Showing 18001 words to 18827 words out of 18827 words

Chapter 7 - KANKANA Ruwar Ruwa book 2 end COMPLETE by oum Apnan.pdf



Yau ne Adamu da matansa suke murnan shekara biyu da aure ,wato weeding anniversary.
Manyan mutane da suka isa suka batse ne suka taru a qaton farfajiyar gidan cikin kujerun da
aka qawata wajen dashi ,daga can na hango Adamu gefenshi matansa ne guda biyu hagu da
dama ,Yusrah da Hassenart kowacce bakinta yaqi rufewa ,A wannan Lokacin Yusrah ta gama
karatunta ta zama cikakkiyar likita kuma a yau ne Adamu yake qaddamar mata da tafkeken
asibitin daya gina mata halak malak kuma ya zuba fund mai nauyi na kula da marasa qarfi idan

sunzo jinya . She's still Looking matured and classy an mata light makeup mara hayaniya ,ta
manna glasses dinta a ido ,fuskarta fal murmushi.
Hassenart kam ,tuni ta koma makarantar koyon girki da certificate dinta yanzu ta zama
professional chef ,itama ya bude mata makarantar koyon girki da tafkeken gurin cin abinci da
snacks da bakery da wajen shaqatawa.
Itama an mata make up dinta cauii cauiii irin na matan masu kuÉ—i masu fama da rawar kai .

Ban sake shan mamakin nutsuwar da Hassenart tayi a shekara biyu ba saida naga wata
yarinya da baya wuce shekaru 16 ba ta kawo ma Hassenart wata kyakkyawar yarinya kamar er
larabawa "Anty a ba Minal Nono"
Daga gani dai budurwar itace Nannyn Meenal din wato yarinyar Hassenart

Ai Hassenart tana ganin an kawo Minal yarinya dabata wuce 3months ba tayi raurau da ido
takalli Adamu

"Sir ka ganta ko?"

"Wacce?"

"Sir wai zatasha Nono"
"To ki bata mana"
"Saida fa nayi ma er nan nasiha ,nace in munje banda shan nono yanzu zataja mutane suga
abunka🥹🙄"(Tana nufin nononsu)

Gumtse dariya yai sarai ya ganota ,don sam bata son ba yarinya nono sai tace wai in tana
zuqan nonon yana tayar mata da sha'awa kinji zuqi in yanaso taba yarinya nono sai yana gefe
kuma tana gama bata shima ya bada cin hancin bura🍌

"A dai daure momyn Meenal dan mutsulu za'a bata...zan biya"
Qyafta mashi ido daya tayi "Da abun mu?🍌"

Da sauri ya daga mata kai don kadan daga aikinta takaima maransa wawura . Ga dai wayewa
tayi don yanzu fluent English takeyi amma a wannan sashen rashin hankalin na nan.shima
kuma a hakan ya saba da ita.

Yusrah da tuni ta saba da harijancin Hassenart tace "To ko zaku dan keɓe ne?"

Harara ya banka ma Yusrah ganin zata ɓallo masa ruwa ga baki na gidan don kadan daga aikin
Hassenart ta burkice tace sai anyi in yaso a wanke makeup din bata da asara.

"Anty don Allah bada nono ba wuya?"
Gyada mata kai tayi

"Sosai ma ,ai Ni da nake goyon en biyu mace da namiji kuma sun fara balaga Ni zan bada
bayani......Sirrrrr(Takira sunanshi da tsokana irin yanda Hassenart ke kiransa kullum a
shagwaɓe)"

Kafin tayi magana Adamu yace wallahi yanzu zan maki cakulkuli.

Gumtse baki tayi "Kaina bisa wuya"
Dariya Hassenart tayi

"Weeerrh an Gwale ta ....sir kasan menene?" Girgiza mata kai yayi "uhm uhm sai kin fada"

"Sir kaman fa da tsokanata take wai sirrrr ....Don Allah kai ba sir dina bane?"

Jinjina mata kai yayi eh mana "Your Sir Your mentor Your Malami"

Tafi ta fara yi tana Yes Yes

Kowa ka kalla bakin hankalinsu na wajen Wanda suka tara su wanda suna can high table suna
ta zuba musu cike da nishadi babu kishi ,zad dadin zama.......Riban tafiyar kuma an tara mai
hankali ne da mara hankali ,sai in wannan tayi hauka wannan tayi amfani da hankali ta
shashantar .


Anyi taro lafiya an watse lafiya ,Janan ma tazo bikin da nata mijin mai kudi dashi yanzu ta natsu
ta koma sa dogon hijab da niqab ,hakan yayi matuqar ba Adamu mamaki .


Sanda take kallon drama dinsu a stage tanata imagining da yanzu fa da ita a cikin su ,jibi very
healthy family,amma da kanta ta gudu tabar ladanta ,Gashi yanzu ta auri matsiyacin mai kudi
amma sai shegen kulle.dama ita tuni ta natsu ta tsaya ma mijinta don mugun hariji ne a wata
kwana talatin to basa tsallake kwanaki biyar ba'a ci juna ba .

Janan ta kawo masu gift din diamond necklace da manya manyan zoben golds lulluɓe an raping
dinsu ,haka dai suka amshi kyaututtukan ban mamaki harda masu kyautan gidaje ma yaran
Adamu da kujerun Umrah


Allah Sarki rayuwa kenan yanzu Adamu ya tashi a Sir Adamu ya koma
Father of 3
Hassana (Adeelaht) Hussain(Adeel) sai yarinyar Hassenart Auta Meenal

Tom Saidai muce fatan dawwamamiyar zaman lafiya da Qarin zuriya

#Yusrah
#Hassenart
#Adam




A tunaninku wacece ta amsa sunan Kankana?
Jarabbaba /Harija Haseenart 😹?
Ko kuwa Water pack�💦Yusrah?









Tammat Bi hamdulah
Mu hade a littafi na gaba
Oum Aphnan takuce🌸
09065990265

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login