Showing 30001 words to 33000 words out of 37413 words
nace “Aysher Ina cikin matsala"
Salati tayi tace “badai fyade Nazan yayi miki ba ko?" Numfashi na sauke nace “wlh da zaiyimin ya bani abinda nake buqata yanzu da zan bashi Aysher Addana zata mutu saboda rashin kulawar Pappa duk kudin da nake turawa ya cinye yanzu kudin magani ya gagaremu"
Ajiyar zuciya Aysher tayi tace “kema kinada matsala Habeey kinada hanyar da zaki samu duk abinda kike buqata amma kin matse abu a cikin cinya yanzu dai ba wannan ba kizo muje Beachwood Jabir ne yayi baqo dan governor Usman Waziri ne na Bauchi Amininsa yazo shine zamuje taronsa"
Numfashi na sauke nace “nidai inajin tsoro Aysher...." Katseni tayi da cewa wannan itace kawai mafitarki kiyi ki shirya ki fito yanzun zamuzo"
Kashe wayar mukayi a tare na sake zaman dirshan har zuwa wani dogon lkc wayata ta qara dokawa na daga tace “na dauka zamu tarar dake a waje" miqewa nayi na dauki doguwar rigata na saka na fito a salube na dauki wayata da jakata da wasu cikin kayana.
Da nasan inaso saboda na riga na zabi duk abinda qaddara tazomin dashi yau duk abinda zai faru saidai ya faru amma nima na gama zaman gdan aiki zaman hantara da gyara da wulaqanci, a wannan rana na haqiqancewa kaina cewa a yau duk wanda ya nemi wani abu a gurina saina bashi indai Addata zata tashi taci gaba da rayuwa a doron duniya.
Madam dita tana sama na fito naci karo da Nazan yana saukowa yana ganina ya nufoni da sauri yana fadin “Habeebaty Ina zaki?" Bai samu ko kallon tsiya a gurina ba balle na arziqi na qetareshi na wucce na fito harabar gidan Ina fitowa na hango wata zundumemiyar mota me numfashi a gabana na.
Isa nayi gaban motar Aysher ta budemin na kalleta tayimin murmushi tare da rungumeni tace “wow! Habeey ke kadara ce me tsada" yaqe nayi na shiga bayan motar saurayin Aysher Jabir sai kallona yakeyi nace masa “sannu" daqyar ya iya amsawa idonsa na kaina Aysher tace “ya kaga babyn na fada maka babban kayane ba matar talaka bace"
Ajiyar numfashi yayi yace “muje dai tukunna inajin tsoron jizgin Taheer duk yanda kike tunanin mutum me izza Taheer ya wucce nan sannan shi a tsarinsa baya bare budurwa fah.
Gabana dokawa yakeyi saboda jin hirar tasu da nakeyi duk akaina ne, haka har muka isa airport sunata hirarsu duk akan abokin nasa nidai bana sanya musu baki saboda ni ba ma'abociyar shiga abinda babu ruwana bace.
Mun dan jima a airport din kafin fasinjan su fara fitowa na zuba musu ido Ina kallonsu har suka kusa qarewa sannan naga wani matashin Saurayi me cikar zatin halitta Gant kyakkyawa wankan tarwada ya fara saukowa riqe da yar qaramar akwatu a hannunsa, zuba masa ido nayi Ina kallonsa shima idonsa akaina yake duk da bana fahimtar hakan saboda baqin glass din idanunsa.
Jabir naga ya nufeshi da sauri sun rungume juna tare dayin kissing kuncin junansu sukayiwa juna murmushi Aysher ta miqa hannu domin karbar jakar hannunsa amma saiya janye tare da daga mata hannu alamar jinjina ya miqawa Jabir ya karba sannan suka iso gurin motar nidai inata kallonsu cike da sha'awa da Kuma faduwar gaban dana rasa dalilinta.
Bude masa gaban motar Jabir yayi ya shiga sannan shima ya shiga Aysher ta tabani nayi firgigit daga duniyar tunanin dana lula daidai lkcn da wayata ta dauki ruri muka shiga motar lkc daya da Aysher sannan na dannan pick na fara mgn da cewa “Pappa meye kuma ya faru?" Katseni yayi da cewa “saura awa shidda uwarki ta karci qasa bisa sakacinki idan ta mutu kece da asara sannan tace na sanar dake indai baki samo kudin da kika ceto rayuwarta ba cikin sa'o'innan da suka rage nononta da kikasha bata yafe miki ba...........
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/26, 10:47 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_
_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_
_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_
_Saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_
*Episode 24*
Wani mugun shock naji tare da zuba sun fara ketomin a hankali nake furta Allahummah la sahla...." Har zuwa qarshenta ni kadai nasan irin zugin zucin da nake fuskanta a daidai wannan lkcn.
Rintse idona nayi na dora kaina saman bayan kujerar inajin wani zazzabi me dafa qashi yana saukomin bansan ina muka nufaba Saida aka tsaya suka fita gabadayansu wannan baqon ya cire glass din idonsa ya sauke qananun lumsassun idanunsa akaina kamar me nazarin wani abu game dani.
Aysher ce ta janyoni tace “tashi muje muci abinci mu wucce gda naga kamar na takura miki ko?" Hadiye wani Abu nayi me nauyi sannan na zuro kyakkyawar qafata qasa na sauketa na miqe baqon ya bini da kallo tun daga sama har qasa.
Ya girgiza kai kawai yayi gaba Jabir yabi bayansa muma muka rufa musu baya sun danyi gaishe gaishensu nidai ko kalma daya bata shiga tsakaninmu dashi ba har muka isa gurin cin abincin.
Sukayo order kowa ya zabi abinda yakeso ni kuwa lkcn da aka miqomin menu din girgiza kai nayi kawai na kalli Aysher hawayen da naketa qoqarin shanyewa suka zubomin karaf idanuna ya fada cikin na baqon ya lumshe idonsa tare da sake budewa a kaina muka sake hada ido.
Qasa nayi da kaina saboda wani yanayi da nakeji game da baqon, Aysher ce tayimin teak na abincin da zanci aka kawomin kowa yanacin abincinsa nikam juya cokali kawai nakeyi lkc zuwa lkc ina share hawayen idona da banason a fahimta.
Jabir ne da Aysher suke sakoni cikin hirarsu nidai saidai na kallesu kawai nayi yaqe, suna hirarne su biyu baqon hankalinsa na kaina nikuma hankalina yana 9ja.
Miqewa nayi na canza guri saboda hayaniyar tasu ciwon kai take sanyani, zama nayi na hade kaina da table din ina rera kukana me tsuma zuciya, bansan sanda suka gama ba saiji nayi an tabani ta baya na juyo a hankali sai naga baqon nan ne na Jabir na janye a hankali tare da saurin share hawayena na dauki jakata nace.
“bam...bansan kun gama ba muje"
Bai tafi ba kuma bai matsa ya bani hanya ba saima qoqarin riqo hannuna da yakeyi Ina janyewa a hankali ya matso gabana qamshin turarensa ya daki zuciyata sosai, kamoni yayi ya zaunar dani a kujerar dake bayana shima ya zauna idanunsa na kaina musamman qirjina.
Motsa bakinsa yayi a hankali yace “Aysher da Jabir sun fadamin natsalarki na tausaya miki sosai amma wannan ba wani abin damuwa bane kawai Ina ganin kizo muje gdana ki tayani rayuwa na sati daya in kin yarda ki bani account details na babanki na tura masa kudin"
Wannan shine qara qara qaqa, jikina yayi mugun sanyi zuciyata ta karye wasu hawaye hade da ajiyar zuciya suka qwacemin a tare na bude idona akan fuskarsa da take daure tamau kamar baya dariya yace.
“Aa kinga ba doke fah zanyi miki ba saboda sana'arki ce danma kin samu na taya shine zaki kama yimin kuka, baiwar Allah riqe kayanki wannan abu da yawa a gari irinku suna da yawa yanzun ma idan naga dama sai a nemomin wasu kawai dan kin dan burgeni ne shigasa ma naso hada alaqa dake"
Miqewa yayi ya juya zai tafi nayi saurin riqe hannunsa cikin sallamawa komai nace “kayi hqr don Allah na gde na yarda wlh hakanma ka taimakeni..."
Yanda nake kukanne yasashi sake zama yace “banason kuka Babe kin kawo motion an karba so yakamata ki fara riritani tun yanzu" qasa nayi da kaina cikin alamun kunya yayi murmushin daya sanyani dagowa ya dagamin gira yacemin “inason karuwa me kunya" wannan kalma ta ragargaji lakar jikina.
Amma banida yanda zanyi hakanan na hadiye damuwata ya matso ya saita bakina da nasa ya saukemin wani hot kiss daya taba jijiyoyin jikina, matsowa yayi ya dagoni yace “ina kikeson muje mu kwana a matse nake wlh"
Numfashi na furzar me cike da tsoro nace “ho..tel" mamaki ne ya kamashi na yanda yaji muryata tana rawa baidai ce komai ba ya miqe ya dagoni ya hadani da jikinsa yace “lkc na qara tafiya nasan yanzu baifi awa biyar ya ragewa mahaifiyarki ba"
A haka muka tafi nidai gani nake kamar kowa kallona yakeyi duk na tsargu shikam ko a jikinsa Aysher ce ta riqo hannuna lkcn da zamu wucce ta bude jakarta ta daukomin wani magani ta bani tace “kafin komai ya kankama ki hadiyi wadannan qwayoyin zasu kareki daga daukar ciki saboda tsaro"
Girgiza mata kai nayi da yanayin tausayawa kai, ta lura da yanayina ta sharemin hawayena tace “Taheer bayason kuka a gurin mace zaki bata rawarki da tsalle" saurin share hawayen nayi daidai lkcn daya isa jikin motar ya shiga idonsa na kaina nima na shiga yajamu da gudu muka fice daga harabar Beachwood pack din............
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/26, 8:33 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_
_09013718241_
_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_
*Episode 25*
Tunda muka taho babu wanda yace da wani qala har muka isa harabar wani babban hotel yayi parking ya fita, naci gaba da kallon gurin Ina sharar hawaye lkc zuwa lkc bansan lkcn daya dawo ba sai jinayi yace.
“Kinga dallah malama bafa dole nayi miki ba taimakonki zanyi idan bakiso kije kawai na nemi wata" saurin share hawayena nayi na fito nace “zuciyata ce ta kasa jurewa bansan sanda hawayen yake zubomin ba yau nice na amince da namiji zan aikata abinda nafi tsana a rayuwata dashi...."
Wata dariya yayi data firgitani ya kamo hannuna yace “wannan tatsuniyar taki batada guri a gurina ki adanata kiyiwa wani dama kowacce karuwa abinda take fada kenan idan ta samu gara ta wankeshi da haka toni ba gara bane nasan mata kala² harda fararen fata"
Yana fadin haka ya figeni muka shiga cikin hotel din ya hau dani lifter sannan ya bude wani daki ya shigar dani, ya zaunar dani akan wata kujera ya fara rage kayansa kaina yana qasa inata qoqarin hadiye kukana ya matso gabana yacemin “kalla"
Dagowa nayi gabana yayi wata muguwar faduwa saboda ganinsa a tube dagashi sai boxes nayi saurin rintse idona inda a lkcn ka taba qirjina zakaji yanda zuciyata take tsalle tana qoqarin fasa qirjina ta fito.
Ganin nayi qasane ya bashi damar dagoni ya sanya hannunsa ya zuge zip din rigata ya sauketa qasa ya rage dagani sai three quarter din wandon jikina da wata riga vest mara hannu.
Wata iska ya furzar a bakinsa ya dora hannunsa a saitin gabana nayi saurin qara qanqame idona jikina yana rawa ya zubamin ido kawai ya fasa abinda yakeyi, yana qara qaremin kallo, ya jima yana kallona kafin ya koma ya zauna yace.
Ki nutsu ki bani account details na babanki banson wannan rawar jikin ta munafurci" jin ya ambaci account details sai na zauna na fara dubawa a hankali na karanto masa yasa ya sanda kudin suka shiga dubu dari biyar cass sannan ya ajiye wayar ya taso ya dawo bayana ya rungumoni ya saqalo qasan cibiyata da hannunsa yana sauke wani numfashi yana murmushi.
Cikin qarfin hali da sallamawa farin cikin duniya na sakar masa jiki sosai zuciyata na kuka jikina na rawa saboda rashin sabo, a haka yayi nasarar rabani da komai na jikina ya sanya bakinsa a saman breast dina na qanqame idona saboda azabar dana fara dandana tun daga matakin farko.
Shikuwa duk ya susuce sai shafo ask dina yakeyi yana furzar da numfashi na kidima yanajin yanda jikina ya dauki zafi a zahirin zafin na zazzabi ne Amma shi Kuma tunaninsa yana bashi dumin ni'ima ne haka ya rinqa yamutsani yana wasa da gabana inajin zafi ta sama da qasa amma ban isa na nuna ba.
Babban abinda ya firgitani dakai Taheer halittar jikinka ta qarfi komanka a murde kasani basai na fada maka ba na kwashi azaba a wannan dare daya zamemin baqin dare mafi muni a rayuwata, daren da nayi asarar wani bangare me muhimmanci a jikina daren daya zamo masomi kuma mafarin lalacewata.
A wannan daren abubuwa da dama sun faru wanda suka sabbabamin tsanarka a zuciyata saboda qwarai ka nunamin rashin imani da tausayi Taheer baka bini a hankali ba duk da a karon farko daka sanya azzakarinka cikin farjina kaji cewa nidin ba a riga anyi disvarging nawa ba nayi tunanin lkcn dana qanqameka numfashina yana qoqarin barin jikina zaka sauraramin amma memakon haka sai naga ka qara ware qwanjinka kaci gaba da caccakata wanda har wannan shigar burgun shahon da kayimin ta sabbabamin qaruwar da dagani har kai bamusan da ita ba.
Haka nan kayita sukuwa akaina tsayin dare guda baka taba kawowa a ranka bari na tausayawa baiwar Allan nan ba taqamarka kudi ka biya nikuma bazan iya cewa dakai aa ba saboda a hakanma gani nake taimakona kayi.
Nidai bansan ya wasan ya qare ba sai farkawa nayi na ganni a asibiti Aysher na jinyata, lkcn dana farka nayi nadamar abubuwa da dama ciki harda saninka da nayi har qaddara tursasawar mijin mahaifiyata danake dauka matsayin mahaifi tunda duniya batasan wani ubana bayanshi ba ta haifarmin.
Nayi kuka mara iyaka ina tambayar kaina yanzu shikenan na rasa Heimen din budurcina ka rabani dashi saboda kudi? Idan na tuna hakan nakanyi kuka kamar rayuwata zata qare tun daga wannan ranar na ciwa kaina buri da alwashin bazan taba son wani da namiji ba balle naji Ina burin aurensa ya jefani da yayana a irin halin da Pappa ya jefamu nida yan uwana.
Taheer kasha ganina Ina kuka duk lkcn da ka nemeni bawai kukan rashin sabo bane aa cikin sati biyun da mukayi tare dakai dole da wahala tasa na saba saboda jarabarka abar bugawa a mujallah a siyarce ko a tarihi inajin labarin jarababbun maza amma bantaba tunanin akwai irinka ba wanda idan ka kama mace kakeyi Mata cin qoshi ba kamar kai.
Inayin kukane saboda baqin cikin Pappa ashe badon mahaifiyata yasani sallama maka abinda na dade Ina tattali ba aa kawai saboda karuwarsa ne Grease itace taje tayi sata aka kamata yakeson yayo belinta yasani fansar da budurcina saboda a ceceta.
A lkcn inata gwada wayar Addah bata shiga ashe yayi tunanin zan Kira shine ya dauke wayar, kwana biyu bayan tura kudinnan mukayi waya dashi nayi tunanin zai tambayeni ya akayi na samu kudin aa shikam ba damuwarsa bace damuwarsa kawai.
“Anitah ki rinqa dafa ruwan zafi da gishiri kina shiga ciki saboda rashin sabo a hankali zaki Saba ai dama mace saida namiji kedai ke kula da kanki ki nemi magunguna masu kyau kina amfani dasu"
Wadannan kalamai suna girgiza duniyata da tunani na har cemin yakeyi na saki jikina naji dadina shine yake bani shawarar kada na yarda namiji ya kusanceni ba comdom, Taheer in taqaice maka zance bayan ni ya baza Aisha da Fatima qannena qasashen duniya yawon karuwanci don nasan qarshan dai alewa qasa ce sannan a qarshen qarshe baqin cikin halin da muke ciki da labarin wannan liqaqqen cikin daka liqamin yasa zuciyar Addata bugawa ta mutu tabarmu cikin ha'ula'i Taheer Addah ta mutu bata hadani da mahaifina ba duk da har yanzu baasan duniyar da take ba amma wasu sunce suna ganinshi a talabijin itama addah tasha fadamin tasha ganinsa a TV yanzu ya zaayi ya yarda niba jinin wannan kafirin bace ya karbeni a matsayin ƴarsa?".............
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:34 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_
_09013718241_
_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_
*Episode 26*
Wannan shine abinda na sani game dani Taheer nayi mu'amala da maza da dama amma bantaba haduwa da namijin da yake wahalar dani kamarka ba Taheer don Allah ka mayar dani qasata ka rabani da cikin nan...."
Rufe mata bakinta yayi yana girgiza kai labarinta ya taba masa zuciya tausayinta ya nunku a zuciyarsa ya miqe a hankali yace “kiyi hqr Habeey kome kikeso zan iyayi miki amma banda zubar da cikin nan wlh tallahi inason cikina kiyi hqr ki haifemin abuna muyi aure mu raini danmu"
Sauka yayi ya hado mata abinci ya kawo mata yana zuwa ya tararta ta hade kai da gwiwa tana kukanta me dafa zuciya, ajiye kayan yayi ya matsa gabanta ya tallafota yana shafa cikinta yanajin yanda babyn cikinta me wata shidda yaketa motsi yayi murmushi yace.
“Babe na yanada lfy kamarni" itadai bata iyace masa komai ba sai zamewa da tayi a jikinta ta koma ta kwanta tana ajiyar zuciya, dagota yayi yace “bazaki barmin babe da yunwa ba jiya bakici abinci ba yauma ki zauna da yunwa, aa bazai yuwu ba kiyi har kibarmin komai insha Allahu komai yakusan zuwa qarshe nidai burina kada ki juyamin baya ki bani hadin kai zamu kai inda mukeso mukai yanzu dai waye ya fadawa Addah kinada ciki?"
Dagowa