Showing 1 words to 3000 words out of 11741 words

Chapter 1 - TUZURU 1-2 Book Complete Document by Mrs Sadauki .txt

13 Dec 2024

1865

[18/12 à 08:14] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```




```MRS SADAUKI 💫✍🏻```


☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*


_______________________


*PAGE 1&2*






MARADI ADS


A hankali ya ke saukowa daga matakala hannun shi riƙe da hullar kakin soja wadda tayi machin da tenue shi ta sojawa.Fuskar nan a murtuƙe kamar tsohon kunun da aka dama ba'a sha ba,dogo ne fari sol mai ƙirar ƙarfi ya na da saje baƙi siɗik wanda ya ƙawata doguwar fuskar sa.Ƙaton ƙirjinsa mai manya muscules kawai in ka kalla ya isa ya firgitaka saboda yanayin yadda ya buɗe yayi faɗi ƙwanjinsa tamkar za su fasa riga su fito.




Gaban mahaifiyar shi ya zo ya tsugunna ya sunne kai ba tare da ya kula ƙannan sa da suke jero mashi gaisuwar Barka da safiya ba.
Ɗan ɗagowa yayi kalleta jin tayi shiru ba kamar yadda ta saba mashi ba,ido ya rausaya uwanda suke blue kamar na mage can ƙasan maƙoshi yace "please"kawar da kai tayi kafin ta ɗora hannunta bisa sumar kan shi wacce ba ta dayawa sosai amman gyaran da ta ke sha yasa tayi kyau da sheƙi "Allah ya tsare ka a duk inda kake"shine abinda datijuwar matar ta faɗa miƙewa yayi tsaye ya na sauke ajiyar zuciya kafin ya ɗora hullar sa a kai ya na daidaita mata zama.
Kallon ƙannan na sa yayi uwanda duk suka ƙame waje ɗaya su na numfashi sama-sama tsabar tsoro,kai ya jinjina masu alamar ya amsa gaisuwar da suka yi masa kafin ya fice.




Da sauri Faruk ya tarbe sa haɗi da sara mashi kafin ya buɗe masa mota ya shiga,gate man ya buɗe porte Faruk ya fita da mota a slow har sai da suka hau titi sannan ya fara sharara gudu kamar zai tashi sama.
Babu jimawa suka kawo compagnie ɗin wacce ta ke birjit da sojoji ta ko ina,shigowar motar shi ne yasa sojawan ƙara daidaita tsayuwar su haɗi da ƙamewa kamar wasu tsuntsaye.
Cike da ƙasaita ya fito lokacin da Faruk ya buɗe masa mota,tafiya ya soma irin ta jaruman maza duk in ya taka sai ƙasa ta amsa saboda yanayin ƙirar sa ta samudawa.


Office ɗin da aka tanadar dominsa Faruk ya buɗe kafin ya bashi gu ya wuce,wani dadaɗan ƙamshi ne ya bugi hancinsa wanda ya sa shi lumshe ido bai shirya ba.Office ɗin ya fara bi da kallo yadda aka ƙawata sa fiye da kullum yau ma ƙamshin daban ne,faux du fleure🌹 ɗin da ya gani tsakiyar teburin shi ya bashi mamaki a zuci yace "yaushe kuma aka za wannan?"taɓe baki yayi ya samu gu ya zauna takardu ya jawo domin dubawa sai dai tunanin Mami ya faɗo masa a rai yadda ta ɗaure fuska ta canza ma shi sam bai ji daɗin hakan ba.
Baya yayi da kujera ya na mai lumshe ido tare da sauke wani huci,Faruk ya turo ƙofa ya shigo hannunsa riƙe da coffe.Bisa table ya ajiye kafin yace "ya dai?"ɗagowa Général Waleed yayi ya dube shi kafin ya ɗan harare sa bai tankasa ba ya ɗauki Coffen ya fara kurɓa, murmurshi Faruk yayi yace "ɗan gaban goshin Mami yau kuma wa ya taɓo ka?"sai da ya gama shan Coffen sannan ya dubi Faruk yace "da farko dai kai ne na biyu kuma Mami"ya ƙare zancen da kwaɓe fuska kamar wani ƙaramin yaro.
Kujera Faruk ya ja ya zauna yace "to faɗa min mi nayi?dan dai ita Mami na san gatanar gizo ba ta wuce ta ƙoƙi"hararar wasa ya kuma yi mashi kafin yace "wace gatana kuma?"Faruk yace "ta aure mana,ka san fah abun na damun Mami dan jiya ma mun yi zancen sannan ya kamata kai ma ka yiwa kan ka ƙiyamul laili ka girma ka ƙosa tun ka na cikin sahun samari yanzu har ka zama *TUZURU* duk sa'anin ka sun yi aure"kai Général Waleed ya dafe yace "aure?aure,aure dai?"Faruk yace "Yes !"tashi yayi tsaye yace "ni fah ba auren ba ne ban so a'a raini ne ban so yarinya ƴar ƙarama ta rinƙa baka ordre mtsw..."ya ja wani tsuki ya na girgiza kai ya cigaba da cewa "sam ba zan iya ɗaukar iskanci ba"dariya Faruk yayi yace "ai babu macen da ta isa ta dubi mon général ta raina sa ina sam hakan ba mai yiyuwa ba ne,ko mu da mu ke Mazan ya mu ka iya balle wata aba wai mace?"murmushi Waleed yayi yace "ɗan iska yau dai ka dawo a matsayin abokina shiyasa har kake gaya min magana son ranka"Faruk yace "eh toh kai ɗin ne akwai wuyar sha'ani dan wani zubin tsoron ka ma ni ke ji"
Kallon shi Waleed yayi yace "shiyasa tun da aka bani kai a matsayin mai min hidima na so na canza ka wlh sam ban son risinawar nan da kake min"Faruk yace "to ya zan yi ?a bakin aikina fah ne"Waleed yace "no banda in mun na gida please ka bari in mun zo nan"kai kawai Faruk ya jinjina kafin ya ɗauki kofin da ya shigo da shi ya fita.


Takardun masu son permission ya fara dubawa kusan rabin su duk yayi rejeté dan wasu na neman izinin zuwa wani gun ba tare da babban dalili ba wanda kuma haka rauni ne ko kuma shagala cikin aikin soja.
Ya na gamawa ya tattara takardun ya maida gefe,Faruk ya shigo ya ɗauki takardun ya na cewa "Momy tayi dambun shinkafa tace na faɗa maka ko a kawo ma?"miƙewa yayi yace "no sai dai mu tai can mu ci tunda babu wani aiki ka ga nayi zumunci"da ƴar dariya Faruk yace "ai kuwa"kafin su fito.






***Gao




A gajiye ta ke tafiya cikin yashin da ya tuje sakamakon manyan motocin da suke zaryar wucewa,kallo ɗaya za ka yi mata ka san ta kwaso yunwa da ƙishi yadda jajayen laɓanta suka bushe.
Tafiya ta ke duk illahirin jikinta na motsawa kasancewarta ƴar lukuta mai ƙiba mai manya mazaunai da dukiyar Fulani.Ƙofar ta tura ta na mai shiga gidan bakinta ɗauke da sallama,amsawa Momy tayi ta na duban ƴarta ta tace "Nabeela yau ma ƙasa kika tawo?"a shagwaɓe tace "Eh Momy ba doli nayi tafiyar ƙasa ba ko na samu wannan ƙibar ta rage,dube ni fah ki gani yadda na ke kamar wata Hajiya 😆"dariya Nabeel yayi wanda ya ke can gefe ya na wanke babur ɗin shi yace "Allah kuwa gwara haka shiyasa na bar ɗaukar ki a babur ɗina kar ki fashe min taya"cike da jin haushi ta fara bubuga ƙafafu ta ce "wlh sai na hau kuma koya zan yi ta yadda zan rinƙa hawa in ba ka nan"dakatawa yayi da wankin babur ɗin yace "wai a hakan za ki hau babur?tab ai ina ga ke sai dai mota shiyasa na ke yi maki sha'awar auren mai kuɗi"Momy ta karɓe zancen da cewa "a'a Nabeel kar na kuma jin ka saka mata mummunar aƙida ta sai mai kuɗi Allah ya bata mai kyawawan halaye dai tayi aurenta ta huta"Nabeela tace "amen Momy can wadda ya sake gani sai ya ce mata lukuta"ta faɗa ta na mai buɗe frigo wacce ta ke a waje cikin rumfa,ruwan sanyi ta ɗauko cikin tasa ta sha ta na mai sauke ajiyar zuciya kafin ta shige ciki.




Wanka tayi ta canza kaya zuwa riga t-shirt da zane, kitchen ta shiga ta zubo abinci ta fara ci.
Chaîne ta canza ta kamo Tauraruwa tv inda suke haska wani Film na sojoji,cike da jin daɗi ta sauka ƙasa ta na mai ƙara volume.
Nabeel ya shigo ya zauna kan kujera mai zaman mutum ɗaya yace "albishirin ki?"ba tare da ta juyo ba tace "goro" hararta yayi yace "a hakan zan gaya maki albishir ɗin kin wani ƙurawa tv ido?"juyowa tayi ta fuskance sa tace "to ina jin ka"
Sai da yayi wani murmushi sannan yace "jiya Faruk ya kira ni zuwa compagnie ɗin su ai kuwa na ga mutumen ki"da sauri tace "wa?mon général ?"dariya ya sheƙe da ita har da riƙe ciki ita kuwa taji haushi ta kai masa duka tureta yayi ya ta faɗi ai kuwa ta taso ta jibge sa shi ma da yaji haushi ya sharara mata mari plate ɗin da ta ci abinci ta buga masa ta yo waje a guje ta na ihu ta na kiran sunan Momy idonta duk sun rufe saboda hawayen da suke zuba,gijibbb taji ta gabji wani ƙaton abu tayi tangal-tangal za ta faɗi kuma taji an taro ta....
[18/12 à 13:32] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```




```MRS SADAUKI 💫✍🏻```


☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*


_______________________


*PAGE 3&4*




"Ya Salam !Waleed ya furta jin dukiyar Fulaninta bisa fafafaɗan ƙirjinsa kuma alamu sun nuna ba ta saka bra ba ta yadda har yaji taushin su sun shiga ƙirjinsa sun ratsa ɓargon sa.
Cikin yanayin ruɗu da tsoro ta ɗan buɗe idonta sai ta ga kakin soja kawai sai ta ƙara shigewa jikin sa ta na cewa "Ya Faruk ka cece ni wlh duka na zai yi"ta fashe da kuka saboda zafin marin har yanzu bai sake ta "Innalillahi wa'inna iley raji'un"kawai Waleed ke maimaitawa a zuci duk ta ruƙunƙumesa hakan ya sakar masa kasalar da ya kasa taɓuka komi balle yayi ƙoƙarin cireta daga jikinsa.
Nabeel kuwa ya na can ɗaki dafe da goshi ya na fitar da jini shiyasa ma bai biyota ba,wani irin fincikota Faruk yayi daga jikin Waleed ya na cewa "ke ba ki da hankali général ɗin ne kika cakume haka"jin muryar Faruk ya na ambaton général yasa kukanta tsayawa cak ta na mai waro ido kallo ɗaya Waleed yayi mata ya ɗauke kai ya na mai shiga falon dama can Faruk yace ya wuce kafin ya shaidawa Momy zuwan su wacce ta ke ɗakin Abba ta na gyara.




Tun da ya shigo idon sa ya sauka ɗigo-ɗigon jinin da ya zuba ƙasa,ya ji ransa ya ɓace matuƙa allura soja ta motsa a nan take ya gane da Nabeela ce ta fasa mashi kai.
Ƙarasawa yayi gun Nabeel wanda ya duƙe ya dafe gun da jinin ke zuba da hannu,wani tissu mai ɗan tsayi Waleed ya fiddo ya ɗaure mashi.
"Nabeelaaa"Waleed ya furta da wata irin murya wacce hatta Faruk sai da ya ɗago ya kalle sa,jiki na kyarma Nabeela ta koma bayan Faruk ta laɓe dama shigowar su kenan.
Wani kallo ya yiwa Faruk wanda ya sa shi saurin janyewa Nabeela ta bayyana sai kyarma ta ke dan tsoro,"ki goge wannan jinin sannan ki zo ina neman ki"Waleed ya faɗa cikin bada umarni ya na sake taken fuska.
Sumi-sumi Nabeela ta ɗauko bokiti da ƙaramin towel ta jiƙa shi da ruwa ta goge gun da kyau sannan ta je kusan Waleed wanda ya hakimce bisa kujera su na gaisawa da Momy cike da girmamawa.




"Lafiya ki ka zo kika yi ma mutane tsaye a kai?"cewar Momy ta na kallon Nabeela,da ido ta yiwa Momy nuni da Waleed "minene ke ba ki iya gaisuwa ba ne?"baki ta zunɓuro sai kuma tayi saurin maida shi ganin irin kallon da ya watso mata "ina wuni?"ta furta baki na rawa kawar da kai yayi gefe ya na mai ɗaukar spon ya saka cikin dambun da Faruk ya aza mashi bisa hannun salon "koma can ki kama kunnuwan ki ko kuma tsallon kwaɗo"ya faɗa murya a dake ya na kai lomar farko baki.




Kallon Momy Nabeela tayi ta marairaice sai kawai Momy ta miƙe ta fita ma,Faruk kuwa cikin zuciya ya ke dariya ya na kuma jin salon ogan na sa na kuma burge sa dan shi a ko ina soja ne in ya an yi ba daidai ba doli ya zartar da hukunci.
Nabeela na matsar ƙwalla ta kama kunnuwanta ta fara sama da ƙasa,duk in ta tashi ma'ana ta duƙa haɗi da tashi sai ta kalli Waleed wanda ke cin dambun shi hankali kwance lokaci zuwa lokaci kuma ya na kallon tv.
Ruwa masu sanyi ya sha yayi gyatsa tare miƙe ƙafa ya ɗan kishingiɗa jikin salon ya na mai lumshe ido kamar bai barci ganin haka yasa Nabeela tsayawa ta na mai sauke ajiyar zuciya ganin kamar zai waigo ta cigaba😹
Sai da ta kwashe sama da 30mns sannan yace "stop!"ai da gudu ta ruga ɗakinta ta na mai fashewa da kukan da ya ke jin sa har cikin tsokar zuciyarsa.
Tashi yayi zaune ya na duba agogon hannun sa kafin ya miƙe ya fita Faruk na take masa baya,bakin ƙofa ya tsaya ɗan guntun murmurshi kan fuskarsa yace "Momy zan wuce,dambu yayi daɗi sosai na gode sai kuma in mun dawo wani lokaci"ya ida maganar ya na ɗan sosa bayan ƙeya Momy tace "eh tunda kun ƙi tsayar da matan aure ai doli ku rinƙa santin girkin mu yanzu ina hullar kan ka?"saurin shafa kai yayi yace "laaa Momy kin ga fah na manta sam"Faruk na dariya ya koma ciki ya ɗauko masa suka yiwa Momy sallama suka fice.
Gida ya aje Waleed yayinda Faruk ya wuce compagnie,ya na shigowa duk suka tsaya daga dariyar da suke sai Jamila ce babbar Yayar su dan ita ke babba sannan Nafissa wacce ke aure Mashi sai Waleed wanda shi kaɗai ne namiji , sai A'isha da kuma Auta Amal.
"Ah!ah ka ga Mazan fama soja tuwon ƙaya miyar allura ashe da rabon zan gan ka?"cewar Jamila ta na dariya,a shagwaɓe ya zauna kusa da ita ya na cewa "anty yaushe kika zo?shine ko ki kira ni ?" "Ai ban jima ba dama Mami ta aika kira na tace akwai maganar da za mu yi"ɗan cije leɓe yayi ya na kallon ƙannan na shi sumi-sumi suka miƙe.
Kallonta yayi da kyau yace "maganar mi?"jikin Jamila a sanyaye tace "aure mana,Waleed ka kai matsayin da ba sai an ce ma ka aje iyali ba yanzu fah shekarun ka kusan arba'in amman ba ka da niyyar aure why?koko ba ka lafiya ne?"ta wutsiyar ido ya ke kallon Yayar ta sa tun da ta ambaci kalmar ko bai lafiya yaji wata kunya ta kama shi a nan take kuma moment ɗin da Nabeela ta faɗa jikinsa ya faɗo masa a rai da sauri ya kawar da tunanin jin kamar yanayinsa sai canza.




"Tambayar ka fah na ke"Jamila ta sake faɗa,yamutsa fuska yayi yace "kawai lokaci ne bai yi ba ku ƙara haƙuri kaɗan"ya na gama faɗar haka ya miƙe ya nufi step ya haye sama.
Maɓalan rigar ya cire sannan ya cire wando tenue ya bar gajeran,toilet ya shiga ya sakarwa kan shi shower.Yanayin surarta,yadda ƙirjinta ke motsawa a duk lokacin da ta duƙa za ta miƙe,yadda idonta suke nuna alamar tsoro da yadda ta ke shagwaɓa duk suka faɗo masa a rai.
Wuci ya sauke ya na samun wata erection wacce kusan kullum ya na yawan shiga halin sha'awa sai dai na yanzu ya banbanta dan har wani zirrr ya ke ji wani abu na yi mashi yawo a cikin mazantakar sa.








***GHANA




A duƙe ta ke ta na kuka gaban mahaifiyarta wacce ta shaida mata ɗaurin auren da aka ɗaura mata a yau ita da cousin na ta wanda aka yi itiƙafi kaf Familynsu shine Ɗan da aka fara haihuwa cikin cousins kuma shine bai taɓa aurawa ba a ƙalla ya kai shekara arba'in da biyu zuwa da uku.
"Fannah haƙuri za ki yi ki rungumi ƙaddarar auren ki dan wani bai auren matar wani,Ali ya daɗe bai yi aure ba ne ƙila saboda dama ke ce Allah ya ƙaddara za ki wanke sa"cewar Mama ta na mai ƙara kwantarwa Fannah da hankali yarinyar da ba za ta wuce 15years ba,ido cike da hawaye ta ɗago ta kalli Mama tace "karatuna fah?"Mama tace "za ki ƙarasa a can gidan sa"ba tare da Fannah tace komi ba ta miƙe ta shige ƙurya ɗaki ta na kukan takaici na aura mata gabjejejen *TUZURU* wanda da ace yayi auren wuri da tabbas ya isa haihuwar kamar ta.




Sati guda aka ɗauka ana yiwa Fannah gyare-gyare na amare haɗi da kitso da lalle,tsaf ta fito tayi sharrr gwanin kyau sai baƙar fatarta ta bada wani kala mai kyau kamar ƴar Ethiopia.
Ta na kuka ta na ƙari haka aka kai ta gida Abbas wanda ya ke ciki ɗaya da falo,ta na nan zaune tsakiyar gado ya shigo da sallama ba ta iya amsawa ba saboda kuka.
Ledar da ya shigo da ita ya ajiye mata kusanta kafin ya fito falo ya kwanta bisa doguwar kujera,ido ya rufe ya na jin wani raɗaɗi na taso masa "ta yaya za'a ɗaura masa aure ba tare da neman shawara ba?yanzu miye matsayin auren su shi da bai taɓa jin wani abu dangane da mace ba?miye mafita ya fito fili ya faɗa masu bai da lafiya ne ko gwada sa'ar shi zai yi akan ƴar ƙwailar matar da aka aura masa?"juyi ya kuma yi ya na mai jan tsaki ƙasa-ƙasa "ta yaya zan buɗe sirrina gun waccan ƙanƙanuwar yarinyar?"ya faɗa a zuci kafin ya miƙe ya koma ɗakin ta na nan yadda ya barta.
"Keee!"ya furta cikin whisky voice,Fannah uwar tsoro tuni ta ƙara sautin kukanta wanda ba ƙaramin fusata Abbas yayi ba kawai sai ya hauro gadon ya na yaye maluluɓin da aka rufe ta da sauri yayi baya ya furta "ya Allah"sakamakon kyawu da zubin hallitar ta da ya gani cikin kayan da suka matse ta wani abu ne ya fara jin ya na fuzgarsa da sauri ya dafe kai....








Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*


*I selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
[19/12 à 07:19] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```




```MRS SADAUKI 💫✍🏻```


☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*


_______________________




Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*


*I selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*




*PAGE 5&6*




Jikinsa ne ya fara rawa tamkar mazari wanda hakan ya firgita Fannah ta shiga jikinsa ta na kuka ,cireta yayi dan ji yayi tamkar an jona masa courant wani girrrr.Tunda ya ke a rayuwar sa bai taɓa samun kusanci da mace ba haka,banda fuska da tafin hannu ko wuya bai taɓa gani na mace ba sai yau da ya ga manyan breast ɗin Fannah sun fito ta saman riga.
Wani irin dolo,soko ya zama dan sam rasa abun yi yayi kawai sai ya kwanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login