Showing 1 words to 3000 words out of 13946 words
Chapter 1 - KANKANA (Uwar Ruwa) Book 1 Complete By Oum Aphnan .pdf
*_KANKANA..._*
_(Uwar ruwa)_
Na
Oum Aphnan
2025®
_____________
_Its is quite long banyi rubutu ba,oum Aphnan lafiya ba rubutu ? Lafiya muka jiki shiru...? Uhm I
gat u girliesKunsan Marubuciya kuma Likita dole sai anyi hakuri damu ,muna can muna
service to humanityHhh amun uzuri inajin Isk***nci Fresh up Happy new year_
_Bana Littafin yazo da competition So,Gidan mata 4 Mata zanqwaɗa zanqwaɗa masu jini a
ka ,fighting For 1 man Who is he? And who is the winner?? Above all what is the
drama???Akwai tarin darussa ,U cant afford to miss Plz. So indai ke kin isa Isasshiyar
mace,kina so ki warware basirar kishi da qwacen miji ,be it kishiya! Ko budurwan waje Plz find
out in *KANKANA...*_
____________
In the Name of Allah ...
P1&2
“Ayyururiiiiiiiyyyyyyyyy!!!”
Tashin guɗa ne ya kaceme Ilahirin haraban Tafkeken _Luxury mansion house_ ɗin . Hakan
kuwa ya sani qarewa gidan kallo a abunda bai wuce daqiqa biyar ba.
Rungujejen gida ne bene hawa huɗu mai ɗauke da rukunin gidaje guda huɗu kowanne bene
hawa hur-huɗu ,gidaje biyu na kallon biyu sai tafkeken shataletalen round about dake tsakiyar
mahaukacin gidan ,tamkar muna kan qatoton highway din nan...Cikin Round about ɗin an
qawata shi da wasu irin qayatattun fitilu da furanni masu fesar da ruwa gwanin burgewa.
Duddulo ido nayi ina bin gidan da kallo wanda sheqinsa ke neman rabani da ganina ,to nidai
ban hangi sumunti ba gabadaya bangwayen gidan lulluɓe suke da zallan kwalba abun kamar a
Turai...lolz
Lafiyayyun fararen motoci sol sol suka shigo gidan a jere guda 3 qirar ferrari 499 Auto. Yanda
suka shigo sululu kamar kifaye kalar suffan jikinsu haka suka yi layi a tsakiyar haraban gidan
daidai gaban roundabout din da yake mahada na gidan . Kuma a lokaci guda motocin 3 aka
bubbude su wasu murɗaɗɗun maza masu kama da basawa sanye cikin Black suits da bakaken
tabarau suka fito daga wajajen drivers suka isa gaban murfin motocin suka bubbude gidan
bayan
A nutse kyawawan amaren suka fara rige rigen fitowa daga cikin motar dukkansu sanye da
fararen gowns an lulluɓe masu fuskokinsu da manyan mayafai .
Kowacce tana bin bayan guards dinta har saida ya sadata da gaban building dinta ,kuma daga
nan ne kowacce en uwanta da suke ta faman rangaɗa guɗa suka kama hannun er uwarsu suka
shige da ita cikin gidan ana koɗa "Assalamu alaiki amarya Barka da zuwa Allah Ubangiji yasa
sai mutuwa zai fitar dake ,A shiga da bissmillah a taka da qafar dama...Allah ya hade kanku ya
kauda fitina ya baku ikon yima mijinku biyayya "
°°°
Duk Abunnan da yake faruwa Zakiyya ( Uwargida ran gida a wajen Sir Adam)Tana tsaye a
gaban labulen windown bedroom dinta da yake qololuwar ginin hawa na 4 tana kallon yanda
ake Safa da marwan shigo mata da kishiyoyi har 3 rinkis rana daya take.
Wani abune mai yaji yaji taji yana giggifta mata a cikin ido
Cikin sassanyar murya irin na matan manya ta furta "Why me???" Lokaci daya tabi kanta da
kallo akan zungureren madubin dake tsaye a bed room din kamar tsawon mutum ,kyau iya kyau
ga fari ga diri uwa uba ga kyawun fuska da cikar gashin gira da na ido , cikakkiyar Halfcast
Babanta Fulani mamanta Balarabiyan Labanon....Ga kyau ga boko ga tsantsan wayewa wai
yau ita ake ma kishiya hmmm ba kishiya daya ba ma wai kishiyoyi 3 a rana ɗaya!!!
A take taji wani juwa na dibar ta ,da sauri ta dafe kanta da hannu biyu ta daddage ta kwantsama
ihu . Amma cikin sakan daya ta hadiye kukan ta baje akan gadonta ta rimtse ido tana magana
qasa qasa .
"Oh No! No!! I'm a strong woman...i'll watch the game ba tare da qosawa ba ,Ai ba'a sanin maci
tuwo sai miyan ta qare ,gasu ga Adamun nan!!!!"
°°°
9pm
Haraban gidan yayi tsit sai hasken fitilu irin dumly din nan but kota ina farrrr,kowacce amarya
tana can ta nutse cikin en uwanta tsabagen girman gidajen masu ɗauke da sealed doors ko
tarin kowa bakaji .
A sannan ne Oga emos(Shine chief of security na gidan Sir Adam)Sai sannan ya tsaya a gaban
haraban gidan yana kiran Sir Adam ta wayar hannunsa.
Wayar yana dab da yankewa aka dauka amma baayi magana ba "Hello sir"
Ta daya bangaren ya amsa da "Uhmm"
"Good Evening sir ,an gama komai"
Da wani irin tone mai sanyi qasa qasa kamar na me jin barci yace "Job weldon sir" russinar da
kai Oga emos yayi da alaman girmamawa kamar yana gabansa "Godiya nake Sir ,saida safe"
Cikin sanyinsa ya amsa masa da "A huta gajiya"
A hankali ya zare wayar a kunnensa ya koma ya kwanta akan gadon sa ya tallafe qeyarsa akan
tafukan hannunsa ya lula dogon tunani......................
(Flash Back)
*SATI DAYA DA YA GABATA*
Zaune Zakiyya take a tangamemen Falonta da ya gaji da jin adon kayan alatu,wani
dandatsatsaen fitted gown na leshi ne a jikin mai ruwan bula mai turuwa anyi masa adon zare
da duwarwatsu ruwan gwal ,Ta buga Daurin ture kaga bala'i akan tarin himilin gashinta na asalin
half cast ,ta daura qafa daya kan daya tana Chat da qawayenta ta irin join meeting call din nan. Cikin iyayi take amsa ma qawayenta hiran da sukeyi wanda duk rabi akan kishiya ne ,a nutse
bakinta da yasha man leɓe yake motsawa tana tauna chewing gum din bakinta tana basu
bayani
"Taf ,ke Ni fa ba'a haifi da namijin da zan zauna ya takani ba ,kuma na yi imani da Allah Duk
macen da kika ga an mata kishiya to tabbas bata isa bane ,and nasan na isa full option ...
Adamu dai kam bashi ba kallon wata diyaa mace da sunan so bare har yace zai aure ta ,koda
kuwa ina soya naman jikinsa kullum.....So shawara daya zan baki ,kar ki sakaci ki bari namiji
yasan kina mugun sonsa har ya gane baza ki iya rayuwa ba sai dashi...don ko in har ya gane
hakan to watan gasa maki aya a hannu ya tsaya my sister.....Don haka ki adana son da kike
masa a zuciyarsa ki kullum kina masa wuta wuta kamar uwa da qaramin danta to sai kiga yana
maki biyayya ,fatanshi dai a zauna lafiya kar ki ladabta shi .....yo ba muni ba naqasa ga kudi ga
jin kai in ya sake ki shi yayi wa kansa asara wanda ya fisa ne zaizo....."
Dakatawa Zakiyya tayi da maganarta sakamakon jiyo Muryar Adamu dake kwarara mata kira
,tun daga saman bene yana har hada matakale birbiyu gaggawa kawai yake yazo ya sameta a
living room din da take .
Cikin qaraji ta doka tsawa da "Lafiya menene kuma?" A kuma daidai nan ta yanke hanyoyin
sadarwan hira nasu da qawayenta don taji dadin fuskantar sa.
"Zakiyya!!!"
Dam gabanta ya fadi cikin fitina ta mike tsaye gamida dafe qirji
"Zakiyya kuma?"
"Eh ko ba shine sunan da aka raɗa maki a gidanku ba"
"Eh qwarai ko shine ,sai akayi qaqa Malam Adamu!!?"
Jinjina kai yayi "That's very good For You(Haka ya maki daidai) ai dama duk wanda yase rariya
yasan zata zubda ruwa ,bani nabi qyalqyal banza ba dole in girbi nadama da tarin takaici "
Ɗaga masa hannu tayi da gaggawa "Excuse you young man(Ɗan dakata malam) Ni kake wa
wannan maganar?"
"Nayi maki maciya amana ,nine zaki Ci amanata da wani na? "
Duddulo ido tayi gabadaya waje ,A hankali ya sauke muryarta qasa kadan ta qanqance masa
idandunanta "Adamu Ni ne zaka jefa da wannan kalmar? Are You insane?(Kana haukane)"
Riqe qugu yayi kawai yayi yana kallonta jikinshi yana tsuma yanajin kamar yayi ta kode ta da
mari ko zai samu sassaucin ɓacin ran da yake ciki ,wani murmushin bakin ciki yake saki .
"HUMMMYou Are not even remorseful ? I went through your chats (Ke bakiji kunya
ba,Tom na shiga chatting dinki,kuma naga chat ɗinki da Shugaban majalissar Dattawa ,Zakiyya
me na rage ki dashi da sai kinbi wancan Najasan? Wani kudi ne bana baki me kika nema kika
rasa da sai kinbi wancan baqin halittar ,Look at his dick(Kalla Bur*ansa fa)Jita baqa wuluk ga
gajarta wannan abun ne kike bi ko kudi ko daukaka ? Wanne ne Ni mijin ki ban dasu ki fada
mun ZAKIYYA !!! Menene wannan tsohon kwarton ya baki wanda ban baki mafiyinshi ba?" Yayi
magana yana zooming hoton tsaraicin Hon. Lateef Babawo dake wayanta .yana nuno mata shi
a fuska kamar zai fada mata jiki ,jikinsa yana wani irin makyarkyatan fitina da bala'i idanuwarsa
sun rine sun zama kamar jan gauta, wani ruwan hawayen azaba suna tsatsufowa a lungu da
saqon idonsa"
Kallo daya tayi ma wayar ta koma da baya ta zauna a kujeran da ta taso gamida jan wani
mugun tsaki "Mtsewww ,Kana so kasan me yake bani? Tom Se*x yana bani lokacin sa kuma
yana cina kalan cin da kai baka iya mun ,me kake dashi banda farin fata da kudin ta fannin S*ex
0/0 baka iya komanka ba lusari....Ka manta ya halittar taka take ne? Aba kamar biro ,kana soka
mun ina jin kamar ana soka mun tsinke a cikin kunni ana mun waiwayi ,minti biyu ka kawo ka
tashi ka barni da azaban feelings ....dole in nema sassauci! "
"Haka kika ce ? Saboda wannan gajeran bu*ran ne kike iya jifata da duk kalmar da tafito
bakinki?"
"Na fada ai Se*x duniya ne shine gishirin zaman aure idan babu shi komai lami ne ,kai nifa rufa
maka asiri nayi na aure ka ,ba wata tsinanniyar mace da zata iya zama dakai da wannan
mitsitsiyan gin*din taka kamar tsuli*yar jariri,ba kauri ba tasiri sai tsawo zololo...."
Dakatar da ita yayi da sauri "Enough✋(Ya isa!!) " dafe kai yayi game da taune yatsa da qarfi
har saida jini ya fara furzowa a bakinsa,kana ya jinjina kai
"Zakiyya zaki san ko Ni wanene ,Da idonki kina kallo kina cikin gidana zaki ga tasirin bu*ra
na,Ba kince ba macen da zata iya aure na ba? Na rantse da Girman Izzar ilahu Asabar mai
zuwa indai kudi suna dauke damuwa ,sai na auro mata uku rana daya ,zaki gani zasu zo zasuyi
rububin Azza*karin da kike kushewa"
Wani irin dariyar qasqantarwa ta fashe dashi ,har tana kwanciya a qasa tana burgima da
hawaye tana nuno sa cike da shaqiyanci "ToooYou should be dellisional! To me zaka basu !?
Ko kuwa wannan ɗan tayin abun na tsakankanun qafafuwar ka ne zaka fara rotation dashi Ɗaki
_ ɗaki? Hhhh watan tonan Asirinka ya tsaya malam Adamu,zakasan Ni macen rufin asiri ne"
"Mace rufin asiri ne zata kasance karuwa! Er iska !! Mazinaciya!!! Fasiqa!!!! Mai bin wasu maza
da igiyoyin aurenta .tirrrr da halin mata irin naki Zakiyya ,Ni baki rufamun asirin komai ba sai ma
qasqantani da kikayi a idon mazan da kika bi ,kuma ki sani na tsane ki!!!!"
"Hhhh and so what don ka tsane ni, ai Gawurtaccen namiji shi yake bude murya har mace taji
jikinta ya dauki kyarma kai kam? Kai kammmm...."
"Ni kam me ?"
"Ni dallah rabu dani ,na fada na qara fada I need a man!!!! Ina son namiji a tsakankanin
cinyoyina duk dare Adamu ,hakurina ya qare"
"Auu Ni menene Ni ba namijin bane ?"
"Hhhh mata maza dai,ma'ana ,namiji da kayan yara"
A fusace ya juya daki ya nunota da yatsa "Zan baki mamaki Zakiyya ,bazan sake ki ba don Ni
ba'a yi mun tarbiyyan saki ba,amma sai na koya maki ladabi kuma a cikin gidan nan ,ki jira
Asabar mai zuwa ina maki albishir da kawo maki kyawawan cankwaɗa cankwaɗan mataye uku
cikin gidan nan a matsayin kishiyoyi"
"Sannunsu da zuwa to sai me?!!!"
*****
Yana shiga bedroom dinsa ya fara kiran Hajiya Turai,ko tsayawa gaisuwa da ita bai yi ba kamar
yanda ya saba ya fara mata magana
"Hello mom"
Cikin muryarsu na manya ta amsa da "Yes son"
Cike da zaquwa yace "Mom inaso ki nemo mun mata guda 3 zan aura ranar Asabar din nan mai
zuwa"
"Baba qarami Lafiyanka kuwa me zakayi da mata har uku ana zaune lafiya ,ina kake da
lokacin..."
"Mom pleaseeeeekarki dakatar dani kin dai san kudi ba matsala bane,kawai abunda nike so
mata 3 . Inason daya wacce zata kula mun Da zuciyata Daya wacce zata kula mun da
CikinaSai cikin dayan wacce zata kula mun da ...da ...da...." Ya kasa qarasawa saboda
yanajin kunyar abunda zai fadi ."
Murmushi tayi irin tasu ta manya ,Don ta gane yana nufin Sex*y , Romantic woman yake nema
cikon ta qarshen .
"Tooooo Baba qarami ina zan fara nemo maka kalan wa'ennan Mata da ka lissafa yeni
Turai!"
"Mom ,Matan yanzu duk kwadayayyune Mayun kudi ne ,ba wata ta gari kawai zaki samu don
Allah mamana"
"Ok Bara inyi magana Da Hajiya zaliha"
"Yauwa nagode mamana" ya kashe wayar cike da zumudi .
Shiru Hajiya Turai tayi tun da ya kashe wayar ta kasa magantuwa ,sai duniyar tunani da ta lula
"Me ke damun qwaqwalwan yarona ,aure haka afujajan kamar an masa gori?....anyway shaaa
,tunda yanaso inshaAllah duk yanda zanyi zan nema masa"
_Dont move far ,yanzu muka fara .Kowa tazo ta bani fatawan wannan aure da Adamu ya
jajibo_
_Kuna ganin anyiwa Zakiyya Adalci kuwa??_
_Shin zai iya samun kalar matan nan da ya lissafa??_
_Waima Yaya haka ? Jarumin littafin babu kayan jarumta_
_Qaqa hakan ta farune ? Ko dai haka Allah ya yisa? Shin zai iya satisfying matan da ya auro 3
rinkis???_
_*A gigita Ni da ruwan Comments Ku kuma kusha Update,ana bani dan mutsun
Comments ...Hummm yaseen zakuga dan mutsulun Update,kuma Dukda ina jin Isknci ko
bazan Rubuta maku ba*_
***
Littafin Kudine
Regular ₦500
Vip 1k
Special 2k
Kisa ta Opay
9065990265
Mohammed Hassana
Ko
Fcmb
7782217014
Mohammed Hassana
Shaidar biya ki turo ta whatsapp ma wannan Numbern
09065990265
Oum Aphnan
*_KANKANA..._*
_(Uwar ruwa)_
Na
Oum Aphnan
2025®
_____________
P3&4
Washegari
Tuni Hajiya Turai tayi nasaran samo ma Adam biyu daga cikin matan da yake so saura daya ta
rage ,don haka ta kirasa a waya don jin shawararsa .Ai Adam yana jin hakan ya suri key din
Motarsa baqa sidik _Mansory Lamborghini urus_ A mintoci ya isa Gidan ,tun daga gate din
farko yake amsan gaisuwa daga wajen ma'aikatan gidan dukda baya cikin mood bai fasa basu
sabbin kudi ba en ₦500 kamar yanda ya saba ,saidai fara'arsa ne yau ta ragu sosai .In akwai
dalilin da yasa mutane ke son Adam to kyautarsa da kuma fara'arsa ,kasantuwarsa mayen
qwallo yazo wucewa ta wajen qananun unguwannin dake kewaye da Abuja yaga yara matasa
na qwallo sai ya dakatar da comboe dinsa duk motocin su faka a jirasa yaje ya dan jasu da
wasa ayi raha ,qaramin kyauta ya basu 10million yace gayinan asai sabbin kayan wasa da
qwallaye . Wannan yasa kowa ke sonsa tamkar wani shahararren dan siyasa ,to balle kuma a
gidansu da family gabadaya ana matukar ji da Adam.
"Sabahul khair Ya mom"
(Da Larabci suke magana sai dai jifa jifa suyi turanci ko Hausa)
Dariya momyn ta fashe dashi "Barka da safiya Yarona ,dan rigima " dan murmusawa yayi kadan
baisan me yasa yake jin kamar yana cikin nishadi ba
"Mom ina suke?"
"Kwantar da hankalin ka mai kake ci na baka na zuba? Kamar yanda na fada maka an samu
biyu ,Daya sunan ta *JANAN* Yarinyar qawata Hajiya Xulaihah matar Buzu mai gwal..."
Ɗan yamutsa baki yayi kadan "Mom Anya suna da tarbiyya kuwa? Nifa qawar nan taki tafaye
zama er duniya duniya kuma...."
"Ayyah aiko dai ba laifi sannan Janan din da ba a qasar nan ma tayi rayuwa ba ,ina jin tun daga
primary 3 take zaune a Egypt gidan Uncle dinta da bai taɓa haihuwa ba ,wlh jiyan nan bayan
mun gama waya dakai sukazo da maman nata ,And Alhamdullillah akwai kyau kasan dama
Hajiya Xulaihah asalin ta er somaliyace, yarinyar caramel da ita er shiru shiru ta saka abaya din
ta ƴar gayuce gaskiya sosai,kuma har ta gana master Degree dinta a fanni Se**x Education"
Lumshe Ido yayi a ransa yace "Uhm karuwa karuwa ce kenanYes zatasan sirrin Cin ɗa namiji
tunda abinda ta karanta kenan" Amma a zahiri sai Caɓe baki yayi "Tom indai tayi maki Ni
banda matsala ,kuma tana ina??"
"Zata zo ,nace Kanaso ku hadu....sai ta biyun dai Tom ! Ban sani ba ko zatayi maka "
"Itakuma er waye ita?"
"Sunanta *HASEENAT* gaskiya ba wayayyiya bace ba ,saidai akwai iya girki,Best chef din
wajen snacks dinka ne ,your number One inda kake siyan kayansu Hapz bites and more ... To
indai ma za'a yi girkin fita kunya ita ake daukan kwangilar ta yarinyar batayi wata uku tana aiki
dasu ba amma akwai basirar girki ,gaskiya suna ji da ita. Nikuma ina jin haka nace Bara in
samu in damqo maka ita tunda dama abincin su is your Fav."
Murmushi Adam ya danyi kadan "uhm wayewarta bashi zan aura ba ,in wayayyiyar nike so ai
ga janan kikace ko wa?? Just ta bani girkinI love it ,yanzu tana ina?"
"Gata can tare da baba suwai ( Mai aikin momyn) ita nasa taje suka taho tare da idi driver"
"Tom mom Allah ya qara girma Ubangiji ya qara maki lafiya ,ya faranta maki kamar yanda kika
faranta mun"
"Amin yarona "
Mike wa yayi yana karkade jallabiyar jikinsa fara tasss ,ya dauki car key dinsa "Mom ta same Ni
a mota ,sai munyi waya" ya qare maganar yana mata nuni da kunnensa ya fice a nutse zuwa
compound din gidan.
***
Tunda Hassenat ta shiga motar take gwagwale