Showing 6001 words to 7236 words out of 7236 words
Chapter 3 - DON AMARYAR SATINNAN Sirrin Matan Aure Zallah.txt
ko neman shawara zaki ko neman
magani zaki iya yimin ta prvt muna siyar da
magani kala kala ina jiran tukuci
Ga masu son maganin Mu su nememu a wannan
lamba 08169047840
[10:28PM, 9/10/2017] AHMED SARDAUNA
Magungunan mata added 3 new photos .
HUMRA
Kayan da zaki nema
Matan Arewa
Miski
Garin farce
Garin humra
Madarar safiyya
Madarar lailatussahara
Madarar Elope
Madarar dusha
Madarar 212
YAdda Zaki Hada
Da farko zaki samu matan Arewanki sai ki zuba
misik Aciki da Ambur A ciki sai ki jijjigashi sannan
ki zuba garin farce da garin humra sai ki zuba
madarorin turaru kanki sai ki jijjiga sannan ki rufe
ki kaita inda baxata samu iskaba ki bar ta ta jiku
zaki mamakin yadda zatai insha Allah
Daga Maman Safwan muna da kayayyakin gyaran
jiki da magun guna domin masu saya akira Mu a
[10:33PM, 9/10/2017] AHMED SARDAUNA: Kisamu dafaffeyar zogale,ki kada danyen kwai ki
yanka farar albasa aciki kisa maggi ki kawo
zogalen ki juye kidasu duka ki gauraya,ki daura
fry fan dinki a wuta kisa mai ki soya sama sama
ki nemi madara ko ta ruwa ko ta gari kiyi surki
da ita kisa sugar ki cinye zogalen ki sha sirkinki
na madara hmmmmmmm damina kusa kenan
anaso kiyi wannan dasafe kafin dare kin jika.
Ansamun maganin Mu sari ko dai dai
Akiramu a wannan lamba 08184879701 muna da
sabulai da mayuka na gyaran jiki
HL▂▃▅▆█▆ *SINADARIN MA'AURATA* ▆█▆▅▃▂
⚀▄⚀ ❦ *YANDA AKE RIKE MARTABAR
SOYAYYA* ❦ ⚀▄⚀
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
皿 *gyaran fata* 皿 *gyaran jiki amare*皿
*sinadarin ma'aurata*
════════════════════
❦ *gyaran gashi*
❦ *gyaran nono*
❦ *maganin ciwon mara*
❦ *samun ni'ima*
❦ *gyaran jiki*
❦ *gyaran amarya gobe*
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
babu shakka wannan hanyace da ake bi don rike
martabar soyayya har zuwa tsufa, uwar gida
mutafi
a hankali kamar
haka: abu na farko shine: zama mai nuna
soyayya ga mijinki, da 'yan uwansa da ya'yansa,
ki nuna
masa kauna, da soyayya,ki nuna shi mai darajane
a gareki, ki nuna cewa shi mai mutuncine
a gareki da kima, idan zai je aiki sai kiyi mashi
rakiya ki rike masa jaka kina cewa mai gida Allah
ya
baka nasara ya kareka, Allah yasa kadawo lafiya
ya Kareka daga sharrin makiya,ni wallahi idan
kaje
gurin aiki sai naji kamar na biyoka, karka dade
dan Allah( da sunan da kike kiransa mai dadi)
sannan kuma kafin ya dawo kin gama abinci kinyi
wanka, kin shirya masa abubuwa masu dadi, kin
shirya tsab kina jiran shigowarsa,ki tarbeshi kina
fara'a da nuna farin ciki da dawowarsa, da karbar
kayan dake hannunsa, ki tayashi zama, da nuna
masa ruwan wanka, da ya natsu sai kice masa
mikakeso.
*(my love , my sweety ) da kalamai masu kyau,
kirki kawo masa damuwa sai ya natsu, sannan ki
nunawa kowa kina sonshi kuma ki rinka fada
masa gaskiya kowane lokaci da bashi uzuri, kuma
ki
rinka bashi shawara cikin murya mai sanyi.*
✆ *WhatsApp*
☏℡ *+2348169047840*
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
⚀▄⚀❦ *ZAI KARA SONKI* ❦⚀▄⚀
*uwar gida idan kina son soyayyarku ta karu
karki bari wasu su san sirrinku.*
_sannan karki bari wani namiji yasa mu dama
gareki, ki rinka sanardashi kuskurenshi cikin
ladabi da
girmamawa, idan wani abun farinciki ya sameshi
ki nuna farinciki mai yawa, da nuna damuwa da
matsalarshi._
idan ya kiraki don wata bukatarsa sai ki amsa
cikin gaggawa, da nuna masa cewa mai gida nayi
sa'a
dana sami miji irinka, dan kazama kaine sinadarin
rayuwata, burina shine inga na faranta
maka zuciya, aduk lokacinda naga ranka yabci
sai inji duniyar ba dadi
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
⚀❦ *ABUNDA KEKAWO RUSHEWAR SOYAYYA*
❦⚀
*hakika ita soyayya kamar wani ginine da ake
shanwahala wajen ginashi musamman acikin
zuciya,
kuma ake renonsa don kada wani kwarzane ya
sameshi ballema haryakai ga rushewa, don gudun
faruwar hakan dolene a lura da wadannan
shawarwari kamar haka*
☻☈ *da farko dai dolene kidage kizama mai gaskiya
a gurin mijinki tayadda baya shakkarki aduk
inda yake aduk inda kike*
▻misali anan shine: idan kika cewa mijinki ga inda
zaki to karki wuce wannan wajen, sannan idan
harzaki fada masa magana kitabbata gaskiyace
domin idan yagane kina masa karya zai
tsaneki.
to kinga tundaga nan soyayya ta shiga rushewa
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
⦿ *RASHIN DA'A* ⦿
rashin da'a shima wani mugun abune wanda ko
shi kadai zai iya rushe soyayya, zaiga kin rainashi
bincike ya
nuna cewa duk wanda ka raina daga sanda ya
fahinci ka rainashi zai ji ya tsaneka shima, kinga
matsala ta faru kenan saboda haka rashin yin
da'a ga miji yana kawo rushewar soyayya sai
kiga
kinshiga cikin nadama.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
◉⁌ *RASHIN HAKURI* ⁍◉
shima rashin hakuri yakan iya rusa soyayya,
misali idan kika nemi wani abu wurin mijinki sai
ALLAH
bai hore
masa abunda zai makiba to kiyi hakuri, ko kuma
yayi maki laifi sai ki jure kiyi hakuri komai
yawuce,
sai bayan wani lokaci sai kisanar dashi cikin
natsuwa.
▀▀���▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
☐▾▾▾ *RASHIN KUNYA* ▾▾▾☐
shima rashin kunya dayane daga cikin
cututtukan da suke ruguza soyayya, kuma koba
komai ai bai kamataba mutum yazama yana yiwa
nagaba dashi rashin kunya kuma koke akaiwa
rashin kunya bazaki ji dadiba kilama sai kin
dauki mataki to balle kiyiwa masoyinki, uban
ya'yanki mai kaunarki kuma koba komai ba
maison
acemasa wane bakada
kunya kuma ba maison ayi masa rashin kunya
mutanen kirki basa son marar kunya saboda haka
kizama mai kunya don rashin kunya yana rushe
soyayya.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
◉▾▾▻ RASHIN TAUSAYI▾▾▻◉
shi tausayi wani abune mai muhimmanci a
rayuwa, kuma tausayi tsakaninki da mijinki yana
kara
tabbatar maku da soyayyarku, rashinsa kuma
yana rushe soyayya da gaggawa don daga
lokacinda
mijinki yagane baki tausayinshi da rashin kulawa
da damuwarshi da yawan korafi akai'akai hakika
kaunar dake tsakaninki da mijinki zata ragu sosai
kuma daga ya ganki sai kawai yaganki a
matsayin
yarmatsala kinga kinjanyo rushewar soyayya.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
⊗ *ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA* ⊗
✆ *WhatsApp*08169047840
≫
≫
∩ *MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE* ∩
gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin
dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar
gida
ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin
sauki.
∑ *aya*
∑ *zuma*
∑ *dabino*
∑ *garin sallaja*
sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba
kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin
habba
kadan kina sha safe da yamma.
*WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI*
mijinki zai ji kin canza sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✪ *SINADARIN MA 'AURATA* ✪
shi wannan wani sinadarine mai albarka wanda
ake yi masa lakabi da sinadarin ma'aurata, kuma
yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma
yana karawa mace martaba ga mijinta.
zaki samu:
✫ *furen zogale*
✫ *zanjabil*
✬ *habba*
✬ *garin raihan*
sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka
diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina
safe da yamma shima wannan sai mai aure
amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan
hadin.
*HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:*
ko shakka babu shi wannan hadin matan masar
da matan sudan,da matan jordan
suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana
gyara aure, kuma yana kara dadi wurin saduwa
yana
kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki
zama yar gaban goshi.
✭ *kankana mai kyau*
✭ *zuma*
✭ *raihan*
sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka
zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki
rinka
sha safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❉▾▾▾ *RASHIN SHA'AWA* ▾▾▾❉
akwai matanda basayin sha'awa ko basa jin
dadin saduwa ko ni'imarsu ta dauke, to yanda
za'a
magance wannan matsala
shine sai kisamu.
﹆ *zangarniyar zogale,da ya'yanta gadaya*
﹆ *karanfani*
﹆ *citta*
﹆ *masoro*
﹆ *kinba*
sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka
shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki
gwada
ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu
sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa)
mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❉ *NI'IMA◦ SINADARI MAI DADI* ◦❉
ga wani hadi na musamman dan karin ni'ima da
nishadi da dadi.
▾▾▾ *ya'yan zogale*
▾▾▾ *kankana*
sai ki dakesu guri daya suyi laushi sai ki rinka
sha da nono safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
☒ *DON FARIN CIKIN MA'AURATA* ☒
shi wannan wani hadi ne da akeyinshi dan farin
cikin ma'aurata, kuma yana sa asamu nishadi da
kuma karin ni'ima da dadi, yanda akeyi shine za'a
samu.
▻-kankana mai kyau sosai( a yayyankata)
▻-ya'yan zogale
▻-kumasoriyya ta asali
▻-ayaba mai kyau sosai
ya'yan zogale da kumasoriyya za a dakesu da
kyau suyi laushi, sai ki rinka diban karamin cokali
na
garin maganin kina hadawa da wancen kankanar
da ayaba da madara ta ruwa, sai ki yamutsasu ki
rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
sannan▻ kuma in zaki kwanta da daddare sai ki
hada farin miski da zuma farar saka da man
zaitun
mai kyau ki rinka shafawa a gabanki,zai kashe
kwayoyin cututtuka da gamsar da maigida da
nishadi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
﹆ *DON MAGANCE ZAFIN SADUWA:* ﹆
wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin
saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima.
◘-dabino
◘-garin ridi
◘-garin habba
◘-da garin raihan
sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a
rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da
yamma.
NAku har kullun
AHMED BELLO SARDAUNA
DOMIN NEMAN KARIN BAYANI
08169047840