Showing 9001 words to 11750 words out of 11750 words
Chapter 4 - IZZAR MULKI Book 4 End Complete BY AUTAR ALHERI.txt
MULKI*π³π¬
π€΄π·
π³π¬
π€΄π·
By Yasmeen Ahmad
(π₯° Autar alheriπ₯°)
*ALHERI WRITERS ASSO*
A*W.A
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
Page 61 & 62
___kaitsaye garin taraba sukunafa da ita.
Fulani kuwa tana,nan tanajiran yasmeen tadawo suje tagaisa da mlm Amma shiru yau take ganinta gobe take ganinta amma shiru har yaranta suka tashi daga bacci masurenonsu suka daukesu.yasmeen batadawoba.fulani kuwa tanan zaune inda tabarta haryanzu.
fad'in takeyi towai Wannan yariyar miyatsayar da ita.tana cikin wannan tuna,ninne akakira sallar magarib tashi tayi taje tayi sallar tadawo.tasaka ankira jekadiya tarakata sashensu tadibata.dantun Randa bilkisu tayi tonon silili daraja dagirman jekadiya yak'aru a idanunsu. Ashe dun wani asiri da,ake binnewa ko ake sakawa a,abinci ita suke sakawa itako Bata nuna masu batayi karb'a takeyi intaje setazubar Kota kona. *Kunji adilar baiwa* suna Shirin fita sega Dr F A yashigo perlon.gaidashi jekadiya tayi ya amsa cikin girmamawa.yana zabgawa Fulani harara domin yanzu ita kad'ai keshiga tsakaninsu sabida rik'e Masa Mata datayi.
Kai mikake hararana bayan matarkace dai kad'auke abarka tunda tagudu sashenta..kallanta yayi da Dan mmki yace kamarya tagudu Pat din mu to ai nibangantaba Kuma daga can nake.
"Ah,ah Kam se inb'uya tayi Dan kada kaganta Amma tun bayan la,asar da mlm yazo taje takaishi fada Bata dawoba kasanko bazata zauna fada haryanzuba ko.
Eh hakane bazata zaunabakam to se inko b'uyan tayi bara muga yafad'a tareda fita daga sashen Yana nufar nasu.
Amma me abukamar wasafa yaduba yasmeen sama da k'asa bata pat d'in..fitowa yayi cikin tsoro da fargaba yanufi Pat din gimbiya Habiba domin canne kadai take zuwa..Amma batacan.yanzufa abun yafara bashi tsoro domin Wasa,Wasa seda yazagaye kowane Pat na masarautar yola Amma ba yasmeen ba dalilinta.
Dawowa yayi yanufi fada inda taraka mlm din ko,acan tazauna kokuma makaranta ne suka motsa domin anbashi lbr badakalar da,akayi da ita da su sameera...Koda yaje fada abun mmki ba mlm Ahmad gabad'aya ance mlm bezoba..tashin hankalinshine yak'aru cikin gid'ima yadawo Pat din Fulani..
"Granny waye yacewa dad'in mlm yazo? Wani saurayine yazo yace tare suke da mlm shine yashigo yafad'a..yahhhh ilahi.kuma sekikabar matata tabishi alhalin bakisanshiba? Yafad'a cikin d'aga murya.
"Ai babinsa tayiba tajene kawai tayiwa mlm iso yashiga fada..kosauraranta besakeyiba yashiga Kiran mlm awaya.bugu biyu mlm yad'aga
Kogaidashi Dr beyiba yafara magana cikin tashin hankali.mlm kazo masarautar mu? Kuma kaida waye kukazo? subhanallah Faisal miyake faruwane najika abirkice? Mlm dad'in ce ba,aganiba akace kaikazo taje tarakaka fada.kuma memartaba yace Baku zoba.
Dad'in mlm yamemeta sunan acikin ranshi kana yace"Eh gaskiya nikam banzo Yola ba yanzu hakama Muna saudiya nida Abdul Kareem.
Innalillahi wainnailaihiraji,un shikenan mlm ansace min Mata wlh Bata masarautar nan.. innalillahi.. Faisal kanutsu yasmeen bazata Bata ba insha Allah kaje kuduba ko Ina amasarautar..wlh Allah mlm ba inda bandubaba batanan.to kanaji...bejira mi mlm zeceba yafita sauri2 gudu2 yashiga kwalawa Scott din shi kira. cikin hanzari duk sutaso.get yanufa duk sukamara Masa baya
Yanazuwa yashiga tambayar masu tsaron k'ofar waye yashigo yafitar masa da Mata Kuma cikin k'araji yake maganar.gabaki daya jikinsu rawa yakeyi cikin tsoro suka tabbatar Masa basuga fitar matarsaba.amma wata bak'ar mota tashigo masarautar damisalin 4:15 lokacin duk suna wurin sallah. Mutun dayane annan bakin get din.kuma suntambeshi suwaye aciki dazebarsu sushiga yace Yan uwan matarka ne.
Kuma Koda sukazo fita duk Muna wurin suka fice.
"Ai ko wlh Allah duk Sena d'aureku inbanga matata ba se sanda naganta. Kuma muddin tabata tokuma kunbata domin bakuda Rana annan.duk cikin fad'a da tashin hankali yake zancen.yana gamafadar hakan Scott d'inshi nak'arasowa da motocinsu awurin shiga yayi shima sukabar masarautar cikin mugun gudu kamar zasu tsaga kalta.
Barayin dasuka sace Yasmeen Kuma suna shiga garin taraba suka d'auki hanyar wani tabkeken gida meshegen kyau da tsari.suna zuwa masu gadi suka wangale musu get din suka cinna hancin motarsu ciki.
Basu tsaya ko inaba se bakin k'ofar perlon.wani saurayi ne yafito duk fuskarsa arufe.fitowa barayin Nan sukayi subashi hannu.
Basu shima yayi suka tab'a.kana yabud'e motar yafito da yasmeen yashiga da ita cikin perlon gindan.wow Masha Allah Wannan perlon bade had'uwa ba.
Wucewa yayi da ita cikin bedroom ya kwantar da ita.zubawa kyakkyawar fuskarta Ido yayi Yana kallo harzuwa kirjinta dasuke acike famm.lumfashi yasauke da k'arfi kana yace "wlh Dr F A yacuceni dayayimi. Shigar sauri. Amma bakomai Nima zand'and'ana ay. yafad'i hakan tareda kai hannu danufin tab'a breas dinta.
Kamin ya ida kai hannusa.senaga kawai yayi sama anmako shi k'asa.k'ara yasaki Yana juyi awurin yakasa mik'ewa.dube2 yafara yanaso yaga wayayi Masa hakan Amma bakowa.yakai tsawon minti 2 ahaka kamin yatashi dak'yar yanaduban rurin dayakejin ciwo ak'afarsa.takowa yasakeyi yanadingishi yayo kanta..mikewa tayi cikin hanzari.
Tsayawa yayi Yana kallanta cikin mmki Dan yasan powders dasuka shaka Mata Bata Isa saketaba kozata falka se gobe 12:00 pm to ya,akayi tafalka yanzu?π€ Tatambayi kansa
Ganin bashida mebashi amsa.shiyasa yakakalo murmushi "kintashine my love yafad'a Yana Kai hannu danufin rik'ota..dan gabaki d'aya wutar jarabar dakecinsa tahana gano kamannin yasmeen sun sauya.
Tasssss,tassss Najisaukar gigitaccen Mari datasakar Masa seda yayi juyi sau shida kafin yakife k'asa yana lalabe domin gabaki d'aya jinsa da ganinsa sudauke na wuccin gadi. abunda yarufe fuskarsa dashi yacire ido nazaro π³ ganin Wai Hafiz ne abokin Dr F A yasaceta.
K'arasowa tayi wurinshi cikin lank'wasas,shiyar murya tafara magana Kamar haka.
"Hummm rashin sani yafi dare duhu kasani kifi naganinka me jar koma atuna,ninka wayonka yasaka kasaceta hmm gaskiya Kai k'aton jahiline Kai yanzu inbada wautaba irin taka Taya zaka shiga gidan sarauta kasace matar masu gidamma Kuma bawanda yaganka ba,ayima binciken komaiba,aiko anan yadace kagane akwai shiri akanka.
Shikenan tunda kafad'a tarkona yanzu kabude kunneka dakyau kaji.
D'agowa yayi cikin azabar dayakeji zeyimagana.amma yayi saurin had'iyeta saka makon ganin yanda halittar ta tasauya Wanda wutar jaraba tahanashi ganin tund'azu.dukar da kansa yayi cikin tsoro tunawa da lbr da Dr Salim yabashi akanta seyanzu yadawo danasanin satota da yayi.
Kanajina kuwa.muryarta takatse mashi tunani..eh eh inaji Dan Allah kiyi hak'uri wlh yanzunnan za,amaidata..hhhhhhhhh daga baya kenan cewar Bilkisu.
Bazakamaidata yanzuba sabida banyi abunda nakesanyi Wanda shine dalilin barin danayi kasatotaba.sabida haka zata cigaba dazama anan zuwa wani lokaci.kuma zaka zauna bazaka fita ko,inaba seranda tabar gidannan Kuma kohanyar bedroom d'innan kazo Sena karya maka k'afa hakama kallanta tunda Kai na mamajo ne.kamin nak'are da abunda zanyi nadawo kanka..to Kawai Hafiz kefad'a cikin tsoro da fargaba.
Shikenan tashi kafita.tashi yayi Yana Jan k'afa cikin k'arfin halin yayi waje.
Bangaren Dr F A kuwa suna fita suka doshe police station sukasanarda Jami antsaro Nan take akabazama Neman Yasmeen..shima Dr da Scott dinshi nemanta sukashiga duk wani wuri Dake cikin garin adamawa dayasani seda suka zagayeshi tun cikin Daren suke yawon nemanta har garin Allah yawaye.
Fulani ma bataruntsaba addu,a takwanayi Allah yabayyana yasmeen.izuwayanzu B'atan yasmeen yazaga ilahirin garin yola gaba d'aya domin duk wata kafa tayada labarai abun akeyi kenan lbr B'atan matar Dan shugaban k'asar Nigeria.
Gabaki d'aya anhargitsa Nigeria damatakan tsaro takowane fanni.
Dr F A bedawo masautarba seda yamma duk yafice hayyacinshi yayi wata rama Wanda tashin hankali yahaifarmasa Dr Salim da Dr amjad sunshigo Yola dajin wannan bak'in lbr ummty ma haka.
Baby's d'inta kuwa baruwansu Kamar ba mama sukeshaba mmki kowa keyi domin duk su,akafi tausayi da uwarsu Kuma abun mmki ko anbasu Madara basosai sukeshaba.
Abinda basusaniba dazaran Bilkisu takwatanci sunji yunwa take fakar idansu tad'au kesu takaisu susha mama tadawo dasu Amma bagaba d'aya take daukarsuba d'aya Bayan d'aya take kaisu wannan daliline yasa basaganewa.
Yau kwanan Yasmeen shida da B'ata iya tashin hankali Dr F A yashigeshi domin bayaci komai ko ruwan coffee se ummty da su Dr Salim sunyi dagaske yakesha duk yarame yafita hayya cinshi kulun cikin kuka yake kala Yana nazuci haryadawo na fili ko,kwance yake zakiga Yana zub,da k'wallah.
Jami,an tsaro kuwa duk yatada musu hankali yabirkita musu tunani yayinda suko sukatada hankalin Nigeria Baki d'aya ba,ashiga fa,afita.
B'angaren
Yasmeen kuwa tunlokacin data falka ta,tada hankalinta nasan ganin mijinta da yaranta Bilkisu takwantar Mata dahankali Amma tak'i natsuwa shiyasa take sakata bacci ko ita batasan anakawo yaranta susha mama ba.cin,abunci kadai ketadata se sallah.
Hafiz ma duk yarame domin kullun cikin tsoro da fargaba yake bilkisu tahanashi fita ko bakin get din gidan.
Yau tunsafe yasmeen tatashi da ciwon Mara Wanda take fama dashi duk kwanakinnan sakamakun gyaran da su anty safeeya da ummty suka mata. Duk ilahirin jikinta rawa yakeyi gaya yagashe da mugun zafi almar zazzab'i yatufeta.. Bilkisu cetashigo taga halin datake ciki tausayi tabata Dan tasan tayi hak'uri yanda suke lik'ewa junansu.
K'arasowa tayi tana fad'in ugo gawaya yasmeen Kira mijinki yazo yad'aukeki.Zaki iya yimasa kwatancen inda kike?tashi tayi cikin karfin Hali ta girgiza kanta alamar ah,ah.
Tosaka no din shi kikawo nakirasa.karba tayi tasaka nomber Dr F A tamik'a Mata tana matsar cinya Takoma takwanta.
Danna Masa kira Bilkisu tayi.alokacin shiko Yana kwance aperlon su shida Dr Salim da amjad Yana murk'ususu da hawaye Kiran yashigo wayarsa.yi,yayi Kamar bejiba seda akasake Kira akaro na hudu. Dr amjad ne yad'auko wayar Yana fad'in kadaure ka d'aga Mana kajiko.
Ko kallansa beyiba balleyasaran ze d'aga wayar harkiran yakatse.akasake Kira amsawa Dr amjad yayi Yana Kara wayar akunneshi.aslm yafurta.
Kwaikwayon vocie din yasmeen tayi takarba sallamar
Wslm fifina inatakira kaki kad'auka ko..zabura amjad yayi Yana fad'in he_hello yasmeen c....ay berufe bakinshiba Dr F A yayi watamuguwar zabura Yana kwace wayar yak'ara akunneshi."dad'in kece? kina Ina?gayamin Aina kike ganan zuwa yanzu nad'au keki kinji dad'i na?
Kukan shagwab'a tasaka yanda yasmeen keyi.yasammmm dad'i na Dena kuka pls kigayamin kina Ina Dan Allah?cikin shagwab'ar tashiga yimasa kwatancen inda take. Fita yayi yanabin gini mak'ale da wayar akunneshi.
Ganin hakan yasa su Dr Salim binbayansa..yanafita mota yashiga Scott d'inshi suka maramasa baya cikin wata motar.yatada motar kenan su Dr Salim na isawurin.fidda shisukayi danganin baze iya driving d'in ba karfin Hali nekawai.
Dr Salim neke driving amjad nagefen mezaman banza shiko gogan Yana baya yadan kwantarda kansa yanayi masu kwatancen da yasmeen tayimasa.ahaka sukabar gidan mota ukku 2 na Scott d'inshi d'aya tasu.
Shin ikon Allah suka Isa garin taraba datemakon Bilkisu datarinka nuna masu hanya kamar da,ita ake tafiyar
Ida suko tunaninsu kwatancen sukagane sosai..sonakawowa bakin get din gidan.megadin yawangale musu gat suka dannan hancin motoncinsu ciki..bilkisu kuwa shiga tayi cikin hanzari tab'oye Hafiz.
Suko kogama perking basuyiba yabud'e motar yafito.saurin rik'eshi amjad yayi domin komikewa tsaye sak baya,iyayi.
Ahaka sukashiga gidan amjad narike dashi yayinda Scott d'inshi duk sukazagaye gidan..suna shiga cikin perlon yafara k'walawa yasmeen Kira "dad'in, dad'in, dad'in kina inane? Cikin karfin Hali da Dan d'aga murya yake maganar.
Itako Yasmeen can cikin baccin wahalar dayasaceta tarink'a jiyo muryar shi.yunk'urin tashi tayi Amma takasa.ganin hakan yasa bilkisu temakamata tamek'e tsaye tafito.
Karo sukaci shizeshiga bedroom din Dan kowane nagidan yashiga begantaba..itako tafito.wata wayuyar runguma suka yiwajuna suna sauke lumfashi.. fifina I'm missing you my fifi missing you so very much.
Missing you too my dad'in miyasa Kika tafi kikabarni da yaranmu unmm? Bani natafiba koni bansan waya kawoninan ba nidai kad'aukeni mubarnan kaji fifina tafad'a cikin shagwab'a.
To ya Isa my dad'in nineko banzo dawuriba to ya isa bazan sakeyin nesa dakeba kiji.to kawai tace tana Kara shigewa jikinshi tana shinshinarsa. fisgo managa yayi cikin shauk'inta yace wayake kuladake? kobakowa kekadaice anan? Nibana ganinkowa abinci kawai akebani Kuma bansan wayake ajiyewaba.
To shikenan Dr kuzo mutafi kunga Nan batsaro sosai mutafi kawai se abar Jami,antsaro koma waye yasaceta ay zasuzo kawo Mata abincin Kamar yadda sukasaba se,akamasuko..cewar Dr Salim.
Dr amjad ne yakarb'e zancen dacewa eh gaskiyane ayihakan kawai.
Hakako akayi sukafito mak'ale da juna sukashiga mota d'aya su suna baya su Dr Salim nagaba.sukabar Scott d'inshi anan sukayi masu bayanin yanda sukeso ayi..bamusuko suka zagaye gidan
Hanya suka d'auka takomawa gida yayinda hadarin dakeyawo agarin tund'azu yataso..tafiya sukeyi suna firarsu tsakanin Dr Salim da amjad.yayinda gogan dashigarsu motar yafara lalubar dad'in shi ahaukace itama tashiga meda Masa martani kissing din juna sukeyi kamar zasucinye junansu
Hannushi yasaka cikinrigarta Yana matsa boos d'inta.itama hannu takai tsakiyar cinyoyinshi tana shafo tudon burarsa.lumfashi yaja dad'an k'arfi domin ahannu yake sosai.kwance zip din wandonshi tayi tatura hannuta cikin boxes din tana shafa burar tana murzawa.yar k'ara yasaki Yana k'ara matseta ajikinshi. Birki Dr Salim yaja dak'arfi Yana fad'in subhanallah lpy A F tareda juyawa shida Dr amjad.saurin d'auke kansu sukayi Dan basuyi tunanin wani abune sukeyiba azikin abunma akwai duhun hadarin daya yiwa garin k'awanya gakuma duhuwar itatuwa Dake wurin shiyasa basuga abunda sukeyiba Amma sungansu mak'ale dajuna.
Kowane yadoke Kai k'asa yarasa mezeyi sabida bawurin fita Kuma akwai nauyi suzauna amotar Dan suga alamar masoyan basumasan misukeyiba.
Tada motar Dr Salim yasakeyi Yana tunanin yazasuyi da wandan jarababbun dasuka d'auko.hakama Dr amjad tunanin dayakeyi kenan..suko sunacan sunlula duniyar maji dad'i.
Hannushi yasaka atsakiyar cinyoyinta yashafo HQ d'inta Yana sauke lumfashi jiyakeyi kamar yacinyeshi danso da bege.haka suketa cakud'a junansu cikin matsanan ciyar Sha,awa dasan kasancewa da juna.k'ok'arin meda kansu sukeyi tunb'ur sabida sungama ficewa hayyacinsu..Kuma a Dede wannan lokacin ne iskan hadari mekarfin gaske yataso.hakan yayi Dede da watamurza da yasmeen tayiwa joystick dinshi.wani sautin yasaki medan k'arfi Yana fad'in washhhhhh Allah ahhhhhhh.wani birkin Dr Salim yasakeci yanasakin tsaki..
Dr amjad ne yayi k'arfin halin cewa Dr F A hadarinefa agarin bazamu samu damar shiga adamawaba yanzu yaza,ayi? Yatambaya cikin dan d'aga murya danyadawo hayyacinshi..Amma Ina yayinisa yasmeen ce kawai tad'an dawo jin abunda Dr amjad d'in kefad'a..k'ok'arin turesa takeyi jinyazuge Mata zip din rigarta Dan itasam tamanta da akwai mutane a motar.. kasajanyeshi tayi..jin Dr Salim yasakeyi maganane yasa tatureshi dadan k'arfi Amma itama jikinta rawa yakeyi.
"Fifina magana fa akeyi. tsaki yadanja"lpy ya_ya_akayine man? yafada cikin duburburcewa..Dr Salim ne yasake gayaasa abinda amjad d'in yace.
Okk munemi hotel anan kusa semu sauka zuwa wucewar hadarin ko..okk kawai yace yatada motar. Basuyi tafiya menisaba suka Sami hotel suka shiga.
Fita Dr Salim yayi yakama masu d'aki d'aya shida amjad d'aki d'aya Dr F A da yasmeen..dawowa yayi yagayamusu.fitowa Dr amjad yayi suka shiga
Suko masoyan basumasan misukeyiba sunduk'ufa wurin farantawa junansu seda megaba d'aya takusa aukuwane Yasmeen talallabashi sukafito.
Shigasukayi ciki suka fad'a dad'in da amjad yabud'e musu.dan yana,nan tsaye Yana jiran shigowarsu.sunashiga suka shiga tufe Kaya Kamar mahaukata seda sukayiwa juna tsirara kana yasmeen tad'aga k'afarta sama tadora saman kafadarshi.yasetaπ d'inshi cikin sauri ganin yanda wurin ke tsiyaya.amma seda sukasha wuya kamin tashiga.aiko tana shiga habawaaaaa mizasuyi inba ihu ba ihu sukeyi kamar zasu tada hotel d'in basu,suka sararawa junaba seda sukayi awa 4 kamin susami cikakkiyar natsuwa.
Kwanciya sukayi suna mayarda lumfashi..jawota yayi jikinshi Yana fad'in"I love you so very much did'in I love you inasanki San dabantab'a tunanin,zanyiwa wata y'a maceba inasanki sanda ko rayuwata kikace kinaso bazan iya hanakiba pls yasmeen kisoni Koda kwatankwacin yanda nakesankine pls π yasmeen karkibarni karkibar rayuwata inkika juyamin baya komai ze iya faruwa dani Dan Allah kitausayawa rayuwata kinji dad'ina.
Wanimugun dad'i neyarufe yasmeen Wanda bazan iya misiltashiba.cikin tsintsar farin ciki tarungumeshi tana fad'in I love you too my fifi Nima insanka Ina kaunarka sanda Baki baze iyafurtashiba.
Bazan tab'a juyama bayaba har abadan domin Kaine rayuwata idan najuyama baya inrayu dawa Kaine ruhin yasmeen Faisal yasmeen batada wani farin ciki aduniya bayan Kai.
Aicikin wani wawan shaukin santa yak'ara matseta ajikinshi yashiga tsotsar bakinta.sake komawa ruwa sukayi .nide ganin hakan nafita nabarsu.
Bilkisu cetsaye tana fad'ar alhmdllh Daman abunda nakesan yasmeen tasani kenan shiyasa nabari har aka saceki kuyafeni bada nufin cutarwa nayi hakanba.tana kaiwa Nan tayi tafiyarta.
Washegari tunda safe sukafito sukad'au hanyar komawa gida.haka suke amotar ma mak'ale da juna.su Dr Salim kuwa se tsokanarsa sukeyi.
Sun Isa gida lpy kowa yayi farin cikin dawowar yasmeen inda nantake akaba da damar abarkowa yayi harkar gabansa shiga da fita da akahana a Nigeria
Su ummty kuwa kowa yakoma gidanshi cikin farin ciki.. Hafiz kuwa bilkisu tayi mashi gargadi da nasiha meshiga jiki akan halayyarsa Kuma ya amsa yy Mata godiya sosai.kuma tab'oye cewa shine yasace yasmeen hakan yasa suka cigaba da abotarsu.
Bayan shekara 7
Yasmeen da Dr Faisal anzama manyan mutane Kuma soyayya sukeyi meban Sha,awa da burgewa
A yanzu y'ay'an su biyar
Sultan
Mufid
Mufida
Ilham
Fahad
Rayuwa sukeyi cikin so da k'aunar juna hakama y'ay'an su sunasamun kulawa sosai wurin yasmeen da Dr.
Alhaji Abdul Kareem yadawo Yola dazama bayan yasauka daga mulki yanzu Kuma yakarb'i sarauta.
Yrm Ali kuwa da yarsa sunan hakanan.sedaga bayane da sameera tabawa bilkisu tausayi takarya mata sihirin Amma Bata karewa yrm Ali ba tace yanemi lpy dakanshi .nadama iya nadama sunyishi.semuce Allah yakyauta gaba...
*Tammatbihamdillah*
Anan nakawo karshen wannan lbr nawa kuskuren danayi aciki Allah yayafemin abinda nayi Dede Allah kabani ladanshi
Allah yasa muyi aiki da abunda yake mekyaune sab'anin hakan Kuma Alla yabamu ikon watsidashi. Ngd ngd ngd sosai masoyana Allah yabar k'auna π
Semun had'u asabon novel d'inmu mezuwa insha Allah..
Kuyi hak'uri da jinkirina Dan tab'a ni akayi Amma badamuwa komai yawuce Allah yabamu hak'uri da juna
Autar alheri......βοΈβοΈ