Showing 33001 words to 36000 words out of 40828 words
Chapter 12 - IKLAS BOOK COMPLETE DOCUMENT BY Maman Noorul- Hudah--.txt
fushi?tunda gani mun dawo"dakinshi ta koma tace"mijina kazo ka ci abinci"
Yace"ban ci"
Tace"zaka ji yunwa fa"shiru yayi,itako ta barme d'aki ta koma d'akinta,ta haye gado ta ja bargo
Tana bari d'aki yace"Allah yasa abincin taje kawowa ta lallashe ni,wallahi yunwa nike ji"
Shiru-shiru babu alaman dawowar IKLAS gashi ya kasa barci
Yace"wallahi ba zan iya barci ni kad'ai ba"agogo ya duba ya ga 12:52am fita yayi daga shi sai boxers
Direct d'akinta yaje kunna wuta yayi,ya ganta tana barci hankali kwance
Hayewa gado yayi tana jin shi tayi banza dashi dan itama ta kasa barci
Juyi yake yi ya kasa barci yana ta kunna bedside lab ya kashe
Dariya takeyi kasa kasa,ganewa da yayi hakan ba zai taikeshi ba yasa ya tashe ta,wanda da k'yar ta tashi yi tayi kamar mai barci
Tace"har ka gama fushin ne?"
Yace"haba wiffy yanzu ko ki bani hakuri naci abinci shine kika zo kikayi kwaciyar ki"
Tace" tun rana fa nike baka hakuri,miye ma dalili fushin ka?abinci kuma ai kai ka ce baka ci"
Da sauri yace"wallahi yanzu in kika bani zanci"
Tace"toh muje dining"
Da sauri ya sauko a gado ya bi bayanta
Suna zuwa ta ciro tuwon semo jin shi tayi da sanyi
Tace"warmer d'inan baya rike zafi bari in yi ma warming"
Da sauri yace"bani haka zan ci wallahi,bazan iya jira ba"
Serving d'inshi tayi sanda yaci Leda biyu da rabe, yayi gysa"
Dariya yayi yace"yauwa na koshi"
Zo to muyi soyyaya tace"wani soyyaya da jinin"
Yace" ai bazan iya barci ba sai na rage zafi"
Tashi yayi ya d'auke ta kamar baby ya haye sama"
Washe gari misalin karfe 8:am tace"mijina yau zan d'auko nawal"
Yace"eh ya kamata"
Tace"toh in na gama aiki zani na d'auko ta"
Yace...........
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ7β£9β£&8β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Wayar IKLAS ne yayi kara tana d'agawa tace "mijina ya dai"
Yace"kalau fito muje gida"
Tace"ka bari sai gobe nayi kewar minal"
Had'e rai yayi kamar tana ganin shi yace"bana so shashanci fa"
Race"ko nadawo mai zanyi ma tunda jinin ba tsaya ba"
Yace"wai yaushe kika raina ni ne"
Tace"yi hakuri sai ka zo ka shigo ka gaida umma"
Bayan minti talatin sai gashi ya shigo,gaisawa suka yi da umma daga nan suka bar gidan
Yana tuki ya kalleta yace"dama miye nufin ki da kika ce zaki kwana?"
Tace"ba komai ina dai so ne muyi fira ne"
Yace"saboda kin gaji dani ko? "
Tace"no bahaka bane"
'Bangaren Abdul ko bayan ya koma gida yayi aski yayi wanka ya fesa tulare,bakin nan ya ki rufuwa
Sultan yace"ina zaka da yamma nan?"
Yace"wuri matsoyiyata mana"
Sultan yace"shiyasa take raina ka ai"
Abdul yace"injiwa yace"maka ta raina ni?minal na da ladabi da biyyaya ga ilimi da sanin ya kamata,sai dai Allah yayi ta da fad'a amma gaskiya bata da roko kuma wallahi ta sona "
Sultan yace"hnmm waya ce ma ana nunawa mace so,ai sai ta raina ka"
Abdul yace"hmmm ni dai ina nunawa minal so kuma wallahi baka isa ka zuga ni ba,bari ma inje nasan yanzu sai ta balbale ni da masifar marin da nayi mata a asibiti amma nasan zamu shirya"fita yayi ya bar sultan baki sake
Sultan yace"wato yariyar nan ko ta kira ni bayan ina ta nuna mata green light"
Jawo wayar shi yayi kiran Islam ya danna
Ta d'aga tace"hello waye ne?"dan ita batayi saving number shi ba
Shiko a ranshi yace"kan uba bata ma da noba na"(hmmmm kuji mun sultan)
Ta kuma cewa"hello!!"
Shiru yayi na sakoni kafin yace"hello"nan take ta gane murya
Yace"ya kike?"
Tace"fyn"
Shiru ne ya biyo baya kafin a ranshi yace"toh bazatayi magana bane"
Ganin bata da niyar magana yasa yace"address d'inku zaki bani"
Tace"toh zanyi ma text yanzu"kashe wayar yayi
Shiko yace"what disrespect"
'Bangaren IKLAS kuwa suna kaiwa gida RAYHAN ya tafi d'akin shi wai yayi fushi
IKLAS tace"hmmm dole ne ma ka sauko dan ko baka nime ni dan abinci ba zaka nime ni dan show dan nasan baka wasa da abu biyu nan"
Kicin ta shiga dan girka masu dinner
Abdul ne zaune a palourn baki su minal
Fitowa tayi cikin wani fited gown ya bala'in yi mata kyau
Abdul na ganin ta yace"uwar gida sarautan mata,uwargidana matsoyiyata daga ke ba wata,in ina ganin ki sauran mata maza ne a gabana,mata a gidan abdullahi"
Minal tayi dariya tace"Allah ko mijina"
Zama tayi tace"my dear miyesa ka bani mari a asibiti"
A ranshi yace"ai yanzu sai fad'a"
Tace"sauraren ka"
Yace"wallahi umma raina ne ya b'ace ki gafarce ni"
Tace"toh last warning bana son namiji mai duka,hakan nasa indaina respecting d'inshi,zan ma uziri dan wanan shine farko dan ba a haiyacika kayi shi ba,tunda na samu labari ka kusa zarewa dana b'ace,amma wanan ya zama karshe please my love"
Yace"toh umma"murmushi tayi tace"ashe kana sona? "
Yace"sosai ma"
Tace"nima haka"
Yace"abbana yace za a d'aga bikin next week dan ki samu lafiya"yayi maganan ne kamar zaiyi kuka
Tace"in bada abun ka kwana nawa ya rage ne"
Yace"gaskiya ni an ta kurani ni dai da anyi inje inyi jiyar matata"
Tace"wai miye na sauri ne?"
Yace"hmmmm"a ranshi yace so nake in saita bakin nan"
Hira suka cigaba da yi iron ta matsoya
8:pm sultan ya shirya ya kama hanyar gidansu Islam
Yana isa sai wani shan kamshi yake yi ya kira ta awaya wai yana waje
Da sauri ta mike jiki na rawa dan tana sonshi bata San abinda zai b'ata mai rai
Tana fita ta tarar dashi jigine a mota tace" ina wuni"
Sanda ya share wasu mintoci yace"ya kike? "a kasa makoshi
Tace" muje ciki"
Yi yayi kamar bai jiba,sanda ta maimaita
Yace..........
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
π
Ώ8β£3β£&8β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"no bari in na tashi a office zan d'auko ta"
Tace"toh"
'Bangaren sultan kuwa tun da ya bar gidansu islam ba kara kiran ta ba,gashi yana son jin muryar ta amma shi gaskiya ba zai iya kiranta ta raina shi ba
Abdul ko shirye shirye auren su yake da minal hankali kwance dan ji yake kamar ya jawo kwanakin kusa
Misalin karfe 4:pm RAYHAN ya dawo gida tare da nawal,da gudu taje ta rungume IKLAS
Tace"mummy nayi fushi dake,ki barni ni kadai"
Kissing goshi ta IKLAS tayi tace"baby mummy yi hakuri kiji"
Shiko RAYHAN tsayawa yayi yana kallon su cikin so da kauna yana tuna ranar da suka had'u a kasuwa
Kallonshi IKLAS tayi tace"mijina ka dawo,ya aikin ne?"
Hararata yayi "yanzu kika ganni?ai na lura in kina tare da nawal baki tuna kowa"
Tace"no ba haka bane nayi missing d'inta ne"
Bud'e hanun yayi da sauri ta rungume shi,nawal tayi ta dariya takeyi
IKLAS tace"baby d'akin ki kiyi wasa na siya miki Sabon teddy
Haurawa nawal tayi tana murna,bayan tafiya nawal IKLAS tace"baby muje inyi maka wanka"
Yace"ok wiffy"
Bayan sunyi wanka IKLAS na zaune gaban mirror tana kwalya
Shiryawa yayi cikin 3qtr da vest itama 3qter ne a jikinta da top
Karasawa yayi kusa da ita ya rungumeta ta baya yana kallonta ta mirrow,kallonshi tayi tace"honey ya dai?"
Yace"tanks,thank you very much"
Cikin mamaki tace"for what?"
Yace"for everything ina alfari da ke"
Juyo da ita yayi ta gaba yayi pecking d'inta a goshi
Rungumeshi yayi tace"l luve you very much my husband"
Yace"really wiffy"
Tace"ofcourse dear"
Yace"then prove it"
Kissing d'in shi tayi passionately sun dade suna abu d'aya da k'yar ta ja jikinta
Suna mai da numfashi kallon juna suka yi yace"I miss you baby"
Tace"I miss you more,muje downstairs in bawa nawal abinci"
Rungumeta ya kuma yi yace"love you my angel,you are the best,nagode da kike nunawa y'a ta kauna"
Murmushi tayi tace"ai nima y'ata ce ka manta kace ka bani kyauta nawal ko cikin santi ne?"
Dariya yayi yace"lah ashe baki sume ba lokaci"
Rufe fuska tayi tana dariya,saukowa suka yi nan suka tarar da nawal na wasa a falo
Tace"baby ashe kina nan"
Nawal ta kalleta tace"mummy kinyi kyau,daddy yi mana selfie"
Selfie suke tayi RAYHAN yayi musu su biyu,yayi musu ita da nawal sai kuma yayi musu duka
Nan fa nawal ta tada rigima sai suyi mata rawa da waka tace"mummy ki fara yi kafin daddy yayi"
Murmushi IKLAS tayi tace"ni ban iya ba"
RAYHAN yace"Allah sai kinyi"
Tace"OK amma wakar India zanyi"
Yace"OK"
Wankan imran khan ta fara yi tana hawaye shima shiru tayi dan yana yawan saka wakan a program d'inshi a FM ganin tana wakan cikin kwarewa shima gyran murya yayi ya fara yi har suka gama nawal ta fara tafi shiko ya rungume IKLAS
Nawal tace"mummy saura rawa"ture hanun shi tayi tace"daddy ka fiye rungume mummy ka dinga bari tayi numfashi"
Dariya IKLAS tayi tace"gaskiya ne nawal"kallon RAYHAN tayi me gwalo
A ranshi yace"ka ji yariya da bakin ciki wallahi in ta takura ni zan maida ta wajen ummi"
Waka nawal ta saka a d v d nan shiko zama yayi yana kallonsu
Nan fa IKLAS ta fara rawa babu kunya komai na jikin ta motsi yake
Ba karami burgeshi tayi ba yace"ni ina ganin ta uztaziya ashe ta iya rawa"tashi yayi zai je ya rungumeta nawal ta rigashi rungumeta nawal tayi tace"daddy mummy na ne ni kadai"
Yace"ya salam,toh bari nima in rungumeta kinji muyi one big family"
Nawal tace"toh zo"
Bayan kwana 6 sultan ne a kofar gidansu Islam tana fitowa yace......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOU WRITER FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
8β£7β£&8β£8β£
Bismillahi Rahmanir Rahim
Ya jita a kashe key mota ya d'auka ya FIFA
Yana kaiwa yayi parking ya kira ta amma still noban a kashe
Zaliha ya gani a kofar gida ita da Mahmud
Bayan sun gaisa yace"zaliha pls kira min IKLAS ta zo mu tafi gida
Tace"toh yaya"
Ciki ta shiga tana zuwa tace"yaya wai ki zo Ku tafi gida "
IKLAS tace"pls je ki ce me nayi barci kuma kin tashe ni ban tashi ba"
Zaliha tace"toh"
Tana fitowa tace"yaya tayi barci na tashe ta bata tashi ba ina ina ga gajiya ne"
Juyawa yayi ya shiga mota rai b'ace yace"yariyar nan ta raina mun hankali"
Yana zuwa gida ya zauna a palour cike da haushi idon shi ya kad'a yayi jawur yace"wallahi sai na b'ata miki rai,ni zaki bari in kwana a gidan ni kad'ai hmmmnm"
'Bangaren Islam ko kwanciya tayi tana tunanin halin irin na sultan amma gaskiya tana son shi kuma bsza ta iya rabuwa da shi ba a fili tace"kila in muyi aure zai daina"
IKLAS ko fira take hankali kwance da jama'ar gidan
Minal ko sai waya takeyi da Abdul
Umma minal ne ta shigo ta ga IKLAS a d'akin tace"ke meyasa baki tafi gida ba?"
Tace"umma ai sai gobe"
Umma tace"da izinin wa?"
Tace"ai na fad'a me"
Maryam kawan IKLAS tace"karya ne d'azun ya zo su tafi gida tace a ce tayi barci"
Umma tace"tashi ki bi mijin ki"
Tace"lah umma dare yayi fa"
RAYHAN ko kasa barci yayi in ya hau sama ya sauko yace"yariyar nan ta raina ni wallahi ta fa san bazan iya barci ba sai na rugumeta shine dan iskanci ta zauna gidan biki sai na sab'a mata"tunawa yayi da ya gan ta tana sallah azuba yace"yau ma da ya kamata ta zauna musha soyyaya shine tayi zaman ta gaskiya ta cuce ni"
Haka fa yayi ta juye juye a palour, itama IKLAS tayi kewar mijinta dan kasa barci tayi sai da dare yayi tayi da na sani kin tafiya gida
Gari na wayewa misalin karfe 7:am IKLAS ta shirya nawal cikin unifoam tace"zaliha pls taimaka ki ajiye nawal a school
Nawal ta fashe da kuka
IKLAS tace"meya faru baby?"
Nawal tace"ni bazan je da ita ba ki kai ni da kanki"
Wayar ta na yayi kara tana d'agawa tace"hello mijina"
Yace",in da gaske nine mijinki ina son in gan ki a gida nan da minti talatin"
Kafin tayi magana ya kashe wayar
Kallon minal tayi tace"minal zan tafi mu had'u a wajen dinner"
Minal tace"ban gane zaki tafi ba kince sai Friday ba"
Tace"yi hakuri wallahi yayi fushi"da gudu ta rike hanun nawal suka bar gida
Bayan ta ajiye ta a school ta tafi gida
Tana kaiwa ta tarar da shi a palour karasawa tayi Inda yake tace "ina kwana baby"zata rungume shi ya d'aga mata hanun zama tayi kusa da shi tayi
Tace" baby kayi hakuri nayi laifi ka yafe mun"
Ko kallon ta beyi ba
Tace "baby why are you quite"
Sai a sanan tace"ai basan takuraki nikeyi ba da har zaki bar ni inyi barci ni kadai"
Tace"no ba haka bane"
Yace".......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITER FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ8β£5β£&8β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Islam na fitowa tace"ina wuni"
Yace"fyn"a takaice
Tace"shigo ciki mana"
Yace"no sauri nike yi na zone in fad'a miki bana son kije wuri kamu gobe"
Zata yi magana ya d'aga mata hanun hawaye ne ya ciko mata a ido tace"yi hakuri wallahi minal bazata ji dadi ba in ban je ba"
Yace"toh kije amma kisa hijabi"
Tace"toh"
(Ina jan hankali yan mata da kusan irin zama da kuke yi da saurayi karki bari saurayin ki ya gane soyyayar ki tafi nashi,domin in ya gane haka sai ya kika ya fara niman takura miki da nuna shi ya ajiye ki,yana da kyau ki nuna dinga nuna me kefa bashi kadai kike dashi ba in bai zai iya ya nimi wata hakan zai kara miki aji a gurin shi kuma zai ta lallaba ki dan gudun karki rabu dashi
Kuma karki yarda saurayi tun bai aure ki ba yasa miki dokoki wallahi inki ka bari hakan ta faru bayan aure zai nimi ki bauta me kuma baki da bakin magana hmmm Allah yasa mu dace)Ku biyo ni dan jin ya zaman Islam da sultan zai kare
A yau bikin minal saura kwana uku tun safe IKLAS ke gidan suna shirya dan da yamma kamu
Abdul ko baki yaki rufuwa,minal tace"amma IKLAS sai bayan biki zaki koma gida ko?"
IKLAS tace"inshaallah"
Islam tace"karki yi mata alkawari dan nasan yaya bazai yarda ba"
Tace"ai dare nayi kashe waya ta zanyi"
Zaliha tace"hmm karki dai b'ata mai rai"
Misalin karfe 3:pm IKLAS ta d'auko nawal a school Suna dawowa suka fara shirin zuwa kamu
Nan fa aka fara zuwa yi wa amarya kwaliya da kawayenta
Minal tace"IKLAS zo mana ayi miki"
Tace"bari inyi sallah tukkuna"kallon Islam tayi taga bata da alamun zuwa a yi mata kwaliya tace"Islam zo mana ayi miki"
Tace"no ba zanyi ba"
Minal tace"ai ba zai wuci sultan ya hanata ba"
Zaliha tace"kyale wawiya sai ka ce shine babanta yayi tasa mata doka harda wani cewa in zata anguwa sai da izinin shi tun basu yi aure ba,in suyi aure ya za a kare"
Minal tace"kiyi gaggawa saita shi tun kafin kuyi aure in bahaka toh kina da aiki"
Kuka ta fashe da shi tace"wallahi ina son shi,kuma ina tsoron shi"
Cikin takaici minal tace"dan Allah ta so ayi miki kwalya biki nane bai isa ya hana ki zuwa ba kuma wallahi baza ki sa hijab ba in ya ga dama ya yanka ki"
Misalin karfe 5:pm suka isa hall,wurin ya sha decoration nan fa RAYHAN ya zo ya rike hanun IKLAS suyi masifar kyau IKLAS na sanye da pitch colour material iri d'aya da nawal ya bala'in amsar su shiko cikin black suite da pitch rigar ciki ba kara min kyau suka yi ba,kowa sai yaba su ake yi,suna shiga suka zauna sai cewa ake perfect family
Minal ma shigowa tayi cikin hall tare da angon ta Abdul rike mata hanun yayi ta kalleshi ta hararre shi yace"kuma har da yau sai kin harare ni"
Ai minal bata San lokacin da dariya ya sub'uce mata ba
Islam ko ba karamin kyau tayi ba cikin gown da d'aurin ta mai step
Sultan na ganin ta ya taso jikin shi sai rawa yake saboda kishin masifa
Itako jikin ta sai rawa yake yi tace"na shiga uku yana karasowa ya rike mata hanun kamar ba abinda ya faru kallonshi tayi ya sakar mata murmushi
Suma wuri d'aya suka zauna zaliha na bayan su
Nan sai aka fara program aka kira amarya da ango su fito fili su taka
Kallonta Abdul yayi yace"wallahi in kika kuskura kika yi rawa sai ranki ya b'eci"ganin babu alaman wasa a kwayar idon shi yasa tayi shiru
Suna fitowa ta tsaya ko motsi batayi ba mutane sai wasa mata kud'in Islam ta tashi zata shiga fili sultan ya harare ta zama tayi
IKLAS ko sai liki take yi wa minal shima RAYHAN haka
Sultan na mikewa Islam ta mike ta shiga fili,wani saurayine ya fito dan tun da ya had'a ido da Islam ya fara son ta shima liki ya fara mata na 500#note
Sultan na ganin shi ranshi ya mugun b'aci wani kishi ne ya taso mai
Karasawa yayi gaban Islam ya rike mata hanun ya jawo ta waje a mota ya worga ta
Tace"ka yi hakuri wallahi ban San shiba"
Ko ta kanta bai bi ba ya ja mota sai gidan su yace"daga yau kara ganin ki gidan bikin nan"
Zatayi magana ya d'aga mata hanun
Fita tayi tana kika ta bar shi a mota
Yace"Allah sarki Islam ina sonki,kishin ki ne yasa nayi miki ihu"ji yake kamar ya kirata a waya ya lallashe ta amma bai son ta raina shi
Da dare RAYHN ya kira noban IKLAS a rufe yace.......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul