Showing 6001 words to 9000 words out of 18827 words

Chapter 3 - KANKANA Ruwar Ruwa book 2 end COMPLETE by oum Apnan.pdf

dasu Ni sai ka
haÉ—a Ni da Cucumber kamar wata fasiqa? Me kake nufi dani ne?"
Tuni idanuwarta sun kada sun fara tara ruwar qwalla muryarta ya raunana ya farayin irin na
masu kuka.

"Ban kwanta da kowacce daga cikin su ba..."

"To meye amfanin cocumbern"
"My personal stuff"

"Ina da haqqin sani saboda wannan ya shafi lafiyata da kimata kuma ....beside Are You alright?
Nace maka ba lafiya lau kake ba kace mun a'a,gabadayanka You Look depressed akwai abinda
ke damunka ,am I not your wife? Sorry nasan i'm new to You amma tukuicin yarda da aure
shine sharing damuwar juna....ashe ban isa insan meke damun mijina ba?" A wannan karon
kuka sosai ta fara yi amma mara sauti sai uban ruwan hawaye da take sharcewa . Qyamm ya
tsaida idonsa yana kallonta amma baice uffan ba .
Sharce hawayenta tayi kuma da qarfi ta gyada kai "Ok rest well"
Ta juya zata fita

"Yusrah" banza tayi dashi zata fita ,tashuwa zaune ya yi da sauri
"Yusrahhh" ya dan maimaita da qarfi ,tsam ta tsaya a inda take saidai kuma bata waigo ba
"Draw near me(Zo kusa dani" Idanuwarta a qasa ta isa har gefen gadon ya zauna .
Matsowa yayi kusa da ita ,batayi aune ba saidai taji namiji ya kwanto mata a jiki ya
ruqunqumeta kamar uwarshi ,kafin ta gama gane inda kanta yake kawai ta fara jin tashin
shesheqan kukansa. Wannan yasa hankalinta gabadaya tashi

"Na shiga uku ,ka yafe mun kaji ,innayi maka laifi plz wallahi bazan sake ba ,plz"

Janyota tsakiyar gadon yayi sosai ya kwantar da kansa akan cinyarta kamar yaron goye.

"Yusrah" ya sake kiran sunanta a karo na Barkatai. wannan karon bata amsa shi ba saidai cewa
da tayi "Uhm"

"Yusrah ki taimake Ni"
"To" ta fada a raunane
"Yusrah "

"Uhm"
"Yusrah zan mutu ,baqin ciki zai kasheni"
"Auzubillah ,bazaka mutu ba inshaAllah,wai menene?"

"Yusrah banda capacityn rike mace ko da guda daya amma zafin zuciya yasa na qaroku har ku
rai uku"
Abun ya girgizata amma ta dake tace "How ? Ya hakan ta faru? Tun daga yarinya ko haka nan
daga sama? Me ya faru?"

"Wallahi lafiyayyen namiji nake me cike da kuzari da qarfin lafiya ,Yusrah ban taba zina ba
dukda mata da suke kawo mun kansu sakamakon kyau da dukiyata amma saida nayi aure
....but Ni dai abinda zan iya tunawa a daren aure na na fari qaddarar rayuwata ta same Ni..."
Bata katseshi ba sai ce masa "Uhmmm" da tayi .
Komai da komai da ya faru ya fara zayyane mata har silar auren kowacce.

Jan numfashi tayi mai qarfi ,tasa hannu ta rafka tagumi cikin dogon nazari kama ga hanyar
likitanci da ta sani har zuwa fannin asiri da bokanci da tasirin sihiri a jikin dan adam da ta sani.
Lallai Zakiyya ta tafka babban kuskure idan har hasashen da nayi gaskiya ne.

Shirun da yaji tayi na tsawon lokaci yasa yace "Karki gujeni Yusrah bayan na fada maki sirrina
wanda ko mahaifiyata ban fada mawa ba"

"No ,ina mana tunanin mafita ne ,kasa a ranka sirrinka nawa ne kuma babu mai ji har
abadan...zakuma mu hada hannu Ni da kai mu yaqi matsalar mu ,amma kafin nan inaso kayi
bacci gobe zamuyi magana a tsanake" bai mata musu ba ya lumshe ido minti kadan bacci mai
nauyi ya kwashe sa akan qafarta ,ji tayi nauyi ya dameta a hankali ta zame shi a jikinta taja
masa bargo ya zauna tayi tagumi cikin dogon tunani ,a haka har itama ta fara gyangyadi daga
nan itama ta wuce nata barcin
An hour or so ya farka yaga yanda take barci a takure ga sanyin ac kamar tana jin sanyi ,kashe
acn yayi ya jawo bargo,ya jawo ta jikinsa ya rungume ta suka lulluba wani nannauyan bacci mai
cike da intimacy da bai taɓa tsintar kansa a ciki ba ya kwashe shi.









Asuba ta gari
YusrahAdam🌸

Hassenart kuwa tun tana irga mintoci ta koma qirga awanni ,in tayi kamar zata shiga sai ta
dawo ta zauna kai da ta gaji dai taga dare ya fara tsalawa sai ta tashi ta wuce dakinta. Asuban
farko Hassenart ta fito .a yawo no salary sashen Yusrah ta nufa tana mata knocking saidai ba
wanda ya bude ,daga nan ta wuce sashen Janan itama ta tashe ta wai lokacin asuba yayi ,tsaki
janan tayi gamida jan miqa da kwarara hamma" Kina playing da peace dina ta yaya in this dawn
period zaki tashe Ni bacci? Kinsha giya ne? Duk rashin security ne da masu aiki if not ta yaya
ma shirmenki zai cin Mani ? Plz bani waje"
Ta qare maganar cikin fushi ta banko mata kofa saura qiris fuskarta
Kame baki tayi "Oh oh??? Ni kam abun arziki bai amshe Ni ba daga gyara kayan ka?"

Daga wajen Janan dakin oga kwata kwata ta nufa ,saidai tana shiga falon taga littafin Yusrah
still a inda ta bari

Ha'ah karki ce mun matan nan bata fito ba tun jiya?

Kafin ta rufe baki taji fitowar ta ,a gigice ta nufeta da karaÉ—i "Yusrah ...Yusrah me kikai mai haka
kwana Zuirrr?!

Lumshe ido Yusrah tayi "sorry na gaji kinji? Zamu yi magana Bara inje sashe na" tana magana
tana tafiya har ta isa gaban littafinta zata kwashe .

Dafe qirji Hassenart tayi "Yusrah ! Yusrah akwai matsala me ke shirin faruwa ne? Ke kuma
nawa ya baki" caɓe mata baki tayi ta girgiza kai
"Bakomai" ta fice ta barta tsaye a falon

A take ta fara maganar zuci wanda ya fito sarari bata sani ba
"Lallai akwai matsala ,wannan ta shiga ta kwashe sama da awa daya ta fito da daloli a hannu
,bandamu ba na shiga ya hadani da cocumber Ni ga mayunwaciya er gidan talaka jikan
babu....Ita kuma wannan da takeyin simi simi ,ta shiga zurrr dare suna tare ta kwana tare
dashi....anya a lamarin nan ba munafurci ? Bani aka maida shashasha ba kuwa? Inje wajen miji
bai ci Ni ba ya sani cin kokumba?😟


Tafa hannu ta kama yi ,da taga dai batada madogara kawa sai ta koma sashenta
"Allah ya kaimu safe zan roki Yusrah ya fada mun me tayi masa nima in masa ko ya dade dani
kamar su...."

Oum Aphnan

POV Yusrah
7.30am
Yusrah wanka tasha cikin wani irin dandatsatsaen abaya baqi tayi kyau kamar irin sudanest din
nan . Tasa plat shoe dinta sai agogo da zobuna fashion guda 2 ,hannunta dauke da babban tire
na alfarma ta jere kayan break data hada masa a kai ,bakinta da sallama cikin sassanyar
muryarta ta shiga dakin . Yana zaune akan gado bai jima da fitowa daga wanka ba ya saka
sabuwar farar jallabiya yana shafa laptop dinsa acan kan quryar gadonsa .

"Uhm Ina kwana" fuskarsa ya dan washe da murmushi yace "Lafiya qalau Yusrah" a ladabce
taje ta aje kayan a gefensa "Nace ga break dinka nan " É—an yamutsa fuska yayi "Haseenart din
fa kuma?"
Murmushi ta danyi "Dutyn kowaccen mune kula maka da cikinka .ko nayi laifi?"
Girgiza mata kai yayi "Uhm uhm Allah yayi maki Albarka" taune gefen lebenta tayi kana tace
"Amin.....ummmm in ka gama ina jiranka a falo ina so zamu shiga cikin gari "
"Muyi me🙄"
"Zamuje wani islamic chemist ne ,it will not take us long kasan nima ina da jarabawa"
"Mu da wa zamu ?"
"Ni da kai mana mijina"
"Tom su sauran Æ´an uwan naki fa?" Isa tayi gabansa tasa hannu ta É—an shafo qasumbarsa ta
tsaya akan gemunsa ta É—an ja gamida sakin masa tattausan murmushi "Wannan tafiyar namu
ne mu biyu mu mu kadai "

Jinjina kai yayi kamar qaramin yaro "I'll be there shortly"

Ba wanda yasan fitansu saidai akaji tsayuwar mota sun dawo ,suna tafe driver na biye dasu da
sealed package na magungunan da suka amso . Janan da Hassenart na falo ,Janan na playing
vedio game a Tv itama Hassenart tana kallon Film a dayan tvn duk da yake falon . Suna jin
shigowar su suka tashi irrrrr
"Awwwwn mijina fita kayi da sassafen nan ayya sannu ko? Allah yasa baka kwaso muna sanyi
ba" Janan ta fada tana sa bayan hannunta a wuyarsa tana tattabe ko zataji temperature din
jikinsa ya sauya ,itama Hassenart maqalqale shi tayi kamar zasu taru su karyashi da qyar yake
cire sahunsa yana tafiya ,baya baya Yusrah ta ringayi ba tare da ta shiga cikin taron su ba.
Yana hawa stairs amma idon Janan kyam akan muscularisn body dinsa tana kallon yanda
jikinsa ke motsawa bai aune ba yaji ta sakin ma mazaunan sa dukan wasa (Spanking) dafe
wajen yayi da sauri amma dai baice komai ba ya cigaba da tafiya har ya shige dakin Janan na
biye dashi , itakuma Hassenart hankalinta dawowa yayi kan Yusrah ta ja mata abayan jikinta

"Ke kuwa zaki fita unguwa da miji amma ki rasa shigan da zakiyi sai wannan?"
Kallon sama da qasa Yusrah ya bita dashi " Raayina kenan kema inya burgeki zaki iya kiyi"

Caɓe baki tayi "Aaah wannan sai ku manyan mata ,mukam en berori damu ai sai mun dame
mun fidda komai da komai "

Banza tayi mata gudun raini ya shigo ,ta wuce sashenta ma ta amsa kayan a hannun drivern
,wanda ya gaji da ganin karuwanci don a gabansa anyi ma ubangidansa kiss yafi ashirin .
Yana wucewa ta dauke hanya zuwa sashenta

Janan kam twirking ta fara masa a gaba tana turo masa ÆŠuwawu a tsakanin OCn sa tanaso
🍌dinsa ya shige a ramin🍑 dan kautar da ita yayi kadan yaje kan gado ya zauna yayi shiru
.babu abinda yake so Illah ya samu shiru ko yayi tunanin abunda mai maganin nan ya fada
masu .
Yana zama a gefen gadon ta É—ane cinyarsa tana goga masa dukiyar kirjinta akan kirjinsa tana
mormotsa mazaunanta a cinyarsa ,cikin wani irin murya mai tada tsikar jiki ta kira sunanshi

"Babeeeeess"
"No inaso in huta" yayi magana da sauri

Jikinta ne ya danyi sanyi ta tsaya qyam da abunda takeyi tana kallonsa ,ganin ranta ya dan
sosu For the first time yasa yadan rike mata hannu gamida furta "Pleaseeee" a hankali

Jikinta babu lakka ta mike "Ok rest well"(A huta gajiya) ta furta a sanyaye ta dauki hanyar fita







Oum Aphnan

Ko Isha baayi ba ,saiga Janan ta fito qwasqwas qwas ta nufi hanyar dakin Adamu cikin wata
shegiyar bomshort da manannen riga ta gyare gashinta so walkiya yakeyi tana tafe tana taunan
chewing gum tana shafa wayarta . Tana daf da hayewa stair case din saiga Hassenart ta
runtumo da gudu tasha gabanta . "Dakata dakata ! Ina zaki?" Cikin rashin damuwa tace "ÆŠakin mijina"

"Mijinki?" Ta tambayeta gamida qanqance ido . Bata ya yunkurin bata amsa ba sai ma tauna
chewing gum da ta cigaba da yi "malamansu ai jiya ke kika shiga don haka yau rana na ne

,bazai yiwu ki ringa shiga a farko ba kinje kin danqari maganin mata ki kwashe duk wani
kuzarinsa ,mu ki barmu ba komai.....haka jiya kikayi mana saidai aka wani ce inci Cucumber "

Gurrrrrrr! Taji maganarta na shigar ta da sauri ta sauke muryarta "ke dakata wait wait....kina
nufin jiya kema Cucumber ya baki baiyi komai da ke ba?"
"Zan Maki qarya ne"

Suuuuu ta danyi alamun jikinta yayi sanyi "Ok to Bara mu shiga tare"
"Bafa zai yiwu ba "
"Ok " ta fada ta juya sashenta tana qissime qissime.

Duk abunda yake faruwa a idon Yusrah ,gabadaya mamakinsu ya isheta ,ta yaya zasu taru
suna fada akan wannan abar🍌ba classba komai? Har su ringa fallasa sirrin junansu? Kenan
Dukansu dai Cucumber ya raba masu, lallai matsalar babba ce ,


***
Janan har ta kwanta taji wani abu na cizo ta ta cikin wando .zumbur ta mike don ji tayi bazata
iya jurewa ba,yana tsaye a gaban dressing mirror yana qoqarin contacting wani abokinsa a
waya ,kamar daga sama yaji an rungumesa ta baya an maqalqale shi ana shafa masa boobs ta
baya ana ƙoƙarin cafko kayan aikinsa ta gaba
"Kai kai waye waye ? Innalillahi na shiga uku"

Da wani irin murya kamr na en shaye shaye tsabagen sha'awa tace "sweeeeet its me"

Salati ya zabga ya matuqar razana "Me nene haka?"

"Don girman Allah kabarni inshaaaa🍌🍌🍌Ahhhh sha kawai zan tsotse maka shi zan saka
kayi cumming zakaga yanda ruwan madara zai ringa tsirtuwa..." Zaro ido yayi kamar tana
ganinsa kuma a lokaci guda yana kokawa da hannunta da ta cafke masa al'amuran sa 🍌tana
murzawa kamar iloka� "wai ta qarfi zakiyi mun? Janan qalau kike kuwa?"

"Ahhh FyaÉ—eeeeee shi za maka" tayi magana tana wani irin lumshe ido tana taune lebe tana jan
iska a bakinta ,haka tana magana gamida fizge wandonsa saiga zabgegen buransa tana lilo ,da
gudu ya sunkuya yabi wandon qasa kamar wanda aka since ma zani a kasuwa .

Itakam cika shi tayi gamida qwalla ihu
"Ahhhh uhmmmmm ahhhhhh wahhhhhhhhh wahhhhhh gindii Giindiii wallahi gindinka babbace
,na gaishe da mamallakin jarumin gindii" ta taso tana qoqarin shafo masa gashin mara da sauri
ya maida wandon yana salati

"Wallahi wallahi bata aiki duk girman banza ne "

"Bata aiki🤨a shiga mu gani zo in baka durina zata yi ne ,nine zaka raina ma wayo wanan abun
kamar tushen rake ga kauri ga tsayi"

Marairaicewa yayi kamar zai kuka baisan sanda yasa gwuiwarsa a qasa ba

"Don Allah ki rufamun asiri Janan wallahi bazan iya ba ,ki rabu dani ko me kike so zan baki .ina
baku kudi ko bana baku?? "

Jikinta sanyi yayi jin ya ambaci kudi
A shagwabe ta daga masakai saidai zuciyarta na mata wasu wasi dolo ta aura ko me ? Ji yanda
ya mata kneeling yana rokonta kar ayi sex anya da lafiya kuwa? Wannan ba lafiya.

Jikinsa har yana rawa yaje gaban drawer ya debo mata mints biyar na dubu dubu yace "Gashi
kuma nasa a kawo ma kowaccen ku driver mai kaita unguwa sbd gobe Yusrah zata fara exams
tana buqatar driver ,nasan kuma zaku buqata anan gaba ko don zuwa kasuwa..."

Tuni Janan ta gigice ta rarumosa ta rungumesa tana tsallen murna

"Thank You so so much ...umuhhhh umuuuhh umuhhhh..." Ta dinga kissing dinshi ko ta ina shi
kuma yina zilzillewa.

"Ni ka gama mun komai tunda ka bani kudi ...kasan fa ina son kudi🙄" ta masa magana tana
tsatsaresa da ido hannunta na kewaye a kugunsa ,shima ya rike hannayenta katamau.

"Wallahi na Sani "

Marairaice murya tayi "Tom kayi ta bani kudi kaji🥹ko in ta yin maka kuka" ta masa magana a
shagwabe kamar zatayi kukan

Ji yayi tana neman hassala masa kasala ji yayi yana so ya kusanceta ji yai yana feeling
belonging

"Sorry zan dinga baki kudi"

"Promise?"

Jinjina mata kai yayi yana qyafqyaf da ido "Yes nayi Alqawari"

Cika shi tayi tayi waje tana masa waving bye bye,bayan ta cakumi dukiyanta ta haure dakinta
dasu.

Oum Aphnan

"This is medicine For You" Yusrah ta fada tana jujjuya masa tea din da akayi da islamic herbs m
dawo da qarfin mazakuta . Lumshe ido yayi kamar zai kuka

"Ba na so"
"Honey plz sorry"

Daure fuska yayi "Yusrah na gaya maki halin da nike ciki idan kema a matse kike kina buqatar
da namiji..." Katse shi tai da sauri ba tare da ta jira taji mai zaice ba "Kasan abunda ake cewa
love at first sight? To haka ne,na soka a kallon farko ne ,daga baya ya dinga melting yana
assimilating a kowani sassa na jiki na banjin ina sonka don in bari ba ,banjin ina sonka don
naqasa ko samunka ba,na soka ne so so mara algus ....I love U to pieces baby 🥹" ta yi rau rau
da ido ji take kamar tayi kuka ko zai fahimci irin sonsa da take a ransa .

Kamo kafadanta yayi yadan rungumeta kadan bai magana ba yana dan shafa gefen hannunta
ya amsa cup din maganin yayi bismillah ya fara sipping a hankali ,yana cigaba da shafa mata
hannu ta sigar rarrashi. Bai aune ba sai dai ya dire mata cup din a cinya.

Walai tayi masa da ido cikin sigar jin dadi ta É—an riqe cup din tana masa wani kallo wanda bata
san na menene ba ,shima irin kallon yake mata

"Allah ya baka lafiya my boss"
"Amin Ngd"

Zame jikinta tayi a hankali zata sauka ta tafi dan rike mata hannu yai sosai yake son intimacy
dnta amma bazai iya nuna zalamar son kasancewa da ita a sarari ba ,Adamu akwai kunya da
zurfin ciki don haka tana waigawa ta kalleshi ta dan daga masa gira da alamun tambayan ko
yana bukatar wani abu?
Girgiza mata kai yayi "zaki iya tafiya"

"Tom kace Allah ya mun albarka"
"Allah ya yi maki Albrka" kama gemunsa tai ta É—an ja "Amin sir"

*****
Adamu yana falonsa na qasa yasa aka kira masa Dukansu dama zuwa yanzu uwargida ta
daina fitowa tsakar gida kuma ko sunje sashenta bata bude masu ,don haka su ukun ya tara a
falonsa na qasa ,yana zaune akan kujera gefensa wani muscularist man ne mummurde ya
sunkuyar da kansa qasa kamar na Allah
Da dan murmushi a fuskan Adamu yake gabatar masu dashi a matsayin drivern Yusrah

Yusrah da sauri ta dago ta kalleshi ta Ganshi wani muccika dashi ko ina y tattale kamar dan
dambe,da sauri ta waro ido

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login