Showing 96001 words to 99000 words out of 122957 words
rau rau da Ido a shagwabe yace" Mami kiyi hakuri in na dawo zan ci, su Fawaz ne Sukazo, Mami bar naje Kar suce na shayasu"
Tycoon yasa Baki yace" baza ka bar naba har sai ka cinye abin ci dake gabaka, don't waste your time koma kawai ka zauna ka cinyeshi"
Aliyu ba Haka yasoba zama yayi yana kallo abinci dake gabashi White rice, stew coslow da pepper soups a gefe ya tabe fuska ya dauki Spoon yayi Loma daya Yana taunawa Kamar magani yakeci, a Haka dai yayi har four spoon yabin da ruwa ya Mike duk su Mami na kalloshi.
Rahma Tace" Bro badai ka koshi ba?
Yayi murmushi yace" yes autar Daddy"
Ya kallesu Ammi yace"Dad, Mami zan iya tafiya yanzu?
Tycoon kalla baiceba yacigaba da ci abinci sa. Mami ne ta amsa da" uhmm ya Muka'iya you can go"
Yace" thanks Mami" Sadik let's go"
Sadik ya make kafada Alama bazashiba. Da mamaki a fuska Aliyu yace" Why?
Sadik yace" Grandpa and Grandma are not happy with you"
Aliyu cike da kunya ya sukuye dakai ya binsu da kallo. Sadik ya Mike ya zagoyo ta guri Daddyshi ya haye dining table din ya dauki Abinci Daddy nashi yace"Daddy Inka cinye Grandpa will happy, Haa Papa" Aliyu yay murmushi ya bude baki. Sadik yariga bashi abinci gwani sha'awa Kai abin burgewa . Sofia har da musu hoto, sanda yay Rabin abinci Nan sanan ya dakata ya Mika Mai ruwa yace" Papa are you full? Aliyu ya gada Kai Yana share bakishi da tissue.
Aliyu ciki barkwaci yakallisu Ammi yace" Grandpa, grannies can I go now?
Su Tycoon suka fashe da dariya. Ammi tace" kaci gidanku tashi kabamu wajen"
Ya saukar da Sadik da kan dinning table din Yana dariya.
Ammi tace" Ina zaka kaishi?
" Ammi fawaz suke so ganishi"
" Okay sai ku dawo"
Sadik yace" no granny yau tare da daddy na zan kwana"
Mami Tace" toh toh Khalifa good night yaro Daddy"
Da gudushi ya karaso gefe Tycoon ya bashi peck a forehead and cheeks nashi Yana Good night grandpa sanan yamasu Ammi." Good night Mami Ammi"
Duk suka amsa da Allah yatashemu" ya amsa da ameen.
Yace" Aunt Rahama Aunt Sofia good night"
Suka amsa da" okay Boy sleep tight"
Ya ja ma Ruky kumatu yace" Good night Ruk"
Ta amsa da Bye
Aliyu ya dagashi yace" Ammi sai da safeku"
Tycoon ya amsa da Good night boys take care"
π₯°π Ur comment is my strength ππ₯°
[2/10, 19:50] +234 806 757 5111: π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
*DOCTOR ESSHA*
π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
*Written by J Hajara*
π *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* πποΈβοΈ
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________
*Bismillahi Rahman* *Rahim π*
9οΈβ£1οΈβ£&9οΈβ£2οΈβ£
Suna ficewa, yayi hanyar side dinshi, suna isa Bodyguard dake tsaye Baki kofa yayi sauri budemusu kofa ya Shiga da sallamarshi. Duk suka amsa da fara'a a fuskokisu. Aliyu ya sauke Sadik daga kafadashi Yana cewa"greet your uncles"
Sadik cike da fara'a yasoma gaidasu daya baya daya cike da murna ganisu. Dun yasa ba sosai dasu har nickname suka samai suna kirashi da *little buddy*.
Fawaz yace" zo boy"
Sadik da saurishi ya taho ya haye cinyan Fawaz dun Sadik akwai son jiki.
Fawaz ya shafo lalaulasa gashi Sadik da yasha gyara Kamar na uba. Ya Mai da kalloshi kan Aliyu cike da tsokana yace" Buddy, kafa yi babbar aiki ana Mai Kama da Kai ka dasa. Ba abunda ya baro naka"
Haydar yace" ai kuwa kamar yayi Kaki ne ya aje aradu Doctor taji maza" duk suka fashe da dariya.
Aliyu ya turnake fuska tam yace" dama abunda ya kawo ku kenan?
Basu bashi amsa ba sai ma Kara fashewa da dariya mugunta da suka sakeyi, sanda sukayi Mai isarsu sanan suka dakata. Aliyu uffan baice bai sake cewaba. Ya nemi guri ya zauna, ya rufe fuska da taffukan hannuwansa Yana sauke wasu naunaya ajiya zuciya. Na parlor yay tsit, Sadik ya sauko daga cinyan Fawaz da gudushi ya karaso gefe Daddyshi yasa hannu yasa hannu ya dago fuskar Aliyu , ya tsorata dagani haweye na malala a fuskar Daddy nashi.
Nan muryashi yasoma crack kamar zaiyyy kuka yace" Pa..paa what... What happened to you? Why are you crying?
Su Haydar naji haka suka mike suka zageyeshi ciki sauri hankali su a Tashe.
Hafiz ya kalli Suleiman ciki tausayi Aliyu din, y whispering mishi cewa" Mehn we can do this, we have to tell him what's going on, his down Kar wani ciwo fa yasameshi. Ni dai zagayamai Ammi tayi hakuri dani"
Suleiman yace" yes Nima abunda nake gani kenan kawai mu sanar dashi, Wanan akan So zai iya.... Bai karasaba Sadik ya katseshi yarike Mai hannu idonshi fal da hawaye yace" Why is my papa crying?
Sadik bai jira amsa Shiba ya juya ga Daddy shi yasa hannu ya share Mai haweye, Yana sharewa waesnsu na sake zubowa.
"Papa why are you crying? Please stop crying, My Mummy said is only weak people that cry, and I know my Daddy is strong then why are you crying please stop shedding tears Papa"
Aliyu ya rugumeshi. Haydar duk jikisu yay sanyi sai kallo juna suke daya baya daya kamar marasa gaskiya.
Sadik rugume da daddyshi da haryanzu Haweye yakeyi. Sadik yace" papa why are you crying? Please stop it hurts me"
Aliyu ciki wani wahalale murya Mai cike da damuwa yasoma cewa" Boy ya ya bazanyi kukaba? When nobody care about my feelings anymore, Ammi da Mami su daina tausayi na, Friends Dina ma Haka, nd Your mum she.. she doesn't love me, she hate me and am afraid of loosing her , Boy I don't want to loose her again , I will die in na sake rasata, Right now my heart is bleeding ji nake kamar zan rasa Raina"
Ya sakeshi, ya dafa saitin zuciyarshi haweye sai malala suke a fuskashi kamar a bale famfo yaciga" I told her, ba laifi na bane takasa ganewa I truly love her , I love herrrrrr " ya fada da karfishi.
" Buddyy Ya'isa " Haydar ya daka Mai tsawa.
Aliyu ya dago rinanu idanusa Yana kallo shi hawaye masu zafi na siyaya muryashi na cracking ya sake nuna saiti zuciyashi yace" Di.. di... did you know how I feel? Kasa radadi da zafi da zuciya ta, ke ciki , agaba ku fa Ammi tace" duk Ranar da naje gidasu Essha na roki iyeyeta su bani aureta Bata yafe min ba, Tace Kar na Kara takura munsu Yan. Ya kukeso nayi da Raina. Ammi fa tasa inason ta they are just trying to punish me aka laifi da ba'aikata ba . I love her I can't do without her, na daure na daure nayi magiya Ammi takasa ganewa, ya sukeso nayi da Raina ne ..
Ya Mike ya Soma yarfa hannu yana cije labe kamar wani zare zare Yana" Why why me?
Suleiman yayi sauri rikeshi yace" Buddy calm down Mana, munsa da zafi, bai kamata kasa Sadik a gaba kana gayamishi all this stuff, his still a child, dubi yanda ka tsorata dashi ka daga Mai hankali"
Ya dago jajaye idonshi Yana kallo Sadik dake rugume a kafada Hafiz Yana tapping nashi a hankali Sadik sai sauke ajiya zuciya yake.
Aliyu cike da bacin Rai yasa kafa ya daki MacBook nashi dake kan tsakiyar center table na Glass dake tsakiyar parlor Kara fashewa glasses kawai ke tashi kass kakass..
Sanda Sadik ya firgita yasa kara" **Dadddyyyy*
Ciki sauri Suleiman da Fawaz sukayo kanshi, Haydar yay na maza ya turashi gefe cike da matsifa yace" Have you lost your mind? Are you insane? Ko a gayama *So* hauka ne"
Ciki zafi Rai yace" Yes yes Haydar, akan Essha zaniya haukacewa, I want to be with her, kumin Rai " ya karasa a soft tun yana sulale wa a hankali zuwa kasa hannuwansa rike da kansa ya San kanshi a gwiwa Yana rera wani kuka Mai cin Rai.
Hafiz Yana tapping Sadik a hankali Yana ma Aliyu matsifa" duk ka daga ma yaro karami hankali, aka ka aka fara soyaya ko aka aka samo Rashi masoyi ne"
Sadik ya dago Yana kallo Hafiz murya ciki shesheka kuka yace" Uncle what is happening to my Dad? Why is my Dad behaving like this? Am scared"
Fawaz ya Karbeshi ya rugumeshi Yana lalashi yace" Don't worry yourself Boy, Daddy will be... Bai karasa abunda yake shiri fada ba, securities har uku su ka sanyo Kai da saurishi, ciki girmamawa suka gaidasu , Hafiz ne kadai ya amsa sanan yace" What brings you guys here ? With whom permission?
Duk suka sukayar da Kai Babba cikisu ne ya amsa da" sorry sir, muji Kara fashewa abune yasa mukaso dubawa muga ko lafiya"
Suleiman yace" Kar ku damu, ba wani Abu bane glass ne ya fashe ku Kira wata maid tazo ta share mess din"
Ciki girmamawa suka amsa da" okay Sir mubarku lafiya"
Suna ficewa, Suleiman ya wurga ma Aliyu harara da haryanzu kanshi na kife da gwiwawu kafarshi. Yace" yanzu saboda tausayisa zai sa mu karya ma Ammi promise da muka dauka Mata"
Haydar da Hafiz suka daga hannu atsame time Alama ba ruwasu harsuna hada baki guri cewa" Kai Mallam Kai kadai ka Mata promise dun mu bamu amsa ba yawa, kila dai ko Fawaz ya amsa"
Fawaz yace" La la la Nima haka banyi Wana alkawari na ba, Ku ma shaida ne"
Suleiman ya binsu da harara yace" so you guys are denying now?
Fawaz yace" ba wani denying, ba mu dauki ma Ammi wan Alkawari ba, gaskiya magana ke Nan"
Aliyu ya dago yasoma binsu da kallo tuhuma zaiyi magana kenan wata , maid ta shigo sanye da uniform nata da Kaya aikita a hannu ta gaidasu, Ba Wanda ya amsa, Da hannu Fawaz ya Mata nuni tayi aiki ta kawai ta tashi,na ta Shiga share komai ta goge sanan ta fita.
Aliyu ya Mike yana Dan digisawa kadan Yana ya mutse fuska, Fawaz ya leka Kafa yace" Buddy Aya ba ciwo kaji ma kanka ba?
" Ina ruwaka, ko da naji ciwo? Aliyu ya fada Yana harara sa.
" Buddy daga tambaya sai ka nusheni da magana?
Aliyu ya amsa da" eh din
A nusheka ko zaka Rama ne? Ya na fadi haka, ya karasa Baki kofar Yana digisawa, ya bude kofar ya musu Alama da Hannu suzo su fita, anfi mintina ba Wanda ya amsa a cikisu. Aliyu ya kufula yace" kufa nake jira , you guys should please use the door, nagode da ziyara"
Ko kallo banza bai ishesu ba karsha ma Kara gyara zamasu sukayi Hafiz yace" toh baza mu fita ba, anzo a jamu na karfi"
Aliyu ya kalli wristwatch dinsa yace" to ten , kunzo ku fita"
" Come nd drag us outside" Suleiman ya fada Yana Kara daura kafa daya aka daya"
Haydar yace" Buddies Ya'isa duk bai Kai ga hakaba, kusa halishi , Rashi hakuri da bazai sa ya natsu ayi magana da ya kawomu ba, toh ni gaskiya wucewa na zanyi dun madam Dina na jira, wanan gwaro sai Bata mana lokaci yake muna biyemasa"
Aliyu ya ja dogo tsaki ya wuce stairs yasoma harawa yace" in ku ga dama fita ,ku turamin Door, Good night"
Suleiman yace" Buddy dagata Mana, magana zamuyi fa akan masala da kake ciki"
Aliyu ya juya ya harde hannuwashi a kirji yace" it is your problem? Tunda ba naka bane *Fem* " yayi juyawarshi ya Soma tafiya..
Haydar ya Mike yace" kusa Ni na Allah ne, ban cika son fitina ba, Buddy juyo ka gani"
Aliyu ya rike Kai ya juyo a hankali hannushi daya na rike da stairs yace" What?
Haydar ya bude Drower TV set na parlor ya fito da Envelope , Aliyu sai binshi da kallo tuhuma yakeyi, Haydar ya wurga Mai yace" Catch"
Charaf Aliyu ya cabke Yana binsu daya baya daya da kallo tuhuma.
Suleiman yace" Mr Man stop staring at us like that Kamar ka kama kwartaye, open and read what is inside jor"
Aliyu yasa hannu zai bude yasake kullewa ya na ja tsaki yace" nama fasa budewa"
Sadik yace"Papa Please open and read what's inside please Papa, it something important you will like it"
" Really? Aliyu ya tambaya .
Sadik ya kadan Mai Kai Alama Eh.......
Wash manage this please sai tomorrow ma karasa inshallah
Baby Salmah , Mmr hikma ku tayani please mu karasaπΊππ
#Comment and share#
Love you guys π₯°π₯°π
[2/10, 19:50] +234 806 757 5111: π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
*DOCTOR ESSHA*
π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
*Written by J Hajara*
π *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* πποΈβοΈ
*M. W. A*
```Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________
*Bismillahi Rahman* *Rahim π*
ππ₯Ίππ₯Ίππ₯Ίππ₯Ί
*9οΈβ£2οΈβ£&9οΈβ£3οΈβ£*
"Really? Aliyu ya tambayi.
Sadik ya amsa da " Yes dad"
Tun kan ya bude yakeji wani natsuwa da annnushuwa na ziyartashi, a hankali ya Ciro invitation card din ya Soma karanta write up da ke rubuce akai sai kyalli paper yake, yay murmushi Mai sanyi ya dago Kai Yana kallasu uffan baice ba.
Hafiz yace" Mehn cigaba da karantawa zakayi ba kallomu zaka tsaya Yi ba" ya karashe Yana jifashi da harara..
Aliyu bai kulashi ba yasa hannu ya warware card din gani abinda ke rubuce akan Card din ne yasa jikishi ya Soma Bari bakishi a sake ya dago Yana binsu da kallo magana yakesoyi ama yakasa he can't believe what his eyes just saw.. shekeke ya soma binsu da kallo jikishi har rawa yakeyi..
Da murmushi a fuskokisu dukasu su ka daga two middle fingers dinsu saitin fuskarshi da karfisu sukace" *Surprised* "
Nan Aliyu yay suma tsaye yuuuuu yayi Kamar zai fado, da gudu suka taroshi, Nan Fawaz ya rike shi ya saukar dashi stairs din a hankali dukasu sai kunshe dariya suke. Aliyu Kam dirshe ya dabe a kasa carpet zaman couch din ma ta gagaresa.. sai zarare Ido kawai yakeyi Yana juya invitation card din a hannu haryanzu dai ji yake kamar mafarki yakeyi shine akasa Ranar aureshi da *Doctor Essha* dinshi, his one and only love.
Haydar ya Kira sunashi" *Buddy*?
Aliyu ya dago ya kalleshi, sai fama baza Wana sexy eyes din yake Yana nuna mishi invitation card din da ya damke dam Kamar za'a kwata mishi muryashi na rawa yace" Am a... mmm am am am i i i dreaming? Da Allah in mafarki ne karku ta Dani please"
Suleiman yay murmushi mugunta ya karaso gefe shi ya Kai hannu ya pinching Aliyu da karfi a damtse sanda Aliyu yayi ihu aucchhh sanan ya sakeshi..
Yace" kaga kenan you are not dreaming "
Cike da murna ya Mike ya kalli alqibla yama Allah sujuda Yana godiya can ya Mike da guntu haweyeshi yace" Za a dauran aure na da Essha Ranar Saturday wuhh am so so grateful"
Nan ya rugume Fawaz Yana kuka , Suleiman yariga tapping dinshi Yana cewa" Yeye lover Boy"
Haydar ya dagoshi yace" Buddy kuka yaisa haka, you always stand by us, you wash away our sorrow, burika a kullum shine kagamu a ciki fariciki ko da kuwa Kai a kunci kake, ba kada buri face na ka farantamuna, toh tayaya mu ma baza mu faranta ma ba? Buddy we can do anything for you ko da kuwa zai yi silla rayu....... Aliyu yay sauri tarashi Yana kuka yarasa Baki da zai gode musu ya Mike da fara'a a fuskokishi Kamar ba shine ya Sha kuka naba, yace" But how did it happen Ni basaniba ?
Suleiman yace" ba wani big deal bane, inzaka tuna Ranar da Ammi ta shaida ma inkasake ka takura ma Essha Bata yafe ma ba, muka Soma neman mafita, yadan zamu taimaka ma"
Aliyu ya dago yace" am confused wani iri mafita kenan ku ka samo da har aka bani aureta ciki sauri haka?
" haba mallam ya Ina baka roka" cewar Suleiman..
Aliyu yay murmusa yace" yihakuri "
Suleiman yacigaba" daga Ranar ne kawai muka yanke shawara mu rikita Ammi mu tsorata da ita ko zaisa ta amince dun hali da ka cefa kanka a ciki na Hali kunci yayiwa, Boy? Ya Kira Sadik..
Sadik ya dago Kai daga video games dayake ya amsa da" yes uncle"
"Zo Nan Boy"
Sadik ya sauko ya zauna a tsakiyar su Yana murmushi..
Haydar yace" Buddy da Sadik muka shirya plan din da ya rudar dasu Ammi , dayasa Daddy sukaje da kafarsu guri nemanka aure Essha, he's brave, Boy you deserve a Medal" ya fada Yana ja ma Sadik kumatu.. murmushi Sadik ya sake Yana kallo shi..
Inka dubi fuska Aliyu he looks a little bit confused yace" guys am still confused ooo"
Haydar yace"last three weeks, you been sick ai?
Aliyu ya gyada Kai.
"Toh ba ciwo gaskiya bane"
"What" Aliyu ya fada da mamaki karara a fuskarshi"
" Yes, duk shiri ne dun Ammi ta huce ta amince" cewar Haydar
With Suprise yace" How did you guys did it?
Haydar yace" Zaka iya tunawa kullum da safe Inka shirya zakaje office Sadik na kawoma Hot milk ko?
"Yes na tuna"
Haydar ya cigaba" Toh Hot milk din Nan magani bacci Mai nauyi muke bashi yasa maka . Sai ka shirya zaka fita bacci Mai nauyi ya dauke ka, dun magani yana da karfi sometimes ma kamar mutum ya Suma Haka zanka gashi..
Kana fadawa bacci, Sadik Kuma da gudushi da kuka yake zuwa ya sanar ma su Daddy papashi ya Suma.. Gudu Kar Daddy yakaika asibiti likitashi yasa muka ba Sadik Number Asibiti Dr Fawaz , Cikin wanan hali Su Ammi suke zuwa su maika.. Dr Fawaz Yana zuwa shikuma Allura dake sa mutum ya loosing Conscious, Allura nada karfi sosai Yana sa mutum ya riga vibrating Kamar zarare, Allura Yana lasting for good eight hours, gani ka ciki Wana Hali na effect din Allura ba karami Tashi hankali Ammi suke shigaba, rikecewa suke Yi suka zaune suka sa tsaye, a na Haka Nan Baki ka yasoma Motsi , Fawaz ya sa kunne yaji maikake cewa , ko ba ka ce