauta amsar rokon bawa ...to Allah yasa dai mu dace ...ameeen suka fada gaba daya ....












Can saiga ILU ya fito daga wanka gefen wuyanshi da gefen fuskarshi duk kumfa wai nan anyo wanka.... Malam ya fara wucewa ...shikam malam baice komai ba girgiza kai kawai yayi tare da yar dariya yaci gaba da duba quranin dake gabanshi ...yazo ya wuce iya itama batace komai ba sai dariya ...asabe CE ta kalleshi tare da babbakewa da dariya.....










*muje zuwa labarin ILU*
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *B.W.A*














πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
*AZUMIN ILU*
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


*peg 14*
*MAMAN MAMY*....✍


🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*RAMADAN KAREEM*
*Allah ka karbi ibadunmu ka yafemana zunubanmu ka sadamu da alkharain dake cikin wannan wata mai cike da falala*πŸ™πŸ»
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹


```tofa jamaa yaufa kawar ILU ba kanta ummuherny πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚bare kuma asmeenat zeyyan ni kaina jagoran labarin ILU n yau nagane kurena```to Allah yasa mudaceπŸ˜‚
Ameeen maryamu karki mana dariya...✍








Tsaye yayi yana kallon asabe dake ta dariya... Aa lafiyarki kuwa asabe kodai kwalwar ta tabu ne ...hhhhhhh haba ILU jibi jikinka duk kumfa sai kace wani kara min yaro
..


Wani Dan guntun tsaki yayi sannan ya nufi dakinsa ...ke asabe wani lokacin baki ganewa ...ai shi kumfa magani ne baki taba jin ance kumfa nasa arziki ba ina sane na barshi ...ki acigaba da dariya duk ranar da nayi arzikin sai kin rains kanki sile bazakici ciki ba dagani sai iya sai ya malam .....yayi gaba yana zare idanu yabar asabe na dariya....




Ranar fa malam sai dai kyale ILU yayi da batun zuwa massalaci salar laasar ..saboda yakai makurar gajiya ko magana ma baiyi sai idanu kamar gyada....


Misalin 6 na yamma su iya na tsakar gida aiki ...sai ganin ILU sukayi ya fito yana fadin Allah! Allah ...yana dafe ciki tare da kakarin amai ...


Da sauri iya ta nufoshi tana fadin yau na shiga ukku ni salame ILU mutuwa zakayi ....girgiza kai ILU yayi a wahalce ..aa iya ba yanzu zan mutu ba kawai dai ina hangen mutuwa ne ....ashha ILU sannu iya ta fada tare da kamashi ya zauna ...




Zaman yaji bazai iya ba yayi kwance lame lame yana bada wassiyya shi ala dole mutuwa zaiyi ....kowa yayi banza dashi sukaci gaba da aikinsu malam ma addua yayi tayi masa saboda abin na ILU ta wuce misali shi kanshi bazai so abarshi ya kara yin dorere ba ....




Ana kiran sallah ..asabe ta Debi ruwa ta watsa mashi ...sai lokacin ne ya mike ya fizgi ruwan sanyi dake hannun asabe said a ya kwankwada son ranshi sannan ya dire kofin yana maids numfashi ....sannu ILU iya ta fada dake tsaye gabanshi ....yawwah ILU ya fada yana hararsu aranshi fadi yake duk zsku ji yadda naji.
..


Bai mayi sallah ba sai da yaci ya koshi yayi gyatsa sannan yayi alwallah ya kabbara sallah.... ILU fa ansha ruwa har wani karatu akeyi da karfi ana gyara tsayuwa kamar bashine ke kiran zai mutu ba ....


Kusa da malam ya zauna yana fadin ....sannu da shan ruwa ya malam don Allah inka rage kabani ...fanken nan ba abinda zaimin...murmushi malam yayi to ILU zan rage maka ...




Bawanda bai rage ma ILU ba ya kuma cinye sannan ya yi wata mahaukaciyar gyatsa yayi alwalla ya nufi hanyar fits yana fadin nidai nayi gaba ya malam .....


Tofa ILU Kaine kayi alwallah zaka massalaci da wuri lallai ansamu acigaba cikin azumin nan Allah mungode maka ....iya ta fada tana murmushi...


Malam ne ya girgiza kai.. Uhm lallai salame Ashe har yanzu baki ida gane halin ILU ba... Ni nasan akwai abinda zai fitar dashi da wuri badai yaci ya koshi ba zakice na gayamaki ....sukuti iya tayi to Allah dai ya shieyamana ILU.... To ameeen inji malam....




Ta bakin malam kuwa saboda ILU na fita shagon sayar da magani ya nufa yana yan wake wakenshi .....halliru barka da shan ruwa da Allah maganin bacci mai karfi zaka bani ....cike da mamaki halliru ya kalleshi ....ILU me zakayi da maganin bacci ana azumi ...uhm bari kaidai ...ni dama in INA bacci ban azumi ban iya bacci shine nace bari in nemi magani....


Wayyo Allah sarki ILU... To gasunan kala biyu ne gadai Wanda kesa bacci sosai nan amma bazan bakashi ba.... Aa halliru bani shi kai dai ba magana r kudi bace nawa yake.... Nera Dari ..to gashi.. Yana halliru kudi ya karbi magani ya saka aljihu ya wuce yana yan wakokinsa cike dajin dadi..




Saura kadan ya isa massalaci suka hade da basiru.. Said a suka gaisa sannan suka jero ILU na fadin.... Da yardar Allah gobe liman da mai gari dore re zasuyi ...cike da mamaki basiru ya kalleshi ta yaya ILU n malam ...


Yar dariya ILU yayi kadai da ido kayi kallo...














*to fans kuma kusa I do kuyi kallo doreren mai gari da liman*






Muje zuwa labarin ILU dani ataskar kungiya msi albarka brrilaint writer's assciaton hantsi leka gidan kowa.......⚜
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *B.W.A*












πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
*AZUMIN ILU*
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


*peg 15*


*MAMAN MAMY*....✍


*nace Ku huta*😁






Shiru basiru yayi cike da tunanin abinda ILU zaiyi yau....


Ana gama sallah ...ILU yaja basiru suka nufi wani shago inda ake sayar da lemu kwalba mai sanyin gaske ya say I guda biyu ...suka taho shidai basiru nata kallon ikon Allah... Sun danyi nisa kadanne suka zauna bisa wani Dan dakali....




Lemun ILU ya balle ya jefa magani daya daya aciki ya mayar ya rufe ya dubi basiru ya kwashe da dariya... Wllh basiru har na hango yadda liman zai fara rangaji da wannan rawanin nashi ...shi kuma mai gari nasan sai ya rasa gane hanyar gida...


Zaro idanu basiru yayi kai ILU ko tausayi babu.... Hhhhhhh basiru kenan ai kanka kasan waye ilun malam duk Wanda yaci tuwo dani miya yasha kai dai ka kama bakin ka




Wa ni basiru ya fada... Ai inkaganni lahira kaini akayi... Yawwah basirun inna mai yan kunnuwa.... Tare suka nufi gidan liman...


Kofar gida suka sameshi zaune yana Jan cazbaha ga sauran kayan buds baki gabanshi ...


Sallama sukayi mashi ..suka nemi gefe suka zauna tare da gaidashi day I mashi barka da shan ruwa....


Cike da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login