Showing 1 words to 3000 words out of 14963 words

Chapter 1 - Man Of The World Book 3 end Writing by Real Eesho .txt

09 Jan 2025

2707




MAN OF THE WORLD BOOK 3


Book 3


6️⃣1️⃣➡️6️⃣2️⃣


Taƙarasa zancenta tare da wurgamasa wata uwar harara ta buɗe murfin motar tashiga ta zauna tawani hakimce abunta gani tayi wayam ba Rahama ba labarinta wani mugun tsoronsa ne ya dirarmata lokaci ɗaya ta haɗi wani miyau daya tsayamata a maƙogoro muƙut a zuciyarta tace"nashiga uku na ni Aishatu na kaɗe har ganye na a gurin wannan mara haƙurin mutumin Allah kaɗai yasa mezemun itako Rahama yazatayimun haka ai ni naɗauka tana motar shiyasa na zage inketa yimasa rashin kunya son raina ashe bata nan".
wata zuciyar ce tace"karki kuskura ki nuna kina tsoronsa seya renaki daman ya lafiyar kura bare tayi hauka".
gyara zamanta tayi tawani ƙara shan kunu dan karya kawomata wargi takauda kanta gefe kamar baya gurin ɗaga idonnan da zatayi ta hangi Rahama sun jero ita da Meemah lokaci ɗaya taji wani irin sanyi ya dirarmata dan tasan ba abinda zemata a gabansu.


Wani shu'umin murmushin gefan baki Namijin duniya yayi tare da buɗe murfin motar ya fita tare da mayar da murfin ya rife taɓe baki Inteeesar tayi tare da buga tsaki tace"ɗan rainin hankali kawai shiru-shiru aiba tsoro bane kawai dai kyaleka nakeyi".
ta ƙarasa zancenta tare da jingana da jikin kujera ta lumshe ido bazato taji an buɗe marfin mota anshigo an mayar an rife saurin buɗe ido tayi Namijin duniya tagani kusa da ita ya saki wani shu'umin murmushi tare da cewa" base kin saka waɗannan kayan zaki nunamun namiji kikeso ba Hajiya bara dai inɗan temaka miki naga kamar wannan ƙanannun abubuwan naki masu kama da lemon tsami ke muki ƙaiƙayi bara in sosa miki tunda haka kike so dama nasan son a sosamiki kike shiyasa kikaƙi suturta jikinki da hijabi ".
yaƙarasa zancensa yana ƙoƙarin kai hannunsa kan ƙirjinta a zabure tayi saurin buɗe mota ta fice da gudu tana nishi domin ta tino irin damƙar da yayimata ɗazu tayi saurin shigewa gida tayi da gudu ta nufi bedroom ɗinsu ta buɗe wardrobe ɗin Rahama ta ɗauki wani burmemen hijab tasa ta fita cikin sauri.


Ganin yadda Inteesar ta fita da gudu a tsorace ne yasa Abdallah yin wata dariya wadda har seda beauty points ɗinsa suka lotsa ya buɗe murfin motar yafita yana mai san kin murmushi yana kallon ta inda tabi yayi dai-dai da side ɗin Meemah itakuma Meemah seta ɗauka da ita yake tayi saurin mayarmasa da martanin murmushin da yayi tawani ƙara gyara zaman shara-sharan abayar dake jikinta ta yarda silifas ɗin ƙirjinta me kama da lawashin albasa ze fito cikin yauƙi ta tafi nufi gurinsa lokaci ɗaya ta tafi duniyar tinani tana ƙoƙarin rungumeshi yayi saurin gocewa lokaci yakoma asalin Namijin duniyarsa rai ɓace yace"ke wacce irin dabba ce ne ko bakya ganine da zaki sakamun wannan ƙazamun hannun naki a jikina banason shashanci fa stupid kawai".
yana gama faɗar haka ya wuce fuu ya buɗe mota ya shiga saurin dawowa tayi daga duniyar tinanin data shiga tayi cikin alamun borin kunya tace"sorry ya Abdallah ban lura kai ne ba insha Allahu haka bazata sake faruwa ba".
a zuciyarta ko cewa"hmm lallaima wannan mutumin zamuyi maganinka sena maidakai abun kwatancce domin seka zamar mu tamkar bawa da uwar gijiyarshi seka zama tamkar raƙumi da aka domin wallahi sena juya ka tamkar waina hmm bari dai kashi go yanzu duk abinda zakaimun zan shanyeshi".
tana cikin wannan zancen zucin ta hangi Inteesar na tunkaro gurin motar saurin buɗe ƙofar gaba tayi ta shiga taɓe baki Inteesar tayi tare da cewa"cusu ba kwarjini kariƙa cusa kanka inda ba'asan kanayi ba son maso wani cuta andaiji kunya anyi asara a haka zaki ƙare a titi kina tallar kanki ke inbanda ma ke tinkiya ce waye ze ganki a haka kamar wata dangin ogomosho yace ya kwasarwa kansa fitina se wani babbanƙaromasa shafaffen ƙirjinki kike me kama da farantin fawa saboda rashin aji kuma hawa gaban mota ke kike yunwarshi".
ta na gama faɗar haka ta buɗe marfin baya tashiga ta zauna kwafa Meemah tayi tare da cewa"lallaima yarinyar nan zan kamaki ne".
nan ta shiga itama suka rife wani haushin Inteesar ne ya turniƙe Namijin duniya ganin tabar Meemah ta zauna a gaba rai ɓace ya tada mota yajasu suka fice ya cilla hancin motar kan yiti.


Ɓangaren Jameelah da Zaid ko suna gama cin kayan siyan baki Zaid ya kwashe kwanukan yakai kitchen ya wuce ɗayan bedroom ɗin yashiga wanka cikin sauri-sauri yayi komai ya kimtsa kanshi cikin wata haɗaɗiyar baƙar jallabiya ya feshe jikinsa da turarukansa masu daɗin ƙamshi ya mayar da kwalbar turaren daya fesa na ƙarshe kenan ze aje yaji anbuɗe ƙofar bedroom ɗin ta mirrior ya hangi Jameelah ta haɗe cikin wata sleeping dress wadda da ita da babu duk ɗaya rigar ta net ce ba abinda ba'ah gani na jikinta ko pant bata saka ba wani shu'umin murmushi tasarmasa da milk ɗin haƙoranta da basa samun brush kullum suman tsaye Zaid yayi a sanƙame ya juya gareta tare da buɗemata hannu alamar taje garesa da gudu ta faɗa faffaɗan ƙirjinsa lokaci ɗaya suka saki ajiyar zuciya a tare ƙara ƙanƙameshi kam Jameelah tayi kamar zata shige cikinsa shinshina bayan wuyanta yashiga yi lokaci ɗaya yafara sakarmata hort kiss ta ko ina abun mamaki tashiga mayarmasa da martani jikinta har karkarwa yake ganin ƙafafunsu bazasu ɗauke su bane yasashi ɗaukar kayarsa cak ya haye gado da abarsa ganin jikinta na ragemata jindaɗi ne yasata saurin saɓuleta nan ƙananun breast ɗinta suka bayyana yashiga murza su kamar dambu sannan yakafa bakinsa kamar ƙaramin yaro ba abinda Jameelah take se kukan daɗi da sambatu tanata ƙara banƙaromasa ƙirji nan ya zame wandonsa ya saita jarumarsa data daɗe da gama kimtsa kanta yashige jiyayi ƙamas bako alamar danshi nan yashiga ɓangaren Jameelah ko ba abinda take se aikin ihun daɗi seda 30mins yayi releasing ya zame jikinsa a nata ya kwanta ragwaf yayinda ita kuma gogar se lokacin tafara enjoying ɗin abun .


Shiru kakeji cikin motar ba abinda ke tashi se ƙira'ar Sudais suratul Ma'idah har suka isa gaban wani katafaren mall parking yayi a katafaren parking space ɗin gurin ya kashe motar ba tare daya cewa kowacce cikinsu ƙala ba yashiga operating ɗin phone ɗinsa buɗe marfin gaba Meemah tayi ta fita nan Inteesar tasa hannu zata buɗe ɓangarenta taji gam ta waiga taga Rahama harta fita ta mayar ta rife ƙofar saurin komawa ɓangaren tayi tasa hannu zata buɗe nanma taji gamm wani mugun tsoronsa ne ya dirarmata lokaci ɗaya taɗan shafi ƙirjinta data kasa saka bra saboda wahalar datasha a hannunshi kalaman Hauwah ne suka fara faɗomata a zuciyar tace"dagaskiyarki Besty wannan mutumin rainamun wayo kawai yakeyi yake tattaaɓeni a sanga harkarshi kawai zanfita koya kulani zandena kulashi".
tana cikin wannan zancen zucin taji muryarshi a dake yace"Malama ko ki goge wannan abun na bakinki ko kuma ni nazo na gogemiki dakaina domin ni bazan juri inga kowa yana kallonki ba bacin da igiyoyin aurena akanki idan shafawa kike so ki shafa a iya gida amma ba kifito kowanne tom &jerry ya kalleki ba karfa kiyi zaton kishinki nake kare mutuncin aurena nake kijirani ina zuwa ".
ba tare data ce dashi ƙala ba ta buɗe handbag ɗinta ta warwaro tissue ta goge jambakin.


A natse ya buɗe ƙofa ya fita tare sa zagayawa ya buɗemata haɗe da miƙamata hannu!!!!!!!


Not editing


Votes and Comments


_*Daga Alƙamun ƴ# Real eeshow


_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ƴan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuɗin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_


Book 3


6️⃣3️⃣➡️6️⃣4️⃣


Sororo ta tsaya tana kallonsa kamar wata sokuwa tana mamakin duk irin girman kan Namijin duniya ya akai ya buɗemata mota a zuciyarta tace"anya ko ba wata kitumurmurar yake ƙoƙarin shiryamun ba kuwa domin dai wannan sarkin girman kan tsiyar baze buɗemun ƙofa hakanan ba koma dai me yake shiryamun Allah ya fishi domin nidai nadena kulashi insha Allahu kome zemun bazan ƙara ɗaga ido in kalleshi ba nadena biyemasa".
tana cikin zancen zucin da takeyi taji lallausan hannunsa cikin nata wani irin shock sukaji lokaci ɗaya suka kalli juna suka wani basar nanya miƙar da ita tafito yasa hannu ɗaya ya rife ƙofar ɗaya hannun kuma yana murza hannunta cikin nashi yasa hannu ya saƙala hannunshi a nata saurin ɗaga lulu eyes ɗinta tayi ta kalleshi gani tayi ya ɗauke kanshi kamar bashine ya wani ruƙunƙumeta ba baƙaramin kyau sukayi ba domin inka gansu seka ɗauka suna matuƙar ƙaunar junansu ganin yadda sukayi tsananin matching da juna saurin maida kanta ƙasa tayi domin gani tayi attention ɗin mutanen gurin gabaki ɗaya ya dawo kansu mutane se mamaki suke young billionier Namijin duniya dama yanada aure ƙara matsawa tayi jikinsa murya ƙasa-ƙasa tace"waikai mekakeyi ne haka baka ganin idanun kowa na gurin nan ya dawo kanmu bane inkai bakaji kunya ni inajin kunya ai wannan abun bekamata ba ni ka sakeni dan Allah Malam".
"meye abun kunya ai halak ɗina na taɓa ba matar wani ba ko an taɓa ganina na taɓa wata wadda ba halalina ba".
yaƙarasa tare da ƙara matseta a jikinsa ganin yaƙara matseta ne yasa ba yarda ta iya haka tabashi haɗin kai ta langwaɓar da kanta jikinsa aikon abun seya ƙara bada style ga colour ɗin hijab ɗinta kalar suit ɗinsa wato coffee mutane se sha'awarsu sukeyi nan suka shiga tafi a natse har suka shiga mall.


Meemah na duba wata abaya Rahama ta zungureta tace"Sis albishirinki".
cikin farinciki Meemah tace"goro fari tas dashi my sis meyafaru".
a zuciyarta tace"Allah yasa Yah Abdallah ne yacemata yana sona".
murmushi tayi me sauti tace"ko dai Yah Abdallah ne yafaɗamiki wani abun kaina".
girgizamata kai Rahama tayi haɗe da cewa"ko ɗaya kalli can ki gane idanunki abunda muka daɗe muna son gani Yah Abdallah yayi yau wacce rana dole mu aje record".
"toh bara dai ingani".
ɗaga idonnan da Meemah zatayi tayi tozali da hanun Abdallah cikin na Inteesar suna shigowa Inteesar ta langwaɓe jikin kafaɗar Abdallah bazato taji wasu zafafan hawaye sun zubo daga idanunta zuciyarta kamar zata fashe dan haushi lokaci ɗaya taji wani abu ya caki zuciyarta kamar mashi ta dafe ƙahon zuciyarta nanta fara jin jiri na niyyar ɗibarta zata faɗi dakyar ta taushi zuciyarta ta saitu dan kar a ganota taji wani mugun haushin Rahama data nunamata su Rahama ko ganin Meemah tayi shiru ne yasata cewa"Sis mezaki iya cewa game da wa'innan best couples ɗin".
ƙaƙalo wani guntun murmushi Meemah tayi wanda iyakacinsa fatar bakinta tace"ba abinda zance dasu se Allah ya sanya alkhairi yabasu zuri'ah tagari".
"Ameen dai Sis muma Allah ya nunamana namu lokacin".
"ameen".
cije leɓen ƙasa Meemah tayi a zuciyarta ko cewa take"lallaima wannan tsinanniyar yarjnyar dole nayi maganinki ƴar iska kawai dole ta raina kanta wallahi domin sena rabata da ɗan uwan nata da take taƙama dashi sesun zama abun kwatance tabi tsinanniyar da take nunamun tsinanniya me shegen idanu kamar zasu faɗo waje".


Tana wannan zancen zucin har su Namijin duniya suka ƙaraso inda suke kamo hannun Rahama yayi ya haɗa dana Inteesar yace"Sweetheart ga amanar Babyna nan kuje ta zaɓi abinda take so saura kuma kuyimata wani abun dabe kamata ba kuma bance ko kuda kubari ya taɓamun My 100% sure ɗina ba ehe abimun ita a hankali ko Babyna".
yaƙarasa zancensa yana me kashewa Inteesar ido ɗaya shagwaɓe fuska Inteesar tayi kamar gaske tace"eh Nisful hayat ɗina ka kulamun da kanka sosai saboda jahilan ƴan matan zamanu masu cusu ba kwar jini suna nan suna yawo kamar janfa a jos so suke kawai a taya suba da kai bori yahau".
ɗan jan kumtunta Namijin duniya yayi kamar gaske yasaki wani ƙatsaitaccen murmushi tare da cewa"sha kuruminki tawan ina da mace kamarki mezanyi da wasu mata nifa sauran mata fa bari kiji infaɗamiki kallon maza nake musu saboda mutum me mace kamarki mezeyi da wasu matan waje yi tafiyarki Babyna baki da wata matsala dani domin kinrigada kingaje ko ina a zuciyar Namijin duniya se yadda kikayi dani".
"nima haka Babyna bye".
tafi Rahama tashiga yi tare da cewa"Allah dai ya biya romeo da juliet dama ance miskili be iya soyayya ba yau kam na gasgata irin musayar zafafan kalamai haka".
haɗe rai Namijin duniya yayi lokaci ɗaya yace"bazaki kama hannunta ku tafi ba ina ita wannan yarinyar take".
juya Rahama tayi zatayi magana wayam ba Meemah ba labarinta dube-dube suka shiga yi amma ko alamarta zaro ido Rahama tayi da niyyar yin magana ya dakatar da ita da hannu yace"ku tafi kuyi siyayyarku cikin kwanciyar hankali ai Meemah bazata ɓace ba".
"toh".
nan suka tafi suka barshi yayinda ya zubamusu idanu kamar wanda ke ƙoƙarin gano wani abun har suka ɓace.


Sosai take kuka tana dialing number Mummyn ta seda ta kirata sau biyu se ana uku ta ɗauka tare da cewa"ƴan siyayya ya akaine".
fashewa taƙarayi da sabon kuka cikin kuka take cewa"Mummy zuciyata zata buga Mummy bakiga yadda yakeyiwa wannan ƙasƙantacciyar yarinyar ba kamar bashi ne me basar da mutane ba Mummy se wani riritata yake kamar wani kwai anyako yarinyar nan ba bita zai-zai suka yiwa Namijin duniya ba kuwa Mummy kinga wani irin kallon so da yake jifanta nashiga ukuna Mummy wannan ƙasƙantacciyar yarinya se sakarmun magana take wallahi Mummy idan banga bayan wannan yarinyar ba hankalinsa baze dawo gareni ba dole ta baƙunci lahira".
taƙarasa zancenta tana mai ƙara fashewa da wani matsanancin kuka lallashinta Mummy tashiga yi dakyar tayi shiru tace"yanzu abunda nake so dake kije ki nemesu karki nunamusu komai idan kindawo masan yadda zamu ɓullowa wannan al'amari yanzu bara inkira Hajiya Zaitu inwarwaremata komai".
"toh".
nan sukayi sallama ta kashe wayar ta nufi gurin su.


Inteesar na cikin ɗaga wata abaya Meemah ta ƙarasa inda suke a yaƙune tace"Sis karki ɗauki wannan abar batayi zubi damu ɗiyoyin manya ba tafi zubi da ƴaƴan Malam shehu waɗanda talauchi yayi musu katutu".
sosai ran Inteesar yakai ƙololuwar ɓaci ta rasa mezata cema Meemah ko cin mutunci da Uwar Gwarama ke musu bekai wannanba ta tsame hannunta tsam taƙi ɗaukar komai saboda tsananin ɓacin rai nan Rahama tayi tayi da ita su cigaba da siyayya taƙi ɗaukar komai tafice da gudu tana kuka cikin takaici Rahama tace"Sis baki kyauta ba gaskiya bekamata kiyiwa Aunty haka ba koba komai dole taji babu daɗi ".
a hassale Meemah tace"wani abun kikaji nace da ita da zaki wani cemun wani abun bansan munafunci wallahi ".
nan Rahama ta tafi binta Meemah tayi a baya tana hararta .


Zaune suka sameshi yana operating ɗin phone ɗinsa hankali kwance Rahama na zuwa tace"Yah Abdallah ƴar amanarka taƙi ɗaukar komai ta fice waje da gudu tana kuka".
"what kuma ba wani abun kukaimata ba".
saurin haɗa ido sukayi da Meemah tace"ba abinda mukaimata sedai bansaba ko Meemah tayimata wani abun oho".
maida sexy eyes ɗinsa yayi gurin Meemah lokaci ɗaya ta diririce murya na rawa tace"nima ba abinda nayimata".
sauke nannauyar ajiyar zuciya Abdallah yayi wadda tasa su Meemah kallonshi ya dafa goshinsa haɗe da cewa"Ya Allah yau ni na rasa wacce irin rigima Baby ta tashi da ita tun safe take wannan rigumar na rasa meke damunta well ku kun gama siyayyar taku ne?".
sosai ran Meemah ya ɓaci da zancen Namijin duniya amma dake ƴar bariki ce seta dake tace"a'ah bamu gama ba".
"kuje kucigaba da siyayyarku bara inje gurinta".
"ok ".
murnushin gefan baki Namijin duniya yayi domin yasan yagama kai Meemah ƙarshe a tafiyar nan tasu daurewa kawai takeyi ya wuce ya tafi suma suka wuce yayinda kowanne cikinsu yakejin haushin ɗan uwansa.


A tsaye ya sameta ta juya baya tana share hawaye kama hannunta yayi bazato saurin ƙara goge hawayenta tayi yajata suka rinƙa tafiya be direta ko inaba se gurin tsala-tsalan abayas ƴan ubansu cikin husky voice ɗinsa taji yace"Malama ki zaɓa idan zaki zaɓa banason wasting time".
shiru tayi kamarma batasan meyacemata ba sema hawaye da suka shiga sintiri akan kumatunta ganin bata da niyyar yin abinda yasata ne yasashi jidar kaya ba ƙaƙƙautawa yajata nan yajata can yadinga jidarmata komai har inner wears ba abinda be jida ba kamar wani mahaukaci duk wannan abun da yakeyi hannunta na cikin nashi nan yabada atm card ɗinsa aka ɗeɓi kuɗin aka zuba a boot ɗin motar har Meemah ta tafi zata buɗe gefan me zaman banza ya wurgamata wani kallo wanda seda hantar cikinta ta matsa ya buɗewa Inteesar da kansa tashiga ya mayar ya rife dole tashiga gidan baya yajasu suka tafi.


Washe gari da asubar fari ta tashi !!!!!!!!!
MAN OF THE WORLD BOOK 3


Book 3


6️⃣5️⃣➡️6️⃣6️⃣


Tana idar da sallar asuba tayi azukar tana kammalawa tashiga rera karatun alqur'ani megirma seda tayi izu biyu sannan ta aje ta shiga jero addu'o'ih ta shafa sannan tamaida alqur'anin inda ta ɗakkoshi ta nufi ƙofa da niyyar tafiya sekuma ta juya ta nufi gurin gadonsu taɗan bugi filon da Rahama ke kai haɗe da cewa"Sis ki tashi kiyi sallah lokaci yayi".
buɗe ido Rahama tayi tare da cewa"toh bara na tashi badai har kinyi sallah ba".
"eh nayi ".
zaro ido waje tayi tare da saurin sauka daka kan gadon tana cewa"bara to nima nayi maza nakai tawa inbiyo ki kitchen ɗin".
"toh sekin taho ɗin bara inje so nake yau mu hutar da iya Haire ta huta ta wanke kayan da muka ɓata".
"toh sena tawo".
nanta shiga toilet itama ta fita.


Tana sauka tashiga store ta ɗebo doyar da zatayi amfani da ita ta fere ta wanke ta ɗora a gas ta zuba gishiri sannan ta ɗakko eggs ɗinta ta faffashesu ta zuba spieces ɗinta ta yanka albasa tashiga kaɗa kwan bayan ta kammala ta ɗakko frying fan ta zuba mai ta sauke doyar ta tace tamaida frying fan ɗinta ta zuba mai yana yin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login