Showing 6001 words to 9000 words out of 13946 words

Chapter 3 - KANKANA (Uwar Ruwa) Book 1 Complete By Oum Aphnan .pdf

then. Wanene Adam?
Me ke faruwa da lafiyar 😄🍌Adam

Naji yana cewa yana Nosocopobia
Da gaske ne Baya son lamarin shi da asibiti ko ko dai kawai fada yake yi?

In da gaske ne to wai me yasa?

Duk zamuji a cigaban labarin





.

Ayi mun uzuri fa ba zama bikin muke tayi�😄

Oum Aphnan �

*_KANKANA..._*
_(Uwar ruwa)_


Na
Oum Aphnan
2025®
_____________
P9&10

It is Exactly 9.20pm Na daren Auren
Adam Da Yusrah
Adam Da Janan
Adam Da Hassenart
Bayan dawowarsa daga É—an guntun tunanin da yayi na rabin lokaci a take yasa a kirawo masa
kaf matansa zuwa babban living room dinsa da yake third floor ,Ta elevator Janan ta shigo
dakin a yayin da Yusrah ta biyo matakale ta hauro har inda dakinsa yake itakuwa Haseenart
Slot floor tabi ,saboda ita dai matakale bene ma tsoron hawa yike mata bare kuma ta shiga
elevator ai ji zatayi kamar za'a watso mata en cikinta ta baki ,gwara dai tabi Slot da qafa a
hankali tayi ta kewayawa har Allah yasa ta isa dakin da tafiya ,na bakinta ai sannu sannu bata
hana zuwa saidai a dade ba'a ce ba.

Lokaci guda dukkansu suka hadu kowa bata san kowa ba ,Yusrah sanye da farin jilbab qatoto
ya rufe mata ko'ina na jikinta da er qaramar counter tana azkar din yammaci da ya kufce mata
bata samu zarafin yi ba saboda shagalin biki.
A yayin da Janan ta sanya wani matsartsen Weeding gown mai Musulmin kyau me open neck
wanda ya taimakama fallasuwar dukiyar qirjinta ,tayi kyau sosai skin dinta sosai yake qyalqyali
a hasken fitilar dakin kai da gani kasan wannan akwai hutu da Naira ,dingis dingis ta isa
3seater inda Adamu yake zaune ta lafe a kusa dashi ta manne kanta a saman kafadarsa har
suna gogan numfashi .

Hassenart kam riga da skirt ta saka na leshi Lilac purple an masa ado da dark purple din zare
,itama tayi kyau sosai ta dauko babbar mayafi ta yane duk jikinta dashi . ,tana zuwa tsakiyar
dakin ta samu Qasan Centre Carpet din dakin ta zauna jaraf tana maida ajiyar numfashi tana
marmatse qafarta saboda maganar gaskiya ta wahala sai faman wash wash takeyi sam ita bata

lura da tsarin falon ba .
Saida ta share kusan minti É—aya ba wanda yayi ko tari a dakin kana ta dago kai ta kallesu
,Yusrah na zaune akan kujera dan gefe dasu Janan na like da miji ita kuma tana zaune dabas
akan carfet.

Mamaki ne yaso kasheta ganin amaryar yau yau amma ta liqe ma miji haka kamkam ko
numfashi ta kasa bari yayi cikin sakewa. Wage baki tayi kamar zatayi magana sai kuma ta tuna
yanda Innan mu ta dinga kwakwakwafanta akan ta iya bakinta gidan mata 4 zata shiga in ta
ringa tsoma baki a abunda ba ruwanta to inma su hade mata kai ko su maida ita sakarya
.Tunowa da hakan da tayi yasa ta hadiye qorafinta sai kawai ta washe baki ta kama murmushi
mai sauti
"Ahhmmmmm Ina wuninku"
Daga Yusrah har Janan Zuru sukayi mata da ido .Ita Yusrah mamakin rashin nutsuwarta take a
yayinda Janan ke Binta da wani irin qasqantaccen kallo na wannan kucakar ma kishiya ta ce?

A nutse cikin wani irin toned voice Adamu ya amsa mata da "Lafiya qalau tashi a qasa ki zauna
a kujera ,inaso zan magana da ku duka"

Cikin mirmushin jin kunya ta miqe tana karkade bayan skirt nata kamar wacce ta zauna a Qura
taje gefen kujeran Da Yusrah take zaune itama ta zauna tana dan waige waige
"Sannu ko ? Ina wuni"
Dan murmushi Yusrah tayi haka nan taji yarinyar ba laifi ,zero tension with Pure heart.
"Lafiya lau amaryarmu"
Saurin rufe fuska tayi da tafukan hannunta tana dariya qasa qasa "Hum Hahhh ,har kinsa naji
kunyarki wallahi ,ai kema amaryarce dai"

Gyaran murya Adamu yayi kana ya dan muskuta kadan ya janye jikinsa a jikin Janan ,ya daura
da masu sallama da Hausa ingausa dinsa na larabci ko turanci
"Hii Assalamu Alaikum all ,Ina ma kowacce daga cikinku Barka d azuwa ,I'm very happy that I
had all of You as my wives , Alhamdullh For this bleesings .....Allah ya bamu zaman lafiya ya
kawar mana da dukkan fitina....." A haka ya cigaba da maganganu a nutse ta hanyar gabatar
masu da kanshi sannan ya fada masu abinda yake so da wanda baya so daga nan kuma ya
umurci kowacce daga cikinsu da ta gabatar ma en uwanta da kanta .
Shikuma yana tsahirtawa ya sake turawa Zakiyya message a karo na Barkatai that tazo ta
sameshi a living room dinsa na third floor saidai yasa delivered but unanswered.

Saida kowa ta gama gabatar da kanta kana yace Tom kowa zatayi alwala zai ja masu jam'i don
suyi sallar godewa Ubangiji daya nuna masu wannan ranar ,Daya bayan daya suka tashi suka
shiga bedrooms din dake cikin falon kowa ta shiga guda daya taje dauro alwala,kafin su fito
cook dinsa wanda ya kasance namiji ya cika masu gaba da varieties na pecked delicacies
Naman turkey ne da soyayye da farfesun sa ,sai wasu tarkacen abubuwa cikin foilppr da kuma
drinks da su glass cups da ruwa.

Bai bata lokaci ba wajen jamasu sallah ya danyi addu'a mai dan tsayi bayan ya idar don sama
masu albarkan auren daga nan ya gabatar masu da abincin and shi ya fara daukan some part
na turkey din yayi bismillah ya fara ci .
Duk cikansu babu wacce tayi motsin kirki sai Janan da ta dauki cup ta tsiyaya fresh milk ta fara
sipping ta na lumshe ido tana admiring gardinsa tana bashi labarin yaushe rabon da tasha fresh
milk din companyn nan ashe yana nan? Rabon da insha tun da naje Labanon a year back
kenan ,amma tun da na dawo naija na neme shi a kusan duk super markets namu amma ban
samu ba kuma.

Murmushi yayi baice komai ba ,janan da Yusrah kam tsuru tsuru sukayi suna kallon ikon Allah
,juyin duniya yayi dasu sun ki joining dinsu sai da qyar kowaccensu tasha ruwa.

***
Saida suka natsa aka kwashe kayan kana ya kalli kowacce daga cikinsu ,Bansan wacece a
cikinku zata zama ta farko ba wacce ta biyu ba kuma wacce ta qarshe ba ,as You all know
uwargida tace a muku Barka da zuwa sannan ta baku kyautan wata hudu ku ji dadin amarcinku
ku kadai ba tare da ta shiga cikin rayuwarmu ba.
Washe baki Janan tayi "Oh such a lovely Anty mun kuwa gode...To wacece first a cikinmu ? Ai
duk tare aka kawo mu ,ko kuwa za'ayi shi wanda aka daura aurenta a farko itace ta daya sai na
biyu sai ta uku ko ya kukace?" Sunkuyar da kai Yusrah tayi zuwa yanzu rashin kunyar yarinyar
ya fara isanta .
"To waye yasan wanda aka wani fara daura ma auren ki ji ta fa" inji Hassenart

"Oh is alright here ,abunda zaayi shine zamuyi quri'a,zan rubuta 1 ,2 & 3 a takarda ,duk wanda
kika dauka shine position din da Allah ya baki .duk mun yarda??"

"Good Idea" Yusrah ta fada a hankali .yayin da Janan ta fara qunqunai don dai ita fa an jiqata
da maganin mata abunta na mata qaiqayi bazata taba yarda tayi missing wannan daren ba ba
tare da an sosa mata ba.


Lokaci daya yayi rubutun ya qudundule ya zube a gabansa ya umurci kowacce tazo ta dauka
,da rububi Janan da Haseenart suka isa kan takardun wannan tana rige rigen dauka ,da qyar
kowacce ta dauki day-daya suka bar raguwar dayan a qasa .kowacce ta dawo ta zauna a
wajenta tana jiran ace su bude ,saidai har lokacin Yusrah bata motsa a inda take ba ,wannan
yasa idon dukkansu ya dawo kanta .
Sir Adam ne ya magantu da cewa "Kefa?"
Murmushi tayi cikin murya mai sanyi tace "Bakomai mijina basai na dauka ba in suka bude nasu
kowacce ta fadi nata cikon dayan shine zabina kenan"

A lokaci daya kowaccensu ta maimaita kalmar da kaf cikin maganganun Yusrahn ya taɓa masu

zuciya wato kalmar da ta faÉ—a na _Mijinah_ .
Mijinki ko mijinmu?

Dan murmushin saman leɓe Adam yayi "No dauka dai hakkinki ne " a nutse ta isa gaban
takardan ta dauka gamida Bissmillah.

"Ok now kowaccenku zata iya budewa"

Lokaci daya duka su ukun suka bude kuma a lokaci daya dukkansu suka bude ido
"Wahhhattttt😳"









Tan...tan...tan
A tunaninku wacece winner?🥳
Mu tara a page na gaba
Comments ɗinku nada muhimmanci don shi ke bani qwarin gwiwa🤗😘





***
Littafin Kudine
Regular ₦500
Vip 1k
Special 2k

Kisa ta Opay
9065990265
Mohammed Hassana

Ko
Fcmb
7782217014
Mohammed Hassana

Shaidar biya ki turo ta whatsapp ma wannan Numbern
09065990265




Oum Aphnan �

*_KANKANA..._*
_(Uwar ruwa)_


Na
Oum Aphnan
2025®
_____________
P11&12
Wani Tsalle janan ta doka "yeeeeh nice ta É—aya" cikin murna Hassenart tace "Nikuma ta biyu"
duka zuba ido sukayi suna kallon Yusrah .sai yanzu ya fara lura Yusrah miskilan kanta ne ,don
haka wannan karon bai tsaya tambayar ta ba yace kenan "Yusrah kece Last?"murmushi tayi
gamida jinjina kai "Eh Alhmdllh dama ina da karatun jarabawa kaga i've 4 to 5days chance da
zanyi karatu kafin azo kaina"

Kallonsu yayi a daidaikunsu kana yace ina da tambaya ,but inajin nauyin fada maku baki da
baki "amma zan tura ma kowacce saqo ta waya ,ku karanta anan ku bani amsa ,Inaso mu hade
kanmu so banda matsala daku,kuma kar kuji kuna da matsala dani"
"Ok " Janan ta fada cike da zaquwa

ÆŠiririt saqonsa ya shiga wayar kowannensu,ga abunda yace

_"Inason ku taimaka mun wajen saduwa da kowaccenku a dare daya,daga nan sai in fara
rotation din a yanda Allah ya zaɓa maku"_

Zaro Ido kowaccensu tayi ,sai janan tayi zaraf tace "Kai amma fa it will be crazy sexy ,Zaka iya
cin mata 3 a lokaci daya? Gaskiya wannan abu zai bada citta triplesome zakayi kenan ,kana cin
daya wanann kana tsotson mata nono wannan kana...."

Da qarfi Yusrah tace "Kahhhhhh�" shima da sauri ya dakatar da ita da hannu "Ba haka nike
nufi ba ,ku matana ne ta yaya daya zata ringa kallon tsaraicin er uwarta ? Ina nufin 1 by 1 but Ni
inaso in kusance ku duka a dare daya"

"....amma a tunani na tunda dowry (sadaki) ka biya kana da damar zuwa mana a kowacce suffa
and beside inada uncle a Ethiopia matanshi biyu ,uncle J ,wlh tare yake cin matanshi atimes

muna jiyo ihunsu wahhhhh�tun lokacin nike imagining inna auri mai mata yana mun haka....a
lokacin fa in baison cinsu a tare ne shine zaice daya ta jira a falo daya tana bedroom amma
komai nasu a tare wallahi rayuwar gidan akwai dad'i "

Caɓe baki yayi ,kowa ya mata shiru ..
Hassenart kam tuni aka goge mata hadda tayi laqwas tana tunanin taya za'a fara ma? Lallai an
dauko masu yagaggiya mai budadden ido ,er dangin marasa tarbiyya.

"Hummm meye shawarar ku?"kafin kowacce tayi magana Janan tayi zaraf ta mike tsaye tana
gyara rigar ta ,tana daidaita shape din rigar a qugunta ta fara isa gabansa ta bude idonta sosai
qwarar idonta suna kallon sa a shashanye kamar mejin bacci ta masa magana da wani irin
murya mai kassara ma mutum qwarin gwuiwa "Mun aminceeeehhhhh" ta qare magana daidai
sanda ta manne qirjinta da gefen hannunsa ta saki wani nishi game da taune leɓen bakinta na
qasa da hakori .ta kai hannunta dokin wayarsa ta fara shafa shi ta na masa magana qasa qasa
kusa da kunne
"My love ,Yanzu zaka iya cin mata 3 a rana É—aya?......ahhhhhhhunnn awwwucchhhh...Ka bani
mamaki gaskiya kai qaqqarfa ne kana da hard pkoboko🍌�...Nidai an burgeni�" ta qare
magana tana marmatse cinya,tana sharshafa masa ilahirin faffadar qirjinsa tana jan wani irin
nishi tana taune baki.
Zaraf ya mike fuskarsa ba yabo ba fallasa "Ina zuwa zan dawo nanda 30 to 1 hour."

Yana kaiwa nan da maganarsa ya mike ya haye stairs din da zai kaishi master bedroom dinsa
dake 4th floor .

***
Yana wucewa Hassenart tayi zaraf ta mike ta cire mayafin da ta rufa dashi ta warware
dankwalinta tayi daurin ture kaga tsiya ta yi tsidik tai tsalle tadire a gaban Janan wacce ya tafi
ya barta a tsaye sororo tana faman sharce zufa saboda yanda ya kunnata sosai ymtake jin ana
mata É—as É—as É—as ta cikin wando ,gabadaya ka*ciyar tsuli*yarta tayi mata ganÉ—arÉ—ar sai harbin
wandonta takeyi
Wani irin numfashin azaba take furzowa idonta sun kada sunyi jajur jarabane fal cikinsu.

"Tom sannu kwartuwa🍑🍌Daga ganin namiji jiki ya fara rawa ,hankali ya tashi ahaaa an rabu
da saduwa ,to wallahi baki isa ba dole ki bar mana mu da bamu saba ba a É—anÉ—ana mana a
farko"

Tafa hannu Yusrah tayi ta fara salati dariya fal cikinta "ai itama wannan a haka kamar burgi
burgi ashe ,itama ba sauki?"

Janan kuwa wani kallon banza ta bita dashi kana taja tsaki "Mtewwww ,move jarehhh,sanda na
zabi number 1 hala qwalwarki yaje hutun rabin lokaci ne? To nice da miji a halin yanzu "

"Alkur'an baki isa ba".

"Ai haka kikace? To zamu gani dallah jibeki,Ni bacin ina son Mr. A dina me zaisa in
gwagwarmayar kishi dake ,jibeki fa qazama,Allah ya fishemu infection"

Tana kaiwa nan da maganarta ta taka benen saɗaf ² tabi hanyar da yabi aiko da gudu
Hassenart tabi bayanta tasha gabanta tayi bake bake ta riqe qarfen benen .

"Nice kike cema qazama mai Infection? To yaseen baki wucewa ,wannan wani irin baqar naci
ne mutum yace a jirasa yana zuwa to uban me zaki bishi ki masa ehenmm ? Ina maza!!!"









_*A gigita Ni da ruwan Comments 🥰�😘Ku kuma kusha Update,ana bani dan mutsun
Comments ...Hummm yaseen zakuga dan mutsulun Update,kuma Dukda ina jin Isknci 🍑🍌ko
bazan Rubuta maku ba😆🤌🏽*_




_Muna dab da gama pages din kyauta ,Ina tuna ma wacce bata siya ba ,tayi gaggawar biyan
littafin ki ta nan👇🏼 coz You will miss alot ,akwai tarin abubuwan qaruwa ,amma fa wani abunma
sai mun gama na kyauta��_

***
Littafin Kudine
Regular ₦500
Vip 1k
Special 2k

Kisa ta Opay
9065990265
Mohammed Hassana

Ko
Fcmb
7782217014

Mohammed Hassana

Shaidar biya ki turo ta whatsapp ma wannan Numbern
09065990265




Oum Aphnan �

*_KANKANA..._*
_(Uwar ruwa)_


Na
Oum Aphnan
2025®
_____________
P13&14
POV Janan
Itace tafarko da ya fara kira ta shiga dakin ,zama tayi kujeran dake kallon nasa ta É—an bude kafa
ta ware hannayenta biyu tana kallonsa a É—aiÉ—ai irin sexy Look din nan tana taunan chewing gum
a hankula bakinta da yasha man leɓe na juyawa So erotic .
A nutse cikin gentle voice dinsa ya soma mata magana "Allah ya zabe ki ta farko cikin matan da
na Aura "
Juya ido tayi gamida masa fari "That's me ,Ni a koda yaushe mai Sa'a ce"
"Ina rokon zaman lafiya da hadin kai a tsakanin ku"
Juya kai tayi gamida shafa gefen fuskarta da tafin hannunta da yasha lalle ta É—an gotsare akan
kujeran kadan ta turo masa ÆŠuwawu .
"Indai har zaka iya kulawa damu duka ,Ni banda matsala "
Lumshe ido yayi a hankali murya can qasan maqoshi yace "Thank You"
Dan murmushi tayi tana wasa da halshenta zuwa saman fatan leɓen bakinta na sama ,sannan
ta sake fari da ido a karo na Barkatai ,ta mike tsam daga inda take "Tom yanzu kuma lokacin da
zan fara kulawa dakai ne a matsayin mijiiiiiiiiiii....ahhhh🤩" ta nufosa cikin wani irin tafiya tana
sharshafa gefen qugunta da duk hannuwarta biyu ,ta isa gefen kujeran da yake ta zauna ,lokaci
daya ta gwara na shanun ta akan kafadarsa ta saki wani nishi "Ahhhhhhhunnn" ta fara mulmula
dukiyar qirjinta da suke a bude a saman cinyar hannunsa tana mulmulasu cikin karairaya ta
dauko hannunta ta fara matsa masa kafadunsa har zuwa dokin wayarsa a hankali kamar me yin
masa tausa (Massage) wani laushi hannunta ne yaji yana ratsa sa kamar ana masa tausa da
beredi.a nutse yaji ya numshe Ido yana sauraron salonta ,a sama yaji tana masa magana ta
cikin kunne da muryarta mai É—auke da iska tana zurara masa raÉ—a muryarta na fita a harhaÉ—e
"Masoyina ,buraaaaahhh🍌🍌🍌" tana fadin nan takai hannayenta duk biyu kan fatan maransa
tana shafawa a hankali tana kewaye cibinsa tana danna yatsarta ta cikin wandonsa har tana

taɓo gashin maransa da yike kwance luf luf ,ta maqalqalesa gabadaya ta sashi a tsakanin
cinyoyinta ta koma ta bayansa ta lafe ta turo kanta saman kafadarsa ta hade kumatunsu gefe
da gefe suna gogan juna tana wani fidda siririn nishi mai tada tsikar jiki
"ahhhhhh....ahhhhhhh....ahhhhhhh"
Ba zato taji ya kama hannayenta batayi aune ba taji ya janye su a jikinsa ,da wasu irin
birkitattun Idanduna ta kallesa wanda suka rikide da dan ja kadan har wani ruwa ruwa yake
kwantawa a kwarmin idon masu kama da hawaye ,cikin hargitsatsen murya can qasan maqoshi
ta tambaye shi da "What?"
Lalubo wayarsa dake gefensa yayi ya shiga application din bankinsa ,ya dan kalleta qasa qasa
"Your bank account number?"

"Kai 😳tun bamu shiga garin ba?" Bai amsa mata tambayar ta ba saidai ya sake nanata
maganarsa wato "Number asusun bankin ki?"
Cike da tsantsan zumudi ta ke karanto masa Account details dinta muryarta har yana hardewa
,tirirrrif Ya tura mata miliyan hamsin.
Suna saka masa good sign ma'ana anyi approving and he sent ,ya nuna mata screen din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login