Showing 3001 words to 6000 words out of 18827 words
Chapter 2 - KANKANA Ruwar Ruwa book 2 end COMPLETE by oum Apnan.pdf
,dakiya Zakiyya tayi "Saidai ban
wayeka ba wallahi..."
"Ammmm....sunana Adamu" daga nan shiru ya kewaye maganarsa ,a ranta tace Sufa matsalar
masu kudin nan dagawa .
"Uhm sannu da zuwa "
"Uhmmm" yace a maimakon amsa ta itama sai ta gintse bakinta da yayi kamar minti 15 yaga
anata kiransa a waya sai ya bude akwakun gaban motarsa ya ciro rafan kudi en ₦500 guda 4
ya aje mata a jiki ,ki sha ruwa.
Zaro ido tayi tana juya kudin "kai kai 200k ?" Bai amsa ta ba sai zura mata narkakkun
idanuwarsa Mai ɗauke da wutan sha'awarta yayi
"Plz da ka barshi"
"Bana kyauta a maido mun" yanda yayi magana saida yaso bata tsoro a ranta tace "ke Zakiyya
kardai nayi gamo da dan shan jini!!!" Amma a zahiri sai qanqame kudin tayi a qirjinta kamar zai
maka mata duka ne
"Tom Tom Nagode Allah ya saka"
"In kin shiga gida ko turo mun mahaifin ki"
****
Wannan shine sanadiyyar auren Zakiyya da Adamu ,don zuwansa biyu aka saka rana wata 1
yasa aka rushe gaban gidansu tsaf akayi ginin yayi da kafcecen gate ,iyayen Adamu ba masu
matsala ba ne koda yazo yace ga wanda yake so basu diba talaucinsu ba bare suyi bincike
suka rokar masu zaman lafiya ,don a cewar mamansa kudi bayi da wani tasiri a rayuwar aure
indai har yara nasan junansu to magana ya qare saidai a bisu da Du'ai....Don haka ba wanda ya
iya kawo tsegumin Zakiyya a wajen mamansa don ta rufe bakin kowa ,haka aka sha biki mata
ta tare a gidanta na Abuja da rakiyar en uwanta 4 ta jirgi sauran qawaye suka biyo motoci
sababbi kalkal a leda har Abuja .qauyanci kam an buga kauyanci a cewarsu ac har a bayi
.shegiya Zakiyya kam duk abun nan kansu na hade da khady ana qusqus don harta ci da kaza
da maganin mata da na matsin gagam duk boka ya hada mata sannan ya bada ruwan magani
yasa a yarfa lungu da sako na gidan ya bada wani laya yace a burne a gidan ,to komai dai an
samu yi banda saka laya, anan ne suka yanke shawarar a fasa tiles din toilet ta bayan qofa a
saka ,don layan nan shine kafin tabbatuwan ta a gidan ko mun bala'i.
Saida suka gama komai sannan zuciyar Zakiyya ya natsu waje daya ,iyayi kam tun yanzu saidai
kiji tana ma mutane magana tsawa²
Washegari koda khady sukayi haramar tafiya ,keɓewa sukayi a main bed room dinta
"Sis kina ganin in ya shiga bazai gane Ni ba budurwa bace ba?"
"Haba Zakiyya baki yarda da capacityn boka bane? Ya isheki aya dani
Dindi daiin na cafi dindin mijin wata saidai in yakace mutum don kaina amma ya zame mun
bita zaixai kenan ,duk namijin da ya sake nayi matsi da maganin da boka ya bani to ya gama
yawo saidai in yakace shi yana ihu kamar yabar nonon uwarsa ....kina gani maza nawa suka
rabu da matansu sanadiyyar dadin durina??? Kawai ki tsarkake zuciyarki in kika saka kokwanto
to tabbas komai zai lalace " jan ajiyar numfashi tayi
"Hmmm qawata Nagode ,in kinje gida nakai sets daya na akwatuna ki kai masa akwai cartoon
50 na ruwa da drinks da soyayyen kaji na biki dasu dubulan kice ma malam Nagode sai mun
hadu"
"Ok wani gida kika kai?"
"Dakin mamansu aika gidan me gwal inda mukayi taron biki kinga ai bazata gane ba ko? Zata
dauka raguwar kayan mu ne na en matan amarya"
Jinjina kai tayi "To amarya Allah ya kawo qaxarta daki"
Fari Zakiyya tayi "Ai a yau yau ma qawata don wannan dukiyar dole in samo mashi Magaji da
wurwuri"
Taraqaqa qaqa
Me zai biyo baya mu tara a next episode .
*NB: DUK WACCE TA DAUKAR MUN LITTAFI TASA A CHANNEL DINTA NA YOU TUBE KO
ANY PLATFORM SAI NA DAUKI TSATSAURAR MATAKI A KANTA DAGA HUKUMA.....IDAN
KINASON LITTAFINA KI NEMA IZININA MUYI CINIKI IN SIYAR MAKI GUDUN AMSAN
HUKUNCI*
*Duk wacce ta ba wata ta karanta ba ta biyani haqqi na ba,Ban yafe ba*
Oum Aphnan
Ɓangaren Zakiyya kuwa .A ranar fa ango ya shiga daki ranar komai ya lalace tun daga yanda
take reacting in yana romancing dinta jikinsa ya danyi sanyi amma ya cigaba da performing duty
dinsa as a man.bai firgita ba saida yazo shiganta yaga ba panicking din nan da yake jin labari
mata nayi idan za'a kwanta dasu at first night babu,ita sai kamo jaw din sa ma take tana son su
hade baki ayi kiss yadda abarsazata fi dadin shiga. Ji yayi tun anan kamar ya fasa amma sai
yayi tunanin ai big girl ne atleast she too know ta yi duk ta karanta komai kafin zuwa yau ba
kamar qwaila ba.
Don haka ya cigaba da kiciniyar shigar ta tabbas Vg dinta a tsuke yake don saida yasa oil ya iya
samun hanya zuwa lkcn kuwa ya jike yayi jagab da gumi. Sai dai kan abarsana wuce kofar
Vg din yaji wagagaf ya auka ciki .
Wani tsammmm yaji a ransa lokaci daya abarsa ta matse kamar rama yayi yayi ya cigaba da
aikinsa as a man amma ya kasa ,haka nan dole ya fito ya kwanta rigingine kansa na kallon
sama ,itakuwa kuka ta fashe masa dashi she was confused gashi tanaso a cita gashi kuma tana
tsoron ma ko ya gane ita ba virgin bace ba. Tsam ya mike ya fita ba tare da ya rarrasheta ba.
Ai yana fita a daren sukayi waya da khady nan ta rarrashe ta ta kuma bata tabbacin gobe zataje
ta labarta ma bokansu .
Wannan shine mafarin lamarin adam gashi dai yana mugun sonta a zahiri amma wajen duty ba
labari ko kamawa tayi saidai ya noqe iyakanta dashi ya bata kudi basu outing basu wannan
qasa romance iya romance amma can wajen ba labari tun yana efforting har ya ma hakura
Yana matukar so da tausayin Zakiyya musamman yandda in yayi romancing dinta feeling dinta
ya tashi yake kasa taimakonta saidai taita kuka.
Haka yasa bayason ganin bacin ranta kome take so yake mata don dai ya bata farinciki.it come
to a point ya fara ganin likita sai ace sai dai ayi masa aiki a qara tsawon abun kuma ayi infusing
allurai ta cikin jijiyaryanda zata tashi da aiki don ynz ta zama kamar gangrenic sai an dinga
mata therapy. Jin wannan bayanai na likita yasa ya noke don yana tsoron procedures din nan . A haka rayuwa
ta cigaba da tafiya yau shekaran su biyu da aure ,Zakiyya ta goge ta hadu da manyan matan
Abuja da na qasashen waje wanda yawanci a yawon zuwa Umrah Dubai ko sauran qasashen
da suke fita ta hadu dasu
Idon ta ya bude ta zama big maama ga business ga harka don kuwa a jirgi suka fara haduwa da
sanata ya nuna mata ra'ayin soyayya ta fada masa ita matan aure ne amma yayi insisting har
saida sukayi musayar number a cewar sa wai ko gaisawa sa ringa yi . topah daga nan ne komai
ya sake dagulewa ta fara bin mazanta wata rana ma bata kwana a gida musamman in baya
nan tun ba'a ganewa har abun yayi qarfi ansha taransa da maganar amma fafur yaqi yarda
saidai zuciya bata da qashi ya fara bibiyar takunta shine fa sanaddiyyar da yaga saqon sanata
kuma shine silar lalacewar komai
Jan dogon numfashi Zakiyya tayi bayan ta kawo nan a tunanin ta "Hummm zan barku kuci
amarcin ai indai ina da boka banda matsala da daya da biyu zaku bar mun gida na da mijina ba
tare da ansan nice sila ba . Zan jaku a jiki zan gwada maku kowa ya rigaka kwana to ya rigaka
tashi.
*Cigaban labari*
Oum Aphnan
Gayun tashin kai Hassenart taje tayi bakinta zau zau da jan jambaki ,ta dauko takalma green
mai tsinin gaske ta saka .tun daga bakin qofa take qwalla ma Yusrah kira saboda takalman dai
sunki kawota daki kokari suke su taɗiyeta a santsin tiles don haka sai faman cikwuikuye garu
take .tana kwarara ma Yusrah kira a furgice Yusrah ta aje littafin saidai kafin ta isa inda take sai
gata kwararaf kwararaf da takalman duk sun lallauye a qafarta .
"Hassenart meye haka?"
"Ki barni kawai yau sai nayi maganin er Iskan can?"
"Tooooo"
"Yes"
"Kalli make up dina ? Nayi kyau?"
"Eh ba laifi "
"Hummm yau ! yau zaaci uwar sabada ,kallanmin nan yana nunuwa?"
Ta gantsaro mata ɗuwawu .lumshe ido tayi maganganu fal cikinta
"Au kema kin cire pant din ne?"
"Sosai ma,ai ina gaya maki ina shiga nadan ja rigar ,baghaaaaamsai aiki " ta fashe da
dariya
Jinjina kai Yusrah tayi ta cigaba da karatun ta
"Uhmmm Yusrah" dagowa tayi da idanuwarta masu jin bacci ,saidai bata amsa kiran ba
"Yusrah kinada chewing gum,inaso nima in shiga bakina na raqwaqas raqwaqas irin na
wancan" girgiza kai tayi gamida caɓe baki ,ma'ana dai babu .
Cikin rashin damuwa Hassenart ta dage kai zata haure saman dakin Adam din ,saidai da sauri
ta daga mata hannu cikin karaɗi tace "Our first fa tana ciki"
"Tana ciki? Ban gane tana ciki ba ,ba ance in wannan ya gama yaba wannan waje ba? To wai
ma uban me tayi masa da tayi seducing dinsa so deep like this ? Ace fiye da awa har ynx ,Ni
wallahi bari inje in korota"
Zaro Ido Yusrah tayi "Aah lafiyarki kuwamata da mijinta ,ki jira turn ɗinki mana"
Dafe kai Hassenart tayi,wayyo Allah,har yanzu suna ciki ana mene?" Manne kunnenta tayi a
bangon hanyar dakin kamar zata jiyo abunda sukeyi saidai tsittt sai qaran ACs ta ko'ina .
Tsaki taja.a sannan ne Yusrah ta ɗan taba kujeran kusa da ita "ki zo nan ki zauna ko jira kar
takalmin qafarki ya haifar maki da bororo"
"Ke dai cigaba da cin littafinki baza ki taba gane halin da nike ciki a yanzun ba"
*****
Janan
Ɗagowa tayi ta kallesa ,cikin salonta take kallonsa idanuwarta a shanye "Ya ya ?"
Zuru yayi yana kallonta "kin gamsu?"
Turo baki tayi gamida girgiza masa kai "No inaso in dandani naka ne wannan kawai fresh in ne"
Dage mata gira yayi sama "No haka ya isheki"
"Ban gane ba?Ni kai nake so In ciiiiiiiiiiiiahhhhhhh" Ta tambaye shi kamar zata kwarma ihu
Mika hannunsa yayi gefen side drawer ya dumbizo bndir hudu na daloli ya watsa mata a jiki .
Gigice ta duddulo ido gamida cafesu
"Kai nawa ?"
Jinjina mata kai yayi with affirmation .rimtse kudin tayi a qirjinta tana shinshina su tana wani irin
nishi kamar wanda namiji ke kanta "Uhmmm ahhhhhhh .......sankyuuuuuu umuhhhh"
"Karki fada ma kowa yanda mukayi tashi kije na gaba ta shigo"
Tsam ta mike ta fice tana firfita da kudin ta ,a daga bakin qofa ta hade da Hassenart wani irin
kallo tayi mata mai nuni da Ni din na Isa .
Kana ta ɗofana mata kudin a hanci
"Duk shi ya baki? "
"Uhum. " Ta bata amsa tana karkada mata jiki .
Wuf ta wuce ta ,ta afka dakin itama .
Oum Aphnan
POV Hassenart
Tana tafe takalminta na turgudewa ta sameshi a dakin ,yana nan zaune ya haɗa kai da gwuiwa
.Da fara'anta da karaɗinta ta fara kiransa tana qarasawa inda yake "Sweet....Sweet "
Da shanyayyun Idanuwarsa ya dago ya kalleta "Sweet bakaga ynda nayi kyau ba ne?" Ta fara
jujjuyawa a gabansa tana shaking bayanta a dole yaga shape da ɗuwawu. Rausayar da
idanuwarsa qasa yayi ba tare da yace mata komai ba
Wannan yasa ta danyi tsam da ranta sai kuma ta wuce gabansa tana taba masa cinyarsa mai
ɗauke da dogon wando
"Sweet ya na ganka da dogon wando kuma,? Yanzu fa Janan ta fito amma har ka shirya...uhm
bakomai ynz saura turn dina "tayi magana tana jan masa riga .tana qoqarin shafo hantsar
wandonsa . Dafe hannunta yayi da sauri akan saman buransashi ya dafe hannun ya
tsaidashi waje daya amma ita taji vibration din ,kwai ji kake gurrrrrrr!!!! A take jikinta ya dauki rawa ,ashe haka girman mazan yake kamar maciji? Gabadaya tunanin ta
ya hautsina bata ankaraba saidai taji muryarsa a sama
"Dauki daidai ke?" Ya bata umurni yana nuna mata tarin Cucumber din dake kan table .
_Dont forget , Hassenart dai cook ce tasan kayan girki_
Don haka tana ganin Cucumber ta washe baki "Laaaa Kookumbaashe kuma en gayu kun
sanya ? Wallahi Nagode" takai hannu ta dauki na gabanta ,batayi wani wata wata ba ta gabza
ma Cucumbern hakori ta ɓazga ji kake kararatttttt!
Dafe kai yayi da sauri "Ke Baki da hankali ne?" A daburce ta dago tana kallonsa
"Me nayi?"
"Wayace kici?"
"Kai mana! Ba kai kace ba!?"
Tana gama magana ta sake gabza tana taunanta hankali kwance
"Ke bance kici ba"
"To me zanyi dashi?"
"Ki amfani dashi ki jiyar da kanki dadi" yamutse fuska tayi cikin rashin fahimta
"How? Ban fahimta ba"
"Shi zaki sa a gabanki kita gogawa kamar mazantaka ta"
Duddulo ido waje tayi "Shi Kookumban ne xansa a jiki kamar wata qadduwa?malam karka
raina mun wayo kaji !!! Don wancan Janan din tazo ta kwashe la'adan daɗinka bazakazo Ni ka
hadani da guba ba ,wait ! Waima dakata ! Ban fahimceka ba ,ta yaya mutum zai cusa wannan
abun a jiki wai kuma yaji dadi? Wannan fa rainin hankali ne ma" Ji yayi maganganuta suna soya masa rai don haka a gajirce yace "Hassenart kike ko wa? Don
Allah karki nemi samun ciwon kai ...kinji ɗan natsu"
Gabadaya qwaqwalwata hautsinewa yayi don haka da mamaki take binsa da kallo ,saidai ta
lura he's too mean.
Yaɓe baki tayi ta sake ɓazgan Cucumber dinta ,yanda take cin danyen abun yayi matukar sosa
masa rai kamar wata akuya tsawa ya daka mata
Wanda ya sata tashi a furgice ta dirko daga gadon ta tattare takalmarta zata zuba da gudu
,saidai da karaɗi ya kirata "Keee! Zo nan ,zoki ajiye abun hannun ki " kallon hannunta tayi
raguwar Cucumber dinta ne sai takalmarta data ciciyo a hannu "mene takalmin?"
"Cucumber" ya bata amsa a dakile "Ohoooo wannan ba matsala bane ba" ta qarasa magana
tana ajewa tana rarrabe ido kamar wanda tayi wa sarki qarya tana neman hanyan qofa
"Zo ki amsa kudin cefane"
A tsorace ta qarasa gabansa ,tana mika hannu sanɗa sanɗa kamar tana tsoron kar ya fizgo ta
Kudi ya bata en 1k daidai adadin dalolin Janan.
Warcewa tayi da gudu tana ganin kamar zai l zo ya fizgo ta tsayawa yayi yana kallonta har taja
kofa sai kuma ta leqo da kai tana leqensa "Thnk U sweet"
Jinjina mata kai yayi idanuwarsa lamooo
Ta rufo qofar gararam. Har ta fara tafiya sai kuma me ya shiga kanta ta sake dawowa
"Sweet " dago shanyayyun Idanuwarsa yayi ya kalli sashen qofan
"Sweet ko dai abun bata aiki ne?"
"Shafa kiji"
Hassenart bata san gatse ba sai kawai tazo da gudu wai tana so ta taɓa ta falfala da gudu ba
tare da ya kamata ba .
Tana kai hannun ya damqe hannun da qarfi
"Hassenart!!!"
suka fara kici kici tanason qwace kanta ,tana dariya irin na wanda suka qware wajen iya mugun
wasa .
Cika hannunta yayi a hankali
"Oya fita"
A sanyaye kamar Mumina tace "To " saidai yana cikata tana sake kaima hatsar wandonsa
wawura itafa a dole sai ta kamo kayan aikinsaZumbur ya mike yana salati .
Ai tana ganin ya mike ta kwasa da gudu tana qwalla ma Yusrah kiran tazo ta cece ta ga Adamu
nan ya biyo ta.
Oum Aphnan
POV Yusrah
"Uhm ke dai duk cika baki ne ,wallahi ya kasa yin komai ,wancan janan din duk ta qarar masa
da kuzari" Hassenart ta yi lamenting tana watsa kudin da ya bata akan kujeran gefen Yusrah.
Walau Yusrah tayi mata da ido saidai batace komai ba .
"Madam Littafi sai ki shiga ko? In kuma littafin ne mijinki to ki zauna Ni kinga na yi nan"
A sanyaye Yusrah ta rufe littafin ta ajiye ta shige dakin
***
"Assalamu alaikum"
Ciki ciki ya amsa ta ,abun ya zamar mata ba dadi
"Are You fine?" (Lafiya kake kuwa?) Malau yayi mata da narkakkun idanuwarsa ba tareda ya
tamkata ba ,sai dai ya mata nuni zuwa ga plate en cucumbern
"Dauki size ɗinki"
Dan hade giran sama da qasa tayi cikin rashin fahimta "uhm Ni bana cin cocumber ,bai dameni
ba" ta bashi amsa a taqaice tana sake kallonsa .lumshe ido yayi ya bude bai ce komai ba "Sir
kamar baka jin dadi ,don Allah ka kwanta ka huta nasan akwai tarin gajiya a tare dakai ,beside
kayi wanka? I'm sure idan kayi wanka sai kafi jin dadin baccin ka ,Bara inje in hada ma ruwan
ko ? Ina zuwa" ta na gama magana ta fara takawa zuwa hanyan bathroom dinsa
"Yusrahhh" da sauri ta waigo batayi tsammanin ma ya taba kiran sunanta ba sai yau
"Dauki naki" a wannan karon mamaki ne hade da rashin hakuri ya shige ta don haka a dake
tace "Wai me yasa?"
"For your sexual satisfaction....."
Tun kafin ya rufe baki ta doka uwar tsawa "Oh what???!" Ta dafe kirji a kidime.
"Wannan wani irin cin fuska ne da wulakantarwa ? Su duk sauran ka kwanta