Showing 6001 words to 9000 words out of 11741 words

Chapter 3 - TUZURU 1-2 Book Complete Document by Mrs Sadauki .txt

13 Dec 2024

1869

laushi sai aikin lumshe ido da sake ƙanƙame Abbas ta ke.
Karon farko a rayuwar sa da ya taɓa ganin sandar girman sa a miƙe,cike da ƙwarin gwiwa na jin shi ma ashe namiji ne ya tunkari masarautar ma'aurata sai dai ko kafin ya yi yunƙurin shigarta abar ta kwanta lagaf doli ya ja ya kwanta ya na mai rungume Fannah.....








Jikar Rabo ce 😎
[20/12 à 13:28] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```




```MRS SADAUKI 💫✍🏻```


☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*


_______________________




Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*


*I selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*




*PAGE 9-10*




Yunƙurawa tayi za ta tashi Abbas yayi saurin riƙota ya na kuma ƙara sakata ƙirjinsa,bayanta ya fara shafawa Fannah tayi luf ta na jin wata irin kunya.
Ɗan zameta yayi daga ƙirjinsa ya na mai kai kansa tsakiyar dukiyar Fulaninta,wani irin abu ya ke ji ya na taso masa sam bai taɓa tunanin haka rayuwar aure ke da daɗi ba sai yau.
Hannunsa ya kai gun da ya ke ji duk duniya babu abinda ya kai su daɗin taɓawa,Fannah ta ja numfashi tare da kai hannunta bisa na shi dan a yadda ya ke massaging su ji ta ke kamar za'a cire mata rai.
Gemun shi ya fara goga mata a fuska kafin ya lalubi bakinta ya kamo halshenta ya na mashi shan minti,bayan sa ta ɗora tafukan hannuwanta duk biyun wanda sanyin saukar su ya sa Abbas jin wani abu cikin kwanyar sa bai san lokacin da ya ida hawa duka jikinta ba hakan da yayi shi ya baiwa erection ɗin sa dama gogar gabanta wanda anan take kuma ya erection ɗin ya kwanta,kasancewar Abbas ba'a hayyacin sa ya ke ba shiyasa sam bai lura da hakan ba.
Nishi Fannah ta fara ta kuma ƙanƙamesa yayinda ta ke karɓar saƙon *TUZURU* wanda ya ke yi san cike da zalama da jin abinda ba'a saba ji ba.




Tsawon minti talatin ya na abu ɗaya kafin ya mirgina gefe,tashi tayi zaune ta na kare ƙirjinta da hannu.
Za ta sauka daga bed taji dishashiyar muryar sa ya na cewa "ina za ki?"cike da kunya tace "yunwa na ke ji"yace "ok ki dafa da ni akwai komi na buƙata da na shigo da su "ba ta ce komi ba ta jawo hijab ta saka kafin ta wuce toilet wanka tayi sannan ta ɗora masu jalof ɗin taliya tare da kifin gwangwani.






Ta na gamawa ta nufi ɗaki dan shaidawa Abbas,sunne kai tayi ganin ya na nan kwance yadda ta bar sa ya na wasa da sandar girman sa.Ganinta ya sa shi saurin tasowa "babyna mu ɗan ƙara yin romance sai mu ci abincin"bai jira cewarta ba ya cire hijab ɗin jikinta zanen da tayi ɗaurin ƙirji ya warware ya jawota ya fara komi a zafafe har sai ya samu nutsuwa sannan ya barta.
Wanka suka shiga inda ya tsare Fannah akan tayi wankan tsarki ya gani,ba ta ko iya ba sai da ya koya mata.
Riga da sket na atamfa ta saka yayinda Abbas yayi zaman sa daga shi sai gajeren wando sai kace tsohon kwarto😹






Abincin suka ci cikin plate guda, Fannah kuwa sai mamakin Abbas ta ke ta na kuma yin tunanin zuci "oh ashe haka auren ya ke da daɗi?amman ko mi ya hana Abbas aure bayan kuma ya na son abun?"murmurshi ta saki ba tare da ta sani ba ta na dariyar Abbas ɗin yadda ya sauko cikin ruwan sanyi.....








***MARADI






Cike da ƙwarewa Dr ke duba Nabeela yayinda Waleed ya kasa ya tsare ya ƙi gusawa har sai da Dr ya gama komi yayi mata wata allura,sai da ya cika wasu takardu sannan ya dubi Waleed yace "général a gaskiya sai a hankali dan kuwa ta shaƙi hodar sauƙinta dai ba ta sha ta ba"Waleed yace "ka na nufin kwanyarta ta taɓu?"kai Dr ya girgiza yace "a'a sai dai da wuya in za ta iya cire abun ga rai dan ba ƙaramin firgita tayi ba,sannan ya kamata a kula da ita sosai ta yadda ba za tayi kaɗaici ba balle har ta tuna da abun"numfashi Waleed ya furzar yace "shi kuma wannan barcin?" "Yanzu za ta tashi da zarar ta ji ta cikin ruwan sanyi,jira ni za'a haɗa ruwan cikin bawo sai ka saka ta"kai kawai Waleed ya jinjina ya maida duban sa ga fuskarta.




"Kamar ina sonta kamar ina tausayinta"ya faɗa a zuci,babu jimawa Dr ya shigo yace "yauwa ɗaukota"da "ok"ya amsa kafin ya ɗauke ta cak ya fita da ita zuwa inda Dr yayi mashi iso.




Ƙaton baignoire ne(bawon wanka)cike da ruwan sanyi har da ƙuraƙusan ƙanƙara,sai da rumtse ido sannan ya saka ta ciki.
Kamar wani kifi haka ta fara wutsilniya kafin Dr yace "sakarta ta yadda kanta zai lotsa cikin ruwan"da sauri Waleed wanda ke tallabe da kan Nabeela ya kalli Dr,kawar da kai Dr yayi ya jin wani haushin yadda Waleed ke tattalinta kamar ƙwai.




A hankali ya zame hannunsa daga ƙasan wuyanta,kanta yayi ƙasa kafin ruwa su rufe fuskarta.Wani irin cirowa tayi ta na sauke numfashi tare da fitar da wani huci mai zafi,ƙuri Waleed yayi mata ita ɗin ma shi ta ke kallo bisanin ta fara rawa sanyi sai kuma atishawa mai game da haɓo,nan ɓaƙin jini ya shiga fitowa ta hancinta.




Murmushi Dr yayi ya na cewa "alhamdullah on a réussir"jin lafazin Dr ya ɗan kwantar da hankalin Waleed ya shiga wanke mata jinin.Fitar Dr yayi ya baiwa su Mami damar shiga,taimaka mata yayi ta fito daga cikin ruwan sannan ya fita shi da Faruk dan ba ta damar canza kayan da Mami ta kawo.


Kamar wata marainiya haka ta zama so silencieuse,Dr ya sake dubata kafin su ɗunguma zuwa gidan su Faruk.
Momy tuni ido sun yi yaushi saboda kuka,Nabeel ma ba laifi an ɗan taɓa.
"Ikon Allah"Faruk ya faɗa a bayyane ganin Nabeela ta shige jikin Waleed sai wani riƙe muscule ɗin sa ta ke,can ƙasan maƙoshi ya furta "kije gun Momy ta duba ki"kai ta girgiza ta na jin zuciyar ta na dokawa da ƙarfi ta na kuma tuna shawarar da ƙawarta Balkis ta bata na kawai ta shaidawa Waleed ta na son shi in kuma ba ta iya furtawa to ta shaida masa ta hanyar shigewa jikin sa.




"Allah dai ya ƙara tsarewa ai shikenan babu abinda za'a ce sai alhamdullah tunda bai cimma burin sa ba"cewar Mami ta na mai miƙewa tsaye ta na kallon Waleed wanda kallo ɗaya za ka yi masa ka gane duk a takure ya ke cike da kunya.
"Tashi na kai ki ɗakin ki ni wucewa zan yi"ya faɗa ya na mai miƙar da Nabeela tsaye ganin sam ba ta da niyyar sakin sa,babu muso ta bi shi sai da suka shiga ɗakin ya turniƙe fuska ya dawo sak général Waleed ɗin shi yace "ke ki nutsu ban son iskanci sai wani naniƙe ni kike a gaban mutane salon ki sa Mami ta tada min ƙayar baya,sannan kuma wannan ƴan banzan rigunan da kike sawa ɗamami in na sake ganin ki da su sai na saɓa maki kuma daga yau kar na kuma ganin ki babu hijabi ko kuwa cikin gida ne stupide girl kawai"tunda ya fara magana ta kafe sa da ido ta na kallo ko ƙyaftawa ba ta yi,ƙasan zuciyar ta kau fal farin ciki saboda wanda kake so kawai kake kishi dungure mata goshi da yayi ya maidota cikin nutsuwarta kawai sai ta turo baki "kin wani tsare ni da wasu ido naki kamar na fara,in kika sake turo min wannan bakin mai kama da na tsuntsu sai na cire sa"ya na gama faɗa ya harareta tare da fita waje sai wani ƙara shan mur ya ke.






Sallama yayi masu Faruk ya rako sa zuwa mota inda Mami ke tsaye ta na jiran sa.Tunda suka kamo hanya ya lura Mami na satar kallon sa,kasa daurewa yayi ya furta "Mami"a shagwaɓe, murmurshi tayi tace "uhum ɗan Maman ?"murmushi mai sauti ya saki ya shafi sajen sa yace "na ga ki na ta kallona ko nayi kyau ne?" Mami tace "um sosai tayi maka kyau a matsayin mata wlh koko dan ita ma tuzuruwa ce"dariya Waleed ya shiga ƙyarƙyatawa kafin yace "kai Mami duka-duka 23 zuwa 24 years ne gare ta fah"Mami ta ja baki tace "uhum shine kake kare ta"shiru yayi bai ƙara cewa komi ba har suka iso gida.




Tun kafin su ƙaraso kukan Auta Amal ya tarbe su,A'isha ce ta danneta sai kishi ta ke kamar Allah ya aiko ta.
Ba tare da tunani ba ko kuma tambayar ba'asi Mami ta ciro rallonge ta shiga zabgar A'isha ,gefe ta koma ta na mai cigaba da kuka yayinda Mami ke labtar A'isha.
Waleed ya riƙe rallonge ɗin ya na cewa "haba Mami ko tambayar mi ya haɗa su ba kiyi?"
Cikin kuka A'isha tace "wayata ta saka a cikin ruwa wai sai ta yi experience in itel ta na da ƙarko kamar iphone"kallon Amal Waleed yayi da sauri tayi baya ta laɓe bayan Mami ta na matsar ƙwalla ita ma Mami ta wani sha kunu a doli ba'a taɓa autar ta😼






Ɗaki Waleed ya wuce ya na tunanin matakin da zai ɗauka a kan Amal dan kuwa alamu sun fara nuna sangarcewa za ta yi.
Toilet ya shiga,ɗan ƙaramin tsaki yaja a zuci yace "ta wani ƙwaƙume ni ba doli na ɓata jikina ba"ya faɗi haka ganin liquide ɗin da ya fara ɓata mashi wando.
Wanka yayi ya ɗauro alwala yayi Sallah isha'i,bayan ya salamce ya ɗaga hannun sa sama ya na cewa "ya Allah ni bawan ka,kai ka hallice ni,ka raine ni tun ina ciki har na girma, Allah ka bani ni'imomi da duk ɗan Adam ya ke buƙata,ka bani hankali,idon duba,kunnuwan ji,ina tafiya,ka bani lafiya babbar ni'imar kuma ka sa na zamanto Muslimi Ya Ubangijina ina godiya da wannan manyan ni'imomin"tsayawa yayi kafin ya cigaba da cewa "Allah nayi imani kai ne mamalakin komi ,kai ke bada ni'ima kai ke ƙwacewa,Ya Allah ina tawasli da sunayen ka kyawawa wanda ka ambata da wanda kuma ka barwa kan ka sani Allah ka cika min burina na alkhairi da wanda na sani dan wanda ban sani ba,ya Allah ka bani ikon yin aure da mace tagari mafi alkhairi gare ni...."




*Free page ya kusa ƙarewa*


*Ga masu son fara payement za ku turo 200₦ ta wannan account ɗin*
3184721842
Bala Maryam Mikailu
First bank


Sai ki turo shaidar biya ta wannan number +22795045822


Ƴan Niger kuma carte airtel za ku turo ta numéro na +22795045822




Jikar Rabo ce 😎
[21/12 à 12:46] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```




```MRS SADAUKI 💫✍🏻```


☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*


_______________________




Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*


*I selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*




*PAGE 11-12*




Zama Waleed ya gyara ya na duban Balkis ƙawar Nabeela wacce ke bayanin yadda abun ya faru kamar haka "cewa yayi ya na sonta shine tace ta yaya malami zai so ɗaliba ita sam ba ta yarda ba,to daga baya sai ya nuna zai rinƙa bata maki kullum 20/20 to shine fah ta yarda har suke text wani sa'in kuma ya na kiran ta to shine daga ƙarshe yace zai rinƙa yi mata exercice ta yadda za ta gane sosai ko an tafi examen ba za ta samu matsala ba shine fah yau mu ka shirya ni da ita mu ka tafi school to sai ni na tsaya shan ruwa pampo ita kuma ta wuce classe ɗin da mu ka gani a buɗe tun zuwan mu.Ni kuwa ina gama shan ruwa na lalaɓa ta baya da nufin yi masu hoto a tare dan kawai na rinƙa tsokanar Nabeela dan na san ba ta son Mr Omar to kawai sai na ga ta na kiciniyar ƙwatar kanta shi kuwa sai,sai..."sai kuma ta ƙyale ta na yin ƙasa da kai.
"Sai mi ?"Faruk ya tambaya dan kuwa ya lura Waleed ba zai iya cewa wani abu ba a yanzu saboda ɓacin ran da ya bayyana ƙarara kan fuskar shi.
"Sai ya sa hannun shi cikin rigarta ya na taɓa ta"Balkis ta faɗa ta na sunne kai dan kunya shi kuwa rumtse ido yayi ya na jin wata azaba kamar garwashin wuta na taso mashi a zuciya.
"To bayan nan bai yi mata komi ba?"Faruk ya sake tambaya ,kai Bakis ta girgiza tace "da ya ga za ta ƙwace kanta ne ya fiddo wani mouchoir (ƙyalle)daga aljihunsa ya kai ga hancinta to shine fah ita ta kai masa halbi ga gaban sa ya saketa ita kuma ta fito a firgice ta na gudu ba tare da taji kiran sunanta da na ke ba,ko da na kusa kawowa inda ta ke sai na ga wannan cewa da Waleed ya sakata a mota"ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "ok tashi mu tafi na mayar da ke gida"ta miƙe tsaye tare da fita, Faruk ya dubi Waleed yace "ya kake gani mu tafi da ita can makarantar kamo shi malamin ko kuwa?"kai Waleed ya kawar kafin yace "babu buƙatar hakan tunda ta faɗi sunan shi da matière ɗin da ya ke koyawa wannan ma ya isa" da "ok"kawai Faruk ya amsa ya fita.






Tawagar sojoji ce ta ratsa cikin harabar makarantar sai jiniya ke tashi kai kace yaƙin duniya ne za'a yi.
Direct administration suka nufa, Faruk ya shaida ma Directeur sunan Mr ɗin da suka zo nema ba tare da ɓata lokaci ba kuwa Directeur yayi masu iso har izuwa classe ɗin da Mr Omar ke bada cours.
Gaban sa ne ya faɗi ras ganin sojoji ba ko ƴan sanda ba,babu ɓata lokaci soja biyu suka tisa ƙeyarsa zuwa mota nan fa ɗalibai aka fara cecekuce tuni ƴan matan sa uwanda ya ke baiwa note kyauta suka fara hasaso ƙila wata ya ɓata asirin sa ya tonu.




Waleed
Karon farko a rayuwar sa da ya kunna sigari ya na sha,sam zuciyarsa da ƙwaƙwalwar sa sun ƙi aminta ko in ce sun ƙi karɓar wannan kayan takaicin na taɓa dukiyar Fulanin Nabeela da Mr Omar yayi.
Tsabar baƙin ciki har wani ƙoto wuyan shi ya ke,sigari kawai ya ke sha amman sam ya ƙi jin sassaucin da mutane ke faɗa na sigari ta na kawar da souci .
Cike da mamaki Faruk ke kallon sa,wai yau général ne ke shan sigari alhalin kullum cikin yi masa faɗa ya ke akan ya bari saboda ta na taɓa lafiyar mutum.
Da sauri ya ƙarasa tare da riƙe hannun Waleed wanda zai kunna sigari a ƙalla tafi ta goma tunda ga toton ta nan birjit a gaban sa,ɗago jajayen idon sa yayi ya watsawa Faruk su "muƙuttt"Faruk ya haɗiye yawu baki na rawa yace "ga fah shi can tun ɗazu mun zo da shi"jin an ambaci maƙiyin sa ya sa shi miƙewa tare da yar da karan sigarin ya fara takawa cikin izza na jaruman maza.
Ɗakin horo ya shiga,bakin ƙofa ya tsaya ya na ƙarewa Mr Omar kallo wanda ba zai wuce shekaru talatin zuwa da biyar ba,dogo ne ɗan gaye mai kyau da saje amman mumunan aƙidarsa ta zubar da ƙimar sa.




Ganin Waleed a tsaye kaɗe ya saukarwa da Mr Omar faɗuwar gaba har bai san lokacin da fitsari ya kubce masa cikin gajeren wandon da aka bar shi da shi kawai ba.




Ƙanƙance ido Waleed yayi ya na kuma sake kallon sa da kyau,Faruk ya shigo shi da wasu soja biyu sai da suka sarawa Waleed kafin su ƙame waje ɗaya.
"Ku ida tuɓe shi sannan ku kai shi tsakiyar fili ku mashi wanka ruwa bi ma'ana na ruwan sanyi da na zafi😹 ku tattaro min duk sojawan da ke cikin compagnie ɗin nan maza da mata kowa ya fito"Waleed na gama faɗar haka ya juya.






Cikin minti da bai wuci goma ba kuwa duk sojawan suka fito suka tsaya yayinda Mr Omar ke tsaye zirrr haihuwar uwar sa sai ruwan zafi ake zuba masa kamar mai jego.




Banda murmurshi babu abinda ta ke ta na kuma kallon fuskar Waleed wacce ta ke a murtuƙe kamar tsohon kashi.
"Maryam yau mutumen na ki babu dama"cewar Munat,Maryam ta waigo ta kalleta tace "ni fah ya fi min kyau a haka saboda kin san na fi son namiji mai izza"Munat ta taɓe baki tace "ai izzar ta sa ce kuma ta hana ki zuwa ki shaida masa ki na son sa"Maryam ta murmusa tace "kwantar da hankalin ki ina daf da na faɗa un bon moment kawai na ke jira" "kamar yaushe kenan?"Munat ta sake tambayar ta "kin san na fara yi masa gyaran office to ta wannan hanyar zan samu na isar da saƙo na,jiya na aje masa flower mai kyau tsakiyar table gobe ma zan canza wata ne"
Dukan wasa Munat ta kaiwa Maryam tace "shegiya ƙawata ashe ke ma kin gano laggon sa na son flower ?"Maryam ta harareta tace "ke kika gano haka balle ni da ke mutuwar son shi"nan dai suka cigaba da hirar su sam ba su damu da azabar da ake ganawa Mr Omar ba dan kuwa ba baƙon abu ba ne wajen su.




Cikin takun ƙassaita ya fara takowa izuwa inda Mr Omar ya ke wanda tuni ya canza kala "mi ta yi maka da kake ƙoƙarin yi mata fyaɗe?"Waleed ya tambaya da muryar sa mai kama da ta kumurcin zaki,kasa amsawa Mr Omar yayi sai kawai Waleed ya bada umarnin azuba masa ruwan sanyi.
Wani uban ihu ya zunduma ya na ƙara,tamkar yadda ake tulɓe kaza haka Waleed ya kama sandar girman Mr Omar ya kwashe fatar sama daidai lokacin ya suma tsabar azaba.
Cabinet ɗin compagnie aka kai sa aka fara bashi taimako,fatar jikin sa duk tayi luhuluhu.
Faruk kuwa sosai ya girgiza da hukuncin da Waleed ɗin ya ɗauka wanda har ya kasa yin shiru yace "mon général sai na ga kamar hukuncin yayi tsauri dayawa tunda dai bai kai ga yi mata fyaɗen ba"
"Sai kuma aka ce maka bai taɓa yi ba a kanta ne zai fara ko?"kai Faruk ya girgiza Waleed ya cigaba da cewa"ina son ayi mashi azabar da zai sa ya ba mu informations ɗin abinda ba mu tambaye shi ba ma,dayawan students an yi masu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login