Showing 3001 words to 6000 words out of 8053 words

Chapter 2 - YAR INDIA Book Complete Document by ASEEYAH BASHEER --.txt

haka akeso tajuya ne mama takirata Neesha na'am ta juyo zonan tazo meyasa kuka yada al adunku kuka dauke na wasu ,oh sorry mama nasabane,
Ku da Anyi magana sekuce kun saba ,tasosa keya tajuya ta nufi meena,
Oyoyo 6 hw ar u?
Am fyn Nd u
Dsame 6
Gud .
Tun zuwansu suke satar kallan juna bawanda Yayi wa wani magana acikinsu ,
Neesha tafidda leda tana nunawa meena ungo wannan nakine ungo na mama wannan kuma na. dad ne,
Meena tace broz fah kona sa na musamman ne ?
Kije kikaimusu man kincika surutu wlh hava, to 6 nadena mungode Allah yasaka da khairan,
Taje takaima Su mama.
Anya kuwa na kyauta yarinyar nan fa danni tazo gsky ban kyautaba,
Yakalleta ya kauda kai yn mata yagarin, ?kusan minti uku sannan tace lfy
Yamukaji da hakurin yanayin kasarmu. ?
To mungode Allah,
Daga nan ba Wanda yasake yiwa wani magana acikinsu,
Meena dake lekensu tacije lebe yn iska kawai se jin kan tsiya,
Tadwo Suka cigaba da fira dik zancen meena yafi yawa aciki,
Mama sunfito tareda mom alamar zasu wuce jin suna sallama dakowa yasa yakalleta ta aykamasa da sakon harara, yace kyahuwa? Kuchne. Tabasa amsa
Nan Suka wuce, takira meena Tabata jakar ungo kibawa broz dz oll bana San questions, murmushi meena tayi 6 kina burgeni wlh mungode Suka wuce,
Cike da nadamar abunda Yayi yake se tariyo murmushinta yake da kyakkyawar fuskar ta, Meena takatsesa broz kanaka inji Neesha dasauri yakarba ta masa tsaye broz bude man mugani,
Ya hankadeta ungo bude dakanki allah watarana sena fasa miki baki shegen surutu awa aku kibar nan gun kafin na sabamiki, mikewa tayi se zunbure baki take,
Seda yayi wanka yasaka night clothing yadakko jakar yana karanta rubutun dayake kan jakar dallah dallah "wish u weren't in my dreams
Yajuya baya "my night has become a sunny dawn because of you "
Yaji dadi sosai yafara bude jakar tirarensa yagani sejuya shi yake aransa sefadan tnkss yake yasake dakko wani yaga wani hadadden zobe mai dauke da kalmar N πŸ’˜ S Yayi lallausan murmushi yaga ashe zoben yanada yar sarka zaka iya sakashi awuya amma daga ka bude zai fara singing mai dadin sauraro ,
lokacin daya bude yaji wannan busar ta luv mai ratsa zuciya rufe I dansa Yayi yana jin wani abu a zuciyarsa. ......
Idan anrufe zai daina busar idan an bude zai cigaba haka Yayi ta rudewa yana budewa har kusan 12:30 yadakko wayarshi yasa dialing number din Neesha. ......
🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Muje zuwa
[10/23, 4:43 PM] πŸ’πŸ¬πŸ›SalmaπŸ›πŸ¬πŸ’: 🌼🌼🌼
YAR INDIA 🌼🌼🌼


NA ASEEYAH BASHEER
🌼1⃣0⃣to 1⃣5βƒ£πŸŒΌ
🌼🌼🌼🌼🌼
Ring biyu zuwa ukku sannan ta duba maikiranta tsaki kawai tayi ta gayara kwanciyarta ,har kanada wani kwari gwiya dazaka kirana da har kake tinani zan daga Uhm. ..gsky zuciyarka na yaudararka ,
""""Sameer se duk yaji wani iri koday tayi fushi ne,
No yafada ay bata fushi dani,
Hakadai Yayi tasake sakensa har kusan 2 : bai saniba se can dabara tafadomasa yadaauko dayan wayarsa dayake chat da ita, kamar yadda Yayi alkawari cewa se bayan sati daya zai maida mata da reply sekuma yacanza, kamar yadda ta rubutamasa ?? Alamar tambaya kenan ,,
Murmushi Yayi yamaida mata reply kamar haka. Ntn
Tana cikin karatun wani novel Sega text dinsa Yashigo dubawa kawai tayi batareda tabasa amsaba kuma batasa tym din bah,,,
Ahakan yacigaba da jira shiru dama baisa ran samu amsaba , Kusan dae bai samu wani cikakken bacci ba har kusan asubah sannan barawo yasa cesa wato bacci,,,,,
Meena ce kan 3 star tana waya da Neesha ,
Jin kalmar sunan ta ne yasa shi dakatarda abunda yake ,
Kamar amafarki yaji tace waiga broz kugaisa,
Dukda yana San jin muryarta amma se yace mata ni na gayamiki inasan magana da ita ne, Meena Tabata fuska allah yah mai girman kai baya shiga al janna,
Hakane kam mama ta amsa da se munafurci yana santa amma yana danne wa, ina maka tsoron ranarda zata gaji da halayenka ta fidda gwani daga baya kadawo danasanin abunda ka aikata,
Jin wai kalmar rasa ta yasa shi rudu lokaci daya yabirkice ze zufa yake zoben nan mai debe masa kewa yaciro yabude a duk lokacin dayake jin wannan dad dadar busar nan yakan mance duk wani kunci ko bacin rai ,
Dayan wayarsa dayasan batada number din yajanyo yakirata Har ta tsinke bata daga ba se a karo nabiyu zata tsinke se radauka tareda sallama cikin zazzakar muryarta ya lumshe ido ahankali yabude zoben yakara awayar,
Ita ma din lumshe nata idan tayi ta naji wani irin yanayi mai wuyar fasssara,
A hankali yace fatar kingane Mai magana
Kamar bazata amsaba tace ehh nagane ya a kayi?
Seda yadauko lokaci sannan yace yagidan, lfy tabasa amsa atakaice,
Can zuwa wani lokaci yace naga sako nagode,
Batace komai bah hakan yabasa damar cewa bye,
Kamin ya tsinke wayar tarigasa, kifa kansa Yayi akatifa Anya kuwa zai iya da yarinyar nan, ,
Neesha ce ke gayawa Najeeb cewa tasa momasa mata har yarinyar ta amunce kaga yah yau zatazo gidannan kaga seka ganta ku kaisa kafin nan ungo ka pic dinta,
Tsayawa Yayi yana kallan ta yar duma duma da ita ta hadu wato Queen.
Nan Suka sa santa kansu har manya sun shiga maganar ansa bikin after 2weeks ana sora 3dyz Neesha hutunta yakare kenan,
Tin da manya Suka shiga zancen Neesha batada wani tym sena shiga kasuwanne tajibgo wannan tajibgo wancan, domin ita akabarwa ragamar hada lefe,
Akwati set 3 aka kai kayane na fitar azziki ba karya an hadu,
Yauce Ranar dinner amarya da ango sun sha kyau amma ba suyi kan Neesha ba,
Wadda tasaka weeding gown fara mai raga akai an nan nade gashin nan hannun ta sanye da safa har zuwa kan karshen hannunta kamar dai hannun rigar, show me ne sosai abayanta fatar nan fara se kyalli take, it ace rike da hannun amarya,
Ita tafara buda taro tayi bayanin komai da komai aka fara shagali tana yanka cake ne tajiyo karar busar zoben nan ta ajiye tafita se waiga waige take jin take kamar ana Karasawa a baya haka tacigaba da bin busar


🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Har tadena jinta tsayawa tayi guri guda juyawar da zatayine kamar amafarki tajita tafada kan mutun base ta kallesa ba tirarensa yabayyana kowayeshi, Sun kai kusan minti biyar ta sunkuyo yasaka hannunsa ya taryeta sun kurawa juna ido,
Kyansa take kissimawa a ranta,
Shikuma tinani yake gashinan yakai lips dinsa anata yana tsutsa, baisaniba ashe har yakai lips din gab da nata,
Excuse me ta fada a hankali yasaketa takoma atsaye ,
Muje ciki koh bai musa ba itace gaba yana biye da ita a baya suna shiga hall din kallo Yakoma gunsu ,
Wasu se mamaki suke dama amarya biyu ce kai amma wadannan sunfi kyau da da cewa gashi tarike hannunsa se murmushi suke masu vedio camera da photo Suka koma gunsu,
Queen tarada ma Najeeb akunne sun dace da juna,
Yace sosaima amma basa iya furtawa, Najeeb Yayi murmushi yace zai furta idan yaji wuya,
Cake ta yanka tasakamasa abaki shima haka sun sha pics kam,
Dj yace a basu guri suyi rawa nan Neesha tace ay Su basa rawa seday ko in za a saka musu wakar india Sanin bazaiyu asameta agunsuba ,
Aifa nan wani yabada memory card dinsa akasaka musu duk wacca aka saka atare zasu gyada kai alamar batayiba can sukace wannan tayi wato wakar race (((oh zara zara kiss me kiss me kiss me oh zara zara toch me toch me toch me oh zara owo owo ))) Uhm rudewa a kayi ganin yadda suke laudi tamkar india daukarta yake yana romance kamar yadda ake acikin wakar,
Yah Najeeb abun yafara bashi haushi samari da Yan mata se ihu suke karshen wakar nayi kawai yacirata sama ta bankare ta ware hannaye.
Nan aka dau shewa duk Wanda yazo wa amarya da gifts yabasu,
Dj Yayi gyaran murya yace wannan wane bangare take akace gefen ango yace gud kamar yadda Dan gin amarya Suka cinye gasar rawa yanxu kam kanwar ango tacinye kowa,
Nan Najeeb yaji dadi har yamanta da haushin dayakeji a baya,
Meena kuwa kamar tazuba ruwa akasa tasha,
An watse taro lfy kowa ya tafi da sha'awar Su Neesha da Sameer,
Najeeb yakira Neesha dama rawa kike koyo ba karatu ba,
Nop yah muna dae zuwa gurin rawa duk sanda ba karatu,
Yagyada kai alamar gamsuwa, gud amma banso Sameer nayawan tabaki sosai,
Hannunta tasaka tarufe masa baki no yah sameer badan iska bane nibanma taba ganin kibaniba yataba wata sedai bisa kuskure yanxunma nasan abunda yasahi dagawa gun rawar nan yah saboda anata ihu ne yakara dagewa,
Murmushi Yayi zamu sha rawar da tafi wannan kenan a lokacin aurenku,
Yah nifa ba soyy muke ba,
Zaku fara in tym Yayi musamman idan kuka ji matsi,
Ta bushe da dry yah dae.......
Amarya antare a unguwar maitama gida tsararre yasa kayan alatu amarya tasaha kayan daki tun kan kitchen har daki......
Neesha zokiji wata shawara , tinda kinyi wa Sameer al qawarin bazaki kula kowaba sekin kare kara2, kawai yanzu kizo mai da zancen cewa abokin yayanki yazo nemanki kuma kin amunce dakin kare kara2 za ayi biki, muga mai zaice,
Gud aydy wlh I will try,
Yauce Ranar dazasu koma hutunsu yakare dakar tabar mom hakama dad Sameer yazo yajanyeta ajikin Najeeb da ta makale wa Suka shiga jirgi suna yimusu bye bye,
Se kasar INDIA
tun tashinsu take kan cinyarsa yana shafar gashin kanta har tayi bacci seda Suka sauka sannan ta farka ahankali tajanye jikinta,
Sun sauka masaukinsu kowa Yayi bangarensa bayan wanka da sukayi ta bude jakarta ta dakko yam ball taci tareda lemu ta kwanta tajanyo wayarta tana latsa,
Sega pics dinsu meena ta turo mata inda suke zuwa suna rike da hanneyensu sun kalli juna suna murmushi se inda Suka sakawa junansu cake se inda yadagata suna rawa gasu nan dae sun kyau sosai takai bakinta tayi masa kiss,


🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Jin busar zobenta na tashi yasa ta mikewa da sauri ta yaya blanket din datayi rufa dashi ,Tafita da sauri se dakin sa bata tsaya nemane izini ba kawai tafada dagashi se guntun wando se fararar base cak ta tsaya Dan bata taba ganinsa ahaka ba , mikewa yayi tsaye da sauri ganinta daga ita se night gown fara takarbeta gashin nan an zubosa agaba,
Yakaraso gunta tana ja da baya, Yace kyahuwa? Kuchne. Tabasa amsaba kk gud nyt yafada.
Ta juya har takai bakin kofa tace sweet dream"
Murmushi Yayi kk u to, Haka takoma tacigaba da juyi har bacci yasaceta .
Sanye suke cikin kayan docts farare sunyi kyau sosai yaune zasufara fita kara2 kowannensu sanye da Farin glass Yayi musu kyau sosai, rike yake da hannunta yarataya jaka har Suka isa skull ,
Aka fara lecture kowa yamaida hankalinsa akan abunda ake,
Akagama Suka wuce gurin kara2 gurin da duk maisan kara2 anutse can yake zuwa kowa na duba kara2 nsa amma banda Neesha wayarta tajanyo tana kallan pics dinsu,
Kwace wayar Yayi tareda fadin nakusa rabaki da waya wlh inhar baki maida hankali akan abunda yake gabankiba,
Ta zunbure baki ta dauko littafai tana dubawa har lokacin tashinsu Yayi Suka wuce gida 3:30 zasu dawo sunada new lecture zuwansu gida keda wuya sukayi wanka Suka Ci abunci a parlo Suka yada zango suna kallan ball ankusa gamawa ta mike taje dakinta ta shirya cikin hadadden sari yellow Yayi matukar karbarta tazo dab dashi tazauna suna fuskantar juna nan yamaida hankali sa gareta kyah? Yatambaya murmushi kawai tayi yace bolo now ,
tayi aji yar zuciya dama zan gayama ne wani abokin yah Najeeb ne keneman aure na har Anyi magana manya sun shiga yardata kawai ake bukata, shine naga yadace kafin nayarda nagayawa best Frnd koya kace ,
Yahade rai aykinsan bahaka mukayi bah munyi dake sekin kare kara2,
Nagayamasa yace ya yarda shi dai kawai yanaso manya Su shiga zancen amma zai iya kyaleni har naga ma hup kafahimceni,
To yanxu dakika zomun da wannan zancen mekikeso nace miki,
Shawararka nake nema,
Yasauke nunfashi to kice bkya San sa wht tafada seda ya daga dasauri yana Kallanta inafa sansa,
Hw dy u a gabana kike fadan kina San wani,
Ahhh to miye aciki idan nabari na kare kara2 narasa miji fah,
waya gayamiki ko shekara dari kikayi zaki rasa miji, nariga na tanadamiki abokin rayuwa nagari Wanda manners dinku yazo daya zakifi jin da dinsa akan kowa,
Sameer kenan kai mahaifinane dazakace kazabamun miji ni nafika Sanin Wanda yadace dani nafika Sanin abunda nakeso ni zan zauna dashi bakaiba,
Dakata yadaga hannu tinda kinsan ban isa agarekiba kada ki kara kawo min matsalarki kinajina yafizge hannunsa,
Okey fyn lyk it haka ta fada tareda tashi dakarfi tabar gun. .......
🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Muje zuwa
[10/23, 4:43 PM] πŸ’πŸ¬πŸ›SalmaπŸ›πŸ¬πŸ’: 🌼🌼🌼 YAR INDIA 🌼🌼🌼
NA ASEEYAH BASHEER
🌼1⃣5⃣to 2⃣0βƒ£πŸŒΌ
🌼🌼🌼🌼🌼
Ahaka hutun Su yakare sukadawo gida bawani cigaba da aka samu akai,
Seday suna aykawa juna da sakon luv ta ido ko gabban jikinsu furtawa ne kawai basayi,
Neesha ce zaune agaban madubi tana Dan make up,
Sega junior yazo da gudu antyna wai kizo inji abbana,
Junior kenan yaro Dan shekara daya da rabi amma Yayi baki se girma kawar kajin turawa,
To jeka gani nan zuwa,
Shiri tayi cikin kananan kaya riga da sket tayi kyau sosai ,
Ya Najeeb Yayi gyaran murya Neesha dad yabani abunnan dinki a hannuna na bincikamiki inda Wanda kike so kituroshi in kuma babu to yabaki kafin ki koma skull,
In bahakaba akwai yaran abokinshi dake sanki kin fahimta,
Ta daga kai alamar ehh,
Dakinta takoma ta reda janyo wayarta takira Sameer dayake yanxu ansamu cigaba suna waya har Su dade,
Hello, hi yn mata yakika?
Qlw wlh
Akwai matsala ne
Tamefa? Nan ta gayamasa yadda sukayi da yah Najeeb,
Tace Sameer mezai hana mu fito da sakon dayake cikin zuciyoyinmu koma ragema kanmu wani nauyi,
Sako kuma Neesha ni kam banda wani sako azuciyata seday ko ke in kina da,
Ta fusata sosai shikenan se anjima ta tsinke wayar,
Fadawa Yayi kan gado yana juyi Anya kuwa yayima kansa adalci,
Neesha tsananin bakin ciki bata iya bacci aranar ta rasa ma abunyi,
Meena tace wa mama, allah koh mama broz Sameer na bala'in San 6 Neesha amma tsabar girman kai yahanashi fada itama kuwa tana San shi,
Mama tace ke yasha fa ke bakiga abunda yamiki Ranar ba har kike sake zancen,
Uhm mama kenan wlh bana San murasa Neesha ne,
Hakane ni kaina inasan yarinyar to ya zamuyi tinda shi baice yanaso ba,
Mama ga shawara ,
ace masa za 'anema masa auren Neesha Ai nasan bazai ki wannan bah,
Tau se Dadyn ku yadawo zamuyi shawara akai,
An tsaida magana tsakanin dad da mama, Sameer kawai ake jira yadawo a sanar dashi ,
Ana haka se gashi yadawo tareda babban abokinsa Ibrahim,
Mama tace zonan Sameer yazo dab da ita yazauna,
Tace Sameer kaga ka girma shekaru na tafitya kusan yanzu 27 ne gareka, to mu a gsky mun yanke shawara zamu nema maka auren Neesha domin munyaba da hankalinta da tarbiyar ta,
Amma mama......
Amma me inji dady kana fa santa munafurci ne kurum irin naku na yayan zamani,
So gobe za muje nida kanina neman aurenta, nifa dad nafiku Sanin abunda nakeso ni bance ina santaba kawatace kawai,
Ibrahim yakarbe zancen da cewa wlh karya yake dad bashida zancen daya wuce nata wai baya San gayamata kada tarenashi ,
Kaji hauka inji dad,
Duka ya kaiwa Ibrahim,
Meena ta mike se rawa take broz yakusa an gwancewa ahayye samusha biki muje india,
Takalmensa ya cire ya kwadamata seda ta buga kara wayyo mama,
Mama tace wlh idan kajimata ciyo zaka gane munafuki ana so ana kai kasuwa,


🌼🌼🌼🌼🌼
YAR INDIA
Su dad sunje nemawa Neesha auren Sameer,
Dad yace bazai badataba se yaji tabakinta, yasa aka kira ta akatanbiyeta miye tsakaninsu da Sameer tace abokintane, kaji shirmen banza ana abota tsakanin mace da nmj in dae bata soyy bah,
Aa dad muba soyy muke ba amma duk Wanda kuka zabamun dai dai ne agurina,
To jeki allah yamiki al barka dama dae kuna San juna amma badan haka ba bawanda ya isa ya muku dole,
An tsaida magana tsakanin dad da uwayen Sameer kan da sun dawo hutun karshe za a yi biki anbiya sadaki an kawo goro ,,,,,,,"""""
A yau tsakanin mutun biyu bawanda yasamu bacci tsabar

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login