Showing 135001 words to 138000 words out of 180493 words

Chapter 46 - Nurul-Huda Complete by 0mmer Farouk.txt

30 Aug 2025

4090

ta amsa ya durkusa yana wasa da Ihsaan yace "Anty pls xa mu je gun neighbour dinmu ku gaisa, the woman is very kind, nd she's a frnd to my mum" Anty tace "Allah sarki, to bari mu je" mikewa yyi ya dau abincin Ihsan ya daga ta suka fita parlor, Samha ta turo baki, Anty Maryam tace "Toh what's the pouting about kuma ynxu" tace "Ko kallona fa bai yi ba" dariya Anty Maryam tayi tace "To ai ba wajen ki ya xo ba, ya kalle ki kuma yyi laifi tun da naga masifa tsabagenta kike ji da fitina ynxu" Mikewa tayi ta haye kan gado, Anty Maryam ta tabe baki ta mike ta dau hijab din ta ta nufi kofa tace "Aiki ya samu masu shi" daga haka ta fita, Da fara'a Ummi ta tarbi Anty Maryam ta sa Usaina ta kawo mata drinks ta dau Ihsaan tana tambayarta ya take, sun d'an taba hira kafin Anty Maryam suka fita parlorn da Abuturrab ta bar ihsaan. Washegari da safe Anty Maryam ta fara shirin komawa kd, Samha ta dinga rusa kuka ita sai ta bi ta fa, shi dai bai samu bakin cewa komai ba, Anty Maryam ma ta fita harkanta don ji take kmr ta make ta, bbu ynda bai yi da ita ta taho su tafi tasha ba amma taki, Sai da Anty Maryam xata fita taji tausayinta, ta dawo ta durkusa kusa da ita tace "Haba daughter, u re married yanxu fa bai kamata kina behaving kamar karamar yarinya ba, kuma na fa ce maki soon xan dawo, ko baki son in xo in xauna da ke idan kin haihu?" Ita dai Samha bata ce komai ba sai hawaye take, shafa kanta Anty Maryam tayi tace "Toh kiyi hakuri, tashi ki raka mu park" girgixa kai tayi alamar baxata je ba, cike da tausayinta Anty Maryam ta bar parlon Abuturrab ya wuce da ita park, shi ya biya kudin motar duk da bata so hakan ba, har ihsaan sai da ya biya mata seat snn ya bata dubu goma a hannu, bai saurare Anty Maryam dake cewa ya karbi kudinsa ba, ganin ta dage yace "Haba Anty, ni fa ihsaan na ba" sai da yyi da gaske ta hakura, yana tsaye har motar ta cika suka tashi snn ya nufi motarsa ya koma gida.

*Haske writers asso*
[11/27, 7:53 PM] ‪+234 703 709 9528‬: 💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

82.....

3months later.

Samha na daki kwance misalin karfe daya na rana sai juye juye take tsabar yunwar dake cinta gashi ta ki tashi, shi kam Abuturrab na kwance parlor da yake ranan lahadi ce yana kallo, a watanni ukun da suka wuce ba karamin matsala Samha take basa ba, kullum jarabanta karuwa yake abu kadan xata daga masa hankali da fitina, gashi bai son hayaniya duk ta sa ya rame, sai dai ynda take sllh bbu fashi ke burgesa yake kuma jin tausayinta tunda aikin baban giwa kawai take, kuma girman cikin bai hanata sllh ynda ya kamata ba, bata ma son kusantarsa ko kuma shi ya kusanci inda take bare ma ya dinga yin abubuwan da Anty tace yyi don jan hankalinta, fata yake ta sauke cikin nn lfya ya samu kwanciyar hankali, ta dawo Samha dinsa ta da mai miskilanci, shi dai yasan wasu masu ciki na da bala'i amma nata daban ne, yanxu kam cikin ya fito sosai sai kayi tunanin haihuwa yau ko gobe amma watannin cikin bakwai, har lkcn kuma bbu wani aikin da take don cikin yyi mata nauyi sai uban bacci kmr k'asa, hakan yasa yake tausayinta, babban tashin hankalinsa idan ranan Antenatal ya xagayo, da kyar da kyar yake lallabata su je asibiti, iyakar abinda take a gidan shine ta girka abinda xata ci me yawa kuma ita kadai ke cinye kayanta ko tayi bata masa, kuma ko sau daya bai damuwa da abinda take masa, sai ma dariya da ta ke basa, lkci lkci Abbanta na kiranta ta wayarsa har ma shi ma su gaisa, babban tashin hankalin da yafi na Antenatal a gun Abuturrab shi ne idan fatima ta xo gida weekend to fa ba shi da kwanciyar hankali har sai ta koma sch don wani shishshige masa take gaban ko waye har uwarta, Samha kuwa in ta dinga masa jaraba rike kai kawai yake don xuwa ynxu ciwon kai hayaniyarta ke sa masa, ynxu dai kwana biyu masifar ya lafa kuma ya rasa dalili, jin fitowarta daga daki ya dago yana kallonta, tayi masa kallo daya ta wuce kitchen, a hankali yace "Baby..." Juyowa tayi tana kallonsa yace "Kuna jin yunwa knn" dauke kai tayi ta shige kitchen ta daura shinkafa ta fito, parlon ta dawo ta xauna kan 2sitter, har hakan ya basa mamaki yau kuma ta xauna gu daya da shi, bayan minti bakwai ya juya ya ga ta kwanta ta rufe ido, kallonta ya dinga yi, can yyi murmushi ya mike ya wuce daki, jaka ya bude ya fiddo kayan xanensa da ke cikin jakar da Maminsa ta aiko masa da, ya fito parlor ya xauna inda yake yayi sharpen din pencil din snn ya dau takardan ya daura kan hannun kujeran ya fara xana ta, ya fi minti talatin yana xanen kafin ya mike ya dau stool ya dawo kusa da ita ya daura takardan ya duka ya ci gaba daga inda ya tsaya, bayan minti goma ta bude ido a hankali jin k'aurin shinkafa, ja baya yyi da sauri, ita ma kmr warce aka mintsila ta mike tana kallonsa tace "What r u doin here?" Kame kame ya fara ta karbe takardan a hannunsa tana kallo, kasa daina kallon xanen tayi, a hankalo yace "Am sorry Baby bari a yaga idan baki so..." Ta dago kai ta kallesa, murmushin da ya bayyana fararen hakoranta tayi underneath her breathe tace "Woaw i love it, it's perfect" Murmushin shi ma yyi don har ya mance rabon da tayi masa murmushi yace "Really?" A hankali Tace "Yeahhh.... Doctor u remember the dog u drew....." Ya wara ido yace "Yea my dog" kasa daina kallonta yyi tuna farko farkon haduwarsu, ita ma din tunanin da take kenan ta kasa cewa komai, ya dawo kusa da ita ya kamo hannunta murya can kasa yace "That moment..... When we were still strangers to each other, ranan da na fara daura idanuwana a kanki kina cewa in taimake ki, though u didn't think twice before leaving ganin cigarette a hannu na, how i saved u at the end, the day we met again at d front of my gate with my frnds, how u came back greeted and thanked me, how i was stunned seeing a Rosary round ur neck, ranan da na baki lift daga bakin titi, the day u gave me ur textbook to draw for you, a mammalian heart nd the Human Skeleton, the day u came into our compound nd was frightened by my big dog, how.... How i made you feel at home..... And that was how everything started.... " daga haka yyi murmushi yana kallon idonta da ya cicciko, rungumesa tayi, ya lumshe ido yace "I have always love u from the very beginning Samha" a hankali tace "Me too" kwace kanta tayi tace "My rice...." Daga haka ta mike da sauri tayi kitchen yace "Baby ki yi a hankali dnt harm ur self nd our babies" Ranan dai ya ci sa'a cokali biyu ta saka a shinkafa da mai da yajin da ta xubo a plate, ya lura she derives pleasure eating shinkafa da mai da yaji, bbu ynda ya iya shi da ba son yaji yake ba haka suka ci abincin, yamutse fuska ta fara yi bayan sun gama ci yace "Baki koshi ba ko baby?" Kamar xata yi kuka tace "It's kicking me" Ya d'an xaro ido don idan akwai abinda ta tsana baby yayi kick dinta ta dinga complain knn har da kuka wani lkcn, yace "Forgive dem plss, na sha gaya maki wasa fa suke maki dear, they are just being lively in der momy's womb....." A fusace tace "Don ba kai ake yi ma ba shi yasa xaka ce haka..." Tashi tayi da kyar ta nufi kofar fita ya bi ta da kallo yana murmushi, shi bai taba ganin mai jin haushi idan abun cikinta yyi motsi ba sai a kan Samha, Danna bell aka yi gabansa ya fadi, ya mike ya nufi kofar, fatima dai ce tsaye da kawayenta biyu, Samha dake xaune balconyn don in dai ta koshi nan take xama ta juya tana kallonsa, ya hade rai yana kallon fatima yace "Ya aka yi?" Wani kallo tayi masa ta hade rai ita ma tace "Ummi tace a karbo mata makullin motar ka nata na gun mechanic" Bai ce komai ba can ya juya ya koma ciki, wani tsaki Samha ta ja ta mike xata wuce ciki, ita dai fatima bata ce komai ba, Salima tace "To fah, da wa kuma matar gidan take, dake dai ko fatima?" fatima tayi dariya tace "Ke nifa kallo kafurai basu ishe ni ba wllh, da dai musulmai ne yan uwana....." Ae ko rufe baki bata yi ba Samha ta fincikota ta sauke mata tagwayen mari kan kace me sai gashi ta yi kasan balcony da ita ta shiga nakadar ta, Ihun da Salima tayi ya ja hankalin Abuturrab dake daki ya rasa ynda xai fito da makulli kar Samha ta cinyesa, xaro ido yyi ganin abinda Samha ke wa fatima, su Salima sun kasa ta6uka komai a tsaye, ya sauka kasan ya janye Samha a fusace yace "Kee, Are you stupid, kina hauka ne xa ki hau ta da duka? Kina ma da hankali kuwa yarinyar nn?" Saketa yyi ganin da yyi fatima numfashinta na seize, Samha ta juya ta shige gida ta bar su a gun, dagota yyi ganin xata samu attack yayi part dinsu da ita da sauri, Ummi dake parlor tana ta jiran makulli ta mike tace "Subhanallah, ya aka yi?" Ya xaunar da ita kan kujera, kan yace komai Ummi ta wuce ciki don dauko mata inhaler, su Salima suka shiigo parlon, Ummi na fitowa ta mika ma Abuturrab inhalern tana kallon su Salima tace "What happened?" Salima ta tabe baki tace "Matarsa ce ta hau ta da duka" Shiru Ummi tayi tana kallonsu, bata kuma cewa komai ba, Abuturrab kam bai iya dagowa ya kalleta ba har fatima ta dawo dai dai sai dai kuma da sauri take breathing, Ummi ta kalli su Salima tace "Ku shiga da ita bedroom" suna wucewa daki, Abuturrab ya dago da kyar yace "Mami don Allah kiyi hakuri, i don't knw whats...." Katse sa tayi tace "Noo ba komai boy, it's okay bani makullin" mikewa yyi duk jikinsa yyi sanyi ya mika mata makullin ya juya ya fita, Daki ya tadda Samha fuskar nan nata a murtuke, cikin fushi yace "Kinga you should be careful Samantha, matsalar ki ya fara isana, a kan wani dalili xa ki kama yar mutane da duka, are you mad?" Ta kallesa a takaice tace "I am not" daga haka ta mike xata fice dakin ya fixgota a mugun fusace yace "Kee, ni kike ce ma you are not??" Kkrin kwace kanta ta shiga yi tana huci tace "How will i admit i am mad, da ina hauka xan baka sha'awa har kaji kana so na, har ka rabo ni da iyayena, har ka aureni, let go of me right away Aliyu" a tsawace ta kare maganan, daga nan ta dinga masa tsawan ya saketa tana kokuwa da shi, ba karamin daurewa yyi ba na ganin bai wanka mata mari ba, ya dunkule hannunsa jin irin urge din da hannun ke basa na ya wanketa da mari, ganin idan ya ci gaba da saurarenta baxai iya controlling kansa ba ya turata har sai da ta buge da bango ya fice daga dakin kamar wani xaki, ficewa gidan yyi gaba daya, rabon da yaji irin wnn bacin ran har ya mance, wani xugi xuciyarsa ke masa, fuskar nn tasa bbu alamar rahama ya dinga tafiya down the street, can ya sa hannu aljihunsa ko akwai kudi ya fiddo dari biyar ya nufi gun wani me kiosk dake kofar wani gida, kwalin cigarette ya nuna ma mai kiosk din ya dauka ya mika masa, karba yyi ya mika masa kudin ya dau lighter da ya gani ya bar gun, gida ya koma ya shige bedroom dinsa ya sa key ya bude taban ya fara abinda ya dde bai yi ba, Samha kam dama yana fita taci kukanta me isanta tayi karfin halin tashi ta dauko yar jaka ta fara xuba kayayyakin ta ciki, Abuturrab na gama xuke xukensa bacci ya daukesa, bai yi minti goma yana baccin ba karan wayarsa ya tada sa, ya bude ido da kyar yana kallon wayar, can ya mike xaune ya jawo wayar, har lkcn bai ji xuciyarsa ta dawo masa dai dai ba duk da yaji sauki ba kamar daxu ba, hajiya Mariya ce ke kiransa ya daga wayar ya amsa sallamarta snn ya gaisheta, tace "Ya naji muryar ka haka Aliyu are you okay" yace "am okay mum bacci nayi" tace "Samha fa" yayi shirun kusan second biyar snn yace "She's fine mum" Hajiya Mariya tace "Hajiya Hajarah tace min cikinta ya tsufa koh?" Yace "Ehh" tayi shiru kafin tace "Are you okay kuwa Aliyu?" Yace "Mum daga bacci na tashi ne" tace "Toh shkkn, Aliyu ina tunatar da kai ka rike azkar da tsayuwar dare, kayi ta addu'a son, i had a dream that's nt encouraging...." A takaice yace "In shaa Allah mum" tace "Sai mun yi waya, Allah yyi albarka a gaida Samha" "Ameen" kadai yace ya katse wayar ya mike ya shiga bathroom, yana fitowa ya bude kofar dakin dai dai lkcn da Samha ta fito daga daki da jaka, wani kallo yayi mata daga sama har kasa, ita ko ko kallonsa bata yi ba xata wuce ya fixgota, sai da ta girgixa da irin fixgar da yyi mata, cikin kaushin murya yace "If am nt mistaken ai ba da kaya kika shigo gidan nan ba". Bata kallesa ba ta sake jakar hawaye na sakko mata tace "Naji toh" turata yyi har sai da ta kusa faduwa ta juya ta bar wajen, ta nufi kofar parlor ta fice daga gidan, tafiya take har ta isa bakin titi, ba karamin daurewa tayi na ganin ta tsaida hawayen dake xuba mata ba, ta tsayar da adai daita, a hankali tace "Don Allah ka taimake ni ka kai ni tasha ban da kudi" Hawaye na sakko mata ta kare maganan, yace "Ba can nayi ba," daga haka ya ja adai daitansa, ta tsayar da adaidaita yafi biyar kafin ta samu wani bawan Allah da yace ta shiga, haka ya kai ta tashan tayi masa godiya snn ta wuce ciki, direct gun motar kano ta nufa, nan tayi ta tsayuwa ta rasa abin cewa tun ana tambayarta inda xata har aka kyaleta, wata Hajiya ce aka sauke a mota ta nufeta da sauri, tana kkrin mayar da hawayen idonta tace "Mumy don Allah ki taimaka ki biya min kudin mota bani da kudi" kallonta kawai dattijuwar ke yi, sai taji tausayinta a tunaninta yawon duniya ta fito yi, ta kalli uban cikin dake gabanta ta girgixa kai tace "Toh shiga" risinawa tayi tayi mata godiya snn ta shiga motar, matar ma ta shiga ta bada kudinsu, nn da nn motar ya cika suka dau hanyar kano.

*Haske writers asso*
[11/30, 7:16 AM] ‪+234 814 219 6835‬: 💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

83.....

Har suka yi nisa Samha bata daina hawayen da take cikin motar ba, bbu wanda yasan abinda take don ta rufe fuskarta da hijab din jikinta, lkci lkci Hajiyan kan kalleta don tana gabanta ne, gajiya tayi da kukan ga wani yunwa da take ji, can bacci ya dauketa, sai kusan shidda suka isa kano, matar da ke gefenta ne ta tada ta don har an fara sauka a motar, ta bude ido da kyar ita ma ta fito daga motar ta tsaya tana kare ma park din kallo, can ta hango matar da ta biya mata kudin mota suka hada ido don kallonta matar take, a sanyaye ta karasa kusa da ita kanta a kasa tace "Mumy na gode, Allah ya saka da alkhairi" Hajiyar tace "Ameen, ya sunan ki yarinya?" Ta kalleta a hankali tace "Sunana Samha" Hajiyar tace "Kin taba xuwa kano kuwa Samha" Gyada mata kai Samha tayi, matar tace "Toh wani anguwa xa ki?" Wasu sabbin hawaye ne suka taru idonta, matar tace "Ina mijin ki?" Share hawayen tayi nan ma bata ce komai ba, wani bakin ciki yasa ta fashe da kuka sosai, matar tace "Subhanallah, ni bnce kiyi kuka ba Samha, ki fadi inda xa ki, xa a xo daukata sai in rage maki hanya ko kuma in baki kudin adai daita ki wuce" Matar bata kuma cewa komai ba ganin Samha ta ki bata amsa, ko minti biyar basu kara a tsaye ba wani mota ya shigo park din, dai dai inda Hajiyar ke tsaye motar ya tsaya, wani mutum da baxai wuce shekara 40 ba ya fito ya isa har inda take da fara'a yace "Sannu da isowa Umma, ya hanya" tace "Alhmdllh Ahmad...." daga haka ya bude mata back seat ta kalli Samha tace "Shiga...." sai a snn mutumin ya kalleta yace "Ohh bn kula tare ku ke ba, sannun ku da isowa" gaishesa Samha tayi ya amsa da fara'a yace ta shiga, sai da ta shiga motar snn Hajiya ta shiga ya rufe ya shiga maxaunin driver, tun da suka shiga motar Hajiyar ke ta hira da d'an nata, jin Samha bata ce xata sauka a ko ina ba yasa bata yi mata magana ba har suka iso gidansu dake Shagari qtrs, mutumin yyi horn gaban gate din wani babban gida mai gadi ya bude gate din, yana parking a space da aka tanadar don haka ya fito ya bude mahaifiyarsa ta fito snn Samha ma ta fito, wasu yan mata ne har su uku suka fito a daya daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login