Showing 3001 words to 6000 words out of 22676 words
Chapter 2 - The Sexxy Boss Part 3 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
, Amma sai Hajiya Balki ta shafa masa idon ta ƙwali tace ita sam... A da baya sam Hajiya Turai bata so Nuna mawa Hajiya Balki cewa tana da wani alaƙa ga Umair ba ,amma ganin ta rufe ido tana tijara yasa ta Cewa " Hajiya Wai kin ko san ina da alaƙa da Umair wanda yayi lalata da Umaima? Anan ne ta zaiyane mawa Hajiya Balki yanda take da Umair . Umaima kan sosai ta firgita , don ita a lokacin ne taji sam ba zata iya bin Hajiya Turai ba . Hajiya ki bani Umaima ,ta zauna dani , tun da komai ya watse a lamarin Auren nata dangin wancen sun saki don dama babu Aure . Ki bani Umaima ta zauna a ƙarƙashin kulawata har Allah ya sauke ta lafiya . Daga nan sai a ɗaura Auren ta da Umair . Wani irin bugawa ƙirjin Umaima tayi ,don ita ko sunan Umair bata sa ana ambatowa , a cewan ta shi ne mutumin da ya lalata mata komai na rayuwan ta . Ji tayi cikin ta na wani irin murɗawa irin wanda bata taɓa ji ba. Wayyo Hajiya zan mutu , tayi maganan da ƙurar ,wannan yasa Hajiya Turai saurin nufar Umaima da Hajiya Balki. Jini ne suka ga ya ɓalle yana ta zuba kaman mai haihuwa . Subhanallahi meke faruwa ne? Cewan Hajiya Balki , wanda Hajiya Turai kinkiman Umaima tayi tana nufar ɗakin Umma da ita . Wayar ta ta ɗauka tana kirar likitan ta dake nan kusa . A taƙaice a wannan rana cikin dake jikin Umaima ya zube . Umma Kam Hamdala tayi , haka ma kowa na dangin Umaima. Ƙwana uku tsakani ,Hajiya Turai ta tafi da Umaima gidan ta na Abuja . Anan ta cigaba da Rayuwa tsawon shekara ɗaya , Hajiya Turai sosai ta bada gudunmuwar ganin Umaima ta yi ilimi ta koya mata abubuwa da dama na rayuwa . Sam a farkon zaman ta a gidan bata nuna mata wai ga abun da take buƙata da ita ba ,sai bayan Alh Moddibo yayi tattaki wurin nema mawa ɗan sa Umair auren ta . A wannan karon su Baba Sule sun Amince da hakan , sati biyu suka sanya aka yi Ɗaurin Auren bata tare da an tare jama'a ba. Tun daga nan ne Hajiya Turai ta fara faɗa mawa Umaima dalilin da yasa tayi ruwa tayi tsaki wurin ganin Anyi wannan Aure shine duk wani dukiya na Umair zata sata a hanyar da zata ga bayan sa . Har tana cewa itama sai ta dau ki fansar budurcin ta . Ɓangaren Daddy kuwa cewa yayi sam kar a sanar mawa da Umair wannan Auren dole sai ya hukunta shi akan abun da ya aikata mawa Umaima . Wannan yasa Hajiya Turai zama tana jirar ranan Da Daddy zai Amince a sanar da Umair wanda a wannan lokacin bai dawo Nigeria ba. Numfasawa Umaima tayi tare da juyowa tana kallon Fa'iza dake sauraron ta . murmushi tayi tana cewa" Fa'iza wai shin kin san meye?? Zuciya ta ta kamu da Son sa.! Fiddo da ido Fa'iza tayi tare da cewa" Wa kenan ? Umair.!ina tuna maganan sa ta farko da yayi mun cikin sanyin rai shine " Ina Sonki kuma dole zaki Soni kema.! Abu kamar wasa Kullum ina jin soyayyar sa a xuciyata ne ammma , don a zahiri da gangar jiki na na tsane sa.! Dariya Fa'iza ta sheƙe dashi har da buga ƙafa . Ke Malama ki aje wani zancen Bakya son Mijin ki , kina son shi ,abun da yayi maki me kawai bai kyauta ba. Uhmm ki daina ce masa miji na, Ni fa ba'a Son raina aka ɗaura mun aure dashi ba . Don a shawarce ma yayi ta zaman sa a can ƙasar da ya tafi , don a lokacin da yayi kuskure na shiga gidan sa a matsayin mata , na tausaya masa ,don bazan taɓa yafe masa akan abun da yayi mun ba..! Taso mu koma hall ƙila an fara mana lectures .
*Na gobe ne wannan nayi maku shi a yau ,shi yasa kuka gan shi guntu , gobe mai yawa zamuyi Inshaallh🙏*
*🕊️THE SEXY BOSS🕊️*
_( Book 3 )_
_Free page 2_
Shiru Umaima tayi kana a hankali tace " Eh ,amma Ni ai bana Son wannan Auren . Me yasa ke kuwa? Fa'iza tayi maganan cike da mamaki . Hummmm sauke gauron numfashi Umaima tayi kana tace kina Son sanin dalili na ne na faɗin haka? Taho mu fita daga Waje . Miƙewa suka yi a tare suna ficewa daga hall din . A can gindin bishiya Umaima da Fa'iza suka zauna , kana Umaima ta fara bata labarin tun daga haɗuwar Sir Umair da kuma ita ,da yanda ya kyeta mata mutuncin ta ,cikin zalunci da mugun ta . Wanda tajirar duniya ta gani a tare da shi . Cigaba tayi da bata labarin yanda ta bijire mawa Auren Umair har iziwa lokacin da Yaya Hannatu tazo har gidan Su Ashiru ta ɗauke ta. Hawaye ne ya fara bin kuncin Umaima kana ta cigaba da cewa " Bayan na koma gidan mu da zama ne , rayuwa kawai nake ,don a halin da nake ciki har na gwammaci mutuwa ta dana cigaba da Rayuwa.! Kin san meye Abun mamakin maƙwabta duk inda na wuce masu tausaya mun nayi masu zagi nayi ,dama a ko'ina baka rasa magauta. Ana tsaka da wannan Abu don har takai bana Son fita ko nan da can. Ƙwatsam sai ga Yayar Mahaifiya ta wato Hajiya Turai , ita ta ɗauke Ni duk daƙyar Hajiya Balki ta amince da hakan . A cewan ta itama bata zuwa du basu ba zata ɗauke Ni ta kaini wurin ta ba. Sosai Hajiya Turai take roƙon Abata Ni , Amma sai Hajiya Balki ta shafa masa idon ta ƙwali tace ita sam... A da baya sam Hajiya Turai bata so Nuna mawa Hajiya Balki cewa tana da wani alaƙa ga Umair ba ,amma ganin ta rufe ido tana tijara yasa ta Cewa " Hajiya Wai kin ko san ina da alaƙa da Umair wanda yayi lalata da Umaima? Anan ne ta zaiyane mawa Hajiya Balki yanda take da Umair . Umaima kan sosai ta firgita , don ita a lokacin ne taji sam ba zata iya bin Hajiya Turai ba . Hajiya ki bani Umaima ,ta zauna dani , tun da komai ya watse a lamarin Auren nata dangin wancen sun saki don dama babu Aure . Ki bani Umaima ta zauna a ƙarƙashin kulawata har Allah ya sauke ta lafiya . Daga nan sai a ɗaura Auren ta da Umair . Wani irin bugawa ƙirjin Umaima tayi ,don ita ko sunan Umair bata sa ana ambatowa , a cewan ta shi ne mutumin da ya lalata mata komai na rayuwan ta . Ji tayi cikin ta na wani irin murɗawa irin wanda bata taɓa ji ba. Wayyo Hajiya zan mutu , tayi maganan da ƙurar ,wannan yasa Hajiya Turai saurin nufar Umaima da Hajiya Balki. Jini ne suka ga ya ɓalle yana ta zuba kaman mai haihuwa . Subhanallahi meke faruwa ne? Cewan Hajiya Balki , wanda Hajiya Turai kinkiman Umaima tayi tana nufar ɗakin Umma da ita . Wayar ta ta ɗauka tana kirar likitan ta dake nan kusa . A taƙaice a wannan rana cikin dake jikin Umaima ya zube . Umma Kam Hamdala tayi , haka ma kowa na dangin Umaima. Ƙwana uku tsakani ,Hajiya Turai ta tafi da Umaima gidan ta na Abuja . Anan ta cigaba da Rayuwa tsawon shekara ɗaya , Hajiya Turai sosai ta bada gudunmuwar ganin Umaima ta yi ilimi ta koya mata abubuwa da dama na rayuwa . Sam a farkon zaman ta a gidan bata nuna mata wai ga abun da take buƙata da ita ba ,sai bayan Alh Moddibo yayi tattaki wurin nema mawa ɗan sa Umair auren ta . A wannan karon su Baba Sule sun Amince da hakan , sati biyu suka sanya aka yi Ɗaurin Auren bata tare da an tare jama'a ba. Tun daga nan ne Hajiya Turai ta fara faɗa mawa Umaima dalilin da yasa tayi ruwa tayi tsaki wurin ganin Anyi wannan Aure shine duk wani dukiya na Umair zata sata a hanyar da zata ga bayan sa . Har tana cewa itama sai ta dau ki fansar budurcin ta . Ɓangaren Daddy kuwa cewa yayi sam kar a sanar mawa da Umair wannan Auren dole sai ya hukunta shi akan abun da ya aikata mawa Umaima . Wannan yasa Hajiya Turai zama tana jirar ranan Da Daddy zai Amince a sanar da Umair wanda a wannan lokacin bai dawo Nigeria ba. Numfasawa Umaima tayi tare da juyowa tana kallon Fa'iza dake sauraron ta . murmushi tayi tana cewa" Fa'iza wai shin kin san meye?? Zuciya ta ta kamu da Son sa.! Fiddo da ido Fa'iza tayi tare da cewa" Wa kenan ? Umair.!ina tuna maganan sa ta farko da yayi mun cikin sanyin rai shine " Ina Sonki kuma dole zaki Soni kema.! Abu kamar wasa Kullum ina jin soyayyar sa a xuciyata ne ammma , don a zahiri da gangar jiki na na tsane sa.! Dariya Fa'iza ta sheƙe dashi har da buga ƙafa . Ke Malama ki aje wani zancen Bakya son Mijin ki , kina son shi ,abun da yayi maki me kawai bai kyauta ba. Uhmm ki daina ce masa miji na, Ni fa ba'a Son raina aka ɗaura mun aure dashi ba . Don a shawarce ma yayi ta zaman sa a can ƙasar da ya tafi , don a lokacin da yayi kuskure na shiga gidan sa a matsayin mata , na tausaya masa ,don bazan taɓa yafe masa akan abun da yayi mun ba..! Taso mu koma hall ƙila an fara mana lectures . A tare suka mike suna barin inda suke .
****
Safiyar Lahadi zaune Umair yake a ƙayataccen falon gidan nasa , wanda komai na falon aka yi masa Adon White and golden colour . Gyefen guda Wayoyin sa ne sai Laptop da yake aiki dashi . A hankali Surayya ke ta kowa har zuwa inda yake. Ba tare da ya ɗago ya kalle ta ba ya motsa bakin sa tare da cewa " Kinyi break fast kuwa?. Eh Ya Umair ". Ta basa Amsa cikin ɗari ɗari , don tun da ta rufe kan ta jiya bata buɗe ba sai yau . Ɗago da idanun sa yayi yana sauke su akan Akwatin da ta riƙo kana yace " Wannan kuma fa na mene??? . Uhm.uhnmm... Gida zan koma yau . Ta ƙare maganan tana kallon ƙasa don bata Son su haɗa ido sam , don a tunanin ta ya manta da abun da tayi masa ne jiya.... Ohk Hakan yayi ,don ko baki shirya ba ,dama Already na riga da nagama yanke hukuncin yau zaki bar gidanan . Mai yasa kike zuba mun Ruwa a Barasa na?. Shiru Surayya ta kasa basa Amsa . Keee ba magana nake maki ba??? Ya yi mata maganan yana daka mata tsawa .! Cikin sauri ƙwallah na ta ruwa a idon ta tace " Saboda illa ce ga lafiyar ka ." Ohhh shine Kike zuba mun Ruwa kenan. Kasa basa amsa tayi . Wuce muje nasa Driver ya kai ki . Saura kuma ki ƙara dawowa . Rufe Laptop ɗin yayi yana yin gaba ita kuma Surayya na bin sa A baya .
***
Zaune take cikin shiga ta kosassun manyan Hajiyoyi , a ki shingiɗe take ta ɗaura hannun ta ɗaya a tumtum , Sosai ta faɗa duniyar tunanin ko tunanin me take Allah ma sani. Ƙarar gudun motan sa kawai taji ta shaida tabbas shine ya dawo . Sauke ajiyar zuciya tayi tare da cewa " Allah yaƙara kiyaye mun kai . Cikin zafin nama da tafiya kaman mai sassarfa don da ka ganshi kaga tsayayyen namiji ya shigo falon tare da nufo inda mahaifiyar tasa take a kishingiɗen A saman carpet . Gyefen ta ya zauna yana faɗin Barka da Gida Ammie . Fahad.! Sunan da ta furta' kenan fuskar ta ɗauke da sihirtacciyar murmushi irin ta uwa da ɗa. Na'am Ammie . Me ya faru School ɗin naku , DA ya kirani ya shaida mun komai . Fatan dai ka cike wannan rakardar?. Ka ga kuna final ne , Don haka kayi haƙuri ka cike nasan ka da kafiya ... Murmushi Fahad yayi kana yace " Ammie Ai na cike . Cike da mmki take kallon sa kana tace ' wannan sauyin fa na mene??. Ammie ita ce kawai na gani , a lokaci guda naji zuciya na ta karaya ta kamu da Son ta .! Kaji mun shakiyi , wacece ita ɗin ? Dama nasan ba don haka kurum zaka zakaa cike ba. Ammie don ita ne nayi , UMAIMA.! Wow nice name , ai Ammie sai kin ganta a natse take Ina Son ta zama matana.! Kai fa baka da kunya a gaba na kake faɗan haka . Dariya Fahad yayi yana cewa " Daddy ya dawo ne?. Kallon sa Ammien tayi kana tace " Ohk zaka je kenan shima ka labarta masa kayi Mata ko?. To bai dawo ba tukuna . Ɗan sosa ƙyaya yayi don ya fahimta Ammien nasa ta gano shi , wannan yasa shi tsallaka wa yana cewa " To Ammie bari na shiga daga ciki . To a sauko lafiya . Wuce su yayi don nufa Apartment ɗin shi da yake ɗauke da yalwataccen falo da kuma Bedroom sai privacy .
Juyawa Ammien nasa tayi tana kallon mai aikin ta tare da cewa " Aka kai masa Lunch ɗin sa yanzu ...
***
Yau kwanan Surayya uku kenan da barin gidan Umair , shi kaɗai yake rayuwar sa ,ya sha irin wannan kalon barasa gobe yasha wani daban.
Ƙarar door bell yaji wanda bai motsa daga inda yake ba . Kuma bai bada umarnin shigowar ba . Ƙamshin turaren tane ya fara kai ma saƙon sa har ƙwaƙwalwa . Zuciyar sa na da idanun sa na Son ɗagowa don Yaga waye ne ? Amma miskilanci ya hanasa yin hakan. Cike da wani irin tako take ƙarasowa zuwa inda yake , kana ta zauna gyefen sa . Hannun ta tasa tana shafa ƙasumbar fuskar sa da yabar shi shimmm. A hankali ta furta Mah SEXXY BOSSS. Ɗago da manyan idanun sa yayi yana kallon na Hajiya bishira , da ita ce kaɗai take kirar sa da wannan sunan . Ya akayi.??? Yayi maganan da tambayen ta kai tsaye . Nayi missing komai naka musamman abun daɗin ka tayi maganan tana lumshe idanun ta tare da kai hannun ta tana shafa🍌 ta . Lumshe idon sa yayi yana jin wani baƙon yanayi . Ita ko Hajiya bishira ci gaba tayi da shafa masa tana mulumulan ta . Hannun sa yasa yana saurin ɗaurawa a nata tare da ɗauke shi daga 🍌 , ke tashi ki fice ki bani wuri . Komai nawa na Umaima ne , ba zanji komai ba don ina tare dake . Ita kuwa Kallo na kaɗai tayi ko a buƙata nake sai naji komai yayi mun dai dai . Umair trust me you'll enjoy it , zaka ji daɗina , kuma nasan You will appreciate . Banza yayi mata yana cigaba da karkaɗa Ruwan sa yana ƙwalɓewa . Ganin ba ta kanta yake ba yasa ta sauke mayafin ta , tana ƙoƙarin Sauke komai na jikin ta ne yasa shi miƙewa tare da nufar upstairs Yana shirin hayewa ya barta nan .
Saurin bin bayan sa tayi tana rungume shi tare da manna mata Albarkatun ta a bayan sa . Pls Umair , Kasa a ran ka Ni kawai don nasa ka jin dadi ne , amma So Umaima ce kake mawa . Cak ya tsaya kana ya juyo yana kallon ta tare da zame jikin shi daga nata . Ohk zamu ci gaba da mu'amala kaman baya ,amma kar kiyi kuskuren sauya wannan mu'amala , ko a fichewar Hayyaci kar Kice kina Sona.! Bana buƙatar son Jin haka daga bakin kowa sai mace ɗaya Umaima.! Saurin gyaɗa masa kai tayi tare da cewa ' Na amince.!
Free page zai ƙare a next page , a page 3 Inshaallh maza hanzarta ki biya naki an taya ki a paid group...💃💃💃
*Littafin the sexy boss na kuɗi ne , Regular group ₦300...VIP group₦500... SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki turo da katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932 , idan VTU transfer ne sai kuyi ta wannan number 09061466409...Masu buƙatar complete book 2 ,Zaku biya ₦300*
*ANTY MMN TEDDY*
*🕊️THE SEXXY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_
_Book 3_
_Last free page 3_
*Daga Wannan page ɗin Free page ya ƙare hanzarta wajen mallakar taki ... Regular group ₦300... VIP group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 masu kuma buƙatar complete book 2 ba THE SEXXY BOSS Zaku biya ₦300 kacal.*
***
Hannun sa yasa yana daɗa rungume ta tsama a jikin sa . Yayin da Bishira ke bin duk wani ilahirin jikin sa da Kissing , hannayen su yasa hana haɗawa da nashi wuri ɗaya fuskokin su na kallar juna . A hankali yakai bakin sa saman laɓɓan ta yana fara tsotsan ta cikin wani irin salo , wanda gaba ɗaya ilahirin jikin bishira rawar ƙyar yake , don dama a hannu take , an sha na daɗi anyi tatul . Zame bakin sa yake ƙoƙarin yayi nan take ta yi saurin sa nata bakin tana Haɗawa da nata ,tare da cigaba da tsotsan bakin shi tana mai ƙara manna jikin ta da nashi . Umair ne ya kai hannun sa yana shafa ta tun daga saman wuyan ta har zuwa bayan ta yana