Showing 6001 words to 8053 words out of 8053 words

Chapter 3 - YAR INDIA Book Complete Document by ASEEYAH BASHEER --.txt

murna nakasa gane Wanda yafi wani farinciki acikinsu,,,,,
Wayarsa yaciro yakirata amma ina taki dauka har yanzu fushi take ,
Seda yamata kira kusan biyar sannan ta daga,
Bude zoben Yayi yakara awayar busar nazuwa mata a kunnenta ,
Ahaka yabar wayar har bacci yasa cesa,
Wannan hutun in sun dawo shine na karshe Dan haka wata shidda ne kawai zasuyi ,
Bai taba mata zancen auren suba itama haka,
Ahaka Suka kare kara2 tunsu,
Yaune Ranar da ake bikin kararrama dalibai Dan haka iyayensu duk sunjo ciki kuwa harda meena da yah Najeeb da matarsa Queen se Ibrahim da tasa matar,
Anyi biki sosai kowa se San barka inda akayi tabawa Sameer kyau tuttuka shine nadaya a fannin maza kuma har sun daukesa ayki a wata tsadaddar asibity a kasar india ,,
Neesha itace ta biyu a fannin mata duk sun samu kyau tar karramawa sosai ga kuma takardun aiki ahannunsu, ,
Sun dawo gida cike da murna ,
Bayan sati ukku an tabbatar da sun huce gajiya , akasa biki da sati biyu,
Shirya shirye ake kowannensu bangare,
Neesha kuwa tuni aka hanata fita saboda gyaran da ake mata ,,,
Yaune aka kawo lefe kala kusan dari bashegiya aciki abun sewanda yagani, ,
Duk wannan hidimar da ake dai dai darana daya maganar auren Su bata shiga tsakaninsu bah,,,
Duk abunda ake bukata Ibrahim ake nema itama kuwa seday suyi shawara da fido kawarta da kuma nana, ,,, ansaka amarya lalle Anyi kamu a handu sosai, ,
Walima ce a keyi yau maza da mata,,,,
Make up artist aka dauko ta gyara ta sosai haka tafito cikin mayyar jallabiya fara haka shima mijin dakanshi yashiga yajanyota saboda zata bata musu lokaci abokonsa duk sun hallara,,,,
Dilo ya kalli Ibrahim yace maye shi isa Sameer baya kula mata ashe yasan wadda yakama ,,
Haka akayi walima aka watse kowa se santin kyan amarya da ango yake, ,,,
Sameer ne keta kiranta awaya tana gurin wanka dasauri takammala takirasa kamar bazai dauka ba sekuma yada ga wai kina ina ake takira kin share mutane,
Wanka nake tabasa amsa,
Ok dama zance miki babu wani event dakika tsara,
Babu tace masa.
Ok toni na tsara mana Indian events ,,
Kuma a can za ayi so inaso kiyi wa kawayenki bayani ,,
To ashe dai kai ne angon , dariya kawai Yayi nima yau nasani ashe kece amaryar ma banda labari ,
Antsara wadanda za aje dasu ciki harda yah Najeeb da Queen dinsa, ,
Katuwar supermarket Suka nufa domin siyayyar abunda zasu bukata ahanyarsu tada wowa ne yakalleta a madubi yace Neesha wannan gyaran bai mun ba idan munje can za a sake wani kuma kada ayimiki kunshi nafi sha'awar na can,
To kawai tace masa har Suka iso gida ya ajiyeta tashige gidansu Shikuma yakama hanyar nasu gidan ,
Yaune jirgin Yan india yadaga daga kasarmu 9geria zuwa can,,,,
Kyakkyawan masauki ya ne ma musu daga nan yaja matarsa Suka wuce gurin shirye shirye Su,
Angama tsara komai da komai sun dawo gida agajiye,
Yau tin da sassafe yatada ta aka fara mata gyaran jiki wai zo kuga yanda takoma fatar nan kamar auduga saboda laushinta,
Shima kuwa haka aka gyara shi Yakoma tamkar ita har yaso yafita kyau,
Gurine ran tsatstse aka nema yakam sha decoration amarya da ango tamkar kajul da sharukhan a lokacin aurensu acikin film din kuch kuch hotahe
Tsaya bayyana abun bata tym ne ku kissima aranku aidai kunsan yadda india ke bukin aure, ,,,,
Alhamdulillah andawo gida 9geria a yaune aka daura auren Sameer da Neesha,,,,,,
Inda Suka tare a mayen gidansu ,,,,
Gsky dad da mom sunyi kokari sosai wajen ganin angyarawa auta dakinta yah Najeeb ma yasa nashi albarka aciki, ,,,
Fido ce da nana keta tsokanar Neesha tau kin banu yau zakisha uhuhm,
Nan tafashe da kuka Queen tadawo lallashi dakyar da wayo Suka tsere Suka barta tana kuka har bacci yasaceta, ,,,
Koda angon Yashigo yaga tana bacci bai tashetaba ya dai gyara mata kwanciya shima ya hau gado Yayi kwanciyarsa,,,
Koda ta farka jikinta duk ciyo yake haka tadaure tayi wankanta bayan tayi sallah tacaba adanta,
Shima haka a dining Suka hadu sukayi breakfast bayan tagsidashi ya karba fuska asake, ,
Zaman da suke yi a skull shi Su keyi a yanzu bawani Dan cigaba, ,,,,
A dakin sa tasa mesa yana danne danne a system tace barka da hut awa, yauwa ya amsa tareda rufe system din,,,,,,,,


🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Dama wai nace yaushe zanje gida ina kewar Su mom wlh,
Oh sorry ki shirya se muje amma zamu fara inda mama den se mu wuce can amma da la'asar zan dauko ki mu wuce gidan Ibrahim kinga fushi yake dani akanki murmushi kawai tayi shikenan Bara naje na shirya duk da ba taji dadin tsarinsaba taso ace yabata yini daya a tareda mom domin bakaramun missing dinta takeba, ,,,
Oyoyo 6 dagudu meena ta rungume Neesha,
Sameer yace ahhh wai miye haka sekin karya ta ne, ,
Ta kyal kyale da dry kaji broz dayanxu kayi ma kanka ana so anakaiwa kasuwa,
Mukullin motarshi ya jefamata shegiya wlh sena karyaki zakiyi hankali, .
Neesha taje ta gaida mama da dad se saka mata albarka suke sun dawo parlo meena se tsokanar Su take,
6 wai miye sirrin wannan fresh din kinga yanda kikayi fari mai daukar ido gashi harda kiba kin soma yi koday an sama muna baby ne,
Neesha ta kalli Sameer ta dukadda kanta taji matukar kunya gasu dad da mama suna parlo.
Mama tace Waike kin hadi ye aku ne shegin surutu hava,
Ganin yanda Neesha ta zama wani iri yasa yace ke tashi mutafi mama tace da sauri haka, ehh gidansu za muje daga can zamu wuce gidan Ibrahim
To shikenan dad yadauko kudi sunkai 20k yabata da kyara takarba shima seda Sameer yasa baki, Mama ma Tabata tiraruka masu kyau da amfani, ,,
Suna sauka batama bari ya kashe motar ba ta balle da gudu mom mom haka tadinga kwala mata kira,
Atare suka fitoda dad oyayo auta ta rungume se maida nunfashi take a yinin tana makale damom har sameer yazo Suka wuce gidan Ibrahim tarba maikyau matar Ibrahim ta musu wato safina tahadamusu abinci mai rai da lfy,
Nan Suka ga soyy tsintsarta , Duk inda safina tayi Ibrahim na like da ita gurin cin abunci ma se iskanci suke,
abun ya tin zira Sameer yace wai wannan wane irin iskanci ne haka agabanmu kuna renen wayo,
Ibrahim ya zare ido iskanci fa kace kataba ganin mutun Yayi iskanci da matar sa, Kiran sallar magrib ne ya dakatarda Su Suka wuce masallaci, safina taja Neesha daki tace mata kawa bakya kula da oganki ne yadda yakama ta naga yana Kiran mu da Yan iska, ,
Nan safina tawa yar da kan Neesha har kunya takeji idan tafadi wani abun takara mata dawasu tirarika wadanda ake sewa idan lokacin bacci yayi,
Kinga wannan tiraren kodan ubanwa ne yaji kamshinsa seya rude ,,,,
A masallaci bayan Angama sallah Ibrahim ya kalli Sameer yace wai meyasa kace mana yn iska agaban matar ka , yo inba iskanci ba meyasa kake wanan abin wlh tagama renaka jifa yanda kake sakarmata jikinka da fuskar ka dry tadubucema tab kana cikin maraici kuwa,
Sameer yakallesa alamar yanasan bayani zamansa maraya,
Wai yanxu kana nufin ba abunda yataba shiga tsakanin ku, ? Kamar me kenan Sameer yatambaya xxx mana,
Tsaki Yayi allah sauwake kayan kazanta da wahaladda jiki toni ay ita nakeso bakinintaba jikinta,
Dary harda bingirewa Ibrahim Yayi lallai aboki inada ayki ,,,,,
Nan shima aka shiga wayar masa da kai ware ido kawai yake yana sosa keya, ,, Kainifa bantaba cemata ina santaba nabarshi araina kada tarenani, Ibrahim yace rashin gayamata shi zai sa tarenaka, ,,,
Nifa zan iya kuwa ka gwada man aboki koba kasan babies ne? Wlh inso sosai harday in zata haifa min masu kama da ita,,,
Oya yau ka gwada inkunje gida kace kana santa zakaga bani bayani. .......




🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Muje zuwa
[10/23, 4:43 PM] πŸ’πŸ¬πŸ›SalmaπŸ›πŸ¬πŸ’: 🌼🌼🌼YAR INDIA 🌼🌼🌼
NA ASEEYAH BASHEER


🌼🌼🌼END 🌼🌼🌼
Se kusan 10 sukabaro gidan Ibrahim,
Zuwansu gida keda wuya kowa yawuce nasa bangare domin yin wanka night gown tasaka tareda wata karamar wula Tadakko tiraren da safina tanunamata tasaka,
A parlour Suka hadu , bismillah koh yanunamata dining abinci suke Ci kowannensu yana tinanin shawarar da aka basa ,
Bayan sungama cin abinci yace Neesha zonan kamar nasan wannan tiraren ga banta yace dun yau na banu tazo kusa dashi yajanyota a ina kika sa mesa ? em in ehh tafara ininniya mama ce taban shi,
Okey medame safina tagayamiki ? Uhm bakomai,
Bansan karya fah, nifa ba abunda tagayamun to shikenan jeki saida safe,
Ta mike tayi shigewarta dakinta har takai bakin kofa yace ji mana ta juyo I I I mtss ya buga tsaki tareda yarfe hannu jeki kawai, tashige dakinta tana dry tagano abunda yakesan fada amma yakasa,
Har tafara bacci taji anbude ganbun dakin yadan kuna light din, yakara so ku santa tayi kamar mai yin bacci yaduko ahankali kusan kunnenta yarada mata I luv u so much Neesha u ar d part of my body,
Yamike zai wuce tariko hannunsa gabansa yafadi dama batayi bacci ba ,
Idanta a rufe taki sakinsa yace mekake bukata, ? Ka kara so yakara so tasake cewa kara so yasake takara cewa kara so har yakai daf da fuskarta ahankali ta bude idanta, me naji kana cewa ya sosa keya ahm dama cewa nayi kina burgeni,
Ya isa tadakatashi da hannun ta naji abunda kace meyasa kake ganin fadan abunda keranka zai sani rainaka, I love you two takai masa hut kiss wani irin shock yadebesa bai San tym din daya fara bata nasaba,
Can kuma yatsaya Neesha muyi sallah man yau zamu raya sunna ma aiki. Sunyi sallah Yayi addua sosai. Daga baya Suka lula duniyar ma'aurata seday fatan samun baby boy ko gul,,,,,
Yau tin safe yake lallabata taci abinci amma taki dakyar yasamu tasha tea sekuma bacci,
Wayarsa yaciro yakira Ibrahim kai aboki ashe haka aure yake da dadi wlh bazan kara fitaba se bayan 2weeks, Ibrahim yakwashe da dariya Uhm ay bazaka San da dadi ba se anfara tattalinka komai bazata bari ka yiba kai hatta wanka se ammaka,
Hava Dan allah dae,
Wlh kuwa kai day zaka bani bayani,
Rufe dakinta tayi da key taje tayo wanka ta shirya cikin sari fari mai kyau tafito parlour yana ganinta yazo yatarbota se sannu yake mata itako kunyarasa takeji se kauda kai ta keyi,
Neesha allah yabiyaki yasa kin daukarmin baby, rufe fuskarta tayi wlh banaso da wuya,
Acikin satin biyu da sukayi sun debe girman kai da kunya kowa na kokarin faranta ran Dan uwansa ,,,,
A kwana atashi ba wuya agurin allah ,,,,
Neesha tasamu ciki har yakai wata biyar zokuga rididi gun doctor Sameer Shida matarsa doctor Neesha kowa nakokarin sa ganin cikin anbasa kykyawar kulawa """""
INDIA Suka koma gidan da akaba Sameer domin yafi nata girma da tsaruwa a can ta haifa masa baby boy dinsa wato muhammad ,,,,
A can akayi biki dangi se sanbarka suke Neesha da mijinta an zama manyan mutane gabadai rayuwar Su takoma can india har bakinsu Yajuya muhammad ma yanajin yaren yana kuma jin hausa yaren sa,,,,,
Bayan shekara ukku Neesha tasake haihuwar yarta mai shegen kyau aka samata khadija,,,,,,
Sameer Yayi sallama Neesha da muhammad Suka je dagudu Suka rungume sa suna masa sannu da zuwa,,,,, yakaimata kiss allah Yayi miki albarka matata kingamamin komai kedai kam idan ana neman matan al janna a kazo gun ki ansamu murmushi kawai tayi kaima haka ya rungume Su har khadija yana mai jin dadin ganin family sah
Sedai muyi musu fatan zaman lfy


ASEEYAH BASHEER
NAKE CEMUKU BISSALAM
Nagode muku ma soya na


MUHADU ASABON BUK DINA WATO (( ABOKINA))
πŸ™‹πŸ»πŸ™‹πŸ»πŸ™‹πŸ»by πŸ’‹
08068306852

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login