Showing 27001 words to 30000 words out of 37413 words

Chapter 10 - DUBAI PART ONE BY UMMUH HAIRAN.txt

14 Jan 2025

4065

qofar dakin na zabura na miqe da sauri nayo waje.










Yana tsaye jikin qofa da cup a hannunsa, babu ko riga a jikinsa sai boxes gashin jikinsa lufluf yayi mugun tsoratani jikinsa kamar na akuya ko Ina gashine.
Yayi murmushi tare da dannawa qofar pin ya fara takowa gabana yanayimin wani kallo kamar na maita, nikuma inaja da baya bakina yana rawa, haka muka rinqa zagaya dakin dashi har ya gaji ya cillar da cup din hanunsa ya tarwatse yakaimin wata cafka data kusa sanya numfashinsa daukewa ya mannani da qirjinsa yana wani sauke numfashi tare da kiran sunana da wata wahalalliyar murya.








Ban iya amsa masa ba saboda tsoron daya cikamin ciki na yanda jikinsa yake mazari kuma naji wani abu a cikin wandonsa yana tabani, na janye da sauri gabana na tsananta faduwa nayi qasa alamun roqo nace “kada ka ketamin haddi don Allah Muhammad..." Sunkuyawa shima yayi ya dora hannunsa a bakina yace “zan ninka miki albashinki sau uku daga dubu dari da hamsin zai koma dubu dari biyar zan rinqa fita dake club club kina ganin rawa sannan idan zanje qatar zan tafi dake, ki bani dama muyi sau daya kullum zakiji dadi" girgiza kai nayi nace “aa haram..." Bangama hade labbana ba kawai naji hannunsa saman qirjina ya damqa da qarfi ya saki wani ihu yana fadin “Kalas Habeey kalas"............













*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*








[7/25, 8:06 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️


_Subscribe discount of payment_


*_25/7/2020_*






_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_


_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_






_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_


_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_


_GTB_


_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_


_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_






*Episode 21*






Ture hannunsa nayi jikina na bari na miqe zan gudu ya shatalo qafata na fadi timm akan tiles ya miqe da sauri yabini ya danne ya hade bakina da nasa ya zura harshensa cikin bakina sosai.
Hakanne ya bani damar gasawa harshensa cizo ya sakeni da sauri tare da sake cafkar nonona yana wani irin abu ya keta rigata ya fito da breast dina ya fara wasa dasu yanajan wata ajiyar zuciya nikam banda aikin kuka babu abinda nakeyi inaji ina gani ya rabani da komai na jikina ya dora bakinsa akan nonona naji wani azabbaben zafi ya ratsa jikina.
Kuka nakeyi haqorana suna rawa Ina keta gumi shikuma yana qara susucewa, nidai ban sake gane komai ba sai farkawa nayi naganni a dakina sharkaf da ruwa.








Nono na sunyimin nauyi dukkan jikina ciwo yakeyi na yunqura na miqe tunanina kawai Muhammad ya rabani da faharin kowacce budurwa ya ketamin alfamata ya shigeni.
Amma sabanin hakan sai naji banajin wani ciwo a gurin, duk da yanayin da nake ciki saida nayi tsallen murna na godewa ubangiji na, shiga nayi nayi wanka a gurin wankan ne na rinqa qarewa gabana kallo inajin zafi kadan kadan a samansa amma ba sosai ba haka nayi sallar la'asar.
Tun daga wannan ranar Muhammad ya kafamin qahon zuqa kullum sai yasan yanda yayi yaga mun hadu ni kuma Ina dojewa hakan saboda nasan faruwar hakan bazai haifarmin da da me idoba.








Lkc naja zamana a gdan yana qara quntata takai tsakanin mazan gdan kowa carafke yakeyi dani kuma duk Wanda na fada hannunsa banasha ta dadi har garama Muhammad shi zaibini a hankali shikuwa Abdullah har dukana yakeyi saboda izzarsa ta masifa yanason ya lalatani amma sai yace saidai na cire kayana ni nazo na hau samansa nayi masa wasa nikuma nayita kuka shikuma ya zage qwanji ya jibgeni son ransa.
Lamari fa ya qara tsamari takai ko abinci bana iyaci ta kwanciyar hankali duk na lalace nayi duhu duk da jin dadin da ake nunamin ga kudi kowa yanaso na fansar masa da darajata yabani nikuma naqi.








Ladi naje Ina kuka nake fada Mata irin dukan da Abdullah da Muheed sukeyimin idan sun nemeni baqi yarda, nan take cemin ai na godewa Allah Muntaz bayanan da shine da tuni kota qarfi ya ketani ya shigeni kuma ya kusa dawowa daga Qatar.
Nanfah hankalina ya tashi ganin haka tacemin zata taimakeni na gudu Amma sai nabata Riyad hamsin, ita kadai na mallaka ciki da wajen Saudi saboda kudin aikina Pappa ake aikawa ita dinma Muhammad ne ya bani ranar da ya kusa yimin fyade shine naketa ajiyar ta.
Ita naje na dauko nakai mata tace to naje na dauke gold dina da sukayimin kyautarsa da wayata da duk wani abu da yake me muhimmanci a gareni amma banda kaya na hada komai nawa na tsaya a saman bene zanga me mota yazo yayi parking saina sauko na fita.








Haka kuwa akayi kasancewar duk mazan gdan basanan ban samu matsala ba naje nayi yanda tace gold dina na dauka nasa a wuyana nasa zobban su kadai na tsira dasu a wata bakwai dinnan.
Saman na hau na tsaya kamar yanda tace, ranar ko abinci ban iyaci ba saboda zaquwa nikam har na fidda rai sai naga wata baqar mota tazo ta tsaya ns kuwa sauko da shara a hannu na kamar zanje zubar da ita tsohuwar tana zaune a parlour nayi Mata sannu na wucceta na fice na zuba sharar a mazubinta.










Fita nayi na kalli gabas yamma kudu arewa nayi wuf na fada motar tare da daure fuskata da niqaf kamar yanda aka umarceni saida na nutsu sannan na fahimci ashe bani kadai bace a motar wata matashiyar budurwa ce fara sai kallona takeyi nima Ina kallonta har mukaje inda zamuje ya tsaya yace “to ku fita kada kujamin matsala" kamo hannuna tayi muks fito tana riqe da hannu na har muka shiga wani gida dukkanmu a tsorace muke muna shiga saiga driven ya shigo shima.
Wani Alh ne zaune saman kujera muka zauna a gabansa yace mu cire niqaf dinmu wannan da muke tare ta cire ya jima yana kallonta yana lasar lebe ita kuma tana wata karairaya sannan yace nima sai na cire nawa.










A tsorace na cire aikuwa dagashi har driven sai naga sun zaburo sun subamin ido nayi qasa da idona da yake kashewa maza jiki, sun jima suna kallona suna koda kyawun halitta ta wai a hakama don cikin doguwar riga nake me kamar hijjab, Alh ne yace “haba yarinya ai kin auna arziqi ma da kika tsallake matakin farko da sauran darajarki Amma fah anan ba lallai ki tsallake ba Zaku zauna anan har a samu aiki.
Turo baki wannan budurwar tayi tace “gsky Alh na gaji da yawon gidan aiki suyita qwaqule mutum wannan gidan dana baro me gidan har ciki yayimin fah ga rashin mutunci ni kawai ka yankamin lasisi na shiga na fantsama duniya naga me take cewa"








Dariya Alh yayi yace “kin nemawa kanki mafita yanzu dama nan da sati biyu jirgin Dubai zai daga sai ki shiga sahu, wani ihu ta saki ta rungumeni nikam kallonsu kawai nakeyi.
Zamanmu a gdan Alh Yunusa gwanin dadi da farko ya rinqa kawomin maza yan duniya amma Dana nuna masa bana raayi sai ya qyaleni ina kallo zaazo a dauki Aysher bazata dawo ba sai safiya ban taba damuwa ba har sati biyun ta cika ya kawo mana Visa biyu yace “abinda yasa kema Habeey na yanke shawarar na kaiki Dubai saboda can Commercial City ne ko wacce irin sana'a kika zaba zaki siyar Visar Shekara uku akayi muku zaku biyani a cikin shekara daya ke na zaba miki gdan aiki Koda yake tare xan hadaku da Aysher a hankali kema saiki waye"








Hakanan muka sake lulawa sai gamu a *U.A.E* wato *United Arab Emirates* *DUBAI* qasar data zama mafarin mummunar qaddararta dazan mutu da tabonta qasar dana hadu da mutane ma bambamta qasar dana hadu da abubuwa masu taba zuciya da gigita tunani.
Wasan ya farane daga ranar da muka isa gidan aikinmu babban gidane me bangarori daban daban cikin saa sai aka kaimu bangare daya nida Aysher ita tana kula da yaran gdan guda biyu ni kuma matar gdan ta bani aiki mafi wahala wato kula da gyaran bangaren mijinta dana qanin mijinta.
Muka fara aiki ka'in da na'in hanasa wasa a lamurana Taheer, kasan meye illa ta? Kyau Taheer mutane da yawa sunason kyau amma ni nawa saiya zamemin masifa kuma gudumar tarwatsa rayuwata kaico da kyauwu irin nawa me daukar hankalin maza Taheer kullum inajin dama Allah yayini a cikin jinsi mafi muni qila dana tsira daga rudin zuciya da rudaddu kuma shagalallun mutane.........










*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/25, 1:55 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️


_Subscribe discount of payment_


*_25/7/2020_*






_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_


_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_






_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_


_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_


_GTB_


_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_


_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_






*Episode 22*






Farko zaman namu kamar zaiyi dadi, dawowar Nazan gdan shine mafarin warwarar duk wani jin dadina.
A Scortland yake karatu shiyasa baya dawowa sai shekara shekara, zuwanmu gdan yayi daidai da lkcn dawowarsa, satinmu biyu a gdan ya dawo, sunata rungume rungumensu nikuma inata kallonsu, saida suka nutsa ya shiga bangarensa matar gdan tace nabisa da kayansa.
Hakanan na dauki kayan zuciyata tana rayamin abinda ya faru Dani a Saudi zai iya sake faruwa dani, hakadai na daure na isa bakin qofar na taba qararrawar batare da batamin lkc ba yace na shigo.








Na bude qofar na shiga na ajiye kayan tare da juyawa zan tafi kadai naji ya riqoni ta baya, na tsaya da sauri ya zagayo gabana yace “barakillah" tare da sakeni ya nufi bathroom dake ya iya turanci sosai yacemin na fito masa da kayan da zaisa.
Hakan na fito masa da kaya na koma na zauna babu kunya ya cire towel din jikinsa ya tsaya tik a gaban mirror nikuma na rintse idona gabana na bugawa da qarfi tunda nake a duniya bantaba karo da mara kunya irin Nazan ba.
Banyi aune ba saiji nayi ya riqo hannuna yace “ki shafamin cream" wata muguwar faduwar gaba ce da bantabajin irinta ba ta dirarmin a Raina nace wannan yafi kowa ma dama na sani zamana nayi a Saudi.








Sake shigewa jikina yayi yana furzar da numfashi ya damqo hannu na ya dora saman duwawunsa yace “ahhhhh" tare da matseni a jikinsa ya bude idonsa akan fuskata dake malalar da hawaye yace “bana sha'awar mace nafi sha'awar namiji amma naji zan iya tarayyah dake"
Janye hannuna nayi ya sake kamawa ya matsamin man a hannu na yace “bana yiwa mutum dole ki yarda ki bani komai nima zan baki komai kinji" karkada masa Kai nayi hakan ya bashi haushi ya tureni na fadi ya fara shafa mansa bayan ya gama ya kalleni yace na fice masa.
Ficewa nayi na nufi dakinmu Ina shiga na tarar da Aysher tana shiryawa dake ita dama bata kwana a gdan nace “don Allah Aysher ki zauna ni tsoro nakeji shima wannan Nazan din dan iskane"








Dariya sosai Aysher tayi tace “har yanzu da sauranki nikam yau idan na tafi ma bazan dawo ba dan wani Dan majalissar tarayyah na saqalo baki ganshi ba kyakkyawa, yamace zai kamamin hotel.
Riqeta nayi nace “aa kada ki yarda cutarki zaiyi nikam ko shekaran jiya da mukayi waya da Addata tace kada na kuskura na bawa namiji kaina don kudi nayi iyakar yina wajen Kare kaina"
Dariya Aysher take yimin Saida na rufe bakina tace “ashe kuwa kina ruwa yarinya wlh garama kiyi ki samu kudinki ki biya buqatun rayuwarki saboda anan dai a Dubai bazaki tsira ba Habeey duk wacce kikaga ta zama karuwa baso take ba wata qaddararta ce haka wata son zuciya wata kuma sanadin talauci"








Zama nayi inata saqawa da warwarewa bangarorin zuciyata suna fadamin tunda nan ba masu sa ido bane nabi Aysher mana mu tafi in yaso na nemi wani abunyin acan, jikina da kwanyata basu bani qwarin gwiwa ba saboda haka na kwanta naja bargo saboda ciwon da kaina yake yimin na kwanta ta gama shirinta ta fice daga gdan nikuma zazzabi me zafi ya rufeni.
Inanan kwance har dare ya raba inata juyi bacci yaqi zuwarmin sai haki nakeyi dake dama tun Ina qarama inada ciwon sarqewar numfashi wato Athmer, ji nayi an bude dakin an shigo so ban wani damu ba saboda wani lkcn matar gdan tana shigowa.








Jin an mayar da qofar an rufene yasani bude idona da sauri amma duhu bai bani damar ganin waye ba jinayi ana lalubata nayi saurin yunqurawa zan miqe ya riqemin breast dina daya.
Wata azaba ta ratsani na saki qara yayi saurin kifowa jikina tare da qara damqe nonona nikuwa azaba sai ratsani takeyi Ina dukansa ta ko Ina har yayi nasarar rabani da kayana shima ya cire nasa ya fara qoqarin budani ya shigeni ta qarfin tsiya.
Ihuna ne ya janyo hankalin me gidan ya nufo dakin da sauri ya bude ya shigo tare da haskemu da fitila hakan yasa Nazan sakina na miqe da gudu babu komai a jikina na nufi inda me gdan yake a guje na riqeshi Ina kuka.








Tureni yayi ya dauki wani mayafi ya yafamin ya fara yiwa Nazan fada nanfa suka rinqa hayaniyarsu nidai Allah ya bani saa na zura rigata ko bra babu na samu na silale na tafi wani bangare a bayan gdan.
Anan na qarasa kwana da safe na shiga gdan nayi ayyukana me gdan ta kirani ta bani kudi tace naje nayo mata cefane naje nayo na dawo na kwanta har yanzu banida lfy.
Ina kwance wayata ta fara ring na daukota gabana na faduwa na daga muryar Pappa naji yace.
“sai ayita kiran wayarki baki dagawa to ki turo da kudi uwarki tana fama da hawan jini da ciwon qoda ance maganinta kadai na farko dubu dari biyu da ashirin nikuwa a halin yanzu ko naira dari biyu da hamsin banida ita"








Duk da ciwon qirjin dake damuna Saida na zabura na miqe saboda Addah tanada muhimmanci a rayuwata banason rasa Addah nace.
“Nashiga ukuna Pappa Ina kudin da nake turo maka a siya Mata maganin mana a ciki abar ginin tunda ba dole bane..." Tsawa ya dakamin yace “kaji shashasha wanne gini duk tabi takan kudin ta tumurmushe har wani farfesu takeyi ita yarta tana qasar waje"
Nasani kwarai sharrinsa ne saboda haka nace “wlh Pappa banida ko dubu hamsin watana biyu da fara aiki kuma Alh Yunusa nake biya kudinsa tukunna amma ka ranta in yaso saina nema na turo maka"








Fada ya rufeni dashi kamar zai ari baki yana cewa “Ke komai naki babu albarka a cikinsa kin tsaya biyewa uwarki kinje inda arziki yake kin kasa diba waike tsoron Allah, meye amfanin kyawunki meye amfanin quruciyarki da bazata iya yimiki maganin matsalarki ba, nan Alh Yunusa ya kirani yake fadamin manyan mutane ne idan sukaga hotonki sukeson harka dake amma dake jinin Hajar ne ns tsiya ke yawo a jikinki kinqi basu hadin kai.
To nidai babu abinda ya dameni uwarki ce ba uwataba nanda awa ashirin da hudu idan baki samu kudin nan kin turoba labari zai iya canzawa matsiyaciya kawai"..............














*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[7/25, 8:27 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️


*PAID BOOK*


*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*


*_6/7/2020_*


_Kamar yanda duk Wanda yaga status dina na yau ya sani cewa, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k 30 people's kawai nakeso single 300_


_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_


_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_


_GTB_


_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_


_Saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_






*Episode 23*






Wannan kalma ta matsiyaciya tanayimin ciwo musamman idan Pappa ya dangantata da Addana, wannan rana ban iya hassala komai ba saboda damuwa da tashin hankalin da nake ciki.
Idan na tuna Addana tanacan babu lfy Kuma babu kudin da zaa siya Mata magani sai naji hawaye yana shararomin qannena da ya kasance Addah ce kawai gatansu suna fadomin kukana yana qara tsananta.
Qarfin hali nayi na tashi naje gurin madam dita na tsugunna Ina kuka ta kalleni tare da tambayata matsalata, yanda tayimin mgnr ya sanyaya zuciyata na karkace na zayyane Mata damuwata ta nuna alhininta sosai.








Nan na dada Mata alfarmar da nake nema ta albashina na wata uku zan tura a nemawa mahaifiyar tawa magani, jummm tayi na dan lkc sannan ta dago ta fara yimin dogon larabci wanda bashi nake buqata ba sannan tacemin ita yanzu bazata iya bani kudi ba saboda Nigery sun damfareta da yawa.
Haka na miqe jikina babu qwari na koma daki na dasa sabon kuka ganin kukan bazaikai min ba na tuna shawarar da Addah take bani kullum idan na fada Mata cewa banason zaman qasashen nan matsayin bauta.
Miqewa nayi nayi alwala nayi sallah raka'a biyu na dauki qur'ani Ina karantawa inajin wani sanyi yana zagaya zuciyata a hankali na miqe na dauko wayata da taketa ring.








Nandanan annurin fuskata na halitta ya dauke na danna wayar na kara a kunne na baiko amsa sallamata ba yace “sunce nanda awa goma sha shida zata iya mutuwa kudin ma ya qaru daga dari biyu da ashirin ya koma dari uku da hamsin saboda harda aikin tsiron mahaifa zaayi Mata"
Qitt ya yanke wayarsa na zubd saman carpet din Ina furta innanillahi wa Innah ilaihirraji'un hawayen ma ya tsaya ya daina zuba a idanuna sai tafasar zuci kawai wani tuquqi yana tasomin daga qasan maqoshina wanda nakejin kamar zai fito da raina.
Inanan zaune cikin tunanin rashin makoma wayata ta soma Ring kamar bazan dagaba nadaiyi qarfin halin tashi zaune na dauko wayar number Aysher ce na sauke ajiyar zuciya tare da karawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login