Showing 6001 words to 9000 words out of 17050 words
takawa cike da tsantsar takama da nuna iko tareda ji da kai,, kyakykkyawa ne na gaban kwatance,fari tass me hade da rantsatstsen hutu da jin dadi,,duk karshen ji da kai na mace taga yarima sameer sai tayi sha'awar ace nata ne,kallo daya zakai masa ka fahimci yana da tsananin Jan aji,,yana sanye da kayan gidan sarauta da alkyabba wanda sukai masifar yimasa kyau,,bayansa da gefensa da gabansa duk bayi ne,sosai airport din takaure da busa,kowa yasan da dawowar yarima sameer yau,,masu saukowa daga jirgin Kansu sarewa sukeyi suna bashi hanya ckn girmamawa,,da gimbiya jalila idonsa yafara karo,ta kafeshi da idobckn matsananciyar kaunarshi kamar ta cinyeshi saboda axababben so,,murmushin shi me tsada yasakar mata ckn kaunarta sannan yakai dubansa ga me babban daki yasakar mata murmushi, a lkcn yakarasa saukowa,tuni bayi suka zube suna gaisuwa hadda wadanda ma ba nayi ba amma ko arzirin kallo basu samu ba,, da dan gudu gudu gimbiya jalila ta karaso ta rungume yarima sameer ckn tsananin farin ciki,,fuskarsa dauke da murmushi ya shafi gashin kanta sannan ya dagota yacireta daga kirjinsa yayi hugging din me babban daki daketa faman zabga yake amma kasan ranta jitake tamkar ta shake yarima sameer ya mutu ta huta,amma saita dake ta nuna masa farin cikin ta sosai,,gimbiya farida da gimbiya Jidda ne suka gaishe shi ba yabo ba fallasa ya amsa,,ckn tsananin iyayi mufeeda tace "Barka da dawowa ranka ya dade",Ai ko arzikin kallo mufeeda bata samu ba a wajen yarima, sai ma janyo gimbiya jalila dayayi jikinsa yacewa me babban daki " Mutafi gida mama",,Sosai mufeeda ta shaka don a gaban bayi yai mata haka,, kwafa tayi a ranta tace "Wlh sai ka raina kanka yarima ,ni da kai muzuba mugani.
Haka suka dunguma gabadayansu suka nufi gida.*'Y͟͟A͟͟N͟͟C͟͟I͟͟N͟͟ B͟͟A͟͟Y͟͟I͟͟*
{Historical fiction}
➰
*STΩRΨ ШRITTΣΠ βΨ*✍🏻
*SURAYYERH B.ABDUL*
Dz book completely goes to *HASSAN 90k &HUSSAIN 80k*
*Special gift to my besty*
*UMAMATU UMAR ADAM*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
*PAGE 6*
Sosai masarautar zinari da kaure da kid'e² da bushe ²,,gabadaya bayin masarautar an tarasu waje daya ana jiran dawowar yarima sameer,,daga bakin kofar shigowa masarautar wani bafade ya kwala kira da fadin "ga su yarima nan sun iso",, Sosai kidan ya tsananta yayinda masu zirga² suka tsaya da ayyukansu,hanyace sambal wadda zata sadaka da fada,duk iya kallonka bazaka taba ganin tsinke a kasa ba saboda tsananin sharuwar da wajen yayi babu komai akan hanyar,,yayinda mutane suke gefe da gefe,,wasu bayi ne guda goma murtuka² majiya karfin gaske suka wangale tankamemiyar kofar masarautar,,sautin kidinne yasauya yakoma mai sanyin sauraro sakamakon shigowar motocin su yarima sameer, kuma sanin kowa ne baya kaunar hayaniya,,da gudu wasu bayi guda uku suka tawo hannunsu rike da zungureren carpet me tsayin gaske da kyawu suka shimfida bayan motocin sun tsaya,,ckn nutsuwa da girmamawa babban bafadan masarautar yazo yabudewa yarima sameer mota,,lkc guda masarautar tayi tsiit tamkar babu wani Abu guda daya me rai a ckn ta,,kowa yayi kasa da kansa yana jiran fitowar yarima me jiran gado,,ckn takunsa me tafe da jin kai da nuna isa yafito daga motar zuwa ynz fuskarsa a rufe take ,kyawawan idanunsa sanye da glass,,zubewa sukayi gabadayansu ckn nuna tsantsar girmamawa suka hada baki wajen fadin "Barka da dawowa yarima dan sarki jikin sarki me jiran gado,masarautar zinari takace hakanan muma naka ne,takawarka lpy yarima me kyawun zuciya,, haka suka shiga jero masa kirari suna wasashi,waziri ne yakaraso fuska dauke da farin ciki yatarbi yarima sameer, fuska ba yabo ba fassala ya gaishe shi tare da tambayar yasamesu lpy??ckn girmamawa waxiri yace lpy klau dana, ina fatan kadawo kaima lpy,gyada kai yayi batareda ya amsa ba,,waxiri bai damu ba don sosai ma yayi mamaki da yarima ya tambayeshi yasamesu lpy,,,jakadiya ce ta tawo hannunta dauke da wata kwarya wadda aka kawata da zanen gidan sarauta a jikinta, da kyawawan furanni masu kamshi a ciki tashiga watsawa gurin da yarima zai taka,,ckn isa yake takawa taku na zaratan maza masu tsananin ji da kansu,wajen kuwa tamkar anyi barin turare,,gefensa na dama gimbiya jalila ce yayin da gefensa na hagu kuma me babban daki wadda da za'a bincika zuciyarta a halin yanzu yanda takeji to da tabbas idan tasamu wuka zata iya lumawa yarima sameer,bayansa kuma waziri da manyan kasar,kai tsaye ckn fada suka nufa inda me martaba da amarya tareda fulani suke.
Ckn matsanancin farin ciki me martaba yataso yayi hugging yarima sameer,,shima yarima ckn kauna yayi hugging mahaifinsa,,a hankali kuma ya zame jikinsa ckn girmamawa ya tsugunna yace "Ina wuni Abbu na nasameku lpy??,,Murmushi me martaba yayi yakamo hannun yarima sameer yamikar dashi tsaye kai tsaye suka nufi kan kayataccun kujerun sarauta,,nan suka sake gaisawa ckn nuna kula da tsananin kaunar juna,su gimbiya jalilsada me babban daki tuni sunyiwa Kansu masauki yayinda su gimbiya farida da mufeeda suka nufi ckn gida,su waziri ma sunyi nasu wajen don basu damar ganawa,,ckn gimamawa yarima yagaida fulani, fuska ba yabo ba fallasa ta amsa,Sam hakan bai dameshi ba,,kallonsa yakai kan mahaifiyarsa amarya wadda farin cikin dawowar dannata yagaza boyuwa a fuskarta duk da tanata kokarin son boye hakan,ckn tsokana yace " Ummi na fatan nasameki lpy??,,Kawar da kanta tayi kamar bataji shi ba,,murmushi yayi sosai yana jin kaunar mahaifiyarshi sosai a ranshi,,tasowa yayi yazo kusa da ita ya tsugguna tare da dora hannunsa akan kafarta,,cire rawanin fuskarsa yayi kyakykyawar fuskarsa ta bayyana,langabe kansa yayi ckn shagwaba yace "Ummi na wai bakiyi kewata ba???",, ckn kunya ta ture hannunsa daga cinyarta tace " Ehhh banyi kewar taka ba ai ni ba uwarka bace ga iyayenka can sunyi kewarka,,murmushin gefen baki yayi wanda ya sake fito da ainahin zallan kyawunsa,,mikewa yayi yana fadin "To shikenan aikam uwata tanaji da ni kwarai,,yafada idonsa akan me babban daki wadda ke ta zuba yake,dariya me martaba yayi ckn nishadi yace " yarima me ruwa biyu kayi fara'a ynz anjima ka Murza kanbun mulki kamar bakasan dariya ba,,dariya sukai dukansu banda yarima da yadan murmusa kadan,zama yayi kusa da me babban daki yace " Mamana ina kanina ne yarima yusufu??",,Eyya ai bayajin dadi ne yana bangaren sa zazzabi yatashi dashi bakaga yanda yaketa zumudin dawowarka ba,,ckn rashin jin dadi yace "Bari naje na duboshi",, Dasauri me martaba yace " me martaba kabari kaje kayi wanka kaci abinci sai kaje ko??",,Amsawa yayi da to don baya taba ketare maganar mahaifin shi haka kuma yana tsananin bin dokar masarautar su da girmamata komai kankantar ta,me babban daki haushi kamar ta fashe don tana gani me martaba a zahiri yake nuna yafison yarima sameer akan yarima yusufu,sallama su yarima sukai musu suka nufi bangarensu.
Sai da suka shiga ckn fada sannan bayin suka dago daga tsugunnen da sukayi,,kowa yashiga aikin gabansa,Ajiyar zuciya muwadda tayi a ranta tace " Ya Allah kana gani kuma kasan me yake faruwa,,ya ubangiji kashiga tsakani na da wadannan azzaluman mutanen,,tabota din da ubaida tayi ne yasata juyowa ckn sanyin jiki tace "magana kikeyi??",, Jan hannunta ubaida tayi sukabar wajen,,can nesa a ckn masarautar suka samu dan tsauni suka zauna,,ckn lallashi ubaida tace " Muwadda don Allah kidaina sakawa ranki damuwa,nasan me kike tunani amma inason kidaure kici gaba da addu'a watarana sai lbr,ynz saboda ke fa nake zuwa,,share hawaye muwadda tayi tace "Ni ubaida abinda yake damuwa shine bana kaunar cigaba da kula da bangaren abincin gimbiya jalila saboda daga ita har yarima sameer sunfi tsanata a gidannan fiye da kowa,bansan dalili ba,,takarashe da sakin kuka me rauni,,ckn tausayawa ubaida tace "hakuri dole zaki cigaba da yi tunda bakida mafita,,batareda muwadda tace komaiba ta mike,ganin haka yasa ubaida ma tamike tana fadin " Ya kika tashi???,,saboda kar gimbiya su koma bangarensu suzo cin abinci bananan,,hakane to muje,,suna tafe ubaida tana kara bawa muwadda shawar wari har suka karaso kofar da zata sadaka da bangaren gimbiya jalila sannan sukai sallama ubaida ta juya ita kuma tashiga ciki.
Yarima sameer suna komawa bangarensu gimbiya jalila ta cire alkyabbar jikinta,farar doguwar riga ce a jikinta wadda akaiwa ado da fararen stone har kasa masu daukar ido sosai rigar tayi kyau,,gimbiya jalila siririya ce batada kiba ko kadan,me matsakaitan breast hakanan batada wasu manyan hip's, fara ce sosai kamar yarima sameer kuma kyakykyawa ce me ji da kanta,karasowa tayi inda yarima sameer ke tsaye yana karanta wata takadda da yagani,juyoshi tayi tazare masa alkyabbar jikinsa sannan ckn nutsuwa tashiga cire masa kayansa duk yana binta da kallo,towel ta dauko fari kal sabo a leda sannan taja hannunsa suka nufi bathroom,shikam yakoma kamar ba yarima sameer dinnan ba gabadaya yayi laushi,,suna zuwa ta rataye towel din,murmushi tayi tace "my Prince kayi wankan zan fito maka da kaya kafin ka fito"tana kokarin fitowa ya riko ta dasauri,murmushi tayi don dama tasan za'a rina,lakacr dogon hancinsa tayi sannan tashiga kiciniyar cire kayan yana taimaka mata,a tare sukayi wanka ckn nishadi da kaunar juna suka gama suka fito hannunsu sarkaye da na juna,,daga shafawa juna mai yarima sameer yakasa jurewa yashiga romancing dinta kamar zai cinyeta,,lkc guda suka fice hayyacinsu bakajin komai sai tashin nishinsu tareda ihun gimbiya jalila don yarima sameer karshe ne wajen sarrafa kowace irin mace,,sundauki lkc suna Abu daya kafin su kawo,gefe sukayi suna maida numdashi,jiki ba kwari gimbiya jalila ta rungoma yarima sameer ckn sanyin murya tace " Bazan iya misalta adadin kaunar da nake maka ba my prince,bana iya hadaka da kowa a zuciya ta,,ka kasance da ni a kowani irin tanayi don Allah prince!!Wlh ina matukar kaunar ka da kishin ka bazan iya hadaka da kowa ba a raina,don Allah kada ziciyarka ta cuce ni tamin kishiya sakamakon bana haihuwa saboda wlh mutuwa zanyi baz.....harshensa yasa ckn bakinta yashiga aikamata zafafan sakonni saboda bayason ta fadi abinda takeson fada wanda yake ganin har gaba da abada bazaiyuba yahada ta da wata,saida tayi lakwas sannan ya kyaleta yashiga shiryata a haka har tasaki suka shiga shirya juna amma zuciyarta cike da tunanin rashin haihuwarta don sosai abin yake damunta musamman yanda tason yarima sameer yana tsananin kaunar yara dukda kowani lkc shi yake tausarta yana nuna mata komai lkc gareshi idan lkc yayi zasu samu,amma itakam a kage take sosai taga jininta dukda a badini yafita kaunar hakan to amma yazaiyi da yanda Allah ya tsaro musu??Tunda sunyi magani kala² amma ba'a dace ba kuma sosai suke addu'a.
Me babban daki ce zaune a parlour'nta ita da fulani tareda jakadiya sai faman zazzaga bala"i takeyi akan abinda yarima yusufu yayi akan kuyanga muwadda don sosai take da mita musamman yanzu dataga yarima sameer taga yanda yake abubuwansa ckn nuna isa da iko sai abin yasake halakata,,jakadiya ce tace "To ai ranki ya dade kamata yayi ki shata mata layi daganan ki aika a kirata ki karanta mata gargadi ne razanarwa wanda ko kallonta yarima yusufu yayi sai ta gudu ballantana ace sunyi magana sa juna,,girgiza kai me babban daki tayi ckn gamsuwa tace " haka za'ayi jakadiya kirawomin ita",,Angama ranki shi Dade "cewar jakadiya yayinda tamike tabar dakin.
Kuyanga muwadda awanta biyu da rabi cuur a tsaye tana jiran fitowar su gimbiya amma shiru,haka tacigaba da tsayuwa babu alamun gajiya ko kadan a tare da ita,,a haka jakadiya ta shigo ta sameta,ckn girmamawa muwadda ta gaida jakadiya don ita tanabawa babba girmansa sosai,,kallonta jakadiya tayi sama da kasa sannan tace " kije me babban daki tana kiranki",,Zaro ido tayi ckn tsoro tace "Don Allah jakadiya ki fadamin wani Abu nayi ne???,,Tabe baki jakadiya tayi tace " Idan kinyi wani Abu ai inaga zaki fini sani ,kije dai zakiji",,Ajiyar zuciya muwadda tayi tace "To bari idan gimbiya suka fito sukaci abinci zan nemi alfarma sai naje,,wani mugun kallon raini jakadiya ta watsa mata ckn jaraba tace " Saboda sa'arki tana kiranki ba??? Zaki wuce ko sai naje na hada miki masifa!!!!Dasauri muwadda tafita don tasan halin me babban daki sarai batada kirki ko kadan,,tana tafe tana hadawa da gudu saboda tsoron karsu gimbiya jalila su fito batanan nanma tayi wani laifi,, jakadiya kuwa daganan tayi bangaren amarya kaimata wani sako,,muwadda zatashiga kenan tajiyo muryar me babban daki tana fadin "Ai dan iskan yaronnan daga yau tashi ta kare,,ina me tabbatar miki an kusan shafe labarin yarima sameer a masarautar nan,,don wancen maganin da nasa masa a miyar tumatir mirdemasa yan hanji zaiyi ckn kankanin lokaci zai zama gawa,,ta karashe da kecewa da dariya,,ckn tayata dariyar fulani tace " Kayy Gaskiya fa me babban daki kema bakida dama,amma wani hanzari ba gudu ba kinsan fa dole za'ayi bincike ko??? Murmushi tayi tareda daukar kankana tanasha ckn nuna alamun ko a jikina tace "Tabbas sosaima amma kinsan baza'a taba zargina ba ko kusa,sai dai ma'aikatan da sukayi abincin,,shiru tayi tana wani naxari kafin tace " Tabbas na jefi tsuntsu biyu da dutse daya,saboda kuyanga muwadda ce tayi miyar ita kadai don raba ayyukan sukayi duk da tafisu yi,,Kinga shikenan nagama da yarima sameer da kuyanga muwadda,,sakin dariya sukayi suka tafa,,,muwadda dake kofar dakin taji wani mugun jiri yana dibarta tana shirin kifewa,jitakeyi gabadaya gidan yana juyamata,,sosai kirjinta yahau bugu tamkar ana daka,,k'afewa idonta yayi daboda tsananin tashin hankali babu alamun hawaye a cknsu,,dakyar ta iya aro nutsuwa ta saita kanta ta shiga parlourn bugun ziciyarta yana tsananta wanda da me babban daki da fulani sun kula zasuga yanda rigarta take harbawa ta kirjinta,,gaishesu tayi ckn girmamawa ,,bataresa sun amsa ba me babban daki tajayo kunnen muwadda ta murde saida tayi yar Kara saboda axaba,,ckn bala'i tadinga zazzaga mata tareda jamata kunne tafita harkar yarima yusufu,gyada kai kawai muwadda takeyi badon ta fahimci wasu abubuwan da me babban daki take fada ba don gabadaya hankalinta yayi kan abincin can kar suga shiru gimbiya jalila ta zubamasa ita kuma ta shiga uku,,me babban daki tana sallamar ta tafice da sauri,,ai tana barin parlourn ta ruga da gudu ckn tashin hankali sai zufa takeyi,,tana shiga parlourn su gimbiya jalila suna fitowa ckn shiga iri daya ta bluen alkyabba sunyi kyau matuka,,tsayawa tayi tana raba idanuwa don burinta yazata hana yarima sameer shan miyar nan alhalin yana tsananin kaunarta???Ita dama gimbiya jalila batashan miyar tumatir kwata²,,Sam muwadda tama manta da ana wani durkusawa a kwashi gaisuwa saboda tashin hankalin daya tunkarota*Y͟͟A͟͟N͟͟C͟͟I͟͟N͟͟ B͟͟A͟͟Y͟͟I͟͟*
{Historical Fiction}
➰
*STΩRΨ ШRITTΣΠ βΨ*✍🏻
*SURAYYERH B.ABDUL*
Dz book completely goes to *HASSAN 90k &HUSSEIN 80k*
Special gift to my besty
*UMAMATU UMAR ADAM*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*PAge 7*
Tsananin mamaki ne yakama gimbiya jalila ganin irin kallon da muwadda take musu bako kiftawa kuma babu alamun zata gaishe su,,ckn jin haushi da tsana gimbiya jalila da daka mata tsawa da cewa keeee!!!!!,,,A firgice muwadda tadawo hayyacinta,,rikicewa tayi dasauri ta zube ckn rawar murya tace "Barkanku da fitowa gimbiya da yarima,Allah ya huci zuciyar ku,ayimin afuwa",wani mugun tsaki gimbiya jalila taja tanufi dinning yayinda tuni yarima sameer ya saki hannunta ya karasa don ko kallon muwadda baiyi ba tun shigowar su,ganin haka yasa muwadda ta karasa zuciyarta tana lugude kamar zata faso kirjinta ta fito saboda rashin samun mafita,hannunta yana rawa tajanyo plates tashiga saving dinsu,hadadden dambun shinkafar da akaiwa gimbiya jalila wanda yaji vegetables an yanka nama kananu²,,yaji mai sai tashin kamshi yakeyi,shi tazuba musu gabadayansu,,ckn mugun takaici gimbiya jalila ta daga hannu ta zabgawa muwadda mari wanda saida taga giftawar stars jinta yadauke na wucin gadi saboda azabar mari,,ckn fada da murya kasa² wadda ita a wajenta ta masifa ce saboda tsabar jin kai tace " Ke wacce iriyar muguwar dakikiya ce mara hankali???,,mtsww ke kam ai ko kwakwalwar dabba tafi taki amfani,,narantse da Allah idan bakiyi wasa ba saina wulakanta ki,sai na maidaki abar kyama a idon duniya,shegiyar yarinya me idon mayu saikace mayya,saboda jakanta a gidan ubanki kika taba ganin prince dina yaci dambu???,dasauri muwadda tashiga gyada kai,ckn rawar jiki ta tsugunna tashiga basu hakuri.
Duk abinnan da ke faruwa yarima sameer bai kp dago ya kallesu ba,tamkar babu shi a wajen,hasalima wayarshi yake dannawa hankali kwance,sai dai hayaniyar tasoma hawar masa kai,shikam a wajensa ai muwadda batada darajar sa zai ko kalleta ko laifi tayi sai dai yasa a hukunta ta,shifa ko kamarta ma bai sani ba.
Wani irin mugun bakin ciki ne Yakama muwadda na wannan wulakancin da cin kashin da ake mata,,a boye ta share kwallar tausayin kanta da mahaifiyarta,wata zuciyar ce tace mata kibashshi yaci mana idan ma ya mutu Allah yagani bake bace kuma koda sun kasheki kansu sukaiwa,,wata zuciyar ce tace mata nahaifiyar ki fa???Kin ajiye me kula da ita???jitai kanta yamata wani irin masifar nauyi tare da sarawa da yakeyi kamar zai tsage,ganin tarasa mafita ne yasa ckn sanyin jiki tajanyo cooler green rice din tashiga zubawa a wani hadadden plate me shegen kyau,cooler miyar ta janyo ta bude sosai kirjinta ya buga wanda yasata rike kanta da sauri saboda yanda yake mata barazanar tarwatsewa,har wani Abu ne me daci ya tsaya mata a makoshi,,wata dabara ce ta fado mata lokaci guda,amma tana tsoron aikata ta dukda ita kadaice mafitar da zuciyarta tabata ynz,don ko giyar wake tasha bata isa taje tace me babban daki ce tazuba magani a miyar ba,tasan karshe dai abin kanta zai dawo saboda haka dole ta aikata ta batada zabi,dagewa tayi dakarfi tasaki atishawa sai miyau a ckn miya,ba gimbiya jalila kadaiba har yarima sameer saida yadago ya kalleta karon farko,lkc guda tsanar muwadda ta tsarga zuciyar shi,gimbiya jalila kuwa saboda tsananin bacin rai tarasa wani irin hukunci yakamata tayiwa muwadda kallonta kawai takeyi,,jikin muwadda ne yadauki rawa don tasan yau dai kashinta ya bushe ,batai auneba saijin saukar cooler miyar tayi a kanta gabadaya ta wanke mata fuska,batasan lkcn da tasaki kara ba saboda zafin miyar tareda Jan yajin daya shigar mata ido,dakarfi gimbiya jalila ta fuzgi kitson muwadda daya ta jijjiga da karfi ta fincikeshi yafita saiga kan muwadda yana zubar jini,,kuka muwadda takeyi sosai saboda tsananin azaba amma dukda haka gimbiya jalila bataji ko digon takaicin muwadda yaragu a ranta ba,muwadda batai zatoba saijin saukar bulalai tayi ta ko ina saboda idonta yana rufe,gimbiya jalila ce tasa aka kira mata gardawan bayin suke dirkar muwadda tamkar jaka,,ihu takeyi