Showing 1 words to 3000 words out of 22676 words

Chapter 1 - The Sexxy Boss Part 3 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt

01 Jan 2025

3149

*🕊️THE SEXXY BOSS🕊️*
_( Book 3 )_
#Romantic
#Comedian
#Erotic
#Story
_Free page 1_




_Happy New year to you and all ur near dear ones💃 wish you all only the best..great health and happiness, peace, sucess and learning in All you Do...#Welcome 2023🕊️_




_*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne , Regular group ₦300... vip group₦500... SPC 1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ,idan vtu transfer ne sai ku tura ta wannan number 09061466409 ga masu buƙatar complete book 2 Zaku biya ₦300 kar ku manta wannan book 3 ne muke typing nashi...*_




_Bazan Yi free page da yawa ba , only 3 pages zanyi na free page na book 3 ,maza hanzarta yar uwa ayi dake ₦300 kacal regular group🤌 masu buƙatar complete book 2 na THE SEXXY BOSS zaku biya ₦300 kacal..._


Kyakykyawan matashi ne Zaune a office ɗin sa Fuskar sa ɗaure babu alamun wasa ,girar sa ya haɗe su wuri guda. Motsa labɓan sa yayi kaman zaiyi magana sai kuma yayi shiru yana ɗan cizan laɓɓan sa . ƙasumba ya tara tamkar jikar arab , shigar Suit ne a jikin sa , lulun idanun nan nasa ya rufe su cikin baƙar tabarau . Kallon majinyaciyar yayi wanda a zuciyar ta cewa take tsarki ya tabbata ga Wanda yayi wannan halitta tamkar jinin larabawa. rubuce rubuce yayi yana miƙa mata takarda tare da cewa " Ki sayi wannan maganan idan kin fita ki tambaya inda Pharmacy yake . Ohk Doctor na gode . Kamin patient ɗin ta fita ne Wata Nurse ta shigo cikin sauri tana cewa " Sir Umair aikin gaggawa , wannan me haihuwan ba zata iya haihuwa da kan ta ba sai dai aiki . Bai bi takan ta ba ,bai kuma bata amsa ba ya miƙe yana nufar privacy n shi dake a office din . Nurse Badi'a ta Manta da wai wurin Toilet ne ,don hankalin ta a tashe yake , wata ƙila matan rayuwa ko kuwa mutuwa . Biyo bayan Umair tayi tana cewa " Sir..! Shi kam Umair da yake saissaita belt ɗin sa Alamu fitsari zai yi , ganin Nurse Badi'a ta biyo sa yasa shi juyowa yana ƙoƙarin fiddo da 🍌 zo nan taho ki gani.! Yayi maganan yana fiddo mata da Madam Joy din sa ,da gudu Nurse Badi'a tayi baya tana ficewa daga office din Baki daya. Juyawa yayi yana cewa " Marar kunyar ƙarya. Sigarin sa ya kunna yana fara buƙar ta , a haka ya fito yana tafe yana shan sigari sai da zai shiga ɗakin tiyata ne ya yarda ta.


Da shigar sa kowa yayi baya yana basa wuri yana isa bakin gadon nan take nursese din suka zagaye shi , face mask duƙa suka sanya yayin da ,da hannun sa yake masu Alama duk wani abu da zai buƙata sai su miƙa masa , a ƙa'idar ɗakin tiyata dama ba'a magana . Bayan ya gama aikin ne yayi mata allurar barci yana fito daga room ɗin Wasu nurses mata biyu na bin sa . Direct moton sa ya nufa yana shugewa tare da barin asibitin . Gidan sa ya nufa kai tsaye .
***
Ammie Maryam ce zaune tare da Alh Moddibo . Cikin sanyin murya take magana cike da murya dake ɗauke da tarin damuwa . Alh ya kamata Umair ya dawo gida , yau da kusan tsawon shekaru biyu kenan ya bar gidan nan har yau bai dawo ba . A satin nan sai muka samu ya dawo Nigeria daƙyar Julyb ya samu ya shawo kan sa . Ba Surayya tana cen Lagos ɗin ba?. Ammie ne ta buɗe baki tare da cewa " Yau kwanan ta biyu kenan da tafiya . Ni maganan Auren nan nasa nake yi , kaman idan muka sanar masa zai shiryu ya daina duk wani Abu da ya keyi . Shiru Daddy Yayi yana nazarin maganan Ammie Maryam kana yace " Ohk zan yi tunani akan lamarin .


****


Kee Ina barasar take ne?? Cikin Sauri Surayya ta ƙarako tana aje masa ƙwalbar barasar a gaban sa tare da cewa " Yah Umair gashi nan . Amsa yayi daga hannun ta yana fara sha ƙwalƙwalƙwal da gani kasan ya ƙware a ƙwalɓewa . Ɗaɗɗake barasar yayi tare da cewa jeki ƙaro mun wani naji kwana biyu bai mun kaman na da baya. Hummmm to bari na ɗauko maka yaya Umair . Juyawa Surayya tayi tare da ɗaukar barasar tana nufar wani corner. A hankali yake kunshe idon sa tare da buɗe su , miƙewa yayi yana nufar gyefen gadon sa tare da duba architect bord ɗin sa ,wanda ya aje tamkar wani architecture . Hannun sa yasa yana kallon zanen Heart ɗin da yayi yana shafawa a hankali da hannun sa . A ko wani leveling ɗin heart ɗin sunan Umaima yasa . A kanki na fara sanin meye daɗin Sex , Akan ki kuma na fara sanin meye So.! Ko mawa yayi yana yin baya tare da zama yana bin sunayen Nata da kallo . Lumshe idanun sa yayi yana Tuno da ranan da ya dawo Nigeria da kuma tambayoyin da ya sha akan dalilin barin ƙasar nasa ta haihuwa.




" A tsanake jirgin ya fara sauka a airpot ɗin yayin da masu tsaro ke saurin nufar jirgin da'alama wani babban mutum ne zai sauko , sakkowa yafara yi daga step na jirgin da naga An rubuta U.A.M a jikin jirgin (Umair Ahmad moddibo) . Fuskar sa ɗaure yake da gani kasan mai wannan fuskar babu wasa a cikin ta . Wani irin ƙasumba ya tara kaman jikar Sheikh mufti ya rufe tun daga gyefen fuskar sa har iziwa gyefen bakin sa . Ni kaina kokonto na shiga wannan baƙon balaraben daga ina ?? Ƙara Matsawa nayi dab dashi kana na cigaba da naɗo mawa masoyana rahoto. Jami'an tsaro ne suka rufa masa baya har da sojoji , dogayen yatsun hannun sa yasa yana gyara baƙar gilashin fuskar sa . A hankali yake bin ko ina na wurin da kallo ,tamkar wannan ce Rana ta farko da ya fara zuwa ƙasar tasa ta haihuwa. Yallaɓai me zaka iya cewa " Dan gane da mutanen da yawa da suke cewa kabar kasar Nigeriya ne saboda ka nema Aure ba'a baka, wannan yasa ka bar Nigeria na tsawon shekaru biyu da suka wuce shin gaskiya ne ko kuwa dai?. I miss her?? Abun da ya furta kenan a zuciyar sa ba tare da ya bama waɗanan yan jaridun Amsa ba. Julyb ne wanda dashi a cikin wanda suka taho ɗaukar sa yayi saurin isowa gare shi , wuce wa'anan yan jaridun sukayi tare nufar motocin su suna shigewa a mazaunin mai zaman banza Yah Sheikh.! Abun da Julyb ke ce masa kenan yana dariya ... Kallon sa Umair yayi kana ya kauda da kan sa daga garesa don wani irin bakin miskili ya koma fiye da yanda yake a da baya, lumshe waɗan nan lulun manyan idanun nasa yayi kana yace " Bazan xauka a gidan Daddy ba , mu wuce gida na ne kai tsaye kawai. Me yasa?. Kawai nayi Ra'ayin hakan ne.! Shiru Julyb yayi kamin yace " Amma me yasa kawai ra'ayi ... Nisawa Umair yayi tare da dawowa dogon tunanin da ya lula.




Tashi yayi daga zaunen da yake yana nufar inda Surayya take , don yaji ta shiru bata taho masa da barasar ba .
Tsayawa yayi yana kallon ta cike da mamaki da kuma ɓacin Rai ganin Yanda take zuba masa ruwa a barasar nasa . Keee kina da Hankali dama ke kika kashe mun ƙarfin barasar nawa ?. Saurin juyowa Surayya tayi kamin ta juya tana matsowa kusa dashi a ɗan tsorace kana tace " Ya..yaaahhh...ya Umair ,tana maganan Muryar ta na kyarma na tsoro ,tana zuwa dab dashi ta sheƙa da gudu tana nufan Bedroom ɗin ta ,bin bayan ta yayi yana cewa " Zo nan.! Ai bata tsaya sauraren sa ba ,tayi ciki tare da sa mawa ƙofan key don tasan idan ya damƙe ta mai kwatanta a hannun shi sai ALLAH .


***


Ahmadu Bello University dake nan garin Zaria A.B.U . cikin sauri matashin yake nufar wani hall . Sir .! Ya tsaya dai dai bakin hall din da ake daukar mawa dalibai lectures . Lecturer ɗin ne ya fito yana kallon zugar ɗaliban ,wanda duka mutum ɗaya suka biyo ,duka domin shi suka zo.! Kallon uban zugan yayi yana cewa " Fahad da gaske ne labarin faɗan da naji kunyi a da ɗan uwan ɗalibi ka duke sa yanzu haka yana asibiti yanzu haka?. Kallon lecturer Fahad yayi kamin yace " Eh haka ne. Laifi yayi mun . Kallon sa Mr John yayi kana yace " Ohk amma kasan kana final year ne a digiri ɗin ka na biyu na zama cikakken likita . Kuma a ƙa'idar makarantar nan duk dalibin da yayi faɗa da ɗan uwan ɗalibi kora ne . Amsa wannan takardar ban hakuri ne ka cire ka kaima mawa shuwagabannin makaranta.




Kallon takarda Fahad yayi kana cikin dakewar murya babu tsoro yace " Ba zan bada haƙuri ba , sai dai na bar makarantar , kallon abokanan sa yayi yana cewa " Ku mu tafi . Juyawa sukayi kusan su 8 suna barin Sir John a tsaye shi kam mmki ya gama cika shi .




Love garden suka nufa kai tsaye acan suka zauna , kowa na topa albarkaci n bakin sa , sanin kan su ne sun san waye Fahad a murɗewar zuciya , karya ne yayi laifi tun yana yaro wai ya baka haƙuri sam baya hakan . Tsayawa nayi ina ƙare masa kallo na kurulla. Dogo ne mai ɗan dogon hanci amma bai sauka ba , gyefen fuskar sa ya aje siririn saje . Fatan sa kalon choco . Daga Ni kasan jikin sa da hutu dan manya ne kwarai musamman yanda fatansan ke sheƙi . A shekaru kuma ba zai haura 29 ba .




Juyawa yayi yana kallon gyefen sa , ganin sababbin dalibai yayi suna saukowa daga stairs din hall na nurses department . ƙara ware idanun sa yayi hango ta da yayi tana saukowa hannun ta hade da juna kaman ma jin sanyi . Doguwar riga ce a jikin ta ta Atampha , a ɗaɗare take tafiya don ganin ya'yan manyan sun firgita ta ainun ,duk wani Confidence ɗin da take dashi ta nema ta rasa , to abun ka ga dama ba ƴar masu dashi ba . Wow.! Abun da ya furta kenan yana bin ta da wani irin kallo ganin mayafin ta na shirin ƙwancewa yasa Umaima saurin saka hannun ta tana rolling dashi tare da zagaye fuskar ta. Lukman .! Fahad yayi maganan still Ba tare da ya daina kallon Inda Umaima take ba . Fahad ya ɗai?. Bani takardar nan na cike akai ma hukumar makaranta. Cike da mamaki suke kallon sa , kamin Lukman ya miƙa masa takardar , nan take ya cike yana ba deeja tare da cewa ' je ki kai .




Sa hannu Deeja tayi tana amsan takardar tare da nufar hukumar makarantan. Lukman ne ya kalli Fahad tare da cewa " Me yasa ka sauya shawarar yanzu . Swingum ɗin bakin sa ya wurgar yana cewa " wa'ancen ɗaliban JJC ne ko?. Eh mana .! Cewan ɗaya daga cikin su . Umaima ne da saurar daliban suka taho wuce , motsa bakin sa Fahad yayi yana cewa " Siiiiiiiii. Dukan sune suka juyi a tare kana yayi pointing din ta da yatsa yana mata alama ta taho .


A hankali ta juya tana kallon ƙawarta fa'iza kana ta kalle shi , lukman ne yace " taho mana dake ake. Jin haka yasa Umaima Matsawa kusa dasu tana tsayawa hannun ta har a lokacin haɗe da ɗan uwan sa .


Ɗago da idanun sa Fahad yayi kamin yace " Ya sunan ki?. A hankali Umaima tace" Umaima .! Wani department kike?. Nursing . Ohk to ayi karatu ban da wasa ." Gyaɗa masa kai tayi tana juyawa tare da barin wurin . Fa'iza ce ta kama hannun Umaima tana cewa " Ke Umaima kiyi hattara , wannan da kike ganin shi yaron Ministern tsaro ne . Kowa Shayin shi yake ba shida kirki ko kadan . Amma naga ya kiraki . To me kike tunani kenan . Hummmm nima dai bana ce ba. Amma ai baice komai ba akan ki . Muje kawai .
***
A washe gari ne Umaima nata sauri don ta kimtsa kanta , a hankali ta fito daga Ɗakin Umma tana cewa " Umma Ni zan wuce. To Umaima ALLAH ya bada Sa'a sai kin dawo . To Umma . Juyawa tayi tana gyara hijab din ta Wanda tayi masa ɗin jelbab Har ƙasa . A zaure ne ta haɗu da Baba Sule . An tashi lafiya Baba . Lafiyalau Umaima har an fito? Eh Baba . To ki kula kin san dai ke ba kamar sauran yammatan makarantar bane ,ke kina ƙarƙashin lemar... Katse shi tayi tare da cewa to Baba. Don ita bata Son ana yi mata magana akan abun da ya wuce . Hannun sa yasa a aljihu yana fiddo da naira ₦200 Yana Bata tayi na Moto . Godiya tayi masa tana raɓawa tare da wucewa .


***


Hall ɗin gaba ɗaya ya gauraye da hayaniyar student , ita dai Umaima da Fa'iza suna daga can saman hall ƙarshe sunji hall ɗin yayi tsit ne ,wanda yasa su kallo kasan Hall din . Fahad ne da Abokanan sa suka shigo . Inda lecturer Ke tsayuwa ya je ya tsaya bai ce komai ba .Deeja ce tace Ina Umaima take?. Miƙewa Umaima tayi a hankali tare da kallo Deeja . Yowa sauko . Fara saukowa Umaima tayi tana isowa inda Su Deeja da sauran Abokanan Fahad Ke tsaye . Fahad ne ya taho yana kallon wata da take kujerar farko . Ke tashi ki koma baya . A hankali budurwar ta dauki jakarta tana yin baya. Kallon Umaima Yayi yana cewa " Yau zauna anan ,daga yanzu kullum anan zaki rinƙa zama . Gyada masa kai tayi kamin ta shiga ta zauna . Yauwa Year 1 students , wannan da kuke gani Budurwar Fahad ne don haka kowa ya kula..! Buɗe baki Umaima tayi cike da mmki . Shiru hall din akayi kana Umaima tayi saurin juyawa ga Fahad da ita yake kallo . Murmushi ya sakar mata yana daga mata gira . Saurin kasa da kan ta tayi kamin taga ya iso ga su Deeja yana cewa " To ku muje.! Suna fita Fa'iza ta taho tana zama gyefen Umaima kamin tace "Umaima baki na da Aure ba.?


*Littafin the sexy boss na kuɗi ne Regular group ₦300 vip group₦500 spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 . Masu buƙatar complete book 2 na sexy boss ya kammala ,zaku same shi akan ₦300 kacal*


RAMCY HERBAL💃💃Tabbas da kaji wane ba Banza ba , wani kaya sai amali , rugun babban motsi , margamargan dutse kafi gaban Aljihu ,wannan nima kaina da baki na na faɗi haka yake🤞. Ina kuke ƴan Uwana manyan mata ,shin kuna ina?💃 Matso kusa ga babban dama ta samu daga hannun wannan shahararriyar ƴar mutan Sokoto RAMCY HERBAL ta shirya tsaf don kawo mana magunguna da dama meye matsalar ki Amaryar Oga??
Uwar gidan Alhaji kefa? Maza saurara kiji wannan magunguna daban ne da saura daga taskar ƴar mutan Sokoto .
-Maganin ƙanƙancewar gaban ɗa namiji
-Maganin sanyi na mata da na maza
-Gumbar riɗi , gumbar aya ,gumbar ƙwaƙwa , gumbar dabino.
-Zumar ni'ima
-Zumar ƙiba
-Zumar goran tula
-Dambun ni'ima
-Zumar ƙwakwa da ta dabino
-powder hip up Dana breast elargement .
-tsumin ƴar gata
-Tsumin tabaje
-Maganin ciwon sugar
-Maganin hawan jini
RAMCY HERBAL ba anan ta tsaya ba , ta kuma taho mana da kayan gyarar jikin mu...💃💃
-Dilka Soap
-Whitening Cleanser
-malato soap
-Half cast soap
-shu'umin Humra tare da turaruka masu ƙamshi ,da zai rikita Oga in a few sec.
Ga masu buƙatar ƙarin bayani maza hanzarta ku tuntuɓi wannan number 07032209881 / 08109511467 .
Address: Sabon titin sokoto rima , kafin wajen sha'aban mai kankana mun gode.!


*MMN TEDDY*
*🕊️THE SEXY BOSS🕊️*
_( Book 3 )_






_Free page 2_






Shiru Umaima tayi kana a hankali tace " Eh ,amma Ni ai bana Son wannan Auren . Me yasa ke kuwa? Fa'iza tayi maganan cike da mamaki . Hummmm sauke gauron numfashi Umaima tayi kana tace kina Son sanin dalili na ne na faɗin haka? Taho mu fita daga Waje . Miƙewa suka yi a tare suna ficewa daga hall din . A can gindin bishiya Umaima da Fa'iza suka zauna , kana Umaima ta fara bata labarin tun daga haɗuwar Sir Umair da kuma ita ,da yanda ya kyeta mata mutuncin ta ,cikin zalunci da mugun ta . Wanda tajirar duniya ta gani a tare da shi . Cigaba tayi da bata labarin yanda ta bijire mawa Auren Umair har iziwa lokacin da Yaya Hannatu tazo har gidan Su Ashiru ta ɗauke ta. Hawaye ne ya fara bin kuncin Umaima kana ta cigaba da cewa " Bayan na koma gidan mu da zama ne , rayuwa kawai nake ,don a halin da nake ciki har na gwammaci mutuwa ta dana cigaba da Rayuwa.! Kin san meye Abun mamakin maƙwabta duk inda na wuce masu tausaya mun nayi masu zagi nayi ,dama a ko'ina baka rasa magauta. Ana tsaka da wannan Abu don har takai bana Son fita ko nan da can. Ƙwatsam sai ga Yayar Mahaifiya ta wato Hajiya Turai , ita ta ɗauke Ni duk daƙyar Hajiya Balki ta amince da hakan . A cewan ta itama bata zuwa du basu ba zata ɗauke Ni ta kaini wurin ta ba. Sosai Hajiya Turai take roƙon Abata Ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login