Showing 12001 words to 14963 words out of 14963 words

Chapter 5 - Man Of The World Book 3 end Writing by Real Eesho .txt

09 Jan 2025

2711

na haƙiƙa mijina farin cikina".
sauke wata ajiyar zuciya yayi me ƙarfi cikin zumuɗi da murna yace"nagode sosai My 100% sure Happy birthday to you my jewellery Allah yaƙaromiki shekaru masu amfani yabamu zuri'ah tagari".
"Ameen ya Allah Yah Abdallah amma dan Allah ya akai kasan yau ne ranar birthday ɗina".
"hmmm tun ranar dana fara ganinki a ƙofar gidanku kina kuka kinyarda kuɗin da aka aikeki nafara sonki a ranar nasa akayimun bincike akanki a ranar nafara rubuta diary ɗina".
"kana nufin kaine dama duk shekara kake ajiyemun flower da cakes da asubar fari a ƙofar gidanmu sannan ka turamun text a wayata idan kuma nabi inji layin akashe".
"hmm nine".
ƙara rungumeshi tayi a jikinta nam haske ya gauraye ko ina taga na falon yasha decoration da ballons akan center table ko wani tafkeken cakes ne me hawa 6 an rubuta Happy birthday My 100% sure kama hannunta yayi suka zauna akan kujerar dake kusa da center table ɗin ya ta hure candles ɗin jikin cake ɗin yana tafamata sannan ya yanka yasa a bakinsa yaɗan tauna sannan yasakamata a bakinta nan suka shiga zuba soyayya kowanne cikinsu so yake ya burge ɗan uwansa abinka da farin shiga duk se suka zurma can ciki.


Nigeria
Suna shigowa gidan motocin da suka kai su Inteesar airport na shigowa parking sukayi a parking space Mummy ce tace da Isah driver "su Son ko sun tafi".
cikin girmamawa Isah driver yace"eh su muka kai airport".
"ok".
nan ta kalli Meemah tare da cewa"kije ɓangaren waccan tsohuwar najadun ko Allah zesa asamu jinin nata a toilet".
"toh".
nanta nufi ɓangaren Ammih itakuma ta nufi nasu koda taje a falo tasamu Ammih zaune tana karanta jarida idanunta sanye da medical glass cikin ladabi kamar wata mutuniyar arziƙi tace"salamu Alaikum".
"wa'alaiki salam a'ah Meemah ce yau a ɓangarena".
"eh nice Ammih ina yini".
"lafiya ƙlau Meemah ya Mummy taku ".
"lafiya ƙlau".
"amm dama agogona Inteesar ta ara jiya shine zan ɗauka a bedroom ɗinsu tace yana kan mirrior".
"ok to kishiga ki ɗakko man".
"toh".
nanta wuce Ammih tabita da ido tana mamakin me Inteesar zatayi da agogon Meemsh kuma sannan tacigaba da karatun jaridarta koda taje ɗakin toilet ta wuce direct tashiga duddubawa bataga komai ba ko ina tsaf ta sameshi tsaki tayi ta fita a inda tabar Ammih nantaje ta sameta tayimata sallama ta nufi ɓangarensu rai ɓace.


"Zaid wai bazaka dena tinanin nan bane karfa kajawa kanka wata matsalar".
"dole inyi tinani Muhseen narigada na rasa farin cikina Inreesar taya zanyi farinciki bayan narigada nagama rasashi a rayuwata haƙiƙa Jameelah da mahaifiyarta sun cutar da rayuwata cuta mafi muni wadda bazan taɓa mantawa da ita ba a tarihin rayuwata ba".
"ansan sun cutar dakai amma wannan yawan tinanin ba abinda ze haifarmaka face hawan jini kadena fitar da rai da rahamar Allah bawa be isa ya kaucewa ƙaddararsa dama can Allah ya rubuta Inteesar ba matarka bace kamiƙa lamarinka ga Allah".
"toh Allah yayimana mekyau".
"Ameen ya Allah kaga Hauwah tana kirana".
"ɗaga to ni wallahu bansan da wanne ido zan kalli Inteesar ba wallahi inason inbata haƙuri".
"Hauwah ta sanar dani sun tafi da mijinta Spain kabari idan suka dawo zan rakaka ka bata haƙuri".
"toh Allah yakaimu".
"Ameen".
nan ya ɗaga wayar tare da cewa"Salam My heartbeat yakike".
"lafiya ƙlau Honey dan Allah kazo naganka yau wani irin mugun missing ɗinka nakeyi ".
"okay to gani nan zuwa".
"toh seka ƙaraso bye".
"bye".
nan suka yiwa juna kiss sannan sukayi sallama kallon Zaid yayi tare da cewa"muje ka rakani zance dakanan semu shiga kabama iyayen Inteesar haƙuri".
"anya Muhseen ni kunyar su nakeji domin bansan da wanne ido zan kallesu ba yadda na cimusu mutunci naƙi auren ƴar su".
"bakomai kaidai kawai tashi muje ba wata matsala ".
nanya ƙarfafawa Zaid guiwa suka shiga mota suka tafi koda suka isa unguwar su Inteesar duk rayuwar da sukayi da Inteesar ce tashiga dawomasa har sukayi parking Muhseen a ƙofar gidansu Inteesar besani ba taɓashi Muhseen yayi gani yana kuka bashi hanky Muhseen yayi tare da cewa"kayi haƙuri dan Allah Zaid kadena wannan kukan".
share hawayensa yayi sannan ya buɗe ƙofa yafita ya jingina da jikin motarsu zagayawa inda yake Muhseen yayi nan suka aiki yaro gidansu Inteesar yayimusu sallama da Abbah yaron ne yafito ya shedamusu ance bayanan har sun juya zasu nufi ƙofar gidansu Abbah da Jameelah suka fito daka ɗan sahu tsayawa sukayi suka ƙaraso inda suke durƙusawa sukayi har ƙasa suka gaida Abbah cikin sakin fuska Abbah yace"lafiya ƙlau ya mutanen gidan".
"Alhamdulillah".
"masha Allah Allah ya kuka tsaya anan kushigo man muje ciki".
"toh".
nan Abbah yayi gaba suka bishi a baya.


Jameelah da murnarta tashiga cikin gida domin ita a zatonta Zaid bikonta yaje tana shiga ɗaki tasanar da Uwar Gwarama suna shiga Abbah dakansa yaje ɗakinsa ya ɗakko tabarmasa ya shimfiɗamusu suka zauna ƙara gaisawa sukayi sannan Muhseen yace"inba damuwa Abbah dan Allah munaso muyi magana a gaban iyalanka gabaki ɗayansu".
"ba damuwa bara a kirasu ke Khadijah kirasu Ummihnku".
yaƙarasa zancensa tare da kallon Khadijah dake jifan Zaid da wani matsiyacin kallo bakan ranta yaso ba tace"toh".
nanta wuce tasanar dasu Uwar Gwarama da Ummih har su Umman su Hauwah seda Muhseen yasa aka kirasu kowa ya bayyana suka gaisa Muhseen yayi gyaran murya tare da cewa"Alhamdulillah dukkan godiya da yabo su ƙara tabbata ga shugabanmu Annabi muhammadu s a.w. bawani abu bane yasa nasa aka kirawo kowa face inaso insanar daku wani abu".
"muna jinka ".
cewar Abbah hakan yayi daidai da shigowar Uncle Mustapha ƙanin Abbah dashi da matarsa har zasu wuce Abbah yace"ina zaku ai kuma harda ku abun yashafa kuzauna man".
nan suka zauna Muhseen ya labartamusu duk abinda yafaru tundaka randa Zaid yazo duba Inteesar yaji baya sonta har zuwa kan ranar da Maryam takama Jameelah na yarfa baƙin maganin nam sosai kowa yayi mamakin abubuwan sa suka faru Zaid yana kuka ya duƙa guiwa bibiyu ya zube ƙasa yanemi yafiyar Ummih da Abbah nan suka yafemasa suka sashi yakoma ya zauna kowa yayi shiru Abbah zefara magana akaga Uwar gwarama data zagaya makewayi ta fito da gudu tsirara haihuwar uwarta tana dariya tana cewa" lala an karya da sunana ".
tanayi tana rawa rawa tana tsigar gashin gabanta da ya taru kamar ciyawa tanata faɗan irin asirin data yiwa Ummih da su Inteesar har rabasun datayi seda tafaɗa sawa Abbah yayi su Ummih da Mummy su Hauwah suka rifeta a ɗakinta tanata buga ƙofa tana dariya tana hauka komawa sukayi suka zauna nan Abbah ya labartamusu shima labarinshi kamar yadda Khadija tabashi labari sosai suma suka tausayamishi nan Abbah yayita yimusu nasiha suka miƙe zasu tafi sosa ƙeya Zaid yayi tare da cewa"Abbah amm dama".
"dama dame dawo ka zauna ka faɗi maganarka kanka tsaye ni mahaifinka ne".
komawa sukayi suka zauna yayi ƙasa da kansa tare da cewa"dama Abbah haka zance dan Allah inba damuwa tunda bansamu auren Inteesar ba abani auren Khadijah".
murmushin manya Abbah yayi tare da cewa"nabaka Khadijah duniya da lahira ka turo magabatanka".
cikin murna Zaid yace"nagode Abbah Allah ya saka da alkhairi insha Allahu zan sanar dasu".
"yauwa kugaida mutanen gidan".
"zasuji insha Allahu".
nan sukayimusu sallama suka tafi duƙawa Jameelah tayi tare da cewa"Abbah dan Allah kayi haƙuri ku yafemana Ummih dan Allah kuyi haƙuri wallahi ba laifina bane duk Ummah kesani".
"bazan yafemiki ba wallahi mudum baki faɗamun wanda yayimiki ciki ba".
murya na rawa tashiga basu labarin duk soyayyar shan mintin da suka riƙayi da haladu tanayi tana kuka sosai ran Abbah yaɓaci da al'amarin Jameelah yatashi ze doketa takoma bayan Ummih nanya fice ranshi ɓace.


Suna gama cin cakes ɗinnan ya kwashe komai ya kintsashi a ma'adaninshi yasa hannu ya ɗauketa cak kamar wata baby suka!!!!!!!!!!!
MAN OF THE WORLD BOOK 3


Book 3


8⃣1⃣➡8⃣2⃣


Nufi bedroom ɗinsa be direta ko inaba se akan haɗaɗen gadonsa wanda yagaji da haɗuwa zama yayi a kusa da ita cikin kulawa yace"My 100% sure muje muyi alwala muyi sallah mu nuna godiyarmu ga Allah domin na daɗe ina jiran wannan ranar tazo inganni gani gaki a inuwa ɗaya".
"kaje kafara yo alwala inka fito se inshiga".
"au bazakizo muyi tare ba munfa riga da munzama ɗaya ba abinda zaki ɓoyemun".
"dan Allah kaje kayo".
nan yayimata kiss a forehead ɗinta sannan yashiga toilet bewani jimaba yafito itama tashiga bata jimaba tafito tasa burmemen hijabin dataga ya fitomata dashi tahau kan sallayar daya shimfiɗamusu yajasu sallah nafila sukayi raka'ah biyu sannan yakama goshinta yayita kwaroromata addu'ar samun zuri'ah tagari sosai tayi mamakin yadda yake kwararo addu'o'ih domin taɗauka ƴaƴan masu kuɗi basa tsayawa suyi ilimin addini me zurfi daya gama yashiga yimata tambayoyi akan addini nan yajita zamzam ba amsar da bata bashi ba ya miƙe tsaye yafita yabarta nan zaune sosai jikints yayi mugun yin sanyi domin tunda taga sunyi nafilar nan hankalinta yayi mugun tashi domin tatino irin labaran da Hauwah ke yawan bata na yadda mutum ke shan wahala a first night tana cikin wannan zancen zucin Namijin duniya yashigo hannunsa ɗauke da tray a gabanta ya aje nan ya zuzzuba musu fresh milk ya miƙamata girgizamasa kai alamun ta ƙoshi ganin zata kawomasa matsala yasashi kai cup ɗin bakinta ganin dagaske bata zeyi a baki yasata ansa tafara sha ba gardama buɗemusu foil papper dake kan plate yayi ya tsire gasassar kaza ya sakamata a bakinta taci nan yana ci yana bata seda ya tabbatar sunƙoshi sannan ya ɗauke sauran ya mayar kitchen yaje yayi brush itama tayi yabata wasu sleeping ya wani haɗe rai ya dawo asalin Namijin duniyar sa yace"kisaka wannan ".
marairaicewa tayi kamar zatayi kuka tace"kallatafa Yah Abdallah kamar net idan nasata ba abinda zata rifemun sema sanyi dazanji".
wani kallo ya watsamata na gargaɗi yasata ɗaukar rigar ba tare data shirya ba tashiga toilet tasa kallon kanta tayi a madubi taji wata irin kunya ta lulluɓeta takasa fita tayi shiru jitayi yana bugamata ƙofar yana cewa"kinfito ko sena zo na fito dake".
murmushi tayi ta fita da sauri tana ƴan noƙe-noƙe tana kakkare jikinta kauda idonsa yayi daka kanta dankarta tsargu yashiga danna system ɗinsa kamar gaske hawa gadon tayi haɗe da kwanciya can ƙarshen gado be kulata ba yayita operating ɗin system ɗinsa seda yabari tayi bacci sannan yaje ya rage kayan jikinsa ya rage dagashi se boxer ya kashe golf ɗin ɗakin ya kunna bed side lamp ya kwanta tare da jawota jikinsa ajiyar zuciya ya sauke lokaci ɗaya yaji wata irin muguwar sha'awa na tasomasa musamman yadda yaga rigar tayi mugun amsar jikinta a ɗimauce yashiga shinshina wuyanta lokaci ɗaya ya burkice yashi ga aikamata da wasu hort kisses cikin bacci tafara jin wani baƙon al'amari me wuyae fassaruwa a zatonta mafarkine hakan yasa tayita mayar masa da martani ina kafin kace wannan Namijin duniya yariga da yagama burkicewa yashiga yin komai da zafi-zafi ya ɓarke rigar dake jikinta nantake manya-manyan boobs ɗinta suka bayyana murzasu yashiga yi da ƙarfi kamar dambu zuwa wannan lokacin a gigice Inteesar ta tashi daka barci tana neman agaji tana bashi haƙuri amma ina bemasan tanayi ba sema baki daya kafa akan nipple ɗinta ɗaya kuma ya ɗora hannunsa yana tsotsa kamar ƙaramin yaro yana murzawa.


Ɓangaren Inteesar ko ba abinda takeyi se aikin kuka da bashi haƙuri da tuttureshi amma ko gezau shiko ɗan gogan bemasan tanayi ba sema zamemata pant ɗin dake jikinta dayayi ya saita jarumarsa ya danna kai wata uwar ƙara tasaki yashiga aikinsa ba kama hannun yaro seda yayi releasing sau uku sannan ya sararamata yajanye jikinsa daga nata a lokacin ana kiraye-kirayen sallar asuba seda yaɗan huta sannan ya yaƙi zuciyarsa ya tashi saboda ji yake kamar ze ƙara be isheshi ba har ya juya ze tafi yayi saurin juyawa ya kalli Inteesar gani yayi kamar bata numfashi hankali tashe ya nufi toilet ya ɗebo ruwa a cup yashiga yayyamata jiyayi tasaki ajiyar zuciya baƙaramin tausayi tabashi jinta yake har cikin jininsa idan bata baze iya rayuwa ba yashiga toilet yahaɗa ruwan zafi ya zuba detol yadawo inda yabarta nan yasameta ya cicciɓi kayarsa yashiga toilet da ita yasakata cikin bath tube ƴar ƙara tasaki a hankali domin muryarta dishe seda yayimata ruwa uku sannan yabarta tayi wankan tsarki tayi na sabulu ya ɗauketa cak kamar baby yafita da ita be direta ko inaba se kan sofa ya kwantar da ita ya yaye bedsheet ɗin da suka kwanta domin duk ya ɓaci da jini ya shiga dashi toilet yasakashi a washing machine sannan yakoma yashimfiɗa wani yashiga toilet dan tsarkake jikinsa bewani jimaba yafito ya shanya bedsheet ɗin a jikin ƙarfen labulen bath tube sannan yakoma yashirya Inteesar daketa kakkautar mai dakai gefe ita ala dole haushinsa takeji.


Doguwar riga yasaka mata mara nauyi ya shimfiɗamata sallaya sannan shima ya zura jallabiya yajasu jam'ih a zaune tayi sakanakon ƙafafunta daketa rawa alamun bazasu ɗauke ta ba suna idar da sallah yashiga kwararomusu addu'o'in samun zuri'ah tagari dana zaman lafiya sannan ya tashi tsam yakoma kusa da ita tare da rungume ta tsam a jikinsa cikin sigar lallashi gami da soyayya me tsanani yace"nagode sosai mar'atussaliha bansan da wanne baki zanyi amfani ba gurin ƙara godemiki ba kin bani abu mafi tsada a rayuwarki wanda a wannan zamanin ƙalilan ne ƴammatan dake ƙoƙarin kaishi gidan auren su ina sonki ina ƙaunarki Inteesar zan rayu dake zan mutu dake kece rayuwata inbake bani matata farin cikina abar alfahari na haƙiƙa keɗin ta dabance My Nisful-hayat ɗina nabaki ragamar komai nawa se yadda kika dama dani".
murya a shagwaɓe tace"nidai banason komai zuciyarka kawai nakeso kabani".
rungumeta yayi a jikinsa tare da yin ƙasaitaccen murmushi yace"ai zuciyata ta daɗe a hannunki tun kina ƙarama".
yaƙarasa zancensa yana mai sakarmata wani zafaffen kiss a lips ɗinta nan sukayita jifan junansu da zafafan kalamai masu sanya zuciya nutsuwa.


*AFTER 4 MONTHS*


Abubuwa da yawa sun faru ciki ko harda bikin Zaid da Khadija da bikin Hauwah da Muhseen Namijin duniya ne yaɗauki nauyin komai na bikin hattana gidajen da anguna zasu zauna shiya ɗauki nauyinsu har kayan ɗakin amare cikin watanni huɗunnan baƙaramin canzawa Inteesar tayi ba domin a yanzu inba farin sani kayimata ba bazaka ganeta ba ga wani mugun haske da cikin jikinta yasata tayi shar da ita tazama babbar mace Namijin duniya yasamu babbar riba a tafiyar da sukayi inda yazo na ɗaya a gasar da sukaje ankuma gano Ummin su Inteesar itace ƙanwar Ummati ɗinsu Namijin duniya wadda ta ɓace tun tana ƴar shekara uku tsakanin Inteesar ko da Aliyu ba abinda za'ah ce se son barka sunzama hanta da jini suna mugun son junansu ba abinda ɗaya zeyi ɗaya besani ba komai tare sukeyi Namijin duniya yamaida ita ƴar hannu harta ma zartashi zaman su suke cike dason junansu Jameelah ma takoma ga Allah sakamakon ganin yadda Uwar Gwarama takoma mahaukaciya tuburan har ankaita cercatry.


Kwanci tashi asarar me rai yau kimanin watan cikin Inteesar tara da kwana tara zaune ta da tulelen cikinta tana cin gori ba taji mararta tashiga tsunkuna mata dakewa tayi suka cigaba da hirarsu ta masoys zuwa can taji abu yaci tura nanta sanar da Abdallah yakamata suks shiga mota suka nufi asibiti kafin su ƙarasa yasanar dasu Ammih suna isa aka nufi emergency da ita yana nan tsaye yakai ya kawo Ammih taƙaraso suna nan zaune sukaji kukan jariri wata nurse ce tafito hannunta riƙe da baby amsa Ammih tayi nurse ɗin harta juya suka sake jin wani kukan jaririn murna gurin Abdallah ba'ah cewa komai nan ya duƙa yayi sujudu shukur aka fito da ɗaya jaririn aka miƙawa Rahama da suka ƙaraso da mijinta Ahmad masha Allah Abdallah yafaɗa domin yaran kamar su ɗaya dashi komai nashi suka ɗakko.


Ranar suna yara sukaci suna Abdal'waheed da Abdul'ahad mejego da yara se son barka domin Namijin duniya yakashe kuɗi bana wasa ba komai waje-waje akayishi can nahangi fans ɗin Real eeshow suna karanta littafin ZANJIRATA wata kuma nakaranta NABARWA ZUCIYATA ɗaya daka cikinsu ce tace"ni gaskiya nafison BAR RAINA ALLURA ITAMA ƘARFE CE labarin sajida wadda tsananin haƙurints yayimata rana balle kuma HASKEN RAYUWATA".
"ke kauce ina kikabar HAƊIN ALLAH labarin Aliyu da Hari".
"kee bama kisan littafi ba kintaɓa karanta HASKEN RAYUWATA labarin sayyada Hafsat me taƙama da ayar Allah".
"hmmm lallai Hindu bakisan littafi ba dakin karanta littafin Real eeshow na KARAGAR MULKI da zaki tabbatar sa littafin yayi daɗi kokuma ki karanta littafin NAYI NADAMA labarin da ƙanwa keson mijin yayarta".
wucesu nayi domin naji basu ambato wani gwarzon labarin Real Eeshow mesuna………………


*AFTER 10YEARS*


Wasu kyawawan yara ne su biyu zaune a wani katafaren falo suna drowing buɗa ɗaya daka cikin ƙofofin falon akayi wata haɗaɗiyar farar macece tafito meji d class da wata kyakyawar baby a kafaɗarta ta kwantar da ita a falo tare da cewa"Haulat! Haulat!! Haulat!!! zoki ɗauki Amaturrahman ki shirya su gabaki ɗayansu nasan yanzu zanga su Besty sunzo".
wadda aka kira da Haulat ce cikin girmamawa tafito tare da cewa"toh Mamy".
nanta anshi yarinyar dake hannun Inteesar ta tafi har Inteesar ta juya zata koma bedroom ɗinda tafito su Hauwah sukayi sallama sunzo birthday ɗin Amaturrahaman.


Tamat bi hamdullah


_*Abinda muka faɗa daidai Allah yabamu ladan abun abunda muka faɗa badai-daidai ba Allah ya yafemana a yafi juna nagode sosai Allah yabarmu tare ina alfahari da masoyana a duk inda kuke


********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************


DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.


Visit > https://www.aihausanovels.com.ng


Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com


******* FOLLOW US ******


Facebook: Ai Hausa Novels


Twitter: Ai Hausa Novels


Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels


WhatsApp Number: 08138873799




Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.


********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login