Showing 3001 words to 6000 words out of 7236 words

Chapter 2 - DON AMARYAR SATINNAN Sirrin Matan Aure Zallah.txt

07 Apr 2025

1629

yataba faruwa duk mene man karin bayani yatin tibi wa innan no 08169047840, siyan nagari maida kudi gida👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻
[9:49PM, 9/10/2017] BILKISU B.I.G: Magungunan mata
*QAMSHI MAI JAN HANKALI MACEN DA MIJINTA
BAYA SAURARARTA KO HIRA DA ITA*
*QAMSHI MAI KWANTAR DA HANKALIN MASOYI:*
Macen da take so ta dinga qamshi mai kwantar
da hankali duk wanda ya ji shi ko da faxa yazo
sai yaji hankalinsa ya kwanta sai ta haxa
waxannan turarukan guri guda:
Jan ambar.
Rihatul hubbi.
S.S.
Internet.
Sai ki cakuxasu guri xaya a sayo miki zuciyar
damo sai ki shanyata ta bushe sai ki daketa ki
zuba a cikin waxannan turarurrukan, sai ki dinga
shafawa bayan kin qara musu turare irin wanda
ranki yake so, to duk faxan mutum idan yazo
gunki sai yaji zuciyarsa tai sanyi.
*QAMSHI MAI JAN HANKALI:*
Macen da mijinta baya saurararta ko hira da ita
sai ta nemi:
Farin miski na ruwa.
Dum (turare).
Turaren Khalid.
Turaren kaliyo.
Turaren qud.
Mujlabul-khairi.
Sai ta juyesu guri guda, sai ta tofa masa tahiya
bakin salihina qafa 130, zata ga yadda mijinta zai
dawo gareta.
❀✎••08184879701
Macen da take so ko ina nata ya ringa qamshi da
mijinta ya kusanceta sai yaji tana qamshi sai ta
nemi Sandal na itace sai ta nemi turaren 'yan
matan Arewa sai ta nemi lemozin da Dusha sai ta
sassara wannan itacen na Sandal sai ki zuba a
ciki sai ya kwana uku (3), sai ki xaukoshi turaren
ki riqa shafeshi a qirjinki zuwa mara. Shi kuma
itacen ki riqa hayaqi da shi. Za kiga inda ko ina
aka kusance ki zaki burge mijinki.
Sai ki nemi:-
Farin sandal.
Hawiy.
Rihatul hubbi.
Garin humra fari.
Dusha.
Turaren 24 hours.
Sai ki haxa su waje guda sai ki qara turare mai
sanyin ruwa kalar da kike so wannan humrar in
kika sata ba za a so ki tashi ba.
*BAQAR HUMRA:*
Sai a nemi:
Mujlabul khairi a daka shi.
Sifirit.
Babby doll.
Hawiy.
Silva café
Garin Baqar Humra.
Sai ki haxasu waje guda da dakakken garin
mujlabul khairi xinki sai ki nemi turare mai sanyin
ruwa sai ki zuba gwargwadon yadda kike buqata
to in kika shafa wannan za kiyi mamakin yadda
zaki samu farin jinni
Ana hadata da ruwan amarya da farce da turaren
dan goma da sandal. Yanda zaki hadata .zaki
wanke farce ki shanya shi ya bushe sannan ki
soyashi .saiki daka shi ki tankade .sai yayi laushi
sosai.sai ki kwaba shi da ruwan turaren
amarya.kisa garin sandal saiki nemi itacen darod
saiki hura wuta ki turarashi wannan dakika kwaba
din sau yayi baki kirin saiki juye shi a kwalba. Ki
zuba sauran turarukan amarya da madaran turare
masu kyau. Ammafa wajen kwabin da tauri ake
kwabawa
Turaren humra fara ta jiki..............kayan
hadinta.Hawai,farce,turbumis,misin turaren
suzan,turaren amarya,ambar ki daka ambar sai ki
zuba a cikin ruwan turaren amarya ki girgiza shi
sossai,sai ki jika farce ya kwana dasafe zakiga
yayi fari sai kisa reza ki kankare shi tas sannan
ki sa burosh da omo ki wanke,idan baki wanke ya
fita ba zai bata miki turaren ki sai ki shanya shi
ya bushe,sai kisamu kwanon da bakya soya mai
a ciki sai dora wuta kizuba farcen kina juya
wa,tun yana ja har sai yayi baki,tun yana kauri
har sai yayi kamshi idan kikaji yafara fitar da
kamshi sai ki jiye shi,amma fa kada ki bari ya
kone,sai kisamu turmin karfe ki dake shi yayi
laushi ki tankade shi.Hawai ma ki soyashi tun
yan ja sai yayi duhu daya fara duhu sai ki sauke
shi.ki daka shi shima ki tankade,shikuma turbimis
din da misin turaren suzan din hadesu zakiyi waje
daya ki dakesu suma.Sai ki hadasu duka a
kwalba ki dauko ruwan turarenki na ambar dana
amarya ki zuba ki girgirza ki ajiye kullum ki dauka
kina girgirzawa har na kwana bakwai
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿
[10:00PM, 9/10/2017] Magungunan mata
Wannan wani hadine na Musamman a kan ciwon
sanyi na mata Kowanne Iri, kaman yawan fitar da
Farin ruwa mai wari a farji, ko kuma warin gaba,
ko yawan Jin zafi wajan saduwa, ko kuraje, ko
rikicewar al'ada, ko bushewa, ko rashin sha'awa
da sauran su. Ku nemi Maman safwan ta wannan
lambar domin sayan daidai ko sari 08184879701
ta taho muku da haddan maganin nan Linnisa'i
don maganin sanyi wato infection na Shahararran
Malamin nan nan Sheikh Yahya Ishaq mai
kamfani Sabil Development sai kunzo Za a
raba wannan maganin gida 4 sai a ringa shan
kashi 1 a Kowanne rana bayan an ci abinci har
zuwa kwana 4
Masu bukata su kira wannan lamba sayan daya
days ko sari
08169047840
[10:07PM, 9/10/2017] BILKISU B.I.G: omments
Magungunan mata added 9 new photos .
*KI KULA DA KANKI*
*HADIN KAZA MAI NONON RA'KUMI*
Yar uwa ki nemi budurwar kaza a yanka a fige ta
amma fa kar a yanka ta gunduwa gunduwa ki
barta a gudan ta ki sata a tukunya sai ki samu
nonon rakumi ki zuba a ciki(shi ne a madadin
ruwa dan ba zaki sa ruwa a ciki ba)ki samu
magarya ki tafasa ki juye ruwan a cikin kazar,ki
đauko citta da dakakken kanumfari da kuma
minannas sai ki zuba a ciki ki ďora akan wuta
bayan wani lokaci sai ki jajjaga kayan miya ki
zuba a ciki.....ki bari ta dahu sai ki sauke ki cinye
kazarki ki shanye romon tas,wannan hadin yana
da matukar kyau yar uwa ki gwada zaki sha yabo
a wajan mai gida
*KI KULA DA KANKI *
[10:14PM, 9/10/2017] ahmed bello sardauna
Magungunan mata
《/》 ••GYARAN ✪ JIKI•• 《/》
^^^╥╥╥╥╥╥╥╥^^^
•••••••[ S°M°M ]•••••••
❀ ••SIRRIN MALLAKAR MIJI••♡❀
⊂・▽・⊃
⊂・▽・⊃
⊂・▽・⊃
⊂・▽・⊃
⊂・▽・⊃
✆ WhatsApp
≈08169047840
_____________________________________
MACE SAI DA GYARAN JIKI
gyaran jiki abune mai matukar muhimmancin a
rayuwar zamantakewar aure.
a dunkule gyaran jiki yana nufin tsaftar dukkanin
sassan jiki.
ki Sani cewa yar'uwa tsafta a rayuwar
zamantakewar aure itace makami na farko da ya
mace zata Kama domin Kara mallakar zuciyar
mai gidanta.
idan ya kasance mace kazama to maigidanta ba
zai cika kula taba ballantana har ya kula da
abincin ⊂( ̄ ̄)⊃ data dafa masa bare kuma har
ya tsaya ya kulata.
MATSO JIKI WANI SIRRIN
gyaran jiki ta kowace siga nakara taimakawa
wurin jawo akalar zuciyar maigida har ya tsaya
ya dubi irin kwalliyar da ki Kayi domin shi.
sannan ya kusance ki harya shaki irin kamshin
dake jikin ki.
GA NAMIJI DA YAKE SAURIN INZALI
( RELEASING )
watau da ya Fara saduwa da mace ba zai dauki
dogon lokacin ba yana harka sai ya kawo.
cucumber
zuma
Zaki markada cucumber ba tare da kin fere ba sai
ki zuba zuma a ciki Zaki iya sakawa a cikin firji,
domin yayi sanyi saboda maigida yaji dadin sha.
KARIN RUWAN NONO
a dafa furen zogale da zuma, wannan hadin yana
Kara ruwan nono sossai.
hulba
sabara
sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki
rinka sha za'a samu ruwan nono.
GIDAN KAMSHI SIRRIN GIDA
BAKAR HUMRA
mahala.
farce, hawi
turaren sandal.
madarar turare kamar Kala ukku.
turaren bahur ko aladin.
ki dake mahala ko aladin, ki dauko mahala da
hawi da farce ki tankade su ki hade su guri daya
sai ki dauko wadannan turarukan ki hada wuri
guda sai ki kawo dakakkun kayan ki zuba a kan
su Zaki ga sunyi kasa, shine yake sasu tsamawa,
amma farcen sai kin wanke kin soya, idan ba
dakakken bane kika samu.
FARAR HUMRA
hawi
madarar matan arewa
ambar
miski cokali hudu
ruwan turaren matan arewa.
da farko Zaki daka hawi ya daku sossai sannan
sai ki dauko kaskon ki, ki soya sama-sama kar ki
bar shi ya kone, idan kuma bai soyu ba wari
yake, sannan sai kuma ki cika Amur da miski su
daku, sai ki zuba a cikin mazubi, sai ki zuba
madarar turaren matan arewa sai ki zuba sauran
kalolin madarar turaren.
HADIN DA YAKE MOTSA SHA'AWA
dankalin na Hausa.
kabewa.
zuma.
madarar peak.
Zaki markada kabewa da dankalin,amma sai kin
dafa kabewar sannan sai ki markada ki tace ki
zuba zuma da madara sai ki rinka sha safe da
yamma.
KULACCA
body lotion
miski na roba
garin ambar
humra
turaren Kala 5
ki hade humra da garin ambar ki daka su suyi
laushi sai ki hade su guri daya da turarukanki ki
zuba a cikin manki lotion sai ki rufe yayi kamar
awa uku sannan ki Fara amfani da shi.
ahmed sardauna
☆ミ+2348169047840
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿
_In kina so kiyi register a group din
*Sirrn•Mallakar•Miji* sai ki ne me Mu ta wannan
number A whatsApp_
*+2348169047840
*_ Sirrin °mallakar° miji _*
☆• ```KYAKKYAWAR TARBAR MIJI DA SAKIN
FUSKA``` •☆
yana daga babban abinda yake farantawa miji
kyakkyawar tarbar miji da sakin fuska
( murmushi ) a gareshi, yayin dawowarsa gida, da
maida hankali a kansa da nuna shaukin
dawowarsa, irin kamar Wanda yayi wata doguwar
tafiya ya dade bai dawo ba.
to, hakika babu shakka sakin fuskarki da
murmushinki da fara'arki abubuwan ne muhimmai
da suke tabbatar da farin ciki da natsuwa ga
mijinki.
saboda haka manzo Allah ( S.A.W) yace:
"kada ka wulakanta wani abu na alkhari koda ka
gamu da dan'uwanka a fuskarsa akwai sakin
fuska/murmushi.
kuma kamar yadda ya kasance cewa murmushi ki
da sakin fuskarki ga mijinki lada ne mai yawa a
gareki, kamar yadda manzo Allah ( S.A.W) yace:
"murmushinka a fuskar dan'uwanka sadaka ne "
sannan kuma manzo Allah ( S.A.W) yace:
"Ana jeranta ma abu uku, son dan'uwanka, yin
sallama a Gare shi, idan ka gamu da shi, da buda
masa a wajen zama, da ambaton sa da mafi
soyuwar sunayensa a gareshi"
```SIRRIN DABINO```
yar'uwa ki sami dabino Wanda ya Fara nuna ki
dinga yawancin shi ma yana Kara ni'ima in kuma
kika Fara kar ki daina sai kin Kai kamar kwana
bakwai Zaki ga abin mamaki.
```SIRRIN SHINKAFA```
yar'uwa ga dama ta samu ki sami farar shinkafa
ki wanke ki daketa idan ta zama gari, sai ki sami
ya'yan zogale, suma ki dake su, sai ki hada da
garin shinkafa, sai ki sami madara ki zuba ki
dinga sha Zaki ga abin mamaki.
```SIRRIN RAKE```
yar'uwa ga dama ta samu, ki samu rake mai
kyau ki matse ruwansa ki tace ki sami zuma farar
saka ki dinga sha cokali uku da safe da yamma,
Zaki samu ni'ima insha Allah.
```SIRRIN ZUMA GA MACE```
➽ ciwon Mara
➽ ciwon ciki
➽ matsalar mata
ki dinga shan zuma kafin ki karya da safe
Zaki sha mamaki amma zuma duk lokacin da kika
daure sha zuma duk wata matsala ki rabu dashi.
safe da yamma
```SIRRIN BUSHEWAR FARJI```
yar'uwa ga dama ta samu, idan kina fama da
bushewar farji, a koda yaushe to sai ki sami man
zaitun da man habbatussauda, sai ki hada su
wajen daya, ki dinga shafawa a cikin farjinki insha
Allah Zaki ga biyan bukata, domin kowace cuta
tana da magani, sai dai in baki nema ba, amma in
kika nema Zaki samu.
```SIRRIN TA TAKWAS```
yar'uwa ki sami madara ta ruwa gwangwani biyu,
ki fasa danyen kwai guda daya, ki zuba ki jujjuya
ki shanyasu Zaki ga fatar ki tana santsi kuma
tana taushi tana kyalli sai kisa mai gida yana
sha'awar ki kuma yana kula da ke, yar'uwa a
kula.
```SIRRIN NA TARA ( 9 )```
yar'uwa ki samu aya ki soyata ki niketa, ta zama
gari, sai ki samu zuma ki dinga sha lokacin uku,
safe da yamma, Zaki ga biyan bukata, jikin ki zai
kyau kuma Zaki ga ba kya maiko, Zaki ga fatarki
tas.
```SIRRIN NA GOMA ( 10 )```
yar'uwa ki samu cukui ki dake shi ya zama gari
ki samu zuma ki zuba garin a cikin zuma.
sai ki dinga sha cokali daya kullum, daga safe za
kiga abin mamaki, kuma Zaki samu ni'ima mai
yawa, yar'uwa za kiji ko mai yana canzawa in kin
aikta sai kin yi min addu'a.
to yar'uwa ga sinadarin ni'ima na rubuta muku
har kashi goma to abin da nake bada shawara
shine, duk wadda ta mallaki wannan post tayi
kokarin yin aikin da wannan abubuwan domin duk
abin Dana rubuta sai da muka yi amfani dashi.
▣ ```SANARWA```▣
yana da kyau mata Ku dinga kwantar da hankulan
Ku a kowane lokacin, domin duk lokacin da mace
take cikin damuwa to ni'imar jikinta tana
bushewa ( daukewa) don haka, sai a ringa
kwantar da hankali:
◆••• FA'IDA •••◆
macen da tazo haihuwa ta karu, ma'ana gabanta
ya bude, musamman wannan matsalar anfi
samunta a haihuwa farko to ya kamata duk
matar data sami wannan MATSALAR to tayi
kokari ta gyara jikinta, domin kar ki cuci kanki, ki
samo bagaruwa jima da alimun, ki tafasa su in
yayi dai-dai shiga sai ki shiga haka, Zaki dinga yi
to insha Allah Zaki ga jikin ki ya hade, amma kisa
alim din kadan.
GYARAN JIKI DA GYARAN FATA
▓▓▓▓▓ gyaran jiki ▓▓▓▓▓
✆ WhatsApp
☏+238169047840
◆◆ ```cutar sanyi``` ◆◆
mata da maza masu wannan cuta Ana bukatar
tunda wuri sune mi magani kafin cutar tayi musu
wata illah ita wannan cuta tana da matsala mai
yawa.
☛ yawan jin fitsari.
☛ ramewa haka kawai.
☛ yawan jin kasala.
☛ yawan jin kishirwa.
☛ rashin karfin maza.
➽ yawan jin yunwa.
➽ ciwon zuciya
○ KAYAN HADIN MAGANIN ○
⇛ danyen zogale.
⇛ habbatussauda
⇛ ruwa.
yadda zakiyi
kisami zogale mai kyau danyen ki gyara shi ki
tabbatar kin cire tsinkayan ciki kisami ruwa mai
kyau ji zuba ganyen zogale kimurje ganyen sai kin
tabbatar ya murzu sai ki ko garin habbatussauda
ki zuba a ciki kina shan wannan hadi Inda sanyi
ne zaku rabu da shi da yarda Alllah.
```CIKOWAR MACE DA DABINO````
wai ina mata ko maza masu San komawa yan
dumimi masu kiba masu san ganin ko mai nasu
ya ciko matar da take so sai maigida ya koshi
zai iya juyata to wannan wata hanyace domin
angano dabino shima zai taka wata rawa wajan
taimakon ki ko Kai wajan ciko war mutum idan
har mutum yana San cikowa sai yayi wannan
hadin domin ganin biyan bukata.
```KAYAN DA ZAKI NEMA```
gyada.
ayaba agade
dabino
yadda Zaki hada
Ana bukatar kina samun wa yan nan abubuwan
kina ci a kullum amma zakina ci kullum zakiga
yadda Zaki ciko kiyi kiba kadai yi wannan hadin
kiga yadda jiki yake yi.
○ ```KARIN KUZARI``` ○
ina mata da maza wa yanda kuzarinsu bai ishe
suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to
wanna wata da mace ta samu idan kuna San
samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku
gani.
➽ dabino
➽ nonon akuya
➽ zuma
➽ citta
asami dabino mai kyau a tabbatar an gyara Sabo
da yawancin dabino Ana samun kwari a ciki ko
ma kisami tsutsa katuwa to lallai ki tabbatar kin
gyara yar'uwa.
wannan nonon akuya Ana so dole sai kin samo
na akuya so samu a gabanki ko a gabanka za'a
tatsa idan an samu nonon sai ki zuba dabino da
kika gyara acikin nonon akuya Ana bukatar ya
samu kamar awa goma idan da hali kiyi hadin ki
cikin dare sa safe dabino ya jika a cikin nonon
akuya Ana so kikai Ayi miki markade idan da hali
kisami bulanda mai kyau kiyi markadasu domin
Tafi sauki bayan kin markada amma karki zuba
ruwa a cikin markaden idan kin gama sai ki
dauko zuma amma anfi San farar saka sai dai in
baki samu ba sai kiyi da ko wacce ki zuba zumar
a ciki ki juya ita kuma citta garinta Zaki samu
mai kyau wanda kika San babu wani mis a ciki ko
ki daka abinki yafi sauki yar'uwa kina shan
wannan hadin ko kana shan wannan hadin zaku
ga yadda kuzari zai samu.
••••• ```TSUKE GABA DA KARO``` •••••
yar'uwa kina so ki koma sabuwa koda kin haihu
ta Kai goma.
idan kika bari gabanki ya zamo kato ○ mijinki
bazai yarda ya zauna da keba, yaga kofar gaban
yaza mo kato, Uwargida idan bakya so daraja da
kimarki ta zube a wajan maigida sai ki nemi
magani wanda zai saka gabanki ya Kara tsukewa
maigida sai Yayi da gaske sannan dadi sai mace
mai gyara
jikinta.
◈ bagaruwa ja.
◈ miski.
⇚karo.
⇚ruwa.
yar'uwa ki tabbata babu datti a cikin kayan da
kika hada, ruwan ki yaza mo mai kyau idan kin
sami wani abu mai shara-shara sai ki tace
ruwan, hade kayan Zaki yi waje daya ki cakudesu
ki sami tukunya maikyau yar babban ki Dora akan
wuta ki Bari sai sun tafasa kamar sau uku sai ki
sauke,
ki samu bita ki zuba wannan ruwa, gabanki Zaki
wanke wa da wannan ruwa safe da Rana daku
yamma, idan dare yayi Zaki kwanta da mai
gidanki sai ki sake wanke wa, idan kika wanke da
safe Zaki sake wankewa da Rana, ki tabbatar kin
wanke tukunya kin sake tafasa ruwan Ana so da
zafi.
ruwan Zaki rika amfani da shi.
duk macen da tayi amfani da wannan ruwan
gabanta zai Kara matsewa Ana so idan da hali
Ana so kiyi tsahon kwana (30)
Domin sayen magungunan mu ingantattu akira
08169047840
[10:25PM
Ahmed sardauna
Magungunan mata added 9 new photos .
*GY R SHINE M CE*
* MUKOYI HADA*
* SIRRIN GERO *
zanyi takaitaccen bayani kashi uku wanda duk
wanda mace tayi zatayi mamakin yanda ni ima
zata jika gabanta cikin sauki ta gamsarda mijinta
wanda dukkansu sun inganta
*(1)* Ki surfa sannan ki wanke gero ki baza shi
ya bushe ki samu farar shinkafa ki dan soyata ki
hada su ki dakasu. Ki bare bawon kankana da
kwallayenta da kuma bawon cucumber ki hada su
su bushe ki dake su da geron ki dinga sha da
peak ko nono
*(2)* shi kuma Wannan geron kuma bayan kin
surfashi ki baza shi ya bushe ki saka kanumfari
da mazarkwaila da geron mata da minannas ki
dakasu ki dinga sha da madarar shanu ko madara
peak
*(3)* kawai ki surfa gero ki zuba ruwa sannan ki
dora shi a wuta ki zuba kanumfari da danyan
manshanu kiyita bashi wuta har geron yayi laushi
sai ki tace wanna ruwan shine zaki wuni kinasha
da
*HADIN MANYAN MATA *
Ga wani sirri matsi me saka mace tayi dandano
nasan kun karantashi a littafinmu amma zan
maimaitashi yanzu saboda muhimmancinsa
kisamu totuwar rake me tsafta ba bawonsaba
Wanda kikasha ki busar da ita saiki hada da
miski fari da kanunfari saiki hadasu waje daya ki
dakasu ki samu garwashin wuta kina zuba garin
kadan aciki kina tsuguno kibar hayakin ya ratsa
gabanki sosai kisamu kamar 3minutes
Hmm wannan mijinki shi zai bada
* �MUKOYI HADA*
* HADIN TANTABARA *
bayani akan hadin tantabara ba sobon abubane
kusan kowacce mace tasan amfaninsa domin
akwai tabbacin yana hada dankon soyayya
tsakanin miji da mata bayan ni ima da dandano
yana saka gaban mace ya ciko wannan an dade
ana amfani dashi kuma yana aiki idan kinason
koya to ga yanda zakiyi
da farko dai ga abubuwanda ake bukata ki nema
* 1* Za ki samu Tanbaru guda biyu
(Mace da Namiji)
* 2* Habbatus-Sauda (Cokali biyu)
* 3* Garin Raihan (Cokali hudu)
* 4* Ridi (Cokali uku)
* 5* Ya’yan Zogale (shima cokali uku)
duk wadannan anaso kidakasu su zama gari saiki
ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun
sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba
wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da
kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan
wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke
kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba
wannan koda ke amarya
* MUKOYI HADA*
*GYARAN NONO *
kowanne nonon mace cikinsa akwai ginshiki da
yake sakawa yayi tauri wanda daga yayi laushi
nonon zai fara kwantawa idan kuma wannan
ginshikin ya zama baya girma to zakaga nono ya
zama karami kamar babu komai akirjin mace
to irin wannan tarinka dafa furen zogale bayan an
tace ruwan sai a zuba zuma a gauraya anasha
zaisa nonon yarinka girma kuma kara tashi
sannan koda mace me shayarwa zata iya saboda
zai kara yawan ruwan nonon
shidai wannan ginshikin yanayin laushine
sakamakon kwanciya akan nono ko kuma saka
matsatsiyar rigar nono to idan kin fahimci hakan
da wuri saiki rinka hada garin aya da garin gero
da garin alkama kinayin kununsu kinasha yana
saka nono ya ciko kuma yayi tauri
to saidai idan har shi wannan ginshikin yayi kasa
da yawa yayi laushi sosai wannan akwai baban
aiki kafin ya dawo domin mata da yawa baya
gyaruwa saidai kamar irinsu kunun albasa dana
waken suya su zaki rike kiyi tayi kuma idan kuna
biye damu abaya nayi bayanin yanda akeyinsu
wanda basu ganiba kuma su saurari
*(RAGE GIRMAN NONO) *
tunda munyi darasi akan gyaran nono bari muyi
magan akan rage girmansa ya dawo yayi kyau
to Abinda zaki fara lura dashi shine ya yanayin
jikinki yake? sannan yaya nononki yake?
Idan kinada kiba sannan nononki irin Wanda
yakeda tsayine to gaskiya akwai wahala ace
maganin rage nono yayi miki aiki
Amma nononda yakeda girma koda bashida tsayi
amma be kwantaba shi wannan yana iya raguwa
da wuri kuma hakan yana kara masa kyau..
Kisamu Ganyen lemun
zaki sai garin Buhuru sudaniya.Ki hada ki dakasu
ki dinga shafawa a nonon zai ragu amma ki rage
shan madara da kunun aya da yougut Ki dinga
soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu
kuma bazasuyi bacci ba idan akwai mai
tambaya

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login